Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gani

Shi baya ma zama dasu inba muhimmin abune ya dagosa ba.

Sudai sun san Anata cewa basa jituwa da nashwan

kuma tun suna yara sun sha ganin alamomin hakan amma basu taba
Ganin su suna musanyar irin wayanan munann kalaman ba,Duk lokacin da Tsufa ya hadu da zafin baqin cikin rashin samun mafita arayuwa to tabbas hankli zai iya gushewa.

To meye na baqin cikin mayor? na mene ne bayan yayi haqurin zaman sama da shekaru ashrin da yaron dayafi tsana a matsayin uban sa?

Shin zafin kin amincewa da shi a matsayin uba daya dade yanayi ne
Koko na
Radadin wahalar shawo kansa akan cikar burin sa na duniya da dukiyar uban sa?

..hajy turai ta kasa wannan lamarin a farantin zuciyar ta cikin tunani me zurfi tayi nazari akai
,.bayan gajiya da halayen nashwan yau ta gane cewa akwai tsananin bakin ciki nadaban a kasar zuciyar
Mayor Aseem

Ba wani abu yasa yau ya haukace ba,face tsananin damuwar sanin cewa bayan partyn nan in har bai yi dagaske ba to babu shakka nashwan zai iya fuskanntar manufar sa na asali akan maganan BMF sannan mahdi bazai taba barin sa ya bashi hadin kan daya kamata ba

Hade da gaggawar dake cin zuciyar sa nason yaga ahalin sa da empire sa ta ginu tayi karfi.
yaran Kwata kwata basufi shekara guda da gama makaranta ba but he expect them su cuccusa su kukkusa su bala'in takura kansu cikin harkokin neman kudi,iko,daukaka da neman suna.

So yake ya zamto da rayuwar su gaba daya kamar na da chan irin wanda yayi da abokan sa cikin rufa ma juna asiri tsananin rikon amana tsananin tashen dukiya karfin ikon mallaka da tarin mabiya masu karfi abayan su

Tun rushewar brew estates dinsu da abokan sa har yau bai sake gina wani anguwa irinsa ba kuma duk yadda yayi kwadayin hakan aransa sanda ya daure dan yana mutuwar so ace yaran sane suka taso dan su tayasa gina gari guda irin wanda ba a taba samun irin sa ba

Har yau Babban burinsa kenan,anma har yau din bai iya fayyace musu hakan ba sabida yawan fushin sa da rashin nistuwar dake azabtar da zuciyar sa take kuma cinsa ta ciki kamar wuta..

Saiga shi A Cikin nitsuwa hjy turai ta soma fahimtar da su asalin abunda mayor yake bukata daga rayuwar su musamman ma hanadi datake yar cikin sa, jikinsu ya dadayin sanyi musanman Bayan da taba su dan kadan daga tarihin amana dumbin dukiya da jarumta daya wakana arayuwar mayor aseem da abokansa magabatan su.

Ta jadadda musu cewar sai
Sun hada kai da hannu,kafin su nuna masa su jinin sane kuma sun san awani ahali suka fito.

Bakaramin tasiri wannan maganan yayi a zukatun su ba

Nan Kowa ya soma fadada tunanin sa a kan alqibla daya
"They begin to create a space for that solidarity bond"
Aganin su in suka hada kai aka gina rayuwa irin wanda mayor yake buri su zasu fi kowama ribantuwa tunda yanxu ne suke tasowa.

Kowa ya karbi laifin sa sannan sunji dadi da hjy turai ta nitsu ta nuna musu cewa basu kadai bane sukayi kuskuren ajiyan hardana iyayen su.

So Kafin su bar falon An cimma abubuwa dayawa na gyara wanda da a shekara 10 ne mayor ba zai iya warwarewa ba.

Hjy turai batace komai akan rashin kunyar nashwan ba illa jadadda musu datayi akan bata son taji wani daga cikin su ya shiga tsabgar maganar BMF Acewarta wannan badakalar tsakanin su ne.
Littafina na kudi ne
ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.

OR MTN vtu tran via 08060712446

Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446*♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


1 Comments On TAKAICIN WASU
avatar
gaji-gaji

9 months ago

Reply

Great read

Please Login or Register in order to submit comment