Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Alaihi Wasallam ) Allah Yanace Masa Kayi Hakuri Wani Gurin Ma Yace masa Kayi Hakuri Kamar Yanda Sauran zababbi Daga Cikin manzanni Sukayi






Kaga Kuwa Hakuri Babban Abune Tonima Zance Kasa Hakuri A Dukkanin Lamurran Duniya Bakomai Ke Dauwama ba Tsanani Bazai Dauwama ba Haka Dadi Dole Acikin Rayuwa Akwai Jarabawa Allah Yabamu Ikon Cin Jarabawa Amin Suka Hada Baki Harda Su yan biyun mame Dake Tsaye Abakin Kofar Dakin







Tabbas Jikin Sa Yayi Sanyi Kuma Kimar Mahaifiyar Su Takara Lunkuwa A Ransa






Haka Sukaci Gaba Fira Tsakanin Su Harda Su Dariya Take Mafiyin Damuwar Su Ta Gudu






Bayan Sun Gama Firansu Sukayi Masu Sallama Sukayi Sashen Su







Rufaida CE Kwance Bisan wata loka yayir Katifa Tana Kallon Silin Tayi Shuru Batace Komai ba Zuwa Can Tayi Wani Irin Murmushi








Wannan Matar Niza kiyiwa Aure Kamar Wata Uwata Babu Shela Kina Nufin Cewa Ni Banda Gatane Komiye To Kuwa kinjawa Kanki Dama Irin ki Nake Nema Uwani ma Tayi Dani Ta Kasa Bare Ke Koda yake Irin kune Masu Kwakwalwar Kifi







Hahhhhh Kinda Shigo Hannu Bazan Nuna Maki Komai ba Sai Zuwa Gobe Ranar Auren Kuma Sai Kinyi Kin Gama Duk Abun da Kika Tsara Zakiyi Komai Amman Bazan Taba Barin Kiyiwa Mutuniyar Kirki Abunda Kika Tsaraba




Hahhhhhhhhh






Washe Gari Kuwa






A yaune Akatashi Safiyar Bikin Ridwan Gashi Duk Su Mame da Yayanta Basusan Wacece Ba Kuma Basuga Amfasa Auren Ba Balle Suce Amfasa Sudai Fatan Su Allah Yayi Masu Zabi Na Kwarai







Acan Dakin Abba Kuwa YakasaTsaye Yakasa Zaune







Shin Mike Damunane Miyasa Zanbari Ayiwa Dana Abun Sona Auren Dole miyasa waima Miyasa Nakasa Hanawa Saima Nabashi Umarnin Yin Auren Dole Miyasa Nake Kasa Tun karar Uwar Yayana Musan Abunda Yadace Yashene Ma Nazama Haka misa Akoda Yaushe Nazama Mijin Hajiya Ne Itada Yayanta Babu Komai Sai Rashin Kunya Allah Yakawo Muna Mafita







Inajin Nayin Bayin Allah nan Tabbas Nasan Nayi Dace Da Matar Kwarai Allah Yakara Kareku Amin





Allah sarki Ramlat Nagode Allah Dayasa Wannan Yaron Yazo A Irin Wannan Yanayin Tabbas Dama Nasan Abbas Yaron Kirkine Kuma Duk Irin Shigar Da Yayi Nakan Ganeshi Domin Kuwa Nasan Tashin Sa Kuma Nasan Duk Abunda Yasawa Gaba Allah Na Bashi Nasara Akai Allah yabaku Zaman Lfy







Anty Amarya Kuwa Yau Harda Masu Dije Ta Dauko Dan Tace Yau Ranar Murnace Sai An dance him Baridai Nadubo Wannan Bagida jiyar Yarin Yar Haka Tafito Dakinta Gida Kuwa Ko ta Ina Cike Yake Da Yan Ganin Kwam Dan Labarin Bai fiye Dadiba Irin Yanda Za,Aganewa Ido ba






Hajiya Khalisa Kuwa Jin Take Kamar Ta Hadiye Zucuya Ta Mutu Dan Yar tama Bata zoba







Anty Amarya kafin Taje Gurin Rufaida Tatsaya Gurin Kwayenta Agaisa Anan ne Ma Take Tambar Hajiya Khalisa Ina Safina Dan Bata ganta ba Za,ayi Shagali Bada Itaba







Dan ne Zuciya Tayi Dariyar Yake Tace Ai Safina Bata Nan Tayi Tafi Waini Kam Ina Amaryar Takene Kinki Nuna Mani








Anty Amarya Tace La Aikuwa Can Zani Tashi Mutafi







Haka Suka Kama Hanya Sai Dakin da Rufaida Take







Suna Zuwa Bakin Kofar Babu Sallama Ba kon kwasa kufar Babu Komai Suka Fada Koda Suka Shigo Suka Fara Neman Rufaida Babu Ita Babu Dalilin ta Harsun Juya Hankali Tashe Kawai Suka Han gota Wani Lungu Ta Rakube Kamar Wata Wadda Zata Shige Ajikin Katanga







Suka Sauke Ajiyar Zuciya Atare Sai Suka Koma Gurinta Suna Zuwa





Anty Amarya Ta Hade Rai Tace Gani Nazo Cika Aiki na Akanki Kinsan Alkawarin mu Kuwa Wanda Mukayi A can Kin San Kuwa Baki Son Musha Jinin ki Ko To Ogan Mu A Yau Zai Aurawa Dansa Aurenki







Aikuwa Rufaida Ta Aza Hannu Akai Tafara Ihu Wayyo Na Mutu Aikuwa Abun Yabasu Dariya Suka Gimtse Dariyar Sukace Tayi Masu Shuru Wannan Auren Shine Kawai Zai Ce ce ta In Ba Hakaba Tazama Tasu





Ai Dole Rufaida Ta Aza Hannuta Abaki Ta Rufe Bakinta




Sukace Mata Ta Gashi Tayi Wanka Tayi Kwalliya Tace Masu Ai Ranar Da Aka zo Da Ita Tayi Wanka




Harsuna Hada Baki Gurin Cewa Kina Nufin Rabonki Da Wanka Run Ranar Da Kikazo Agidan Nan To Yanzun ma Tashi Kuyi Wani Wankan Kiyi Kwalliya Mai Kyau Tace Masu To




Suka juya Sukayi Gaba Abunsu Suna Dariyar Keta Sai da Rufaida Ta Tabba Tarda Sun Bar Gurin Ta Bush's Da Dariya Tace Anzo Gurin Zakuyi Nadama Marar Amfani Yau Za,a Fara Wasan Allah Yanuna Muna An Daura Lafiya Tajuya Tayi Toilet Gurin Wanka Koda Rufaida Tafito Tazo Ta zauna Tafara Tunanin Sauyawar Fabi,unta Baki Daya







Alhamdulillah An Daura Auren Lafiya Ridwan ambassador Kabir Shu'aibu Da Amaryar Sa Rufaida Adamu





Ayurrrrriiiirrrrr To Kufito An Daura Kuzo Kunana Murnar Ku Koda yake Bari Na Kawo Maku Amaryar Cewar Anty Amarya Mame ce Akewa Wannan Cin Kashin Acikin Yayanta Harda Ramlat Ga Kawayen Anty Amarya da Yayanta Da kawayen su Sai Dariyar Keta Ketashi





Anty Amarya Itada Tawagar Ta Suka Dauko Amarya Alullube Basu Yada Zango Ko Inaba Sai Gaban Su Mame




Saudat ce Da Kareema Aga Gurin Bude wa Rufaida Ido Ana Bodewa Kowa Ya Kwalalo Ido Wake Ai Sai Mame Ta Mike Tsaye Haka Su Ramlat Su Anty Amarya Kuwa Kamar Idon Yafado Kasa




Tofa Miye Suka Gani Haka๐Ÿ˜ฑ



Kudai Biyoni



Hassy Soja.



Yar mutant Gusau ce
4/19/20, 7:46 PM - +234 706 361 7906: ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ

๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ BANI CE BA๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ

(Aljana ce)

BY
Hassy soja





Allah Yataimaki Kunyar Mu Mai Albarka Farin Jini (Tabbas Akwai Farin Jini)






Wayyo dadi A gaskiya yan uwa Inajin Dadin Comments din Ku sosai Allah Ya bar zumunci Amin

ยฎ๐ŸŒ
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..๐Ÿ“š๐Ÿ“š*
_{ฦ˜ungiya Domin, wayar da ฦ™an mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_

โ˜…{ F J W A}โ˜…๐Ÿ“

https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/



Bismillahir Rahamanin Rahim Da sunan Allah mai Rahama mai Jin'kai





Sadaukarwa Ga Mahaifina Allah Ya Jikan Sa yayi masa Rahama amin.



Page 46----50




*************************

Kareema Fa Abun Yayi Mugun Kamata Saudat Dabas Ta Zauna Mamakin Wannan Amaryar Kowa Yake




Ita Kuwa Mame Nuna Rufaida da Dan Yatsanta Tayi Cikin Rawar Murya Tace Wace ce Wannan Kuma Daga Ina





Kuma Miyasa Ku Kawota Gurina Ramlat Ce Tace Mame Ina Ganin Su Kansu Basu San Wacece Suka Kawo Munaba




Kiduba Yanda Anty Amarya Tazama Status Kidubi Yanda Wasu Sukayi Zaman Yan Bori Anan





Hajiya khalisa ce Tayi Karfin Halin Cewa Ke wacece Ke Tana Nuna Rufaida da Dan yatsanta






Rufaida Har Yanzun Bata Kalli Kowa ba Kanta Na A Kasa




Hajiya Khalisa ce Ta Dawo Gurin Anty Amarya Tace Lallai Kin Iya Zabi Mai Kyau Yanzun Nagane Yanda Lamarin Yake





Koma Dawowa Tayi Gurin Rufaida Ta Karasa Bude Mayafin Baki Daya Kawai Ta Aza Hannu A Hanci Tafara






Ayuriiiiiiiiiiiiiiiiiriiiiiiiiii
Wannan Shine Zabin Allah Yarinya Ga Ainahin Sakuwar Kin Nan Kinga Wannan Tanuna Mame Tace Daga Idonki Kidube Ta Kigani Ta Dago Fuskar Rufaida Datasha Ado Kamar Wata Yar Sarki Tace Ki Gaishe da Ita





Duk Wannan Zancen Da Hajiya Khalisa keyiwa Rufaida Wasu basuji Mitace Ba Wasu Kuma Ganin Suke Ai Rain in Han Kali ne








Wannan yarinyar ce Ake Nufin Tanajin Hausa Yarinya Kamar Balaraba ko Ba India






Shin Ita Wannan Ai Yarinyar Karama da Ita Amman Kuma Allah ya Hore





Kyau Da Hallita Yarinya Kamar Wata Irin Aljana Kai Ko A Aljannu Wannan Ta Dabance Anya Ba Yar Sarkin Larabawa Bace Anya ma Tana Jin Hausa






Lallai Amman Anraina Masu Hankali Akace Yar Kauyen Kayau Kuma Almajira kuma Mummuna Amman Ancuce Su





Yan Mata Wasu Sai Kishi Wasu Kuma dai Sunce


Fa,Tabarakallahu Ahsanul Khaliqin





Hajiya Khalisa Ce Taci Gaba da Cewa







Itace Mamanki Ba Sukaba Kawai Haka Rufaida Tafara Daga Kanta A han Kali Ta Kalli Mame Taduka A kunyace Cikin Coll voice Dinta Tace





Basuyi Zaton Zatayi Hausaba Sai Larabci ko Indianci






Basu Gama Tunaniba Sukaji Tace







Mama Ina Yini Anyini Lafiya Ya Akaji Da Hidima Duk Acikin Lokaci Daya Tayi Wannan Gaisuwar







Wasu kusan Sumar Tsaye Sukayi Dan Sunyi Matukar Mamaki Sosai Jin Hausa Abakinta






Mame Tasauke Ajiyar Zuciya Ta Duka Tariko Rufaida Sukayi Tsaye Mame Ta Rungume Ta Ajikin Tace







Maraba Da Zuwa "Yata Kisaki Jikin ki Tajuyo Gurin Ramlat Tace Ramlat Yar,uwa Kun Samu Wannan Shine Abunda Nake Nuna Maku Ina Nuna Maku Ribar Hakuri Yanzun Kun Kara Yarda da Zance Na




Murmushi Ramlat Tayi Itama Tazo Ta Rungumi Rufaida Tace Maraba da Zuwa Matar Yaya Bamuyi Tsam manin Ganin ki Ahaka ba Amman Yanzun Kam Munfi Kowa Dokin Ganin ki





Bamu Damu Da Kancin Sheka Runki ba Ko A Iya Daukar Wan kanki Ma Abun Burgewa ne Sannan Kuma Daga Ganin ki Munga Wadda Ta Tashi Gidan Tarbiyya





Kuma Gaki Mai Ilimi Uwa Uba Kunya Allah Ya Zaunar Ku Lafiya Kuma Allah Ya Hada Hankulan Ku



Da Amin Wasu Daga Cikin Yan Kallo Sukace





Hajiya Khalisa fa Bakin Ta Yaki Rufuwa Domin Zikin Zuciyar Ta Cewa Take Anki Cin Biri Anci Dila Anyi Mata Bakin Ciki Gashi Ta Kwana Dasu






Lallai Kuwa Ayanzun Jin Take Rufaida Kamar Yarta ce Kuma Ta Sauke Makaman Yakin Ta Kuma Insha Allah Zata Zama Wani Gin Shiki A Gurin Rufaida






Kuma Daga yau Ta Yanke Alaka da Anty Amarya
Gani take Yaufa Kamar Daren Sallah ne A Gurin Ta






Juyawa Tayi Gurin Sauran Wadanda Suka Gayyata Tace To Jama,a Ga Amaryar Da Akace Zakuyi Kallo Gashi Ance Akwai Wukanci To Masuyi Suyi Muna Jira Nasan Kowa Yanada Abunyi







Wata Mai Suffar Kwaran gwalce Acikin Kawayen Reema Tace Amman Kun Raina Muna Hankali Shine Aka Wani Jajibo mu Gurin Kallon Mai Kyau Bayan Ba Wannan Beauty din Aka Nuna Munaba Mu Zaku Yaudara To Kusani Kunci Bashi Wlh Kawai Tajuya Abunta Tayi Gaba







Haka Mutanen Su Anty Amarya Suka Ta Guduwa Saboda Anbata Masu Rai Bayan Ance Akwai Kallon Comedy Agurin Amaryar Ashe Ma Raina Masu Hankali Akayi






Har Yanzun Anty Amarya Kamar Amafalki Take Ganin Abun Wani Irin Murmushi Tayi Tace Tofa Wannan Wane Irin Mummunan Mafalki Ne Gashi Nakasa Falkawa Ke Saudat Ki Tadani Daga Wannan Mugun Bacci Mana Ke Kareema Kike koma Reema Ki Ce Mani Mafalki Ne Nake







Aikuwa Hajiya Khalisa Ta Bushe da Mahaukaciyar Dariya Tace Ke Mahaukaciyar Inace Wannan Abun Gaskiya ne








Shirinku Fa Ya Lalace Aikuwa Wani Uwar Ashar Ne Anty Amarya Tayi Ta Nuna Rufaida da Hajiya Khalisa Tace Ku Ko Kun Debo Ruwan Dafa Kanku Ke Khalisa Kin Sanni Kuma Kinsan Wacece Ni To Kisani Cewa Kin Shigo Gonata






Tajuya Gurin Rufaida Wadda Take Wani Munafukin Murmushi Anty Amarya Tace Sai Na Hallaka ki Na Wulakanta Rayuwar ki Kuma Sai Kinzama Abar Tsoro A Duk Inda Kika Dosa




Wani Murmushin Rufaida Tasake Yi Batace Komai ba Tanadai Murmusawa







Anty Amarya Ta Juya Tariko Hannun Saudat da reema Sukayi Waje Kamar Masu Shirin Tashi Sama






Ramlat da Hajiya Khalisa Sukayi Dakin Mame da Rufaida Suna Zuwa Suka Dorota Abakin Gadon Mame Hajiya Khalisa Tace To Rufaida Kinga Wannan Auren Naki Shi Ake Kirada Sauyin Kaddara Nasan Ada Ni Ba Wai Ina Sonki Bane Amman Wlh Tun Zuwan mu A Gurin ki Adazun Naji Jikina Yayi Sanyi Kuma Naji Ina Burin Taima konki Kinga Wannan Matar Duk Abun da Shirya Zai Iya Faruwa






Kuma Nasan Zata Iya Sanya Abban Ku Yasanya Asaki Wannan Yarin Yar Shin Yanzun Ramlat Babu Wata Mafita ne








Shuru Sukayi Dukan Su Suna Neman Mafita Rufaida ce Tace Kunsan Aure Raine Da Shi Idan Allah Ya Tsara Rayayye ne Tofa Babu Mai Iya Kashe Shi Kuma Idan Auren Ba Rayayye Bane Komai Dabara Bazai Iya Rayuwa ba Dan Haka





Addu,a ce Mafita





Dukan Su Sun yarda Da Zancen Rufaida Fatan Su Kawai Auren Yazama Rayayye






Suka mike Sukayi wa Rufaida Sallama Sukace Ta Kwanta Ta Futa Har Zuwa Anjima Suka fita







Suna fita Rufaida Ta Bushe da Dariya Tace Yanzun Za,a Fara Wasan Allah Ya kaimu Dare Lafiya Tabbas Hajiya Khalisa Allah Yasoki Tunda Kinyi Tubar Gaskiya Kuma Na Gamsu Da Shiryuwar ki Da Kema Kinyi Bakuwa Ayau







Amman Allah Yasoki Amman Wannan Bakar Matar da Yayanta Kun Tashi Aiki Domin Kuwa Najuyo Kanku Baki Daya Harda Bokan Naki Zakuyi Bayanine hhhhhhhhhhh




.

Takwanta Take Bacci Mai Nauyi Yayi Gaba Da Ita






Ko minti Biyar Baccin Bai Hadaba Rufaida Ta Falka Da Salati Abakinta










Bayan Ta Tashine Duk Abun da Yafaru Yadawo Mata Ita Dai Tasan Duk Cikin Kayanta Batada Irin Wannan Kai Itafa Arayuwar ta Bata Taba Ganin suba Abun Mamaki Duk Cikin Jakar Kayanta Wannan Kayan ne Kawai Aciki Kuma Daga wannan kayan Babu Wasu To Inama Aina Hin Kayan Suke ne Ganin Babusu ne Yasanya Tayi Sha Hada Ta Sanya Ai Kuwa Kayan Sukayi Mugun Amsarta
Tana Cikin duba Jakar ne Taga Kayan Kwalliya da Gwala Gwallai Wasuma Kamar Zinari Ita Dai Kawai Tasanya ne Kuma ni Yanzun Mi Zanyi Da Wannan Kayan Bari Nayi Kwalliyar Zuwa Gurin Talla Kofar Gidan malam








Kamar Anakoya Mata Kwalliya Haka kuma Kamar Ana Bata Umarni Haka Ta Dan dasa Kwalliya Taji Tagani Tafada A Lokacin da Takalli Madubi Saida Ta Kusa Sumewa Dan Ganin Take Kamar ba,ita ba







Tunda Taji Motsin Shigowar Su Taji Ta Koma Kamar Ba Itaba Ta Nemi Mayafi Babba Wanda Tagani Tayi Lullubi Tun Daga Kanta Har kafafunta







Wannan Shine Abunda Take Tunani Kuma Shine Ya Faru Haka Tayi Ta Zance Zuciya









Anty Amarya Kuwa Ta Kasa Zaune Takasa Tsaye ba Itaba Ba Yayanta ba Kowace Acikinsu Fuska Ba Rahma








Yanzun Momy Kinaganin Irin Kunyar Da Mukaji Kamar mu Ake duban Idon mu Ayi Muna Habaici






Anya ma Ramlat Ba,agidan Futu Take ba Anya Kuwa Babu Wata A Kasa Kiduba fa Harda Tsohon Ciki Gareta Kuma Kuma Mu Bamu Sani ba Tabbas Akwai Abunda Ke Faruwa







Ya Isa Ya Isa Nace Koma Miye Kubani Nan da Gobe Zan Nemeku Yanzun Kubani Guri






Sum sum Sukayi Waje Ita Kuwa Anty Amarya Fadin Take A Yau Dinnan Zani Gurin Boka Dan Tukunya Ba Sai Gobe ba Kuma Zanyi Yanzun Zani Kawai Ta Dauki Jaka Tayi Gaba






Ta Dauki Mota Sai Gurin Boka Dan Tukunya







Rufaida ce Ta Bushe Da Wata Irin Dariya Tace Kije Ina Jiranki Ai Anjima Zamu Game Daku Domin Ko Yarki Bazan Bariba

Hhhhhhhhhhhhhhhh







**************************************************


Su Uwani Anyi Laushi Ga Yunwa Ga Kishi Duk Acikin su Babu Mai Bakin Magana kuma Babu Wani Mai Karfi Acikin su









Yelwa Kuwa Kamar Ace Ar Ta Arta Aguje Boka Dan Tsito Kuwa Kamar Wani Kalar Halitta Haka Yakoma








Suna Cikin Wannan Halin ne Babyn Roba Suka Gani A Gabansu Kamar Wadda Taci Gudu Tace Wai Uwani Nagaji Bani Ruwa Nasha Kinji Yelwa Ke Kuma Ki Bani Abinci Inci Yunwa Ta Dameni








Boka Dan sito In Baka Yi Mani Aikin Hana Ayi Mani Kishiyaba Babu Kai Babu Ci Gaba Dayiwa Uwani Aiki Dan nima Ai banson Kishiya








Gashi Naji Ance Aikinka Kamay Yankan Wuka Yake Amman Dan Bakin Ciki Kaki Yimani Aiki


Tana Harar Sa









Tace Yauwa Maza Maza Uwani Ku Hau Iccen Can Ku debo Mani Kwakwa Maza Ku Tashi Kuma Kowace Iccen Ta Daban Kunga Iccen Can Ta Nuna Masu Ai Uwani Nadaga Kai Ta Hango Wani Irin Icce Mai Mugun Tsawo Kuma Ga Sulbi Ai Sai Hawaye Kamar Anbude Fanfo Yelwa ma Kusan Somewa Tayi Suj Jiyo Domin Yimata Magiya Kawai Sukaga Ta Koma Wata Irin Abar firgitar wa Ai Da Gudu Suka Tun Kari Iccen









Suna kuka Kuma Duk Wanda Naji Ta Kara Bude Baki Da Sunan Magiya To Tasani Iya kar Maganan Ta Ke Nan








Ai kowacen Tarike Baki Sai Kukan Zuci Suke Da Danasa ni Marar Amfani








Kai Kuma Katashi Kaga Gurin Nan Banison Ganin Ganyen Haki Ko Daya Gurin Nan Duk Hakin Da Kadauka Kacinye Shi









Ai Wata Irin Zabura Dan Tsito Yayi Ta Daka Masa Wata Irin Tsawa Ai Jiki Na Kyarma Ya Fara Dauka Yanaci Wani Mugun Daci Wani Bauri Sai Allah Yatsine wa Su Uwani Yake









Take Bace Bata Kuma Sai Gata Ta Dawo Da Wasu Mutanen Maza Su Ukku Ai Kuwa Takama Busar Dariya Rasa Hannuta Ta Kama Zagayen Su Take Su Dan Tsito Suka Daina Ganin su Lallai Kuma Kun Kawo Kanku Mahalaka cewar Dan Tsito Yana Mai Yi Masu Dariyar Zuci








Shi Dama Ambari Ya Gansu Da Yasha Dariya Ya Rage Kunci





Yelwa Sai Anzo Hawan Icce Sai Afado Suuuuuuuu dif A Kasa Uwani Kuwa Iccen Tasa Agaba Takasa Ta Ina Zata Fara
.






Anty Amarya ce Acikin Kun gurmin Daji Tana Tafiya Da Baya Baya.........








Comments And Share


Daga Alkhalamin โœ๐Ÿป


Hassy Soja




Yar mutan Gusau
4/19/20, 7:49 PM - +234 706 361 7906: ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ

๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ BANI CE BA ๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ


(Aljana ce)


BY
Hassy soja


ยฎ๐ŸŒ
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..๐Ÿ“š๐Ÿ“š*
_{ฦ˜ungiya Domin, wayar da ฦ™an mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_

โ˜…{ F J W A}โ˜…๐Ÿ“

https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/


Allah Yataimaki kunyar mu mai Albarka farin jini (Tabbas Akwai Farin jini)







Ina godiya sosai da comments din Ku Allah Ya bar zumunci Amin




Bismillahir Rahamanin Rahim Da sunan Allah mai Rahama mai Jin'kai




Sadaukarwa Ga Mahaifina Allah Ya Jikan Sa yayi masa Raham Amin.




Page 51----55




*************************


Keeeee Uwani Mikike Nufi Ne Wai Acinkin Wata Irin Tsawa Taji Anfada Har Sai da Ta Saki Fitsari A Tsaye Bata Tan Tance Ba





Yelwa Kuwa Sumewa Tayi Har Sai da Aka Kayin Wata Irin Tsawa Sannan Ta Nisa



Ke Uwani Yunfa Tada meni Mi kuke Jirane Iyeee





Koda Suka jiyo Dan Ganin Mai Irin Wannan muryar Numfashin Su Kusan Daukewa Yayi






Dan wata Ya "kunanniyar Tsohuwa Suka Gani Saboda Tsabar Bakin ta Kamar Kwalta Dan Bakin Har Walkiya Yake Yi Idonta Kuma Kamar Girman kwai kuma jajir Dasu Gashi Batada Kiba Kamar Irin horo din nan Masu Mugun muni





Yelwa ce Tafara Addu,a Jikinta Namazari Tafara Atahiyyatu wayyo kuke Ganin mu Bamuke Ganinku ba Wassalatu Wamanfiha Wayyo Ni yelwa Dama Idan Mutum Yamutu Munafuki Haka Yake komawa Uwani Allah Ya,isana Wayyo Ni yelwa Naga Ta Kaina






Uwani Kuwa Saboda Tsoro Gashi Kuma Gurinsu Take Nufowa Yasa Tafara Wayyo Ni Uwani Naga Takaina Wayyo Ni Uwani Tir Da Mugun Halin Daya jawo Mani Shiga Wannan Mugun Halin Wayyo Allah na Nayi Nadama Wayyo Mal.......Maganar ce Ta makale mata Ganin





Wannan mummunar Matar Agabanta Nufashin ta Ida Tsayawa yayi na Wucin Gadi ga Gashin Nan Tsaiyaye Kamar Macizai





Cikin murya Mai Amsa Amo Tace Masu Ya Nayi Dakune Bance Idan Naji Muryar Dayan Ku Bazaku Kara Yin Magana ba Kuda Magana Sai dai Kuji Anayi






Ai Da Mugun Gudu Suka Duka Suka Fara Bata Hakuri Yelwa Harda su Cewa Haba Innar Mu Muntuba ta Kiyi Muna Rai Dan Allah Kinji Innar mu Wallahi Yan Duk Abun da Kike son Muyi Zamuyi Maki Ko Uwani





Ke Uwani Kibata Hakuri Mana kinajin Abunda Tace Kinsan fa Innar mu Mai Fada Acika ce





Ita dai Uwani Yar Kallo Tazama Domin Babu Bakin Magana Ganin Take Tana Kara Bude Baki Tofa Bata San Mizata Fara Fada Ba Dan Allah yagani Yan Zun Ta Saduda Mutuwa Dai Take Jira




Aljanar Dariya Tabushi Da Ita Tace Uwani Ai Ko Kin ce Kintuba Bazan Yarda ba Garama Kikoma wa Halinki na Ainahi Kilama Halin Naki Yasa Nabarku Dan Nima Kina Ban Nishadi Idan Kinyi Wani Abun Gaki Da Tuban Mazoru Shiyasa Kike Burgeni Dan Haka Ki Komawa Halinki Dan Yanzun Bazan Karbi Uzurin kiba





Kema Wai Wace Irin Azabace Ban Nuna Maki ba Amman Kinki Yin Han Kali Ai Duk Wanda Yakiji Bazaiki Ganiba Uwani






Ke Kuma yelwa Aminiya Ki Kara Dorata Ahanya kinga Zaku fi jin Dadin Zamanku A Wannan Gurin Ga kuma Bokayen Ku A Kusa Daku Kawai Ku Hadu Kuyi Ma Kanku Hanyar Barin Gurin Nan Kafin Nan Dawani Lokacin da Zan Maidaku birai





Ai jin Wannan Zance Kawai Suka Dora Hannu Akai Suka Fara Rera kuka Tace Zaku Gani Kuka Dan Yanzun ma Ina Akan bakana Dole ne Ku Debo Mani Kwakwar nan kuma Kumaza Kutashi Na Baku Minti Biyar Kacal Inkuma Ba Haka ba Hhhhhhhhhhhh






Ai Atsiyace Suke Yar Rigagan Hawan Icce Har Wani Nature Wani Gashi Iccen mugun sulbi Gareshi





Aljanar juyawa Tayi gurin Boka Dan Tsito Tace Yanaga Kazauna Kana Maida Numfashi Cikin Sauki Kuma Baka Gama cinye Ganyen ba Kuma Son Nake Gurin Yazama Kamar An share Kada Kayarda Na Kayi maka Maga Ko Kuma Kasa Aljannun ka Suyi Maka Dama Aiki Kamar Yankan Wuka Kakeyi Hhhhhhhhhhhh





Katashi Naceeeeee Ai Dagudu Dan Tsito yaci Gaba Yacin Ganyen yana Kuka





Daga Hannuwa Tayi Sama Take Gurin da Ta Ajiye Wannan Mutanen Yabude Kallo Daya Zakayi Masu Subaka Dariya





Tace Kun Gama Aikin Naku Akaina ne Iyeee koda Saura ne




Kuka Suke Kamar Ransu zaifita Suka Ce Kiyi Hukuri Dan Allah Ta Bushe da Dariya Tace Kunsan da Allah Kuke Kashi A massalaci Maza Ku Tashi Ku Taya Dan Tsito cinye Ganyen nan kuma ko Daya Kada Kubari Akasa Kuji Abunda Nafa cikin wata Irin Tsawa Ai Jiki na Mazari Suka Amsa Mata Suka Fara Cin Ganyen Ta Bushe da Dariya Tace Idan Kun Tsaya Ina Ganin Ku Kuma Sai Na Dan Dana Maku Bakar Azaba Bat Tabace Ai Da gudu Suka Fara aikin Cin Ganyen






**************************************************

Anty Amarya ce A Gaban Boka Dan Tukunya Tagama Kora Masa Bayani



Hhhhhhhhhhhh Kinyi Wauta Saida Nace Maki Idan kin samu Yariyar Ki Zo Mani Da Ita In Hadata da Bakaken Aljannu Sune Zasuyi Driving dinta Tayi Yanda Kike So To Yanzun Ma Ki Kawo Mani Ita Kuma Ki Tabbatar Cikin Hankalin ta Zaki Zo Mani Da Ita




Har Tabude Baki Zatayi Wata Magana yace Ban Son Gardama Nasan Mikike son Fada Kina Son Cewa Ya Zaki Tunda Tana Tare Da Makiyan ki To Ai Ke Yakamata Kiyi Mata Dabara Saboda A Yanda Nagani Kuma Kamar Yanda Nake Ganin Yarinyar Batada Wata Dabara Kuma Yarinyar Bazatayi Wuyar Yaudaruwa Ba




Boka Sunanta

Ke yadaka Mata Tsawa Kada ki yarda Ki Ambaci Sunnan ta



Nasan Wacece Ita Kawai Umarni Nabaki Kika Wota Cikin Lokaci





Baki Na Rawa Tace Angama Boka yace To Maza Ki Koma Inajiran ki Kuma Duk Abun da kika Gani Kada Kidamu Kishiyar kice Ke Biye Dake Burinta Taga Kin Wulakanta Kuma Kisani Zanyi Maki Maganinta




To Boka Nayar da Da Abunda Kace Dan Jiya Inaga Itace Tabi Ta Baa Tasanya Aka Gyara Mata Yarinyar Dan Kar Nayi Nasara Akanta Kuma Kaga Khalisa Ta Koma Bayansu Duk Tare Suka Hada Baki Da Ita






Yauwa Yanzun Kin Kara Kara Yarda ko Tace Sosai Ma Inda Tasan Gurinka Ai Nasan Da Maye Gurbina Tuni





Amman Yanzun nakara Yarda Da Kai Dari Bisa Dari Boka Dan Tukunya Yace Tashi Ki Koma Ga Wannan Kizubawa Amaryar A Abincin ta Shine Zai Sa Tafara Tsanar Wa,in can Aikuwa






Anty Amarya Kamar Tayi Hauka Dan Murna Tunda Taji Dadi Aikinta Zaici Gaba Bai Lalace ba Yan zun Kam Batada Wata Far Gaba Dan boka Dan Tukunya Ya Tsaya Mata






(Kai Jama,a Kunji Kuskuren Da Wasu Mutanen Ke Aikatawa ko Ince Wasu Jahillan Kuduba Ku Gani Wai Boka Ya Tsaya Mata Tama Mance Cewar Babu Abunda Zai Faruwa Sai da Izinin Allah Kuma Sukan mance Cewar Komai Mukaddarine Yanzun Taje Gurin Boka Yafada Mata Kishiyar ta Itama Shi Take Ma,ana Ma Tana bin Bokaye Itama Sukan Mance Cewa Kowa Da Halinsa Daban Ai Bai Zama Lallai Abunda Kakeyi Ba Yazamo Wanima Yana Yinsa Shiyasa Mata Ke Zama Kowace Bata Yarda Da Yar Uwarta ba ,Allah Ya Kyauta Kuma Allah Yaganar Damu Gaskiya Amin Ya Allah)





Haka Anty Amarya Tabiyo Hanya Murna Fal Ranta Kafin Ta Ida Zuwa Gurin Mortar ta Kai Taga Wani Katon Kare Mai Mugun Muni Yana Fidda Harshe




Ai Kuwa Anty Amarya Cikin ta Yabada Kuuuuuu
Lululu Ai Kuwa Ta Ari Nakare Ta Arta Da Gudu Shi Kuwa Karen Yadafa Mata Atsiya ce





Anty Amarya Gata Katuwar Gaske Amman Saboda Tsananin Tashin Hankali Ko Nauyin Jikinta Bataji ba Take Wannan Gudun Da Ket Takai Gurin Motar Karen Yana Ganin Ta kai Gurin Mortar Ya Yatsaya Nesa Kadan Da Ita Yana Haushi Ai Da Gudu Ta Bude Motar Ta Shiga Tana Shashhe ka Tana Sauke Ajiyar Zuciya




Ai Wani Wawan Rivers Taja Tajuya Tabawa Motor Wuta Saida Ta Fita Dajin Tashigo Cikin Gari Ta Rarrafa Gefen Titi Ta Tsaya Tana Futawa





Tace Wai

Please Login or Register in order to submit comment