Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dadin aikinta

altho har yau bata tba ganin koda mutum daya daga mutanen gidan ba
Sai hjy turai ahakan ma wai gwara ita ma taga lady jasmine duk dama bata san ita waye bace.

A Wooden Chairs wanda sukaji Fretwork zaira take hutawa ita daya bayan tagama ayyukan ta.

Takanyi girki sau uku zuwa hudu arana kuma harga Allah bata damu wani abu ya hada ta da su ba damuwar ta baifi a caske mata kudi ta ta koma ga mahaifiyar ta ba dan duk abunda takeyi Hanklunta na gida tana tunanin yadda ta baro ta babu lpya kuma babu abinci

Yau gidan ya kasance daban dan sauyawar xirga xirga da yawan mutane zaira tana kitchen tanata aikin ta taji kamar ana cewa mayor Aseem assiduque ne ya dawo and no wonder dis nite akace ta hada special dishes dan duk dama kon bayacin abincin gida amma idan mayor ya dawo al'ada ne kowa ya kasance akan family dining table

Nashwan yaki jinin wannan al'adan amma tun yana karami mayor ya tursasa masa kuma wannan shine kadai lokacin da yake zama yaci abinci da familynsa gaba daya arayuwarsa,
kowa must be presnt cos at that same spot ake hira a tartauna as family anan ake mika korafi sannan duk wani abu da zasu aikata na hadin kai anan ake gaya masu..

Daidai misalin karfe 8 na dare Hakan ya faru kuwa, inda masu aiki suka kawata 60 inches long royal dining table na babban falon su da varieties na abinci zallan irin wanda suke ci na yan gayu,italian thai chinesse indian swabian and turkish teas and hot english deserts ga exotic winw bottles kala kala ma masu sha.

Abincin nashwan ne kawai daban very odd dan zaira ce ta girka an thy strictly nigerian traditional dishes wata pure white lallausan Tuwon shinkafa da koriya shar din miyan kubewa wacce tsaban yauqinta u hardly can resist it batare daka hadiye mugun yawu ba,anyi ganishing dinta da pepper chicken stew ga wata tantalising cow leg agefe tana wani irin turirin qamshi,ababen shansa kala biyu kacal ta hada,it seems like he liked kunu dan haka ta masa wata shegiyar kunun aya da zobo datake balain qamshin abarba ginger da cocumber.

Kowa sai kallonsa yake ayayin da yake ci,dan da kahon xuciyar sa yake warba abun mamakin shine baifa taba ma ganin wayannan abincin ba sai akwana biyun nam da ake kawo masa..
All the same dan har mayor aseem sanda ya nuna gamsuwar sa dayaga yanaci dan yana daya daga cikin babban damuwar sa dashi tun yana dan karami.

Hanadi tana ta kokkofin tambayar inda aka samu wanannn "eww'
din kamar yadda ta refering dinsu a walakance ta kuma musu kallon kashi kayan kazanta da gefen idanun ta musman ma miyar kubewar

Kallon arxiki bata samu wajen Gogar ba bare ma ta samu amsa dan inda akwai abunda yafiso aransa baifi yaga ya banbanta dasu ba.

Normally akayi hirar hidiman da zasu wakanar gobe inda mayor da matar sa jasmine suka gaya musu duk abunda ya kamata su sani.

Yana barin wajen ya aika akan cewa nashwan ya same sa a site dinsa amma haka nash yaki zuwa yayi burus bai kuwa fito ba sanda washe gari tayi nan ma wanka kawai ya fada ya shiga ji da al'amuran dake kansa nayau.

Rana bata karya ta yaune ranar hidima kuma ranar da su zaira zasu bar gidan sukoma kauye.
Yau Breakfas kawai ta hada mashi dan dama hjy turai tariga ta masa bayanin dalilin dayasa aka sauya masa tsarin abincin sa kwana biyu baice uffan ba sabida shikan sa abincin ya masa sosai kawai dai bazai iya budan baki yace yana so bane yayi banza dasu.

Zairah kuwa murna take yau kamar an mata alkwarin aljanna duk dama tun daren jiya suke cin uban aikin dafe dafen taro,anan ne ma taga sauran yan uwan ta afiyya harta murmure baki duk mai su bara'atu da mero in banda deban namomi da kaji ba abunda sukeyi tunda suka Zo,tun haduwarsu ake labarai kala kala ana dariya

Afiyya sanda ta bata labarin kowa da komai each and evry thing datagani saida ta bada zairah labari inda kasan ba atare suka xo ba anan ne ma zairah taji asalin labarin abunda yasa aka zabe ta Dafa abinci ma kon,Bawai azarbabi afiyya kawai bane,wani munafurci maman bara'atu ta so ta hada mata dan dama ance za'a rage mutane shine ta bada sunan kowa acikinsu aka bar zairah adaki.

Afiya tace nikuwa da mukaje wajen matar naji wai anata neman wacce ta waye bata da far far sai nace mata ai akwai kawata zairah...kinji daga inda maganan ya taso?

Shiru Zairah tayi cikin mamaki dan harga Allah bata taba kawowa abun da aka kulla mata ba kenan..

Taji wani iri kam amma Batayi fushii ba tayi godiya ma afiyya sukayi yar rahar su amma bata dai gaya mata labarin nata tsarin aikin ba sabida sirri ne kuma dan haka za a biyata.

Tun safe ake kimtse kimtsen wajajen tarban baki anata safaran mutane da manyan kusosin kasa ana gyara parking filin jiragen su dana yaran su dan bakaramin nishadi aka shirya anata faman yi ba.

Abhay abhi banafsha da uwar gayyar su hanadi sukam tunda safe suke tayin games ana pool party ana c crazy dance competiton kamar wani dagaske Wasa wasa sanda wajen ya cika da yaran masu kudi ire iren su daidai ajinsu
Wayanda suka riga suka hallara da iyayen su sai can yamma aka rabu mata sukayi cikin dakunan makeup dan a shirya ayi abubuwan da yakamata nan maza ma sukayi nasu gefen

5:58pm
Wani babban uprated hall ne wanda daga hangen kyaun wajen kasan if you're not in the first social class bazaka zo wajen ba kyale kyalen dresing da kamshin turare dake tashi kawai ya isa ya bayyana maka cewa ba kananun mutane ne zaune a wajen babu abinda ke mamaye da wajen yake kuma dauke ido sai Top nocht party decor musamman ma kyallkyalin golden tabards da Hefty electric flower present da kuma pure white royal seats na VIPS wanda suke kyalli kaman baa taba zama akansu ba
The floor is lined with red carpert a tsakiya gefe da gefe kuwa angama basa hakkin sa wajen lailaiya shi da vintage rugs daga samansu eight bright chandeliers na haske da ganin wajen baka isa ka shiga ba sai kana wane ko Dan wane

yan samari ne maza sun kai su tara agefe sai hira suke suna dariya kowa ka gani awajen is cute in his own way Wasu farare,wasu exremely white wasu kuma chocolate wasu dark and mafi dauke hanklin cikinsu are the caramel skined wato irin kalar black americans din nan

samarin all look cute acikin high class men in black designer suite and toxidos sunyi mugun kyau kaman su suka zabe kansu duk Wanda zaka gani awajen yana da kyaunshi in his own way Duka guys suna rike ne da wani irin customised red disposable cup irn mara nauyin nan and they're all chilling ana jiiran saukan manyan iyaye time to time ana daukar hotona a red carpet.

Kowani bakon da aka gayyata yazo nan xakaga da baqin kaya yasaka yaxo dashi ajikinshi some in suite some toxidos wasu dama designers dinsu is private Manyan Mata da yan mata kuma wohoho kure adaka,Few of them hajiyas ne suka sanya bakaken leshuna kamar chantilly da silk jackurd tsadadu made of vicuna irin the rarest lace fibre in the world din nan
,sauran mata da yan mata kuwa duk an bi layin turawa ne an cake da stylish black designer gown da obstinate styles masu aji kamar tule,ruffles,exxegerated shoulders,extra large bows,ostrich feather da dazzling lame, Fuskan nan tasha make up an kwalkwaleta tafito ubansu, yawancin yaran sunci hair make up so ba'a daura dan kwali ba

By 8am babban filin gidan ya cika da varieties of xclusive private jet brand like starfix,strombecker,sunny,tamiya,super model, tarangus and beechroft irin Manyan manyan jiga jigan yan jagaliyan amunition deals ne da manyan ogogin saida miyagun kwayoyi da business men of the top forbes list kowa ya sauko ne da securities dinsa da familyn sa wankan su is Filled with class da hadaddun yaran su masu ilimin duniya dana zamani most of them ar proud graduate of xclusive universities in world kamar su havard the ivies,notre dame, johnhopkins da u of chigaco And nothing else.

Tuni taro ya fara bada ma'aana inda party ogarnisers sukayi assorting kowani babban mutum awajen daya dace dashi da kuma irin mutanen dasuke sa'a.

Site din business men and woman baka jin komai sai surutu is like thy r dyieng to meet each oda dan bayan halartan party ai kowa nada abunda yake burin cimmawa na samun karin cigabansa arayuwa.

Drugs lords da duk wani mai illegal business sune kamammu sun zauna kim kamar qunki sai saa saa zagaka suna hira da juna,thy look so tyrannical kusan dukansu basa da fuskan wasa,duk musa a fuska fir'auna a zuciya ne babu abunda suka iya sai kisa,cin amana da iya juya kudade.

Wayanda babu ruwan su manyan sarakuna ne da film makers,da fashion designers kai dai barsu da kasaita jijii da kai da mugun mugun rigima da shan qamshi kowa is proud nd boastful of himself and his tag name.

Shiyasa brand brand na fashion dake kishi da juna basu koyi kokarin boye hakan a fuskn su ba, Slow jazz and country music ke tashi a backgrnd irn wanda dai bazai hanaka jin magana ko amsa ta ba.

Last set of ppl da suka shigo filin Are the family of BOSS khaleepa tare da shida yaran sa yazo in a grand way cikin salon da yaja hankalin kowa

kayan jikin su is so gorgeous irin kure adakan adakan nan nail khaleepa is branded in Arriva saphiere yasha askin gayu daya zo baima kula kowa ba ya wuce bar ya nemi drink,nala kuwa bayan kwalliyar ta mai shegen abun mamaki Flowing gown mai long sleeves nd voluminous bows at the neck na kamfanin Faure la page take rocking

Duk wani plastic surgery dake sassan jikin ta ya fiti zak zak ya bata hadadden shape ya dada sa ta dawo abun kallo, ko zama ita kam batayi ba altho dukan su familyn girman kan tsiya ne dasu itama batace ma kowa uffan ba ta wuce tana abunda ya dameta

Baban su kam Kai tsaye ya samu mazauni ajerin illegal men irinsa masu tashen mugun ta ya kime yana faman shirin kunne sigari anmasa oder fav giyarsa ta vodka
.
Alaman Shigowar Masu hidimar yasa aka dan nitsu aka tattara hankli waje guda kowa yana so yaga karshen wanka..

Very dim blue colour aka kunna zallan inda zai dau attention akan su
wani haddaden red curtain ne ya soma buduwa da kansa inda familyn mayor aseem suka soma bayyana cikin shigar su ta ankon su na fararen kaya
,daya bayan daya suke fita ba atare ba inda mutum na farko sai yagama takawar sa an masa kallon tsaf tsaf kwasam sai aga na biyu ya fito daga bayansa shima in line suke bullowa kamar suna fashion show,kuma hakan bakaramin style mai mugun kyau da class ya bayar ba
Dan hanadi ce ta soma fitowa

with her pure white
Embroided nude gown mai highly detailed jackect tayi mugun kyau kamar wata fallen angel

Abhay da abhi ne suka bi bayan ta
Sai hjy turai da hjy fulani all in straight dress..

Kowa yana jira yaga nashwan abayan su amma sai shiru inda mayor aseem da matar sa lady jasmine suka bada hannu anata tafa ma haduwar sun

ita lady jasmine ta saka irin classy white amphora tweed mermaid gown din nan ne mai fringes tayi mugun kyau as usual kamar adauketa.

Kusan minti talatin ba'a fara gabatar da taro ba ana famar jiran fitowar nashwan shiru har an kunna haske waje yayi dau su mayor aka fara gaggaisawa da baki anata zagaye anata maimaita abu daya

can saida hankalin mutane ya kau daga bakin kofar aka cire rai sannan aka soma jin wani irin sautin takun Takalmi mai shegen tsini ai tuni aka daddaga ido sama domin ta staircase karar yake fitowa

Nan inda idanun su da zuciyoyin su suka ci karo da beautiful banafsha all dressed in pure white flowing gown mai fallen neck ta riko arm din nashwan dinta acikin wata sssanyr nitsuwa jelar gown dinta ya bazu yabada bridal style yana wani biyosu a baya,thy look simply breathtaking.. gaban su kawai suke kalla dan idanun su baya kan kowa sannan basu bata ransu ba amma basa yin ma wani murmushi..

Hadaddiyar Kwalliyarta ne yake magana dakan sa inda shima nitsatsen dressing dinsa take fallasa ajinshi da ikonshi
Yadda ta manne masa zaka rantse da Allah amarya ne da ango.

Kowa sanda yaji boyayyar kishi da sha'awar su amma Mayor Aseem shi sam baya ta nan,
shi mutum ne daya tsani arika sauya masa tsari ko abata masa lokaci

Ahaka ma badan yaga fitowar sun ya bada citta ba da niyyarsa bazaiyi shiru ya kyale ba sabida yasan duk abunda ya tsana a duniya toh sune dabiar nashwan wamako Littafin na kudi ne ACCESS FEE IS 300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.

OR MTN vtu tran via 08060712446

Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[10/24, 7:15 PM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._


_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_



*12...southsong party!!..*.

Yadda Jikin nala ya hau matukar rawa cikin kasa tatattara nitsuwarta bayan tagansa hakama zuciyar hanadi yake faman huruwa yana harbawa wajen saka idanunta da hanklinta akansu cike da yanayina baqar kishi..

Fitowar san yasa dukan sauran members din familyn yin gamayya da juna a waje guda inda suka dadayin kyau suka haska waje domin kowa acikin wajen was in black sukadai ne suka sha fararen kaya.

kowa awajen da irin gaisuwar da aka masa,wasu cikin aminci da karramawa wasu sabanin haka daganan aka bude taro inda lady jasmine da mijin ta mayor suka gabatar da manufar partyn tare da jadadda ma mutanen shi cewa a shirye suke su fadada harkokin bunkasa hanyar samun kudi da arziki da taimaka ma jama'ar su

Sosai ake tafa musu babu kalar toast din da ba'ayi raising anan ba, the moment was so fun musamman wajen hanadi da nala da suka kasa dena zagin kwalliya da dressing din juna a zukatan su.

Bayan nan kowa ya wuce yin abunda ke gaban sa,so Nashwan was heed straight gaban manyan kusoshin ana nunasa as sole heir of BMF shi kuma yana gaishe su suna saka masa albarka..

He was calm today Baiyi wani rashin kunya ko taurin kai ba dan muddin aka gansa to mahaifin sa mayor hakeem wamako kawai ake yawan tuno masa sai dai akwai bambancin hali mai girma tsakanin nashwan da baban sa mayor hakeem wamako dan kuwa kallo daya zaka masa ka gane baida lpya sosai amma rashin lpyar bana ciwo ba kuma ba afili yake ba,kind of yana son tsame kansa ma daga jikin mayor Aseem dan sau goma in aka dubi mayor aseem din akace "baban sa to shi inya tashi amsawa baiya kiran sa da sunan uba

He insist on calling him sir ko kuma yace mayor Aseem but neva eva zakaji abakin sa yace dashi "father,
Abun kuma yadade yana balain damun mayor bana wasa ba..

Ayayin da programe ya soma zafafa mayor Aseem bai bata lokacinsa ba ya soma cuccusa nashwan akan harkokin businesses din da yakeyi saidai har yau akwai amanan su na tun abokan takar su da abokan sa dabai watsar dashi ba shiyasa yau ya saka nashwan din ya saka hannu a charity nd human development businesses dayawa amma kwata kwata bai sashi a miyagu ko kazaman harka ba.

Shi babban burin sa yanzu shine BMF ya farfado yasamu ya mallake dukiyar hakeem wamako wanda badon sumewar da nash yayi a kauye ba hala da an wuce wajen a yanxu

tsaye suke agaban top business men suna tataunawa sukaji wata husky familiar voice yana tunkarasu

"Assalamu alaikum..

da sauri nash ya waigo jin muryan lawyar mahaifin sa mr mahdi yazid abayan su"

"wasalam"
Duka aka amsa shi bayan nan kowa ya dauke wuta basu ce masa komi ba,da karamin murmushi nashwan ya bashi hannu yace "hi mahdi"..dan ajiyan zuciya ya sauke yanata kallon sa yayi double smirks
Yace..to sannu da zuwa..Mr mahdi ya tamke hannun sa in a warmer hand shake yanata kallon yanayin sa yace thank you KON,yana me dada jadadda kalmar K.O.N din duba da yadda wasu agefe suke binsa da kallon takaici,"can i see u in private pls?

Nash ya gyada kai
ayayin da kowa awajen ya bisu da wani irin kulallen kallo wanda basai an fada ba kusan dukanin mutanen mayor aseem basa son mr mahdi Dan mayor yasha gaya musu cewa mahdi ne munafukin,kuma shi yake xuga nashwan akan karya saka qaddarorin sa da na wasu bare acikin harkan BMF shi kuma ayanxu ya riga ya cika musu kwakwlwa da karyan cewa yana so ya kawo jama'a cikin harkan ne sabida kowa ya mora arxikin sa ajikin jama'ar kasar sa.


Yace yanxu shi daya ya rage cikin abokan sa amma nashi kason 20%ne kawai,kuma part din mayor wasim is a lost,nd a heir of 60% share na bmf din hakan yana nufi nashwan yafi shi karfin yanke wannan hukunci na tada wajen

Ajikin Wani Katoton zanen tambarin BMF da akayishi da shiny golden Tabard wanda yake killace kamar amarya an sakaya duk jikin shi da huge silk banner
acan tsakiyar filin akayi attaching dinsa da katoton bugle inda dole idon kowa ya haura kai

Ajikin abun nashwan da mr mahdi suka tsaya wani Kallon kurel ya masa sannan yace
Son Are u ok?dan shiru yayi yanata kallon sa like he have alot in his mind amma bai san meye zaice ba..
boyayyiyar ajiyar zuciya ce ta kufce masa a hankli cikin nitsuwa yace mahdi
Yaushe ka dawo..na dauka ma bazaka zo nan ba...so whats happening?

Mr mahdi ya murmusa yace
Hakki ne akaina in zo nan.. I dint come to party thou.

'So meke faruwa?nash ya mayar masa tambayar a dan shashance kuma cikin sauri
shikuwa saida ya nitsu sannan ya fidda takarda daga aljihun wandonaa ya mika masa yana me cigaba da maganan sa but in a cooler tune alaman baison ko acikin kuskure ne wani yaji shi.

yace nashwan
nazo ne in maka tuni akan maganan mahaifin ka..nd i can see u have alot of talented business investors here...
Mutanen nan sunxo ne duk dan su cuce ka ta inda zasu samu damar gurbata tsaftataciyar dukiyar mahaifin ka daya bar maka amana danasu kaxamin dukiyar...

Ayanzu ka amince kaine jigon BMF ko?in babu kai babu wata magana da zaiyu anan"nawa dai In fada maka gaskiya ne,i have no right to stop u akan duk abunda zaka yanke'..."bt son u hve to think abt ur father kafin kace zaka dau wani kwakkwarn mataki..is vry important pls..
..mahdi ya karashe maganan yana satar duban baya da gefen gefen sa dan ya kayyade iya mutanen da suke kallon su

Alokacin Idanuwan nashwan akafe suke akan takardan yana karantawa dan haka baice mishi uffan ba amma zuciyar sa bakaramin nauyi tayi ba.. ji yayi ya dada yarda da cewa muddin da babu shi din to lallai babu BMF tunda 60% na shares din nan na shi ne Dama can shifa wannan abun badamun sa yakeyi ba .

Wannan Takardan alkwarin da iyayen su suka dauka ne tun tale tale akan BMF bazata taba zamowa class of business ma yan kasuwa ko gwamnati ba koda kuwa bayan ransu ne

"U are the real BMF Nashwan wamako.. pls Kar ka taba mantawa da abun dayake cikin wannan takarda.
I have to go..
ansamana idanu dayawa

Nashwan yace
"Ok Thank you.
Nan su kayi sallama mr mahdi ya fice abunsa, nade takardan yayi ya cusa a aljihun wandon sa sai ya koma wajen mayor Aseem da zimman dada gano manufar su shida mutanen sa

Sosai mayor Yaso yaji abunda suka tattauna atskanin sa shi da mr mahdi amma kuma yasan baxai tabayin tsammanin ji abakin nashwan din ba

Dan haka ya basar da komi cikin salo irin nasu na goggun manyan qasa,Atake ya shiga kawo hirar cigaban da BMF da can ya kawo a matsayin idon mikiyar wannan hidimar ma abokan sa na arxiki kuma

Hakan Shi Ya dada jawo mahaukatan masu kudi da mahandaman share
Holders da sarakuna dabbaka kwadayin su na son shigowa cikin sabuwar salon cike da mummunan burin su na son saka hannun jarin kamar yanda sukayi ta dora buri tun da chan abaya da rayuwan mayors guda ukun nan bai watse ba

Kowa yasan Kamfanin BMF na kasuwancin mutum
Uku ne,amma da shike anga duk sauran sun shude kuma ana saka ran mayor Aseem ya mallake nashwan a matsayin dansa kuma bazai taba iya kasuwan cin shida nashwan din kamar yadda yace ba, sai kowa ya hau dokin kwadayin son shigowa cikin sun kai da fata,wannan kusan wata babban dama ce wanda kowa baiso ayi bandashi dan an dade ana kwadayin shiga din amma sai ba'a samu wani hanya ba.

anan kowa yafara saka BMF a jerin babban burikan kasuwancin sa na nan gaba Wasu har sun fito fili sun nuna maitar su wasu kuma sunata bidai a hankli tunda kowa yasan nashwan ne mai 60% na arzikin kamfanin har yanxu
Ba mayor aseem ba kuma nashwan yaki ya sake cewa komai akai ko yanxu ma ido kawai yake binsu da shi

Jikin Mayor tuni ya riga ya basa cewa Zuwan attorney mahdi cikin taron ya wargaza masa komai mussaman wajen fallasa manufar sa na cewa dayayi shida nashwan ne kadai zasu tada BMF kuma yanasane da hakan yayi ne dama danya samu amincewar sa a ranar da zasuje kauye,shi dama bawai ya fito fili ya sanar da nashwan din gaskiyar cewa wnn karon zai karbi hannun jarin sauran mutane bane.

A tunanin nashwan su biyun zasu daga abunsu tunda dama na family ne amma yau da aka zo partyn clearly nashwan ya fahimci cewa mayor aseem yanada wani boyayyar manufa akan bmf wanda bai sani ba duk dama hakan ta dade acikin manyan harsashen mr mahdi

Haka mayor yayi ta amfani da wannan daman in evry little conversation kamar ace suna hira da wani shahararen king to bayayin shiru da bakin sa akan nashwan, sai yayi ta hanyar da lallai wayannan manyan mutanen zasu sa masa baki wajen yi masa tuni da nasiha akan muhimancin kara tada BMF dan haka nashwan baima samu daman zama ba trout tare suke da mayor yajasa nan yakaisa nan har ma zaka rantse kace hala nashwan babban dansa ne

Saidai haryanxu ko sau daya nashwan bai budi baki yayi wani magana me ma'ana ba,shiru hka nan xaka gansa komai akace baya bada tabbacin sa akai.

Fannin jasmine kuwa da rayuwar yarta hanadi ta damu dan itakam tasan tariga takai kololowar cin nasara arayuwan ta

ta dade da aikawa akan akira hanadin amma sabida tsananin son jin gulma sai tayi burus batazo ba,can data gaji tazo daknta ta same ta tana tsaye da wine glass ita da manyan kawayen ta
Subaya,sameena and Aleesha babu abunda suke sai gulman nala khaleepa da irin kayan datazo da shi
Suna cikin haka sukaji murya akan su

"HANADI, da sauri ta juyo setaga maman ta. Can i see u"..lady Jasmine ta furta tare da sauke karamin yake tana jefa mata hararar kasan ido,ajiyan zuciya hanadi tayi tace ok mum,nan ta taho ayangace tana furta xcuse me guys ma kawayen ta

tana barin wajen aka cigaba da cafter nala dan sosai take basu haushi gashi itakam tunda taxo bata zauna ba she act very classy sosai take nuna wayewar ta wajen iya muamala da mutane bata wani damu da yarantar banxa ba

"Mumy ina zaki kaini wallahy na gaji"...Cike da sakalci hanadi ta furta hakan tana yamutsa fiska inda lady Jasmine tayi banza da ita dan yau batajin zata iya amsa wani kwainanen maganar ta ita dai ta tsani laxiness da rashin kamun kai
Irin na yarta hanadi.

suna daf da isa sashen mutanen ta na fashion ta saki murmushi mai fadi
Ta cakka ma hanadi mutsini a baya
..cikin salo tace mata.."Behave..

Hanadi ta juyo zata amsa taga ashe ta furta maganan ne batare da ma ta kalleta ba amma dai tasan da ita tayi,hakan yasa hanadi ta nitsu ta biyo bayan ta cikin taku dai dai

"Hello hy guys .

Zunzurutun gawurtacun fashion designers da brand owners duk suka juyo

1 Comments On TAKAICIN WASU
avatar
gaji-gaji

9 months ago

Reply

Great read

Please Login or Register in order to submit comment