Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Tuni yasa gatari alokaciguda yafaskara kan aljannu uku yafasa kijin biyu yamurde wuyan daya kawai sai ragowan aljaninnan yabace ajikin Kifi Kurdum sannan kifin yatashi Sama daniyyar guduwa Sarki Kaushatu yahade guri daya yai girgixa yatashi saman yariski katon kifinnan sukacame da yaki asama shida kifinnan kayya lallai wata tsiyasai dangado koda masifatai masifa sai sukarika sakema juna bala,i,daga kofofin tsafi tuni suka haifar dawani hayaki gamida rugugi maitada hankali kifi Kurdum yabusama Sarki Kaushatu wata Shu,uman wuta takama ilahirin jikinsa bakidaya hankalin jama,arsa yatashi shikuma kifinnan sai yatsaya asararin samaniya yana wani juyi kamar yana wasan Farinciki kayya da kifinnan yasan masifar da xata sameshi da yakara gaba aguje domin lokaci daya wutar tamutu sai SarkiKaushatu yabayyana yaya wani baki sannan yakunbura yakara girmatsanani girama yaninka kifinnan biyu yakwarara ihu yamika hannunsa tadanki Kifinnan yakafa hanna yensa abakin Kifin kamar Gora haka Sarki Kaushatu yabara kifinnan gida biyu yai jifada sassan jikin kifinSai Sarkan ajalii tabayyana asama Sarki Kaushatu yakaimata kamu amma shu,umar Sarkan saita xille tayo kasa xata fada cikin ruwan tekum Xurum Sarki Kaushatu yabiyota da tsananin gudu yana kwarma ihu yanacema dakarunsa kucafeta kada kubarri ta afka ruwannan aisai aljannu da mutane sukai cincirundo suka daga hannayensu domincafe sarkannan shikuma Sarki Kaushatu sai yarika saukowa ahankali domin yasadakar cewa Bamakawa Dole Sarka ajali tasauka ahannun daya daga cikin Dakarunsa kawai sai yarika kyakyata dariya abinsa Kayya da Sarki Kaushatu da jama,arsa sunsan masifarda xata afkamusu toda kowa yai takansa domin lokacinda Sarkar tayo kasa taxo dabda Dakarun Sarki Kaushatu Sai tafudda wani masifaffen haske haske yaketa tacikin dakarun Sarki Kaushatu abin bakyan gani domin haka hasken yarika shiga jikin aljannuda mutane yanafasasu kama tangaran haka suke tarwatsewa wohohonanfa tekun yarikede yaxama tekun jine yacika da gawawwakin aljannu da mutane, Sarkan tatsundumacikin ruwa Sarki Kaushatu yakwarara ihu shima yatsunduma cikin ruwan yakunna nutsu inda yabar dakarunsa suna cigaba da fashewa can yafuto yatsaya asaman ruwa yakama karanto kalaman tsafi gamidasuburbudo warkoki daga Warkokintsafi saiwani janhaske yashigi jama,arsa take sudaina fashewa alokaci guda kuma ruwa tekun yakafe halittun ruwan suka bayya afili tsananin Fushi sai Sarki Kaushatu yabusa musu wutar tsafi yakonesu bakidaya shida Jama,arsa suka koma kan tudu yakalle dakarunsa wanda adasunkai miliyan bakwai amma yanxu basuwuce miliya ukuba yakwarma ihu yace ahalin yanxu Sarka ajali tabar cikinruwa kuma wata Matsafiyar aljana maisuna Jajira itace tawufce sarkan Yadagamurya yacekuma tadauki ajalinta kawaisai yaigudu maxaje rufamar baya INASUNUFANE SHAYI YA ISO



#BANGON DUNIYA PART 1 G
Lokacin da Sarki Kaushatu yakumbura kuma ya harxuka yakwarara ihu sai ya afkama Macijiya Dallura da wani irin yaki maitada hankaili itama ta ruftamar sushiga farautan ran juna amma awannan karan labari yasha banban domin tuni Sarki Kaushatu yama Dallura raunika fiyeda Sittin yasare mata kawuna biyar inda yatasata agaba yana sauke mata axabar yaki dakanta taja baya sannan ta xubbda makamanta tai sujjada ga Sarki Kaushatu tace daga yau nibaiwarkace domin kai shaidanine uban Shaidanu Sarki Kaushatu yakeceda dariya akarke yakwarara ihu yace wane yaro kuma wane uban yaro ni Sarki Kaushatu dan kan,ana jikan Sarki Kurungu tsinanne uban mutsiyata Yadubi jama,arsa yace kowa yashirya xamu tunkari Dutsan wuta domin acanne Aljana Jajira take Rayuwa ahalin yanxu ta ajiye Sarkan ajali atsakiyar Fadanta sannan takewaye ilahirin dajin da shaidanun aljannu masu mutukar hadari lallai su iblisaine wadanda atarihinsu basusan faduwaba balle tsoro sukashe mutum kuma sunacin naman mutu haka kuma suna kashe aljani kuma sunacin naman aljani tabbas mudasu xamu gwabxa yaki mai take sai mai tsawon kwana kawai sai yadaka tsalle yahaye dokinsa yasaki Linxamin doki yanna cikin Dokar daji bakida dakarunsa suka rufamar baya hada maciya Dallura saida sukai tafiyar wata guda cur bisa alkaluman tsafi Sannan Suka isa Dutsan wuta wani kasur gumin Dutsene da yaxagaye dajin kaf babu wata hanyar wucewa sannan da xaran katunkareshi to xaima feshin wuta kakone kurmus dankari koda suka iso wannan waje sai suka tsaya inda Jama,ar aljannu da mutane gamida Dodanni suka tsorata daganin wannan Shu,umin Dutse domin aman wuta yakeyi bakakkautawa babu wata hanyar wucewa Sarki Kaushatu dankan ana yakarema Dutsannan kallo tsaf sannan yadubi jama,arsa yace yaku jama,ata lallai kusani bamuda wata hanya face muketa tacikin wannan gagarumar wuta mu haura dutsannan muriski aljana Jajira domin fadarta nabayan wannan tsinannen Dutse ai sai Hankalin jama,a yatashi domin kowa yasan shiga wannan wuta tamkar sallamama Mutuwace Koda sarki Kausahatu yafahimci Jama,arsa suntsorata ainun sai yabushe dadariya inda akarke yakwarara ihu sannan yaxarce takaranto wasu kaman tsafi yanuna wutarnan dankari ai amaimakon wutar ta mutu sai akwarara ihu wutar takara toroko tai Sama tashiga feshi tanayin harshe tana laso jama,ar aljannu da mutane daga rundunan Sarki Kaushatu tana kone su tuni jama,a Sukaja baya ran Sarki Kaushatu Yabaci yatunkari Wutar yanarike da wani bakin mashi da bakin Garkuwa tabbas iblishi iblishine domin tilas Wuta tadaina feshi takoma gudaya tairmi tanaci balbal Sarki Kausatu yaci gabada kusantar Wuta sai akara kwatsatsa ihu anacewa kai tsinanne lallai yauce ranan mutuwarka kawai Sai wasu jajayan Gwaggo birai girmansu yakai girman katuwar bishiyan kuka jajur suke kamar Garwashin wuta jikinsu harcida wuta yakeyi suka rika futowadaga cikin wutannan suna rikeda takubba yawansu yaxarce misali muninsu baxai fasaltuba suka afkama Sarki Kaushatu dayaki irinna amatu ko airai nanshima yafada musu sushiga gogawa dankari yaki yakaure inda sukarikaimai sara da suka yanakarewa gamida gocewa yana maida musu da martani wani abin takaici shine kwata kwata makami baya tasiri ajikinsu hankalin Sarki Kaushatu yatashi yafusata yarafka ihu yadaga hannayansa sama yarintse idanunsa yana karanto karatun Sur kulle inda biroyinnan suka rika tafkamar Sara dasuka amma kamar suna saran Dutse sambaidamu da suba takubbasu suka rika kararayewa can amaka wata tsawa da walkiya mai tsoratarwa dankari jama,asuka furgita anemi Sarki Kaushatu arasa yabace bat nanfa Dadakarusa da abokan artabusa sushiga xare,idanu amma bashi ba alamansa can akwarara tsawa gamida walkiya jama, sukadaga kai sama,atsorace kayya tsinanne tsinanne ai saiga Sarki Kaushatu na saukowa daga sararin Samaniya yana cikin wata damaran yaki jakur yanarike dasu jajayan gatura wata naci ajikinsa balbal kai inka ganshi saikadauka Iblishin Tabdijama ai Saikallo yakoma Sama domin al,amari yaxama masifa dabala i sannu ahankali yadira akasa kasa tai girgixa duwatsu suka ammsa koramu sukama ammbaliya dawakai suka xarya suna neman shiga dajiiiAmma gwaggwannin biriroyinnan sai suka jadaga dashiri Gumu KAI WANNAN SHAIDANINE NANUFI RUMFARDHAYI ABOKAI



{#BANGON DUNIYA PART 1 {-I~}Lokacinda Sarki Kaushatu dan,Kan,ana Tunku maikai yaro makasa yadira akasa saida hankalin kowa yatashi domin tunikasa takama girgixa koramu sukama ambaliya hankalin Halittun daji manya dakanana yatashi sukama xarya acikin daji sarki Kaushatu yakwarara ihu yajijjiga gaturan hannayansa yadubi Makamakan gwaggon birannan yace kai tsinannu ganinan gareku yafalfala aguje yatunkaresu suma sukwarma ihu sutunkaroshi ahassale suka hadu atsakiya akai kwaram kwatsam dankari ainan halittunnan suga balbalin bala,i da masifa domin wani,irin kisan gilla yakemusu tamkarbarnan iska haka yake fatalidasu tamkar guguwar annoba haka yake turasu kiyama duk inda yakutsa sai kaga gawawwaki naxuba kawuna natashi sama yasare yabanke gamida Farkewa dankari koda masifataimasifa halittunnan suji masifa aisai suka tarwatse amma saboda bala,i irinna Sarki Kaushatu sai yakwarara ihu tuni watamasifaffiyar wuta tabisu daya bayan daya takonesu kaf Sai yajuya yaceda jama,arsa kubiyoni mutnkari tsinanniya Jajira take yanufi Wutan yana wanidam dam yanaham aisai wutan tarabu biyu hanya tasamu kai tsaye sarki Kaushatu yafada hanyar shida Jamarsa sukawuce lami lafiya sannan suka riski katom dutsennan mai aman wuta dankari babu wata hanyada xasu wuce face wutarnan tababbakesu nanfa akai cirko cirko Sarki Kaushatu yaceda,dakarunsa lallai babu watahanya sai mungifta tagaban dutsennan mai aman wuta sai yadaga murya yace lallai kowa yashirya domin xan aikata wani tsafi lallai xandakatarda wutar na tsawon dakika Sittin lallai duk wanda baiyi kokari yawuce adan wannan lokacinba to yahallaka nantake yafara karanto wasu sarkakkun kalmomi daga kalmomin tsafi damatsanancin Sauri yake Karantowa yarintse idanunsa yaigumi Sharkaf tundaga sama harkasa can akwarara tsawa mairudarwa saiSarki Kaushatu yabude idanunsa take wutantadauke aibaicema kowakomaiba sai yasaki linxamin dokinsa kamar walkiya yagilma hakasuma tawagarsa suka rika gilmawa suna wucewa amma tsananin yawansu saida lokacinnan yacika basugama wucewaba take dutsen yacigaba da aman wutansa yababbake wadanda suka rage Kowaige Sarki Kaushatu da dakarunsa basuyiba sukabi wata siririyar hanya maitsayi take wasu Aljannu masu sufar batoyi sukarika shawagi asamansu suna yunkurin daukansu sarki kaushatu yadagamurya yace yaku jama,ata lallai kadawanda yadaga kai yakalli aljannunnan koyai kokarin yakarsu xai mutuhaka sukaci gabada tsula gudu a yar karamar hanyarnan batoyinnan suna musu baraxana, Amma,al,amarin Boka Barnuhu da tawagarsa masu kokarin samama duniya,sauki sunutsa acikin tafiya domin su isaWadil Maut domin sumallaki Miyagun takubba tafiya suke babuSassauci kamar xasu tashi Sama suna keta kwaxaxxabo gamida haure duwatsu suna tsallake koramau da tsaunuka harsu isawata doguwar sahara mai tsananin xafida kuna saidasukai tafiya tatsawon sa,auku cur sannan sukawuce Saharan sai su hangi wani bahagondaji maitarin duhuwa dadogayen itatuwa gamida manyamanyan Duwatsu sunadab dashiga daji Sai Boka Barnuhu yakwarara ihu gamida tsawa yace yaku taron maxaje lallai kada wanda yakuskura yashiga wannan dajin cik dakaru sukaja linxamin dawakansu dawakai sukai turjiya gamida Haninya bayan ansami Natsuwa sai Boka Barnuhu yace yaku maxajen fama lallai kowa yashirya yagyara damaransa domin tunkaran mutuwa gamida shirya shirin Gumu Gimbiya Eela tace yakai babban boka shin wace masiface acikin wannan daji Boka Barnuhu yace akwai wasu arnan daji masu tsananin karfigamida taurinkai da jaraban tsafi sam basabarin wata bakuwar halitta tawuce tawannan daji lallai tarihi yanuna samada shekaru dari biyubaya babu wata Halitta mutum ko,aljan ko gungun dabbobi dasuka keta wannan daji batareda arnan dajinnan sun hallakasuba kod boka Barnuhu yagama wannan bayaniSai Sadauki Amirul Jaishi yakwarara ihu yace lallai yau tarihi xaikaryerayuka xasu salwanta kuma saimunma kasa ado dajini yadaga murya yace tabbas ko,amutu ko,airai saimunketa dajinnan mun wuce ai yanarufe bakinsa Sai aka kwarma wani ihu mai furgitarwa gamida raxanarwa kwatsam sai cincirundon arnan dajinnan surika futowa daga cikin dajinnan yawansu yawuce misali,girmansu yakaigirman katuwar Bishiya sunarike dawasu miyagun makamai marasa kangado bakakenekirin munana masu kamada aladu sukai sahusahu saimuxurai sukeyi gamida lashe bakunansu tabbas insun sami naman mutum bashakkaci xasuyi Sarkinsu Maisuna Karkuxu yadakama Su Boka Barnuhu tsawa yanamaicewa ku mazzaje lallaikusani bama yaki Saida dalili dan haka inamai baku Shawara daku juya kukoma baya kunemi wata hanyar mutukar kunason kucigaba darayuwa aduniya turkashi lallai maza basa daukan Raini aituni Yarima Fawan yadakamai tsawa yace kaimutumin daji karyanka tasha karya lallai babu abinda xaisa mukomadabaya saidai mugo gamida Gwabxawa karfida karfi dantse da dantse wanda xai mutu ya mutu wandaxairayu yarayu wohoho ai sai Sarkin,arnan dajinnan yahassala yakwarara ihu yaima Jama,arsa tsawa gamida ambato wasu kalamai marasa Fassara aisai Jama,arsa sukai Ihu sukaikan Su Boka Barnuhu Suma sukai kainsu ahassale kowani bangare na Ihu gamida kururuwa sukai taho mugama akai karambatan karfe jini yakwaranyeda tsoka afara neman ranjuna ashiga Kairuwa ranadankari nanfa ihun maxaje yawaita arnan dajinnan sukarikama maxaje kisangilla wani abintashin hankali sukuma kaifida tsini baya tasiri ajikinsu kaiya aikoda adaulokaci anawannan bakin gumurxu Sai arnan dajinnan suka furgita Dakarun Boka Barnuhu ran maxaje yabaci Sadauk Amirul Jaishi yakwarara ihu maraxanarwa wanda saida tai sanadiyar yaki yatsaya cik NIMA NAYI RUFARSHAYI
BANGON DUNIYA
Littafi na biyu 2
Na Ibn Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]
#BANGON;;;;DUNIYA;;;;#PART 2A Lokacinda aljannu
masu suffan batoyi sukai dandaxo agaban dakarun Sarki
Kaushatu dan,kan,ana sai sukama babbaka dariya kamar
mahaukata akarke suka tsuke fuskokinsu kamar an aiko
Musu da sakon,Mutuwar ahlinsu shugabansu yadakama
Rundunan Sarki Kaushatu tsawa yace kai tsinannu lallai
kusaniMe Girma Jajira tasha gabanku kuma taxarce
tunanin ku domin ahalin yanxu Sarkan ajali na
hannuntatsawon kwanaki goma kuma tairantsuwa da
iyayanta babu wani mahaluki daxai rabatada wannan
Sarka harsai taxama nata yaxare takobi yanuna tawagar
Sarki Kaushatu yace kai tsinannu shin xaku
juyanekukoma kuna bukatar mutuwa awannan dajin
tabdijam kalaman shugaban aljannunnan yafusata
Jama,ar sarki Kaushatu sukwarara ihu gamida xare
takubba xasu afkama aljannunnan suma aljannun suka
yunkuro Kaiii wani ihu maikarfigamida tsoratarwa
yaratsa kunnuwan maxaje tilas kowani bangare yatsaya
acigabada hararan juna cikin tsananin tsana da kiyayya
Sarki Kaushatu yace aa Maxaje lallai kusani yaki ba,ama
faraba domin mallakan sarkan ajali abune da saitaci
rayukan mutum da aljan mara adadadi yacigaba dacewa
domin yanxu ana kashe rayukane daruruwa da dubabe
tabbas nangaba Garuruwa xa,arika shafewa kamar
ba,ayisuba yakine da xa,ayishi harxuwa bangon Duniya
Sai yabusheda dariya yakalli tarin cincurundan
aljannunnan yace kai iblisai lallai kusani domin mallakan
Sarka ajali ina bukatan karin maxajen fama daga aljannu
da mutane dakuma dodanni damiyagun dabbobi shin
xakui mubaya,ane gareni koko sai mungoga kunjini na
jiku Aljannu sukara gyara tsayuwansu gamida rikon
makami sarki Kaushatu yakallesu yace baxaku sallamaba
kenan to kutaho inbaku jikinku aljannu sukwarma ihu
gamida kururuwa sutunkaro Sarki Kaushatu Tunku
maikai yaro makasa yanatsaye ko motsawa baiyiba
saiwani simi simi yakeda baki yana karanto kalaman
surkulle da tsatsuba suci gabada tunkaroshi suna ihu
gamida kugi saura kiris su af kamasa Sai yadaki kasa
dakafarsa dakarfi ya,ambaci wasu klaman tsafi take kasa
takama girgixa tana rawa gamida ruftawa bakidaya Kasan
tahadiye aljannunnan iya kunguru sukai sukai sufuta
sukasa gashi kasa nadada matsesu sai kwarma,ihu
aljannu sukeyi Sarki Kaushatu yadubesu yakeceda dariya
yace kaikananan hatsabibai shin xaku Sallamane kokun
xabi kumutu kasatahadiyeku shugaban dakarun
aljannunnan yace ina aihar,abada baxamuma wani
halitta biyayyaba kawai mumun kasance bayine na
Matsafiya Jajera Fasa taro koda Sarki Kaushatu yaji
kalaman aljannu sai yakara bushewada dariya yace karya
kukeyi lallai bakutaba toxali damutuwabane amma yanxu
xaku ganta yadaga murya ya,ambaci wasu kalmomi take
wata gagarumar wuta tawanxu mai tsananin xafi tanufi
aljannunnan gadan gadan sai wani turoko wutar take
tana wani mele mele ai sai aljannunnan sukatsorata
wasusuka fasa ihu gamida rushewa dakuka aikoda
shugabansu yagacewa shida jama,arsa xasu mutu,sai
yadaga murya yanacewa yakai Sarki Kaushatu dan
kan,ana lallai muntuba kuma kaine jagorammu take
wutar tamutu tabace bat kasa tasakesu sUka nufi Sarki
Kaushatu sukayi sujjada agareshi sarki Kaushatu
yafashedadariya yace dole kamwar naki wane mutum
kuma wane aljan take aljannu suka shigatawagar Sarki
Kaushatu suka tunkari bakin Dutse tafiya kadan sukayi sai
sukai kicibis da bakar Runduna tawagar Matsafiya Jajira
dankari yawan dakarunta yaninka na SarkiKaushatu
sannan akwai aljanu da mutane da miyagun halittu masu
cin naman mutane Matsafiya jajira tafuskanci Sarki
Kaushatu tace lale Sarki Kaushatu dan kan,ana Hatsabibi
dan hatsabibi inamakabarkadaxuwa yankina Sarki
Kaushatu yadaka mata tsawa yace ke kamar Iblishiya
lallai kisani Nibana wasa kuma ba,amin wasa shin
xakibani Sarkan ajaline kirayu koko saikinga taurarin
mutuwa Jajira tabushedadariya tace kai bakin hatsabibi
abin dasaukine haka lallai kasani komutuwa baxata iya
rabani da Sarkan ajaliba saida tadaukemu tare tace
kadubi tarin mayakana sunninka taka karfida yawan
makamai gamida hatsabibanci kawai saitanufi jama,arta
surika budamata tana tafiya tanacewa yakai sarki
Kaushatu xanje tsakiyar dakaruna inxauna abisa karagata
yayinda shikuma Sarkan ajali yana rataye a sandar
mulkina sandar kuma nakafe akasa abayan karagata tana
shigewa cikin dakarunta suna kulle kowace kafa
hartabace amma anajin muryanta tana cewa indaikacika
hatsabibi toka fasa rundunata katarwtsa Dakaruna kaxo
muikwaram dakai inkakasheni saika mallaki Sarkan ajali
Sarki Kaushatu yafusata yaima dakarunsa tsawa yace kai
maxaje Ku,afkama tsinannunan domin sugane banbancin
yawan da jarumta Dakaru sukai ihu gamida kuwwa suka
afkama dakarun Matsafiya Jajira dabalbalin bala,i nanfa
yaki yakaure masifa tawanxu ashiga asaranrayuka kura
tahadu tai sama ShikoSarki Kaushatu saida yakwarara ihu
sannan yai kundunbala ya,afka filin yaki kayya wuyar aiki
ba,afaraba domin wani irinkisan kiyashi yakema dakarun
Jajira babu mutum ba,aljan duk inda yatunkara saidaka
fifi gawawwaki kwance yaxamo kamar wani aljani yarika
feshin wuta yana kone makiya wani xubin sayai aman
wata hatsabibiyar iska taita watsida maxaje damasifa
ya,isagaban matsafiya Jajira kafin tai waniyunkuri
yaxabga mata sara tamkar yasari dutse haka takobin tai
tsalle akarke takobin tanannade shi kansa Sarki Kaushatu
yasha mamaki domin samada shekaru arba,in baitaba
Sarin mutum ko,aljan yarayuba amma sai Jajira ta girgije
tabusheda dariya takalle Sarki Kaushatutace kadauka
kaikadaine hatsabibi,Lallai kasani Iya sammakoka towani
ahanya yakwana taxare takobi Shima yaxare takobi
sukaja baya taku bakwai sannan sukwarara ihu suyanko
aguje SHAYIIII#BANGON DONIYA PART 2;;B;;IIBLocinda Sarki Kaushatu
da Matsafiya Jajira suka jada vaya taku bakwai sukwarma
ihu sannan suka sheko aguje suka tunkari juna afusace
suka hadu sukai Kwaram kwatsam hankalin yammaxa
yatashi domin haduwace ta hatsabibai namfa masifa
takullu inda Sarki Kaushatu daJajira sukarika kaima juna
sara da suka cikin matsanancin sauri kamar walkiya
karan haduwan takubba sucika ko ina tsananin karfin kai
sara insukaima juna sara takubba suka hadu to sai
tartsatsi wuta yatashi tsananim masifa kura tarufesu har
va,aganinsu idanuwan masu kallo sudaina ganin komai
sai vakar kura sai kunnuwa kawai ke,iyajin karan
haduwan takubba maitada tsigar jiki nanfa hankalin
kowani bangare yatashi domin yakine aduhu basusan
meke aukuwa shin Sarki Kaushatune xaiyi nasara ko
Matsafiya Jajira can akadaina jin karan takubba sannu
ahankali Kura tayayaye ai sai ga Sarki Kaushatu yashaki
wuyan Jajira yacirata Sama yamakata dakasa takwalla ihu
yasa kafa yai kwallo da ita tai gare akasa tayunkura
tamike gamida kwarara ihu tanunu sarki Kaushatu da
yatsa,take wasu kananan macixai da kunamu masu fiffike
suka tunkari Sarki Kaushatu Yakece dadariya ya,ambaci
wasu kalmomi na tsafi yanunasu da Sandar tsafinsa take
wata bakar wuta tafuta takonesu kurmusMatsafiya jajira
takama jujjujayaHannayenta take tasarrafa wata
dunkulallaliyar Wuta metafe da wata mahaukaciyar
guguwa tawatsama Sarki Kaushatu Shu,umin sai yabude
bakinsa take wani ruwa yafoto daga bakinsa aguje tamkar
datsi yabarke yaje yakashe wutannan Jajira takwarma ihu
tace karya kake tsinanne indai tsafi gadonane to saika
mutu Sarki Kaushatu dan Kan,ana Tunku mai kai yaro
makisa sai yakece dadariya akarke yadaure fuska yace ke
mahaukaciya badan ina sankiba datuni kimmutu amma
jarumtarki da hatsabibancinki tabirgeni lallai inaso
kixamo daya dagacikin makusantana domin Mumallaki
Sarkan ajali tare musarfa duniya atare Jajira tace ina
niJajira nafikarfin inxauna akan wani domin niruwane
indauki wasu kuma in boye wasu Ran Sarki Kaushatu
yabaci yarafka ihu yace tokuwa lallai xakimutuwar
kannuka asaura take yanunata gamida simisimi dabaki
tareda motsa yan yatsunsa kaiyya tsafigaskiyan meshi
tabbas komai sammakonka akwai wani agabanka kuma
tsafi kogini saidai kai iyanutsonka kafito domin lokacinda
Sarki Kaushatu yanuna Jajira dahannunsa sai wasu igiyoyi
suka fota a yan yatsunsa guda biyar damasifan gudu
sukaje suka shaki wuyan Jajira,taji masifa kamar ana
kafamata kibiyoyin dasuka kwana ana hura musu wuta
takwarara ihu tsananin masifa saida tasaki Futsari
abujenta,tuntana ihu atsaye harta durkushe visa
Guiwowinta tsananin masifa takama aman jini
kunnuwanta na xubda jini hancintama naxuvar
kiniaikoda Jajira taji xata mutu sai tadaga hannayanta
Sama alamar ta Sallama kuma tamika wuya ga Sarki
Kaushatu aiganin haka Saidakarunta suma sukaxubarda
makamai gamida Durkushewa akasa SarkiKaushatu
yakwarara ihu yace wane mutum wane aljan Ni Kaushatu
dan Kan,ana tunku maikai yaro makisajikan Sarki
Kurungu mugun kifi Kaitsaye yanufi Sandar tsafin
matsafiya Jajira wanda ke kafe akasa abayan karagarta
Sarkan ajali na rataye asandar cikin takama Sarki
Kaushatu yatunkari sandar yana murmushi kayya wani
avuda Baisanibashine tun lokacinda Matsafiya Jajira
takafe wannan sanda wasu jama,a daga jama,ar aljannu
ruwa karkashin Jagorancin Sarki Sayyanu vn Siyam
sunbiyo takarkashin kasa sunyi haki subiyo ta kogin kasa
sunraruke kasar Sanndan sunaso sujanyeta ailokacin da
Sarki Kaushatu yakai hannu daxumman yadauki
Sarkannan kwatsam saikasa taburmewani wawukeken
teku yabayyana ruwa yakai yakawo sandar tatafi akan
ruwa Wasudaga cikin alajannun ruwa sukaima Sandar
wawa domin sucire Sarkar Ajali dankari Sarki Kaushatu
yakwarara ihu yanuna aljannunan take wata koriyar wuta
takonesu tabdiijam aljannun ruwa suka bayyana asaman
ruwannan suna kokarin riskan Sarkarajali Sarki Kaushatu
yakwarma Ihuyai umurnida da Jama,arsa cewa kai
maxaje ku afka cikin ruwannan domin gwabxawa da
makiyammu lallai kadamubari dayansu yarayu tuni
dakarunsa dana Matsafiya Jajira suka kwarma ihu gamida
kundumbala suafka ruwannan nanfa afara cinikinmaxa
Ma,ana yaki atsakiyar teku ,Acankuwa Dakarun xumunci
masukokarin mallakan Miyagun takubba domin Raka
sarkar ajali xuwa Bangon dununiya sunnutsa acikin daji
gudu sukeyi tamkar xasu tashi sama saida sukai kwanaki
casa,in suna keta daxuxxuka da kwaxaxxabai gamida
tsallake duwatsu da tsaunuka sai suka isa Bakin Dutse
wanda awannan dutsene xa,sami miyagun takuvba koda
suka iso Sai BokaBarnuhu yaitsawa runduna tatsayakura
taigaba Boka Barnuhu yace yaku dakarun Xumunci
kusani munxo Dutsennan maitsanani hadari yanxu xanyi
kokari ingano mana kofar daxamushiga cikingogon
dutsennan munemi Miyagun takubba nanfa yakama
tsumburikaida tsatsube tsatsube yana wani damdam
yana hamham idanunsa sukada sukaijajur gumi
yarufeshi yarika nuna yanki yanki na Katon dutsen
dominneman kofa duk inda yanuna saikaji wani tsawa
gamida tashin wutamai karfi yacigaba danunawa har
yanuna wanguri take gurin yaburme wani wawukeken
kogo yabayyana zududu yaicikin Dtsennan Aihakan na
faruwa sai wasu miyagun halittu sukarika futuwa acikin
kogonnan suka taru sukai dandaxo yawansu yafi karfin
irga hallitun sunada suffar mutane amma sunada bindi
kamar birai sannan sunarikeda miyagun makamai
bakinsu na fudda wuta Boka Barnuhu yace yaku maxaje
lallai kusani miyagun takubba nacikin kogonnan sukuma
wadannan halittu baxasu bari wani yashigaba saidai basa
nunfashi sannan,kusani kashe wadannan Halittu daida
yake da YAKIN DUNIYA tofa ankawo SHAYI





#BANGON DUNIYA PART 2C
Lokacinda Boka Barnuhu yagama jawabinsa Sai Gimbiya
Eela takwarara ihu taxare takobi takalli maxaje tace lalla
kusani domin samama duniya sauki sai mun gwabza yaki
da koma waye tasaki linxamin dokinta tanufi halittunnan
tana Ihu Sai Sauran dakaru surufa mata baya suma suna
rafka ihu dankari suma halittunnan saisuka kwarara ihu
suka nufu dakarun Xumunci ahassale kayya masifa
bakyau kuma maitasota tsinannene domin wani
irinhaduwa akayi irinna mayakar asalinanfa akai kwaram
kwatsam masifa takullu afara asaran rayuka iface iface
yayawaita jini yarika watsi ako ina mutane nakashe
dodanninnan kisan kiyashi sukuma sunama mutane kisan
gilla Boka Barnuhu yakwarara ihu yarika babbake
halittunnan da wutar tsafi yanacewa yakudakarun
Zumunci lallai kui yakiiya karfinku kukashe hallittunnan
kisan kiyasghi domin kushiga kogonnan kusani duk
wanda yainasaranshiga wannan kogo har yaikokari
yamallaki daya daga cikin miyagun takubba tozaizamo
daya daga cikin Dakarun Xumunci goma Shabiyu wanda
kuma sune xasuima,Yaro Kairuf Rakiya xuwa
BANGONDUNIYA domin yaron yakai Sarkar ajali
muhallinta Karr uba akoda maxajesuji cewa duk yawansu
Sai, mutun goma shabiyune xasuzama cikakkun Dakarun
Xumunci sai yaki yakara tsamari wutar yaki taruru tai
sama kowa so yake yasami kofa yashige kogon Zurum
domin yamallaki dayadaga cikin miyagun takubba suma
halittunnan sukara xage dantse ganin basubar wani
mahaluki yashiga kogonnanba dankari Sarauniya Atine
yarmama kura ajalin garke takwarara ihu ta fudda
wasukananan gatura gudabiyu masu tsananin kaifi tarika
Faskara kawunan halittunnan tana sassabe kafadunsu
damasifa tabude hanya tanufi bakin kogon gadangadan
saura kiris tafada ciki sai Halittunnan suka taru su
yanyame kofar kogon Atine yarmama takwarara ihu
tasaki gaturannan turkashi tsafi gaskiyar maishi domin
gaturannan kaitsaye suka afkama halitunnan dasara
hanya tasamu damasifan gudu tafada kogon Inda Yarima
Marwan yabiyo bayanta dabalbalin bala,i shimayashige
kogo dankari Sarki Marhux yatunkari Kogonnan halittun
sukaimar dafifi yakwarma ihu yafadasu dasara dasuka
yatarwatsasu sukadare yafada kogon shima, Kaiyya
al,aamrin yaikamari hallitunnan hankalinsu yatashi
xuciyarsu takufulasukarika kashe mutane bashara,a inda
suma gayyar mutane sukai kaimi daomin fadawa
kogonnan Gimbiya Ela sadauki Imfal yarima Imkal
Jaruma Mira sarki Yaki Suduf sukai kumaji gamida
kundumbafa sutunkari kogon da masifada bala,i domin
duk halittan data kusancesu to tamutu suka gallabi
halittunnansubudemusu kofofin mutuwa tilas dole
kanwan naki Halittun suka tarwatse gamida darewa
sukuma suka afka cikin gogon Xurum yaki yacigaba Inda
boka Barnuhu da Sadauki Amirul Jaishi da sarauni
Mehalsuma suka hadu sucure sukarika ma halittunnan
yayyafin kibau gamida feshin wuta daga Sirin tsafi
damasifa suma suka shige cikin gogon nanfa dakaru
dadama suka shigecikin kogon anyi ittifaka kimanin
dakaru miliyan dayane suka samidamar shigewa cikin
Kogon Xurim sannan Bakin kogon yashafe halittun da,ake
dauki badadi dasu suka bace wohoho lokacin da maxaje
suka tsinci kansu acikin kogon Zurimsai hankalinsu yai
mutukar tashi domin wani makadedan kogone
maitsananin duhu wanda wani baya iya ganin wani
sannan sai wani ihu gamida kuwwa dadararraku ketashi
acikin ramin hankalin kowa yatashi domin duhundare
abin tsorone can sai boka Barnuhu yakama Magana cikin
madaukakiyar murya yanacewa yaku tarom maxaje lallai
kusa awannan kogo babatun dan,uwa ko,aboki komasoyi
kokuma masoyiya domin mutuwace kekewayedamu
tabbas mu miliyan gudane acikin wannan kogo ammafa
kusaniMutum goma shabiyune kawai xasu futa araye
kuma sune mamallaka miyagun takubba wanda akemusu
lakabida Dakarun Xumunci dankari nanfa kowa yashiga
taitayinsa gamida gyara rikon takobinsa, Acankuwa
tsakiyar ruwa yakine mai tsanani yacigaba da wanxuwa
tsakanin Dakarun sarki Kaushatu dakuma aljannun ruwa
yaki yakaure arika asaran rayuka takowani bangare jini
yacika kogin mutuwa tarika xirga xirga aruwan tana
daukan masu karan kwana tana turasu kiyama dankari
miyagum mutune da shaidanun aljannu surika
tuttudowa tako ina burinsu kawai sudauki sandar tsafin
Matsafiya Jajira sucireSarka Ajali amma kafin sukarisa
gunta sun hallaka daga harin magabtansu Sandar tarika
gudu asamanruwa inda Sarki Kaushatu dankan,ana yarika
bin sandar aguje dominyakamata kwatsam sai wata
shirgegiyar tsuntsuwa tabayyana asararin samaniya
girmanta yaninka girman giwa sau bakwai taima
jama,a,runfa tarika yimusu yayyafin wuta hartakai ga
Sandar Jajira taikasa kasa xatadauka aisai Sarki
Kaushatuyakwarara ihu yasabi karanto wasudalamusants
afi yanuna katon tsuntsunnan dasandar tsafinsa tuni wani
janhaske yaratsa sassan jikin tsuntsunnan take tai bindiga
tatarwatse namantayai daidai asama Wasu
bakaken,aljannu suka ketokasan ruwa sukafoto sukaima
Sandar tsafinJajira kuri sunakokarin dauka SarkiKaushatu
yakwarma ihu yaiwani yunkuri tuni,yatashi sama yadira
atsakiyar bakaken aljannunan Take sukaure da yaki inda
yarika ketasu gida biyu yana wattsarwa kamar annoba
tankar barnan isaka hakaSarki Kaushatu ke saukema
aljannun bala,i da xaxxabin mutuwa dukda irinkisan
gillada Sarki Kaushatu kema aljannunan amma saikara
tuttuduwa sukeyi suka yamyameshi sukaimai kuri
sukahadu xasumai rufdugu ammada Sarki Kaushatu
yakwarma ihu yaikururuwa ya,ambaci wasukalamai
dagakalmomim surkulle saiwata mahaukaciyar iska
tawanxu tarika sunkutan aljannun tana watsidasu cikin
kankanin lokaci,iskar taima bakaken aljannunan kacakaca
Sarki Kaushatu yakwarmaIhu Mairaxanarwa
KAINATSORATAWLH SAINASHAYI
;;;;#BANGON DUNIYA PART 2D;;;; Lokacinda Dakarun
xumunci sutsinci kansu acikin Kogon Xurim sai
hankalinsu yatashi domin munin kogon ya isa gaduhu
gawasu gurnanaimarasa kangado can akasaki wani kara
gamida tsawa anacewa yauceRananr mutuwarku kawai
sai wasumanya manya gauraki sukabayyana ackin
kogonnan surika shawagi suna feshin wuta gamida
sunkutar mutane suna jefasu acikin wani mahaukacin
rami kayya ainan masifa tabude ashiga dauki
badadi,tsakanin mutane da tsuntsaye anacikin,wannan
bala ine sai akara Kwalla ihu saikuma wasu kananan
aljannumasu kama da tsulan biri suka bayyana acikin
kogonnan suhau maxajeda cixo duk wanda suka cixa to
take xakaga jikinsa yakama rubewasuna xubewa matattu
masifa ta gauraye kogo jini yarika kwarara gawawwaki su
yawaita wuta takama acikin kogo inda bakidaya Kogon
yadauki rawa kamar xai Kife,Dankari can sai,aji Murya
Boka Barnuhuyanacewa yaku Dakarun Xumunci nidai na
mallaki daya daga cikin miyagun takubba lallai
kugaggauta mallakan

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment