Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuma yakaxanta Sai Sarki Kaushatu yakwarara ihu yace kai Jama,ata lallai tsinuwada La,ana tana dabda tabbata agareke sannan kuna dabda riskan Axabata Lallai lokaci kadan yarege muku kodai kukai Sarkin yaki Kanwar kasa kokuma insanya Bakar wuta takoneku Aijin Kalaman Sarki Kaushatu Sai yakarama Jama,arsa axama dakaimi suka fusata sukaima Sarkin yakiKanwar Kuri suka xagayeshi sukarika kaimai miyagun Sarada suka take suka nunamai Sarkin yawa yafi Sarkin Karfi wani Dodo yasokamartakobi agadan baya Saida yahudashi harciki Sarkin Yaki Kanwar yabarka ihu bayansa yadare jini yabarke Wani Dakare yakartamar takobaKirji take Dakarun Fama suka RufeSarkin yaki Kanwar Sara,bakakkautawa tun Sarkin yaki na maida martani yakasa yakama kare kansa nanma abin yagagara yadurkushe bisa Guiwowinsa suci gabada Saransahar yabaje akasa Sarki Kaushatu yai tsawa take Dakaru suka jabaya abar Sarkin yaki akwance jini nakwarara ajikinsa yaitsamotsamo da jini Sarki Kaushatu yakwarara ihu sannan yabusheda daririya yace kailallai wannan mutun jarumin Gaskene Kuma namijin Famane lallai ina bukatansa acikin tawagata Sarauniya Za,uma takalli Sarki Kaushatutace ranka yadade ai wannan yariga yamutu Sarki Kaushatu yabushedadariya yace baimutuba amma yana dabda mutuwa amma xamu taimakeshi domin yarayu kawai saiyasabi wasu kalaman Surkulle yadaga hannunsa daya take wani Kurtu yabayyana ahannunsa cikeda Ruwan tsafi yakwarama Sarkin Yaki Kanwar Kawai sai yamike xumbur kamar kibiya yanaxare idanu Yasungumi Takobi yana kokarin Afkamadakarun Sarki Kaushatu da Sara Sai Sarki Kaushatu yanunashida yatsa take wani Haske yashigi Jikin Sarkin Yaki kawai Sai aga Sarkin Yaki yatunkari Inda Sarki Kaushatu ketsaye Yana xuwa sai yaduka yai gaisuwa da mubaya,a ga Sarki Kaushatu yanacewa jinjina da mubaya,a agareka yakai babban Sarki Dagayau ni bawankane Sarki Kaushatu yabushedadariya yace Saini Tunku maikai yaro makisa nine Hankaka maida dan wani naka Sannan yadubiYaro Kairuf da Yarima Lamir da Kilxam da Xamir wadanda suke kan giwa yace kai hatsabiban yara lallai daga yau kun xamo abin ikona doleme kuikwanaki Talatin afadata domin immallaki Sarkan ajali Yabushe dadariya Kawai Sai Yaro kairufyadakama Sarki Kaushatu tsawa yace kai wawan Sarki kana tunanimMallakan Sarkan ajali abune mai Sauki Kamar haka tokasake karatu yaro yadaga murya yace inamai rantsuwa da Sarkan ajali dake Rataye awuyata kokwana daya baxa muyi ahannunkaba Ran Sarki Kaushatu yabaci yace kai yaro lallai kanada Mutukar Sa,a domin Sarkan Ajalina wuyanka badan hakaba da sai nayi gunduwa Gunduwa dakai tsinanne amma Dukda haka Saina xaneka Da bulalan Karfe Sarki Kaushatu yaceda Wasu dakaru kudaukomin yaronnan domin aimasa ladabi take wasu Furda furdan Aljannu Sutunkari Giwannan gadan gadandaniyyar sudauko giwan cancak yarima Lamir da abokansa sukatsoratasufara zazzare idanu amma shi Kairuff Sai yarika irga inda yafara daga daya har xuwa tara kuma alokacinne Makamakan aljanunnan Suka isa Dafda Giwarnan aisuna kai hannayensu domin damkar giwannan Kairuf na ambatar Goma kawaiSaikasa taigirgixa take aljannunnan Suka burma kasa tahadiyesu haka itama katuwar Giwannan taburma karkashin Kasa tanutse gurin yakoma yashafe tamkar babu abinda yafaru aisai Sarki Kaushatu yakwarara ihu yakama tsunburikai dakalaman tsatsuba yana haska kasada Wani jan haske natsafi koxaiga ta,inda Sukairuf suke amma babu wata alama aisai yakwarara ihu yace kai maxaje lallai akwai babban matsala kubiyoni Yasaki linxamin DokiDakarunsa sukarufamasa baya Suko Yara lokacinda Suka rufta cikin karkashin Kasa sai suka tsincikansu a AWATA SABUWAR DUNIYA SHAYII YA,ISOF{#BANGON DUNIYA #PART #31} Lokacinda Kairuf da abokansa sukarufta karkashin kasa saisuka tsincikansu awani makadeden gari maicikeda mutane gamutanen wannanbirni sunkasance dirkadirka gatsawo ga girma maxansu da matansu bakidaya shigansu iri dayane sanye sukeda Jajayen riguna da Bakakenwanduna wani abin mamaki shine bakidaya idanun jama,ar wannan birni idanusu nakan sukairuf kamar Mayu haka jama,ar wannan gari suka tsaresu da idanu Kairuf yadubi abokansa yace acikinku akwai wanda yasan tarihin wannan Gari Yarima Lamir yace wannan itace Duniyar kasa Kuma sundana muna tarkone domin cafkemu Lallai sai mundauki mataki,domin tserewa Kairuf yace to yanxu menene abinyi Kilxam yace atsarin Farauta idan maharbi ko mafarauci yadana tarko tobayakai hari Sai yaga abin Harinsa nashirin tserwa yarima Lamir yace wato yanxu tunda muna tsaye baxasu dauki mataki akammubaamma inmuka motsa xasu dau matakin akamamu kenan Kilxam yace tabbas wannan kallon nasu akwai shiri tsiya acikinsa yara sukai Shiru Can Kairuf yace abokai gashawara Dafari xamufara tafiya ahankali kamar baxa muguduba tosuma baxasu fado manaba to ammafa kowannemmu yasani muna tafiyane muna kara Sauri sannan akwai matakin daxamukai tofa saidai kafarmu takwacemu lallai kowa acikimmu yashirya gudum mutuwa takesukama tafiya atare tabbas biri yayi kama da mutum domin su Kairuf nafara tafiya sai ilahirin Jama,ar Birnin sukarika binsu abaya Kairuf yace karmutsaya kuma kada muwaiga kawai mucigabada tafiya har Xamir yasamamana mufuta tunda yagaji tsafi sukaci gaba da tafiya inda Xamir yaxaro wani karaminMadubin tsafi suna tafe yana karanto kalaman tsatsuba can yashafi madubinsa take ilahirin taswiran birnin yabayyana amadubin yakarema birnin kallo tsaf tareda naxarinkofofin garin suna tafe Xamir yanacewa wannan birni yanad girma da fadi daidai dadai sannam akwaiyawan tarin Jama, sunkai miliyan goma shahudu maxa da mata, sannan akwai kofofin shigowa wannan gari guda biyu sannan sannan akwai kofar futa guda uku dukkansuakwai masu gadi domin bakofan tsaro sannan masu gadin sunkasancene bakaken axxalumai sannan basuda yarda koda Sarki yainiytar futa tawannan kofa tofa dole sai yanuna musu wata Jar alama sannan xasu amintadashi inko sauran jama,ane tosuma akwai alama dasuke karba daga masarautan wannan kasa ahankamma sai anhadaku da jagora amintacce sannan baxasu taba bude kofanba harsai sunyi binkice maitsanani Koda sukairuf suji wannan bayani daga bakin Xamir Sai suka tsorata fargaba yashigesu Kairuf yace to yanxudai bamuda mufita kenan sai ankamamu Yarima Lamir yace aa lallai idan mukai kuskure jama,ar wannan gari suka kamamu tofa Sai hali tabbas xasu iya rikemu natsawon kwanaki talatindominBirninsu nakarkashin kasaneakwaiwahala wasu jama,adaga Duniyar Sama su,iya shigowa wannanbirni Yakalli Xamir yace kacigaba dabinkice lallai zamu sami Mafuta domin bamatsalar dabata da magani Sukaci gabada tafiya Jama,ar birninnadada biyedasu Duuu su Kairuf suka kara sauri inda suma jama,ar birnin sukara dago kafa can Yaro Xamir yai ajiyar xuciya yace abokai munsami hanya amma Itama sai mumdage xage damtse gamida Jajuriya sannan mukai labari dukkuma Wanda yasanya kasala tofa xaihallaka awannan birni Kairuf yace to a,ina hanyar take kuma yaya xa,ayi mukai gareta batareda jama,arwannan birni sunkame muba Xamir yace farkodai kusani abokai ita wannan kofa takasance koface tasirri da masu laifi keshigowa da fice dakayan laifi batada wani tsaro kaiwa kafarmune xata kaimu Yarima Lamir yace to dawani lokaci yakamata mufara gudu Xamir yace kowannemmu yakasance cikin Shirikamar yadda muke bukatan gurinda xamu futa aguje suma Jama,ar wannan birni sun shirya daidai gurindazasu afkamana Yaci gabadacewa to mukafin mukarisa gurin xamu futa aguje kusani abokai gudune nakowa yaitakansa sannan alokacin da mufuta aguje karmusake mubi hanya daya amma kuma yaxama dolene muhadu a kofadaya Kilxam yace kamar yaya kenan Zamir yace ina nufin kowa yabi hanyarsa amma muhadu akudu maso arewana,karken wannan gari yace kowa yakula sukaci gabada tafiya sunacikin tafiya sai Xamin yace abokai lokaci yayi kowa yaceci rayuwansa dankari aikamar fashewar tangaran haka Yarannan suka tarwatse kowa yabi hanyarsa damasifar gudu maitaken gudun mutuwa nanfa jama,ar gari sukabi bayansu kowannensu gudu yake irinna futanrai Yarima Lamir yarika tsula gudu kamarzai tashi Sama inda wasu katti uku suka kuremar gudu suka tareshi Sai yasabi yaudara yatsaya yayi kamar yamika wuya yashammacesu yaxaro karamar takobinsa yasokama daya,aci dakaren yakwala ihumutun biyun sukawomar wafta yakara kartama daya takobin akirji shima yai baya nanfa ragowar dayan yarika kawoma Lamir wafta afusace shikuma yanaxillewa suna wannan haline Lamir yasokama takobiacinya yafuta guje,Kilxam nagudu iya karfinsa amma sai yaji caraf andamkeshi anyi Samadashi wani kato yakamashi cikin hanxari Kilxan yaxaro karamar wukansa yasokamamutumin a,ido tsananin xafi mutumin yaijifa da Kilxam wani kato yakawomar wawura Kilxam yaxille yadauki wani katon Dutse yamakama mutumin yafuta agujee Shiko Xamir bat yabace inda masu binsasukanemeshi sukarasa nanfa sumasukama surkulle aisai yabayyana agabansu yaimusu bala,in nisa sukwarara ihu sufara tika gudu harwani tashi sama sukeyi kaidagani kasan aikin tsafine amma sai yaxamo abanxa domin saisunkusa cimma Kilxam sai yabace ahaka sukarika fafatawa Shiko Kairuf dayake shine Sarkan ajali kehannunsa tosai jama,sukafi binsa tako,ina suke barkowa har suka sashi atsakiya sukaimar kofan rago Kairuf yarasa Mafita
NAYICAN DAGUDU DOMININ,ISARUMFAR SHAYI{#BANGO;;;;#DUNIYA;;PART #032} Lokacinda Dakaru masu yawa sukakewaye Kairuf sunaneman kamashi saiyarasa abinyi Dakaru sukai kansa koda yaga alama Zasudakamar wawa sai yacire Sarkan Ajali dake rataye a Wuyansa Yajefata Sama tabbdijam ai jama,a naganin Sarkannan asama sai suka manceda batun kama Kairuf sumaida hankulansu Sama gamida daga hannaye suna turereniya dabige bigen juna kowa namuradin ya Cafe SARKAN AJALI aikafin Sarkan takawo garesu Sai kairuf yadaka tsalle yahaye kafadun jama,a yakara maka tsalle yacafe Sarka yadire agabansu can nesa yakara runtumawa aguje inda dakarun suci gaba dabinsa hakadai bakidaya garin yarudeda iface iface tsawon uni guda ana bin yarannan amma sunkikamuwa Kilxamne yafara isa kofa Sai Yarima Lamir sannan sai Xamir suka kosa suga Kairuf ai sai suka hangoshi daukacin jama,ar wannan birni nabiyedashi da masifan gudu sunadafda kamashi hankalin yarima Lamir yatashi yadubi Xamir yace kai dan boka jikan boka kataimaki Kairuf Xamir yaimurmushi yace angama amma baiyi niyar taimakamasa domin ko motsi baiyiba Yarima Lamir yadakamai tsawa yace kai wawa xafa sukamashifa Xamir yace kaidai kasa ido Yarimana,Lamir yai shiru amma hankalinsa bai kwantaba ai saida yarage saura kiris Sudamki Yaro Kairuf Kawai Xamir ya ambaci wata kallma tareda nuna Tarin Jama,arnan masu yunkurin kama Kairu take wani wawukeken yarami yabayyana yashiga tsakaninsu da kairuf dayawa sun afka ramin kuma sun hallaka wasu kuma sukajabaya inda Kairuf yakarisa gurin abokansa sukai waje da gudu dankari makarijijjigi ai lokacinda Karuf da abokansa sukai waje saisukai arangama da tawagar Sarki Kaushatu dankanana summa ko ina da,ira suna muxurai Nanfa idan yarannan yaraina Fata suka tabbar sun shiga hannu axxalumi, Sarki Kaushatu yakwarara ihu yakama kirari yanacewa kai Saini hatsabibi dan hatsabiba wane mutum wane aljan lallai indai nace inaso inmallaki abu toba makawa saina Mallakeshi kota halin kaka yakara kwarara ihu sannan yanuna yarannan datsinin takobi yace kai yara kunriga kunshiga hannu ahalin yanxu duk duniya babu maicetonku domin nikadaine gagarabadau Kawai Sai yaro KAIRUF yabusheda dariya tamkar mahaukace haka yake kyakyata dariya Har Akaxaci yasamu tabuwar hankali Sarki Kaushatu yadakamai tsawa yace kai mahaukaci kasani awannan karan kaikadai xan kama amma abokanka yanxunnan xankashesu Kawai Sai Kairuf yadaure Fuska yaceda Sarki Kaushatu kai wawan Sarki shin bakajin karan tohowar balbalin bala,ine akunnuwanka to kabude kunnuwarka kasaurara dakyau mutuwane dakanta take tunkaroka kaida jama,arka inkanason kaci gaba darayuwa kaida Jama,arka toka kwashi tarkacen Dakarunka kasannayi dankari Ran sarki kaushatu yabaci yaima dakarunsa tsawa yace kai maxaje kukashe abokan yaronnan agabansa idanunsa domin yadandani bakin cikin mutuwar abokansa dankari Dakaru dubu dari biyune da saba,in da bakwai sukai kumaji gamida kururuwa suka xare makamai sukwarara ihu suka tunkari abokan Kairuf da mugunnufi nanfa Yarima Lamir Xamir Kilxam suka rude gamida Futa acikin hayyacinsu su salmma cewa yautasa takare tuni sunjike wandunansu da Futsari Kairuf yakallesu yace aa abokainakada kuji tsoran komai abokaina bafa xakumutuba sunajinsane kawai sudai tsananin tsoro yahanasumasuimar magana saida yarage Saurakiris Dakarun Sarki Kaushaty surufe Yarannan dasara Kwatsam Sai sukaji Saukan Ruwan kibau kamar Ruwan Sama tako,ina Ruwam kibiyane ke sauka asassan jikin makiya dankari nanfa akafara kisan, maxajekamar barnan iska,Maxaje suka rika xubewa kasa matattu saida adauki tsawon dakika sittin ana ruwan kibau mara misaltuwa sunama maxaje kisan gilla Kamar anyi ruwa andauke Dif sai kibaudin sukadaina xuwa komai yalafa tabdi jam aibakidaya dakarunnan dubi daribiyu da Saba in da bakwai sunmace babu wani mekoda motsi, Suko yara Kibaune sukai musu danga tamkar ansasu acikin keji babu abinda yasamesu, dankari aikoda Sarki Kaushatu dankan,ana yaga irin mummunan barnan da akaimar sai yakwarara ihu yace waye waye yaimin wannan barna Kawai sai Kairuf yadaga murya yace sune akekira da Dakarun xumunci maganin tsinannu ajalin axxaluma dodannin Kafurai Wato DAKARUN XUMUNCI MASUBURIN SAMAMA DUNIYA sauki kuma shune xasu Rakani BANGON DUNIYA domin inmaida Sarkan akali amaxauninta na,asali, Sarki Kaushatu yabude baki afusace xaiyi magana amma ina tilas yaishiru sakamakon jin wani Sautin ihu gamidaKururuwa mai tsananin Karfi Wanda tasa bakidaya Duk wani mahaluki dake wannan guri Saida yaraxana gamida girgixa sannan sumaida kallosa ga inda wannan ihu kefutowa Aisai Sukai toxalida DAKARUN XUMUNCI sugoma shabiyu suntunkaro gurin asukwane bisa dawakansu Suna Kururuwa Dankari Sarki Kaushatu yakare Musu Kallo inda Kallonsa yafi karkata akan mutun daya Sai yakwarara ihu yaceda jama,arsa kai Dakaru mutun aljan Dodo da duk wata halitta yashirya Sshirin Gumu gamida BAKIN GUMURXU DOmin nahango wani tsinanne awancan Tawagar LALLAFA YAU XA,AI MUWAR YAWA To ABOKAI NAYI AIKE AKAWOMIN SHAYI SHIRU NAKEJI BARI INBI SAWO KAR,ASAMI MATSALA#BANGON DUNIYA PART #33 Wohoho Lokacinda Dakarun xumunci Suka bayyana takubbansu tsirara suna bisa fararen dawakai suntunkari Rundunan Sarki Kaushatu Dan kan,ana Suka jatunga afara kallon kallo tamkar garken xakuna makiyan juna kowani bangareGurnani yake saukewa Can Sarki Kaushatu yakwarara ihu yace kai tsinannu fandararru lallai kusani Ni Sarki Kaushatu gagarabadau nadau damaran Mulkan duniya kuma babu wanda ya isa yatsaidani yajoya takobinsa yanuna Boka Barnuhu yace kai tsinanne la,ananne damakai abokin gabanane tunfil,axal nasani bakada wani buri aduniya Face kaga katarwatsamin burina to,amma baxaka iyaba domin ahalin yanxu nawuce saninka kuma naxarce tunanika lallai ni nafikarfin koma waye Kai wawa Boka Barnuhu yadakamai tsawa yace kasani aduk wata karawa akowace fafatawa dake wakana atsanin nidakai nineke galaba akanka Boka Barnuhu yadaga murya yace shin kasan meyasa nake Nasara akanka Todan nine akan gaskiya kaikuma kana doron xalunci danhaka awannan karamma kaine xakasha kasa Sarki Kaushatu yahassalayakwarara ihu yace ina Lallai kadade kana gwadamin tsananin Sa,adarabo to,amma awannan xagayen awannan lokacin nikasheka xanyi kaida tsirarun jama,arka Yakara kwarma ihu yaceda jama,arsa kai tawagar Hadaka aljannu da mutane dodanni da Rafanai ku,afkama Dakarun xumunci da yaki Maitake Kurunkus lallai dayansu kada yarayu sonake inga kawunansu jere agabana wohoho tawagan Sarki Kaushatu takwarara ihu data hargitsa dajin sukaikan dakarun Xumunci dawata irin bakar xuciya maicike da mugun nufi BOKA BARNUHU yaceyaku Dakarun Fama kushirya shirin kashe mutun da aljan kusanya kaifin takobinku domin ganar da makiya gaskiya, tabdijam atare kuma alokaci guda suka fudda makamai suka Rafka ihu suxaburi dawakansu dawakan sukai rimi gamida haniniya sannan sukaifutan kibiya sutunkari makiya aka hadu atsakiya akai karanbatan karfe Inda jin yakwaranyeda tsoka nanfa wutar yakitaruru masifa takullu Dakarun xumunci sufara kulla xumunci da mutuwa sukarima ma Dakarun SarkiKaushatu masauki alahira Tamkar aljana Haka Gimbiya Eela take kutsawa cikin Makiya tana ihu tana sauke kawunansukasa tamkar mai sare kanrake haka take fike kan makiya bamutun ba aljan kowanne taikaro dashi tamkar goji haka take ketashi haka shima Sadauki Amirul Jaishi maxan fama yarika Ragargaxan mazaje yana turasu kiyama duk inda yasagaba tofa saidai kaga maxaje nafaduwa kasa tamkar xubar kaggo yaxamema Rafanai da aljannu annobar Mutuwa yarika dandantsar kashinsu tamkar Mahauciamahauta Shiko Yarima Lurwan wani gunji yake tamkar xaki dayakai Kora saidai kaga mutum da aljannafashewa suna feshin jini hoho yaki yaitsanani masifa taimasifa bakajin komai sai ihun maxaje dakaraji maxaje jini kefeshi tamkar Saukan ruwan Sama Tuni Jini yacika ko,ina mattatu su yawaita kaiya fashibannan aiki kowa yagaji bai sababa kuma kowa ya,iya yahuta dominJaruma MIrat shawagi tarikayi asararin Samaniya tana Sakima aljannu da mutane ruwan kibiya haka take tura makiya lahira bashiri kayya adade anayi Sai Gaski Sarauniya Atine Yar mama Kura mai ajalin Garke takubba biyu tarike inda tarika sokewa da farke cikin makiya tamkar barnan iska kamar balbalin bala,i haka tarika Fatali da rayukamabokan gaba hoho gumu yai gumu yaki yai yaki kamar wutan daji haka Dakarun Xumunci suke babbake dakarun Sarki Kaushatu Dan kan,ana tabbdi Jam aikoda Ajima ana wannan yaki Sai jama,ar Sarki kaushatu suka xame Saura kalilan inda acikin kashi dari antura Saba,in kiyama koda Sarki Kaushatu yaga haka Sai yabarka ihu sannan yai wani gunji inda shima yafada cikin finlin daga yadira agaba Jaruma Miirat alokacin Idanta yarufe tana kashe abokan gaba Yashammaceta yasoka mata Mashi akirji takwarara ihu yasa kafa yabanketa tai sama Dakarunsa sukadaga makamansu domin tafado akai su fatattakata sai idanun Sadauki amirul Jaishi yakai kansu kuma yagane shirinsu take yadaka tsalle kamar tsuntsu yatashi sama yaje gareta yacafeta yadire agefe guda da sauri yagoyata abaya yaci gaba tura makiya lahira Afusace Sarkin Yaki Kanwar ya afkama Yarima Lurwan Sukacameda yaki inda yainaran sokama dokinYarima Lurwan mashi dokin yai rimi yabajeakasa takobin yarima Lurwan yasuce Sarkin Yaki Kanwar yatafkamar Sara agadan baya tsananin xafi yakwarara ihu SARKIN yaki Yakara daga takobi xaimar tsargan Rama alokacinne Sarauniya atine yar mama tadira agabansa tasokamar mashi akirji tafasa kirjinsa jini yai feshi Tsananin xafi Sarkin yaki yakwarara ihu yabaje akasa jini nakwarara Sarauniya Atine tadagaMashi xata tsireshi alokacinne Sarki Kaushatu yabayyana agabanta yasa kafa ya banketa ita Da Dokinnata suka xube kasa dasauri Tamike Taceda Sarki Kaushatu kaitsinanneyauce ranan mutuwanka takwarara ihu tayo kansa ta ,afkamar damiyagun harehare dafari yarainata amma yatabbatarda Jarumtar alokacin data xabgamar sara acinya gurin yadare jini yaifeshi Yagirgixa kai yace ketsinanniya kece xaki mutu yanxunnan takawomar sara yadamki hannunta yamatsa taji kamar xai fasamata kashi takwarara ihutareda Sakin takobin hannunta yadaga takobi daniyyar Datse hannunta alokacinne yaji Saukan kibiya adantsensa dukda dauriyansa da saida yakwarma ihu domin ji yayi kamar kashinsa xai ragargaje yasa hannu yaxare kibiyar adantsansa jini yai watsi tsananin xafi saida yarafka ihu yaiduba gamai harbinsa sai yaga Gimbiya Elace keshirin kara watsamar kibiya afusace yanunatada tsaya wata kakkarfan iska taikan Ela tasunkuceta tai samada ita damasifar Gudu kayya aisai Boka Barnuhu yakwarma ihu shima yai Sama yabi ELA hoho saishima Sarki KAUSHATU YAISAMA YABI BAYANSU TOFA NIKUMA,,,,,,,,,;;#BANGON #DUNIYA PART;;;#34 Lokacinda sarki Kaushatu yanuna Ela da yatsa Sai wata iska tawawushesheta taisamada ita talulaka tabace acikin gajimare Boka Barnuhuyakwarma Ihu shima yaisama yabibayanta Saishima SARKI KAUSHATU yakwarara ihu shima yabi bayan Boka Barnuhu bakidayansu suka bace acikin gajimare bisa tilas yaki yatsaya anasaurari dawowansu acan Sararin Samaniya kuwa boka Barnuhu yakurema Gimbiya Ela gudu yarikota sannan yafara yunkurindawowa kasa to alokacinne sukai arangama da Sarki Kaushatu dan kan,ana nanfa afara hararan juna gamida muxurai Sarki Kaushatu yadakama Boka Barnuhu tsawa yace Kai babban makiyi lallai kasani yauce xata xamomana rana takarke ahaduwammu domin yau vamakawasaina kasheka kaida tsinanniyar Yarinyarnan dake sabe akafadanka Boka Barnohu yabusheda darya akarke yadaure fuska sannan yadakama Sarki Kaushatu tsawa yace kai tsinanne lallai kaibaxaka iya kaheniba domin kasankoni waye mun gwabx yakiSau goma amma baka taba nasaraba Kum yauma Nine xanyi nasara akanka Sarki Kaushatu yakwarara ihu yace kai tsinanne Rashin jiniRashin tsagawa Yawan magannganu Rashin artabu yaxxare takobi yakwarara ihu yaikan Boka Barnuhu yanacewa kaitsinanne taho mugwabaxa mugani nidakai waye xaimutu kuma wayexairayu sai Boka,Barnuhu yaijifada Gimbiya Eladake Kafadansa yanunata da yatsatamakale a,iska Shima yaxare takobi yaikan Sarki kaushatu sukacameda axabebben yaki asararin Samaniya sukarika kaima juna sarada Suka cikin tsananin Sauri irinna Walkiya takubbansu sukarika haduwa suna fudda wani irin kara mai tsiwasaida sukadauki Tsawon Sa,a uku suna goga kaxamin yaki amma babu wanda yainaran yankan dan uwansa sai suka watsarda takubbansu suka fara yakar juna takofofin tsafiinda Boka Barnuhu ya aikama Sarki Kaushatu dawata mahaukaciyar Wuta tana wani kara daruri Sarki Kaushatu yanuna wutar da hannu yana ammbaton wasu kalaman tsafi take wutar tamace yakara karanto wasu kalaman tsatsuba yawatsama Boka Barnuhu Wasu jajaye sarkoki na wuta damassifan gudu sarkokin sukaje sudaddaure Boka Barnuhu tako,ina asassan jikinsa nanfa wani masifaffen xafi yaratsa ko,ina ajikinsa yaji kamar ana huramakasusuwansa Wuta yarika kwarma ihu sarki Kaushatu yarika jujjuya hannunsa take sarka tarika juyida Boka Barnohu tana watan gaririya dashi asararin Samaniya yana,ihu gamida kuwwa domin masifan da yakesha Inda Sarkan kedada tamkeshi tana matseshi tsananin masifa saida boka Barnuhu yacire raida rayuwa yasallama cewa ya halaka can yatuna aikindake gabansa Na jagorantar Dakarun xumunci suraka Kairuf Xuwa Bangon Duniya domin aje Sarkan ajali amaxauninsa Saiyakokarta dakyar yajuya yar yatsansa yarubuta wani rubutu a,iska take Wani karamin aljani yabayyanaagabansa yace Yakai babban bokamenene bukatarka Barnuhu yadakama aljani tsawa yace kaiwawa maxa kaceceni karabanida Wannan tsinanniyar Sarkan take aljanin nanyakama Sarkan yafigeta yarabata dajikin Boka Barnuhu ran Sarki Kaushatu yaibaki daganin taimakon da karamin aljaninnan yaima BokaBarnuhu sai yakwantsama ihu yanuna karamin aljaninnan da wata sandar tsafi Take aljanin yakamadawuta yakone kurmus Ran Boka yabaci yakwarara ihu yaiwani Girgixayadaga hannunsa sama saiga wataxabgegeyar Bulalan karfe tabayyana ahannunsa Kafin Sarki Kaushatu yaiwani yunkuri tuni Boka Barnuhu yabayyana agabansa inda yafara xubama Sarki Kaushatu Duka daBulalan karfennan Masifa duk indayalabtamar Sai gurim yadare jini yaballe tuni yarikitashi daruwan bulalai sarki Kaushatu yarude yafuta ahayyacinsa yarika kwarara ihu gamida Tsalle asama kai maganin wuya agudu aikoda Sarki Kaushatu yaji tsananin masifar duka jikinsa yafara Kauri yananeman kamawa da wuta sai yakara Sama aguje Boka Barnuhu yabishi sukasa Tsere tabbas shaidani Shaidanine inda awannan haline Sarki Kaushatu yarika karanto wasu kalaman tsatsuba kawai sai wasu miyagun kwari kanana suka bayyana surufe Boka Barnuhu da cixo duk inda Sukacixa sai gurin yarube yakama tsutsa nanfa lissafi yacanxa masifa tadawo kan Boka yarika kwarara ihu amma ahaka Saida Boka Barnuhu yasabi wasu kalaman Surkulle yaturama Sarki Kaushatu wasu Gayyar macixai insa sukai kansa baki budeSarki Kaushatu yakwarma ihu yasa takobi yarika Sarare macixannan amma ahaka saida wani maciji yainasaran danna mar cixo awuya wani masifar xafida xugi suka shigeshi yakwarara ihu Macijin yakara makamar Cixo aitake Sarki Kaushatu yasuma yaikasa Af aishima Boka Barnuhu tsananin Masifar cixon kwarinnan saida yasuma shima yaikasa,to duk wannan bala,i da Boka Barnuhu da Sarki Kaushatu kesaukema juna Gimbiya Ela tana makale asama tanakallon koda tagaSun tagayyara kansu dukansu Sun sume sunyi kasa Sai itama tasabi karanto kalaman Surkulle kawai sai itama taikasa tabi bayansu,acan kasa kuwa koda Dakarun Xumunci da DA dakarun Sarki Kaushatu sukaji shiru Saisukaci gabada yakar juna inda Dakarun xumunci sucigaba,dama JAMA,AR sarki Kaushatu kisan kiyashi kwatsamsai sukaji wata tsawa daga Sama maitsananin karfi gamida tsoratarwa cik yaki yatsaya bakidaya Sukadaga kawunansu sama aisai suka hango Boka Barnuhu da Sarki Kaushatu sunayo kasa babuwani alaman maimotsi jimkadan Sukafado kasa Dam Jama,ar Sarki Kaushatu suka kewayeshi Suma Dakarun xumunci sukewaye Barnuhu cikinsu babu wanimai alaman rai kowani bangare yaharxuka kamar anhura musu Usur sai kowani bangare yakwarma ihu sukaxare makamai xasukara kacamewa alokacinne Gimbiya Ela tadiro dagasama taitsawa akatsaya tace kaikusani wadannan gwaraxa basu mutuba kuma suna bukatan tamakommu domin surayu,lallai yaki atsakimmu baxaikareba amma mufarayi mumagani XANSHAKATA#BANGON DUNIYA PART #35''' Lokacinda Dakarun xumunci da Dakarun Sarki Kaushatu su fusata kowanne yakawo wuya sai suka xare makamai sannan suka kwarara ihu zasu afkama juna da Yaki adaidai lokacinne Gimbiya Ela tadiro daga Sama takwarma ihu gamida Kwarma tsawa cak kowani bangare suka tsaya suna huci gamida muxurai Gimbiya Ela tace kai madauka Fansa kusani wadannan gwaraxa basu mutuba kuma suna bukatan taimakommu domin suratu GimbiyaEla tadaga murya tace lallai kusaniyaki tsakanimmu baxai kareba harsai randa wanimmu yaga karshen wani saboda haka mufara ma Jagororimmu magani Kafin muci gabada farmakin juna take Sarauniya Xa,uma tai Umurni da adauki SARKIkaushatu aje aimasa magani takedakaru suka daukeshi sukai gaba dashi inda Dakarun xumunci suka kewaye Boka Barnohu Sannan Gimbiya Ela tadubi Kairuf da abokansa tace kai yara lallai kusani kunada aiki agabanku saboda haka kudauki niyya kunufi gabas lallai duk wuyaduk runtsi kada kuyarda kuravu dajuna Kairuf da abokansa sudauhanya sutafi harsuka bace bat al,amarin jama,ar Sarki Kaushatu dankan,ana kuwa lokacin da Boka hartum yakama dubashi saida yadauki tsawon Sa,a uku cur Amma yakasa gane komai kwatakwata Sarki Kaushatu ko motsi bayayi tamkar yamutu Boka yakalli Sarauniya Xa,uma yace Ranki yadade inajinfa Sarki yamutu aibai kare maganarsaba SarkinYaki Kanwar yasa takobi yakille kan bokan, yakwarara ihu yace ina Sarkina bai mutuba tabbas Xaitashi sai yafudda wasu kananan takubba guda biyu yayi Umurnida ahada wuta nantake aka hada wata gagarumar wuta Sarkin yaki Kanwar yacusa Takubban acinkin wutar saidatakubban sukai jajaur harsuna wani korekore Saisa hannu yayage Rigan Sarki Kaushatu yadauko takubbannan sunahuci yadabama Sarki Kaushatu akirji take gurin yakone Fatarta dade amma Sarki Kaushatu yai xunbur yatashi yaxauna gamida kwarara ihu Dakaru suka barka ihun murna suna jinjina ga Sarkin yaki Kanwar Sarauniya Xa,uma tadurkusa takama hannun Sarki Kaushatu tace barka dadawowa Sarkina amma baitanka mataba Nanfa akai akai Sarki yaimagana amma abin yagagara Sai jujjuya idanu kawai yakeyi Sai Sarki yaki Kanwar yakama Hannun Sarki Kaushatu yajijjiga sannan yaciroWani madubin tsafi yakara ajikin Sarki Kaushatu ai saiga wanikoren abu yanabin sassan jikin Sarki Kaushatu yana gurbata jininsa tabdii Hankalin Sarkinyaki kanwar yatashi yakwarma ihuSarauniya Za,uma tace kai,namijin duniya meyake Faruwane da Sarkimmu Saiyace yanacikin masifa da bala,i lallai shikadaine

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment