Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

romantic life he's going to live when he's finally married, murmushi ne ya bayyana a face dinshi, pillow daya ya dauka ya dora kan ruwan cikinshi ya rungumi pillow kaman mutum, Yana cikin sauraron alquran bacci yayi gaba dashi

Wajen karfe 11 daya na dare Mai martaba shi kadai ya shiga bangaren hajiya amina, sai yanzu na gane inda yarima yayi inheriting bakinshi, his father is very dark in color, dashi yarima ke kama, in ka ga yanda shi kadai yake tafiya sai ka rantse ba sarkin bane because nobody is following him, kou masu bude kofofi duk sun kwanta, sanyi yake cikin shadda Mai shegen tsada Wanda da akwai manyan aiki a jiki, kou button din wuyar rigar bai a balle yake, duk yau bai samu ganin matanshi ba saboda bakin da yayi, da sallama ya shiga chambers dinta. Babu kowa ciki bai tsaya wasting lokaci baya shiga inda yasan zai sameta, kwance take cikin blanket mai taushin gaske, sallama daya tayi ta bude ido tare da amsawa tana mikewa zaune, kaman ba Mai bacci ba ta sauka ta gaidashi cikin girmamawa, amsawa yayi yana cewa
"ya jikin naki?.. "
"da sauki abbah.... " tafad'a kaman wata yar yarinya,
"Allah ya kara sauki.... I have been in different meeting yau... Shiyasa ban waiwayeki ba... "
"I know... kar ka samu damuwa ranka shi dade..." ta amsa mashi ahankali,
"kina shan magungunanki dai kou?... " ya sake tambayan ta cikin kulawa,
"eh sosai MA... Yanzu kafar alhamdulillah.... "
"Masha Allah.... When is your next check up?.... "
"sai nan da wata biyu... lokacin da gama shanye drugs dina... " ta amsa mashi,
"tou madalla.... Kina bukatar wani abu?... " ya tambayeta kaman yanda yake tambayar ta for the pass 40 years plus, kullum sai ya tambayi matanshi if there's anything they need, bai taba fashin wannan tambayan ba, bai yarda wata jakadiya ta fada mashi halin da matanshi ke ciki ba, ba wai Bai da jakadiya ba yana da ita amma bai bada daman a shiga tsakanin shi da matanshi ba as ya gani yanda suke yanda suke gandama a royal houses wajen hada husuma kou kawo matsaloli daban daban. Yasan babu irin makircin da baa iya hadawa da su.
"babu matsala... Amma naso in tattauna wata magana Mai muhimmaci da kai... " ta fad'a mashi, zamanshi ya gyara yana cewa
"OK ina sauraonki ummah... "
"daman it's about Aliyu.... "
"tou what about him... Shima yau bamu samu ganawa dashi ba..."
"dazun ya shigo yake ce min a zaba mashi mata... Wai shi ya gaji da nema... " shuru yayi for a moment as bai taba zaba masu mata ba kou mijin aure ba, duk yaranshi kowa ke zaban abokin rayuwar shi, koda kuwa wasu abokanshi sun nuna suna son a hada zumunci Mai karfi ta hanyar hada auren yaransu, sai ya nuna masu vai son hada aurensu saboda kar azo a samu matsala, some of his friends suna tunanin bai isa da yaranshi ba amma kou a jikinshi, yasan what ever he decrees is done, amma bai son using too much power kan family dinshi.
"toufa... Didi you have any one in mind ?"ya tambayeta, shuru hajiya tayi for a moment sannan tace
"gaskiya I have lots on my mind... It's making it difficult for me to choose...." ta amsa mashi,
"well it's good tunda kina da choices.... In aka bar min wannan aiki it will be total mess... " ya fad'a yana dariya, itama dariya tayi tace
"Nima gashi am confused.... at least ina da yara bakwai da nake ganin zasu zama good wife to him.... " ta fad'a mashi,
"ohhh.. that's nice then.... yara waye.... " ya tambayeta, ajiyan zuciya ta saki sannan tace
"da akwai yar gidan Hussein kanina... Sannan ina son tasleem yar gidan mussadiq... Da akwai aisha yar gidan Muhammad.. Wannan na yola... " haka ta dinga lissafa mashi har sai da ta gama lissafo yanmata guda bakwai Wanda take ganin are OK for her child, dukkan Wanda ta lissafo basu bukatar ayi bincike kansu because they're all family,
"gaskiya Allah ya baki good memories.... Wato dukkan yaran dangi kinsansu da sunayensu... Gaskiya bravo... " ya fada sounding so proud of her, dariya tayi cikin jin dadi because dudka she's old tana jin dadin furucin mijinta,
"tunda ina zaune waje gida babu inda nake zuwa ai dole inyi good memory.... " ta fad'a mashi tana dariya
"Masha Allah... Barakkallah... Yanzu who is your choice because nasan you will settle for the best.... Kinsan yanda Danki yake... Kuma kinsan what will be best for him... " ya fad'a mata,
"ai nan matsalar take... Don't really know.... Dukkansu are OK... " ta amsa mashi,
"then ayi adua... Allah ya zaba mashi abinda yafi alkhairi..." ya fad'a atakaice,
"Insha Allah.... " ta amsa mashi, hira suka dan cigabayi dayi har kusan minti talatin sannan ya Mike ta kwanta ya gyara mata blanket sannan ya fita.



Mahboob bai dawo gida ba, gidansu yarima ya kwana, kowa da dakinshi, wajen karfe biyar na asuba yarima dake sanye da kayan bacci ya Mike zaune tare da adua, hamma yayi looking at he's joystick that is erected, daman wannan is normal with any healthy man if he's single, komawa yayi ya kwanta alaman baccin bai isheshi ba sai kuma ya sake mikewa yana heading to Bathroom walking like a baby with he's thing in front of him moving in each step he takes, if any person zai shiga ya ganshi sai ya tsorata da yanayin shi, he look so sleepy, hannu ya zura cikin wandon bacci dake jikinshi ya saki ajiyan zuxiya tare da hamma again, wajen sink yaje ya Kama yana sakin nishi step by step, sai da ya samu good five minutes sannan ya cire kayan jikinshi yayi wanka tare da alwallah ya fito daure da towel, boxers ya dauko cikin dozens dake closet dinshi ya saka sannan ya saka jallabiya ya fito falo, har ya Kama hanyar waje sai ya tuna mahboob yana gidan, bed room din daya kwana ya shiga without knocking, baje ya ganshi yana bacci, leg dinshi ya buga yana cewa
"it's time to pray... " ya fad'a mashi, shima mikewa yayi da adua while yarima na fita daga dakin Don yaji a tada sallah a masjid dake cikin gidan. Bayan sallah ya durkusa har kasa ya gaida mahaifinshi tare da wasu manya dake tare dashi irin hadiman mahaifinshi, ya koya masu koda kuwa mutum karkashin ka yake for as long as he's older than you dole ka girmamashi nor matter what, Don haka yaranshi sun tashi da wannan tarbiyan, basu raina duk wasu dake tare da mahaifin su koda kuwa securities dinshi ne saboda duk yawanci manya ne.
Daga masjid ya wuce bangaren hajiyar shi, kofa aka bufe mashi ya shiga har bed room dinta da sallama, tana zaune kan praying mat da tasbaha a hannunta bakinta na motsi kadan kadan alaman azkar take, zama yayi nan kasa kusa daita har sai da ta Kai karshe sanann ta daga mashi hannu ya dora nashi ciki,
"ummah ina kwana?.. " shine abinda ya fad'a mata
"alhamdulillah fav... How was your night... " ta amsa mashi
"fine ummah na.... Ya kafa?.. " ya fad'a yana Dan taba feet dinta dake kasa,
"alhamdulillah " shine reply dinta,
"ummah Allah ya kara maki lafiya kinji... " ya fad'a saboda yanda mum dinshi ke fama da diabetes da kuma bp sai ciwon kafa,
"Amin favorite dina... Kasan Jiya nayi magana da abbanka..." haka nan sai yaji gabanshi na faduwa, da sauri yace
"really ummah... "
"yes fav... Na bashi choices dina kuma sunyi mashi... Yace duk wacce na zaba maka cikin choices din is OK... " ta fad'a mashi, shuru yayi yana sauraron yanda take amfani fa plural,
"ummah choices dinki har su nawa?.. " ya tambayeta calmly,
"well..su bakwai nake dasu cikin raina...duk wacce na zaba maka Ciki you're going to love it... " ta fad'a mashi, shi dai kawai ji yake gabanshi na faduwa, kawai he felt he's making a mistake dayake son a yi mashi auren hadi,
"ummah Dan bani hint na sunansu pls... " ya. Fad'a cikin rawar voice, dariya tayi tace
"naga kaman you're nervous... Relax mana... Kadai San babu mace da zata fi karfinka kou... you're a man... Kasan wannan zamanin kuke zaban abokan rayuwa... Mukan kou mijin baka sani ba sai bayan andaura aurenku... Kuma haka mutum zaiyi hakuri yabi umarnin iyayenshi,...a rayuwa babu tabewa ga Wanda yabi zabin iyaye...." shidai sauraron ta kawai yake amma he's regretting asking her to choose a wife for him,
"tou ummah ki zabamin biyu... " ya fad'a yana rufe face dinshi Alaman he's shy dariya tayi tace
"abun nan dai a jinin ku yake... Wato kaima you want to be polygamous in nature.... " da sauri tace
"ummah no.... Am. Joking... " ya fad'a yana kwantawa nan kan makeken carpet dinta, shafa kanshi tayi tace
"fav ka auri kou nawa kake so.. One... Two... Three... And four... So nake in gan Yaranka kou ina... Don haka feel free to marry as many as you want... " ta fad'a tana dariya, rufe face dinshi yayi yana cewa
"nidai ummah no.... " ya fad'a cikin shagwaba, kanshi ta shafa ya lumshe idanuwa,
"ummah kou nayi aure kullum sai nazo wajen ki.... Can't stay a whole day without seeing you.... " ta fad'a yana kallon face dinta daga inda yake kwance,
"Allah sarki my favorite... When we get to that bridge we will cross it... Kilan ma sai kayi sati ban ganka ba... " ta fad'a tana shafa kanshi,
"kam aa... Let's see... " ya amsa mata, bayan kaman minti goma ya fara lumshe idanuwa alaman zai koma bacci
"fav tashi ka koma part dinka... Kar kayi min bacci a nan..." ta fad'a mashi tana Dan tura kanshi, Dan kara tura legs dinshi ciki yayi yana cewa
"ummah barni nan... Cuddle me... Daman kin dade baki saka ni bacci ba... " bai k'arasa ba ta bugar mashi Kai tana cewa
"up you go... " ta fad'a mashi kaman baiso ya Mike har da buga legs kasa. Haka ya fita ya koma falonshi, yana shiga ya baje kan doguwar kujera sai bacci.

Abunka da mara gaskiya tasleem bata samu good night sleep ba, Don tsananin tsoro gani take her dad will come for her kou kuma yasa elder brother dinta ya zaneta dukda her mom wont allow that, yau baa tadata sallah asuba ba ta tashi da kanta, she normally sleep to 10 in bata da morning lectures sannan tana tashi 8 in weekend ne saboda tana zuwa islamiya Saturday and Sunday daga karfe 10 zuwa 6 na maraice. Yau bayan ta koma bacci karfe 6:30 tashi, bata jira azo a hada mata ruwan wanka ba ta shiga bathroom ta hada ruwan wankan da ta kusa gasa kanta dashi sabida yanda ruwan yayi zafi sosai, ahankali ta dinga zuba ruwa har yayi daidai, tanayi tana kallon agogo, kou kadan bata son haduwa da dad dinta, bata tsya wasting of time ba tayi wanka ta fito. Sharp sharp ta gama Shiryawa kou shafa batayi ba, 7:30 ta shiga dakin mum dinta sanye da long hijab dake Jan kasa sannan bag pack dinta rungume a gabanta instead of baya, dakin mom dinta dake kwance ta shiga ta Dan taba goshinta ta bude ido,
"mummy zan tafi gidan ummah... "
"painkiller da safe haka?.. " ta fad'a tana kall0n agogon dakinta
"banason Haduwa da dad...nidai bani keys... Banson yaya yazo daukata yau..." ta fad'a mata
"ki bari kisha tea tukun... . " legs ta buga kasa tace
"nidai no.... " bata k'ara cewa komai ba ta nufi inda mom dinta ke ajiye keys dinta ta dauki key din motar tayi waje da sauri
"pls drive carefully..." mahaifiyarta ta fad'a mata, tana fita compound gabanta na faduwa, babu inda take kallo sai part din dad dinta, da sauri ta shiga wata csmri fari tas kaman baa taba hawa ba ta ja motar da sauri tayi horn my gadi bude mata, tana fita waje ta saki wani irin ajiyan zuciya kaman she's never coming back to the house again. Hankali ta maida tayi tuki tana aduar Allah yasa kafin ta dawo dad dinta ya mance da fushin da yake daita. Sai wajen hour guda ta isa fada, sai da ta isa gate na uku tayi parking yayin da masu hidima suke ta hadahada cikin gidan. Tayi sati biyu bata zo gidan nan ba, it's my feels like shekara biyu, in tazo kaman yar gidan haka masu yiwa hajiya amina ke treating dinta, face dinta dauke da big smile ta nufi gate din hajiya, tana isa bakin kofa maza biyu da suke wajen suka sakar mata murmushi tare da yi mata sannu da zuwa, cikin smile ta amsa
Suka bude mata gate ta shiga ciki sai sauri take Don ta Kai rahoto, kofar falo aka bude mata ta wulla kanta ciki tare da sallama, sai gyara waje ake, falon sai kamshi kawai yake. Duk sai gaidata suke Tana daga masu hannu with a broad smile on her face, sai sauri take heading to bed room din hajiya, har zata shige sai kuma tayi saurin juyowa tayi hanyar kitchen, nan ciki MA sai breakfast ake hadawa sai kamshin soye soye ke tashi, suma masu aikin babu abinda suke cewa tasleem sai
"hajiya kwana biyu... Ina kika shige... " tana bude fridge tana cewa
"wallahi ina busy ne.. Yau MA rahoto na kawowa ummah.... " ta fada tana deban chocolate tana zubawa cikin bag sannan ta bude guda ta fara ci sannan ta fito ta nufi hanyar dakin da tasan zata samu hajiya.












Har ilah yau INA maku tallah wannan ingantaccen maganin mai suna rainsoul, ga wayanda basu sanshi ba it's a qualitative medicine dake maganin different cuta dake damun mu a yanzu, mata masu Neman maganin infection kou wayanda basu releasing lokacin sex try rainsoul zakayi mamaki it is tested and trusted, bazan iya fada maku abubuwan da rain soul keyi ba but it's effective and will relief you of so many illness da Wanda ka sani da Wanda baka sani ba, but its 30k per kwali mai dauke da 30 sachets, if kana da halin saye contact mummy a kan 08063328903. Ina amare it's good u use rain soul da kayan mata, zai yi maki maganin infection sosai, mata da dama suna da infection kina iya ganin ke budurwace baki dashi but most yanzu suna dashi basu ganewa sai sunyi aure, in har mace tayi university tana shiga public toilet sai dai fatan Allah ya kiyaye.

thanks
[3/14, 6:26 AM] +234 703 008 7807: 5๐Ÿ’œ๐Ÿ’š๐Ÿ’›โค๐Ÿงก
Sak'aci
๐Ÿงก๐Ÿ’œ๐Ÿ’š๐Ÿ’›โค๐Ÿงก





ยฎZuwairat (ummumaryam)



5โƒฃ




Ya rabbi๐Ÿ‘๐Ÿพ๐Ÿ‘๐Ÿพ๐Ÿ‘๐Ÿพ๐Ÿ‘๐Ÿพ what a joy.



Tana rungume da bag dinta a gabanta sai shan chocolate take kaman b'ata da damuwa cikin ranta ta bude kofar da zai sadata da inda bed room dinta yake, just imagine gidan matar sarki, duk inda zaka bi is well design da expensive wall paper sannan GA fitulu kala kala masu hasken gaske, inda kana cikib gidan ta baka sanin dare ne kou rana, wajen wata expensive door ta tsaya sannna ta bude kofa tana murmushi, kan gado ta ganta tana bacci, daman she use the whole night thinking about who to select for her flavourite son Don haka bayan sallah asuba she decided to go back to sleep, kaman tasleem ta sani b'ata bude kofa da karfi ba kuma kou ta bude bazaiyi kara ba saboda yanayinshi, tana ganin face din ummah dake bacci peacefully sai ta saki murmushi, she loves her as much as she loves her own mother, lokacin da take yarinyar she can't differentiate who's her mom sai daga baya, kawai bambancinta da mahaifiyarta is ita duk abinda kayi indai na fad'a ne she will spark on you, amma banda wannan she have no flaws at all, kaman tana saddo ta dinga takawa har ta isa gaban gadon, kaman wata kwai ta zauna bakin gadon yanda hajiya bazata tashi ba, sai lumshe idanuwa take tana kallon face din hajiya, ahankali ta kai c sneaker chocolate dake hannunta baki tana tauna ahanakli dukdai Don kar ta tada hajiya, har ta gama cinyewa hajiya b'ata tashi ba, ahankali ta Mike ta yardo ledan a wata yar karamin wastebin dake dakin ta taka ahankali ta dawo bakin gadon, in ka GA yanda yake takawa sai ka rantse she's a thief trying to still and run away with the fear of being caught, cikin natsuwa ta koma ta zauna bakin gadon, hajiya motsawa tayi tasleem ta bude baki sosai idanuwanta duk waje, tana na zaune har karfe tara ya wuce hajiya b'ata farka ba, zipping bag dinta tayi ta dauko bounty, tana kokarin bude ledar chocolate din hajiya ta bude ido, kaman ance ta juya sai suka hada ido da hajiya that is looking at her kaman she's dreaming, goshi tasleem ta dafa sannan tace
"ummah na tadaki.... " ta fad'a tana mikewa, jin voice dinta yasa ta gane ba dream take ba, she thought alot about her last night and kaman daga sama here she seats,
"ummah sorry... " ta fad'a saboda yanda ummah take kallonta no blinking, murmushi taga ta sakar mata tare da mika mata hannu, itama murmushi ta saki sannan ta dawo bakin gadon ta dora small palm dinta cikin na ummah,
"ummana good morning.. Sorry na tadaki... " ta fad'a tana tale baki kaman zatayi kuka, murmushi hajiya tayi tana mikewa zaune tace
"gimbiyata I was thinking mafarkinki nake... Saboda yau na kwana ina tunanin ki... " ta fad'a tana jingina da kan gadon, tasleem dake faman tura bounty baki ta wace hakora tana cewa
"Allah sarki ummah na... I miss you sosai... " ta fad'a with mouth full of chocolate, kallonta hajiya tayi tace
"daman ina fushi dake because kin manta da ummanki... " hajiya ta fad'a tana zare hannunta daga cikin na tasleem tare da hardesu kan kirjinta alaman she's angry, da sauri tasleem da gefen bakinta is so filled with chocolate ta rungume hajiya tare da zagaya hannunta biyu daita kan gadon har bounty dake hannunta tana shafan zanin gadon tace
"wayyo ummah sorry kar kiyi fushi Dani... Banson Kinyi fushi Dani... School ne yasa banzo ba... " ta fad'a tana rungume daita, hajiya lumshe idanuwa tayi tana sakin murmushi tana kallon bayan kanta dake cikin hijab, she so much love tasleem, she might have so many chooses but tasleem is her favourite, amma tsoronta is yanda basu shiri da yarima for a second, she knows everything between them, tasan tasleem na tsoron shi like mutuwa, shafa bayanta hajiya tayi for a moment before saying
"naji.... Na yafe maki... Amma pls kar ki k'ara dadewa haka nan bakizo kika ganni ba... Kinji kou... " da sauri tasleem ta daga mata kai Alaman ok, zare hannunta dake rungume da hajiya tayi sai chocolate ya Dan fada kan zanin gadon hajiya, kou a jikinta tayi kaman b'ata gani ba ta cigaba da kai chocolate bakinta, hajoya murmushi tayi tana kallonta, one thing da take so game da tasleem is b'ata nuna she's perfect, Shes always herself when ever she's around, ba kaman wasu yanmatan da za su zo wajenta Don gaisheta da suke sauya behavior Don suyi impressing dinta ba, they change yanda suke magana da do things always trying to impress her, but tasleem is different, she's always her self, she do childish things that will make you laugh and at the same time make you get mad, sai in kayi mata fada ta tale baki wai zatayi maka kuka, hannu hajiya tasa ta dauki chocolate dake saman bed sheets dinta ta mika mata tanacewa
"throw it in the wastebin..." hannu ta mika mata tana cewa
"oh ummah sorry... " tasleem ta fad'a mata while stretching hannunta a gabanta,
"no problem gimbiyata..." hajiya ta fad'a mata tana dora mata chocolate din a hannunta, mikewa tayi ta nufi inda waste bin din yake hajiya tana kallon yanda hijab dinta ke Jan dakin,
"ki cire hijab dinki kar ki b'ata shi... " ta fad'a mata, babu musu bayan ta yarda chocolate dinta ta cire hijab dinta long gown dinta ya bayyana, gashinta babu dankwali so kana iya ganin long and silky hair dinta a bayyane, hajiya kallonta kawai take kaman sai yau ta fara ganinta,
"wato bazaki daina shan chocolate ba kou... Sai karshen wata ki ishi mutane da kukan menstrual cramp... Nasan kou bag dinki is full of it" hajiya ta fada saboda sanin yanda duk wata sai tayi wannan haukan ciwon cikin wani loakcin har da kwanciya take a hospital saboda ciwo. Murmushi kawai tasleem ta saki tana dawowa nan bakin gadon tace
"na daina.. " tana tura sauran bakinta, tissue ta dauka ta goge bakinta ta daidaita kanta sannan ta dawo ta haye gadon ta kwanta ta dora kanta kan kafar hajiya before saying
"ummah... Daman nazo ne in fad'a maki kiyiwa yaya fadan yaji tsoron Allah kar a wullashi a wuta Tam.... " tafad'a trying to start the conversation of why she's there. Idanuwa hajiya ta zaro ta shafa kanta jin ta ambaci wuta,
"wane yayan wai?.. " hajiya ta tambayeta,
"yaya Aliyu mana... "
"toufa... Me yayi maki?.. " da sauri tace
"ummah ni baiyi komai ba... Amma gaskiya ya bani mamaki... Dukda ni ba sonshi nake ba dole in damu saboda naga abinda yafi karfi na... Ya bani mamaki mutuka... Nidai kiyi mashi waazi Don kar a wullashi wuta wallahi... " ta fad'a jiran a tambayeta what he did.
Tasan she will surely want to know why she's saying all this, ummah was staring at her, tasan tasleem da making issues out of everything,
" tell me what did he do... " ta tambayeta, kwanciya tasleem ta gyara tare da kara relaxing kan kafar hajiya sanann tace
"ummah jiya kou?.. "
"eh... " ta amsa mata giving her undivided attentions,
"shi da yaya mahboob suka zo daukata a islamiya ...sai yaya Aliyu ya fiddo wayarshi,..ummah did you know what I saw kwanc e kan face din wayarshi?..." ta fad'a tana mikewa zaune making the whole thing looking and sounding very very serious,
"aa... Menene... " hajiya ta tanbayeta sounding normal Don it might not be as serious as she sounds, tasan halinta da exaggerating,
"nan nan din mace... " ta fad'a tana nunawa hajiya kirjin kanta, da yatsa, idanuwa hajiya ta zaro tare da rufe bakinta data bude da hannu guda looking surprise, tasan one thing for sure is tasleem don't lie, bata karawa kan yanda ta gani, amma for sure she will say exactly what she saw,
"you mean kirjin mace?.. " ta tambayeta cike da mamaki,
"eh wallahi... Ummah... Kuma manya... Gwanin ban tsoro... " ya fad'a idanuwanta duk waje alaman she's scared,
"subhanallah... " hajiya ta fad'a cikin sanyimurya alaman she's not happy to hear this,
"wallahi kam subhanallah... " tasleem ta fad'a tana komawa ta kwanta kan kafar hajiya hannu hajiya ta dora bisa kanta looking quiet for a moment sannan tace
"hope baki fadawa kowa ba... " ta fad'a tana shafa kanta,
"aa van fadawa kowa ba sai mummy da wani daya zo wajena jiya... Shima sai ya goyi bayan yaya... " irin kallon da hajiya tayi mata yasa tayi saurin Jan bakinta ta tsuke,
"how many times have I

1 Comments On SAKACI
avatar
ummunusrat

1 year ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment