Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sure he will understand idan kika gayamai, tace
toh I will try idan nasamu chance, ” wana chance kuma
kike naima inji salma, kinsan already kinyi committing
babban crime by impersonating a dead person , wlh d
earlier d better, ki gayamai da wuri tun kafin yaji abakin
wasu, “Jikin kursum yay sanyi ba kadan ba, dole ta
gayamai yau idan yazo,” kawata nagode sosai da
shawaranki, salma tayi murmushi, Allah yasa adace
kawai, nizan wuce yanxu, kidai tabbata kin gayamai,
kursum tace toh, ta mike ta raka salma har bakin gate,
salma tace wai make faruwa ne, dazu naga wasu mata da
niki nikin akwatuna sun shigo, “Haba dai nikam banga
kowa ba inji kursum Salma tace OK sai dai munyi waya,
sukayi sallama ta wuce. Samira!! samira!! ” da sauri ta fito
daga kitchen, gani Antee sumy, kursum tace ina
hanifa ? , tayi bacci nakaita daki…. “wasu mata ne sukazo
dazu bansani ba? samira tace yan’uwan gimbiya, biki
suka zo , suna bangaran baki kursum ta kwalalo ido
waje, wa xaiyi aure a gidan nan ? ,”Antee baki da labarin
baba shehu zai auri gimbiya gobe… ” kasa magana tayi
dan takaici, afusace ta wuce dakin gimbiya Gimbiya na
baje adaki sai lissafi kayan dazata siyo take, kursum ta
bango kofa ta shigo, tafara wurgi da kayan gimbiya, yau
dole kibar gidan nan, gimbiya tace kursum miye haka ?
“Ta wurga mata harara, ban taba sanin ke makira CE ba
sai yanxu, ashe ke kika tura acewa ex mijin sumy tayi
aure tabar gari, toh yau karya ki takare dan nima yanxu
xan fasa kwai, ke kibar gidan nikuma dama nasamu
mijin aure. “Gimbiya tayi tsuru tsuru tabbas dagaske
kursum take ba alama wasa, tana iya wurga ta waje, ta
nisa tace kursum kiyi min hakuri nasan nayi laifi, ki bari
idan na auri Shehu saiki tona asiri. Kursum data gama
kulewa tace baki isa ba, u must leave yanxu nan, ta shiga
tura akwatu nan ta waje, ” gimbiya dukta gigice tarasa
abun cewa, can dabara ta fado mata, tace kursum naga
mahaifiyar ki……. “Chak ta tsaya, karya kike, so kike ki
raina min hankali gimbiya tace wlh dagaske nake, ta
zazzage kayan ta, ta dauko wani karamin pink hankie da
takarda aciki ta mika mata Kursum ta amsa, na miye
wannan? ” tace mahaifiyar ki taban ranar data kawoki
wajena, “da sauri ta bude, ba wasu rubutu masu yawa
bane, ” kursum aka rubuta daga sama, daga kasa akasa
lovely Mom…… Agigice ta kalleta, wace ce mahaifiya ta?
“gimbiya tace ba kowa bace face umma dake zuwa gidan
nan…… Dammm, lokaci guda zufa yafara keto mata,
umma !! umma!! ta kira yafi a dirga, Umma y did u
abandon me, u’r such a nice woman, ” kuka kawai take
hankali tashe, sai yanxu ta tabbatar shakuwar su da
umma ba abanza bane……… *Xarah Bukar* *Dedicated
to Bady social* ~luv u all~ [16/09 10:09 pm] Xarah
bukar : KURSUM by ~Xarah Bukar Page Ta dago idonta
daya sauya launi tsabar kuka, ta kalleta tace kin cuceni,
kinsan umma ce mahaifiyata shine kika boyemin har
nayi falling in luv da yayana na jini bansani ba, Y ?,
miyasa kike min haka ?? “Gimbiya tayi wiki wiki da ido,
kiyi hakuri, mantawa nayi ban gayamaki ba, tunda yanxu
kin kasani ba kuka zakiyi ba, tattarawa zakiyi ki koma
gidan ta….. Haushi da takaicin kalamata ya hana kursum
ce mata uffan, afusace ta fice takoma dakin ta …. Baba
shehu ne tare da abba suna xantawa, “abba yayi dariya
yace nazo nai mawa da’na aure ashe kaima auran
xakayi…..” Yayi yake yace kasan aure lokaci ne, idan yazo
dole ayi, ashe ya’yan namu sun shirya sai aure kenan,
“Abba ya murmusa, shine dai ya nace yana sonta ,kasan
yaran zamani sai abunda suke so ” baba shehu yace ai
gwara ayi auran nan da sati biyu zaifi, dan nagaji daganin
zainab ba aure, “abba ya numfasa, ba zainan nake nufi
ba, yar wajan hadiza data dawo kwanaki nake nufi, ” dif
annurin fuskan baba shehu ya dauke, aranshi yana
mamakin karfi halin irin na alhaji Imam, wato karuwa ya
zaba akan yar’sa….. Ya kirkiro murmushi dole yace
xainab da sumayya duk ya’yana ne, karma ka wahalar
dakan ka, na bawa danka ita har abada, idan kun shirya
ana iya auran asati biyu kacal…. “ba karamin dadi Abba
yaji ba, burinsa bai wuce yaga yazid yay aure, yama baba
shehu godiya sosai Burinsa yaga yazid yay aure, suka
tsaida rana nan da sati biyu kacal, sunyi hira sosai, daga
bisani daddy yamai godiya ya fice. Baba shehu kaman ya
fasa ihu dan haushi, da sauri yay dialling no din p.D….
“hello detective ya ake ciki ne ? p.D yace Alhaji munata
bincike dai, nan da sati daya zan kawo report din
komai… ” okay, ka gaggauta cox we are running out of
tym, p.D yace ba matsala munsa kan aikimu. Har dare
tana zaune a daki ba mafita, taci kuka harta gaji daga
bisani ta tashi ta dauro alwala tahau salloli. Washe gari
aka daure aure baba shehu da gimbiya, babu wanda ke
farin cikin aure, “sai shewa suke a parlour suna dariya,
Hinde kawarta tace wai ina masu gidan ne ?? naga tunda
mukazo babu wanda ya tarbe mu ” gimbiya taja tsaki,
aini ba ruwana dasu tunda nazama matar gidan, ina
samun dukiyar su xan gudu bazasu kara gani na
ba….hinde ta kwashe da dariya, gaskia kawata kinyi
dabara , ko gidan nan kika samu kin more ba kadan ba,
nidai kima mijin naki magana yay employing dina a
company dinsu, “gimbiya ta balla mata harara tace keda
kike nurse a psychiatric hospital miye na kwalaman aiki
da mijina, indai aiki kikeso xan baki, Wana aiki zaki ban ?
“ta murmusa tace aiki ne mai sauki , kinga nurse din
hajiya ta tafi jiya, so xaki zama in charge of kula da
lafiyan ta da bata magani Hinde ta bata rai, shi maganin
bata iya sha sai an bata…..gimbiya tace ke wawiya ce
wlh, maganin dazai gusar mata da kwakwalwa nakeso ki
bata, kinga idan dosage yamata yawa zata fara hauka
saimu kaita psychiatric, shine kadai zaiza insamu dukiyar
gidan nan hankali kwance:) ” kin samu dukiyar ni kuma
fah ? inji hinde, “haba kawas idan nasamu 50-50 xamuyi
mana Hmmm kawai hinde tayi, tasan halin hafsatu da
kudi, amma zatai aikin. Shiga na alfarma tayi ta fito rike
da hanifa, ta leke dakin hajiya, chan ta hangota kwance
kan gado tana bacci, karasa wa ciki tayi ahankali, ta kare
mata kallo, aranta tace Allah kadai yasan maike damun
hajiya, ta lura she is alwyz depress, ta janyo blanket ta
rufeta sannan ta fita Tana sauko wa suka bita da ido, ko
kallan su batai ba tayi waje, hinde tace itace kursum ?
“gimbiya ta yatsine fuska, itace fah, amma banda case da
ita already matsalolin rayuwa sun mata yawa. Yana
zaune cikin mota, ta bude ta shiga, ta kalleshi tai
murmushi, sorry 4 keeping u wait “ya lumshe sexy eyes
dinshi yaja mota ,yace am not complaining, ya taba
cheeks din hanifa, cutie bakya magana sai murmushi
alwyz, ” kursum tace datz wat u have in common, kasan
jini baya karya “yace I don’t understand, jinin wa kuma ?
Da sauri ta share xancen tace I cnt wait 2 c umma,
kwana biyu nayi missing dinta, plz ya yazid mu tsaya
shoprite ensai mata sumtin special ” yay murmushi, toh
yar umma, ni kuma mi zaki siyamin ? “caraf tace
nothing, amma xan siyawa sister dinka chocolate… ”
banda sister ai, ni kadai umma ta haifa a duniya, so dat
chocolate belongs 2 me… “Jikinta yay sanyi, dama da
gangan tamai batun sister dan taji mai xaice, she has to
b sure ko dagaske umma ce mahaifiyar ta Sun iso
shoprite, ya kalleta da alama tayi zurfi cikin tunani, ya
tabo ta, ” hey are u alright ? “firgigit ta dawo hayyacinta,
hmm yea am okay ” yace muje koh tace toh… Siyayya na
gani na fada tama umma, ita kanta batasan iya adadin
turaruka da super wax din data kwasa ba, taje counter
akamata package din komai, ta mika credit card dinta,
daya daga cikin agent yace madam ur bill is settled
“Okay kawai tace tasan shine ya biya, yana tsaye awaje
tare da hanifa…… Hankali kwance ta fito, bata Ankara ba
taji an bangaje ta, tana dagowa sukai 4 eyes da zee tare
da meerah, ” zee ta kalle meerah, galfrnd ga karuwar
data min snatching ya yazid, meerah data shagala da
kallon kursum tace not bad, she is pretty, so I don’t
blame him.. “Rai abace kursum ta balla masu harara,
tace zee banda lokaci, bad behaviour dinnan naki yasa
ya yazid yayi dumping dinki a dustbin, ” zee tai kwafa
tace cousin sis ur dayx are numbered, tsakani na dake
zamuga waye bad person, kuma ki rubuta ki ajiye nice
matar ya yazid bake ba.. “hmm kawai kursum tace, ta
raba ta gefe tawuce… ” meerah tace galfrnd dole ki
susuce, ur sis is damm pretty, I tot ko irin village gals
dinnan nan tsaki zee tayi, kizo mu fara shopping kar dare
yayi, ko kema kin kamu ne ? “Aaah haba dai, kinsan kece
tawa Koda ta dawo bata nuna mai ta hadu da zee ba, sai
murmushin dole data kirkiro, yaja mota har gidan
umma….. Umma na zaune a parlour suka shigo, ba
karamin dadi taji ba, dan batasan da zuwan su ba, “har
kasa kursum ta duka suna gaisa, ta amshi hanifa dake
bacci tace yaudai sumy tazo gidan ummata, ” kursum sai
sunne kai take, gabadaya she is not comfortable saboda
wani irin mayataccan kallo da ya yazid ke mata, “umma
dake lura dasu ta kalli ya yazid tace my son na bar
glasses dina a mota jeka dauko min, sum sum ya tashi,
umma tai murmushi, daughter sannu da kokari duk
kayan nan nawa ne ” kursum tai shuru, ita dai abunda ya
kawota gidan bai wuce tasan ko umma ce uwarta ba,
Umma tace ga hanifa kaita dakina ta kwanta, barin duba
masu aiki a kitchen “tace toh, ta amshe ta.. Tana shiga
dakin ta ajiye hanifa kan gado, ta zuge jarkar ta dauko
dan karamin paper da gimbiya taba ta, ta kalli rubutun,
aranta tace dole ta binciko any note mai rubutun umma
dan tayi comparing ko ita ta rubuta…. Da sauri tahau
bincike, taja side drawer taga magazines dayawa, ta
fiddo su gabadaya tana dubawa, dakyar tasamu karamin
memo mai rubutu aciki, tayi comparing, sam baizo daya
ba, nan take tafara zubda hawaye ” bata Ankara ba saiji
tayi umma tace lafiya kikemin bincike ? Agigice ta juyo ta
kalleta, tace umma plz ki gayamin gaskia ke kika haifeni ?
umma ta kwalalo ido, bangane mai kike nufi ba ?
“Kursum ta mika mata karamin paper din, tace kin tuna
wannan ? Umma ta karba ta duba, ta kalli kursum a
tsorace tace ina kika samu paper dinnan ? wace CE ke???
*Xarah Bukar* *Dedicated to Bady social* ~Luv u all~
*KURSUM* By ~ Xarah Bukar Gaba daya ta kidime,
dakyar ta maido da hankalinta tace umma kawata da
mukai accident nake nufi, gimbiya tacemin ke kika kaita
wajenta 18yrs back “umma ta bata rai, kin sani aduhu,
bangane xancen kiba ” ta karaso gabanta ta tsuguna,
umma nasan kinsan komai, ki taimakeni en cikawa
kursum burinta na sani wace mahaifiyarta, plz help
me….. “ta sauke dogon ajiyan zuciya,ta dagota suka
zaune kan gado, tace sumy ki daina kuka, nasan baki da
aminiya data wuce kursum, amma kisani bani na haife
taba, asalima taimaka mata nayi na kaita wajan
gimbiya….. ” kursum ta dafe kirji, umma wace ta haifeta?
Ina take ??? ” tabbas tana garin nan kuma da ranta, saidai
nai mata alkawarin bazan taba gayawa kowa ba, sai kiyi
hakuri da cikar burin kawarki, iyakacin abunda xan iya
gayamiki kenan…. Hankalinta yayi matukar tashi, jikinta
har wani kyarma yake, fatan ta bai wuce Allah yasa data
da mom dinta ba, atleast taji dadi ya yazid ba yayanta
bane, “cikin tsananin damuwa ta dago ta kalli umma,
tace nagode sosai koba komai yanxu nasan bake kika
haifeta ba, ” tai murmushi tace daughter banson ganin ki
cikin damuwa akan abunda bai shafeki, kinga aure zakiyi,
ki ajiye past aside kiyi focusing on ur future “toh kawai
kursum tace… Turus yayi ganin fuskokin su da damuwa,
da sauri ya ejiye glass din akan drawer, ya karaso yace
umma hop all is well, ” ta balla mai harara, babu
ruwanka tsakanin mune, koh sumy ?? Kursum dai
murmushin dole ta kirkiro, batace komai ba, ya yazid ya
kalleta, cry cry baby, bana hanaki kuka ba “ta shagwabe
fuska, ni banyi kuka ba, kawai dai am feeling dizzy…., ”
caraf umma tace muje kici abinci kisha magana, ta mike
taja hannu kursum sukayi parlour, ya yazid dake tsaye
yabisu da ido, yarasa wani irin so umma kema sumy, ko
yaushe bata da xance sai nata. Ta saki jiki sunyi hira da
umma sosai, bayan magrib ta mata sallama zata wuce ,
ta dauko mayuka da sabulai masu tsada ta bata, ba
karamin dadi kursum taji ba, tai mata godiya sosai. Suna
shirin fita Abba ya shigo, ta gaida shi da fara’arta, “ko
kallan ta baiyi ba, ya amsa a takaice ya shige daki , jikin
ta yayi sanyi, tarasa dalilin dayasa abba bai sonta, daga
ya yazid har umma basuji dadi ba ,haka dai suka fice a
sukwane Alhaji narasa miyasa baka son yarinyar nan, ko
gaishe ka tayi dakyar kake amsawa, abba ya nisa yace
bata da mutunci ne, kirikiri ta sauke shehu daga MD ta
maida kanta, alhalin ita ba komai tasani a harkar
company dinba, Allah yaga zuciya auranta da yazid bai
dadarani ba, kece dai kika nace ayi, “shiru kawai umma
tayi, ta lura kota mai bayani bazai gane ba Ba wanda
yace uffan, kowa da abunda yake sakawa a zuciyan shi
har suka iso gidan, Ya amshi hanifa suka shiga ciki,
parlour tsit ba kowa, ya janyo ta jikinshi yace nasan u
are hurt da yadda abba yay treating dinki, “hmm am not,
na dauki abba tamkar ubana, komi yamin bazan taba
damuwa ba.. ” yay murmushi, I love u alot and I do
appreciate ur respect towards my parents,”tayi shuru
tana tunanin kodai ta gayamai ne, ta nisa tace ya yazid
akwai important abu danake son gayama.. “Ina jinki, wat
is it ?? ” ta sauke doguwar ajiyar zuciya sannan tace ni ba
wace kake tunani bace, asalima ni ba yar gidan nan bace
kuma hanifa ba ya’……shss ya katse ta da hanzari, nasha
gayamaki ki ajiye past dinki aside let focus on d future,
alot of people make mistakes in dia lyf no one is perfect,
basai kin gayamin komai game dakeba, no matter
abunda kikai bazan guje kiba…. “Ba karamin dadi
kursum taji ba, koba laifin tasan bazai guje taba, tayi
murmushi tace I love u more, ” yay dariya yace 1st tym
in history my witch tace tana sona, itama dariyan tayi
,yamata gud nyt ya koma gida.. Ta kwantar da hanifa a
daki sannan ta shiga dakin gimbiya, zaune take gaban
dressing mirror tana tsansara kwaliya, “kursum ta shigo
ta kare mata kallo, ke kuma ina zaki adaran nan?? ”
gimbiya ta washe baki, dakin mijina xanje mana, ko kin
manta nazama matar gidan… “Hmm Allah kadai yasan ya
akai baba shehu ya yadda ya aureki, ni nasan sumtim is
fishy, ” gimbiya ta balla Mata harara, koma dai minene
anruga an daura, ya kukai da umma ?? “Kursum tace ba
wani hop wlh, ba itace ta haifeni ba, tasan wace uwata,
amma tai mata alkawarin bazata fadi ba, dan haka nidai
xan cigaba da bincikawa tunda tacemin tana garin nan…
” gimbiya ta yatsine fuska, wai bazaki hakura da naiman
taba, uwar nan taki bata da mutunci, inda tana sonki
data nemoki da dadewa, “kursum ta bata rai, ya isheki
haka, karki zagan min uwa, dukda ta jefar dani I don’t
hate her, am sure tana da reason.. ” toh saiki nemota ai
tunda baki da zuciya, ni kinga tafiyata , ta feshe jikinta da
turare ta wuce dakin baba shehu….. “kursum dake tsaye
ta bita da idanu *Xarah Bukar* *Dedicated to badia*
~Luv u oll~ [04/10 6:12 AM] : [19/09 8:35 pm] Xarah

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment