Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yasan masifan xafida xugin da yakeji a ilahirinjikinsa domin Boka Barnohu yajefiSarkimmu da Macijin tsafi kuma maciji yacijeshi yasamishi bakin guba maikarya garkuwan cikin dan,adam lallai indan bamuyi wani abuba nanda Cikar kwanaki Bakwai tofa gubar xatai kacakaca daduk wata laka najikin Sarkimmu xai xamoshiba,amaceba kuma shiba,arayeba kuma har,abada baxaiwarkeba kuma baxai iya amfanama kansa komaiba saidai kawai yasaurari mutuwarsa dankari koda Jama,ar Sarki Kaushatu sukaji wannan bayani Sai sukaraya hankulansu sutashi xuciyarsu takama tafasa sufara shirin komawa baya domin daukan Fansa akan Dakarun Xumunci Koda Sarauniya Xa,uma tagane shirinsu saitakwarma ihu tacekai rundunar axxalumai masucike da burin Fansa kudakata Saisukaja dagasukatsaya Sannan tace ahalin yanxu bamuda lokacin daukar fansa aikimmu shine musamama Sarkimmu magani kafin Cutannan taci karfinsa Sannan tadubi Sarkin yaki Kanwar tace yaka namijin duniya yanxu menene mafuta Sarkin yaki yace mafuta Guda biyune kuma acikin biyun dolene muidaya Sarauniya xa,uma tace wadansu hanyoyine Sarkin yaki Kanwar yace hanya tafarko itace saimun tunkari kogin BaharJabal domin muriski koramar San,an watakamar koramace wanda take atsakanin manyan duwatsu Masu farin haske to indai muriski wannan Kogi na Sann,an har mukai nasara Tsunduma Sarki Kaushatu aciki yalume ruwan kogin yaratsa kowani Sassana jikinsa tolallai Sarki Kaushatu xairayu Kuma xaikara Karfin Dantse gamida Karfin Sihiri Sarkin yaki Kanwar yace to amma kusani tunkarar Bahar Jabal daidai yake da tunkarar mutuwa gabadagaba domin akwai masifu da balao,i marasa adadadi ahanya dakuma kewayan koramar San,an Xaicigava da bayanin mafita tabiyu Sai DODO Guraba yace aa Sarki yaki Kanwar lallai mu gwaraxane afannin yaki sannan muna fuskanta yakin Duniyane to akamme xamu tsaya xaban wata hanya mafi Sauki domin Samama shugaban lafiya yadaga Muryayace nidai ashawarata kawai mutunkari Bahar Jabal ko,amutu ko,airai natabbatu sai wasundangana da kogin San,an yace komai kukace maxaje bakidaya Runduna sukadauka Aljannu da mutanedodanni damiyagun halittu Mutafi mutafi mutafii San,ana Jinhaka sai SarauniyaZa,uma tai ihu tace tunda tawaga ta,amince mutafiiii take tawaga taiKudu domin riskan Bahar Jabal sukarisa koramar San,ana acan kumaBangaran Dakarun Xumunci sunkewaye Boka Barnuhu inda sukaitamar Magaunguna amma sai abin yaxamo abanxa babban abin tashin hankalin shine Ilahirin jikin Boka Barnuhu kwari,nnanne suke yawo ajikinsa tacikin cikinsa saidai kaga suna takai kawo asassan jikinsa bahalin tabasu duk inda akai kuskuren tabasu ko yunkurin kashesu tofasaikaga Sun karayawa dankari hankalin Dakarun Zumunci yatashi sukarasa abinyi Kowanne kansa yadauxafi cansai Sarauniya Atine Yarmama tasabi karanto wasu kalaman Surkulle tarika cikatana batsewa tana wani Damdam tana ham taiwani rubutu daga Sidirorin tsafi akasa tashare sannan takwashe kasan GurinTakwarara ihy takira wani suna Saubakwai Kumal kumal,,,,tawatsa kasar Sama aisai asaki wata tsawa da Walkiya mairitarwa gamida bantso NATSORATA NAFECCE RUNFAR SHAYI#BANGON!DUNIYA!PART!#36:: Lokacinda abarka tsawa gamida Walkiya mairaxanarwa saiga wani damitsitsin,aljani yabayyana da wani mangare rankai dasilalan kafafu dawasu kwalakwalan idanu jajaye Tamkar garwashin wuta yanada katon baki tamkar kofan gari tabbas duk wani shika shikan muni na bantsoro suntabbata ga wannan,ajani Yarika Kallon Dakarun Xumunci yana lashe baki Sarauniya Atine yarmama tadakamai tsawa tace kai Rakumi uban gararamba mugun bako nakowa matsatstsaku mai bakida yawa, shugabana bashida lafiyainabukatan taimakonka aljani Rafsago yadubi Boka Barnuhu wanda yake kwance ko numfashi baya iyayi wani haske yafuta a idanunsa yashigi Idanun Boka Barnuhu haskenyaratsa ilahirin jikin Boka Barnuhuamma ko motsi baiyiba Sai aljani Rafsago yakwarma ihu yace yaku Dakarun xumunci lallai kusani Shugabanku yana cikin Mawu yacin hali rayuwansa tana makale Sadauki Amirul Jaishi yace mekake nufi da rayuwan shugabanmu tana Makale aljani Rafsago yace inanufin nanda cikar kwanaki Bakwai xai mutu atare kuma alokaci Guda Dakarun xumunci sukwarara ihu gamidaXare takobi suka kewaye aljani Rafsago zasuimar wankan takubba Sarauniya atine takwarma ihu gamidadaka musu tsawa tanacewa aa maxaje kadafa kui kuskure cak sukatsaya Atine yar mama taceda aljaniRafsago kai uban Gararamba ina mafuta,yace yanxu Yaxama dule Kutunkari dajin Kayaba sannan ku,isa Rijiyar dake kan Dutsan kayaba kudibi ruwan kuba Shugabanku yasha sannan xaisami lafiya kawai saiyabace bat Nanfa sukai xuruxuru Sarauniya Atine tace Wanene yasan Dajin Kayaba Sai Miraa tace wani kasurgumin dajine maicike da miyagun halittu aljannu da munngan dabbobi Masucin naman dan,adam tabbas shiga wannan daji daidai yakeda fadawa tarkon mutuwa sannan koda munyi nasaran shiga Dajin tosai munkarisa Dutsen maidibi shima wani masiface maixaman kanta sannan kusani tunkaran Rijiyar dake kan Dutsennan tamkar tunkaran mutuwane domin akwai wasu bakaken aljannu dasuke bautama wannan rijiya hatsabainenakarshe Sannan shaidanune sunada mutukar Karfi sannan matsafane na innanaha tabbas gogo yakidasu takar karo da ajaline Wohoho kawai Sai Sarki Lukman yace Faduwar gaba asaran namiji lallai babu tattaunawa babu shawara kawai mutunkari Dajin kayaba ayita takareTake sukadauki hanya suna tafiya cikin matsanancin gudu tamkar masu shiri xagaye duniya ,suko su Kairuf sunnutsa cikin jeji tafiya sukeyi cikin Sauri sauri dakuma taka tsantsan watarana daga cikin Rane kunsusai suka riski wani fili maitsawo gafadi sannan akwai wasu busassun ciyayi wanda kekwace awannan guri saura kiris Kairuf ya Fada Wannan Fili Sai Kilxam yai tsawa cikKairuf yadakata Yakalli Kilxam inadalili wannan ihu Kilxam yace kusani abokai, wannan fili akwai wasumiyagun halittu aboye awannan guri mutukar mukai garajen shiga tofa xamu hallaka Yarima Lamir yace to menene abinyi yanxu xamu juya dabayane Kairuf yace aa ai indai musa gabanmu aguri tofa bamaganan komawa baya damin bakidayanmu sai Mun hallaka acikin wannan Daji, Xamir yace har yanxu aikin Kilxamne yasamar mana da mafita domin shine Maidawa Kilxam yace tokusaurareni kuma kowannemmu yanemi Gurin buya take suka koma bayan manyan itatuwasuka Rabe Kilxam yadaki kasa gamida ambaton wasu bakin kalmomi take wata Barewa tabayyana agabansa yasa hannu yadaki Barewar sai tafada cikin ciwarnan Dankari aisai wasu mahaukatan kuraye suka taso mata sunkai su arba,in suka yanyameta lokaci guda suka cinyeta hatta kashinta saida Sukai masa Kurmus sannan Sukoma sukwanta acikin duhun ciyawar sai KILXAM yaceda abokansa sufuto atsorace sukaFuto domin sunga abinda yafaru ga Barewannan Kairuf yace yakai Kixam wadannan wasu irin shaidanun kurayene Kilxam yace sune akema lakabi da yan kwanta kwanta baxasu taba Farautankaba harsaika afka musu tofa asannanne xasuimaka kofar rago sudaka maka wawa Sannan kusani yaku abokaina duk girman dajinnan hanya dayace itace muketa tacikin KurayannanMuwuce Yarima Lamair yace baxaiyuwaba Xamir yace xai yuwu idanhar xamu dage sannan kuma xamubi Shadin Kairuf yace menene Sharadin Xamir yace xan busa wani garin magani Kuraye xasu makance natsawon dakika Sittin inhar mukai nasaran futa acikinsu kafin cikar Dakika Sittin tofa muntsira inkomugaxa to Mun halaka Yara sukalli junansu sannan sukalli Xamir suce kai muke jira lallai xamui iyakokarimmu muga muntsallake wannan tsinannen guri mai hadarin tsiya Kawai sai Xamir yabude jakarsa yadauko wani jan kullallen tsumma yakwance saiga wani bakin gari aciki Xamir yadamki garin yawatsa acikin duhuwan take ilarin gurin yagauraye da wani hayaki mai tukuki yalullube Duhuwar harba,a ganinta Xamir yace abokai kushir shirin gudu lallai daxaran haske yabayyana to mufada aguje babu tsayawa Sannan babu waige har sai munfuta acikin Duhuwar yana rufe bakinsa Sai hayakin yagushe haske yabayyana take suka tsunduma aguje karce gudu inbakayi bani guri gudusuke tsulawa basuda wani buri Facesujisu awajen Rinki kayya saida tafiyarsu tainisa sunadabda futa awannan Duhuwa sai Yarima Lamir yataka wani Guri ashe akwai Rami agurin kawai Sai kafarsa taxurma cikin ramin yaikokarin cirowa amma sai yakasa sai yakwarara ihu inda Alokacin Su kairuf sun isa gefe ammasunajin Ihun Lamir Saisuka waigosai sugaNshi atsaye yana kwarara ihu kayya adaidai wannan lokacinne kuma Dakiku Sitti suka cika Kurayen suka tashi suka fara xaxxare idanu gamida kada Kunnuwa tabbdisai sukai Toxali Da lamir kaitsaye Kurayen sukai gunji sukai kansa suna yakare munanan bakunansu Kairuf yakwarma ihu yakoma dabayasuma abokansa su juya Sunufi indYarima Lamir yaKE TOFA DAMATSALA BARI INYINAN SHAYIII;;;;;;#BANGON DUNIYA PART 37
Lokacinda Yarima Lamir yakafe akasan ramin da kafarsa
taxurma yawaiga baya yaga kurayennan na tunkaroshi
yakalli gabansa yaga abokansa sunyi nisa suna dabda futa
awannan duhuwa alhali basu san halin dashi yake cikiba
Sai yakwarara ihu cik Kairuf,Xamir,Kilxam suka tsaya
sannan alokaci guda suka juyo dankari aikoda Suga
Yarima Lamir amakale gakuma kuraye nadabda cimmasa
sai suma sukwarma ihu sannan suka runtuma aguje
suma sunufi inda Lamir yake amakale suna isa Kurayen
na isowa nanfaKilxa da Kairuf suka xare wasu kananan
takubba suka rika kaima KurayeN Sara shikuma Xamir
yakama kokarin taimakon yarima Lamir nanfa ashiga
dauki badadi tsakanin kuraye dasu Kairuf caraf wata
katowan kura tacafki kafar Kairu tagatsa tsananin xafi
yakwarara ihu Kilxam yaikumaji yasokama kuran tsinin
takobi a,ido take yafasa idonnata bashiri tasaki Kairuf yai
karfin hali yamike wata kura takawomar yaga yasa
takobinsa yafarke kirjinta wasu kuraye biyu suka dako
tsalledaniyyar dira akan Kilxam hoho dannagada wanda
yafi dan nakoya kawai sai yaxame kurayen suka dira
akasa aikafin sukara yin wani yunkuri Tuni Kilxam yasa
wani karfe yadaki bakin daya bakidaya yadagar
gaxahakwaranta suka xube bakinta yakarkace dayan
tairimi yasakafa yadaki kirjinta taigunji sannan takife
akasa yadaka tsalle yahaye ruwan cikin Kurannan
yashako wuyanta yasa wata karamar wuka yassyayanke
kanta Yadaga kansama yanunama kurayen yakwarara ihu
yanunama kurayen kurayen suka tsaye suna wani turjiya
gamida gunnji alokacinne Xamir da Kairuf Suka xaro
Yarima Lamir daga raminnan koda Xamir yaga sunciro
YarimaLamir sai yakwalama Kilxam kira yace kai
mafarauci, yarima yakubuta kaxo mutafi Kilxam yace ina
kuje kawai lallaini ina tareda Kurayennan Kairuf yace
meyasa kake neman halaka madadadin karayu Kilxam
yace aa aboki Mutukar na sauki kan Kurannan dana
yanke, kasa tofa nidaku duk xamu Hallaka bakidaya
saboda haka kawai kutafi lallai ina muku fatan alkairi
Ku,isa Bongon Duniya ku,ajiye Sarkan Ajali a,ida yadace
yadaga murya yace kuje abokaina nina sadaukarda
Rayuwata dominku koda Kairuf,Lamir,Zamir sukaji
wannan kalamai na ABOKINSU sai hankalinsu yatashi
idanunsu sukai Jawur tamkar xasu fasheda kuka Sai
yarima Lamir yace aa lallai Sarauniya Atine Yar mama
tace duk wuya duk rintsi kada murabu da juna yace lallai
baxamu bar abokimmu ya hallakaba kuma baxamu
mutuba Sai yadubi Xamir yace kai jinin tsafine lallai
muna bukatan taimakonka Xamir yarintsa idanu yakama
sambatu gamida kalaman Surkulle yai yace da kilxam
maxa kasaki Kankurannan kai baya Kilxam yace aa
baxaka iyama wadannan tsinannun Kurayen komaiba
Xamir yadakama Kilxam tsawa yace kakauce nacema take
Kilxam yasaki kan kuran yai baya aguje Kurayen naganin
Kilxam yasaki kan Kuran yajuya aguje Sai sukai gunji
sutaho aguje daniyyar afkamusu to alokacinne Xamir
yabude idanunsu gamida nuna Kurayen da Babban
yatsarsa Aitake Saiwani wawukeken Rami yawanxu
yashiga tsakaninsu da Kurayennan Yarima Lamir Kairuf
Kilxam Xamir suka rungume juna dan farin ciki
indaKurayennan sukama kaikawo abakin Raminnan Can
sai Kilxam yace lallai mukara gaba domin kurayennan
tsinannune xasu iya tsalleke wannan ramin anjima kadan
take sukaci gabada tafiya har suka isa wani katon dutse
suka rasa hanya domin Dutsen yatare ko,ina koda suka
gajida xagaye Dutsennan sai suka sami tushen wata
katuwar bishiya suka xauna domin suhuta kaiyada
sunsan masifarda take wannan itaciya toda basui
kuskuren XamabaSukuwa tawagar Sarki Kaushatu dan
Kan,ana karkashin jagorancin Shaidanu biyu Sarkin yaki
Kanwar dakuma Sarauniya Xa,uma gudu suke
Runtumawa adokar daji saikarantse duniyar zasu kure
Duniya suna cikin keta daxuxxuka da Koramugamida
Duwatsu sai suka isa wani tsuburi mai Suna Sabti
lokacinda suke kokarin Ketare wannan Tsuburi sai wasu
jama,ar aljannu suka taso musu aljannun suka kewaye
ko,ina sukai rantsuwa babu wata halitta daxata gifta
tawannan tsuburi face sun turata kiyama nanfa akai cirko
ciko ana hararan juna can sai Sarkin yaki Kanwar yace kai
tsinannu tanbadaddu lallai inamai mukuumurni daku
kauce kubamu hanyamuwuce domin bagurinku muxoba
muna kan hanyarmuce taxowa Bahar Jabal mu,isa kogin
San,ana domin muima Sarki Kaushatu dankan,ana
magani kaiya aikoda SarkinAljanu Manjus yaji cewa Sarki
Kaushatune ba lafiya sai yakwarara ihu yadaga murya
yadaka Dadakarun, Sarki Kaushatu yace kai tsinannu lallai
lallaikoda muna da niyyar barinku kuwuce tofa yanxu
baxakurayuba domin kuna tareda babban makiyimmu
wanda yajefamu acikin masifa da bala,inda baxamu taba
mantawaba yadaga murya yace lallai yaune xamu sauke
Fushimmu na tsawon shekara arba,in akannku Sarki
Majuss yagirgixa kai yace kai maxaje mutukar kuna so
kurayu to saidai ku mikomana Sarki Kaushatu mumai
Danyen hukunci domin muhuce takaici afusace kuma
ahassale Sarauniya Za,uma tabarka ihu tace Wane yaro
kuma wane uban yaro tanuna Sarki Majuss da tsinin
takobi yace lallai abisa cika bakida kurarinka sai
mundanndamaka mugunyar axaba takwararaihu
taitsawa tace maxaje aljannu da mutane gamida dodanni
ina Umurtanku daku afkama Wadannantsinannun
aljannun kuimusu Daurin huhun goro tadaga Murya tace
lallai bana bukatan akashe koda aljani daya acikinsu
kaiyyasa nanfa kowanin bangare yakwarma ihu Sannan
suka xare makamai suka afkama juna da axabebben yaki
hodijon lallai maxa suke maganin maxadumin haka
dambarwa tabarke atsakanin mutun da aljan inda
Jama,ar Sarkin aljannu MANJUSS ke yunkuri Hallaka
Jama,ar Sarki Kaushatu Sukuma suna bigesu suna
daurewa TURKASHI ABIN BAMAGANA BARI INKURBI
KUNU GYADA{#BANGON DUNIYA PART #38} Lokacinda yaki yakaure
tsakanin Dakarun Sarki Kaushatu da DakarunSarkin
ajannu Manjus sai arinka bigi inbiga inda Arika sumar da
dakarun Sarki Manjus ana Dauresu Kai koda Sarki
Manjuss Yaga ana kame Jama,arsa kamar kaji Sai yabarka
ihu yasabi kirarari yana cewa saini Sarki Manjuss uban
maxaje inkashe mutun insha Kwanyarsa inkashe aljan
inci namansa yakara Kwarma ihu yakarci wanikaton
Dutse da takobinsa takedutsen yarabe biyu sannan
yaikundubala ya,afka Filin yaki wohoho ai al,amarin
bakyan fada domin tashi Farko yafekema sama da aljanu
Dari kawuna yafarke tubin Mutane Samada Dari kamar
Balbalin bala,i tamkar barnan Iska haka Sarki Manjuss
kewatsida Jama,ar Sarki Kurungu duk inda yagilma saidai
kaga gawawwaki na xuba tamkar annobar Mutuwa kamar
wutar karmami Haka Sarkinaljannun Manjuss ke sarrafa
takobiyana aika dodanni da aljannu da Mutane lahira
kaiya aituni yadamakomai inda yarikabi yana datse
igiyoyinda da,akadaure jama,arsa koda Sarkin yaki
Kanwar yaga Mummunan barnanda Sarki Manjuss kema
Jama,arsu saita kwarma ihu tafalla aguje tafuskanci Sarki
Manjussnanfa Suka Sarkeda yaki maitada hankali inda
Akaci gabada daure jama,ar sarki Manjuss SHiko da
Sarauniya Xa,uma saisukarika kaima Juna sara dasuka
cikin xafinnama sukarikita guri gamida ruda ko ina inda
kura tatashi taisama tamamaye ko,ina yaki yakaxanta
inda Sarauni xa,uma tashekamar Sara tamkartasari Dutse
haka takobinta yai tsalle Sarki Manjuss yasa kafa
yabanketa taibaya xata fadi yasa Takobi yasareta akafada
jini yai tsartuwatsananin xafi Sarauniya Xa,uma
takwarara ihu Sarki Manjuss yakecedadariya yadaga
takwobi xaimata Fashin kwakwa saiyaji ansa kafa an
bankeshi kafin yaiwani yunkuri ansureshi Sama
anmakada kasa yayunkura xaitashi saiyaji kaifin takobi
amako gwaransa anrutsashida,Ita tabbas yai imanincewa
mutukar yamotsa xai hallaka aisai yatsaya cik gamida
daga hannayansa Sama Bawanibane yaritsashida tsinin
Takobinba Face Sarkin yaki Kanwar yanawani Muxurai
daxaxxare idanu sannan yakwarara ihu yadaka tsawa take
yaki yatsaya cik Sarkin yaki yaceda Dakarun Sarki
Manjuss kai tsinannu kusani Sarkinku yakai kasa sannan
yamika wuya gamida Sallamawa shin xakumika wuyane
kokoinyi umurni ga Jama,ata suturaku Kiyama ai saisuka
karaya gamida tsorata sukaxubarda makamansu sannan
sukaxube bisa giwowinsu Sarkin yaki Kanwar yakeceda
Dariya yaceDa Sarki Manjuss kaitsinanne menene
Maganarka takarshe ga jama,arka maxa kafurta domin
mutuwa xakayi saiyace yakai Sarkin yaki lallai idan
kakasheni babu watariba da xaka Samu amma idan harka
banni araye to xanmaka anfani nida Jama,ata munacikin
amanarku lallai xamui mubaya,a gaSarki Kaushatu
dankan ana Sarauniya Xa,uma takeceda dariya tace
tabbas Dole itace uwar naki tace akyaleshi yarayu shida
Jama,arsa sannan suna cikin amanammu take Sarki
Manjuss da Jama,arsa sukai muba,ya,asuka hade da
tawagar Sarki Kaushatu Sai Sarauniya Za,uma tace Dakaru
kushirya domin xamucigaba tafiya domin mu,isa kogin
Bahar Jabal mukarisa Koramar San,ana domin Samun
lafiyar Shugabammu sarki Kaushatu Danka,ana Runduna
tai yyammacin Duniya, Sukuwa Dakarun Xumunci
Tafiyarsu tainisa daniyyarsu xuwa Dajin Bikir domin su
iski Rijiyar Xurum domin sushayarda Boka Barnuhu
ruwanRijiyar domin yasami waraka dagacutardake
Damunsa tafiya suke cikin Sauri kamar xasu tashi Sama
basuda wani buri face sugansu adajinBakir sunacikin
tafiya sai sukai kicibis da wata dandaxon Jama,a maxa da
mata yarada manya gasunan Fululu fiyeda fin irga
sunkafa bukkoki sunata kaikawo da,alamu wannan
al,Umman tanacikin tashin hankali domin mafi
yawancinsu sunrame sunkanjale sun xamo tamkar
kashidarai yaransu sairafka Rafkankai idanu xuru xuru
koda Dakarun Xumunci suka isa wannan Sansani saiWasu
maxaje su tara sukataresu nanfaakafara kallon kallo can
wanidaga cikin Maxaje Tarannan yaceda Dakarun
xumunci Barkanku daxuwa Dakarun xumunci masu
burinSamama Duniya Sauki Jama,ar Sarki Kilad suna
muku barka daxuwa kuma suna mubaya a gareku
Sarauni Atine tace kusuwaye kuma ya,akai kusammu
kuma menene yasakuke xaune awannan guri mai
mutukar hadari ga rayuwan dan,adam Sai saurayin yace
ni Sunana Yarima Sauwar bn Kilad domin amsa
tambayoyinku muna bukatan kushigo cikin sansanimmu
musami guri muxauna domin muna bukatan
taimakomku saikawa yajuya yakama tafiya Dakarun
Xumunci suka rufamarbaya Saida sukadauki tsawon
Sa,aguda suna tafiya acikin wannan Sansani Sannan suka
isa wata katuwar tanti wanda akai mata ado tamkar
masarauta sannan gadaru masutarin yawa sunkewaye
ko,ina sai muxurai sukeyi kaitsaye Yarima Sauwar yashiga
Tantinnan Dakaru sukai gaisuwa da jinjina agareshi
sannan yakunna kaicikin tantin Dakarun xumunci suka
bishi koda suka shiga cikin tantin saidakarun xumunci
sukasha mamaki ganin Ankawata cikin tantin dakayan
kawa na Sarauta manyan kujeru na alfarma da kilasai ga
bayi nakai komo sannan sai Yarima Sauwar yaxauna
awata katuwar karaga sannan samari takwas suma suka
xauna akujeru Takwas Sannan aka Umurci Dakarun
Xumuncidasu xauna awasu kilasai goma Shadaya da,aka
taxa dansu sannan aka Shimfide Boka Barnohuawani
gado shima na masamma bayan angabato dakayan
abinci da ababensha Sai Ba,yan anci ansha sai Gimbiya
Ela taigyaran murya taceda Yarima Sauwar ahalin yanxu
kai muke jira domin kabamu labarinku Yarima yace
Labarine maicikeda tausayi gamida takaici dakuma rashin
imani yarima Sauwar yace Da farkodai sunan Kasammu
Laharim sannan kamar yadda na fada muku Sunan
mahaifina KILAD yakasace Sarkine mai adalci
atsakaninjama,arsa Sannan yanada Farin jiniagun
talakawansa#BANGON DUNIYA PART {#40} Anjere Mamyan
akwatuna guda Shida Domin xuba kuru,u inda aka wari
uku na Masoyan Yarima Sauwar Uku kuma na Magoya
bayan Gimbiya Nariyya Jama,a suka hau layi domin
gudanad da wannan Xabe xuci yoyinsu nacikeda Rudani
gamida tarin Fargaba axahiri sunason Suxabi Yarima
Sauwar domin yagaji karagar Mahaifinsa domin Halinsu
dayane amma suna Fargaban abinda xaibiyo baya domin
suna tuna alkawuran axaba da Gimbiya Narriyya taimusu
mutukar basu xabetaba tofa saisun gwammace
Mutuwada Rayuwa akai tsurutsu Sai Waxiri Dandanu
yahau dandamali yadagaMurya yace yaku Jama,a lallai
Kutsaya Kuxabi Shugaba adali kada tsoroda Fargaba yasa
kukashe kawunanku alhali kuna Raye Sannan yadaga
hannunsa Sama yace nariko Farin Dutse kuma Yarima
Sauwar shine xabina tabdijam aikamar dama jiransa
jama,asuke sugaxabinsa take sukarika tulama Yarima
Sauwar kuri,a inda akacika akwatunansa da Kuru,u
sannan akarika xubawa akasa inda Akwatun Gimbiya
Nariyya babu komai aituni Garin Balwan yabarkeda ihu
mata suka sa guda Makada suka Saki Ganguna Mawaka
sukama Rerama Yarima Sauwar Wakokin yabo awannan
Rana akanada Yarima Sauwar Sarkin Kasar Balwana saida
akai mako uku ana biki sannan kowa yakama gabansa
inda Sarki Sauwar yarika gudanarda muliki tamkar na
Mahaifinsa inda Jama,a dadama suke cewa yafima
Mahaifinsa iya mulki al,amarin Gimbiya Nariyya
kuwaba,amasan ina tashigaba tsawon Watanni Uku
kwatsam rannan sai wata bakar Kwanama Narkekiya
tabayyana atsakiyar kasuwa Girmanta yakai
Rikakkensaniya tanadakari har guda goma Shabiyu nanfa
tarika harbin Jama,a duk wanda Kunaman taharba take
ilahirin jikinsa xaikoma Bakinkirin tamkar
gauwayiyakama aman jini ahaka xaimutu alokaci Guda
kunaman na harbin Mutane goma shabiyu kuma
babuwanda xairayu kayya aituni Jama,a sukama gujeguje
da ifeife inda wasu suka rikadanne wasu nanfa guri
yadame wasu dakaru suka tunkari Kunamannan nanfa
sufa jifantada Kibiyoyi da wukake da majajjawa amma
saida kunaman tahallakasu bakidaya Koda labari ya isa
Fada Sai Hankalin Sarki Sauwar yatashi dakansa yai
damara sannan yadibi Gwaraxan jarumai kuma masujida
KarfinDantse cikin Dimuwa suka isa Ga kunamannan
nanfa afara kairuwa rana inda dakaru samada Dubu
Hamsin suka tarumata amma Saida kunama takashe
samada Maxaje dubu ashirin dakyar Suka hada
karfidaKarfe sukaimata Rufdugu sannan sukasheta Kayya
aisuna Kashe Wannan Kunama Sai akajiwani Sakaran Ihu
take Jama,a sukamaida Kallonsu xuwa inda wannan ihun
ke Futowa Dankari aisai Sukai toxalida Wata sabuwar
annobahankulansu sukatashi tsoroyabaibaye xukatansu
sukafara tunanin rugawa aguje bakomai yafurgita Sarki
Sauwar da Jama,arsaba Face ganin Gimbiya Nariyya itada
wasu Barka bakan Dakaru kimaninSu dari uku sannan
kowannensu yana kan wannan katuwar kunama wanda
Guda dayama tagallabi Jama,a nanfa Gimbiya Nariyya
takwarara ihu sannan tabarkeda dadariya inda tarika
cewa kai Karamin Sarki wanda baxai iyakare kansa daga
abokan gababa lallai kasani dayanku baxaiTsiraba domin
nayi rantsuwa sainakashe kowa awannan birni domin
indau fansan wulakancin da kukaimin takwarara ihu tace
dadakarunta taje Kufada cikin gari kukashe kowa kada
kukyale koma Dakarun Kasar Balwan suka jadaga inda
Sarki Sauwar yakwarara ihu yace yaku jama,ata lallai
abisa,Umurnina matada maxa yaro dababba kada abar
kowa bakidaya kufuta awannanbirni takofar Gabas
domin baxamuiyadaukan lokaci maitsawo muna yaki da
wannan annobaba xasui galaba akammu domin
Shaidanune daga Duniyar Hatsabibai take jama,a sukai
baya sukarika tarkata yaransu da tsofaffinsu suna ficewa
abirnin inda Dakakkun jarumai yan amutu suka fuskanci
Dakarun Gimbiya Nariya Sukarika dauki badadi tabbas
Sai ankashe wasu domin wasu surayu domin Dayawa
maxaje sunrasa rayuwansu inda akarke Jama,a suka fuce
abirnin bakidaya sai yarage daka dakarun Kasar Sai
Dakarun Gimbiya Nariya sunama maxaje kisan Gilla
aikoda Sarki Sauwar yaga Jama,arsa sunficedaga birnin
sai yaima Dakarunsa tsawa yace suma Sufice abirni take
sukai baya shima yabi bayansu Ginbiya Nariyya
takwarara ihu taceda Dakarunta kai tsinannu kada
kubarsu sufuta inasun makara aisuna Futa sai Sarki
SAUWAR yanuna kofar birnin da yatsansa yana karanto
wasu sidirorin tsafi take kofar tashafe bubukofar Futa
tarufeda Dakarun Nariyya, takwarara ihu tadubi duk wata
hanyada tasani amma saitatarar Kofar atoshe take
sannan katangar Kasar bakidaya takara tsawo fiyeda kima
Gimbiya Nariyya tai umurnida arusa katangar amma abin
yagagara nanfa tarika karanto tsatsuba da tsunvvurikai
amma abin yagahareta adaidai nanne Sarki Sauwaryakalli
Dakarun Xumunci yace tokunji bala,inda mukeciki Yar
uwan mahaifina takoromu abirnimmu abincimmu
dukiyarmu dabbobinmudakomai namu sunacikin
birnimmu sannan abintashin hankalimma koda yaushe
Sarauniya Nariyya da Dakarunta,xasu,iya Fasa katangar
suriskemu wanda idan hakan tafarumukumaSai
buxummu Sai SadaukiAmirul Jaishi yace Dukda yake
cewa munahanyarmuce taxuwa samoma shugabammu
Magani a Kayaba yaxama dole Gobe mutunkari GINBIYA
NARIYYA domin mufatattaketa itada Dakarunta,Al,amarin
Sukairuf,kuwa tunda sukatsiradagaharin xakunannan sai
suka sami wata tushen bishiya suka xauna domin su huta
kayyada sunsan masifan dake tushen bishiyannan
todabasu xaunaba domin xamansu kedawuya saisukaga
ganyayyakin wannan itaciyar Sunakama xubowa kasa
suna taruwa aguri gudu suna wani jujjuyawa Sukai yawa
Ganyayyaki sukai dam akwalla ihu Sai Yabayyana, karr
uba tsananin tsoroda furgita SAIDA KAIRUF,KILXAM
YARIMA LAMIR,DA XAMIR SUKAMIKE ATARE SUKWARARA
IHU TABB NAFCE NANUFI RUNFAR SHAYIII kuhuta abokai

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment