Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

HAWAYEN_ANISAH
Written by
seemaluv
Page (1_5)
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.
ANISAH yarinyace kyakkyawa wacce kowane da namiji ya jinjinawa kyanta, bugu da kari har mata baso sukeyi su hada kai da ANISAH ba. ANISAH ta tashi ne cikin gata cikin kudi, kasancewar ta yar babban gida. Mahaifin ANISAH Alhj_Murtala_Bature babban mutum ne a garin gombe' Asalinsu yan Maiduguri ne zama yakawo su Gombe, Mahaifiyar ANISAH Hajia Suhailat ta dade da rasuwa tun wajen haihuwar ANISAH Allah yayi mata cikawa. Hakan yasa Alhaji Murtala daukar alwashin ba zai sakeyin wani aure ba shi zai kula da little ANISAN shi, yan aiki babu wacce bai kawo ba saboda kula da ANISAH kasancewar shi yana tafiya office bashida enough time.
A yanzu haka dai ANISA tanada shekaru goma Sha bakwai(17) kuma tana a final year a makaranta her hobby is to become a Nurse kuma Alhamdulillah mafarkinta ya kusa kasan cewa gaskiya tareda gudun mawar da mahaifinta yake bata.
Kwance take kan gadonta faffada tana bacci jitayi anai mata waiwayi a kafanta, cikin yanayi na bacci ta bude idonta a hankali Nanny Marwa tagani zaune a bakin gado ta zuro mata ido,
"Haba Nanny ina cikin bacci na kinzo kin tasheni miye haka. Cikin shagwaba ANISA ta karashe maganar ta,
"To ke inbanda abunki makarantar fa, kuma inajin alarm dinki yanata kara tun 6:30 amma kika ki tashi.
Ko kafin Nanny Marwa ta karashe maganar har ANISAH taja blanket ta koma bacci. Mamakine yacika Nanny Marwa,
"Ohhh baccin kika koma ko to bari naje na fadawa Daddynki aibai tafi office ba.
Da sauri ANISAH ta riko hannunta," No Nanny karki fada mishi zai iyayin fushi, kuma maganar school na riga na makara koda naje baza'a barni in shiga ba.
Tabe baki Nanny Marwa tayi,"baki zauzau kamar radio naji shikenan tunda bakiyi niyya ba.
Tashi tayi zata bar mata dakin kamar ance ta juyo sai ganin ANISAH tayi ta rufe ido sai gwalo takeyi."Au sannu ANISAH,
Kunya ce ta kamata yasa tayi saurin rufe fuskarta da blanket, "Sorry Nanny am just having fun.
Cigaba tayi da baccinta ita kuma Nanny Marwa tafiyarta tayi ta cigaba da aikin dake gabanta.
Bacci sosai ANISAH takeyi saboda ta dade rabonda ta samu isasshen barci, ANISAH jitayi ana shafa saman gashin kanta a hankali' gyara kwanciya tayi saboda tasan babu maiyi mata hakan sai Daddynta, " Daddy baka tafi office ba.
"Yes my little ANISAH ban tafi ba saina ganki tukunna,
"Ohh Daddy nace maka banason wannan little din da kake cemin.
Murmushi yayi," haka nan zaki hakura da sunan saboda dashina saba "Alright shikenan na hakura ka tafi office haka nan.
Kiss yayi mata a goshi sannan ya fita.
Tashi ANISAH tayi ta shiga bathroom don yin wanka minti biyar tayi sannan ta fito, gaban madubi ta wuce don gyara jikinta. Kwalliya tayi mai kyau sannan ta sanya kaya, tayi kyau sosai wayarta ta hango a site drawer dinta ta dauka ta kira kawarta KAUSAR, " hello KAUSAR ki fito da motarki kizo gidanmu mutafi yawo.
"ANISAH kamar kinsan iqabunda yake raina kenan, am own my way.
Kashe wayar ANISAH tayi sannan ta kama hanyar zuwa parlor don ta yiwa Nanny Marwa magana.
ANISAH!! TO BE CONTINUE...
Dedicated__to__readers
Written__by__seemaluv
October 30 at 2:29pm �� Khaleesat HaiydHAWAYEN_ANISAH Written by seemaluv Page(10_15) Isowarta parlon ne ta ganta a zaune tana kallon, da hanzari ANISAH taje ta zauna kusa da Nannynta,"Nanny zan fita amma bazan dade ba zan dawo tare da kausar zan fita. "Amma dai kinsan bakiyi breakfast ba ko, "Eh nasani zanyi a waje. " to shikenan sai kin dawo . Fita ANISAH tayi daga gidan ta tsaya a waje kusa da gidan tana jiran KAUSAR, ta gaji da tsayuwa ne yasa ta juya zata koma gida' sai jitayi anyi mata horn da sauri ta juyo ta karasa wajen motar duk a zatonta KAUSAR ce, ita bata lura da wanda yake ciki ba bude motar tayi ta shiga kawai. Da wata sassanyar murya akayi mata magana, "baiwar Allah ina mukayi?, Gagam gabanta ya fadi jin ba muryar KAUSAR ba, da sauri ta kalleshi cikin kunya da tsoro, "bawab Allah am very sorry na dauka kawa tace shiyasa na shigo ba tareda nayi noticing hakanba. "No you don't have to be sorry naji dadin shigowarki, Bude kofar tayi zata fita yayi saurin tsaidata, " yan mata ki tsaya don Allah. Jin ya hadata da Allah ne yasa ta tsaya tana sauraron shi, "Sunana SAMEER KAMALUDDEEN, kuma kullun ina yawon wucewa ta wannan hanyar bantaba ganinki ba sai yau. "Eh kasancewar bana tafiya a kafa, Murmushi SAMEER yayi yace, "Ohh sai a jirgi kike tafiya ko. "Kaga mallan banason rainin hankali, "Sorry banace hakan bane don na bata miki raiba, saidai inason insan sunanki don Allah. "Sunana ANISAH MURTALA BATURE, "Nice name ANISAH & SAMEER, amma kamar kina sauri ko, " Eh sauri nakeyi don akwai wanda nake jira. Kallonta kawai SAMEER yakeyi yadda bakinta yake motsawa yana mayarda zance, jin shurun yayi yawane yasa ANISAH ta kalleshi. Wannan shine karo nafarko da ANISAH ta tsaya tayiwa SAMEER kallon tsafi. SAMEER kyakkyawa ne na karshe kyawunshi ya daukewa ANISA hankali har saida SAMEER ya gane cewa ya rinjayeta, iska ya hura mata da bakinshi. "Hello wannan kallo haka aisaiki sa mutum ya shiga wani hali, Kunya ce ta rufe ta yasa ta dukar da fuskarta tana murmushi, SAMEER kuwa yaji dadin ganin murmushin ANISA. "Inbazaki damu ba zanso in kaiki inda zakije. Zaro ido tayi, "No thanks nagode ka barshi, "Why ANISAH kyakkyawa kamarki aibai kamata ki tsaya a waje haka ba. "Malam ka faye zakewa amma kai bakone ko, "Eh ni bakone karatu yakawo ni Gombe, amma iyayena suna Bauchi' amma yanzu kibani number dinki kafin ki tafi. Batayi gardama ba tabashi don ta lura yanada naci, tana bashi ta fita daga motar ta koma bangaren gidansu ta tsaya' shi kuwa SAMEER bai tafiba har Saida yaga wacce take jira ta iso Sannan ya wuce. TO BE CONTINUE!!! Dedicated_to_Readers Written_by_seemaluvHAWAYEN_ANISAH Written by seemaluv Page(10_15) Isowarta parlon ne ta ganta a zaune tana kallon, da hanzari ANISAH taje ta zauna kusa da Nannynta,"Nanny zan fita amma bazan dade ba zan dawo tare da kausar zan fita. "Amma dai kinsan bakiyi breakfast ba ko, "Eh nasani zanyi a waje. " to shikenan sai kin dawo . Fita ANISAH tayi daga gidan ta tsaya a waje kusa da gidan tana jiran KAUSAR, ta gaji da tsayuwa ne yasa ta juya zata koma gida' sai jitayi anyi mata horn da sauri ta juyo ta karasa wajen motar duk a zatonta KAUSAR ce, ita bata lura da wanda yake ciki ba bude motar tayi ta shiga kawai. Da wata sassanyar murya akayi mata magana, "baiwar Allah ina mukayi?, Gagam gabanta ya fadi jin ba muryar KAUSAR ba, da sauri ta kalleshi cikin kunya da tsoro, "bawab Allah am very sorry na dauka kawa tace shiyasa na shigo ba tareda nayi noticing hakanba. "No you don't have to be sorry naji dadin shigowarki, Bude kofar tayi zata fita yayi saurin tsaidata, " yan mata ki tsaya don Allah. Jin ya hadata da Allah ne yasa ta tsaya tana sauraron shi, "Sunana SAMEER KAMALUDDEEN, kuma kullun ina yawon wucewa ta wannan hanyar bantaba ganinki ba sai yau. "Eh kasancewar bana tafiya a kafa, Murmushi SAMEER yayi yace, "Ohh sai a jirgi kike tafiya ko. "Kaga mallan banason rainin hankali, "Sorry banace hakan bane don na bata miki raiba, saidai inason insan sunanki don Allah. "Sunana ANISAH MURTALA BATURE, "Nice name ANISAH & SAMEER, amma kamar kina sauri ko, " Eh sauri nakeyi don akwai wanda nake jira. Kallonta kawai SAMEER yakeyi yadda bakinta yake motsawa yana mayarda zance, jin shurun yayi yawane yasa ANISAH ta kalleshi. Wannan shine karo nafarko da ANISAH ta tsaya tayiwa SAMEER kallon tsafi. SAMEER kyakkyawa ne na karshe kyawunshi ya daukewa ANISA hankali har saida SAMEER ya gane cewa ya rinjayeta, iska ya hura mata da bakinshi. "Hello wannan kallo haka aisaiki sa mutum ya shiga wani hali, Kunya ce ta rufe ta yasa ta dukar da fuskarta tana murmushi, SAMEER kuwa yaji dadin ganin murmushin ANISA. "Inbazaki damu ba zanso in kaiki inda zakije. Zaro ido tayi, "No thanks nagode ka barshi, "Why ANISAH kyakkyawa kamarki aibai kamata ki tsaya a waje haka ba. "Malam ka faye zakewa amma kai bakone ko, "Eh ni bakone karatu yakawo ni Gombe, amma iyayena suna Bauchi' amma yanzu kibani number dinki kafin ki tafi. Batayi gardama ba tabashi don ta lura yanada naci, tana bashi ta fita daga motar ta koma bangaren gidansu ta tsaya' shi kuwa SAMEER bai tafiba har Saida yaga wacce take jira ta iso Sannan ya wuce. TO BE CONTINUE!!! Dedicated_to_Readers Written_by_seemaluvHAWAYEN_ANISAH Written by seemaluv Page(20_25) Haka ANISAH da KAUSAR sukaita yawo a cikin garin gombe sai wajen 6:30pm KAUSAR ta dawo da ANISAH gida, sannan ta juya ta wuce. A hankali ANISAH take tafiya kamar wacce kwai ya fashema a ciki hankalinta duk ya tashi don tasan Daddynta yadawo. Gate man ke gaishe ta amma hankalinta baya wajenshi, kai tsaye ta shiga ciki tana shiga taga Nanny Marwa da sauran yan aikin a parlor kowa jiran dawo warta yakeyi wasu daga cikin yan Aiki ne sukazo suka karbi jakarta da gyalenta, ANISAH kallon Nanny dinta tayi taga ranta abace yake ' zuwa tayi ta zauna kusa da ita, "Nanny Marwa lafiya naganku a haka, " aidole ki ganmu a haka kinje yawo kuma kika dade a waje ki duba a goge ki gani karfe nawa. ANISAH kai ta daga ta kalli a goge duk da dai tasan lokacinda ta dawo gida numfashi taja sosai, "Nanny Daddy ya dawo ne. " Eh ya dawo yana ta fada kuma yace kada asake barinki ki fita, kuma kije yanason ganinki. Tashi tayi ta wuce dakinshi tayi knocking sannan ya bada umarnin Shigowa, tana shiga ta hangoshi zaune a Sofa dinshi ranshi a bace hakan yasa ta tsaya a wajen. ",Daddy kace kanason ganina , Da sauri ya mike tsaye ya karaso inda take' kugunta ya riko ya matso da ita kusa dashi," ANISAH meyasa kika fita yawo. Cikin sanyin murya kamar ba mahaifin taba, "Daddy Nida kawata muka fita zuwa kallon ruwa. Matseta ya karayi sosai yanajin kamshin jikinta kamarba mahaifinta ba, " ANISAH don't lie to me ni mahaifin kine ki fadamin gaskiya. "Daddy truly cen kawai muka tafi.. Rungumeta yayi ya fara sunsunar jikinta ," ANISAH kinsan ke kadai Allah ya bani Dole in kula dake banason inganki da wani saurayi, inason ki da yawa ANISAH. Shafa jikinta yake yi sosai. ANISAH bata damu da kalaman mahaifin taba don tasan matsayinsa na mahaifinta dole ya nuna mata so , amma abubuwan da yake mata ne ta kasa tantancewa saboda abun yayi yawa. Tsaidashi tayi da cewa ,"Daddy zan tafi dakina don inada assignment sosai da zanyi, sakinta yayi daga rikon da yayi mata, "To shikenan ANISAH kije amma kafin nan saikin bawa daddynki hakuri akan laifinda kikayi. " am sorry dad bazan sakeba. "Yawwa my little ANISAH jeki sainazo dubaki zuwa anjima. Juyawa tayi ta fita ta wuce dakinta jikinta sai rawa yakeyi ta rasa gane meye dalili, TO_BE_CONTINUE!!! Dedicated_to_readers
Written_by_seemaluv
Like � 5 � Reply � EditHAWAYEN_ANISAH Written by seemaluv Page (30_35) Gaban madubi ta zauna ta fara tunanin abubuwan da mahaifin ta yakeyi mata ," No babu wani abunda yake shirin faruwa he's my Dad, my biological father. Haka ANISAH taita fadi a zuciyarta, wayarta ce tayi ringing da hanzari ta tashi taje ta duba ganin babu suna ne yasa ta ajiye wayar a kusa da ita ' gani tayi ansake kira sai tayi receiving. "Hello ANISAH, SAMEER ne na kira ki baki dauka ba, Ajiyan zuciya tayi dataji muryar SAMEER. " Ohh SAMEER aibansan Kai bane shiyasa, "Babu komai na fahimta, " OK Dukansu shuru sukayi nadan lokaci. "ANISAH lafiya kuwa jikina ya bani kamar babu lafiya, "Mhmm SAMEER lafiya ta kalau kawai don inajin baccine. "OK ANISAH yakamata kidan bani lokaci don mu fahimci juna ko, " SAMEER ai mun riga mun fahimci juna so what more. SAMEER ya fahimci cewa kamar akwai tsoro a al'amuranta. "Hmm ANISAH inason inganki gobe bayan kindawo daga school, "No SAMEER... Bata karasa maganar taba taga Daddynta ya shigo, da sauri ta rufe wayar da pillow don kada ya gani ba tareda ta kashe wayar ba. Daddy ya fahimci Kamar ta boye wane abu," ANISAH ba kiyi bacci ba haryanzu me kikeyi haka, Bakinta ya fara rawa ta rasa ma karyar da zatai mashi, "Ammm daddy yanzu nagama karatu ai, . "Ok aigara ma da kika gama da wuri don yanzu inason inji dumin jikin little ANISAH ta ne. Gabanta ya fadi, " dumin jiki kuma Daddy?, "Yes ANISAH aini mahaifin kine babu wani abunda zaki boye mun ko. "Eh Daddy babu amma ni bansan wane irin dumin jiki kake magana ba , "Oh my innocent ANISAH tare zamu kwana saboda kisan irin son da mahaifinki yake maki. Hankalin SAMEER ya tashi sosai jin irin kalamanda suke fitowa daga bakin mahaifin ANISAH, sauri yayi ya kashe wayar cikin tashin hankali sannan ya tura mata da text. Bangaren ANISAH kuwa tunani kawai takeyi ta yadda zata hana abunda Daddynta yazo mata dashi "My ANISAH kinyi shuru kuma Daddynki ne fani, "Yes Daddy ai nima inason inji ina kusa dakai saidai gobe inada exam kuma zanyi karatu cikin dare amma Daddy ka bari sai weekend sai mu kasance tare ko. . "Alright shikenan kiyi karatu sosai so that your Daddy will be proud of you, "Insha Allah ' good night. . Kiss yayi mata a kumatu sannan ya fita, da sauri ta jeta kulle kofarta da key, "Ni ANISAH na shiga uku me yakeson faruwa dani ne wai, wannan wace irin jarabta ce ' Nima kaina seemaluv abin yasakani a cikin duhu. A cikin daren nan ANISAH ta shiga bathroom tayi alwala sannan tayi nafilfili, adduo'i taitayi don neman tsari tsakanin ta da shetan, Dawowa tayi ta kwanta, tama kasa karatun kuma baccinma babushi. Wayarta ta dauko donta sami abunda zai lebe mata kewa, saidai da mamakinta sai taga text din SAMEER, budewa tayi ta duba kamar haka, "KIYI HAKURI ANISAH BANASON SHIGA RAYUWAR KI DATA MAHAIFINKI AMMA AMATSAYINA NA MASOYINKI YA DACE IN TAIMAKA MAKI A DUK LOKACIN DA KIKE NEMAN TAIMAKO."" Ganin hakan yasa gabanta yayi mummunar faduwa, "to me SAMEER yake nufi , yanason ya cemin yaji duk abinda mahaifina yake fada? To idanma hakane tabbas yazama dole in takawa SAMEER burki, in ba haka ba kuwa zai sami matsala. Kiran wayarshi tayi taji a kashe sannan ta koma ta kwanta cike da tunanin SAMEER. Washe gari da sassafe ta shirya ta wuce school ba tareda ta jira sunyi sallama da Daddynta ba don tsoronsa takeji yanzu, tana isa school tayi packing motarta a gefe sannan ta wuce department dinsu. Haka ANISAH tayi attending exams dinta lafiya lau kasan cewarta gifted, bayan sun gama komai ne ta dawo gida ' tayi packing motarta sannan ta shiga ciki tana. Tana shiga parlor sai taga SAMEER da Nanny Marwa suna gaisawa cikin mamaki ta kira sunanshi, " SAMEER!, Juyowa sukayi suka kalleta sai Nanny Marwa tace,"ANISAH harkin dawo, Waje ANISAH ta samu ta zauna, "Eh Nanny na dawo ' bako kikayi ne. . "Bakon wajenki yazo, ANISAH nunawa tayi kamar bata san shiba kasancewar tasan Daddynta yana gida , Nanny tashi tayi ta basu waje ' SAMEER kuwa idanunshi suna kan ANISAH yasan cewa bataso zuwanshi ba . "SAMEER meyasa baka sanar dani cewa zakazo ba, " kasancewar nadamu dake ne shiyasa nazo ANISAH banason wani abu ya cutar dake. Maganar da yayi ne yasa ANISAH ta tuna da text dinda yayi mata, "SAMEER text dinda kaimin me yake nufi. SAMEER bayason ANISAH ta fahimci cewa ya gane abunda yake tsakanin ta da mahaifinta, hakan yasa yayi saurin cenja magana. "ANISAH text dinda nayi miki ba ya nufin komai illa to show my cares about you zan iyayin komai saboda ke ANISAH, ANISAH cike take da tsoro don kwata kwata batason Daddynta yazo ya sameta dashi a haka. "Kaga SAMEER bari inkaika garden dina zanfi sakewa acen, "No you don't have to, ni nan wajen yayimin. Ya fada yana murmushi don yagama gane cewa ANISAH a tsorace take. "Mhm SAMEER meyasa? " ANISAH yanzu zan tafi nima, karki damu . Mikewa sukayi a tare zatai mashi rakiya ' hakan yayi daidai da fitowar mahaifinta daga daki zuwa parlor tunda ya sauke idon shi akan SAMEER wani bakin ciki ya rufeshi, "ANISAH! Kiran sunanta yayi ranshi a bace, a tare suka juyo da SAMEER, gaban ANISAH ya fadi ' shi kuwa SAMEEE burinshi ya cika. 09085271818 WHATSAP FOR YOUR COMMENTS Dedicated_to_readers Written_by_seemaluvHAWAYEN_ANISAH Written by seemaluv Page (40_45) Cikin fargaba ta dawo ta zauna,"Daddy wannan shine SAMEER my... Sai kuma tayi shuru ta juya kan SAMEER, "SAMEER wannan ne Daddyna. Hannu SAMEER ya mika mishi suka gaisa sannan ya koma ya zauna, ANISAH kuwa jitayi tamkar tayi fitsari a wajen don tsoro. Cikin isa da hikima Daddy yayiwa SAMEER magana," SAMEER bani kadan daga cikin labarinka. Murmushin sanayya SAMEER yayiwa mahaifin ANISAH, "Sunana SAMEER KAMALUDDEEN ni asalin dan BAUCHI ne karatune ya kawoni GOMBE har zumunci ya hadani da ANISAH. Cikin fahimta Daddy ya soma tambayan SAMEER, " wane irin zumunci kenan, Dama SAMEER wannan tambayar yake jira, hada ido sukayi sannan yace, "Daddy soyayyace ta hadani da ANISAH, "What! Soyayya, ka kalli tsabar idona kace sayayyace ta hadaka da ANISAH saboda ba kada kunya. Cikin fada da tsawa yakewa SAMEER magana, ita kuwa ANISAH nan take ta fara hawayenda bashida sauti. SAMEER hakuri kawai yake badawa," Daddy am sorry banyi hakan don inbata maka raiba, Daddy tsawa yayiwa SAMEER, "now get out of my house kada kasake shigomun gida, har yanzu rainon ANISAH nikeyi tukunna. Ganin irin korar da mahaifinta yayiwa SAMEER ya Kara tada mata hankali cikin kuka take rokon Daddynta, " Daddy please forgive him SAMEER friend dina ne kayi hakuri please... Tashi SAMEER yayi zai fita ANISAH ta dakatar dashi, "SAMEER am sorry da abinda Daddyna yayi maka amma don Allah ka tafi kada ka sake waiwayata. Juyowa yayi ya kalleta cike da tausayinta , " ANISAH I can't bazan taba rabuwa dakeba.. Yana fadin hakan ya fice ba tareda ya jira amsar waninsu ba. Maida kallonta tayi wajen Daddynta cikin matsanancin kuka, "Daddy meyasa kaiwa SAMEER haka, Tasowa yayi yariko hannunta ," ANISAH you are my one and only daughter kuma ni kadai ne yan iya nuna miki kulawa, da So, ANISAH bazan iya badake ga wani ba. Da sauri ta dago kai ta kalleshi , "Daddy what do u mean. Wani shu'umin murmushi yayi mata , " I mean nothing my innocent ANISAH, Nanny ya kwalawa kira bayan tazone yace, " ki kaimin ANISAH dakinta kuma ki tabbatar ta daina kuka ayi mata duk wani abunda ya kamata. To, kawai tace sannan taja hannun ANISAH suka tafi daki, Nanny lallashin ANISAH taitayi sannan tayi shuru, "ANISAH meyafaru da kene haka. Haka ANISAH ta fadawa Nannynta komai. " ANISAH kiyi hakuri daddynki yana nuna kulawarshi gareki ne kuma kila SAMEER din ba yaron kirki bane, "No nanny SAMEER mutumin kirkine saidai idan a kwai wani abune. " hmm ANISAH kenan ki manta da komai kawai yanzu kidan sami bacci tukunna. Saida Nanny ta tabbatar ANISAH tayi bacci sannan ta bar dakin, 5:42 ANISAH ta tashi daga bacci dak'er ta iya saukowa daga kan gado kasancewar wani masifaffen ciwon kai data tashi dashi, alwala taje tayi sannan tayi sallar Azahr. Komawa tayi ta kwanta saboda gaba daya jikinta baya mata dadi she's totally weak, bude kofa taga anyi ' Nanny ne dauke da abincin ANISAH dakuma paracetamol Extra tazo ta ajiye a gefen ANISAH, "ANISAH tashi zaune kici abinci sannan kuma kisha magani don da dukkan alamu ba kida lafiya. ANISAH zama tayi saman gadon tadan jingina da bango, " Nanny ya akayi kikasan banjin dadi, "Ai kina baccine Nazo na taba jikinki Sai naji yayi zafi, Murmushi tayi," nagode Nanny da kulawar da kike bani nikam kin zamemin tamkar uwa a rayuwa. "Babu komai ANISAH aike 'yata ce dole in kula dake, Abincin ANISAH ta dauka ta dan ci kadan sannan ta Sha magani , Nanny Marwa wucewa tayi don a kwai ayyukan da zatayi sosai. SORRY FOR THE LATE POST. TO_BE_CONTINUE!!! Dedicated_to_readers Written_by_seemaluvHAWAYEN_ANISAH Written by seemaluv Page(50_55) Har ANISAH ta kwanta sai jitayi wayarta tana kara, dubawa tayi sai taga SAMEER da hanzari tayi receiving, "Hello SAMEER. Cikin sassanyar murya, " ANISAH ya kike, "Lafiya lau SAMEER, SAMEER zan iya jure komai amma bazan iya jure ganin ana wulakanta kaba shiyasa nayi maka furucin. Numfashi mai tsawo yaja, "kidaina tuna abinda ya riga ya wuce kinji ko, " Eh naji. Fira sukayi najin dadi sai wajen 6:52, sannan SAMEER yabar ANISAH. Tashi tayi ' tayi wanka sannan lokacin sallah yayi saida ANISAH ta tabbatar tayi sallah tukunna, rigar bacci ta ciro daga Waldrop dinta ta saka sannan ta kwanta saman gadonta. Games taitayi a wayarta har saida lokacin sallah isha'i tayi sannan tayi bacci, tayi nisa sosai a baccinta sai Daddynta ya shigo... Ganinta yayi sai baccinta takeyi gashi rigar baccin da tasaka duk ta tattare cinyarta a waje suke, Hakan yasa ke bashi damar hawa saman gadon da take, hannun shi ya dora saman jinyanta ya fara shafa ANISAH, Alhaji Murtala Bature zaikai kimanin shekara arba'in da bakwai(47). Motsawa ANISAH tayi amma hakan bai hana Daddynta barin abunda yakeyi ba, saman kirjinta ya fara kaiwa. A tsorace ANISAH

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment