Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Neba Tun Lokacin Da Kika Tun Karo Gurin Da Nake Sana,a Naji Inason Zamanki






A Gurina Gashi Baki San Sunana Ba A Takaice Dai Sunana Hajara Ni Yar Garin Nan Ce Kuma Nayi Aure Amman Mijin Allah Yayi Masa Rasuwa Bayan Rasuwar Sane Naga Zaman Bazai Fiddani Ba Shiyasa Na Fara Neman Aika Tau Amman



Wulakan Cin Wasu Daga Cikin Masu Kudin Ne Abun Babu Kyau Cikin Ikon Allah Nayi Tunanin Ko Nafara Saida Abinci Sai Gashi Allah Yasaka Mani Albarka A Sana,ar










To Kinji Takai Tacce Labarina Rufaida Tanisa Tace To Anty Hajara Nagode Insha Allah Zaki Sameni Cikin Masu Gaskiya Hajara Tace Nagode Yar kanwata Kinga Nikam Nayi kanwa Ta Cikin Ruwan Sanyi Aikuwa Abun Yabasu Dariya Suka Kama Dariya Kamar Kar Sudaina










Haka Suka Gama Firar Su Lokacin Fita Nayi Hajara Tafita Takira Masu Daukar Mata Abincin Suka Fita Hajara Tace





Rufaida Kizauna Ki Futa Kuma Ki Kula DA Gidan Kafin Nadawo




Haka Kuwa Akayi Sai Yamma Ta Dawo Harda Su Tsaraba Takowa Kanwarta



Haka Rayuwa Tayi Ta Tafiya Har Satin Tafiyar Rufaida Yazo Yaune Tafiyar Rufaida Jin Sukai Kamar Kar Su Rabu Domin Kuwa Sunyi Shakuwa Wadda Take Itace





Haka Tabawa Rufaida Kudin Mota Tace In Bata Gane Gurin Da Zata Ba To Takoma Gida Domin Yawon Zai Iya Hadata DA miyagun Mutane








Haka Tarakata Har Bakin Titi Sai Da Rufaida Tayi Nisa Sannan Hajara Ta Koma Gurin Sana,ar Ta Tana Maiyiwa Rufaida Fatan Dacewa Da Addu,ar Neman Tsari Ga Duk kanin Abunki





Rufaida Tafiya Take Hankali Kwance Kamar Tasan Inda Zata









***********Momy Yanzun Kina Ganin Haka Za,ayi Auren Nan Nifa Naga Wannan Yarinyar Kamar Ta Afka Son Wannan Mugun Mai Fuska Kamar Anyi Masa Bushara Da Mutuwar Uwar Sa Him Kema Dai Reema Gane Mun Hanya Wannan Yarinyar Sam Batayiba Tafayi Aikatau Kuma Kinsan Tayi Makarantar Muhammadiya Kinji Fa Wai Harda Su Cemuna Lokacin Sallah Yayi Mutashi Muyi Kada Mu Makara Jifa Nayi Wannan Yarinyar Bayi Ba Sam Dan Ko Kinsa Wani Aikin Bazayi Ba






Him Saudat Kinsan Kuwa San Harda Boko Tayi Cewar Safina Boko kumaaaaa Har Suna Hada Baki Gurin Fada Ita Kanta Anty Amarya Abun Ya Tsorata





Anty Amarya Wadda Yayanta Suke Kira Da Momy Tafigita Sosai Hajiya Khalisa Tace Shiyasa Na Kiraki Domin Kiji Binci ken Da Nayi Akanta Uwar Dakin Nata Tun Tana Karama Tasanya ta makaran ta Bayan Tasauka ne Ta Nemo Mata Aikatau Amman Tana Zuwa School








Wata Irin Zuface Tafara
Ambaliya Ga Duk Ilahirin Jikin Anty Amarya Da Yayanta Baiki Na Rawa Anty Amarya Tace Kirasu Kifada Masu Anfasa Auren Kawai







Hajiya khalisa da Safina Jin Suke Kamar Su Tashi Su Taka Amman Saboda Tsabar Makirci Tace Wane Irin Afasa Idan Akafasa Kina Ganin Zaki Samo Wata Cikin Satin Nan Gashi Fa Saura Kwana Shida ne Koma Biyar Tana Fada Cikin Irin series Din Nan





Cikin Wata Irin Tsawa Anty Amarya Tace Nake Kikirata Kice Anfasa Ko Kin San Kuwa Irin Asarar Da me Tunkaro ni Kuwa









Cikin Makirci Hajiya Khalisa Tace Kiyi Hakuri Aminiya Bari Nakita Haka Takira Uwar Dakin Yarinyar Da Sukaso Su kulla Auren Kai Tsaye Tace Mata Kai Talakawa Matsiyata Kujika Yarku Kusha Munfasa Auren Duk Abunda Kukasan Mun Baku To Kurike Ku Aura Mata Dan Garuwa Bata ko Bari Matar Tayi Magana Ba Ta Yanke Kiran







Ta Maida Kallon Ta Ga Aminiyar Taga Duk Ta Rude Duk Da Yanzun Da Sauki Ba Kamar Dazuba






Haka Sukaci Gaba Da Tattaunawa Amman fa Har Yanzun Babu Wata Mafita Safina Ta Matsu Taji Ance Ita Amman Har Suka Tashi Tafiya Babu Wannan Zancen Kom Dangane Da Abunda Yashafi Safina




A Haka Sukayi Masu Sallama Suka Dauki Hanya Inda saudat ke Driving






Rufaida Haka Take Tashan Tafiya Saida Ta Gaji Ta koma Bakin Wani Icce Ta Zauna Ta Futa Bayan Ta Futa Taji Lokacin Sallah Yayi Ta Dauki fiyo Water Tayi Alwala Takoma Tayi Shinfida da Dan Kwalinta Tayi Sallah Tayi Addua Ta Chanza Zanin Dake Daure A kugunta Ta Daura Wani Cikin kodaddin Kayan Ta Tamaida Wancan Ta Mike Taci Gaba Da Tafiya Gashi Abincin ta Saura Kadan Batason Ta Canye Shi Bata San Inda Dare Zaiyi Mata Ba Tayi Nisa Cikin Tunani Sai Kawai Kaji kiiiiiiiiiiiii







Antaka burki Rufaida Kuwa Ta Dawo Hankalin Amman Kuma Ta Sadakar Domin Itafa Ganin Take Kamar Harta Sumane Domin Kuwa Takasa Koda MoTsawa Inda Take





Tofa waye Wannan Wanda Yayi Wannan Aikin๐Ÿ˜ณ






*************************


Mamy Miyasa Bazaki Saka Baki Akan Wannan Wasan Kuran Da Ake Sonyi Da Yayanki Ba kina Ganin Shiru Shine Mafita Kada Kimanta Cewa Idan Angama Da Yaya To Da Sauran Kannen Sa Za,Adawo Mamy Kiyi Wani Abu Kai Mana Ramlat Ke Nan Wannan Auren Ada Nayi Shakkar Sa Amman Banda Yanzun Saboda Lamuran mu Ga Baki Daya Sunaga Allah Kuma Ni Yayanku Yafara Watsawa Katsa A ,ido Kiduba Irin Matan Da Ke Son Sa Amman Yaki Kula Kowa Kuma Aminan Mahaifin Ku Babu Kunya Suke Taronsa Da Maganar Yayan Su Amman yaki Yace Shi Sam Babu Wani Aure Dake Gabansa Yanzun Dan Za,ayi Masa Sai Inji Haushi Amman Kuma Wannan Auren Inaji Ajikina Akwai Abunda Zaifaru Na Alkhairi Banijin Bakin Cikinsa Ko kadan Ramlat ce Tanisa Tace To Allah Ya Sanya Alkhairi Kuma Allah Ya Karemu Daga mugun Nufin Su Akanmu







Haka Ramlat Ta yini Gida Itada Kannenta Tana Debe Masu Kewa Koda Ridwan Yadawo Yana Gurin Ramlat Suna Firan Abunda Yake Kullum Koda Awayane Zaman Gidan Nasu Abun Tattaunawa Ne Atsaka Nin Su Bare Wannan Auren Gashi Babu Damar Kaucewa Saboda Abba Zai Ita Daukar Maraki Akan Mamin Su Dasu Kansu Abunda Basu Fata Ke Nan





Har Ramlat Takoma Gida Rayi Sa,a Bata Hadu Da Su Anty Amarya ba Hakan Yasa Sukaji Dadi Sosai







Allah Sarki Ramlat Abba Ne Ya Aura Wa Ramlat Aure Da Drivern Sa Wannan Aikin Umarnin Anty Amarya Ne Tunda Ramlat Batada Mashin Shini Acewar Ta Bayan Kuma Itace Ke Koramata Samari



Cikin Ikon Allah Abbas driver Matashi Ne Ba Tsoho ba Abbas Driver Kuma kayan Sa Kala ukku Ne Kacal Kuma Marar Kyau Gashi Baki Ga Hakori


Wannan Ne Dalilin Da Yasa Akayi Auren Ramlat Dashi Ramlat Bayi Fushiba Gudun Kada Mamarta Tashiga Wani Hali Aikuwa Sunga Dariya Sosai Ga Habaici Kamar me Damma Mami Mace ce Wadda Tasan Darajar Dan Adam Kuma Bata Barin Yayanta Suyi wa Kowa Rashin Mutumci Ta Azasu Bisa Hanyar gaskiya mutuntawa Girmama Nagaba Da kai


Mamy Ta Zaunar Da Ramlat Tana Fada Mata Ba kyaune Aure Ba Ba Kuma Talauci Ba Ta Dauki Auren Sannu ce Kuma Ta Girmama Shi Sannan Kuma Mamy Tayi Mata Nasiha Sosai Kuma mami Tafada Mata Cewa Insha Allah Auren Tanaji Ajikinta Alkhairi ne



Aikuwa Rana Tsaka Aka Daura Auren Ramlat Da Angonta Abbas driver





Kuma Anty Amarya Takasa Ta Tsare Tace Dady Bazai Yimata Koda cokali Daya ba Kuma Babu Mai Rakiyar Ta Kuma Daga Yau Babushi Babu driving Aikin Sa Yakare Gidan







Haka Ramlat Sukayiwa Mamy Sallama Ramlat Na Kuka Su Hassan Nayi mami Kuwa Sai Fatan Alkhairi Takeyiwa Yarta Su Anty Amarya Kuwa Abun Nema Yasamu Matar Bakanike Ta Haifi Sufana Harda Su Guda Abba Kuwa Dakin Sa Ya Wuce Baice Wa Kowa Kalaba





Ramlat Suka fita Bikin get Suka Dauki Hanya Sai Da Suka Bar Unguwar Baki Daya



Abbas Yace Ramlat Kin Tsaneni Ko Saboda Ina Baki Mummuna Kuma Talaka Ko




Sai Ramlat Taja Ta Tsaya Shima Juyowa Yayi Yafus Kanceta





Ramlat Tace Kokadan Bakinka Baida meniba Muninka Bai Gabana Dan Ban Ganshiba Sannan Kana Maganar Talauci Ni Miye Dukiya ne Ban Dauki Dukiya Abakin Komaiba Sai Jara Bawa Da Dukiya Nada Amfani Da Tayi Muna Maganin Damuwar Mu Rayuwar Mu Tana Tafiya ne Kamar Ta Almajirai Sanadin Dukiya Gashi Mahaifin Mu Yazama Muna Abun Tsoro Aure Babu Cokali Miye Marabar Mu Da Marasa Gata Ina Amfanin Dukiyar







Abbas Ne Yanisa Yace Ramlat Kina Sona Duk Da Yanda Kika Sameni Ramlat Ta Dago Ido Tace Kada Kadamu Nakarbi Wannan Kaddarar Tawa Hannu Biyu Allah Ya bani Ikon Cin Wannan Jarabawar





Abbas Yace Kin Canye Da Yardar Allah Ramlat Dubeni Da Kyau Ki Gani Yanzun Ne Zaki San Waye Mijin Ki




Ramlat Cikin Rashin Fahimta Take Binsa Da Ido Yafara Jawabi Kamar Haka






Yanzun Dai Sunana Abbas Senator Idris Nasan Kinsan Wannan Mutumen



Aikuwa Ramlat Har Bakinta Na Rawa Tace Abbas Idris Dai Wanda Nake Jin Anafada






Yace Kwarai Kuwa Ramlat Kece Kika Maidani Haka Nayi Ta Bibiyar Ki Amman Ban Samu Na Is a A Gabanki Ba Kuma Gashi Naji Cewar Matar Babanku Bata Kaunar Kiyi Gaba Saidai Baya



A Cikin Wannan Lokacin Da Kika Ganni Da Wannan Shigar Aikin Mamana Ce Domin Kullun Cikin Tausayin Ku Suke Duk Wani Kusa A Gwannati Yanason Hada Zuriya Da Mahaifin Ki Amman Wannan Matar Tasanya Mutane Sun Cire Wannan Burin Duk Wanda Yazo Neman Auren Ki To Zata Chanzawa Ambassador Shawara Yace Sai Dai Bazai Bada Ramlat Ba Sai Dai Karina ko saudat



Shi Yasa Mutane Ke kin Neman Aurenki Bawai Bakida Kowa Bane Kinji Dalin Badda Kamata




Kuma Dady Na da Momey Na Duk Sunsan Da Wannan Auren Domin Kuwa Burin Suke Nan



Suna Cikin Wannan Halin Sai Ga Manya Manyan Motoci Da Jami,am Tsaro Sun Doso Inda Suke Motocin Na Tsayawa Aka Bude Ta Tsakiyar Sai Ga Senator Idris Da Momy Sunfito Suna Dariyar Far in Cikin Da Annashuwa Suka Rungumi Ramlat Sukayi Mota Da Ita




Koda Suka Koma Gidan Su Ramlat Taga Gata Kuma Tayi Murna Harda Kika Domin Kuwa Allah Ya Chanza Mata Kaddara



Buki Na musamman Akayi Agidan Kuma Ango Yadauko Wanka Na Mussam Gashi Haddade Dashi Son Kowa Kin Wanda Yarasa Shiyasa Yan mata Ke Son Samun Sa Aka Tsayin Mijin Auren Su




Koda Ramlat Tayiwa Mamy Waya Saida Tayi Sujudud Shukur Kuma




Tasanar wa Ridwan Wanda Saboda Wannan Auren Brain Gidan Yayi Amman Daga Jin Wannan Albishirin Yadawo Su Yan biyu Kuwa Kamar Su Zuba Ruwa Akasa Su Sha



Anty Amarya Ba Haka So Ganin Su mamy Ba Taso Tagansu Cikin Damuwa Allah Bai Nufaba





Cikin Ikon Allah Har Yanzun Basu San Waye Mijin Ramlat ba Yanzun Haka Ramlat Haihuwa Yau Ko Gobe




Kunji Yanda Akayi Auren Ramlat Kunji dalilin Dayasa Ramlat Batayiwa Mahaifiyar ta Jayayya ba







Rufaida Nabude Ido Sai Taga Yan Gayun Mutane Tsaye Akanta Kuma Daga Gani Sune Suka Tashi Karta




Aikuwa Tafashe Masu Da Kuka Tana Cewa Dan Allah Kada Ku Shanye Mani Mini Dan Allah Kuyi Mani Rai Wayyo Allah Inda Nayi Yanda Inna Taso Nayi Karatu Da Nayi Addu,a Aljannu Dan Allah Kuyi Hakuri




Aikuwa Anty Amarya Ita Dasu Reema da Saudat Suka Fara Kallon Kalo suke Saudat Tace Munyi Nasara Yau Aikuwa Kowace Takama Dariya Harda Anty Amarya




Ita Kuwa Rufaida Tarasa Miyasa Bakinta Yafadi Abunda Ba Gaskiya Ba Bata Gama Tunani ba Taji Takara Cewa Wayyo Inna Shike Nan Bazaki Kara Ganina Ba Dama Saboda Makarata Nagudo Gashi Kauyen Mu Da Nisa





Aikuwa Anty Amarya Taji Dadin Wannan Abun Gashi Tasamu Irin Yarinyar Da Take Mafalkin Samu






Takun Dai CE



Hassy Soja




Yar Mutan Gusau
4/19/20, 7:45 PM - +234 706 361 7906: ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ

๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€BANI CE BA๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ


(Aljana ce)

BY
Hassy soja

ยฎ๐ŸŒ
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..๐Ÿ“š๐Ÿ“š*
_{ฦ˜ungiya Domin, wayar da ฦ™an mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_

โ˜…{ F J W A}โ˜…๐Ÿ“

https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/


Wow ina jidadi comments din Ku ina godiya sosai Allah Ya bar zumunci Amin.




Bismillahir Rahamanin Rahim Da sunan Allah mai Rahama mai Jin'kai







Sadaukarwa ga Mahaifina Allah Ya Jikan Sa yayi masa Rahama Amin





Page 37---40



----------------------------------------
Anty Amarya Tace Ke Yimuna Shuru Kingan Munan Yan Shan Jinine Dan Haka Kokinyi Addu,a Bazatayi Amfani ba





Reema Tace Kuma Yanzun Dake Zamu Gida Bazamu Yankaki Da Wuriba Sai Muyi Maki Jarabawa In Kinci Kin Tsira In kuma Kin Kasa Towww Kinzama Matatta




Allah sarki Rufaida fa Tayar Da Gashi Kuwa Tarazana Sosai Take Idon ta Yafara Zubarda Kwalla




Aikuwa Su Anty Amarya Murna Kamar Wadda Aka Bata Rabin Gari






Saudat ce Tace Wannan Shine Hukun Cin Jin Sirrin Mu Da Kikayi Zaki Zauna Tare Damu Yanzun Haka Dakene Domin Sanya Ido Akanki Idan Mutafi Gidan Kisa Muna Ido Akan Duk Abunda Mukeyi Kada Kibiyewa Kowa Kinji Ko Tana Mai Rike Kunnen ta Da yen Yatsunta





Rufaida Ta Jin jina Kanta Tana Zubarda Hawaye Tace Najiku Kawai Taji Bakinta Nafadin Amman Kada Ku Kaini Dakin Da Kuke Kisa




Yanzun Dai Tashi Mutafi Cewar Anty Amarya Haka Suka Sanyata A mota Sukaja Kowace Na Kunshe Dariyar Ta Suna Gudun Ta Dagosu





Isar Su Gidan Sukayiwa Masu Gadin Get Wani Irin Wawan Horn Masu Gadin Jin Suke Kamar Su Hayesu Da Duka Domin Daga Jin Wannan mugun Horn din Sun San koma Suwaye





Haka Sukazo Dagu Suka Bude Masu Gets Din Suka Shigo Kamar Subi Takan Ma,aikatan Gidan Da Mota





Itako Rufaida Tsabar Mamaki Kasa Rufe Baki Tayi Gashi Gidan Azahirin Gaskiya Yabata Tsoro Saboda Tsabar Girma da Fadi Itafa Ko A mafalki Bata Taba Ganin Irinsa Ba





Sufa Ala Dole Su Kara Tsorata Rufaida Shiyasa Suka bida Ita Ta Ban Garen Masu Aiki Aikuwa Suyita Zagin Mutane Komai Tsufan Mutum Zaginsa Suke Wata Tsohuwa Mai Masu Aiki wacce Ake Cewa Iya Akalla Iya Ahaife Ta Haifi Abba Bawai ma Aunty Amarya ba Amman Saboda Tsabar Wulakanci reema Ta Bankawa Iya Mari wai Tayi Masu Laifi Sun Dawo Batayi Masu Sannu Da Zuwa ba




A Mai Makon Su Burge Rufaida Sai Akasin Hakan Domin Rufaida Saida Ta Kawar Da Kai Take Hawaye Suka Ballewa Rufaida Acikin Zuciyarta Jin Take kamar Taramawa Tsohuwar Wata Irin Bakar Zuciya Taji Takawo Mata A Wuya Jin Take Kamar Ta Shake Reema Ta Mutu Kowama Yafuta






Kara Kawar Da Kai Tayi Gudun Kada Wani Yakula Da Chanza War Yanayinta Domin fa Rufaida A wannan Lokacin In Kuka Hada Ido Da Ita To Dolene Fa Mutum Ya Firgita





Wucewa Sukayi Suna Jan Tsaki Har Sun Kusa Barin Gurin Suka jiyo Sai Asan Nan ne Sukaga Bata Biyosu ba Dolene Anty Amarya Tace Saudat Zomin Da Bagidajiyar Can Dubi Yanda Take Kalle Kalle Saboda Tsabar Kauyen ci Taja Tsaki Kamar Wata Tsaka





Saudat Nazuwa Gurin Rufaida Tace Mata ke Yar Kauye Maza Kizo Saboda Ta Isko Tana Kallon Gurare Nadaban Alamar Kauyen ci Nan Kuwa Wani Mugun Wari Takeji Kuma Ga Hayaki Mai Muni Ko Ina Dubawa Take Amman Sai kadauka Kauyen cin ne Da Gaske Take Yi





Saudat ce Tace Ke Muje Mungaji Da Jiranki Yar Kauye Kawai




Haka Rufaida Tabi Bayanta Suka Shiga Babban Falo Aikuwa Rufaida Kallo Yadawo Sabo Ita Dai Azahiri Han kalinta Mugun Tashi Yake Domin Haduwar Ta Da Mutanen Nan Duk Tasauya Tazama Kamar Ba Itace Rufaida ba Anya Kuwa Nice Dai Rufaida Yar Gidan Malam Adamu Wadda Ta Taso Cikin Kangin Bauta Wadda Batasan Wace ce Mahaifiyar Taba





Toni Miyasa Nake Jin Cewa Gidan Nan Yana Cikin Kuncin Wannan Azzaluman To Miye Yasa Zan Damu Da Rayuwar Wasu Miyasa Nake Jin Cewa Lallai Inada Gatan Zaman Gidan Nan






Oh Ya Allah Kabani Lafiya Idan Wani Ciwo Nakamu Dashi Duk Rufaida ce Mai Wannan Zancen Zuci





Anty Amarya ce Tace Kai Wannan Bagidajiyar mugun Kauyanci Gareki Kodaya Ke Miye Nawa Tunda Nasamu Abunda Nakeso Kuma Dama Muguwar Bagidajiya ce Nayi Niyar Aura Mashi Kuma Burina Yagama Cika Saura Aiki Nagaba Kwashe Dukiya Gidaje Companys Da Dai Sauran su Dan Burina Baiwuce Naga Sun Koma Almajirai ba Suna Yawon Bara Maula Zaman Haya Da Dai Sauran su





Aikuwa Suka Kwashe da Dariya Harda Tafawa Kamar Wasu Sa,anni





Ita Kuwa Rufaida Murmushi Take Afakai ce Ta kuwayi Kamar Bataji Mi Suke Fada





Kareema Tashi Kaita Wan can Dakin Dake Bayan Sashen Ku Wanda Ba,a Aiki komai Cikin Sa





Kareema Tace Wuce Muje Ba kauyiya Kinzo Sai Gida Danci Kikai Muna





Haka Tayi Gaba Rufaida Na Biye Da Ita ta wani corridor Suka Suka Bulla Wasu Dakuna Sai Wani Dakine Can Aka Kai Rufaida Tana Bude Mata Tajuya Abunta Harda Su Cewa Ga Daki Nan Duk Da Nasan Cewa Bani Shara Kowanka Zakiyi Ba Balle Ace Inyi Wahalar Gwada Maki Wani Abu Tayi Tafiyar ta






Ita Kuwa Rufaida Ida shiga Dakin Tayi Tasamu Guri Ta Zauna Tana Tunani Tana Murmushi




Tofa Miye kika Tunani Hakan







*************************
Inna Uwani Kuwa Abun Ba,acewa Komai Domin Kuwa Kwanta Biyu Kullum Sallah Cikin Lokaci Take Kuma Kullum Rike Take da carbi Amman fa Bakin Dai Ke Motsi Dan Bata Iya Komai Ba





Kwana Biyu Bataga Rufaida ba Amman Saboda Ta Tsorata Da Lamarin Gidan Su Dan Tace Matattarar Aljannu





Inna Uwani ce Zaune Abun Duniya Ya Isheta
Wata Shawara ce Tazo Mata Kawai




Tafigi Gyale Tarufe Kofar Gida Sai Gidan Su Aminiyar Ta yelwa



Tana Zuwa Tayi Sallama Yelwa Tafito Daki ,aa Yau Manya ne A Gidan Namu Uwani Yau Antuna Dani To Barka da Zuwa Ga Gurin Zama Ta Shimfida Tabar Ma Suka Zauna



Bayan Sun Gaisa ne Yelwa Ke Cewa Nikam Uwani Miyasa Mike Kwana Kin Nan Daga kariya Sai Ciwukka Nifa Wannan Abun Nada muna



Uwani Kuwa Tanisa Tace Ke dai Bari Aminiya Muje Ni Kirakani Kin San Kuwa Akwai Babbar Matsala Tace Ke dai Fadamani Mana Uwani Tace Muna Tafe Ina Fada Maki






A Hakan Suka kama Hanyar Kauyan Bokan Su Suna Tafe Uwani Tasaki Baki Sai Zuba Take Kamar Ganyen Iccen Kanya



Yelwa Tace Kam Bala,i Uwani Kike Nan Ai Wallahi da Nice Sai Na Rama Kariyar da Akayi Mani Sai dai Kowa Yayi Jinya






Waima Kuwa Uwani Nin Danasani ce Kuwa Kodai An Chaza ki Wannan Dan Abun da Kike Gani Shine Kawai Ke Firgita Ki Amman Uwani kin Bani Kunya Wallahi





Danice Ke da Sai dai Kowa Ya Mutu Uwani dai Jin Yelwa Take Dan Tasan Bata dai Ga Abunda Take Shan Haduwa dashi ba Dan ma Ita Jaruma ce da Allah Dai Yasan Mizaifaru Sunyi Nisa Sun Bar Cikin Gari Sun Doshi Daji Kawai Suka Fara jin..........






Ayi manรจge da Wannan




Daga Alkhalaminโœ๐Ÿป




Hassy Soja



Yar mutan Gusau
4/19/20, 7:46 PM - +234 706 361 7906: ยฎ๐ŸŒ
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..๐Ÿ“š๐Ÿ“š*
_{ฦ˜ungiya Domin, wayar da ฦ™an mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_

โ˜…{ F J W A}โ˜…๐Ÿ“

https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/

๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ

๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ BANI CE BA ๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ


(Aljana ce)


BY
Hassy soja







Agaskiya naji dadi sosai masoyana Allah Ya bar zumunci Amin




Ina Mai Baku hakuri Najina Kwana Bishuru Munyi Hidimar Sunane Sunan Baby Saudat Ajiya Laraba 8/4/2020



Bismillahir Rahamanin Rahim Da sunan Allah mai Rahama mai Jin'kai







Sadaukarwa Ga Mahaifina Allah Ya Jikan Sa yayi masa Rahma Amin.











Page 41----45





----------------------------------------
Wani Irin Gurnani Ke Tashi Kamar Zaki Kamar Na Damisa Kuma Ba Zaki Gane Kukan Miye ba Sai kuma Kukan Kamar Na Kura Kamar Kuma Karen Daji




Dukan Su Sun Shiga Mummunar Faduwar Gaba Sai Sumuy Sumuy Suke Da Baki





Wata Irin Zufa Ce Ke Ambaliya Wa Yelwa Kamar Tayi Wanka Daruwa Sai Zaran Ido Take Kamar Wadda Tayi Karya Aka Kamata





Abun Idan Yayi Kukan Sai Dajin Ya Amsa Har Itace Na Karka Dawa Ganyen Iccen Na Zubewa Akasa





Yelwa Fa Ido Ya Raina Fata Sai Hawaye Ke Zuba A,idon ta Ga Cikinta Na Jujjuya wa Sai Zawayi Kake Jin Fe fessssss




Wani Irin Iskane Yataso Yelwa Sai Cewa Take




Wayyo Mutuwa ta Tazo Wayyo Uwani Sanin ki Baiyi Mani Amfaniba Sai Dana Sani Wa Innahu Sulaimanu Wayyo Attahiyatu Wayyo Gwaggona Wayyo Uwani Kema Manyace Gashi Kin Jawo Mani Bala,i Wayyo Wayyo Yelwa Fa Tayi Haje Haje Da Hawaye Kamar Zata Fasa Dajin Da Kuwar ta





Uwani Kuwa Duk Da Itama Tana Cikin Tashin Hankalin Amman Dariyar Yelwa Take Gani Take Itafa Wannan Masifar Bakai Wadda Taganiba To Ita Yelwa Ina Cika Bakin Yake oh Ni Uwani





Mukawo Kanmu Mahalaka Auran Malam Adamu Baijamin Komai Ba Sai Bala,i Wannan Aljanar Yariyar Tashi Duk Itace Sila Gashi Da Na shiryu Yanzun Nadawo Ruwa Gashi Zanyi Mutuwar Rashin Gata






Ai Bata San Sanda Tafara Ihun Nataba Wayyo ni Uwani Naga Takaina Dama Zanje Gurin Boka ne Nace Awalware Duk Wani kullin Da Akayiwa Jama,a Wayyo Ni Uwani Nayi Shiryuwar Gaskiya Inna Aljana Kiyarda Da Zance Na Wayyo Ni Uwani Inna Aljana Kiyi Mani Rai Ki Rike Yelwa Dama Itace Ke Bani Mugayen Shawar Wari Wayyo Innata Kin Cuceni Daga Nan Sai Gurin Baban Nina





Inna Aljana Kada Kisheni Yanzun Aikuwa Abun GabaYake Domin Kuwa Jin Sukeyi Abun Nisan Suda Shi Bazaiyi Taku Biyar ba Ga Duk I Lahirin Dajin Yayi Wanin Mugun jaaa Zuwa Can Kuma Yayi Mugun Baki





A gaskiya Yanzun Kam Sun Kara Tsorata Zuwa Can Kuma Sukaji Tsit Kamar Anshuka Dusa




Jikin Su Na Mazari Suka Bude Ido Tare Da Sauke Nan Nayen Ajiyar Zuciya





Bude Idon Su Keda Wuya Sai Sukaji Da Sun Sani Da Basu Bude Idon Ba Domin Kuwa Wata Babyn Robace Suka Gani A Tsaye Gaban Su Sai Dariya Take Masu Tace





Haba Inna Uwani Aminiya Yelwa Miye Abun Gudu Anan Kuma Miye Abun Tsoro Anan
Nimafa Rakiya Nazoyi Ko Kuna Nufin Bazan Biku ba bari Kuji Wani Labarin Takaici






Wai Kamar Nitin Nan ne za,ayiwa Kiciya Ai kuyma Kuntan Bajan yaldaba Cine jani Guril Bokan Can Amman Wai Tsoyona Yakeyi Kudube Cifa Ta Nuna Masu Gefen Su







Ai Kuwa Suka Juya Da Sauri Sukayi Ido Biyu Da Boka Dan Tsito Yayi Zuru Zuru Daga Gani Anji Jiki Aikuwa Kamar Hadin Baki Sukace Boka Dan Tsito Miyasa Meka








Wata Irin Uwar Harara Ya Dalla Musu Amman fa Yakasa Magana







Sukuma Basu Gajiba Suka Sake Tambaya Kawai Wannan Babyn Robar Tafara Magana Kamar Haka







Tabude Murya Da Karfi Kamar Kunnu wansu Zai Fashe Lallai ne Ku Baku Horuba Tunda Kunada Bakin Magana Kusani Cewa Yanzun Ba,A Dunyar Ku Kuke Ba Kuna Kar Kashin Ikona Ne Kuma Kune Kuka Kawo Kanku To Kusani Zan Dan Dana Maku Bakar Azaba Zan Chanza Maku Kamanni Kowa Bazai Gane Kuba Bar Sai Kunbi Duk Wanda Kuka Zulunta Kunnemi Yafiyar Sa Haka Kema Uwani Mai Tubar Mazuru Zan Koya Maki Ilar Karya Alkawarin Da Kike Dauka Kuma Kike Wasa Dashi Kai kuma Zan Hadaku Da Duk Wani munafuki Mushiriki Irinka







Hhhhhhhhhhhhhhh Tana Daga Hannu wanta Sai Ga Wasu Irin Miyagun Hallitu hhhhhhhhhhh Ku Koya Masu Hankali Hhhhhhhhhhhh Bat Tabace ..........








****************************** A Yau Rufaida Kwannata Ukku A gidan Kuma Sun Kibari Kowa Domin mugun Nufin Su Shine Sai Ranar Auren Su Nunata Agaban Duk Yan Bukin Kowa Yaganta Ma,ana Mutane Sugane Cewa Mame da Yayanta Kalar Mabarata ne Kuma Matsayin Ridwan Baiwuce Yan Aiki ba Tanason Yimasu Mugun Wulakanci Ita da Yayanta






Ridwan ne Kwance Adakin Sa Duk Abun Duniya Yataru Yayi Masa Yawa Babu Abun Yafi Damunsa Sai Irin Yanda Ake Yiwa Mahaifiyar Su Wulakanci Ita Kuma Bazata Tankaba Kuma Itace Babba Ga Yayanta Amman Sun Dawo Kamar Wasu Yan Aiki Gashi Abba Baya Cewa Kowa Cikanka Kuma Wai mutum Da Mahaifina Amman Akeyi Masu Mulkin Mallaka






Badan Gudun Ayiwa Mame Wani Mugun Abun ba A Gurin Abba Wallahi Da yau Zanyi Maganin Duk Wasu Yan Iskan Gidan Nan him Allah Yatoni Asirin Ku Kuma Allah Yadawo da Hankalin Abba Akanmu da Mahaifiyar mu






Duk Wannan Tunanin da Ridwan Keyi Mame Natsaye Agurin Kuma Tanajin Tausayin Su Ita da Yayanta nisawa Tayi Tamatsa Gurin Sa Tazauna Abakin Gado Tace







Ridwan Miye Kedamun ka Take Yadawo Hayyacin Sa Yace La Mamena Babu Komai Bacci dai Nake Son Yi






Mame Tace Ridwan Miye Damuwar ka Ne Kada Kasawa Kanka Damuwa da Yawa Kasanifa Dukkan Nin Tsanani Yana Tare Da Sauki Kasani Mahakuri Yakan Dafa Dutse Harma Yasha Romonsa Kuma Kayi Hakuri Kada Kaji Nace Kayi Hakuri Kadauka Kalmace Kawai






A,a Ai Hakuri Babban Abune Duk Manzanin Da Allah Ya Aiko Yana Cemasu Kuyi hakuri kuma kasan Wani Abun Jin Dadi Kuwa Manzon Allah (Sallallahu

Please Login or Register in order to submit comment