Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

takubban nikam nai waje ina
jiranku Boka Barnuhu yai waje inda yasha mamaki
domin yatatda sarauniya Tune yarmama kura ajalin
garke da Sadauki Amirul jaishi da yarima Marwan
sunatsaye sun xurama kogon ido dukkansu sunarike da
miyagun takubba BokaBarnuhu yai musu jinjina shima
yabi sahu yaxubama Kogon ido can saiga Sarki Lurwan da
Gimbiya Ela suma sunyo waje suka daidaita sahu suma
suxurama Kogon idanu ajere sai ga Jaruma Miiira SARKIN
YAKI Salkas YARIMA SAMAR da Ummi Mihal dakuma
SARKI DUF aisuna gama futowa acikin kogonnan sai
Kogon yaiwani girgixa akai wani tsawa take kogon
yarugurguje yarufta kasa yashafe saikarantse ba,ataba
yinsaba aduniyaba Dakarun xama lafiya Goma Shabiyu
suncikadaidai Suka jeru sukai sahu Boka Barnuhu
yakwarara ihu yadaga murya yace yaku Dakarun
xumunci lallai kusani muda gidajammu da iyalammu
abokammu munyi bankwana lallai baxamu kara
waiwayan ahalimmuba harsai munkai Sarkan Ajali
bangon Duniya sai yaciro Madubinsa na tsafi yakama
simisimi dabaki yana damHam take sai Hoton gurmuxun
da akeyi atsakiyar ruwa tsakanin Sarki Kaushatu
dadakarunsa dakuma Miyagun aljannu da mutane suke
arangama atsakiyarRuwa Saiga Sarki Kaushatu lokacinda
yai haifarda Iska tai yaga yaga da gayyar aljannu
yakwarara ihu yafalfala aguje daniyar kama Sandar Jajira
wanda har yanxu tana tafiya asaman ruwa kuma har
yanxu Sarkar ajali na rataye a Sandar dankari Sarki
Kaushatu yatunkari Sandar inda miyagun aljannu da
mutane suka dinga farmasa damiyagunhare hare amma
haka yake sauke musu kwando kwando na bala,ii konesu
yake kamar karmamida wutar tsafi har yacimma Sandar
yamika hannu xai cire Sarkan kawai sai Sarki Kaushatu
yaji wani wawan duka amuka mukinsa yai sama yafado
acikin ruwa yanutse yatabo karkashin Ruwa yadibo
yashin kasan ruwan sannan yakunnu kai waje kaiya sai
yai arbada wani gabjejen aljani girmansa yawuce misali
yanada wasu makamakan kaho akansa tsananin girman
aljanin saidaKowani Mahaluki yatsorata aljannu da
mutane sukaja baya aljani yadamki Wuyar sarki Kaushatu
dan kan,ana yajijjigashi gamida shakemar wuya sarki
Kaushatu yaji masifar shaka idanunsa sukai jawur yafara
ganin taurarin mutuwa nunfashinsa yafara daukewa
yatabbatar indai yakara dakika Goma ahannunwan
Mahaukacin aljaninnam tabbas Mutuwa xaiyi Sai
yagirgixa yar yatsansatake yatsan takara tsawo da kauri
sannan Farcensa tarikide taxama tsinin mashi mai
tsananin tsini dakaifi kawai Sai Sarki Kaushatu yasokama
aljaninnan akuibin cikinsa take yaburma cikin jini yai
futan burgu tsananin xafi da xugi aljanin yakwarma Ihu
yai jifadaSarki Kaushatu sama inda aljanin yaxare Takobi
daniyyar raba Sarki Kaushatu Gida biyu kaiyya
Shaidanidai Shaidanine tuni Sarki Kaushatu yarikida
yaxama wani koren Haske yashiga kunnin aljani tadama
yafuta ta hagualjani yakwarma ihu Hasken yashige bakin
aljanin yafuce ta duburan aljanin hoho aisai aljaninnan
yakama kumbura yanacika yana fadi yanada Kumbura
Jikake Dam aljanin yafashe yatarwatse wuta tawatsu
acikin ruwan inda tahallaka gayyar aljannu da yawa
sannan wutarnan takama Sandar tsafin Jajira kamar
audiga haka tanade Sarkan Ajali tatsunduma cikin Ruwa
tanutsedankari hatsabiban mutane da Shaidanun aljannu
sukwarara ihu sukanutsa cikin ruwa Domin Kamo Sarkan
ajali ,ai hakan nafaruwa Sai Boka Barnuhu yakwarara ihu
yace yaku Dakarun Xumunci Sarkan ajalitafantsama cikin
teku lallai aljannu da mutane babu maikara samunta
kaitsaye awannan karon Sarkan xata Fada wuyan yaro
Kairufne yadaga Murya yace kushir mutunkariTafkin
Sulum dake yankin Najjwa tabbas Yaro Kairuf haifaffe
wannan yankine kuma acanne xamu sameshi
bakumamukadai muke nemansaba Axaluma daga
Sarakunan aljannu da mutane bokaye da matsafa
dodanni da miyagun dabbobi duk xasu sauka ayankin
Najjwa domin mallakar yaro Kairuf yakara daga murya
yace kuxo muje dominmugwaxa yaki maitaken Sai Jan
Gwarxo Yasaki Linxamin dokinsa yaikudu sauran Dakarun
Xumunci suka dafamai baya suka rika gudu tamkar xasu
tashi Sama suna cikin wannan gudune maikamada gudun
karshee kwatsam Sai suka hango wata bakar Kura
tatokare sararin Samaniya tatunkarosu Boka Barnuhu
yaja linxamin dokinsa yatsaya suma abokan tafiyarsa
suka tsaya Sannu ahankali kuran ta,iso gabansu kuran
tacigaba da tsiri tana sama anasaki wani ihu dakururuwa
gamida sakin wani tsawa maixanarwa can karan yalafa
adainajin kowani irin kara Sannu,ahakali kuran tayaye
abindake boye awannan bakar kuran yabayyana Dankari
abinfa yafurgitani najitsoro Saina NEMI GURI NAXAUNA
KUMA AKAWOMIN SHAYI MAIXAFI KADA AFIFITAFA
inbakusani bakusani shan Shayi maixafi yanacire Tsoro{BANGON DUNIYA PART 2 E} Lokacinda kura ta yaye sai
wata kasaitacciyar runduna tabayyana yawam mayakan
wannan runduna yawuce irga gasunan fululu ba adadadi
nanfa afara kallon kallo tsakanin dakarun xumunci da
wannan tawaga Boka barnuhu yafuskanci wannan
tawagar mayaka yadaga murya yana cewa yaku taron
mayaka nawannan runduna kusani mubaaxxulumai bane
kuma sam bama Fatan futuna tayadu awannan duniya
lallai mumunkasacene dakaru Shabiyu masu burin
samama Duniya sauki daga Hannu axxaluman Sarakuna
tomenene uxurinku na taremu kawai sai akama babbaka
dariya atsakiyar wannan tawaga can dakaru suka buda
hoho aisai gawani Narkeken kato bakinkiri akan wata
katuwar giwa yaketo wannan runduna yafoto Gaba
yafuskanci dakarun Xumunci yakara bushewa dadariya
akarshe yahadarai kamar yahango mutuwarsa yadakama
Dakarun Xumunci tsawa yace kai tsinannu lallai kusani ni
Sarki Xairutu nadade dashiri domin mallakan miyagun
takubba amma yagagara kawai sai ggashi kun samosu
lallai nafiku bukatan wadannan takubba saboda haka
mutukar kunaso kuci gabada rayuwa toku mikomin
Miyagun takubba nikuma xanbarku kurayu Hoho
Kalaman sunkone Ranyukan Dakarun Xumunci Ransu
yafaraTafarfasa Sarauniya atune yar mama Kura ajalin
Garke takwarara ihu gamida xare Wani Gatari taceda
Sarki Xairana Kai wawa lallai kasani da Maxaje da
Matayen Duniya Xasu taru akammu Domun rabamu da
takubbanmu tobazasu iyarabamu da miyagun takubbaba
tadaga murya tace kaiwawa lallai kaida Jama,arka Kunada
Zabi biyu Kodai kujuya akuje domin Kurayu kokuma
muragargajeku tamkarSakone daga abin bauta Sarki
Xaraitu yahassala yakwarma ihu yadubi tarin dakarunsu
yace maxaje ku,afkama tsinannunnan kukar kashesu ku
karbomin Takubban Hannunsu Dakaru suka Rafka Ihu
gamida Ruri suka tunkari Dakarun Xumunci ahassale
Suma dakarun Xumunci sukai Kuwwa xasu tunkari
MakiyaSai Sarauniya atune Yar mama tace aa maxaje
lallai kusani Mumuna tunkaran yakin Duniyace saboda ha
kowani Dakare daya acikimmu yana daidaine da Dakaru
miliyan Barkatai tadaga Murya tace Sabodahaka wannan
yaki Nawane kuma bana bukatan tai makon kowa
acikinku Dakarun Xumunci Sukai baya Sukai baya
Sarauniya Atine takalli Cincirundan Mayaka dasuke
tunkarota sai takwarara ihu tajada baya taku Uku sannan
taiwani Futan Burgu tatunkari maxaje tana wani ihu da
yacika kunnuwa mutane tsananin karfin Gudunta har
wata guguwa kebin bayanta tana jujjuyagaturan
hannunta takosa ta isaga makiya saida yarage Saura Kiris
Suhadu Saita kwarara ihu gamida daka wani uban tsalle
tadira atsakiyaabokan gaba kaiya fashi bannan aiki kuma
wuyar aiki ba,afaraba domin dawani irin masifa tadira
indatakama ragargaxan makiya tamkar barnan iska kisa
takeyi irin naramukon gayya duk inda tasa gaba saika
gawawwaki kwace akasa sai fili intaka sara saita kashe
dakaru daribiyu tarika tsalle tana gunji gamida faskara
kawunan makiya tahimmatu taxage damtse tarika
dandatsan kasusuwan makiya turkashi lallai Jarumta
abarsone kuma yaki masifane tabbas bayawa ke kawo
nasara afilin dagaba face jajur cewa gamida Fuskantar
Mutuwa gabadadagaba domin kisanda Sarauniya atine
kema maxaje abin yamunana sukansu abokan gogawan
nata suntsorata domin harbace musu takeyyi Saidai kaji
ruwansara kamar daga Sama tarika Saukema makiya
SaloSalo na bala,i da musifar Yaki kaiya al,amari ya
munana gawawwaki Su yawaita jini yakama kwarara
kamar ambaliyar teku sassan jikin dan,adam suka rika
yawo asaman jini tamkar kadoji na biki kaiya ran maxa
yabaci Sarki Zairatu yahassala yatunxura yacika yabatse
daganin irikisan gilla da Sarauniya Atine kema Jama,arsa
Yatattakura yakwararaihu gamidaruri yadaga murya
yanacewa kai tsinanny lallai kuncika ragwage tanbadaddu
ace mace daya ta addabeku tagagareku tana muku kisan
kare dangi amma kunkasa mata koda kwarxanene tabbas
ababen bauta na fushidaku sannan suna dabda tsine
muku kuda ahalinku lallai karshenku baxaitai
mukukyauba mutukar baku saro kan tsinanniyar nanba
hoho ai Sai dakarun Sarki Zairaitu sukwarara ihu sukai
ruri gamida Kuwwa suka Fusata sukai Kundun bala sukai
kan Sarauniya Atine suna ihu da karajin Fusata hoho suka
xagayeta suka yammyameta sukarika kaimata sarada
Suka marasa kangado tsananin taruwa dadakaru sukai
mata harba,a,iya ganinta saidai arrika jin ihunta da
karajinta kuma ana ganin faduwar maxaje tareda tashin
kawuna sama Dakaru sukara yammyameta har,adaina jin
sautinta Hankalin Dakarun Xumunci yatashi domin komai
na,iya faruwa sai suka Fara shirin kaimata dauki Kayyasa
Aiki Saida kayan aiki aisai akaji takwarara wani ihu
gamida tsawa wani haskemai baraxana kashe idanu
yahaske ko,ina har saida idanu sudaina gani nadan wani
lokaci hoho ai sai arika kanin maje asararin samaniya ana
wurgidasu kamar anobar mutuwa jemagu maxaje suka
tarwatse asama suka rika fadowa kasa matattu inda akaga
Sarauniya Atine yarmama asarari Samaniya tana datse
kawunan makiya kamar Shaidaniya tsananin masifa har
rubu gida barkatai takeyi a idon makiyi KAI ABIN YABAN
TSORO NAKUJI SAINA NEMI GURI NA XAUNA AKAWOMIN
SHAYI MAIXAFI ATINE TARUDANI







{#BANGON DUNIYA PART 2F} Lokacinda dakarun sarki
Kufran suka yanyame sarauniya Atine yarmama sukataru
akanta sukaimata kuri sukai Sara alokaci guda domin
suimata Rufdu aisai takwatsatsa wani sakaran ihu inda
akasaki wata tsawa gamida walkiya maifurtarwa kaiya
sarauniya atine takai kora dama takaikora hagu tawawuri
rayukan maxaje marsa adadadi aisai ga gawawwakin
natashi asama maxaje naxubwa akasa sarauniya Atine
taiwani tsalle tamkar aljana haka take shawagi akan
makiya tana sarekawunansu da kafadunsu saida tadauki
tsawon dakika shabiyar asama tana sada maxaje da
ajalinsu to sannanne tatadiro kasa inda gawawwakima
suka rika xuba kamar ruwan sama bakiya taiwanka dajini
inganta saikadauka aljanace Dakarun Sarki Kufran suka
tsoratada ita sukaja baya suna mata wani irinkallon
natsoro da shiga Furgici Sarauniya Atine yarmama
takwarara ihu tadakamusa tsawa tace kai tsinannu lallaifa
kusani yaxama dolene ayaudinnan saikum mutu dominni
Sarauniya Atine yarmama Kura Kura mai ajalin Garke
dubu jiran mutun daya tadaga muryatace kai tsinannu
lallai kunada xabi biyu kodai kujuya kugudu kokuma ku
fuskancenida Yaki nikuma in karkasheku inturaku kiyama
batareda Shara,aba Sarki Kufran yadakama Dakarunsa
tsawa yace kai tsinannu lallai ku afkamata kukasheta
kokuma dakaina Zankasheku dakaru suka fusata
sukwarma Ihu suka karta takubba akasa sukai Kan
Gimbiya atane yar mama suna ihu gamida kwarara
kururuwa iItama tadanja baya taku uku sannan
takwarara ihu tadaki kasa dakafarta na dama kasa tai
girgixa kura tatashi ta lullubeta Dakaru suci gaba da
tunkarota atsiyace ta afkamusuda masifan yaki tarika
yimusu kisan gilla gamida kisan kiyashi duk intakai Sara
saita kashe samada maxaje dubu uku intakai suka saita
tasoke mutun dubu tarika kashewa gamida tatattakewa
gamida feke kam maxaje bata barin Wani kai face
tadatseshi sannan bata barin wani Tunbi face ta Farkeshi
jini yarika kwarara kamar dam yabarke mazaje sukarika
faduwakamar xubar kago Inda Sarauniya Atine Yarmama
tarika kurdawa atsakanin makiyanta tana rabamusu
kyautar mutuwa inda mutuwa tarika waftan rayukan
makiya tana watsasu kiyama guri yahargitse kuma
yadame da karajin maxa gamida ihu da kururuwar
mutuwa kai koda masifa tai masifa bala yai bala,i sai
maxaje suka ja baya tsoro yakamasu suka rikama
Sarauniya Atin yarmama kallon ba mutubace Takallesu
tai dariya akarke tadaure Fuska takwarara ihu tace kai
tsinannu shin xaku shigonine koni in afkomuku da
balbalinBala,i insadaku da mutuwarku dakaru suka
farajada baya sarauniya atine taikaraji ta afka musu takai
Farmaki Dama takashe maxaje dubu takai kora Hagu
takashe dubu biyu takai wani mahaukacin Samame
tsakiya takashe makiya marasa adadadi dakaru suka
tsorata gamida Furgita kawai sai suka xubarda
makamansusuka fada daji aguje tsananin Furgita Sarki
Kufran yakasa motsawa agunda yake tsaye Har Sarauniya
Atine yar mama ta,isa gareshi tasa takobi tatsinke kansa
kan yai Sama tasa kafa tabanke gangan jiki yaisama
yafado tacafe kan tanufi yan uwanta dakarun xumunci
suka sara mata gamida jinjinawa Sannan Boka Barnuhu
yace dakyau Mace maikamar maza sarauniya Atine yar
mama kura mai ajalin garke Yadaga murya yace yaku
dakarun xumunci mushirya muci gabada tafiya
mutunkari yakin Najjwa domin riskan yaro kairuf domin
ahalin yanxu bakidaya Axxaluman Sarakunan duniya
Suntukari yanki daniyyar Farauta Yaro KAIRUF Domin
yanadafda mallakan Sarkan Ajali Dakarun Xumunci suka
saki linxamin dawakansu sunausa daji acan Kogin bahar
Najjawa kuwa yarane su bakwai bakidayansu basu wuce
Shekaru gomaba aduniya Suka tube kayansu dagasu Sai
dankamfai sukai tsalle suka afka cikin korama domin yin
wanka yaran bakwai Ajit Ajif Kairuf Mohan,
Matif,Marsuss, da Akil, sukarika Wanka suna ihu irin najin
dadi suna watsama junansu ruwa alokaci guda Kairuf
Yace kai abokai aigasan nutsewa acikin ruwa kuma
karwanda yafuto Sai bayan dakika Goma atare kuma
alokaci guda yaran bakwai sukunna nutso cikin ruwa
tsawon dakika Bakwai Sannan yaran suka futo to
alokacinne yaran sukai arba da Tarin cincirondon
dakarun Maxaje aljannu da mutane sunkewa Koramar
gasunan kamar gayyar Kudaje sai muxurai sukeyi gamida
Xare idanu yara suka tsorata gamida Furgita suka saki
Futsari acikin ruwa Sannan suka fasheda kuka Sarki
Kaushatu dan kan,ana yakalli yaran yabusheda dariya
yace nasami yaro kairuf tabbbas saina Mallaki Sarkan
ajali alokaci gudu kuma aga Sarki Kaushatu yadaina
dariya kuma yakwarma ihu sannan yafasheda kuka
KAIKUKAN MAXAFA BALA,INE MENENE DALILIN KUKAN
SARKI KAUSHATU DAN KAN ANA bari inje INSHA SHAYI
INDAWO#BANGON;;;;;DUNIYA #PART 2 #J,,Lokacinda Sarki
Kaushatu yakwarara ihu sannan yafasheda kuka sai guri
yatsaya cik dakarun aljannu da mutane suka rika xaxxare
idanu gamida hura hanci Sarauniya Amaliya takalli Sarki
Kaushatu dan,kan,ana tace ya sarkin Sarakuna yakai
hatsabibi uban hatsabibai yakai Jikan Sarki Kurungu
Tunku maikai yaro makisa ina dalilin wannan kuka naka
Sarki Kaushatu yakurma ashariya yadaga murya yace kai
tsnannu kuduba wayan yarannan dake cikin ruwannan
babu Wanda yake sanyeda Sarkan ajali awuyansa to
asannanne Dakarundake kewaye da Koraman sulura
sukwarara ihu sukai yunkurin Fadawa ruwannan amma
sai Sarki Kaushatu yadaka musu tsawa yace lallai duk
wanda yakuskura yashiga wannan ruwa xai hallaka Kowa
yatsaya cik Sarki Kaushatu yace kumujuya bakidayammu
mufada Birninsu domin xakulo yaro kairuf lallai baxai
tsiraba take Rundunan Sarki Kaushatu tanufi Cikin Binin
shiko yaro Kairuf tun lokacinda suka kunna Nutso acikin
ruwa tareda abokansa Sai yaga wani haske acikin
ruwannan Sannan sai yaji shigar wani abu wuyansa take
yaji yanayin jikinsa yasauya dasauri yabude idanunsa
wani abin mamaki sai kairuf yarika ganin duk wata halitta
nacikin ruwan sannan yana hango duk abindake Faruwa
abisa tudu yanajin kalaman Sarki Kaushatu, Kairuf
yashafa Wuyansa Sai yakama Sarka Yaduba yashamamaki
domin yasan shi baima taba sanya Sarkaba tsoro
yakamashi yarasa abinyi, atudu gadakarun aljannu da
mutane najiran futowarsa acikin ruwa kuma Miyagun
halittun ruwa na tsoratashi yainiyyar Futowa tudu sai
yaga wata tsohuwa tanacemai yakai Kairuf lallai idan kai
kuskuren futa acikin ruwannan xaka jefa duniya cikin
bala,i da Mummunan hadari, masifa xata yawaita jini
xaixuba Rayuka xasu Salwanta tadaga murya tace tabbas
saboda tsananin yake yake kisa xai yawaita saboda
tsananin kisan Jama,a Sai an Samar da kogin Jini adoran
Duniya Yaro kairuf yace ke wacece Kuma me yasa
Jama,ar aljannu,da mutane suke Farautata Matar
tadakamai tsawa tace kai Wawa sanin koni wacece
bashine abu mai mahimmanciba kasan mahimancin
Sarkan dake rataye awuyanka shine abu mai mutukar
mahimmanci yabude baki xaiyi magana tadakatar dashi
tace yaro kasani Sarkar dake rataye awuyanka Sarkace ta
Sarki Kurungu tunku mai kai yaro makisa Kura mai
cefanen almuru birida gatari kashe mai gona koya yabika
xaiyi asara inbaiyi tadukiyaba to xairasa Ransa, tace
alokacinsa yashaharne adalilin wannan Sarka yagallabi
maxajen duniya aljanu da mutane yahana kowani Jarumi
motsi aduniya yahadakan Sarakuna sukama yimasa
biyayya akarke SHAFAR mutuwa tadibishi yatunkari
Birnin Askandariya da yaki Biirni daya tak aduniya da
yagagari aljannu da mutane Inda Jaruma Axifa ta
jagoranci Samarin Askandariya sugoga yaki da Sarki
Kurungu maitaken yakin Duniya akarshe Awannan yakine
Sarki Kurungu Yarasa rayuwansa Sakamakon Ficewar
Sarkan a,wuyansa Duniya tasamu sauki komai yakoma
daidai, tsohuwa taci gaba dacewa bayan gushewar yakin
Duniya bayan mutuwar Sarki Kurungu da Dubaban
Shekaru sai bokaye sukai binkice sugano cewa Sarkannan
tanana aduniya Kuma duk wanda yamallaketa to sai
yasami karfi da hatsabibanci fiyedana Sarki Kurungu sai
yagagari mutun da aljan sai yamallaki Sarakunan duniya
xaijuya duniya yadda yagadama Tsohuwa tace kasani
yakai Kairuf tunda bokaye suka furta wannan xance
Manyan sarakunan Duniya da matsafa bokaye da jarumai
makasa maxanfama aljannu da mutane da Dodanni suka
watsu asassan duniniya neman wannan Sarka mai suna
Sarkar ajali wanda acikinsu harda Sarki Kaushatu dan
kan,ana Tunku maikai yaro makisa Shi yakasance Jikane
na Sarki Kurungu anrasa rayuka awajen neman Sarkan
inda akarke wani fitinannen aljani yakwakulota daganan
yaki yasoma duk wanda yamallaki Sarkan baya kwana
daya aduniya sai ankasheshi tabbas Bokaye suntabbatar
dacewa Sarkan baxata taba kwanadaya ahannun waniba,
mutun ko aljaN Saikai kadai sannan kuma bokaye
suntabbatarda cewa duk wanda yainasaran kamaka
alokacin dakake sanye da wannan Sarka har ya,iya
tsareka nakwanaki talatin ahannunsa tokuwa sai yaxama
Gagarabadau aduniya to Kasani yakai Kairuf kafin
Sarkannan takawo ga Wuyanka ankashe Rayukan talikai
marasa adadi Yaro Kairuf yace Toni ina xankai wannan
sarkan koko haka xandauwama ana Farautata, Tsohuwa
tace ai ita wannan sarka tanada maxauninta kuma kaine
xaka kaita Kuma maxauninta nacan yankin modo tsakiyar
Duwatsu masu aman wuta dasuke bangon Duniya Yaro
yace meyasa saini Xankaita Tsohuwa tace Wannan
kaddararkace daga uban gijin Gaskiya yaro yace to inada
Matai maka koko nikadaine xankaita Tsohuwa tace Akwai
dakarun Xumunci masu kokarin Samama Duniya sauki
Sune xasu baka kariya Kuma suimaka Rakiya Zuwa
Bangon Duniya Yaro yabude baki tsaiyi magana Tsohuwa
tadakamai tsawatace yaro babu lokacin tambaya kuma
babu lokacin amsata Maxa kakama hanyarka taxuwa ba
BANGON DUNIYA tsohuwa tabace yaro yarintsa ido
yakwalla kara ai lokacinda yabude idanunsa sai yagansa
atsakiya wasu Furda Furdan Dodanni masu kamada
bishiyar rimi suka kewayeshi suna muxurai gamida lashe
baki Nanfa yaro Kairuf yatsorata yasaki Futsari
awandansa yaKwalla kara NIMA NATSORATA SAINA NEMI
SINADARIN shayi kona saitu

BANGON DUNIYA
Littafi na uku 3
Na Ibni Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng

Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]

#BANGON DUNIYA PART #3A Lokacinda yaro Kairuf
yatsinci kansa atsakiyar makamakan dodanninnan sai
yakwarara ihu yakama jada baya Sai shugaban wayannan
dodannin yaceda Kairuf yakai Kairuf kakwantarda
hankalinka lallai mubaxa mucutarda kaiba kawai xaka
xaunane ataredamu domin baka kariya kada Axxaluman
duniya sucutarda kai, Kairuf yace aa lallai bani kukesoba
so kuke kukarbe Sarkan dake wuyata kuma baxan bakuba
Dodo yafusata yadakama Kairuf tsawa yace tokuwa xaka
mutu domin duk duniya babu wanda ya isa
yadakatardamu ga Karban Sarkan Ajali agareka Dodo
yadakama wani dodo tsaya yace kai Sairud maxa kasa
takobi kasare kan yaronnan kadaukomin Sarkan Ajali
Dodo yaxare takobi yadaga daniyyar Sarekan Yaro kairuf
saura kiriss takobin yasauka awuyan Yaro Kairuf, Sai wata
Kibiya tafasa kirjin Dodon tsananin Karfin sukan Kibiyar
saida Dodan yai Sama sannan ya fado matacce
koshurawa baiyiba dankari Dodannin sukakwarara ihu
sukama waige waige amma basuga kowaba Kwatsam sai
akwarara ihu saiga Tawagar dakarun xumunci sugoma
Shabiyu a sukwane akan dawakai afusace Dodannin suka
tunkaresusuna ihu, Dakarun xumunci Suka xare takubba
akafara dauki badadi kayya fashi bannan,aiki kowa yagajji
bai sababa domin haka dakarun xumunci ke sassabe
kawunan dodanninnan kamar karya Jaruma Miraa tarika
gunji tana Farke cikin dodannin gamida datse
kawunanansu Sadauki marwan ya addabi dodannin da
sara da Suka kamar marnan iska haka Dakarun Xumunci
suke kashe Dodannin Inda Gimbiya Ela tarika xarya tana
tsagesu gamida datse kafafuwansu dodannin sukarika
kaisara dasuka afusace amma sai yakasance abanxa
Domin akowani lokaci su,ake kashhewa Inda Boka
Barnuhu yakafa yatsare awajdaya yana yakar Dodannin
dakofofin tsafi inda yarika babbakesu da wata koriyar
wuta maitsananin kuna dakarun xumunci sutakura
dodanninn sukuntatasu suka toshemusu duk wata kofa
tatsira surika turasu kiyama bashiri,ai kafin kace haka
sunkarar dasu bakidaya Yaro Kairuf yakarema Dakarun
xumunci kallo sai yayunkura xai futa aguje tuni Dakarun
xumunci sukewayeshi suka rika xagayeshi da dokunansu
Kairuf yakwala ihu yacekai kusuwaye kuntaimakeni
yanxukuma kuna niyyar cutardani Boka Barnuhu yace kai
yaro kanatsu mune Dakarun xumunci masu burin
Samama Duniya Sauki Kairuf yace kenan Kune xakuimin
rakiya xuwa bangon Duniya boka Barnuhu yace mune
Kairuf yace gaku manya sannan kunkware afilin daga
meyasa baxaku karbi Sarkan ajali kukaita Bangon
duniyaba dakanku, Boka Barnuhuyace domin sarkan
ahannunkane kawai xata xauna lafiya amma duk wanda
yarike Sarkan sabanin kai to baxaiyi kwana biyu arayaba
domin Masuson mallakan Sarkan sune ajalinsa Yaro
Kairuf yace tome yasa Sainine Sarkan xata xauna
ahannuna Boka Barnuhu yace Wannan kaddarace daga
ubangijinka Kairuf yabude baki xaikara tambaya Boka
Barnuhu yadakama Kairuf tsawa yace Kai yaro babu
lokacin tambaya kuma babu lokacin amsata maxa
kakama Hanyarka natafiya Bangun Duniya atsorace yaron
yakama tafiya da kafarsa gunin ban tausayi Gimbiya Eela
tadubi boka Barnuhu tace meyasa baxamutafi tareda
yaro Kairuf ba Boka yace aa dole shikadaine xaitafi
mukawai xamu kasancenne masu kubutardashi aduk
lokacinda axxalumai sukamashi, Sarki Lukman yace to
menene illar tafiya taredashi Boka yace mutukar muna
taredashi tafiyar baxatai sauriba domin Axxaluman
sarakuna daga jinsin mutun da aljan xasu matsamana
damiyagun hare hare wanda hakann xai sa nubata lokaci
wajen maida musu da martani amma shi yaro kairuf
yakasancene maitsanain Sa,a,da shashatau aduk
lokacinda wata halitta tatsareshi daniyyar cutardashi to
wata halittarce xataxo tataimakeshi daganan Dakarun
Xumunci suka tsunduma cikintaya subi bayan Kairu
asukwane koda sukai tafiya mainisa Sai mamaki
yakamasu domin axatonsu xasu riski Kairuf ahanya
domin shi yana tafene akasa Sukuma suna bisa Dawakai
amma sai suga bashi ba,alamansa Sarauniya Atine
yarmama Kura mai ajalin Garke tadubi Boka barnuhu
tace yakai babban Boka ya,akai bamuga yaroKairuf ba
alhali akasa yake tafe Kodajin wannan tambaya sai
Barnuhu ya bushedadariya yace lallaikisani mutukar
Sarkan Ajali natareda Kairuf to tafiyarsa ta uni daya
yanadaidaine da tafiyar ingarman doki na tsawon
kwanaki uku kuma baxai taba gajiyaba abu ukune xasu
rika tsaidashi Yunwa barci Sai bayan gida dankari aisai
Sukaci gabada Tafiya ,acan kuma kauyan su kairuf bayan
Sarki Kaushatu da jama,arsa summa kauyan dirar mikiya
Suka binkice kauya cikinsa da bayansa basuga Kairufba
Sai Sarki Kaushatu yakwarara Ihu yadauko wani madubin
tsafi yakama ambaton kalaman Surkulle gamida tsatsuba
yashafi Madubin Tsafin aisai Ga Kairuf natafiya adokardaji
shikadai Sarki Kaushatu yakwarma,ihu yace maxaje
mushirya, yaro yatunkari bakar Sahara lallai muhanxarta
kada mubarshi yakai ga bakar Sahara domin akwai Bakar
aljana da rundunanta Sunuyi kwanto suna jiransa
yakariso garesu sukameshi aiSai runduna tai kudu
asukwane yawansu yawuce irga kai inka gansu Saika
dauka Dakarun Duniyane mutane da aljannu Sukaiyo
ayari DANKARI NIKAM NAYI RUMFARRRRR
;;#BANGON;;#DUNIYA;;#3B Kairuf yarika ketagudu
asararin Sahara dukda baisan abinda xaitarar agababa
kwatakwata bayajin tsoron komai saida yakwashe
Samada Makwanni uku yanaratsa Saharannan batareda
yaga iyakantaba watarana daga cikin ranekun tafiyarsa sai
yaunwa takamashi kishin ruwa ya addabeshi yafara
tagayyara neman ruwa yake ido rufe tsananin jinkishida
Kairuf yakeyi har gixo,ruwa yakemasa kawai saiyarika
ganin korama agabansa sai yanufi gurin Sai yaga tarin
yashine ahakadai yaci gabada tafiya kwatsam sai yaga
watarijiya maidan karan kyau abin mamaki ga mutane
abakin rijiyar sunata diban ruwa yawan jama,andake
gurin tamkar anacin kasuwa kawai Sai Kairuf yanufi gurin
domin yasha ruwa kaisai wani tunani yafado aransa yace
kai nifa nakasance abin Farautane ga Mutaneda,aljannu
kadafa mutanennan yaxamanto tarko sukadana min sai
yainaxarin jama,ar gurin yaga bakidaya jama,an dake
bakin rijiyar Idansu na kansa Take Yaro Kairuf yatuna
dakalaman mahaifinsa alokacinda yake koyamasa Karatu
daga littafi Sarrafa rayuwa domin karekai daga abokan
gaba mahaifinsa kecemasa kasani yakai dana samun
ruwa asahara abune mai matukar wahala sannan idan
kasamu to kainaxarin kafin katunkari ruwa domin xai
iyakasancewa akwai makiya abaya domin gamawa da
rayuwarka Sannan yace kasani yarona duk lokacinda
kaga wata hallita ta yawaita kallonka tolallae kaikokarin
nisanta daga gareka domin Xata,iya cutardakai ai Kairuf
nagama wannan tunani sai yaji yakoshi kishin ruwanda
yakeji yagushe yaji wani Sabon karfi yashigeshi dankari
aisai yafuta agujee tamkar Futan kibiya wohoho
aibakidaya jama,arda Bakin rijiyarnan sai sukai Girgixa
suka rikida sukoma wasu bakaken aljannu masu tsananin
muni sunada bindi kamar birai Sugaban aljannun
Sarauniyar bakaken aljannu masubindi Za,uma takwarara
ihu taceda jama,arta kai tsinannu abin harinmu yagane
shirimmu kada kubari yakai Labari lallai kukamaminshi
aisai aljannu sukabi Kairuf da masifan gudu nanfa sukasa
tsere naban mamaki domin gudune maitaken gudun
mutuwa aljannun sukurema Kairuf gudu sunaneman
kamashi amma abin yagagara domin sai sunzo
dafdadafamma sai yabace musu saidai suhangeshi
candanisa yana tsallake duwatsuda koramu komai
girman Rami indai Kairuf yadaka tsalle tofa sadai
kahangeshi yakai daya ballin yada futa aguje suma
aljannun babayaba domin sunkasancene suna gudu
dafdadaf Koda Sarauniya Za,uma taga wankin hula xaikai
jama,arta dare sai tadauki wani katon dutse ya seta bayan
Kairuf tacilla dutsen aaune dutsen yaje yakifardashi
Kairuf yakwalla kara yabaje a yashin Sahara Runudunan
bakaken aljannu masu bindi sukai dafifi akansa
alokacinne Sarauniya Za,uma tadiro daga sama takalli
yaro kairuftakeceda dariya tace kai shu,umin yaro lallai
yaxamamaka wajibi kaxauna taredani tsawo kwanaki
talatiKairuf yamike yafara jada baya Sarauniya Xa,uma
tamika hannu xatadamkeshe sai akwatsatsa wata tsawa
mai raxanarwa tilas tafasa Shirinta takama xaxxare idanu
itada Jama,arta dankari aisai gagayyan dakarun Sarki
Kaushatu dankan,ana sundurfafo inda yaro Kairuf
ketsaye Sarauniya xu,ma tai ihu dakarunta sukai Sahu
inda suma Dakarun Sarki Kaushatu suka jadaga afara
hararan juna can sai Sarki Kaushatu yabayyana
yadakama Za,uma tsawa yace ke yarinya lallai kadaki
kuskura kitabi yaronnan domin keda dakarunki xaku
hallaka Sarauniya Xa,uma tabusheda dariya
akarketadakama Sarki Kaushatu tsawa tace kai wawa lallai
sharafar mutuwa nadibanka lallai kasani nina wuce
Saninka kuma naxarce tunaninka lallai babu wani abuda
xai hanani tafiya da yaro Kairuf ruwa da iska Mutun da
aljan Koda yaro kairufyaji ana misayen yawu akansa sai
yakwalla ihu yace kai bakaken Shaidanu badai nikukeso
ku mallakabato nima nayarda xan xauna ahannun daya
daga cikinku amma bayan kun gwabxa yaki atsakaninku
domin asan waye xaiyi nasara kumawaye xaifadi Karuf
yadaga murya yace xankoma gefe inga yanda xata kaya
tabbas wanda yainasara xantafi taredashi Aisai Sarki
Kaushatu yabusheda dariya yace dakyau yaro inasom
hatsabibin mutu tundaka hada bala,i maxa koma gefe
guda kaikallo Kairuf yakoma gefe yahaye bisa wani
tsohon kwaure yaxauna Sarauniya Xa,uma takalleshi tace
dakyau yaro kajirani Ingamada tsinannun nan dake
gabana taima jama,arta tsawa Sukai ruri sukaikan
Dakarun Sarki Kaushatu sumasuka fasa kururu suka
afkamusu take yaki yakullu masifa tawanxo wohoho ai sai
Bakaken aljannu sukarika yagalgala Dakarun Sarki
Kaushatu kamar baranan iska haka suke Fatalidasu suna
turasu kiyama Kaiya Sarki Kaushatu yafusata
yakwararaihu yabuso wata mahaukaciyar iska take iska
tarika sunkutan bakaken aljannu tana juyi dasu asama
tana kakkaryasu hankalin Xa,uma yatashi tasabi karonto
wasu kalaman Surkulle take iskan taya cakJama,arta
sudawo kasa amma dayawa sun mace ranta yabaci
takwarma ihu sannan tafidda wani garin magani tawatsa
sama gamida ambaton wasu kalaman surkulle garin
maganin yaxama hayaki yaratsa Sansanin Sarki Kaushatu
kayya tsafigaskiyar maishi asai ga jama,ar sarki Kaushatu
na kumbura suna fashewa damm kamar tsiya haka
sukarinka fashewa namfa afara asaran Maxaje mutane da
aljannu Sarki kaushatu yakwarma ihu yasabi karanto dala
musan tsafi take wata iska mai Sanyi yatsa sansanin
Jama,arsa tuni sukadaina fashewa ammafa dakarunsa
sunmace da yawa kamar igiya yamika ahannu xararara
yadamko Xa,uma yadagata sama yamaka dakasa yadaga
takobi xai Datse kanta saita bace bat Kawai sai yadamko
acikin Iska take yashako Wuyanta tabayyana idanunta
sunyi Jajaju saboda xafin Shaka Dakarunta sukwarma ihu
sukayo Kan Sarki kaushatu yanunasu da yatsa ta ke suka
kafe acikin Kasa TOFA#BANGON;;#DUNIYA;;PART (#3B) Lokacin da Sarki
Kaushatu yashakeSarauniya Za,uma idanunta sukai Jajur
nunfashinta yafara daukewa ai sai Dakarunta
sukakwarma ihu suka Zare takubba suka tunkaro Sarki
Kaushatu afusace Sai Sarki Kaushatu yanunasu da sandar
tsafi tareda ambato wasu kalaman Surkulle take kasa
taburma dasu tashanyesu iya Kugu Sarki Kaushatu
yabusheda dariya yaceda Za,uma yanxunnan xan sanya
wuta takone jama,arki agaban idanunki sai yadaki kasa
dakafarsa take wata shu,umar wuta tabayyana tatunkari
Dakarun Sarauniya Xa,uma wadanda suke kafe akasa
nanfa sufara ihu dakururuwan neman ceto koda
Sarauniya Za,uma tatabbatar intai sakaci jama,arta xasu
hallaka sai taikururuwa taceda Sarki Kaushatu kai sarkin
Sarakai natuba nabika lallai nida jama,ata xamu xamo
bayinka nahar,abada Sarki Kaushatu yabushe dadariya
yace wane yaro kuma wane uban yaro yanuna wutarnan
da Sandar tsafinsa take wutartamutu kasar tasaki
dakarun Za,uma bakidaya sukai mubaya,aga Sarki
Kaushatu dankan,ana jikan Sarki Kurungu mugun kifi
kada naganainka yakwanada yunwa koda Sarki Kaushatu
yainasara akan Sarauniya Xa,uma da jama,arta sai yakalli
yaro kairuf yace,To yaro nine nakasance mai gala saboda
haka xaka xauna ahannu tsawon kwanaki talatin afadata
dake Birni ZHUMM sai yaro kairuf yabusheda dariya
yaceda Sarki Kaushatu lallai kanada karfi

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment