Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

itama ta falfalo danata azababben gudun ina waigawa baya na ganta daf
dani saura kiris mata riskeni nan fa muka ci gaba da gudu
ba sassauci tamkar bazamu tsaya a ko ina ba sai a bayan
duniya
A wannan lokaci ne na kamu da tsananin mamki ashe
garin yana da matukar girman gaske ga tsawon tsiya tamkar
ba zamu isa tsakiyar tasa ba
a sannan ne wani tunani ya fado mini a rai nace
hakika wadannan mutane basirarsu a toshe take
in banda rashin tunani da rashin hikima yaza ayi su dade gaba
dayansu su bar cikin garinsu su taru a can
dakin bautar su basu bar maigadi ba ko guda daya
yanzu inda sun bar masu gadin gari ai da sune zasu tona mana asiri
har azo ayi mana rubdugu mu kasa aiwatar da wannan shiri namu
sai da muka shafe kusan sa a daya da rabi muna falfala
wannan masifaffen gudun sannan muka isa inda dakin bautar yake
girman wannan dakin bauta ya kai kamu dari shida a fadi da tsawo
tun daga nesa da wadannan masu gadin bakin su takwas suka hangomu sai suka
daga makamansu sama suka rugo izuwa kanmu kamar
hadin baki sai ni da luslaiya muka daka tsalle sama a
saman na shaftarawa mutum hudu makogwaro da
kaifin takobina ita kuwa luslaiya sokesu tayi mutum
hudu da takubbanta guda biyu watoda kowacce arna guda ta soke mutum biyu
take dakarun takwas suka zube kasa matattu
maimakon mu diro kasa sai muka wilkila jikinmu muka dada.
Yin sama muka fada kan saman dakin bautar muka ci
gaba da gudu
Abinka da mutumin daji gashi dai sunaji ana gudu akan
rufin dakin bautar amma basu fasa ci gaba da bautar tasu ba
domin a tunaninsu ubangijin
nasu ne yake tayasu rasa
Kwatsam ba zato ba tsammani sai gani sukayi tsakiyar
dakin bautar ya rufto kasa a dadai gaban gunkin muka fado
nine akan gaba luslaiya a bayana
muna fadowa sai arnan
dajin suka zare makamansu suka yunkura dazasu afka mana
koda ganin hakan saina zube kasa gaban
gunkin nayi sujjada
da ganin haka sai gaba daya arnan dajin suka zubar da makamansu suma suka zube kasa sukayi sujjadar
ina ganin haka saina taso da sauri na suri gunkin nasu
da hannu daya na daka tsalle sama izuwa inda muka faso
itama luslaiya sai ta dako tsalle ta biyoni saman rufin nan
take muka juya da baya muka ci gaba da guda akan
rufin dakin a sannan ne arnan dajin suka farga suka
dago sujjadar koda sukaga babu abin bautar tasu sai suka suri
makamansu
wasu suka rinka daka tsalle suna fitowa ta inda muka shiga
wasu kuma suka banko kofar dakin suka fito
take muka ji an busa wani kaho mai karar tsiya wanda ke nuni da cewa an kawo hari
Wohoho Bala'u ba dadi !!
Nan fa muka ga dakarun Arnan dajin suna ta firfitowa tako
ina tamkar tururuwai suna kawo mana hari daga kowanne
bangare
wasu suka rinka harbo mana kibiyoyi wasu masu suke
jehowa wasu kuma kan rufin gidajensu suka haye suna
rugowa izuwa garemu inda aka rincabe da masifaffen azababben yaki mai
tsananin muni da tayar da hankali.......
Tashin Hankali kenan
Nima kaina Guyson nayi gaba sbd wannan gumurzu..
Marubucin yace mu hadu a Littafi na bakwai (7) domin
jin cigaban wannan labari
yawan comments dinku yana samana kwarin guiwa

Compilied By Abubakar Saleh AlQuyraemey
Whatsapp Number 08138873799
Visit www.rumbunlabarai.com For More Complete Documents



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment