Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yadakawa shamsudden tsawa kai wawa mahaukaci wayekai kuma mekake takama dashi dahar zakace zaka hallaka megirma sarki dauwaz to kasani kaf fadin duniyarnan babu wani mahaluki daya isa yayi gaba daba da sarki dauwaz batreda yazama gawaba kai bari kaji ahalin yanzu wannan zancen damukeyi dakai sarki dauwaz yana kallonmu kuma ko yanzu yaso hallakaka cikin abinda baifi dakika biyuba zaigama dakai naji kace duk wani masoyi nasarki dauwaz saika ga bayansa to yanzuma wani babban masoyinsane agabanka sai inga ta inda zaka hallaka ni .....

Jarumi shamsudden yadubi sarki yaki yayi murmushi yace aikuwa yauzakayi nadamar farkata dayaki zakasan cewa Shayi ruwane ba abinci mai nauyiba yada hannunsa yana maiyafito sarki yaki dahannu sarki yazqre takobinsa ya afka aguje izuwa kan jarumi shamsudden shamsudden yazare wat sharbeben gatari yatari sarkin yaki suna haduwa suka kacame dakazamin yaki maimatukar ban tsoro datashin hankali tamkar jikinsu bana mini da tsoka baneba na karfene ahaka saida suka kuma suna dauki badadi anrasa Wanda zai koda lakutar jikin Dan uwansane duk shu umci irin na sarkin yaki saida yatsorata dalamarin shamsudden yafishi komai fanning sanin maka dagogewa afagen fama shikuwa shamsudden yadauki wannan yakine kamar abin wasa domin kokadan bayyi yinkurin cutarda sarkin yaki ba saidai kare kai kawai koda suka dauki lokaci mautsawo suna fafatawa sai kowaƱnensu yana dabaya yana haki gamida hararar juna shikuwa shamsudden kawai murmushi kawai yakeyiwa sarkin yaki....

Ran sarkin yaki yabqci har zuciyarsa na yatsinewq yayi jifa da takobinsa yadunkule hannunsa alamun yanaso sugwada Yar kashi koda ganin haka sai shima shamsudden ya aje gatarinsa agefe guda sannan sannan shima ya dunkule hannunsa yayafitoshi suka ruga aguje akaro nabuyu nanma sukaruguntsume dadanbe tofa ananne labqri yasha bam bam domin tuni su dukansu sukahadawa Kansu mini da majina kowanensu sai layi yakeyi kamar yasha giya yabugu ....

amma al amarin aadauki najwas da jamarsa acan birnin dumashka yayinda sukayi nasara aburnin sai gabaki dayana jama ar gari suka watsar dakamansu sukayi mubaya a ga najwas suka duka agabansa dama dayawa mutanen wannnan burnin suntsani zalincin sarki damnashi dandai babu yadda zasuyine nandai yarima ya umarcesu dasu tashi kowa yatafi gidansa yahuta gobe za atsara musu yadda komai zai zo cikin sauki nantake kowa yatashi yatafi gidansa sadauki najwas da tawagarsa suka nausa kaitsaye izuwa gidan sarauta yayinda suke tafiyane ginbiya hansika tana gefen yarima najwas saisatar kalllonsa takeyi amma taki bari yagane shitake kallo ahaka harsuka shiga gidan sarauta kowa Yakama bangarensa domin yakwanta yahuta....

yayinda kowa keharkar gabansa sadauki najwas da sadauki zim da barde suna tare suna tattaunawa su uku ginbiya tanacan bangaren mata takasa zaune takasa tsaye gatadai atsakiyar kuyangi da barori da hadimai kamar wata saruaniya umarni kawai suke jira amma ita hankalinta yaki kwanciya bata da buri Wanda yafi taga tatashi taje wajen yarima amma damar hakan yaki samuwa dole tahakura takwanta amma dai badan tayi bacciba can zuwa anjima kawai taji abin bazaiyiwuba kawai tatashi yace taje wajen abokqn tafiyarta zasu tattauna wata magana batajira sunce kmaiba tawuce batatsaya ko inaba sai bangaren yarima tanazuwa tataradasu suna hora abinsu cikin kwanciyar hankali tamkar badaga yaki suka tasoba ...

lokacin da tashiga cikin dakin dasuke dasauri suka juyo suka ganta atsaye sai dukkanin su suka mike tsaye suka kura mata idanu cikin mamaki sadauki zim yadubeta yace ranki yadade lafiya kuwa kikashigo nan cikin darennan cikin murmushi ginbiya ta amsa kalau kawai tanason yin magana da yarima ne shiyasa tazo dasauri najwas yace ranki yadade da kinbari saida fe ai zaifi tace aa ranka yadade babu damar hakan cikin sanyin jiki yarima yacewa susadauki zim kujiramu awaje kafin mugama wannan tattaunawa zata Iya yiwuwa wani abune keshirin faruwa .... Natake suka fice suka basu wuri sadauki najwas yayiwa ginbiya nuni da kujera tazauna shima yazauna akujerar datake kallon tata yace ranki yadade INA saurarinki nanfa kunya ta baibaye ginbiya takasa magana harasaida najwas have ranki yadade bakicemin komaiba meye dalilin dayasa har yanzu bakiyi barciba a iyasanina dake indai munyada zango bantaba ganin iwarhaka bakiyi bacciba .....

ginbiya tadanne zuciyar ta yadubi yarima najwas tace sabida banga fuskar Wanda nadade INA muradinshi acikin zuciyataba cikin hanzari yarima yadago kai yadubeta cikin mutsuwa yace wanene wannan da kikasa barci sabida bakiga fuskarsa ba ginbiya tadubi yarima cikin natsuwa tace shiNE Wanda

ALLAH YASA GINBIYA TAKIRA SUNANAN AU NAGA UWARGIDA NALEKO SIKIRIN DIN WAYAR BARI NADAKATA KARTA BUGAMUN KAI DA BANGO YAU KOTOWIN MA BA A KAWOMINBA BARKANMU DA WARHAKA NAKU HAR KULLIN ITZ DAN USTAX NE NAKE CEMUKU BARKA DA DAWARHAKA

INASO ZAN CANZAWA LITTAFIN SUNA IZUWA ARTABU DA SHOKAN CIGAN TAWAGAR MUTUWA MAYE RA AYINKU AKAI
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment