Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Yau Allah Yasoni Da Wannan Karen Yari keni Da sai Buzuna Wallahi Irin Wannan Gudun Yau Kuwa Ina Iya Hawan Up Kuwa Gaskiya Yau Dakin Kasa Zan Zauna Sai Na Futa Tukkan na Zan Iyar da Nufina Akan Wannan Bakin Iyali




(Kunjifa Wai Allah Yasota Taga Mutuwa Kusa Ta Tunada Allah)





Bayan Ta Isa Gidane Ta Barraje Dakin Kasa Na Gefenta Sai da Tafara Zazzage Jaka Taga kullim Maganinta Na nan Wannan Hanka linta Ya Kwanta Ta Zauna Tana Sauke Numfashi





Mame Kuwa Har Yanzun Tana Zaune A falo Tana Jiran Ridwan Wanda Takira Bayan Mutane Sun Waste Hajiya Khalisa Tayi Gida Itafa Mamakin Wannan Hajiya Khalisa Take




Wai kawar Anty Amarya Wadda Suke Kamar Cimgam Kodaya Idan Ka Tsare Gaskiya Allah Yana Tare da Kai Lallai Allah Shine Cikakken Mai Iko Akan Komai Gashi Rana Tsaka Ba Zato Ba Tsammani Sun Fara Ganin Nasara Him Ya Allah Allah Ka Karawa Annabi Daraja Amin





Allah Mai Kyauta da Kari Allah Ya Kara Bamu Nasara Akan Komai Amin




Tana Cikin Wannan Halin Ridwan Yashi go Mame Tace Ridwan Duk Yanda Kasamu Amaryar ka Karike Ta da Amana Lallai Akwai Wani Babban Al,amarin Dake A boye




Allah Yafimu Sanin miye Dan Haka Kada Naji Kuma kada Nagani Ka Rike Mani Ya,da Amana Ridwan karike ta Badan kowaba Sai ni kuma sai Dan Allah Kaji Yarona




Ridwan Murmushi yayi Yace Mame Insha Allah Zan Zamo Kamar Yanda Kike Bukata Kuma Zaki Sameni Mai Riko da Amarki Kuma mai Tsantsar Biyayya Kinji Uwa Ta Gari




Yauwa yaron Albarka Allah yayi Maka Albarka Kuma Allah Ya Saka Riko Amin Inji Sauran Kannen Sa Wanda Tunda Ridwan Yazo Suka Natsu Cikin su Harda Ramlat




Ke Sister Mi Kikeyi Har Yanzun Baje Gida ba Cesar Ridwan




Lah Yi Hakuri Babban Yaya Cewa Sukayi Na Kwana Nafuta Zuwa Gobe Sai In Koma



Haba dai Amman Wallahi Sun Kyauta Maman Biyu Ai Kuwa Sanya mata Dariya Su duka Harda Mame Sabo Ramlat Tace Ita Baza tayi Gadon Mame ba Yanzun ma Kwabe Fuska Tayi




Mame ce Tace Gashi Kidubo Mani Yarinya ta Ki Gani In Ta Tashi Kuma Kome Kika Gani Game da Ita ko Wani Hali Kada Kace Mata Wani Abu ko Kuma Nuna Mamakin Afili Kinji



Maman Biyu Wayyo mame ki daina Kin San Bana so Toyi Hakuri Ramlat Tashi Yauwa Mame ko kefa




Ramlat Na Batun Tashi Ridwan Kallo Tausayi Yake Mata Yace sister Zaki Iya Kuwa Tace Zan Iya "yan Biyu Sai Sannu Sukeyi Mata Agaskiya Suna Tausayin Yar Uwar su




Haka Ta Lallaba Ta Gashi Tashiga Dakin Koda Ta shigo Rufaida Ta Tashi




Amman Tana Bayi Haka Ta Zauna jiran Fitowar Rufaida Tana Zaune Sai Ga Rufaida Ta fito Tace Lala Anty Sannu Kinji




Ramlat Kallon Rufaida Tayi Har Zatayi Magana Kuma Sai Ta Tuna Umarnin Mame Sai Tace Yauwa Har Kintashi





Rufaida Tace eh Natashi Amman Anty Banaji Kamar Ankira Sallah ba ne




Ramlat Tayi Dariya Tace Ba Kama Bane Sallah ce Rufaida Tace Yau Bari Nayi ko Anty Kada Lokaci Ya Wuce




A Gaskiya Ramlat Ta Kara Yarda Da Wannan Yarinyar Duk da Tana Yimata Kama Da wata ko Wani To Amman kuma A,ina Barin Zancen Zucin Tayi Itama Tayi Gurin Sallah




*************************malam Kakan Rufaida ne Zaune Shida Matar Sa Suna Fira Kakar Rufaida ce Tace Nikam Malam Tun Ranar Da Rufaida Ta Fita Bata Kara Zuwa ba Allah Yasa Dai Lafiya





Malam ne Yayi Murmushi Yace Ki Kwantadda Han kalinki Rufaida Na Cikin Koshin Lafiya Sai dai Ba,anan Garin ba




Kwararo Ido Waje Tayi Tace Sub,hannallah Malam Gurin Babanta Ko Kuma Gurin waye




Malam Yace Ko Daya Kamar Yanda Nace Maki Tana Lafiya To Tana Lafiya kin San Bazan Yi Maki Karya ba ko




Tace Malam Allah Yatsare Wannan Bakar Ranar da Zan Karyata ka Malam Yace Allah Yayi Maki Albarka Allah Yadawo Maki da Iyalanki Acikin farinci Baki daya Amin Malam





Gidan Nash Rufe Ma Yake Dan Ita Na Uwani Ba Wanda Yasan Inda Ta Tafi Kin San Bata Hulda da Kowa ko Hakane Malam Allah dai Ya Shirya Amin Ya Allah



Haka Sukaci Gaba da Tattaunawa



Yayinda Malam ke ci Canada Kwan Tarwa Matar da Hankali



*************************
Abba Kuwa Yaji Abun da Yafaru Kuma Yayi Farin ciki Duk da Baisan Yar Waye ba Yaji Yana Son Yarinyar Sosai





Shidama Zai Samu Ganawa Da Iyalan Sa Ace Sun Zauna Guri Daya Da Abun Yayi Masa Dadi Sosai






Saudat ce Zaune Acikin Mortar Wani Mummunan Mutum ne Irin Alhazzan Nan Masu Katon Ciki Ga Baki Ga muni Ga Tumbi Amman Duk Wannan Bai damu Saudat ba Tunda yanada Kudi Ita Kuma kudi Kawai Agaban ta




Ke Babbar Yarinya Kinga Yau Ta Wuce Kinga Da An daura Harda Mu




Dariyar Jin Dadi Saudat Tayi Tace Kada Kadamu Wani Satin Ai Sai A Daura Auren ko




Yauwa Amman ko danafi Kowa Murna To Kifada Wa Mamanki Wani Sati Nake Son Auren OK Angama Alhajin Allah





Dariya yayi Yace Anshi Wannan Kije gida Kuma Kiyi Sauri Kada Wani Yaga Kin Fito A Mota na Kinsan Mutane DA mugun Zargi Komai Na Zargi Nima fa Ban Tsiraba Mugun Zargina Suke Amman Ki Rude Bakinki Banda Yawan Surutu Ko ina kinji Tace Angama Kudi Yana Wurin Dubu Dari Ukku Wai Tasha Sweet






Haka Ta Koma Gida Tana Murnar Tayi Samu Tana Zuwa Gurin Anty Amarya Ta Juya Kudin Ajikin ta Take Anty Amarya Ta Rude Tace A,ina kika Samu Tace Alhjane fa Yabani Yabaki Shine Ake Son yimaki Bakin Ciki Ai Harda Ni Za,ayiwa ke nan To Wlh Karya ce





Nina Wuce Amin su Nikam Wannan Kudin Sai Mun Mallake ta Baki Daya Wallahi





Kice Masa Angama Za,ayi Yanda Yake So Aure kamar Anyi An gama ne Kinji India Abban Kune Bazaiyi Mani Gardama ba





Tashi Kifita Yar Kwarai
Haka Tafita Tayi Dakinta Takira Alhaji Ta Fada Masa





Ramlat Ce Zaune Da Yan Biyu da Harda mame da Rufaida Sun Matsa mata
Sai Taci Abinci Ita Kuma Tana Kokarin Ci Dan Ganin Yan Uwa Take yiwa Wannan Ahlin Gashi dai Gida Daya Suke Da Azalumai Sunan da Ta Sanya Masu ke nan





Suna Cikin Fira Sai Sukaji Sallamar Ridwan Mame Tayi Murmushi Tace Shigo Mana Sukuma Suka Amsa Yana Shigowa Ya zauna Kusa da Mame Ya Gaishe ta Ta Amsa Sukuma Su Ramlat Suka gaisa da Shi





Ita dai Rufaida Batace Komai ba Saida Ramlat Tace Amarya Ga Angon Nan Ce Masa Tayi Yaya Ina Yinki Sai A Lokacin Ne Yadago Ido Ya Kalleta





Wata Irin Zabura Yayi Yana Nunata da Yatsa Yace Wace ce Wannan Kowa Ya Tsura masa Ido Har Suna Hada Baki Gurin Cewa Kasanta ne




Sai A lokacin ne Ya Tuno Baida Amsa Ya Koma Ya zauna Yace A,a




Kawai Dai Amman Naga Kamar Fuskar da Nasani ne Mame Tace Nima dai Ramlat ma Tace Nima dai Sai dai Nakasa Tunowa Amman Insha Allah Kamar Tayi Yawa
Sukuwa Two win Basu San Takan Zancen ba Itama Rufaida bata San Nufin Su ba



Haka Suka Gama Firar Su Da Zasu Kwanta Dakin Ramlat da Rufaida Daya
Mame Tayi Masu Sallama





Dare Mahuta Bawa Anty Amarya ce Kwance Sai Bacci Take Kamar Matatta Kawai Sai..............




Comments And Share




Takun dai ce



Hassy Soja




Yar Mutan Gusau ce
4/19/20, 7:49 PM - +234 706 361 7906: ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ

๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ BANI CE BA ๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ

(Aljana ce)


BY
Hassy soja

ยฎ๐ŸŒ
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..๐Ÿ“š๐Ÿ“š*
_{ฦ˜ungiya Domin, wayar da ฦ™an mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_

โ˜…{ F J W A}โ˜…๐Ÿ“

https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/


Wow Gaskiya Jiya Kam Dolene Inyi Rawa


Rawa Rawa Rawa๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐ŸปRawa Rawa Rawa๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐ŸปComments yayi Comments Ashe Da Addu,o Inku Muka Himma๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐ŸปRAWA RAWA RAWA

.Allah Ya taimaki kunyar mu mai Albarka Farin jini (Gaskiya Akwai Farin jini Tabbas)





Bismillahir Rahamanin Rahim Da sunan Allah mai Rahama mai Jin'kai







Sadaukarwa Ga Mahaifina Allah Ya Jikan Sa yayi masa Rahama Amin.



Page 56---60




------------------------
Anty Amarya ce Kwance Sai Zanga Minshari Take Kamar Wata Jaka Ga A/C Ga Fanka Duk Ita Kadai Babu Wata Daga Ganin Baccin Nan Kasan Batada Damuwar Komai




Can Cikin Bacci Taji Kamar Tafado A Kasa Ai Kuwa Tafalka da Wani Irin Mugun Ihu






Tana bude Ido Ta Ganta A Kasa Wan war Ai Kuwa Duk Sanyin A/C Nan Zuface Ke yi Mata Ambali Ba Kakkauta wa
Sai Faman Dube Dube Take Kamar mai Neman Wani Abu







Sukuwa Su Reema da Saudat Afirgice Suka Tashi Babu Addu,a Ba Ambaton Sunnan Allah Kawai Dai Sun Tashi Har Suna Rige Rigen Fita Saboda Jin I hun Mahaifiyar Su Fita Sukayi Sai Dakin Mahaifiyar Su





Shiga Sukayi Da gudu Suka Fada Babu Sallama Wanda Hakan Ya Haifarwa Mahaifiyar Su Mummunan Tsoro Inda Ta Afka Saman Gado Da Gudu Ta Rufe Jikin ta har kanta Ruf Sai Rawar Sanyi Take





Ganin Haka ne Yasa Suma Suka haye Saman Gadon Suna Tambayar ta Lafiya Miyasa meta Jin Muryar Yayanta Yasa Tayi Saurin Bude Mayafin Tana kunduma Masu Ashar Uban Wa yabaku Ikon Shigo Min Daki Ko Nakira kune





Da Kallo Suke Binta Da Ido Dan Yau Mugun Mamaki Take Basu





Saudat ce Tayi Karfin Halin Cewa mome Lafiya Miyasa Mekine Munji Kuwar kine Acikin Bacci





Sauke Ajiyar Zuciya Anty Amarya Tayi Tace Oh Ashe Dai Kuma Kunji Nimafa Shi Naji Kuma Nadauka Daya Daga Cikin kune Dan Muryar Dayan Ku Naji





Tofa Sukace Atare Mome Mukuma Muryar ki Mukaji Hhhhhhhh Suka Kama Dariya




Momy Kinji Yanda Hanjin Cikina Ya Kada Nadauka Wani Abun ne Yafaru





Hhhhh Saudat Baki ga Irin Gudun Da Nayi ba Allah A tsorace Nakawo Nan Hhh momy kinga Irin Yanda Kika Kara Tsora tani




Kai Dallah Ku Rufe Mani Baki Kuna Nufin Akwai Abunda Zai Iya Tsorani Har Nayi Gudu Kawai Haushi Kuka Bani Nayi Niyar Zuwa Gurin kune Sai Ga Ku da Gudu Kamar Wa,Inda Aka Koro






Kai momy Mu Akwai Abunda Muke Tsoro ne Nifa Kin Ganni Nan Nafi Karfin Inga Abu In gudu Sai Kace Wata Wawiya reema ce Mai Wannan Maganar






Him Nifa momy Mutanen Nan Nake So Muyi Murufe Babin Su Da zufa Naga Fitar ki Kuma Nasan Inba Gurin Boka Dan Tukunya kikaje ba Bazaki Ki Neman Muba





Eh Can Naje Nifa Dazun Nayi Mamakin Abunda Yafaru Yanzun Nagane Duk Makircin Wannan Khalisa ne






Him momy Ki Hada Ita Mana Nifa Duk Wani Wanda Yake Son Wa,in can Mutanen Ban Son Shi ko kadan





Momy Babu Wani Aikin Da Zakiyi Yanzun Kin gafa Yanzun Karfe Biyun dare ne Idan Akwai Kawai Ki Bamu Muyi Aa Babu Komai Kunji Dai Yanda Za,ayi Da Wani Magani Da Yabani Abawa Amaryar Taci Da Taci Zan Kaita Gurin Shi kuma Cikin Hankalin ta Yake So




OK Indan Wannan ne Kada Kidamu Zan Yi Duk Yanda Yadace






Yauwa momy Tunda Naji Kince Matar can Baza,a Iya Haukata Taba Kuma Bata Koruwa To Yayanta fa Him Kada Kidamu Ai Muke da Riba Domin Abban Nasu ma Tashi Tazo Karshe




Wat Momy Abban su Ko Kuma dai Abban mu




Oh oh Wai Namanta Im Am Dama in Zance Abban kune Dalilin da Yasa Nace Abban Su kunga Yanda Yadamu Dasu Ku Bai Damu Dakuba






OK Yanzun Muka Gane Zancen fira fa Tayi Masu Dadi Kawai Sukaji Kamar Takun Mutum Take Sukayi shuru Mun bani Wani Yajimu Kutashi Muga Wane Munafukin ne Haka suka Tashi Sukayi Waje






Amman Abun Mamaki Kowa basu Gani Suka Dawo Daki Suna Dariyar keta Kai Muncika Damuwa Wallahi Babu Kowa fa Kawai Mune Mukaji





Suna Cikin Wannan Zance ne Kawai Anty Amarya Taji An Dauke ta Da Wani Uban Mari Wanda Saida Ta Wun Tsula Tayi Tambun Kamar Wata Boll Sai Gata Kwance Akasa WanWar Take Tasaki Wani Uban Ihu Wanda Sai da Yayanta Suka like Kunnu wansu Duka





Wani Mugun Mamaki ne Yaka masu Shin Uban waye Yayi Mata Wannan Uban Marin Wanda Sai da Sukaji shi Har Cikin Ransu





Gurin ta Sukayi Nufin Zuwa Amman Kafin Isar Su Anyi Sama da Saudat Kamar Wata ledar Ita Ba kasaba Kuma Ita Basama ba Wayyo Momy Ki Taimake ni Wayyo Kareema Kirawo Mani Abba Ya Taima keni Wayyo Momy Baki Sonane Kun kura Mani Ido Wayyo





Kareema da Anty Amarya Kuwa Kamar An Dasa Su Suma Tsoron Motsawa Suke Dan Ganin Suke Da Sun Motso Suma Hakan ce Zata Faru Dasu






Ganin Ba Sarki Sai Allah yasa Kareema da Anty Amarya Suka Ari Na kare Daniyar Barin Dakin Har Sun Kawo Gurin Bakin Kofar Kai Sukaji Angam Da Kofar Sai da Suka Doki Kofar Suka Fadi Kamar Kayan Wanki






Ai Kuwa Suka Fara Ihun Neman Ceto Gashi Babu Wanda Yazo






Saudat Kuwa Sai Anyi Sama da Ita Tabugi Silin Sai Ayo Kasa Da Ita Ta daki Gadon I hu Take Tana Kiran Anty Amarya Amman sun kasa Nufo Inda Take






Jan Anty Amarya Akayi Qiiiiiiiii Sai Toilet Aka Dagata Sama Akayi Jifa Da ita Kanta Yadaki Tails Aka kara Daukarta Aka Dora Kanta Ruwan ya Taru A Toilet Aka Dinga Dura Mata Su Anty Amarya fa Anji Jiki




Can aka Yar da Ita Bakin ta yadaki Tails Sai Jini Harda Hakori Biyu Sun Zube Ganin Hakorin ta Biyu Akasa ne Yasa Ta Fara Ihun Neman Taimako Wayyo Wallahi Gidan nan miya gune Arasa Mai Ceto Wayyo Boka Dan Tukunya Kazo da Rundunar Shaidanun Aljannun ka Kayi Muna Maganin Wannan Masifar Wayyo Boka Ka Kawo Dauki Wayyo koma Waye Yake Son Kashe ni nida Yarana Sai Naga Bayan Sa Wayyo





Atsiyace Ta Samu Ta Baro Bayin Ai Kafin Da Karasa Gurin Kofar Sai Tayi Turus Ga Hakorin ta Biyu A Hannunta Ganin Tayi An dauki Reema Ana Ta Jifa Da Ita Ta daki wannan katan Gar Adawo da Ita Adaki Can Haka Ake Tayi Da Ita





Saudat ma Haka Har Yanzun Ayi Sama Da Ita Adawo Kasa Anty Amarya Ganin Halin da Abun sonta Suke Ciki Ya Sanyata Dakewa




Wai Uban Waye Inba Tsoro ba Afito Muyi Gaba da Gaba





Ai ko Komai Tsayawa yayi Take Yayanta Suka Zube A Kasa Kowa Sai Maida Numfashi yake Ai Da gudu Tayi Kan su Suka Run gume Juna Suna Kuka Momy




Mun gode Kinyi Kokari Kin CeCe mu Kayi Hakuri Yanzun Bazamu Koma jin Tsoron Komai ba




Ai kafin Su Ida Zan can Su Sukaji An Bushe da wata Irin Dariya Mai Firtarwa Ai Take Duk Jikin Su Ya Dauki Mazari



Hhhhhhhhhhhh Yaro Dai Yaro Ne Da Nayi Niyar Barin Ku Haka Nan Amman Yanzun Kam



Kun Kira Ruwa Hhhhhhhhhhhh Hhhhhhhhhhhh Hhhhhhhhhhhh


KALTUMEEEE Kijawa Kanku Ruwa

Hhhhhhhhhhhh Hhhhhhhhhhhh Hhhhhhhhhhhh





Ganin Sukayi Sakatar Kofar Ta Shiga Kanta Kuma Kofar Bayin Ta Ruge Gaff Da Datse Da Kanta Wutar Dakin Ta Dauke Dif Dakin Ya Koma Ko Tafin Hannu Ba,a Iya Gani Dulun Dulun Haka Dakin Ya Koma





Wayyo Momy Kin Jawo Muna Mugun Abu Wayyo Momy Mima Yakawo mu Dakin ki mun bani momy Abba Kazo Kayi Taimako Wayyo mami Yaya Ridwan wayyo Hassan Husaina Wayyo Bakuwar Amaryar mu Wayyo Wai Ina Ma,ai Katan Gidan Nan Ina kuka Shigane





Ashe Tsanar da Mutane Keyi muna Har Takai Nan Wayyo Wayyo Mutuwa






Wata Irin Tsawa Aka Daka Masu Kai Munafukan Banza Kuyi Muna Shuru Ba Kunce Ayi Gaba da Gaba ba To Gani Nan Agaban Ku Kuyi Duk Abun da Kuke Ganin Zaku Iya Gani



Gaaaaaaniiiiii A Gabaku Ku Bude Idon Ku






Ai Kuwa suna Bode Ido Wata Kalar Nadama ce Ta Kamasu Domin Da Sun san Mugun Ganin da Zasuyi Da Basu Bude ba Dan Wata Irin mummunar Hallitace Ita ba Mace ba Kuma ba Namiji ba A Dur kushe A Gaban su Wuta Na fita Ajikin ta Bal bal bal Bakin ta A goshi Yaki Ido daya Gare ta A tsakiyar Kai Gashinta Kuwa Halshen Wutane




Wannan Kallon dasu Saudat da reema Sukayi ne Ya Haddasa Masu Somewa





Ita Kuwa Anty Amarya ka Motsi Tayi Tazama Mutum Mutumi Tazama Wata Status da Ita



Hhhhhhhhhhhh
Hhhhhhhhhhhh

Hhhhhhhhhhhh



Kaltume Kin ganni To Tashi Kirama kinji Kaltume Naga kee Jarumace Miya Tsorata kine Makira Ya Kinyi Shuru Nafiso Kitashi Kidake ni





Tashi Tsaye Aljanar Tayi Amman dakin Yayi Mata Kadan Sai da Ta duko Sai tin da Anty Amarya take Tasa Hannu Da daga ta Sama





Anty Amarya Ce Tace Dan Allah kiyi Mani Rai Wallahi Basan Cewa Ke bace Ai da Banyi Maki Rashin Kunya ba






Inma Banda Ni Da Banda Cikakken Hankali Mizai Sa Nayi Gigin Furta Kalma Daya Kiyi Hakuri Bazamu Koma Shiga Lokacin Kuba





Hhhhhhhhhhhh Kaltume Kinga Jikin ki Kuwa Kashi ne Ke Zuba Ashe Dai Ke Matso Raciya Ce To Yanzun Kam Zan Barki Amman Sai Kinyi Mani Tsallen Kwado Sau Dari




Dari Kuma Ta Kwararo Ido Waje eh Dari Ko Bazaki Iya Bane in Koya Maki





Aa Wallahi nayi Ajiye ni Nafara Aikuwa Aka Ajiye ta Tafara Ita Kuwa Wannan Aljanar Dariya ne Kawai Take






Hhhhhhhhhhhh Kaltume Kee Dai Wallahi Katuwa ce Hhhhhhhhhhhh Kin Ganki Kuwa





Anty Amarya Kukan ma Baya Fita Dan Bakara min ciwo Take jiba Inda Hakorin ta Suka fita Bakin Yakoma Wani Irin Katon Gaske jin take kamar ba bakin ta ba





Wannan Aljannar Bata Bar Anty Amarya ba sai da Taji Ankira Sallah Sannan Tace Kin Gama Nikuma Nayi Nan Bat Tabace






Ai Kuwa nan gurin Anty Amarya Ta Fadi Kamar Kayan waki Ai sai Baccin Wahala Ya dauke ta






Kusani fa Duk Wannan Budurin Babu Wanda Yasan Abunda ke Faruwa



To Anty Amarya makon Kije Ki Kimtsa Kanki Ga Lokacin Sallah yayi Kiyi Sai Ki Kwanta baccin Asara to Allah ya Kyauta







Ridwan ne Akwance Ya Kasa Bacci Him Shin wai ni A,ina Nasan Wannan Yarinyar Allah kabani Ikon Tunawa






Mikewa Yayi Tsaye Yaje Can Yadawo Yakai gwauro Yakai Mari Ya Kwance Ya Saka Nikam dawa ma Take Yi Mani Kama ne Nifa Wallahi Duk Inda Nasan Mai Kamarta Nasani





Abba Yes Da Abba Take Kama Amman Kuma Ai ba Wani kama bace




Ya salam Allah Kabani Ikon Tunawa Haka Dai Ridwan Ya Kasance




To waima A,ina ne Anty Amarya Ta Samota Anya Kuwa ma Da Abba Take Kama Kai Ina Anty Amarya da Tatsani Wani Ya Rabi Abba To Inama Zata Yarda kai Wallahi Na shiga Rudani





Haka Ridwan Ya Dauro Alwala Tafara Nafil fili Dama shi Haka Yake Wannan Koyar war mame ce Kuma Alhamdulillah Duk Yayan ta Sun Dauka


To Ridwan Asuba Ta Gari






Ramlat Ce da Rufaida Akwance Inda Ramlat Ke Zaune Ta Rabka Uban Tagumi Tana Kallon Rufaida Dake Kan Sallaya Rana Addu,a Tana Kuka




Ita Kuwa Mamakin Wannan Yarinyar Take Tabbas Wannan Yarinyar ta Santa To wai Inane





Kuma karamar Yarinya da Tunani Haka Har Ace Tana Sallah Tana Kuka To Miye Damuwar ta Lallai Tana Son Wannan yarinyar Har Cikin Ranta Shin Mike Damunta Oh Allah Sarki Allah ya yaye Maki Damuwar ki kanwata kuma Antyna





Rufaida Kuwa Mahaifiyar ta Take yiwa Addu,a Allah Ya Dawo Mata da Ita Cikin Aminci





To sai Muce Allah Yasa Kiga Mahaifiyar ki cikin Koshin Lafiya







Rufaida Kici Gaba Da Hakuri Kadan Ya Rage Lokaci Kankani Ya Rage Kisani Rufaida Komai Nisan Jifa Kasa Zai Dawo Kuma Karshen Alawa Kasa Mai Hakuri yakan Dafa Dutse Yanzun Ina Wahalar Da Uwani Ta Baki Ai Tazama Tarihi To shima Wannan Ya Kusa Zama Tarihi Kidai Ci Gaba da Bin Duk Abun da kika ga Na doraki Kisani Cewa Kece Da Babbar Ribs Kuma Wannan Mutanen Da Kike Ganin State Dake Akwai Abunda Yake Boye A Tsaka Ninki Dasu Kisani In Lokaci Yayi Zaki San Duk Wani Abunda Ya Shige Maki A,Duhu San Kuma Ranar Kisani Mahaifiyar ki Tana Cikin Koshin Lafiya




Wani Abunda Zan Kara Samar Dake Nasan Zakiyi Farin Cikin Jinsa Shine






Idan naga Comments mai Yawa





Insha Allah zaku samu Sauran Zuwa Anjima da dare Insha Allah




Takun Dai ce



Hassy Soja



Yar Mutan Gusau
4/19/20, 7:52 PM - +234 706 361 7906: ยฎ๐ŸŒ
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..๐Ÿ“š๐Ÿ“š*
_{ฦ˜ungiya Domin, wayar da ฦ™an mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_

โ˜…{ F J W A}โ˜…๐Ÿ“

https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/

๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ



๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€ BANI CE BA ๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€


๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ


(Aljana ce)



By
Hassy soja



Wow Lallai Kuwa Kunyi Ruwan Comments Harda Sharhi๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป



Bismillahir Rahamanin Rahim Da sunan Allah mai Rahama mai Jin'kai





Sadaukawar Ga Mahaifina Allah ya Jikan sa yayi masa Rahama Amin.





Page 61---65





**************** Wani Abunda Zan Kara Sanar Dake Nasan Zakiyi Farin Ciki da Jinsa Shine




Rufaida Rufaida Rufaida Tashi Lokacin Sallah Yayi Rufaida





To Rufaida Naso Sanar Dake Wani Wannan Abun Amman Kitashi Kiyi Sallah Kin San Sallah Nauyi Gareta Idan Ka Sauke Zakaji Komai Lafiya





Amman Idan Tana Kanka Komai Saurin ka Basauri Bane Kinsan Ba,a Wasa Da Sallah kin Rin kayin Sallah Akan Lokacin ta Idan Kikaga Mutum Na Miyagun Ayukka Baya Tsare Sallah Yana Wasa Itane Sallah Na Tsare Mutum Saga Mummu nan Aiki



Tashi Kiyi Sallah Nima Sallah Zani Sai Allah Yasake Kaddara Saduwar mu




Kuma INA Mai Horon ki Ki Rike Addu,a Addu,a Takobin Muminice Sannan Ku Wannan Mutane Ki Rike su Sosai Akwai Abunda Yake Boye koma Miye Sannu A hankali Zakin San shi No Nawuce Bat Tabace wa Ganin Rufaida





Rufaida Kitashi Mana Aikuwa Rufaida Ta Tashi Tare da Addu,a Abakin ta (Bismillahi Alhamdulillahil laazi Ah,yanaa Ba,ad Ma Amatina Wa,Ilaihin nushur)



Bude Ido Tayi Taga Ramlat Akanta Tashi Tayi Zaune Tace Anty Har Angama Sallah ko A,a Rufaida Kin Dai Kusa Makara Gaya Can Ana Sallah





Da Sauri Rufaida Tayi Bayi Ta Dauro Alwala Tazo Tayi Sallar Rama,Atainin Fijir Bayan Ta Idar ne Ta Zauna yin Azkar Bata Tashiba Said da Ta Gama Sannan Ta Gaida Ramlat Bayan Sun Gama Gaisawa me Rufaida Ta Mike Tayi Hanyar Fita




Ramlat Tace Rufaida Ina Zuwa Kuma La Anty Zanje Gurin Gaida Mame ne Daga Nan Nayi Kichin A,a Amarya Dawo Mana





Indan Mame ce Zata Zo Dakanta Zoki Zauna Dawowa Tayi Tasamu Bakin Gado Ta Zauna Kusa da Ramlat





Tace Yauwa Anty Mane Bazuwa Gaida Ita Akeyi ba A,a Rufaida Ita Ke Zuwa Kin San Ko Danmi Yasa Take yin Haka A,a Miyasa Anty




Sabo Ganin Gurin Kwanciyar Yayanta Da Kuma Ganin Shin Sun Tashine Kokuwa Idan Tazo To Zata Ganar was Idonta Kalar Tarbiyar ta Da Kuma Ganin Abunda ke Gudana Gameda Iyalanta




Allah Sarki Mame Yauwa Anty Dan Allah Naji Kunce Inayi Maku Kama Da Wanda Kuka Sani Shin Mace Ko Namiji




Rufaida Miyasa Kikayi Damu Da Wannan Zancen Haba Anty Nagafa Duk Kun Shiga Rudani ne




Him Rufaida Bazan ce maki Mace ne Ko Namiji ba Saboda Gabaki Daya Mun Manta






To Anty Miyasa Bazaki Barni Nashiga Kichin Ba Nayi Aiki Haba dai Amaryar mu Ina ke Ina Zuwa Kichin Kisani Rufaida Badan Wannan Anty Amayar Ba da Iyalanta da ko Yan Aikin Gidan nan Sunada Matsayi Amman Insha Allah Lokacin Nazuwa





Kada Kidamu Anty Mahurci Mawadaci Hakane Kam Rufaida Naso Muci Gaba Dafira Amman Zuwa Anjima Zan Koma Idan Ma Na koma Zan sa Yaya Yakawo Ki Dan Bazan ce Yan Aiki ba Dan Duk Cikin Gidan nan Daga Mame Sai Yaya Ridwan Sai Hasan da Husaina Bayan Wannan Babu Wanda Yasan Inda Nake Aure




Shin Anty Kina Nufin Kowa Bai Saniba Eh Rufaida Bari Kiji Dalilin Wannan Abun Take Ramlat Tabawa Rufaida Duk Abunda Yafaru To Kinji Dalili





Allah Sarki Wallahi Mame Tabani Tausayi Nafi Tausayin ta Akan Kowa
Ka Haifi Yayanka Amman Azo Anuna Maka Fin Karfi Amman fa ko Abba Nasani Ba,ason Ransa ne ba Naji Kince Kafin Auren Anty Amarya Kune Yan Gaban Goshi Amman kisani Mutum Bazai Haifi Dansa ba Yace Bai Sonsa Kuma Kince Idan Akasa Shi Yayi Maku Abu Marar Dadi Saurin Barin Gurin Yake ya Koma Daki Yarufe Kansa Kinsan kuwa ,Ba,a Son Ransa bane




Hakane Rufaida Lallai Ke Karamar Yarinya ce Mai Hankalin Manya Wasu Kuwa Manya ne Amman Babu Hankali





Dariya Rufaida Tayi Tace Anty Ke nan Nifa Tausayi Kike Bani Wannan Katon Cikin Jiyanda Kike Wahala Allah Dai Ya Sauke Ki Lafiya




Mame ce Tace Amin Ya Allah Yarana Antashi Lafiya Lafiya lau mame ya Hayaniyar Jama,a da kuma Hidimomi Alhamdulillah To Ku Kwanta Kuta Sai Zuwa Anjima ko Yan gidan Mame Dariya Sukayi Kowace Ta Haye Gado Ita Kuwa Mame Tayi Dakinta




To Bara Muleka su Anty Amarya





Su Anty Amarya Ana Nan Tule Kamar Kayan Wanki Saudat ce Ta Motsa Tace Reema Dan Allah Tadani Wallahi Nakasa

Please Login or Register in order to submit comment