Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

NAKU HAR KULLIN ITZ DAN USTAX NE NAKECE MUKU BARKA DA WANNAN LOKACI✊✊TAWAGAR MUTUWA ✊✊GAMON AJALI PARTY NA 026

Acan wani bangaren kuma sadauki najwas da ginbiya hansika da sadauki zim ne suke tatafiya cikin wani kungurumin daji mai matukar kwarjini da ban tsoro kai daganin wannan dajin kasan za ayimasa lakqbi da kare kukanka tafiya suke babu sassauci basusan inda suka dosaba sudai kawai suna tafiyane acikin daji basuda wani buri dayafi suga sunhadu dawata Riga kowane birni acikin dajin saida suka kwana suiayini suna tafiya acikin wannan dajin batare dayada zango kokuma tsayawa sun huta awannan tafiya tasu babu wani Abu dayake wakana atsakaninsu face satar kallo da sadauki najwas keyiwa ginbiya hansika itama hakan ne kefaruwa gareta tanaso yimasa magana qmmq ta kasa

Duk wannan Abu dake faruwa sadauki zim yana gani kuma ya fahumci komai don haka babu abinda yakeyi musu sai murmushi aboye dai lokacin dasukazo karshen wqnnan daji lokacin yamma tayi domin gari haryafara duhu don haka sai awannan lokacin sadauki najwas yayi gyaran murya Dama shine agaba yadubesu yace yakamata mukwana anan inyaso gobe dasafe mucu gabq da tafiya

Hakan kuwa akayi suka yada zango suka kafa tanti guda daya sukazauna sannan suka dauko abincin guzirinsu suka shigaci bayan sun gama cin abincin ne sai sadauki zim yadubesu yanzu wannan tafiyar damukeyi INA muka dosa ne nifa nafara gajiya dawannan tafiya wacce bamu San karshenta ba

Koda jin haka sai sadauki najwas yadubi ginbiya hansika itama shitake kallo amma kowa yakasa cewa komai saikuma suka dubi sadauki zim najwas yace tabbas nikaina nagaji da wannan tafiya kamata yayi kawai munufi birnin Sarki dauwaz kawai ayita takare komu koshi

Caraf ginbiya hansika tatari nunfashinsa tana maicewa haba yakqi sqdaukin karni tayaya zakasa muje birnin Sarki dauwaz àlhalin kasan cewa har yanzu bamu hada tawagar da boka yagayamanaba kuma kasani Sarki dauwaz yawuce tsammaninka bare kuma ace mushiga cikin alhalin kasan kowq agidansa SARKINE

Koda ginbiya hansika tazonan azancenta saijikin yarima yayi sanyi yakasa cewa komai saidaga bisani yadubeta yace to yanzu menene abunyi

Ginbiya hansika tace abinyi kawai shine mubi asannu zamu samu abinda muke nema kasani cewa duk mqi nema yanatare da samu

Haka zalika ba zama wane abanza sai ansha wuya sannan akan shadadi kasa aranka ko amutu ko arayu sai mundauki fansar jinin mahaifanmu

Dawannan firarne har barci mai nauyi yayi awangaba dasu basu suka farkaba saida gari yawaye rana tafito sannan suka farkq sukayi kalqci sannan sukayi shiri suka nausa karshen wannan daji tafiyar sq a daya kawai sukayi suka hango wani babban burni agabansu

Koda hango wannan birni sai farinciki yaturnukeso suka kara kaimi wajen tafiyar tasu yayin dasuka zo kofar wannan saisuka tarar da ita arufe bam tamkar babu kowa acikin birnin

Koda ganin haka sai sukadubi junansu sannan ginbiya hansika tabada shawarar su kwankwqsq nantake suka fara kwankwasa kofar tun suna bugawa ahankali harsuka koma bugawa da karfi amma shiru babu alamun za azo abude

Koda shirun yayi yawa sai sukafara shawara wani yace ahaura taganuwar garin wani yace aballa kofar mushiga komayema sadauki najwas kenan shi aganinsa an kaskantar dasu sadauki zim shine kawai yace mukara hakuri zata Iya yiwuwa dokar birnince ahaka

Bayan jira kadan saikuma sukaji motsi dagacikin birnin kamardai ana tawowa daga bisani kuma saisukji kofar birnin namotsi bayan Dan lokaci saiga wadansu shirga kattai majiya karfi sugoma amma da kyar suke tura wannan kofar bayan kofar tagama budewa sai wadannan kattin sukayi duba izuwa gasu yarima sai ransu yabaci atinininsu wadansu manyan bakine ko attajirai Ashe wadannan sune masu buga kofar

Koda shugabansu yakarewa musu kallo saiya kauda kai yace kukamasu kukaisu dakin ajiyar bayin sunzama bayinmu dagayu sunkawo madakata

Kodajin wannan umarni sai wadannan katti guda Tara sukayo Kansu yarima danufin susaka musu sarka sutafi dasu

Koda ganin haka kuwq sai sadauki najwas yadafe kufen takobinsa da hannun dama ginbiya hansika tarike kanmashita sadauki zim tuni yazare wadansu sharba sharban adduna guda biyu nanfa suma kattin sukayi koyi dasu suka zare makamansu shugabansu yana maidaka musu tsawa yace kukamasu araye nakeso NIKUMA INAWAIGAWA SAINAGA UWARGIDA NADALLAMIN HARARA DON HAKA KARNAYI LATTI DAWANNAN NAKE CEMUKU BARKANMU DASAKE SADUWA

NAKU HAR KULLIN ITZ DAN USTAX NE NAKEWW KOWA FATAN ALKHAIRI DAFATAN NASAMEKU LAFIYA
✊✊TAWAGAR MUTUWA ✊✊GAMON AJALI PARTY NA 026

NAKU HAR KULLIN ITZ DAN USTAX NE NAKEWW KOWA FATAN ALKHAIRI DAFATAN NASAMEKU LAFIYA✊✊TAWAGAR MUTUWA ✊✊GAMON AJALI PARTY NA 027

Nanfa dakarun nan sukayi kan suyarima afusace domain cika umurnin shugabansu har sadauki zim yayunkura zai afkamusu amma sai yarima najwas yadakatar dashi yana mai umartarshi yamayar damakaminsa kamar yayi musu amma saiya daure yatsaya ita ma ginbiya hansika haka akayi najwas yatsayar da ita badon San rantaba tadakata har dakarun nan guda Tara suka iso inda suke suka sakamusu sarka sukajasu izuwa cikin birnin maisuna birnin dumashka ginbiya hansika da sadauki zim sunyi matukar jin haushin irin kaskancin da akayimusu domin kamar awaki haka akajasu kadan yarage ginbiya hansika ta afka musu dayaki amma yarima yahanata

Dashigarsu cikin birnin dimashka saisu yarima yazama cikakkun yan kauye suka kama kalle kalle da hange hange tun dasuke basu taba ganin birni Wanda yakwatu kamar birnin dumashka ba birnin yakawatu Iya kawatuwa tsayawa misalta wannan birni bata lokacine nandai akashigar dasu najwas izuwa wani lungu saida akayi tafiya mai dantsawo sannan akazo wani katon gida kaikace shine gidan sarautar nanfa aka bude kofar gidannan nanfa mamaki yakamasu yarima gidan cike yake dabayi maza damata manya dayara tsofi da matasa gasunan babu adadi kowa dakalar aikin wahalar dayakeyi idanka kalli yadda tdofi ke aikin wahala indai bakada dakakkiyar zuciya saikazubar dahawaye wadansu bayansu yadare sawunduka wasu hannuwansu sun kukkinbura sabida tsananin wahala abudai gashinan babu kyangani

Ana shigarda su yarima cikin gidannan sai akamayar dakofar akakulle suyarima suka kutsa cikin bayinnan sukasamu wake suna tattaunawa akan yadda zasu bullowa wannan al amari ginbiya hansika tadubi yarima najwas ranta abace tace dashi yanzu mehakan yake kasa anshigo damu cikin wannan kazamin birnin cikin kaskanci

Kodajin haka sai yarima najwas yadubi ginbiya hansika yayi murmushi maitaushi agareta sannan yabudi baki yace yake ginbiya ma abociyar kyawu kisani cewa bakomaine yasa nabari aka shigo damu birnin baface nasan cewa birnin yakasance birnin azzalumai masu zaluntar mutane mahaifina yabani labarin wannan birnin tun INA karami yagayamin tsananin hadarin dake tattare dawannan birnin tun alokacin nayimasa alkawarin komai Daren dadewa saina ceton rayukan da take zalinta acikin wannan birni yake ginbiya kinji dalilin shigowarmu wannan birni kuma kema da idonki kinga zalincin da akeyi Iya wannan gidan kawai to wannan karamin alhakine akan sauran guraren don haka kubani hadin kai dakwarin domin mukawo karshen wannan zalinci

Lokacin da sadaukin maza najwas azancensa sai sadauki zim yayi zunbur yamike yazare addarsa sannan yasari iska yadubi sadauki najwas yace raina fansane agareka yakai sadaukin karni kosani cewa arayuwata babu abinda natsana sama da zalinci da azzalumai don haka idan kunshirya yanzu mu afkawa dakarun dake gadin gadin gidan nan mugama dasu tunnan kafin mukai ga Sarki

Koda yarima najwas yaji abunda sadauki zim yafada saifarin cikin yaturnukeshi yaji wani kwarin guywa yashigeshi yadubi ginbiya hansika yace yake ginbiya wwnne hukunci kikayqnke batayi maganaba tare mashinta tace idan kunshirya yanzu abusa kahon yaki ran yarima yayi fari sosai yadubesu suduka yace dakyau mazajen fama lallai kun karbi sunanku najarumai yanzu abinda nakeso daku wannan aikin namu babba ne donhaka baya bukatar gaggawa mujira Nada zuwa safiya anannr za busa kahon mutuwa maitaken mai rabon ganin gone yagani TO UWARGIDA TAKAWO TUWO MAIZAFI DAN HAKA BARI NAMATSA KARNAYI LATTI DON HAKA SAMUJIRA ZUWA GOBEN DOMIN JIN YADDA ZATA KAYA TSAKANIN SADAUKI NAJWAS DA DAKARUN BIRNIN DIMASHKA NAKU HAR KULLIN ITZ DAN USTAX NAKE CEMUKU MUZAMA LAFIYA✊✊TAWAGAR MUTUWA ✊✊GAMON AJALI ⚔️PARTY NA 028

Bayan gari yawaye duhu yaye rana tafito kwal sadauki najwas ginbiya hansika sadauki zim sunshuar yaki maimatukar kwarjini daban tsoro kaidaganinsu kasan cewa karo dasu bazai dadi suko futo daga makwancindsu kuma adaidai lokacinne wata tsohuwa da aka jibgawa itace take dauka tana kaisu wani wari tanadawo dasu tsohuwar tqgaji matuka gayinwa hashirwa nadamunta saifamar zubar dahawaye takeyi nawahala taje zata gifta wani dutse sai akayi rashin sa a tayi tuntube tafadi nantake wani dakare yayo kanta yafara jibgarta da bulala tana tafamar ihun Neman taimako amma anrasq maitaimaka mata yayinda squran bayin dake wajen wasu keta zubar dahawaye sabida tsananin tausayinta dayakamasu

Tokuma awannan lokacin sadauki zim ransa yabaci zuciyarsa takama tafarfasa tamkar zata kone daga inda yake yacillowa dakaren addarsa guda daya tatafi luu kil tacirewa dakaren nan hannun dake rike dabulalar yayinda yakurma wani sakaren ihu sabida tsananin zafi dazugi dayaji

Tofah adai wannan likacinne kuma dakarun dake gadin sannan gida kimqnin su dubu bakwai suka ankare da abun dayafaru gadan uwansu danhaka sai suka yunkura gabaki dayansu afusace domain daukar fansa sukayiwa su sadauki najwas zero suna muzurai nantake shugabansu maisuna rajif wani katon mutun cikin wasu bakaken sulke yashigo gabansu yakarewa su najwas kallo sannan yadubesu awulqkqnce yace wannan tsautsayine yasaku amatsayinku nabayi kuce zaku hukunta dakare dake cikin wannan gida tokusani mutuwa tazame muku dole domin shine huluncin dayadace daku

Carf sadauki zim yadaka masa tsawa kai katon banza tsohon azzalumi kayi wani cewa yauba yantsakine agabanka zakunane agabqnkq kunjima kuma zalintar al umma kuna raba iyaye dayayansu sannan kuraba mazaje da matqyensu tokusani yaukarshen Ku yazo bama kuba hatta sarkinku Sarki damnashi bazamubar garinnan ba saimunga bayansa

Koda sadauki rajif yaji kqlamqn dakaramin zim yagaya masa musamman aibata megudans Sarki damnashi saiya fusata ainun yatakar kare yakurma wani sakaren ihu yadaga takobinsa yana maibada umarni kuyimun gutsin gutsin dasassan jikinsu bana bukatar dayansu yarayu

Wuhuhu nanfa maza sama da dubu uku suka zare makamai sukayi kururuwa suka afakawa su sadauki najwas nanfq sadauki najwas da ginbiya hansika da sadauki zim sukazare makansu sukacemusu maraba dazuwanku kofar lahira saura baifi taku ukubq dakarun nan sukaraso inda suke sai su najwas suka daka tsalle suka dira atsakiyarsu tofah nan labari yalalace guri yahargitse yayamutse bakajin komai sai ihun dakaru dakarafkiyar makamai

Yarima najwas takobin mahaifinsa yarike ahannunsa wacce akewa lakabu da gaya jininawuce babu abinda yake face Sara dasuka gamida farke kirazan maza suna zubewa kasa matattu bayan kuskure duk inda yakai Sara saidai akaga tamkar iskace kehuresu saidai kaga sama da dakaru goma sunazubewa kasa matattu hakama sadauki zim addunansa guda biyu yazare yanakqi Sara dasuka takowane bangare tamkar mahaukaci ko kallon gabansa bayayi wani lokacin ma rufe udanunsa yakeyi saudai kawai yadinga kaisara dasuka ahaka yake kisa tamkar yana sassabe agonar auduga

Al amarin ginbiya hansika kuwa abun yamunana dayawa wani sharbeben dogon mashine ahannunta maitsananin tsini lokaci guda saita soke dakaru biyar ko fiye dahaka kana tadasu tayi jifa dasu takara gaba sabida tsabar masifa gamida fusata ginbiya hansika harwani tashi sama take tamkar tsuntsuwa kanan tadire akasa ta wantsala can tafada can kamqr aljanq tamkar shedaniya haka take ragar maza kamar basu kasance bil adamaba

Nandanan guri yahargitse yayamutse bayi sukafara guje da iface iface wadansu daga cikin su kuma suka dinga dauko itace suna afakwa dakaru suna ragewa manyan mazaje aiki abudai yakici yaki cinye wa kashesu akeyi amma tamkar ana kara musu yawa Dada tuttudowa sukeyi sukuwa sukuwa mazajen fama basu gaji da aika tsinannu lahiraba

Dagumu yayi gumu wuya tayi wuya kura tatashi talullube ko INA har ba Iya ganin komai karafkiyar makamai da gurnanin mazaje saida akadauki sama dasa a biyar ana gumurzu tsakanin dakarun birnin dimashka da su yarima najwas amma kokadan su yarima basu gaji da yakiba domain ltamkar. Yanzuma suka fara dadai dakarun sukaga babu nasara awannan yakin domin su aketayiwa kisan gilla kamar kiyashi saisuka fara jadabaya

Al amarin daya fisata sadauki rajif kenan yatakar kare yakwarar uban ihu sannan yazare wani mahaukacin gatari yaruga izuwa Kansu yarima najwas da mummunar fusata wacce baitaba yin irintaba har sadauki zim yayunkura zai afkamasa amma saiyarima yacaraf yariko hannusa yadakatar dashi yadubeshi yace wannan aikinane banaka ba don haka koma baya kayi

Yarima najwas yazare takobinsa mai haske yawurwurata yasari iska yanuna sadauki rajif da ita sannan yaruga aguje izuwa kansa kowanensu nakurma ihu kaidaganin wannan gudunnasu kasan wannan haduwar tasu abar tsorace DON HAKA BARI NACI TUWONNAN TINDA ZAFINSA TUKUNNAN KARYA HUCE

NAKU HAR KULLIN ITZ DAN USTAX NE NAKEWA SAKOWA FATAN ALKHAIRI DA FATAN NASARA MAIDOREWA✊✊TAWAGAR MUTUWA✊✊ GAMON AJALI⚔️⚔️ PARTY NA 029

Lokacin da akayi taho mugama tsakanin yarima najwas da sadauki rajif saikowanensu yaruga aguje izuwa kqn abokin gwaminsa afusace saura baifitaku biyarba suhadu saidukkanninsu kamar hadin baki suka daka tsalle sunamasu kaiwa junansu mummunan Sara kowanen su daxinmar yasarewa abokin gabarsa kai sai akayi rashin sa a takobinsu tahadu waje guda jikake rakwacam karqr haduwa takubbansu yayinda tartsatsin wuta gamida wani bakin hayaki yatashi sama

Namfa suka rikito kasa batareda kowanensu yafadiba suka dire bisa kafafuwansu nqn suka fara kokarin hallakq juna kowane naddanna takobinsa domin takai jikin abokin gqba amma Abu yafaskara yayinda kwanjinsu yakunbura tamkar zaifashe har rigunqn jikinsu suna yayyagewa amma du dahaka kowanensu yakasa idda nufinsa

Koda yarima najwas yafahimci karfinsu yananema yaxo daya sai yashammaci sadauki rajif yazame sannan yatakar kare Iya karfinsa yagabza masa naushi afuska sabida tsabar karfin naushin sadauki rajif baisan sadda yasaki takobinsa Yakama tangal tangal yayinda yadena gani nadan wani lokaci daidai lokacin da idanunsa sukafara budewa to anannefa yayi arba datakobin yarima awuyansa yaritsashi da ita ransa abace

Acan gidan sarata kuwa Sarki damnashi da mukarrabqnsa suna acikin fada cikin nishadi yayinda wadansu kuyangi ketafar tikar rawa gakida yadaudadi sai shangiyarsu suketayi basusan ma meyake faruwa agidan kurkun yamma ba anqcikin wannan haline suka hangi wani dakare akan doki asukwane kuma afirgice yanufosu nantake Sarki damnashi yabada umarni adakata dakida bayan isowar wannan dakare saiyqxube gaban Sarki damnashi yana mai risinawa sannan yadubeshi yace yashugabana garinnan babu lafiya wadansu tsinannun dakaru guda uku mukakama abayan gari muka kaisu gidan kurkun yamma muka kulle su tunjiya toyau dasafe sukatashi sukahaumu dayaki tinsafe muke yaki dasu amma munkasa koda lakutar jikinsu sukuwa sukuwa saikashemu sukeyi tamkar sunekashe kiyashi yashugabana tinda nake fita yaki bantaba ganin jarumai masu tsananin jarmtaka kamar wadannan domin ahalin yanzu yanacan yanashirin kashe shugaban masu jiran gidan kurkukun yamma

Koda wannan dakaren yazo nan azancensa saisarki damnashi yamike zunbur yadubi jama arsa yace yaku jama ar birnin dumashka gatsinannun damuke jira can wadanda megirma Sarki dauwaz yabada umarni dazarar angansu akamasu araye ko amace don haka inamai umartar duk wani jarumi dake cikin birninnan mace konamiji saurayi kotsoho dayaje yayishirin yaki domin zamu tunkari wadannan dakarun wadanda karo dasu tamkar karo da ajaline

Nantake fada tawatse kowa yakqmq gabansa akakqmq shirin yaki tamkar za aje yakin duniya Sarki damnashi wata shigar yaki yayi tabakaken kayan yaki nakarfe yazuba makamai samq da kala ashirin ajikinsa duk Wanda yaga Sarki damnashi awannan yanayi saikarantse ko shikadai zai Iya yakar duniya

Koda dakqrunsa suka ganshi cikin wqnnan gagarumar shigar yaki sai mamaki yakamasu suda aketura dakaru Dari zuwa Dari biyu suje subaje birni guda amma saigashi gabaki dayansu kuma harda shikansa Sarki damnashi din gashi kuma yayi gagarumar shigar yaki amsar dasuka kasa baiwa Kansu kenan

Sarkin yakin birnin dumashka macece maisuna rqzika itace taje gaban Sarki damnashi tarisina tana maicewa yashugabana muda zamuje mutun uku rak baikamata ace munyi musu wata zugaba kamata yai ace mutura dakaru guda Dari sun isa idankuma hakan bai wadatar to yashugabana ni zanje harcikin kurkun yamma kuma inamaiyimaka rantsuwa dagirman karagarka saina datso maka kawunansu gabaki dayansu nakawo maka su har cikin turakarka

Kodajin wannan batu saisariki damnashi yatakar kare yabushe dadadariya daga bisani kuma yaturbune fuska yadubi razuka yana maidafa kafadunta sannan yace yake dirkar birnin dumashka kiyisani wadannan mutane ukun SU ANNOBANE KUMA BALA INE KUMA MASIFACE KARODASU TAMKAR TARAR ARADUNE DAYAKI SU GUGUWAR ANNO BANE KUMA GOBARA DAGA KOGI WACE BATA DA MAGANI
Barikiji hatta mai girma Sarki dauwaz yana matukar shakkarsu don haka yazama wajibi muyi yaki dasu gabaki dayanmu idankuwa bahaka ba idanzamu dinga tura musu dakaru to bazasu gaji dakashesu ba koda za a shekara anayiki dasu TABDIJAN LALLAI LAMARIN SU YARIMA AKWAI BANTSORO NIKAINA DANAKASANCE JARUMI NATSORATA DA LAMARINSU

Jama a barkanmu da sallah dafatan kowa yayi sallah lafiya Allah yamaimaitamana

NAKU HAR KULLIN
ITZ Dan USTAX NE NAKE CEMUKU mukwana lafiya✊✊TAWAGAR MUTUWA✊✊ GAMON AJALI ⚔️PARTY NA 030

Acan gidan kurkun yamma kuwa yayunda yarima najwas yaritsa sadauki rajif da takobinsa saiyadubeshi fusace yace kai tsohon azzalumi yau inakarfin dantsen naka dakae zalintar mutane dashi toyau idan ka isa yakwace ka mugani kadade kana zalintar jama a atinaninka kaiwani jarumine to kasani kasha gwagwar Maya amma tundakake gwagwar Maya dakanunun mazaje to you ba mazajene agabankaba zakunnane agabanka kayi biyayya abarka karayu idankuwa bahaka yanzunnan zaka bakunci lahira

Sadauki rajif yayi wani Dan guntun murshi sannan yatofar da gudan juni daga bakinsa sannan yadubi yarima yace har abada nafikarfin nanrmi sassauci agurin kaskantancen mutun kamarka kuma INA mai rabbatar maka dacewa koda kakasheni yanzu to tamkar kakashe maciji bakasare kansa bane domin komai karfinka dakarfin sihurinka gamida karfin dantsenka to Sarki damnashi yaninkaka sau Dari INA dabbaci cewa idan har kakuskura Sarki damnashi yaritsaka acikin gidannan tobama kaiba hatta wadannan abokan tafiyar taka dawadannan bayin dakake shirin taimako saiyashafesu daga doron kasa

Yarima najwas naijira sadauki rajif yagama maganarsaba yadaga takobinsa yadaskara masa Sara adokin wuya tuni yacire kan tsinanne kan yayi tsalle yafada cangefe guda gangar jikinsa tafadi sharf Yakama mutsu mutsu daga bisani kuma tasandare tadena

Adai dai wannan lokacin ne kuma akabusa wani kaho maitsananin kara Wanda ya amsa kuwa gabakidayan birnin haryazuwa cikin daji dakuma kauyukan dake makwabtaka da birnin dumashka saidasukaji wannan sautin kuma alamune nanuna cewa za afara yaki Wanda yashafi kowa dakowa dake wannan kewaye

Shikuwa sadaukin maza najwas tunda yasare kan rajif saiyafiskanci saura dakarun dake cikin kurkun da sadauki zim agefensa nahagy sannan kuma ga ginbiya hansika agefensa nadama kowane rike damakaminsa sukuwa dakarun saisuka fara Jada baya ahankali alamun sundan tsorata amma duk dahaka suna rike da makaminsu ahannu

Acan birnin kisra kuwa wato birnin Sarki dauwaz anahada gungun dakaru kimanin su dubu goma anturasu birnin duma shia domin tuni labari yariski Sarki dauwaz cewa yarima najwas yashogo birnin kuma haryafara yakar birnin hakanne yasa yahada wannan muguwar tawagar wacce akewa lakabi da TAWAGAR AJALI GANINKI BADADIBA sukanufi birnin dumashka domin kai musu dauki akarkashin jagorancin wani shaidani dodo maisuna kisuru gabaki daya wannan tawagar babu bil adama acikinta said zallar dodanni da murudai gamida shaidanun aljanu masu cin naman mutane gamida shanjini

Babu yadda shamila da shamilu basuyiba akan mahaifinsu Sarki dauwaz ya amice musu sujagoranci wannan tawagar amma yakiya domin yasan tabbas idan sukasake yinkaro da yarima najwas todole sai anyi days acikin biyu kodai yahallakasu kokuma su su hallakashi kuma gashi yanzu yadda sukasan yarima najwas ada to yanzu yaninka haka sau goma domin yanzu yazama dodo kuma gagara badau acikin danzon mazaje kuma shi annobane wace bata damagani don haka yana da yakinin cewa zai Iya hallakasu dalilinda yasa Sarki dauwaz baiturasu wannan yakiba kenan

Amma al amarin su yarima najwas kuwa tuni wadannan dakarun dasukaayi ragowa acikin gidan kurkun tuni suncika wandunansu da iska sun fice daga gidan gabaki daya kodayansu baitsaya awurinba

Adai dai nanne kuma bayinka dake cikin gidan kurkun suka kewaye yarima najwas suka dagashi sama sunayimasa jinjina sunata zagayawa dashi suyi nandashi suyi nan dashi hardai suka saukeshi sannan yarima yadubi bayinnan yakaremusu kallo yaga tabbas yawansu yawuce misali sannakuma yalura cewa akwai masu kirar mazajen fama acikinsu don haka yadubesu gabaki daya yayi gyaran murya yaku taron jama ar

Please Login or Register in order to submit comment