Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nagode da amincewa da kikayi dani, tabbas ke mace ta gari ce wanda duk wani d'a namiji zaiyi burin yasamu. Dogon numfashi yaja, sannan ya kara da cewa ,"ba don komai ba ANISAH sai don kulawarda kike bawa wannam marainiyar kanwar tawa. Yana nufin ZOYA kenan, dukar da kanta tayi ,"yaya ASAD i don't think akwai abunda zaka nema awajena in hanaka, gaskiya babu shi ' na dauki ZOYA tamkar kanwata ne. Murmushi Barrister ASAD yayi, murmushin da yakara bayyanar da kyawunshi, "ANISAH next week nakeson ayi bikinmu, kin amince?. Kai ta daga mashi alaman EH, "very good, sannan inason innemi alfarma awajenki Amma babu takura a ciki. Kai ta sake daga mashi, "ANISAH inason muje wajen Daddy mu sanar dashi maganar aurenmu. Da sauri ta dago kai ta kalleshi, "yaya ASAD why? Do you want me to be hurt again?. Nan da nan idonta yayi jaaa, ganin ranta ya baci ne yasa hankalin barrister ASAD tashi, "shikenan abar maganar banason insake ganin ki cikin bacin rai, saboda kin kusa zama amarya ta. Rufe fuskarta tayi tana dariya, don kuwa kunyar hada ido dashi takeji yanzu. Tashi tayi zata bar wajen, yayi saurin tsayarda ita, "ANISAH. Kiran sunanta yayi ta juyo, " i hope kin shiryama gobe koh. Kai ta daga mashi alaman EH, sannan ta wuce kitchen, dubawa tayi taga komai ya tafi ta yadda ta tsarashi, sannan ta sauke abincin ta zubashi a plast Pride rice ne with chicken. Haka ta jera komai a dinning table sannan ta tafi dakin ta don ta watsa ruwa. ALMOST DONE!!! DEDICATED TO READERS WRITTEN BY SEEMALUV
Like � 1 � Reply � Edit � HAWAYEN_ANISAH Written by seemaluv Page (219_300) Sai da ANISAH ta bata 30minute a bathroom da sunan ta na wanka sannan ta fito ta shirya tayi makeup. Don kyau kuwa ANISAH tayi kyau sosai, shigar atamfa tayi riga da skirt, sun amsheta. Around 8 ta fito zuwa parlor domin suyici dinner, a zauna ta gansu su dukansu gaba daya hankalinsu yana wajen TV karasawa tayi ta zauna kusa da ZOYA shafa kumatun ta tayi, "ZOYa bakijin yunwane. "Inaji aunty ANISAH. "Good, then taso muje kici abinci koh. Kai ZOYA ta daga mata alaman TO sannan ta tashi taje ta zauna a dinning tana jira, ANISAH tashi tayi ganin babu wanda yabi ta kanta acikinsu. Har zata wuce sai kuma ta fasa, "HYDAR ya kamata abar kallon nan haka is time to eat. Juyowa yayi ya kalleta cike da murmushi, "tor Auntynmu, Amma fa kinyi kyau sosai. Murmushi tayi sannan taimashi godiya, tashi HYDAR yayi yanufi dinning table shima ya zauna zaman jiran ta. ANISAH kuwa ranta duk ya baci ganin barrister ASAD ko kallonta beyiba. Juyawa tayi zata wuce sai jitayi ya,riko hannunta, cike da mamaki ANISAH ta kalleshi ' ZOYA kuwa da sauri ta rufe idonta don kuwa ita kejin kunya. Tashi barrister ASAD yayi ya jata zuwan dining table din sannan ya zaunar da ita, shima zama yayi suna facing din junansu. A zuciyarshi yace ,"ANISAH indai kallone yanzu kam zakisha kallo. Mikewa tsaye tayi, tayi s serving dinsu sanan itama tayi serving kanta. A hankali ta koma ta zauna, zatakai one spoon kenan suka hada ido da Barrister ASAD, da sauri ta ajiye spoon din, ta dukar da kanta. Shikuwa HYDAR yana ci yana santi, 'Auntyn mu, ya kamata fa mufara sayayyar kayan biki koh yaya. "Kwarai kuwa HYDAR don nima na kosa. ANISAH jitayi tamkar ta nutse a wajen saboda kunya, ZOYA tashi tayi ta wuce daki kasancewar gobe akwai school shima HYDAR yana gamawa ya tafi dakinshi. Su biyu aka bari a wajen suna kallon kallo, mikewa tayi zata wuce yayi saurin daka tar da ita, "ina zakije? "Zan tafi dakine. Amsa tabashi ba tareda ta kalleshi ba, "No kidawo ki zauna ban gama kallonki ba. "Yaya ASAD bacci ne a idona fa, "aibazan kyaleki kiyi bacci ba muddin bakici abinci ba. Komawa tayi ta zauna babu musu don tasan zasu iya kwana ahaka. Tura abincin taitayi da karfi da yaji tanayi tana kora ruwa, shima kanshi abun dariya yabashi.saida ANISAH ta cinye tas sannan ta kalleshi, " Yaya ASAD nagama. "Very good, toh tashi kije ki kwanta kanwata. Tashi tayi zata wuce sai ta manta batace saida safe ba, juyowa tayi ta kalleshi. "Saida safe yayana. Amsa mata yayi a takaice sannan ta tafi daki, shima tashi yayi yawuce cike da fara'a a fuskarshi. Washe gari da sassafe ZOYA ta tashi don kuwama ita ta tada ANISAH daga bacci, shiryawa ZOYA tayi a gurguje sannan tayi breakfast HYDAR ya kaita school. ANISAH kuwa tana tashi tashiga bathroom tayi wanka without wasting time ta fito, shiryawa tayi cikin shigar jallabiya tayi rolling, tayi kyau sosai. Fitowa tayi daga daki zuwa kitchen da sauri, a gurguje ta hada tea tasha sannan ta ajiye ma Barrister ASAD nashi. Komawa harabar parlor tayi ta zauna zaman jiran fitowar shi, ba'a 5minutes ba saiga barrister ASAD ya fito cikin hanzari. Gaisheshi tayi ya amsa cike da fara'a , "mu tafi koh. "Aa Yaya ASAD, gafa breakfast dinka cen na aje. Murmushi yayima ,"No ANISAH kyale breakfast din nan, lokaci ya kure. "OK. kawai tace sannan suka fita suka shiga mota domin su isa kotu da wuri. ALMOST DONE!!! DEDICATED TO READERS WRITTEN BY SEEMALUV
Like � Reply � Edit � Nov 29HAWAYEN_ANISAH Written by seemaluv Page (310-311) Barrister ASAD jan motar yayi suka tafi, 30minutes kawai sukayi suka isa kotu. Barrister ASAD waje yasamu yayi packing motar sannan suka fito batareda sun tsayawa bata lokaci ba, suka shiga cikin hole kasan cewar dama su kawai ake jira, ANISAH tana shiga da fuskar Daddynta ta fara hada ido shima ita kawai yake kallo, da nadama iya nadama a cikin idonsa. Kallon tausayawa kawai ANISAH takeyi mashi har ta sami waje ta zauna. Nan fa aka fara sharia, Alkali ya umarci ANISAH da ta fito ta sanarwa kotu Abinda take kara akai. Tashi ANISAH tayi tahau saman steps, with her full confidence ta fara sanarwa kotu duk wani sirri dake tsakaninta da mahaifinta. Kotu tayi tir da allah wadai, da irin halin Alhj MURTALA BATURE sannan kotu ta tambayeshi akan idan yanada Abun fada tor yafada, saboda wannan shine abu na karshe da zai sake hadashi da yarsa ANISAH, cikin rawar murya mai karya zuciya yace, "ANISAH kin kasance ya tagari a tare dani kuma a kullun ina alfahari dake, saidai nisantata dazakiyi shine alkairi agareni. Cikin kuka ya kareshe maganar idonsa yana kan ANISAH, da sauri ta sauko ta rungumeshi cikin matsanancin kuka, "Daddy please stop crying , nayi hakanne for your own good DAD, idan banyi hakaba shetan zai iya shiga tsakani, Kaga wannan. Nuna Barrister ASAD tayi "shine zai cigaba da kulawa dani, kada kadamu Daddy Sati mai zuwa za'ayi bikinmu dani dashi. Ahj MURTALA BATURE yaji dadi sosai kuma ya nuna farin cikinshi gameda abunda ANISAH tafada ,"Alhamdulillah My little ANISAH Allah yayi maki albarka. Cikin kuka ta amsa ,"AMEEN Daddy. Maida kallonsa yayi wajen Barrister ASAD ya bashi hannu suka gaisa, "Na gode gameda kulawar da kabawa ANISAH Nagode sosai. "Babu komai wannan ai yiwa kaine, kuma insha allahu zamu rika kawo maka ziyara. Godiya suka yiwa junansu sosai, kukane yaci karfin ta da gudu ta fita daga hole din wajen motor taje ta kifa kanta kuka kawai takeyi. Haka wasu daga cikin audience zukaita zubda hawaye, rabuwar d'a da mahaifi. KOTU ta yanke hukuncin Alhj MURTALA BATURE bazai rika ziyarta yarsa ANISAH ba saidai idan har itace ta gayyace shi. Haka aka gama sharia kowa ya watsa , fitowa barrister ASAD tayi ya iske ANISAH jingine ajikin mota tana kuka, tausayinta yakeji yanzu sosai, hannunta ya riko, "My wifey, please stop crying you have to be stronge. Bude motar yayi sannan yaja hannunta ta shiga, shima shiga yayi yaja motar suka tafi. Shuru sukayi har suka isa gida babu wanda ya yiwa wani magana, daki ta wuce direct tana shiga ta fada saman gado ta cigaba da koke kokenta har bacci yayi awon gaba da ita. Shi kuwa Barrister ASAD bai karasa ko ina ba a parlor ya zauna ya kunna TVC NEWS yana kallo, kallo kawai yakeyi but tunanin ANISAH kawai yake. AROUND 2:20PM, ZOYA tashigo tareda HYDAR,, ganin yayanta ASAD yana cikin parlon ne takarasa wajen shi da sauri, "Yaya ASAD, na dawo kuma there is alot of assignment today. Haddiye miyau yayi da ker, don kuwa agajiye yake "ZOYA, kibari ANISAH ta duba maki banida time yanzu. "To kawai tace mashi ba tareda ranta ya baci ba, don kuwa tasan shi kullun haka yake cewa. Tashi tayi ' tayi tafiyarta zuwa dakinsu, koda tashiga ta iske ANISAH tana bacci sai kawai ta cenja kaya sannan ta fitowa parlor. HYDAR kuwa bajewa yayi saman kujera yana hutawa, jin baiji motsin ANISAH bane yasa hankalinshi ya dawo jikinshi ,"Yaya, wai ina Aunty ANISAH ne. "Tana daki, ina tunanin bacci takeyi. "OK. ALMOST DONE !!!! DEDICATED TO READERS WRITTEN BY SEENALUV
Like � 1 � Reply � Edit � Nov 29HAWAYEN_ANISAH Written by seemaluv I dedicated this page To @Asy Khaleel @ILILEE . @Abdul Aziz . @MISS_XOXO Page (312-313) Shuru sukayi nadan lokaci, sannan Barrister ASAD ya tashi ya tafi daki. A hankali ANISAH take bude ido domin kuwa idanunta zafi sukeyi ta dalilin kukanda tasha, tashi tayi tashiga toilet bayan wasu yan lokuta tafito ' tana fitowa ta wuce kitchen, fridge ta bude ta dauki ruwan sanyi tasha sannan ta taje parlor ta zauna ba tareda tacewa HYDAR komai ba. HYDAR lura yayi kamar tana cikin damuwa, "Aunty, Lafiya kuwa? Hannu kawai ta daga mashi Alaman "Lafiya lau. Hydar dai bai yarda da abunda tace ba hakan tasa yakara tambayanta , "Aunty, please idan akwai abunda yake damunki kifada, don idanuwanki kamar kinyi kuka. Murmushin karfin hali tayi masa tareda da cewa ,'" HYDAR, babu abinda yake damuna kasan bacci yana saka mutum haka. "Hakane. ANISAH maida kallonta tayi ga ZOYA wacce ta zurawa TV ido , "ZOYA , yau bakida assignment dinne? "Inadashi barima indauko maki. "Ok, Nan fa ANISAH ta saki jikinta ta maida komai kamar ba'ayi ba. Haka rayuwar ANISAH tacigaba da tafiya cikin farin ciki kasan cewarta da family din Barrister ASAD. TWO WEEKS LATER! BAYAN AUREN ANISAH DA BARRISTER ASAD. A guje Anisah ta fito daga daki rike da pillow a hannunta , Barrister Asad ke binta suka fara zagaye parlor, "Anisah, bazaki bar gudun nan bako? Sokike ki wahalarmin da baby na ko. Still neman hanyan gudu tajeyi, "To aini babu laifina aciki, kaine kakeso in wahala dayawa. Har tasa kafa zata bar parlon yayi saurin rikota, daukanta yayi cak, bai ajeta a ko inaba sai saman gado nan yahau yimata cakulkuli, "You!! Aiyanzu na kamaki koh. Dariya kawai takeyi daker take iya magana "ya...!ya...yaya Asad please kadaina. Saida ya tabbatar ya gama kashe mata jiki tukunna ya fara wasa da jikinta, A hankali ya rabata da kayan jikinta. Tuntana iya tureshi harta koma ta sakar mashi komai. Rayuwarta ta kasance cikin walwala da jin dadi, so no more HAWAYE!!! ALHAMDULILLAH! DA WANNAN NA KAWO KARSHEN NOVEL DINA MAI SUNA HAWAYEN ANISAH!. GODIYA MAI TARIN YAWA GA FAN'S DINA KUMA FRIENDS DINA MASU BANI KWARIN GWIWA A KODA YAUSHE. WRITTEN BY SEEMALUV
Like � 2 � Reply � Edit

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment