Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

really needs her help, and dole ne ta taimaka mishi even though he killed her sister but she can't afford to loose him", shima wani b'angare ne na jikin ta".
        Tsuguna tayi ta d'ago shi da kyar tana fidda numfashi duk ta jigata ta taimaka mishi suka bar parlourn,  D'akin Fu'ad ta shige da shi suka tarar har ya fara barci ta taimaka ma Datti ya kwanta a gefen Fu'ad d'in, kafin nan ta tapping d'in shi da hannu". Fu'ad!!!!!! Fu'ad!!!!!!, ya bud'e ido a hankali yana kallon ta tare da mik'ewa ya zauna yana mitsik'e ido".
       Ga mamakin shi sai ganin Aina ya a gaban shi, in a surprised mood yace" lafiya Aunty kika taso ni cikin wannan dare?
         "Ina fa lafiya Fu'ad, hannun shi ta kama ta manna a saman wuyan Datti yaji zafi rad'a ba shiri yayi saurin janye hannun shi ya koma zai kwanta, bai ma san da Datti a d'akin ba sai yanzu".
           Muryar Aunty Aina yaji cikin rud'ewa da magiya tace" don Fu'ad mu taimaka mishi kar shima mu rasa shi kamar yanda muka rasa Nana".
         "Had'e rai yayi sosai ya sha murrr, duk da irin duhun da ke mamaye da d'akin bai hanata gane hakan ba yace" Allah aunty ba zan taimaka ma wannan azzalumin ba, mugu marar imani mai halin akuyan ci".
         Duk da irin jin jikin da yake yi bai hana shi jin zafin kalaman k'anin nashi ba, rutse ido yayi sai ga hawaye ya biyo baya...... Me yasa Fu'ad yake neman bashi ciwon kai ne bayan ya tabbata da shine da irin kaddarar shi da sai yayi abunda yafi hakan......, amma duk da ya san komai me yasa ba zai d'auki k'addara ba? Me yasa ba zai yarda cewa ba shine ya d'ora ma kanshi son jikin baby ba?
            "Haba wannan wani irin rashin imani ne Fu'ad, dan uwan ka ne fa kake gaya mishi haka? Yau ko makiyin ka ka tarar a cikin wannan halin baza ka fad'a hakan ba, ba'a gaba da ciwo ko ka manta ne?
              Dogon numfashi ya ja ya sauk'e a hankali jikin shi yayi sanyi sosai" shikenan aunty bari na k'ira family doctor ya duba shi, har ya mik'e zai tafi Datti ya rik'o hannun shi da sauri cikin karfin hali ya b'alle bottle na aljihun wannan shi ya fiddo wayan shi ya mik'a mishi, yana cizon lab'a cikin pain yace" Usma...n zaka kira please", ba tare da musu ba ya hau dailing number d'in shi four times wayar ta yi ringing daga d'aya b'angaren Usman yace" helo friend.
           "Fu'ad ne bro Usman shi yace nayi k'iran ka akwai wata yar matsala ne".
      "Owk owk gani nan zuwa, ko sallama basu yi da juna ba suka katse k'iran a tare.
         Jim kad'an sai gashi ya iso ya tarar da gidan a rufe ya fiddo waya ya kira mumbar Datti yace ma Fu'ad d'in gashi yan ya iso yana waje ya tarar da gidan a kulle.
          " Alright gani nan tahowa yana gama fad'a ya bar wajen cikin sauri.
          Har gate ya fita ya ma maigadi magana ya bud'ewa Usman gate ya shigo da motar shi ciki, yana gama parking suka shige d'akin da Dattin yake yana bin Fu'ad a baya.
          Zama yayi a gefen Datti ya d'an matso gaban shi ya ga sai uban zufa ne ke ta k'aryo mishi kamar wanda yake fama da rad'ad'in dafin maciji.
           Jikin shi ya tab'a yaji kamar garwashin wuta ba shiri ya d'auki kayan aikin shi ya hau mishi gwaje-gwaje, bayan ya gano matsalar ne yace ma su Aina su basu waje zasu gana, Fu'ad da ke latsa wayan shi ya d'ire ta a saman drawar bed d'in a tare suka fita su da Aina barsu su biyun suka koma parlour suka zauna".
         Bayan fitan su Usman ya dube Datti da kyau ya jefo mishi tambaya" Nayi mamakin gano lalurar da take damun ka, ba komai ne ya haddasa maka wannan ciwon ba illa sha'awa, wallahi idan ba'ayi sauring tackling issue d'in nan zai causing serious problem, sai sai kuma a inda gizo take sakar shine babu wata yarinyar da zaka iya kwantawa da ita ka samo warakar matsalar ka, mace d'aya ce kuma ni da kai bamu san inda take ba".
        Hawaye ne ya gangaro ma Datti sai ya tsinci kanshi da tsananin tausayin kanshi he knows that rayuwar shi tana cikin garari".
        "Shiru yayi for some minutes yana tunani kafin ya zuba ma Datti ido" ka sanar da su baba babba halin da kake ciki kuwa?
         "Ya girgiza mishi kai yana hawaye, no Usman bana son su fahimci halin da nake ciki......bana son su gano irin rayuwar da nayi da Nana na gwammace na mutu da lalurar ta than su gano gaskiyar lamari, fad'a musu matsalata kamar tonuwan asirina ne".
         " Bai kamata ace ka zab'i ka salwantar da rayuwar ka dan baka so su san irin ta'asar da ka aikata, ka sani komai daren daddewa dole ne gaskiya tayi halin ta, so my advice here is ka daure ka bari idan baza ka iya fad'a musu ba ni da kaina zan revealing secret d'in na kuma neme su yafiya, cuz nima na bada gudumawwa mai tsoka akan b'atan Nana".
          "Na sani amma duk da haka ban yarda su sani ba.......
          Shikenan tunda haka kake gani yafi maka, ba zan fad'a musu ba kamar yanda muka yi komai a sirri cikin duhu bakina ba dai furta musu komai ba.
        Allura ya ciro ya danna mishi, tare da bashi pain reliever, sai da ya tabbatar ya sha kafin nan yayi mishi sallama ya tafi.
         A parlour Usman ya tarar da su duk sunyi jigum suna jiran fitowan shi........, suna ganin shi suka mik'e da sauri har suna had'a baki suka tambaye shi mai jikin".
          Amsa musu yayi yace yayi mishi allura ciki harda na barci, su barshi yayi barci sosai idan Allah ya yarda zai tashi garau", yayi sallama da su ya fice da sauri ya fizge motar ya bar harabar gidan.
           Aina kam d'akin ta ta koma she was desperate gobe yayi ta ga Datti ya samu lafiya, shima Fu'ad ya koma d'aki ya d'au wayan shi ya hau latsawa.
          Libs d'in shi ya ciza da k'arfi ya d'au eye piece d'in shi ya connecting da wayar manna a kunne ya lumshe ido, bai san sanda barci b'arawo yayi awon gaba da shi.
         Kamar yanda Usman ya fad'a cikin ikon Allah Datti ya koma garau kamar ba shine mai fama da ciwon jaraba ba, tun daga lokacin suka koma zaman doya da manja da Fu'ad har ita kanta Ainar ta fita harkar shi dama can tausayi ne ya bata shi yasa ma ta d'an sakar mishi fuska, duk da dai ya so ya nuna godiyar shi a gare su amma basu bashi dama ha hakan ya sa ya sha jinin jikin shi ya maida hankalin shi kan matsalar b'atan Nanar shi.
          B'angaren Nana kuwa tun daga Ranar da Inna tayi mata maganar take iya bakin kokarin ta ta danne damuwar ta idan abu yayi mata yawa sai taji kukan ta bar tare da ta bada wata k'afa da zata nuna alamar Inna ta fahimci halin da take ciki", wasa wasa har ta doshi wajen wata guda ta sati uku a gidan,
          Har zuwa tsawon kwanakin da take ko da sau d'aya bata tab'a had'a ido da wannan mutumin da yayi lakabi ma kanshi da "Ammintacce" ta san wani irin ishashshe ne shi da zai killace ta a gida ya hana ta fita, abu kad'an ta tambaya sai Inna tace zata tambaye Ammintacce idan ya ammince sai taje shi yasa ma bata son tambayar abu cuz abun na matuk'ar k'ona mata rai, ba aure tayi ba sai juya ta ake yi balle ace tana karkashin ikon wani.
          A lokacin ta fara jin canjin yanayi a jikin ta ga shegen ci agare ta idan ta samu abinci sai ta ga karshen shi kafin ta ture plate.
         Yammacin Talata suna cin abinci a dinning ita da Inna mamaki ne ya kama Inna na ganin yanda take cin uban abinci take mishi ci ba na bisa ka'ida ba, alajabi ne ya cika ta sosai har sai ta ta k'asa hak'uri tace" wannan uban cin da kike yi na lafiya? Gaskiya abun naki ya fara bani mamaki wai ace mutum sai ci kamar gara bacin da ba haka na san ki dashi ba".
            Murmushi tayi mata ba tare da ta d'ago ta kalle ta ba sai cika bakin ta tayi da abinci dammmm sai da ta tauna ta had'iye kafin nan ta amsa" kaiiii ina ke fa kika kika ce na dinga kwantar da hankali na, ba dole ba dinga ci ba shima yana d'aya daga cikin kwanciyar hankali".
           "Hmmmmm, amma ai cin nan naki yayi yawa, bakya tsoron abincin ya shak'e miki wuya ki mutu, ko kuma yayi miki illah".
            Ta kuma murmushin maganar tsohuwa ai idan ban cika bakina da abincin ba ba k'oshi zanyi da wuri ba".
           Tab'e baki Inna tayi tace" taffffffff akwai matsala daga nan bata sake tanka komai ba har suka kammala cin abinci suka koma parlour suna hira.
          D'aki ta nufa jim kad'an  sai gata ta fito da comb hannun ta ta zame d'ankwalin kanta ayalalalan gashin ta masu tsawo da taushi suka barbarzo a saman kafad'an ta wasu sun rufe mata fuska har bata gani da kyau ta hau fama dasu tana so ta tufke tace" washhhhh Inna so nake naje na wanke kai d'ina ya har tsami yake tun zuwa na ban wanke ba".
            Maimakon da taji Innar ta amsa mata sai taji shiru bata damu da hakan ba ta fad'a kan kujera tare da d'ora kanta a saman kad'an shi ta rolling hands d'inta a jikin shi zaton ta ko Inna ce, dan har ga Allah bata san cewa bata yi tunanin cewa ba ita bace, bayan ga suman da ya rufe mata fuska wuri ya fara yin duhu shi yasa tun shigowan ta bata gane cewa ba itace a parlourn ba".
              Tun da ta fito ya zuba mata ido yake ta Aikin kallon ta ya kasa d'auke idanuwan shi akan ta, yaji wani irin mutuwar jiki ya kama shi, kwanciya a jikin shi da tayi yaji tsigan jikin shi ya fara tashi a feeling d'inta ya soma shigar shi, rolling hands d'inta kuwa da tayi a jikin shi yaji wani irin shock kamar an juna lantarki, wuta na neman d'auke mishi ya zauna dirshannnn kakkawaran motsi ya kasa yi".
            Tsirisin muryar ta mai dad'in saurara yaji ya d'aki dodon kunnen shi ba shiri ya lumshe shanyayyun idanuwan shi ya bud'e a hankali yana sauraran ta" Inna nayi fushi tunda kinki kulani, sai ta mik'e da sauri zata bar wajen taji an riko hannun ta soft hand d'in shi" cakkkkk taja ta tsaya taji waji abu ya ziyarce ta, jikin ta na bata wannan rikon da aka yi mata ba na Inna bane, yunkurin juyowa tayi tana yaye suman ta ga wanda ya riko ta yayi saurin riko hannun ta ya had'a da nashi yana wasa dashi, a tare suka sauke numfashi uhmmm, sai gaban ta ya hau biting da sauri-da sauri like wacce take race d'innan".
          Matse ta yayi gammm jikin shi yana shak'ar ni'imtaccen k'amshin jikin ta, maimakon da yaji suman ta na tashi da tsami sai yaji daddad'am k'amshin ya doke hancin shi ya nutsa fuskar shi cikin suman yana shinshinawa da wani irin salo har ya fara zaucewa, hannu ya kai a birkice yana wasa da suman kanta taji wani irin salo da ya birkitata har nusuwa ta d'auke mata ta kasa katabus.
           Bakin shi ya d'ora saman libs d'inta da sumar ya kamo su yayi musu mahaukacin kiss na fitan hayyaci ba shiri ta dawo hayyacin ta ta ture shi da sauri cikin masifa tace" dama burin da kake son cimma wa kenan akaina? To ka sani idan ma mafarki kake ka farka baza ka tab'a nasarar samu na ban", ban sanka ba hasalima ko fuskar ka baka tab'a bari na kalla ba me nayi maka kake neman illata ni bayan wanda na sha a baya wanda bana fatan na sha.
        
*************************⬇**********************
************* Top Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.thn.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > [email protected]

******* FOLLOW US ******

Facebook: Top Hausa Novels

Twitter: Top Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/tophausanovels

Telegram Group: https://t.me/tophausa


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na TOP HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Top Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************



          Libs d'in shi ya ciza yayi murmushi, ko kad'an bai ji zafin abunda ta fad'a ba, yarinyar ta iya tsiwa hakan sai ya burge shi matuk'a.
          Ganin tana hana neman had'a suman ta ta baya ta tufke yayi saurin bata baya yace ba tare da ya amsa mata ba yace" tunda kin bukaci ki wanke kai ki shirya gobe zan zo na kaiki ki wanke kan". A goben zaki san ko wanene WANNAN *AMINTACCE* wanda ya tsare ki a gida saboda burin yake so ya cimma akan ki, yana gama fad'a ya bar ta daskare a guri d'aya, tafi minti biyu tana tsahu da kyar ta ja kafar ta ta bar wajen ta nufi d'akin ta cikin zullumi, ta kosa gari ya waye idanuwanta su gane mata wannan mutumin, ji take kamar ta jawo lokaci  gari ya waye, hakan ya saka daren ranar ta yi mata nisa sosai like longer night shorter day, daren ranar cikakkiyar runtsawa bata yi ba she was desperate gari.
          Washe gari da safe Inna ta fahimci ya Nana cikin wani yanayi wanda ta kasa fahimtar ko mene ne ta taso, bini-bini ta tambaye Inna yaushe Amintacce zai zo ne? Anya kuwa mutumin nan zai zo yau Inna".
         "Nima ban sani ba amma me yasa yau kika matsu ki ganshi fiye da ko wani rana?
       "Uhmmmm uhmmmm babu komai Inna".
        Tab'e baki ta yi tace kya dai ji da shi".
     Ki dai bi a hankali na lura kina rawar k'afa dashi ko dai sonshi l
kike?. Taji gaban ta ya mugun fad'uwa" me zanyi da mutumin da ko ganin shi nayi a hanya bazan shaida shi ba, baya ma cikin tsarin mazan da suke burge ni in fact ma na tsana maza duk halin su d'aya ne."
       "Ni kuwa na hango son shi a kwayan idanuwan ki, ki fito fili ki fad'a idan kina ciki ne na kad'a miki kuri'ata, nafi son nayi tuwona miyana".
          Hawaye ne ya karyo mata cikin muryar kuka tace" Inna ni dai ki daina bana so", ta hau sharar kwalla da tafin hannun ta".
           "Ya Salam!!!!! ke dai bakya gaji da kuka, yi shiru wasa ma nake miki gida zaki koma iyayen ki su aurar da ke".
         Shiru tayi tana jin Inna bata tanka mata, babu abun da ta tsana kamar kalmar namiji talk less of ayi mata maganar aure, namiji ya gatsa ta a hannu yayi mata rik'on sakainar kashi.
        At this moment ne suna cikin haka wayar Inna da ke kan TV ya hau ruri ta mik'e da sauri ta d'au wayan tana dubawa sunan da ta gani fuskar wayan ya ya saka ta saurin picking ta manna wayar a kunne, bayan sun gaisa ne ya fad'a ma cewa zasu fita da amanar shi, ina take Inna a bata wayan".  Ga wayar nan shine ya bugo yace na baki tayi saurin karb'a ta mannan a kunne".
        " Ki same ni a waje a mota ina ina jiran ki, kuma kiyi sauri karki b'ata min lokaci", kittttt ya kashe wayan ba tare da ya jira ya ji mai zata ce ba".
          Mik'a ma Inna wayar tayi dama a shirye take tun d'asu hakan ya saka ta shige room ta d'auko veil d'inta ta yafa.
         Tafi kyau sosai kayan ma ta amshe jikin ta matuk'a ya fito mata da shape d'inta idan ka ganta zaka d'auka cewa injine cuz skin d'inta was shinning and twinning like yan duma-duman Arabs dinnan".
           Ko da ta fito ta tarar da tsohuwa sakin baki tayi galala a zuciyan ta sai cewa take" zaki iya had'a go slow Nana", wannan kyaun haka sai ki saka Amintacce ya kasa driving d'in ku ko kuma steering mota ta kwance mishi, ashe bata sani ba maganar da tayi ya fito fili har ta juyo ta kalle ta tayi murmushin kasan zuciya  kana ta sa kai ta fita.
         Tafiya take yi a hankali like sarauniya, dassss dassss footsteps d'inta yake tafiya kamar na hawainiya tana fitowa ta hango mota tinted baka, ajiyar zuciya ta sauk'e ta nufi motar sai taji gaban ta ya fara bitting ba tare da ta fasa tafiyan ba har ta iso bugun zuciyan ta na dad'a k'aruwa.
           Murfin motar ta rik'e da hannun ta ta bud'e a hankali a zuciyan ta tace" finally yau dai wasan b'uya ya k'are, zata ga Ammintacce mai muryar da take zargin cewa ta san mai irin ta", lumshe ido tayi ba tare da ta bud'e ba ta zira kanta a cikin motar ta shiga ta zauna".
          Fatt fatttt fatttttt gaban ta ke tsananta buguwa har wanda ke cikin motar yana iya jiyo sautin bugun zuciyar ta, a hankali ta hau bud'e idanuwan ta wanda tun daren jiya suke mata k'aik'aiyi suna neman agajin son ganin mutumin da take tare da shi a wannan lokacin..................

'''Please share idan da hali sharhi mai tsawo har naji kamar kaina zai fashe, idan babu kuma ko heart kuka saka zanji dad'i duk kankantar comment bana rainawa yafi a gani a wuce, lastly votes on wattpad sannan kar ku manta kuyi following d'ina a wattpad'''


*eedatou*



*💫SHINNING STARS WRITERS ASSOCIATION*

'''The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.'''

https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45

🍇🍇🍇 *UNCLE DATTI*🍇🍇🍇.
'''JIKINA YAKE SO!'''

*WRITER OF*
*1.MAGANIN MATA(DAMUWA)*
*2.WAYE MACUCI?*
*3.RAYUWAR SUMAYYA*
*4.UNCLE DATTI(JIKINA YAKE SO)!*

©
*eedatou✍🏻*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*

~*Amintacce!!Amintacce!!!* kowa sai maganar ka yake a group an ma fi nanar zakewa da a ganka lol, kai jin yaro mai farin jini ne a wurin makaranta".~💘💘

3️⃣5️⃣-3️⃣6️⃣

A hankali take bud'e dara-daran idanuwan ta har ta gama ta sauk'e su fessss a kan fuskar shi ta zuba mishi narkakkun idanuwan ta tana kallon shi, shima hakan yayi domin tun fitowan ta daga gida yake aikin kallon ta har ta zauna.
Fari ne tassss da shi hadadden gaye jikin shi a murd'e yake like giant d'in nan. A sound of heart beat taji da ta had'a ido da shi.........tayi tayi ta tuna a inda ta san wannan mutumin amma ta kasa. Yana ganin yanda ta rud'e yayi murmushi.........muje ko?
Kai ta d'aga mishi tare da mamakin dalilin da ya sa mutumin ya shiga rayuwar ta, tunowa tayi da maganar da ya fad'a mata a baya na cewa yana da wani burin da yake son a cimma a kanta hakan ya saka ta zargin cewa da gangan ya shiga rayuwar ta not coincidence ".
Cikin minti biyu da fad'ar maganar shi ya fizge motar da sauri ya bar harabar gidan.
Tafi suke yi a hanya wayar shi na ringing ya kasa d'agawa da ya gaji da jin rurin wayar sai ya d'aga".
"Kana ina ne?.
" In a mission please", za muyi magana anjima".
Ba zata iya jin maganar da aka fad'a daga d'aya b'angaren ba sai gani tayi mutumin ya saki murmushi tare da kashe wayan ya maida ta inda ya d'auko ya biting libs d'in shi dai-dai lokacin da suka karyo kwana a bakin wani had'adden salon".
Tsammmm bata yarda da mutumin ba" in a mission? What does that mean.
Fitowa yayi ya zagawo ya gaban ta ya bud'e mata k'ofa ta fita, a tare suka shige salon d'in aka hau wanke mata kai yana mota yana jiran ta har aka gama mata, kafin nan ya leko ya sallami mata mai saloon d'in suka shige mota.
Sai da ya kai ta shop rite ya yayi mata sayayya makil kafin ita da Inna kafin nan suka koma gida .
Da isowan su ta bud'e motar da sauri zata tafi Allah-Allah take ta bar wajen cuz ta gaji da bugun da zuciyar ta ke yi mata and kuma ta san cewa shine source d'in har zata shige gida kenan yayi saurin dakatar da ita" ma wa zaki bar kayan?
"Bana so", ta furta cikin tsiririyar muryar ta.
" fushi kike yi da ni dan naki barin ki ki tafi ko?
Taji hawaye ya fara sauko mata ya mik'a mata hanky ta goge" kiyi hakuri har zuwa sanda da zan cimma burina, yana gama fad'a ya mik'a mata ledan kayan ya sa kai ya koma mota ya fita da sauri ya bar.........tausayi yarinyar ta bashi sosai har sai da yaji zuciyar shi ta karaya ba zai iya jure ganin ta a hakan ba........, zata iya rusa mishi plan idan yaci gaba da ganin ta a hakan".
B'angaren Nana kuwa tana nan daskare a wajen da kyar ta iya jan kafa ta shiga cikin gida tana jan kayan da kyar tana nishi".
Bata tarar da kowa a parlourn ba ta hakan ya sa ta saki ledan kayan a kasa ta haura sama tana kwalla wa Inna k'ira har ta iso d'akin tana cewa" Inna ta!!!! Inna ta!!!!! where are you?, tana isowa ta tarar da tana ninke kaya, Inna na ganin ta tace" har kun dawo diyata?
Kai ta gyad'a a wahalce ta fad'a saman kan gadon tare da sakin yar k'ara washhhhhh, Inna na ga Amintacce yau sai dai har zuwa yanzu zuciya ta bata amminta da shi ba", nafi zargin cutar da ni yake son yi".
"Nana kenan da yana da niyar cutar da ke da tun farko yayi, Inna ta fad'a a dai-dai lokacin da ta gama ninkewa ta d'au wani tana yi".
" Ke dai Inna bakya son laifin mutumin nan".
"Ba wai haka bane gaskiyar shi ne ta sa hakan, mutum ne shi da ya san k'imar d'an Adam".
Mik'ewa tayi dan ta gaji da maganganun da Inna take fad'a akan shi" bari naje na duba ko an gama abinci yunwa nake ji".
"To acici ke dai babu abunda kika iya banda ci........
Fita tayi tana dariya Inna ta girgiza kai tana jin dad'in zama da ita sosai tana d'ebe mata kewan rashin d'a da bata da shi sometimes har fargaban rabuwa da ita take yi even though komai daren dad'ewa dole ne su rabu".
Da daddare Amintacce ya zo duk suna d'akin Inna suna hira a lokacin wutan layin su ya samu matsala babu haske a d'akin.
Sallama yayi musu da daddad'an muryar shi suka amsa su duka........ Zama yayi a k'asa ya tankwashe k'afa yana suka hau hira da Inna, Nana kam

Please Login or Register in order to submit comment