Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yaye duvet din yakai hannu kan side lamp ya kunna Yana waiwayowa idanuwansa suka sauka Kan fararen cinyoyinta dasuke bayyane towel din jikinta ya zame saura kadan yabar jikinta
Ya dauke idanuwansa Yana maidawa kan fuskarta dake fayau tana baccin wahala Wanda ya takeyi tana farkawa sbd tsananin azaba.

Saukowa yayi gadon Yana Dan rintse idanuwansa cikeda mamaki da takaici ya dauki wayarsa ya kunna Kai tsaye no Hanifa yayiwa text cewan waye a dakinsa.

Karanta massage din tayi yafi so biyar tana maimaitawa cikeda mamakin tambayar Wai waye a dakin nasa bayan yaga ko waye dinne.

Kai tsaye da takaicin tambayarsa ta rubuta masa "itadin daice wadda kagani ko kanada wata matarne bayan ita?"

Kashe wayar yayi ganin abindata rubuto Yana sake boyayyan tsaki ya shafa sumar kansa sbd baya iya kwanciya da wani a gado daya baimasan ta Yaya zai kwanta da ita a gadon.

Hawa yayi gadon ya kwanta gefe daya tareda rufeta sbd jikinta dake bayyane ga towel din ta saman kirjinma yakusa zamewa Yana rufeta ya kashe wutar dakin ya kwanta Yana rufe ido dandai shi bazai iya kwanciya a sofa ba yabar Mata gadon.

Cikin bacci yaji mutum cikin jikinsa gabansu daya tana fidda wani irin numfashi me zafi da 'duminsa yake sauka cikin wuyansa yanasashi Jin wani iri ya bude idanuwansa ahankali ya zubawa fuskarta dake cikin wuyansa tana Nishi ya daga hannunsa ahankali yakai jikinta zai janyeta hannuwan ya sauka Kan shafaffen cikinta dake Mata ciwon zuwa mararta take tasaki wani irin numfashi da ajiyar zuciya wadda tasashi janye hannun Yana rufe ido sbd dumin numfashinta Yana Masa wani iri.
##MAMUH#



*_ZAFAFA BIYAR 2022๐Ÿ”ฅ_*


*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_

*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_

*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_

*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_

*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_

*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Dโ€™aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k

*_Zaku tura kudin a_*

6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*

*Sai shedar payment dinki a*๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

08184017082

*Kokuma katin waya na MTN anan*๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

09134848107
[1/16, 2:58 PM] +234 808 457 6211: *_DM 19_*
*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK๐Ÿ‘‡๐Ÿพ_*

https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK๐Ÿ‘‡๐Ÿพ_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb

*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK๐Ÿ‘‡๐Ÿพ_*

https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS

*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK๐Ÿ‘‡๐Ÿพ_*

https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw


*********************
Juyowa yayi Yakuma kallonta da idanuwansa da bacci yagama sakinsu yafara karantar yanayinta ahankali sai ya lura da kaman tanada matsalane Dan kuwa ko ayanda yasanta sama sama yasan bazata shiga jikinsa a hayyacinta ba,
Qaramin numfashi da yasaki Yana waiwayawa ya duba agogo yaga Daren yaraba sosai Babu ta yanda zai iya Kiran Hanifa yanzu ya lumshe idanuwansa Yana Kuma kallonta kafin Kai tsaye ya saka hannuwansa biyu ya juyota daidai Yana kallon fuskarta dake Dan tsatsafo zufa duk da sanyin aircon daya Kama dakin.
Baisan ya zaiyiba tunda ba Saba irin wainnan abubuwan yayiba aikine kawai su Hanifa suka hadosa dashi kawo Masa ita dakinsa gabaki daya.

Shafa fuskarta yayi tareda bude bakinsa ahankali cikin nutsuwa akaro na farko daya Kira sunanta.
Bata motsaba sbd wani irin rawa da jikinta keyi zufa na keto Mata
Ganin irin zufan yasa ya yaye musu bargon gabaki daya Yana dauke idanuwansa akan jikinta dake bayyane yakai hannu Yana janyota jikinsa Yana sake Kiran sunanta wannan karon da 'dan sauti saidai har lokacin Babu wani alamar tasan wayema yake tareda ita bare kiransa.
Dayaga baisan meyake faruwaba Kuma gadai zafi tanaji tunda tana zufa shikuma bazai iya kallonta ahaka ba Kaya jikintaba sai towel Wanda shida Babu duk daya sai kawai ya kwanta ya rufe jikinta da nasa ta hanyar sanyata cikin jikinsa ahankali yaji dumin jikinta na shigewa jikinsa.

Qamshintane yafi komai takura Masa sbd qamshine daya riga yagama kame jikinta tun Yana Dan rufe ido Yana budewa yanajin wani irin rashin sukuni ahakan Kuma baccin dole me daukeda ciwon Kai me qarfi ya daukesa Dan kuwa a rayuwarsa kaf baya iya tuna ranar dayayi baccin takura irin wannan Mai cikeda rashin sukuni na komaima.

Qarfe bakwai da arbain ta bude idanuwanta dasukai Mata mugun nauyi da kanta ma dayake Sara Mata sosai ta lumshe idanuwanta dasuka Dan kumbura tasake budewa tareda juyawa gefen gadon Dan lalubo wayarta taga karfe nawa gabaki daya batada qarfin jikin daqyar ta daga hannun tana lalubowa ko Ina taji bataji wayarba saita sauke numfashi Mara karfi tana tashi zaune ahankali ta zauna dakyau tsakiyar gadon tana bude idanuwanta da kyau suka sauka kan mutum zaune akan sofa Yana aiki da laptop a gabansa jikinsa sanyeda kayan geaming daya dawo jikinsa dake daukan ido duk kusan a bayyane sbd rigar jikinsa batada hannu hakama wandon jikinsa three quarter ne sai slippers din Gucci masu taushi a qafarsa gabaki daya hankalinsa nakan abinda yakeyi duk da yaji tashin nata Amma Bai dagoba abindake gabansa kawai yakeyi.

Wani irin mummunan faduwar gaba da firgicine ya shigeta lokaci daya tasake kallonsa da idanuwanta dake neman sauyawa da shakkar Shidin ne kuwa kokuwa?
A firgice cikin tsananin tashin hankali ta kalli jikinta da Babu komai har towel dinma Babu Yana cikin gadon
Mummunan faduwa gabanta yayi tashiga wani irin tashin hankali da baqin cikin dayake neman danne numfashinta jikinta ya dauki rawa ta janyo rigar baccinta dake kan kujeran mirror hannuwanta duka rawa sukeyi ta saka rigar tareda lalubo towel din ta daura ta sauko gadon ko cikakken qarfin jiki batada taqaraso gabansa murya a shaqe da tsananin baqin ciki da tashin hankali tace"

Menene yafaru anan?
Menene kakeyi anan?
Yaushe kashigo?ta Yaya kashigo Nan?
When?How? and why????"" Ta qarasa da fushi me tsanani acikin muryarta sbd dukkanin inda tsoro da tashin hankali yake tashiga so take taji menene yafaru,fatanta komai Bai faruba a tsakaninsu Dan kuwa Babu abindatake iya tunawa sbd drink din bayan qarfi da yayi Mata daya Bata reaction har fitarda ita hayyacinta yayi she just can't remember anything.

Dagowa yayi akaro na farko ya zuba Mata idanuwansa fuskarsa a matuqar hade ya qare Mata kallo saiyaga bazai iya tsayawa Mata mgna ba sbd yafara Mata kallon Bata hayyacinta ciwon Kai zata saka Masa kamar yanda ta sakawa kanta.

Ganin kallon rainin dayayi Mata ya dauke kansa baida niyyar tanka Mata hakan yasake Cinna Mata hauka Rai bace ta dauke laptop din dayake aikin ta dire gefe tana kallonsa da idanuwanta dasukai jajir Kai tsaye tace"

Banyi Kama da mahaukaciyaba inaga
Zan bude maka zance akan maganar aure dayake tsakaninmu Wanda haryanzu ban amince dashiba maganar Miji da Mata a tsakaninmu bakada wannan rights din akaina sbd bana maka kallon miji idan akwai abin dayake tsakaninmu shine Kai qanin Hanifa ne,
Bakada iko ko wani izini dazai baka Daman kusanci Dani can you leave this room now please tafada tana nuna Masa kofa idanuwanta na cikowa da hawaye sbd kukan datakeson fashewa dashi da tsoron ko wani abun yafaru.

Bai dago ya kalletaba ya miqe tsaye tareda damqar hannunta ya nufi kofa da ita tana fizgewa tana qwacewa ya tsaya jikin kofa da ita ya kalleta da fararen idanuwansa dake bayyanardaย  bacin Rai qarara acikinsu ya saki hannunta ya bude Baki yace"

Babu abin daya faru anan Kuma Babu abin dazai faru din ko ba'a yanzuba sbd Babu abindake jikinki dazaisa wani abun yafaru idanma akwai ajikin naki to Ni yamun kadan so kidaina tunanin wani abun yafaru sbd bana sha'awan macenda bata iya banbance tsakanin namiji da muna maza Dan kuwa idan har wani abun zai faru bakinki bazai tambayaba da ajikinki Zaki tabbatar, mganar karban aure ko tashin karbansa wannan nine Zan sanar Dan a hannuna yake get that to your dumb Head and get out of my room now.

Ballewa hawayen idanuwanta sukai takasa daga ko qafarta sbd tsananin qunci da baqin cikin daya rufe zuciyarta kukan dakeson subuce matane yasata nufar toilet tashige tana rufo kofar da qarfi hawayenta suka qarasa ballewa suna gudu kan fuskarta.

Meya sametane?
Wace irin rayuwace wannan?
A rayuwarta kila Bata taba magana da fushiba irin yau din,
Ta Yaya za'a gane damuwarta da wannan auren,
Tayaya zasu gane Bata so da qaunar wannan auren har cikin zuciyarta.
Kuka sosai tayi idanuwanta dasuke a Dan kumbure suka qarasa kumburewar daqyar ta danne tayo wanka tareda alwala ta fito sanyeda kayan data shiga dasu tana fitowa ta dauki Kaya Takoma toilet din ta sanyo ta fito ta tayarda sallah har lokacin Yana zaune Yana aiki a laptop Babu alamar zai nuna dayasan da akwai wata halittar a dakin aikin kawai yakeyi Amma gabaki daya ransa har lokacin a bace yake Dan kuwa baitabaย  saka bacin ran kowabama aransa Amma yau ta kunnasa ta yanda yakejin ko ganinta baya buqatan yi.

Tana idarwa ta miqe ta tattara kayanta ta maida cikin akwatinta duka ta janyo akawatin ta dauka wayarta da handbag ta nufi kofa ta bude ta fice.

Dakin Hannah ta nufa Kai tsaye tayi Knocking tana jiran abude har lokacin idanuwanta a Dan kumbure suke.
Jin shiru yasa ta fiddo wayarta takira Hannah din.

Hannah dake bacci taji ringing wayarta na tashi ahankali ta lalubo tareda bude ido tana dubawa taga sunan Naj tasaki wani tsokin takaicin Naj din kafin ta dauka cikin bacci tace"

Yes Naj menene?

Kintafi da room card dinkine ko Yana reception ko hannun Hanifa?

Tashi zaune Hannah tayi tana bude ido dakyau Dan kuwa idan har Naj na neman Mabudin dakinta kenan Marshal ya iso kaman yanda tasani they can't share a room.
Cikin farin cikinta da Bata boyeba tace"

The card is here with me Amma kibanย  10min koma kiban 6min ganinan zuwa na bude Miki you are most welcome Naj.

Kashe wayar tayi tana dirowa gadon dakin gidansu Sofia dasuka kwana ta dauki Jakarta da kayanta a hannu tareda daukan key din motar Sofia ta fice da sauri sauri gudu gudu tana Isa inda motar take tafada tareda tadawa taja da qarfi ta fice.
##MAMUH#


*_ZAFAFA BIYAR 2022๐Ÿ”ฅ_*

*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_

*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_

*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_

*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_

*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_

*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Dโ€™aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k

*_Zaku tura kudin a_*

6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*

*Sai shedar payment dinki a*๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

08184017082

*Kokuma katin waya na MTN anan*๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

09134848107[1/16, 2:58 PM] +234 808 457 6211: *_DM 20_*

*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK๐Ÿ‘‡๐Ÿพ_*
https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK๐Ÿ‘‡๐Ÿพ_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb

*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK๐Ÿ‘‡๐Ÿพ_*
https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS

*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK๐Ÿ‘‡๐Ÿพ_*
https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw


**************
Batason Kiran Hanifa sbd batason damunta tunda tana tareda Isma'eel shiyasa ta takura kanta tayi tsayuwar jiran Hannah bakin kofar dakin tanajin gabaki dayama gida takeson komawa Amma sbd bazata iya barin hanifar ba ayanzu datake buqatarta akusa da ita shine kawai zaisa ta tsaya Amma da baby abun dazai hanata barin qasar a ranar gabaki daya toshewar numfashi takeji a garin gabaki daya.

Da kayan bacci riga da wando sai jacket data doro a sama jikin Hannah Babu kunya ta iso lodge din tayi parking tareda fitowa taqarasa reception ta wuce da sauri sauri
Tana qarasowa tahau bude dakin tana cewa"

Sorry nabarki kina jira,shiga
Shigo ki aje kayanki Zaki iya zama daganan har mu bar Sweden zanyi farin cikin zama taredake.

Bata cewa Hannah din komaiba ta shiga ta aje kayanta tareda nufar toilet tashige sbd tasan zatai matuqar wahala zama da Hannah sbd banbancin halayensu da rashin Jin juna dasukeyi,
Sam Hannah batai mataba sbd yanayin rawar kanta da iyayi dama komaima ita gabaki dayama Hannah is suffocating her Amma yanxu Haka zata zauna da ita kamema takeji akanta.

Wanka tayo tafito ta saka doguwar riga Mara nauyi ta zauna kan sofa tana shan tea me zafi ahankali tanajin Hannah dake cikin farin ciki shigewa toilet wanka,tana gamawa ta Haye gado ta kwanta ta rufa tana rufe ido.

Qarfe biyu zasuje asibiti Dan Haka biyu saura ta tashi tayi alwala tayi sallah ta shirya cikin _Pal zileri drawstring_ straight skirt navy blue da milk long sleeves sai milk scarf data daura ta fito daga ita sai wayarta a hannunta daidai Hanifa na qarasowa dakin zatai knocking suka kalli juna tana mamakin ganinta dakin Hannah ta waiwaya ta kalli hanyar kofar dakin Marshal tasake dawo da kallonta kan Naj din Kai tsaye tace"

Me kikeyi Anan Naj?

Kallonta Naj tayi Kai tsaye kafin ta Dan dauke tana cewa"

Nan nadawo.

Kallon mamaki Hanifa tabita dashi kafin ta kalli Hannah dake shiryawa cikin Adonta na daukan hankali ta Kama hannun Naj din tajata suka fita gabaki daya zuwa gurin motocin da zasu fita dasu ta saketa suna fuskantar juna cikin fara gajiya da halin Naj din tace"

Naj banso shiga cikin zancenku ba sbd ku duka biyun Ina sonku Ina qaunarku banason dayanku yashiga takura ko damuwa shiyasa nake dakatar da kaina ga fada Miki gskia duba da yanda akai Miki ba daidaiba ta hanyar daura Miki aure da Wanda kike ganin kin girma Amma Naga kinason yiwa kanki illa Dan kuwa shekarunki sun tashi sunbi iska daga lokacinda aka shafa fatihar aurenki da Marshal Dan kuwa yanzu shine me ikonki,
Duk ba wannan ba meyesa Zaki ringa bawa Hannah damar dazata ringa qara samun kusanci da mijinki bayan kinsan zata iya Jan raayinsa tunda ita mace ce Kuma itama din kyakkyawace kina ganin Jin kan Nan naki bazai damekiba agaba idan Baki dakata wannan shirmenba koni da hajjo bazamu iya taimaka Miki ba agurin Wanda kike rainawar sbd namijine wani lokacin Kaine zaka sauke Kai kabisa Amma bazaki gane hakan yanzuba sbd Baki Gama sanin meye auren ba kokuma nace kinsani zuciya ta hanaki fahimta.

Da yanayi na rashin me zatace ta kalli Hanifan idanuwanta akanta da damuwar meyene abin tattaunawa anan ta bude Baki zatai magana idanuwanta suka sauka kanshi Yana tahowa sanye cikin _Escada jeans_ blue da farar _Saint Lauren_ long sleeves sai _Shiels Emerald_ sunglasses dake fuskarsa daya Gama fito da fuskarsa dake wani irin daukan hankali Hannah ce taredashi tana sanye da jeans da Lois chiffon shirt sai qamshi take fitarwa suna tafe tana Masa firar outing dinta da friends dinta gabaki daya ta cika Masa kunne Amma baiyi yunqurin dakatar da itaba.

'dauke idonta tayi akansu tana fasa maganar dazatai ta Dan dauke Kai,
Waiwayawa Hanifa tayi tagansu ta juyo ta kalli Naj din data dauke Kai cikin kawar da zancen dasuka fara tace"

Muje wainda ake Kira sun fito.

Isma'eel yafadawa su hadu a asibitin kawai ya nufa motar dayasa aka kawo Masa ya karba key yashiga Hannah tashige gaba ya tayar suka bar gurin batareda ko kallon inda suke yayiba har it's har Hanifan Bai nuna yasan dasu dinba ya wucewarsa.

A motar Isma'eel su suka wuce motar shiru Babu Wanda yake magana sbd kowa da abindayake ransa musamman ita datake qara Jin duk garin yafita kanta.

Hanifa duk yanda takejin damuwarsu tata damuwar tafi damunta sbd tana cikin hali na tsananin damuwane Dan kuwa wannan karon idan akai Mata dashen baiyiba shikenan tasan batada Rabon zamtowa uwa da samun 'dan kanta.

Koda suka Isa asibiti Dr sa'id na can already Dan Haka shine ya tarbesu suka wuce zuwa ganin Dr Kenneth din Wanda ke fifth floor.

A reception ta zauna jiransu sbd Hanifan ce kawai zata shiga sai Dr sa'id Isma'eel Yana kofar office din Yana jira.

Kusan awanni hudu suka shafe kafin suka fito suka sauko daidai isowar marshal dake waya cikin nutsuwa har lokacin Hannah na gefensa Kamar wasu sabbin aure.

Dauke kanta tayi daga kansu tana kallon Hanifa cikin kulawa ta riqo hannunta tana cewa"

Are you ok sweetie?

Kallonta Hanifa tayi da idanuwanta dasukai jajir sai kawai takasa magana ta rungumeta tana sauke ajiyar zuciya sbd batason yin kuka tana neman qwarin gwiwane.

Kamo hannunta Isma'eel yayi Yana shafa kanta cikeda kulawa da bayyanarda tsananin Sonta dayake cikin zuciyarsa yace"

Hanifa Inshallah komai zaitafi lafiya
Zaki dauka cikin lafiya ki haihu lafiya
Duk gamunan muna taredake I am here,Marshal is here, Naj is here too and Dr sa'id ma Yana Nan inshallah Zaki samu lafiya da abin dakikeso.

Ahankali ta gyada Kai tana cewa"

Thank you Zawj.

Murmushi yayi Yana cewa"

Muje to kina buqatan hutawa.

Kallon Marshal yayi Yana cewa"

Gobe za'a fara processing aikin.

Lodge suka koma tun a hanya Naj din ke Dan sake kwantarwa da Hanifan hankali Koda suka Isa daki ta wuce ta fada kan gado tana sauke nannauyan numfashi kanta na Dan sarawa sai daga baya ta samu ta lallaba tayi sallar la'asar Bata wani jimaba akai magriba tayi sai alokacin tasa aka kawo Mata abinci taci ta koshi iya cikinta ta tashi tayi sallar ishai tayo wanka tayi Shirin bacci ta kwanta har lokacin Hannah Bata dawoba.
Washe garima kusan a asibiti suka wuni sai dare suka dawo Banda hanifar wadda akai admitting sbd aikin.

Kwana biyu suna yawon asibiti kafin akai aikin nasara suna fatar cikin ya tabbata Dan Haka Koda aka sallamota suka dawo sabuwar kulawa take samu daga kan dukkaninsu Banda Marshal Wanda kobai nuna ba tasan yafi kowa jinta cikin ransa takumasan sbd Naj ne yake nesanta kansa dasu baya buqatar abin dazai hadasa guri daya da Naj din.

Ta warware gabaki daya Dr sa'id harya koma shi tuni su kadai suka rage Marshal dinma yariga yayi booking ticket na tafiya washe gari Dan Haka ranar tareda Hanifan suka fita dagashi sai ita Basu dawoba sai dare bayan ishai lokacin Naj na tareda Isma'eel a bakin pool din gurin suna fira Yana sake tausarta akan maganar auren ta Dan kallesa tana maida kallonta kan ruwan dake gabansu a natse tace"

Isma'eel banajin aurena aurene Kamar kowane sure sbd bana hango ranarda zai zama aure kamar yanda akai fata har aka hadashi.

Rufe idanu tayi ta bude zuciyarta na Shiga qunci daya bayyana cikin sautin muryarta tace"

Andai yimin fata fa matsin aure Kuma nayi saidai banajin daga sunan auren zai wuce ko Ina har abada bazan daina yiwa Wanda ake Kira da mijin kallon mijin ba......

Daga bayansu Hanifa tace"

Zawj mundawo.

Juyowa sukai gabaki dayansu ita nata idon akansa suka fara sauka Yana sanye da kayan dasuka fitarda samartakarsa sosai sai cika ido dayakewa mutane da kwarjininsa da ingarman jikinsa ta dauke Kai tana juyawa ahankali ya tako ya Isa har inda take ya durqusa ya dauketa gabaki dayanta
Ta zabura da qarfi tana qwacewa saidai riqon gaske yayi Mata a kirjinsa me Fadi ya dago ya kalli Hanifa da Isma'eel yace"

Wannan qawar Taki inason nuna Mata wani Abu ko zata Dan dawo daga shock da tarin shirmen samarinta na dah suka Bata.

Zillewa take neman yi cikin qarfi da baqin ciki Tama kasa kallon inda Hanifa take sbd tsananin baqin ciki da kunya take idanuwanta sukai jajir
Isma'eel ya kallesa Yana cewa"

Saida safe Naj Zan fadawa Hannah karta jiraki ta rufe kofa.

Akaro na farko da Marshal din yayi murmushin dayafi Kama Dana mugunta ya juya ya wuce da ita tana dukan kirjinsa cikin tsana da takaici.

Rufe dakin yayi Bai direta koina sai tsakiyar lafiyayyan gadonsa Yana kallon kyakkyawar fuskarta data koma ja take sbd tashin hankali da baqin ciki hakan yasake kunnasa ya ranqwafo yayi Mata rumfa da kirjinsa daya rufeta gabaki daya qamshinsa na shiga hancinta direct ta rintse ido da qarfi tana turesa iya karfinta Amma Kamar garu take turawa sbd ko gezau baiyiba saima matso da kyakkyawar fuskarsa yayi ahankali ya cusa cikin wuyanta ya shaqi qamshinta daya fara Dan sabawa da hancinsa tsawon kwanakin sbd gabaki daya koina dakinsa qamshinta yakeyi har gadon da bargon da komaiba kusan ko ina yasa kansa a dakin qamshinta yakeyi daqyar yake iya shaqar numfashi batareda qamshintaba tun ranar dayazo Sweden din Dan Haka ya manna hancinsa kan fatar wuyanta dake bayyane Ya shaqa qamshin Yana rintse fararen idanuwansa duk da bayajin komai game da ita Amma hancinsa sun Dan Saba da qamshin
Ya dago fuskarsa ahankali Yana kallon fuskarta dake cikeda tsanarsa yakai hannu ahankali ya fincike botiran gaban rigarta gabaki dayansu farar lace foam bra din dake jikinta ta bayyana kan fuskarsa ya kalli kirjin nata zuwa shafaffen cikinta dashima yake bayyane ya daga hannunsa Yana kallon fuskarta da hawayen baqin ciki suka fara gangarowa ya Dora hanun kan cikinta yayi wata irin shafawa data Sanya su biyun kusan dauke wuta sbd abune dabai taba faruwa da kowannensuba.
##MAMUH#


*_ZAFAFA BIYAR 2022๐Ÿ”ฅ_*

*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_

*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_

*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_

*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_

*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_

*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Dโ€™aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k

*_Zaku tura kudin a_*

6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*

*Sai shedar payment dinki a*๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

08184017082

*Kokuma katin waya na MTN anan*๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

09134848107
[1/16, 2:58 PM] +234 808 457 6211: *_DM 21_*

*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK๐Ÿ‘‡๐Ÿพ_*
https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK๐Ÿ‘‡๐Ÿพ_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb

*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK๐Ÿ‘‡๐Ÿพ_*
https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS

*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK๐Ÿ‘‡๐Ÿพ_*
https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw


**********
Bude idanuwanta dasukai ja tayi ta yunqura kanta tareda daga hannuwanta takai zata turasa ya Dora hannunsa kan hannunta daya sauka Kan qirjinsa yana zuba Mata idanuwansa Kan fuskarta yakai bakinsa Kan kunnenta Saida ya sakar Mata numfashi me dumi dayasa tsikar jikinta suka tashi gabaki yace"

Meyasa kike yawan nanata auren Nan ba aure bane?
Idan bakijisa bane ajikinki daga yau Zaki ringa jinsa tunda kina saurine da alama.

Bude idanuwanta tayi dake tsiyayar hawayen baqin ciki ta kallesa cikin ido shima ya zuba Mata nasa idon Yana dauke gira daya yakai hannunsa Kai tsaye Kan bra Dinta dakeda hook a gaba ya balle idanuwansa Kan fuskarta a razane tayi saurin ware idanuwanta cikin idonsa tana girgiza Kai da qarfi sbd yariga yayi Mata runfar dabazata iya tashiba ta rintse ido hawayenta na tsananta gudu ta bude Baki muryarta na rawa cikin fushi tace"

I hate you,I hate you for this...ka barni...this is wrong..

Kirjinta yaqarewa kallon tsaf kafin yakai hannu kan wuyanta Yana shafawa zuwa cikinta ya qarasa zare bra din ya jeho qasa Yana qarasa shigar da ita jikinsa gabaki daya ya kamo fuskarta yayiwa bakinta wani irin kallo kafin ya Dora nasa yana Bata wata irin tsotsa Yana cusa hannunsa daya cikin kirjinta
Take tahau mutsu mutsu tana jujjuyar dakai saidai Babu ta inda take samun motsawar musamman daya dago fuskarsa ahankali Yana kallonta ya dagata yayiwa rigarsa kyakkyawar yagar data rabata biyu daidai ya zare yayi wurgi da ita Yana kallon wandon jeans dake jikinta tafashe da kuka me sauti tana girgiza Kai idanuwan akan fuskarsa datai ja kadan alamar sha'awarsa ta 'dan motsa tabbas idan tabari wani Abu yafaru tsakaninsu rayuwarta tagama lalacewa bazata iyaba ta rintse ido tana sake girgiza Kai zuwa lokacin ko qarfin jiki batada dazata iya turesa tunda Kota turan baya turuwar.

Mayarda kansa yayi tsakiyar kirjinta Yana shaqar qamshinta yasake dagota ya hade bakinsu yana kissing dinta yanda yaga dama hannuwansa na yawo cikin jikinta gabaki daya tsikan jikinta sun Gama tashi nako Ina Banda kukan baqin ciki tana dukan bayansa Babu abinda takeyi Haka yabi dukkanin jikinta ya hargitsa Mata shi kafin ya saketa tareda sauka gadon batareda ya waiwayo ba ya nufi toilet ya shige yabarta agurin kwance daga ita sai farin pant dinta dake jikinta da qyar ta daga hannunta takai tajawo duvet ta rufe jikinta idanuwanta jajir zuciyarta Kamar ta fashe Mata ta huta da abin datake ji cikinta.

Dunqunqunewa tayi tareda rungume jikinta datakejin Kamar har lokacin hannuwansa da bakinsa yawo sukeyi jikinta wasu sabbin hawayen suka gangaro Mata ta rintse ido tana dafe zuciyarta dake Mata tsananin zafi da ciwo.

Daure da milk towel a qugunsa yafito jikinsa na tsiyayar ruwa alamar wanka yayi ko inda take bai kalla ba ya nufi mirror Yana goge jikinsa yagama yashafa egg yolk cream kadan ya fesa spray na _Creed Aventus_ ya shirya cikin black riga da wando na bacci guntaye ya dauko drink yasha ya dauki wayarsa da aka tarawa misscalls kusan guda Tara hadda na Hannah data dawo bataga Naj ba tana kuma tunanin Babu inda Naj zata fita tunda ita ba mutum bace me karauniya da rawar qafa.
Zaunawa yayi Yana waya da wani Marshal din gurin aikinsa cikin turancinsa dayafi Kama bakinsa dakayau akan yarensa hankali kwance.
Baibi takan misscalls din Hannah ba ya kashe wayar ya nufi gadon Yana zare slippers din qafarsa ya Haye yayi kwanciyarsa.

Saidata tabbatarda yayi bacci ta laluba rigarta a qasa ta rufe jikinta ta nufi wadon jeans dinta dake yashe shima ta dauka ta saka ko bra Dinta Bata tsaya nemaba ta zura rigarta ta dauki scarf dinta tafice dakin tana kamma jikinta da har lokacin tsikar jikinta Yi take tana tashi.

Bugu daya tayiwa dakin Hannah data kasa kwanciya ta taso da sauri ta bude Mata tana Mata kallon qurulla tana cewa"

Ina Kika tafi?
Daga Ina Kika dawo?
I mean tuntuni kina Ina?dare fa yayi sosai yanzu.

Batada lokacin sauraro ko kula Hannan zafi da radadi jiki da zuciyarta ke Mata Kai tsaye toilet ta nufa tayo wanka ta fito rigar bacci kawai ta saka ta hau gado ta kwanta tareda rufe ido tana sauke numfashi.

Kasa kwanciya Hannah tayi ta zauna kan sofa tareda rafka uban taguma tanajin itama tata zuciyar na daukan radadin rashin sanin taqamaimai inda Naj take tun farkon Daren fatarta dai ya tabbata Naj din taba gurin Marshal,ita gabaki dayama taji haquri nta na jiransa yagama qarewa kuka zata fasawa Dad Alfa adubi Allah da girmansa a daura musu aure sbd Jin take Kamar Naj zata zama barazana agareta gabaki daya Bata qaunar kusanci a tsakaninsu ko yayane.

Washe gari qarfe goma jirginsa zai tashi

1 Comments On DEEN MARSHAL
avatar
hindatu-5

3 months ago

Reply

The novel is nice

Please Login or Register in order to submit comment