Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kanada dakaru
aljannu da mutane sannan kai gagarabadaune afagen
tsafi amma kai wawane Sarki Kaushatu yakwarma ihu
yace kai yaro xaka mutu Yaro yace amma sai karigani
mutuwa lallai kasani ni Kairuf baxantaba Yarda Inxauna
akarkashin wani axalumin sarkiba mutun ko aljan,adaidai
wannan lokacinne Wani jibgegen tsuntsu yai Wuf
yasunkuci Kairuf yai sama Kaiya Sarki Kaushatu
yakwarma ihu yacilla wata takobi takobin tabi bayan
tsutsun damasifar gudu kamar walkiya takobin takurema
tsuntsun gudu takaimar sara tsuntsun yakauce amma
ahaka saida takobin tasare katon Fiffikensa guda daya
tsuntsun yakwarma ihu sai yabace asararin Samaniya
inda takobin tarika kaikomo asama tarasashi dole tadawo
kasa Sarki Kaushatu yace lallai wannen koma wanene
yajama kansa da ahalinsa Bala,i bamakawa saina kashe
nashi, yasaki linxamin dokinsa yai yamma yana cewa
maxaje kubiyoni Al,amarin tsuntsunnan kuwa baidira
akoinaba Sai gaban Sarki Raban inda yake tsaye agaban
tarin dakaru kimanin Miliya goma yadira amatsayin
Mutum yanarikeda Kairuf an yankemar hannu daya
dakaru suka Saramai gamida jinjina yamikama Sarki
Raban Yaro Kairuf Sarki yakarba yadafa kafadar Sadaukin
yace dakyau Sarkin Yaki Kurban dukda cewa karasa wani
sashi na jikinka toka tseratarda Dakarummu daga axabar
mutuwa domin badan kaimin alkawarin cewa xaka
kawomin wannan yaroba toda ko Jama,ar birnin
Sharkure zasukare Sai na fuskanci Sarki Kaushatu da yaki
Sarki Raban yakama hannun Kairuf yakwarara ihu yace
yaro daga yau kaxama mallakina lallai xaka xauna afadata
tsawon kwanaki talatin yadaga murya yacedaganan kuma
naxama Sarkin Duniya baki daya Kwatsam Sai ajiwata
murya nacew Kai wawa Sarki Lallai kasani baxaka taba
xama Sarkin Duniya atare kuma alokaci guda Sarki Raban
dadakarunsa sukaidububa ixuwa Inda wannan murya ke
futowa dankari aisai sukai toxali da Dakarun xumunci su
goma Shabiyu abisa Fararen Dawakansu Sarki Raban
yakwarma ihu yace kai tsinannu suwayeku daxaku shigo
cikin birnina sannan kukaryatani agaban jama,ata lallai
sai kun gwammace kumutu amadadin kurayu yadaga
murya yace tabbas abisa shishshigi dakaranbani daku,aita
agarene sai na dandana muku bakar axaba Jaruma Miira
tace kai wawan Sarki Kasani Sanin komu suwayebashida
dawani amfani agareka kasaki Yaro Kairuf yaci gabada
tafiyarsa shine samun saukinka kuma xama lafiyarka da
jama,arka tadaga murya tace idanko kanaso kasan komu
suwaye tokasabama umurnimmu domin sai munmuku
mugunyar axava tayadda xakurika mutuwa kamar
Kwarinda suka shaki guba Sarki Raban yafusata
yakwararaihu yadakama dakarunsa tsawa yace kai
maxaje ku yankumin kan yarinyarcan mai rashin kunya
domin yazamo darasi ga yan uwanta Samada katti darine
suka xaro makamai sukai kukan Kura sukaikan Miira saita
murmushi tajijjiga mashin dake hannunta takwarara ihu
tatunkaresu tana wani ihu suka hadu akai kwaram tashin
farko tasoke katti bakawai atare taxare mashi tahallaka
ashirin dakarun suka fusata suka xagayeta sukarika
kaimata Sara dasuka itakuma tawanxu tana karewa
gamida maida martani aikoda taixaiya sau uku acikin
abokan gaba sai,takashesu bakidaya Ran Sarki Raban
yabaci yakwarma ihu ya,umurci Dakaru dubu dasu
dakama Miiraa Wawa dakarun sukai Kuwwa sunufi Miira
afusace Kairuf yaceda Sarki Raban lallaifa kasani
mutanenka dubu babu wanda xairayu xanbaka Shawar
kodai katura daukacindakarunka kokuma kamikani
garesu Ko Kallonsa Sarki baiyiba inda Miirata afkama
dakarunnan dawani masifaffen yaki tarika kaimaxa kasa
tana sare kawuna gamida datse kafafu kaiya aihakan
nafaruwa sai Sarki Raban yai umurni dabakidaya
Jama,arsa dasu afkama Miira kaiya Wannan shine babban
kuskurensa Domin lokacin da curin dakaru miliyan goma
sukai ruri gamida kwarara ihu sai sukaikan Miira afusace
kaiya ai atare kuma alokaci guda Dakarun Xumunci
surafka ihu sannan suka xare takubba sukadaidaita
Sahuda Miira Sannan suka futa aguje suka fadama
Dakarun Sarki Raban da Sarada Suka hoho bakyaubadadi
maxa maganin maxaainan Sadauki Amirul jaishi yarika
Faskare kan makiya kamar mai fasakwakwa dandatsa
kasusuwa yake kamar mahauci dakashi Sarki Lukman
yarika xarya atsakankanin makiya yana musu kisan gilla
Inda daukacin Dakarun Xumunci surika saukema makiya
BALBALIN BALA,I yaki yakaxanta KAI SHAYI{#BANGONDUNIYA PART 3C;;#3D} Bakin gumurxu yaci
gaba wanxuwa tsakanin #Dakarun;;#Zumunci da
Dakarun Sarki raban kura taturnuke ilahirin Gari ihun
maxaje yacika Kunnuwa mutane Gimbiya Ela tarika
Farautan rayukan maxaje tana ingixasu lahira duk inda
tasa gaba mutuwa akeyi Shiko yarima Lurwan sai yarika
amfani dawasu kananan wukake yana Farke makogwaran
makiya kaiya Futuna bakyau tabbass Masifa akwance take
kuma Allah yatsinema maitasota domin kisan yayi yawa
barnan rayuka ya kaxanta bisa Tilas Dakarun kasarShark
suka jabaya jini yabata ko,ina gamaxajenan kwance
kamar m Kiyashi matattu gawasu akareraye wasu sun
rasahannaye wasu antsire musu idanu,inda wasu
bakidaya kafafunsu akasare Hankalin Sarki Raban yabaci
yakalli tarin gawawwakin Jama,arsabirjik akasa Sai
yakwarara ihu akarke ya murtuke Fuska sannan
yakarema Dakarun Xumunci Kallo saikuma yabushe
dadariya Kamar Xararre yanuna Dakarun xumunci yace
kai Tsinannu tanbadadddu lallai kuba mutane bane
annobace maifasa Gungun al,umma amma abisa kisan
kiyashi dakukaima Jama,ata tabbas ayau kuma Zakumutu
yadaga Murya yace inarantsuwa da Furfuran mahaifina
kaf Saina Kasheku kawai sai yasabi Suburbudu TALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA
.
Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc,
.
A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja,
.
Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi
.
TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA
.
1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31,
2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu,
Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu,
Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook,
.
Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar,
Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa
.
Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99%
Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng
Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg
kalaman
tsafitake yakama kumbura yana girma yana Fadi
al,amarin yatsorata kowa domin tsananin kunburan da
Sarki Raban yakeyi yanadabda Fashewane can sai
yaibindiga Tass yafashe hoho tsafi gaskiya maishi ai yana
tarwatsewa Sai gawasu Jaruman Fama sugoma shabiya
sun bayyana Dukkaninsu kamanninsu daya da Sarki
Raban sunacikin bakar Damar yaki Sunyi jugum kuma
sunyi dirgija Kamar wasu Shaidanu atare Kuma alokaci
guda Dakarunnan iridaya masu kamanni daya sukwarara
ihu gamida xare takubba sikai kan Dakarun Xumunci
su,afka musu da yaki maitada hankali tabbas awannan
Karan Dakarun Xumunci sunji Sauyi domin sunsha
mutukar wuya da hatsabiban mutanennan domin sun
gallabesu sunkuma takura musu harma sun yanki Sarki
Lukman da Jaruma Miihal koda Boka Barnuhu yaga
al,amarin Xai kwabe Sai yatsala ihu Sannan yasabi
Sambatu irinna mannya matsafa yana Sambatu yakallon
Gilmawar dakarunnan Shabiyu masu kamada Sarki
Raban aisai yalura dukcikansu irin yakidaya sukeyi kuma
basa Iya aikata komai Sai wani guda daya
acikinsuyamotsa wanda kuma Shine ke Kafsa yaki da
Sadauki Amirul Jaishi kawai Boka Barnuhu yadaga
muryayace yakai sadauki Amirul Jaishi lallai kasani kaine
xaka kawo karshen wannan yaki Domin Kaine kake fafata
yaki da Sarki Raban Sauran duk tasirin tsafine kawai kaiya
aikoda Sadauki Amirul jaishi yaji Furucin Babban Boka
Barnuhu sai yakwarara ihu yafara Saukema Sarki Raban
masifar yaki Salosalo nantake yakuntata Sarki Raba
yatakurash yagallabeshi yatoshema Sarki Raban duk wata
kofan tsira tun yana iyakai Sara har yakasa saidai maida
martani kuma bakidaya suma Dakarun masu kamadashi
sunkasa aikata komai anacikin wannan yanayine Sadauki
Amirul Jaishi yakwararama Sarki Raban wawani wawan
Sara agadan baya bayan yadare sannan yabarke da jine
tsananin masifar xafin Sara saida Sarki Raban yasaki
takobinsa BAKIDAYA dakarun masu kamadashi sai suka
bace Sadauki Amirul Jaishi yasakafa yabanke Sarki Raba
yai Sama yafado kasa yai yunkurin mikiwa amma
yamakara Domin tuni Dakarun xumunci sun kewayeshi
kowannensu narike da Ta kobi tilas yamika wuya Boka
Barnohu yace aikamakara lallai koda mun kyaleka araye
to nangaba xaka hadakai da makiyammu domin
kuyakemu Boka Barnuhu yadaga murya yace maxaje
kusaukemar ajalinsa take suka sanya takubba Sukamai
Ruwan Takubba nan tasa takare Sarauniya Atine
yarmama tarungume yaro Kairuf tace kadaure yaro lallai
damu dakai Axaluman Sarakuna baxasubarmu muhutaba
kuma muma baxa mubarsu su hutaba tadaga murya tace
lallai baxamu hutaba har sai munkai Sarkan Ajali
BANGON DUNIYA awannan gari Dakarun xumunci suka
Kwana biyu harda yaro Kairuf akwana na uku suka Shirya
suka bar Garin suka nausa Kudancin Duniya Inda Kairu
yabacemusu adokar daji yayi mutukar nisa atafiyarsa
inda yashiga wani Dajimai dankaran kyau rairayine
kasaryankin sannan akwai manyan itatuwa dogaye ga
Koramu kota ko,inawata iska mai dadi tana kadawa
ahankali tana bada nishadi Kairuf yacigaba da tafiya
acikin wannan Rairayi har yariski wata katuwar Fadama
maidaukeda kayan marmari kala kala nau,i
Mangwaro,ayaba ,inibi kashu,abarba gwaba dadai Sauran
yayan itatuwa masu dadi kaitsaye Kairuf yafada cikin
Fadamar yakama cin yayan itace cikin Shauki kwatsam
sai yaga wani katon tantikawai sai yashige dankari aisai
yaga wani katon Teburi cikeda kayan Dadi Soyayyun
naman kaji tsuntsaye dasauran dabbobi ga nau,in irin
kowani abinci tuni yawunsa Kairuf yatsinke dama andade
ba,ahaduba kawai sai yahaye Kujera yatasa
kayayyakinnan daci tamkar damashi aajemar idansa
yarufe yaci wannan yaci wancan to alokacinne wasu yara
suka shigo cikin Tantin subakwai dukkansu Shekarunsu
basu wuce nakairufba KAI NIMAFA XANTABA KAYAN
DADINNAN#BANGON;;;;#DUNIYA;;#PART;;#3ELokacin da Kairuf
yadagakai yaga Yara bakwai atsaye akansa sai yadakata
dacin abincinda yakeyi yaxuba musu idanu kamar yaga
bakin mayu afusace yara shida suka xareWasu kananan
takubba sirara sukai kan Yaro Kairuf sai yamike Kafin su
afkamar sai daya yaron dabaiyi yunkurin fadamasaba
yadakamusu tsawa yace kai abokai kudakata Wannanfa
bakommune yaran sukatsaya cik suka kalleshi suce
wayeshi kuma ya akai yaxamo bakommu yaron yace
kukalli wuyansa SarkanAjaline arataye ai yaran nakallon
wuyan Kairuf sai bakidaya suka xube agaban Kairuf
sunacewa barka daxuwa babban bakommu Kairuf
yakallesu cikin rashin yarda yace kusuwaye yaya akayi
naxama bakonku alhali bantaba xuwa wannan yankinba
Yaron yace Kakwantar da hankalinka Ni sunana Yarima
Lamir wan'yannan kuma abokainane Sunayensu Lahur
Laxmir Lator Ratol Fakir dakuma Xamir, Lamir yacigaba
dacewa mahaifiyata itace Sarauniyar Kasarmu maisuna
Tambux babbar kasace mai daukeda mutane sama da
miliyan dubu goma Mahaifiyata Munaya takasance tanaji
dakarfin mulki da girman ixxa taka karya wanda taso
tadora wandataso domin tanada karfin
Rundunaxunxurutun maxajen Fama samada miliyan
dubu biiyu Babu abin Mahaifiyata takeso Face taga
kasarta nakara fadada wannan daliline yasa take yakar
kananan masarautuda manya tanahadesu acikin
masarautanta tabbas Mahaifiyata Wato Sarauniya
Munaya xata iya aikata komai kuma xata kashe kowaye
saboda karagan mulkinta Yarima Lamir yace kasani yakai
Abokina Kairuf kasar Tabux tanada manyan birane guda
bakwai kuma sarakunandake mulki awadannan birane
bakidayansu yayyinane Uwammu daya kuma ubammu
dayaNine karaminsu amma sunyi mutukar tsanata
saboda tsananin tsanata dasukayi saida suka haramtamin
Shiga biranansu bakomai yasa suka hanani Shiga
biranensuba Face ra,yimmu dasu yasha bambam domin
su sunkasancene Axxalumai nakarshe suna mutukar
gallaxama talakawa suna kwace gamasu dukiya sannan
sunaauran matayen dasukeso koda matan basa sonsu
tsananin xalunci laifi kadan sai ayankema hukuncin kisa
sannan awashe gidanka tonikuma aduk lokacin danaji
wannan danyan aiki tofa bana iya shiru shi yasa suka
samin dokan shiga biranansu saidai inyatsa ababban
birnin Tambux inda itama Mahaifiyata muke rikicida ita
aduk lokacinda taiwani danyen hukunci saboda
hakaitama mahaifyan nawa tatsaneni domin halimmu
yabanbanta YarimaLamir yace kasani yakai Kairuf nina
dauko haline na Mahaifimmu Sarki Samarax wanda shine
asalin Sarkin Yakasance Sarkine Adali kumashugaba mai
sun jamaarsa saboda tsanani adalcinsa saida anemi
talaka akasarmu akarasa kowa kagani akasar tambutu
yanada wadatarsa daidaishi wannan Adalici na
Mahaifimmu yana mutukar konama Mahaifiyarmu rai
itada yayyina subakwai suna matukar jin haushinsa
suntsani rayuwansa akullun sunacikin yimar Fatan
mutuwa kodasuga abin yakiKarewa kullum sunamai fatan
mutuwa amma kociwonkai bayayi saisuka hadakai
dabokaye sukamai tsafi suka sanyamar cutar mutuwar
rabin jiki yakasance kullum yana kwance Mahaifiyarmu
tahaye karagar Mulkinsa inda tasauke Sarakuna bakwai
masu mulkin birane bakwai tadora yayanta bakwai suka
fara gudanarda Mulkin kama karya tabba ahalin yanxu
jama,ar kasanmu sunacikin bala,i,da musifayarima Lamir
yaci gabadacewa dalilinda yasa nasanka shine Watarana
mahaifiyarmu tashirya taron na xallan yayanta Muka taru
aturakanta mutakwas biyar Maxane sai mata uku
mahaifiyarmu tafara magana tanacewa yaku yayana
nakirakune domin isanardaku cewa munadab da mulkan
Duniya bakidayanta mamaki yakamamu inda babbammu
yace ya Ummi Lamir mekikenufi dacewa munadab da
mulkan Duniya Mahaifiyarmu tai murmushi tace kusani
yayana Rikici yaballe aduniya adalilin bayyanar Sarkan
ajali Sarkace wanda duk wanda yamallaketa to
bamakawa Sai Sarakunan duniya sunmasa mubaya,
jaruman duniya xasukasance suna musu biyayya bokaye
da manya matsafa kai har aljanu bakake da Farare indai
Kamallaki Sarkan Ajali tofa Sai kajuyasu kamar Waina
Aikoda yayyina sukaji wannan labari saisuka mike sukace
yake Ummi Lamir muna neman ixininki dakibarmu
mushiga Duniya muma ai gwagwar mayan neman Sarkan
ajali damuMahaifiyarmu tace aa yara abindanakeso daku
shine kukasance cikinshiri domin ahalin yanxu Sarkan
tana wuyan wani yaro mai suna Kairuf yatunkari
BANGON DUNIYA domin maida Sarka maxauninta
indamiyagun halittu aljanu da mutane ke farautansa
domin duk wanda yainasaran kame Kairuf har
yaikwanaki Talatin taredashi to Sarkan Ajali taxama
Mallakisa Kuma yaxama Sarki Duniya bakidaya Hansaru
tace ya Ummi Lamir,to tayaya xamu mallaki wannan
Sarka inbamu shiga Duniyaba Mahaifiyammu tace
Yaxama Dolene Yaro Kairuf yaratso takasammu tadaga
murya tace inko yashigo to har abada baxai futaba saiyai
kwana Talatin ahannunmu sannan mucire Sarkan
awuyansa Muyankashi musha jininsa domin samun
tabarakinsa nan yan uwana sukama Murna sunacewa
lallai idan duniya taxamo akarkashimmuba,dan,adamba
aljannuma da dabbobi sai sundandani axabarmu tabbas
sai kowani Halitta yagwammace mutuwa amaimakon
yarayu Tsam namike hankalina atashe xanfuta sainaji
Mahaifiyamu takira sunana tace Lamir nasan hankalinka
yatashi jin Duniya zata shiga masifa ahannumu tokasani
awannan karanbubu dagin kafa duk wanda yace xaishiga
tsakanimmu da burimmu to xamu kaudashi adoran kasa
kowaye, wasu hawayen takaici sukwararo afuskata nafice
adakin kaitsaye dakin Mahaifimmu na nufa inashiga
Sainasha mamaki Domin axaune naganshi yanacin abinci
da hannunsa babu wata alamar cuta ataredashi Makaki
yakamani mutuminda koxama baya iyayi to tayaya
yasami wannan lafiyar, KAIKAI YAU DARIGAMA
ANKIFARMINDA SHAYI
[#BANGON;;;;DUNIYA #PART #3F] yarima Lamir yacigaba
daba Yaro kairuf labari yace alokacinda nashiga dakin
mahaifimmu sai nasha mamaki ganinshi axaune bisa
kujerayanacin abinci da hannayensa cikin sanyin jiki
nakarisa gareshi nadurkusa agabansa nadafa
kafafunsanace ya babana ya,akai kaida komaisai ammaka
saboda cutar mutuwar tsagin jiki datasame naga kana,iya
aikata komaida kanka Mahaifinayaiwani murmushi
maikamada,Yake yace kasani yakai dana nadade
dawarkewa to,amma inatsoran mahaifiyarka da yan
uwanka domin mutukar suka sanna sami lafiya to
bamakawa sai sunkasheni kodanaji wannan magana sai
nafasheda kuka nakama hannun mahaifina inacewa kayi
hakuri babana banida Karfin da xan iya kareka daga
sharrin yan uwana Mahaifiyana yace karkadamu dana
komai xaiwuce akamme kashigo gurina naga alama,akwai
tashin hankali afuskanka takenabashi labarin Sarkan Ajali
dakuma irin shirin da mahaifiyammu da yan,uwana
sukeyi domin kamakaSai mahaifina yacemin to aikaine
xaka taimaki Kairuf Sanna wannan tafiyama dakai xa,ayi
lallai wajibine karaka Kairuf Bangon Duniya nabude baki
xanyi magana sai yadaka tardani yace kamaida
Rayuwanka alanbun Gabar kaida abokanka lallai
watarana xaku hadu daKairufacikinta Sannan xaka iya
ganeshine tahanyar Sarkan Ajali dake Rataye awuyansa
domin itanadabanne aduk lokacin dakakalleta tosai
taxamo maka wata halittan Xaki giwakura damusa dadai
sauransu sannan tana sauya kala tamkar Hawainiya tokaji
Dalilin da yasa muka kiraka abokimmu sannan bakidaya
abokammu xasu rakaka xuwa Bangon Duniya Kairuf yace
ina wannan tafiyace bisa umurni Sannan ba,acemin
intafida kowaba saboda haka lallai baxan aminta dakaiba
Kafin sukara cewa wani abu Sai sukaji karan tafiyar
dawakai dakuma ihun maxaje koda Kilxam yaleka waje
sai yai toxali da RundunanMayaka Fiyeda miliyan biyu
summa Fadamar kawanya aguje yadawoyaceda
abokansa lallai munacikin Hadari domin Sarauniya
Nufayace dakantataxoda dakaru masu yawa kawai saimai
Sanarwa yafara Sanarwa yakai Yarima Lamir lallai kasani
bakidaya Wannan lambu tana xagayaneda maxajen Fama
bakuda wani hanyar tsira saboda haka Mahaifyarka Mai
girma Nufaya Sarauniya kasar Tubax tana umurtanka
dakai dayaro kairuf da abokannka kufu kokuma idan
dakaru sudaka muku wawa lallai saikun dandana
mugunyar axaba nanfa hankalinsu yatashi Sai Yarima
Lamir yacekukwantarda hankalinku Nida Kairuf da
Kilxam dakuma xamir xamufuta takofan Sirri lallai
baxa,akamamuba sannan yanuna abokansa guda biyar
yace kukuma xaku futa xuwaga mahaifiyata daya
bayandaya lallai kada kufutada sauri domin mu
yaudaresu har mui nisa tuni Kairuf Lamir Xamir Kilxam
sukabi wata boyayyiyar hanya tasirri saida sukainisa
sannan suma yara biyardin sufara futa,Kairuf Lamir
Xamir Kilxam sukaita gudu inda suka shiga wani
ramimaikama darijiya Sukaita gudu kaman ransu xai futa
saida sukai sa,ahudu suna xula gudu sannan suka fuce
araminnan sai suka tsinci kansu nesa dabirnin Tunbax
Lamir yace karmu tsaya muci gabada tafiya nanfa sukaci
gabasukai nisa sosai kwatsam sai sukai kicibis da Sarki
ShamruXu daya daga cikin yayyin Yarima Lamir
datawagarsa na maxaje miliyan guda nanfa Yara sukai
Cirko cirko dakaru Suka kewayesu Sarki Shamruxu
yakeceda dadariya akarshe yadaure Fuska yace kai kanina
Lamir nagode maka dakakawomin Kairuf Dama nasan
Mahaifiyarmu baxata iya kamakuba shi yasa nakafa
natsare awannan wuri Yarima Lamir yace aa Yayana lallai
kasani babu abinda xaka,iyamana gwara kakyalemu mui
tafiyarmu inko kaki tofa Kaida Jama,arka xakuhallaka
SARKI SHAMRUxu Yakeceda dariya yace kaiyaro ninafi
karfin kaimin Baraxana daMutuwa domin kasanni Ajaline
maikashe kowa Yaitsawa gaDakarunsa yace kukamemin
yarannan muigaba dakaru Sukayo kansu Sai Lamir yace
Abokai kukama hannuna dasauri suka rirrikeshi kawai Sai
yaran suka xamawata guguwa subi iska sukai Gaba Sarki
Shamrux yakwarara ihu yacewannan yaron saina
kasheshi ahaduwarmu tagaba Awani kungurmin daji suka
bayyana mai tsananin Sarkakiya nankuma yuwa tasasu
agaba Gashi babu guxiri ataredasu Lamir yadubi Kilxam
yace Kaine Mafarauci saikashiga daji kasamo mana abinci
take Kilxam yamike yashiga Daji dakikai Sittin saigashi
yadawo da wata karamar barewa sukai murna take Xamir
yafotoda duwatsun kyastuwa yahada kirare yatashi wuta
suka gasa barewannan suci Sukoshi sukasha ruwa
abinkada Gaji yayyu aisai sukama barci tamkarmatattu
Sudai sunfarkane Sugansuawasu Katon keji andorasu bisa
Wata katuwar giwa suna tafe awata Katuwar Runduna
tamutun miliyan goma Hankalin yarannan
yatashisukakalli juna Kairuf yace wananna kuma suwaye
sukamemu YarimaLamir yace nidai bansansuba Sai
XAMIR yace nasansu rundunan majusawane masu
bautan wuta karkashi Sarki yaki Kanwar bashida tausayi
kuma basu hada hanyada imaniba Lallai muna cikin
hadari Kawai sai sukaji ankwatsatsa ihu mairaxanarwa cik
akatsaida tafiya Saiga tawagar Sarki Kaushatu danka,ana
suna tuttudowa kamar tururwa bakidayansu suna
sanyaneda bakaken kaya damiyagun makamai yawansu
yawuce kima makamansu abin tsorone nanfa sukai sahu
Sufuskanci rundunar majusawa masu bautanwuta nan
afara kallon kallo gamida hararan juna Yarima Lamir
yace wayannan kuma Suwaye Kairuf yace tawagace ta
Sarki Kaushatu dankan,anaTunku maikai yaro makisa
jikan Sarki Kurungu mugun kifi kada naganinka yakwana
da yunwa birida gatari kashemai gona Kura mai cefanen
al,muru kowa yajadakaixaiyi asara kobaiyi takudiba to
xairasa ransa Dankari koda YarimaLamir Kilxam Xamir
sukaji cewar Rundunan Sarki Kaushatune Sai hankulansu
yatashi sukama kyarma suna xuma domin sunada labarin
tsinancewarsa,GIRKI YASAUKA
#BANGON,,,DUNIYA,,,PART,,,#3G Lokacinda rundunan Sarki Kaushatu sukai Sahu sufuskanci Dakarun Majusawa sai akama KallonKallo gamida hararan juna Can Sarki Kaushatu Tunku maikai yaro makisa yafuto gaban Rundunarsa yai kururuwa yadakama Majusawa tsawa yace kai Majusawa yan bautan wuta lallai kusani Nine Dakaina basakoba kuma bukata dayanakesodaku Shine Kumiko Yarannan guda uku cikin Ruwan Sanyi Nikuma nai muku alkawari Zambarku Kurayu kuda iyalanku, Wannan Kalma taharxuka xuciyar Dakarun Majusawa inda suka fara tsuma suna Cixan baki Shiko Sarkin Yaki Kanwar ransa yadagule kawai sai yakwarara ihu yanuna Sarki Kaushatu da tsinin Mashiyace karyane lallai da akwacema yaro riga to gwara ayagata yadaga murya yace lallai akam mumikama yarannan tofa Saidai murasa Rayuwammu bakidaya Sarki Kaushatuyakwarma ihu yaima jama,arsa tsawa yace kai Maxaje kumutstsikemin kananan Kwarinnan dakarun Sarki Kaushatu sukwarma ihu sukaikan Rundunar Majusawa Inda Suma Majusawan Sukwarara ihu gamida xare takubba sukafalla aguje kaiyasa, aka hadu atsakiya akai kwaramkwatsam nan Masifa takullu bala,i yawanxu akafara misayan takubbaafara asaran Rayuka jini yafara Kwarara nanfa kawuna sukarika tashi Sama jikkuna surika xuba akasa yaki yakaxannce akowani bangare kisa akeyi Saidai Majusawa sunnuna cewa sufa ma,abota bautan wutane Domin suna kisa datakobine kuma suna kone makiya dawuta nanfa suka rika ma Dakarun Sarki Kaushatu kisan rashin mutunci kayya maza suke maganin maxa domin Sarkin yaki Kanwar yafurgita maxa domin da masu biyu yake wannan yaki duk inyakaiSuka sai yasoke samada maxaje arba,in dankari Nanfa yaxamema makiya annobar mutuwa yarika Saukemusu Salo salonamasifar yaki tamkar wutan daji haka yake babbake jama,ar Sarki Kaushatu duk inda yajuya saikaga gawawwaki na xubewa kasa jini yarika malala ihun maxaje yacika ko,ina Karan haduwan takubba yayawaita Wuta kama asassan filin yakiduk wannan Masifa da akasaukema Juna Sarki Kaushatu na gefe yana kallo shida Sarauniya Za,uma koda yalurada kyau sai yafahimci wasu abubuwa biyu dake Faruwa awannan yaki abu nafarko shine Dakarun Majusawa Samada dubu gomane kexagaye da katuwar Giwannan daSu Khairuf sukekai dakarun sunkafa sun tsare basabarin wani makiyi yakusanci Giwannan face sunturashi kiyama ahaka suke tafe awannan yaki aikinsune sukare lafiyar Giwannan dakuma Kairuf da abokansa koda Sarki Kaushatu yafahimci Fasalin yakin Sai yakwarma ihu yadubi Sarauniya Za,uma yace yake Xa,uma lallai tsinannun Majusawannan sunshiryama wannan yaki kuma babban burinsu shine sugududa yarancan uku tokitunkari Giwarkitarwatsa masu bata tsaro sannankijuya akalan Giwan tanufi Kudu amaimako Yamma yadaga murya yace lallai duk waniHalitta mutun ko,aljan mutukar yaikokarin shiga tsakaninki da burinki tokisadashi da,ajalinsa nikuma xantunkari Sarkinyaki Kanwar dake kashemin Jama,a kamar Karya wohoho aisai Sarauniya Za,uma tabarka ihu wanda yatsorata kananan Jarumai suka Furgita ta,afka Filin daga nanfa tafarama makiya kisan gilla tamkar wutar kara haka take babbake maxajetana bude hanya har ta,isa gurin dakarun majusawa masu ba Giwar tsaro kaiya aikoda Sukai ido biyu da ita suka fahimci niyyarta nason Kwaton Giwannan aisai sukayo kanta suka yamyameta surika kaimata miyagun sarada suka inda itakuma tawanxu tana karewa gamida maida martani tana musu kisan Gilla shiko Sarki Kaushatu dan,kan,ana sai yakwarara ihu yadaka tsalle yatashi sama yarika taka wuyan maxaje yana karyawa gamidasa Mashi yana burma kawunan makiya ahaka har ya,isa gurin Sarkin Yaki Kanwar Yasa kafa yadaki Kanwar akirji tsanani xafin Dukan da karfin Dukan da Sarki Kaushatu yaima Sarkin Yaki Kanwar Saida Sarkin yaki yai Sama Sannan yakife akasa wannan lamari shine yai Sanadiyar yaki yatsaya cik Dakarun Sarki Kaushatu suka rika huci Inda Dakarun Majusawa idanunsu yakomaKan Sarkin yakinsu dake kwance jini tabaki ta hanci tsammaninsu yamutu tsoro yafara ratsa xukatunsu Sukuma Jama,ar Sarki Kan,ana Sufara Murmushin Samunnasara amma sai Tunanin kowa yacanxa al,amarin yagirmama lokacinda Sarkin yaki Kanwar yamiki tamkar mashi yakwarma ihu yasa kafa yabanke Sarki Kan,ana, sarki Kan,ana yai Sama amaimakon yafado kasa Sai yamakale asama yakama babbaka dariya tamkar xararre, can yadaure Fuska tamkar yahango mutuwarsa yace kai majusawa lallai shugabankuyakira muku masifa yakuma Gayyaci mutuwarku bakidaya sarkin yaki Kanwar yadaga murya yace Karyanka tsinanne lallai baka isa kakashemuba saidai mutuwar kasko wohoho ran Sarki Kaushatu yabaciyakama gunaguni yana Sambatu gamida ambaton wasu hardaddun kalmomi nasurkulle kawai sai asaki wani kara,maitsanain karfi tamkar Fashewar Dutse dif haske yadauke duhu maitsanani yamamaye ko,ina jama,asushiga cikin tashin hankali datsoro domin Saboda tsananin Du kotafin Hannu mutun bai,iya gani Nanfa Jama,ar Sarkin Yaki Kanwardana SarkiKaushatu bakidaya sukashiga rudanin rashinSanin mexai faru acikin wannan Bakin Duh shiko Sarki Kaushatu saiyarika ketadariya Yanama kansa kirari yanacewa Wane mutum wane aljan karyan yaro karyan uban yaro ni Sarki Kaushatu dankaN,ana yarafka ihu gamida ambatun wasu kalaman tsafi take asaki watatsawa da walkiya kayya ai saijama,asuga wasu kananan Gatura masu tarinyawa suntunkarosu Kankace haka gaturan sunfada cikin bakin Duhunnan nanfa akarika jin ihun maxaje gamida feshinjini can,akaji Shiru Sannan duhu yayaye Haske yagauraye ko ina kayya aisai ga Ilahirin Majusawa Kwace ammusu kisan wulakanci amma akwai abu daya da ya furgita Dakarun Sarki Kaushatu, yakuma hassala Sarki KAUSHATUN KANSA shayi,ya,isofaTALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA
.
Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc,
.
A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja,
.
Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi
.
TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA
.
1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31,
2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu,
Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu,
Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook,
.
Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar,
Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa
.
Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99%
Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng
Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg

BANGON DUNIYA
Littafi na hudu 4
Na Ibni Abdullahi Abdullahi
Ebook created by Shuraih Usman
Publish @ www.hausaebooks.com.ng
;;;;#BANGON DUNIYA;;;;;;0;;;;;#30
Bakomai yafurgita dakarun Sarki Kaushatu ba yakuma Hassala SarkiKaushatuba Face ganin ilahirin Dakarun majusawa Sunmace amma Shi Sarkin yaki Kanwar yana tsaye yaja daga saihuci yakekamar bakin maciji Ran Sarki Kaushatu yabaci yace kaitsinanne shinkai baxaka mutubane lallai Kamar yadda Jama,arka suka mace tofa kaima Saika mutu Kawai Sai Sarkin Yaki Kanwar yakeceda dariya kamar mahaukaci akarshe yakwarara ihu yanuna Sarki Kaushatu da tsinin Mashi yace kai Wawan Sarki Fandararre lallai kasani Sarautan Sarkin yaki ba,abanxa ake Samuntaba saboda haka kafin kakasheni lallai kana bukatan Jarumai kamata guda dari hoho kalamansa sunbatama Sarki Kaushaturai yaceda dakarunsa kai maxaje Ku,afkama tsinannan kusarami ilahirin Sassan jikisa wohoho afusace gayyar aljannuda Mutane harda dodanni sukwarara ihu duu sukai kan Sarki Yaki Kanwar Shima yamaka ihu yajefar da takobin dake hannusa yadaga hannayensa Sama yana wasu sambatu gamida ambato kalaman tsafi takewasu xabga xabgan takubba suka bayyana ahannunsa yafalfala aguje yatunkari makiyarsa suna ihu shima yana ihu saida yarage Saura kiris suhadu Sai yadaka tsalle yaisama tamkar tsutsu yadira atsakiyar makiya nanfa makiya sukarufeshi Suka yamyameshi kamar xasu cinyeshi amma da SarkinYaki yararika ihu yakai wani wawan kora damada hagu yasalam aisaiga,kawuna natashi sama jikkuna naxuba kamar rubabbun kago jini yafara watsi ko,ina kaiya lallai maxasuke Maganin maza domin wani irinkisa mara kyangani duk inda Sarki yaki yatasada Sarada suka sai yatarwa maxaje yaxamo kamar wanishaidani yakasa yatsare yai rumfa inda yarikaRabana maxaje Mutuwakyauta Ida Mutuwa tarika bin bayansa tana Wafce Rayukan masu karan Kwana ihun maxaje yayawata gawawwaki yayawaita jini yarika kwarara tamkar kogi yabarke Sarki yaki yarika Ragargaxan dakarun Sarki Kaushatu bamutun ba,aljan ko Dodo duk wanda sukai kwaram tofa kwanansa yakare kai al,amarinyamunana

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment