Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dakinsu guda kuma Mai martaba ya goya alhaji da bayanshi so he knows him tun yana Dan yaro, he can only hide he's feeling from others amma ban da Mai martaba, kallo daya zaiyi mashi ya gane something is wrong with him,
"nifa nothing is wrong with me... Kawai nazo ne muyi zumunci kuma in fada maka abinda nake shirin yi.... " inji alhaji Dariya Mai martaba yayi very loud tare dacewa
"haba wa Dan iya... Nasan AI da magana...tou muji abinda kake shirin yin... Sannan muyi zumuncin," ya fad'a laughing out loud daya gane he's not wrong, shuru alhaji yayi for a moment Don kou kadan bai son ya fadi dalilin dayasa zaiyiwa tasleem aure kuma yasan dole sai Mai martaba ya Tambayi dalili,
"daman wani abokina ne ya dameni kan zancen mu. Hada zumunci ta hanyar hada auren yaranmu...shine na yanke hukunci in bashi tasleem ya baiwa danshi... " ya fad'a ahankali, shuru Mai martaba yayi dayaji tasleem, yasan for sure his fulani wato hajiya amina mentioned her among her choice for the prince, bai iya ganeta despite takan zo gaisheshi in tana gidan saboda he have lot on he's plate amma in ya ganta ya Santa,
"tou... Shi waye abokin naka?.. " ya tambayeshi, Kai alhaji ya shafa trying to figure out who to call before Mai martaba ya gane he's forming it,
"well.. It's... Uhmm.. Alhaji Umar... " dariya Mai martaba yayi yace
"shafa Kai kou... You're lying... When you lie you rub your head daga baya zuwa gaba... Anyway wannan is not the problem... Ita tasleem babu Wanda take so ne da zaka bawa abokin ka ya bawa danshi like a piece of property?.. " ya tambayeshi sounding firm and serious,
"gaskiya na b'ata zabi ta fiddo Wanda take so kou in zaba mata kuma sai b'ata fiddo ba... " ya amsa mashi, shuru ne ya Dan biyo baya for a while before Mai martaba yace
"tou..amma have you promise your uhmmm alhaji Umar... " ya. Fad'a kaman yanda alhaji ya fad'a, dariya alhaji ya saki
"ka fad'a mashi zaka bashi ita ne?...tskanin ka da Allah...tell me the truth because I have a reason to say this... "
"no your highness... Bamuyi wata magana dashi ba tukun.. Kadai san there's no way zanyi hakan without informing you first... " ya fad'a mashi cikin girmamawa,
"very good dan iya...well kasan why am. Asking... " ya tambayeshi, Kai. Alhaji ya girgiza mashi before saying
"aa ranka shi dade... "
"gani nake kaman faduwa ce zata zo daidai da zama saboda Aliyu ya fadawa mahaifiyar shi ta zaba mashi mata... Kuma ita fulani tana da zabinta... I personally asked her su waye take ganin zasu dace da shi Aliyu... I think tasleem was the first or second data kira... So Shiyasa kaji nace tsakanin ka da Allah kayi magana da abokinka Don kasan mu bamu karamar magana.. " AI tunda alhaji yaji inda Mai martaba ya dosa taji wani irin sanyi cikin ranshi, he can't believe this is happening, he's so happy his hearing this, nikam nace da kar kayi saurin murna kam, daman shi bai san ya relationship din dake tsakanin tasleem da yarima yake ba.
"aa yaya... Ban fad'a mashi komai ba inda na fad'a mashi kasan zan fad'a maka... "
"Then very good... Kasan daman ance in gida bai koshi ba bai kamata a kaiwa dawa ba... So kaga mu sai mu kara hada namu zumuncin..amma fulani will be so happy to hear this... " Mai martaba ya fad'a cikin farin ciki, dariya alhaji yayi yace
"Amma gaskiya am excited already... Saidai shi yarima bazaiyi complain ba?.. " bai k'arasa ba sarki yace
"why are you talking like this sai kace kou Kai baka isa kace Aliyu zo ga tasleem na. Baka ka aura an ta zauna ba... Don't want to hear such words from you again... Bamatsa mashi akayi ba shi yace a zaba mashi mata kuma Allah da ikonsa sai gaka... Ai sai mu godewa rabbi...yanzu dai wannan maganar yanda mukayi ta haka zata tsaya... Ni zabawa tasleem Aliyu shi kuma Aliyu na bashi tasleem.. Fakat... " ya fad'a using he's ruling voice,
"alhamdulillah... Allah ya sanya alkhairi... Allah yasa ayi a gabanmu baa bayanmu ba... " alhaji ya fad'a cikin jin dadi, yasan now no insult as he knows tasleem a kafar hajiya amina ta taso, yasan she will definitely know lot about her and she still want her for the prince so His so happy Kuma yana tunanin mahaifiyar tasleem too will be happy saboda yanzu tasleem bazataje waje ba balle a san irin banzar tarbiyar datayi mata.
"Amin Don nabiyun rahama.... " Mai martaba ya amsa mashi, sun kusa kaiwa hour suna hirarsu na bayan saduwa before alhaji yayi mashi bankwana,
"yanzu dai about the marriage komai a hannun na yake... Kawai ka fadawa tasleem tayi miji... " inji Mai martaba ya fadawa alhaji dake tsaye,
"daman komai yana hannunka mana... Na baya ma AI duk a hannunka yake balle wannan... " ya fad'a yana dariya, haka dai sukayi sallama suka rabu. Cikin so da kaunar junarsu. Wajen karfe shadaya Mai martaba ya shiga Bangaren hajiya, yau b'ata kwanta da wuri ba tana zaune da counter a hannunta bakinta sai motsawa yake, tana jin sallamanshi ta daga Kai tana amsawa, daman shi take jira su gaisa before ta kwanta Don tasan confirm zai shigo, he's face look so Bright than ever, gaidashi tayi tana kallon face dinshi that says alot, amsawa yayi shima ya zauna kan royal carpet da take zaune,
" wannan nishadin nasan da akwai magana... " ta fad'a mashi tana murmushi, dariya ya saki yace
"sosai albishir nazo maki daita... Sai kince goro... " dariya itama tayi tace
"goro... "
"fari kou ja... " ya fad'a sounding so childish and funny, dariya tayi sosai tace
"fari tas kaman zuciyar ka... " ta amsa mashi,
"tou na samowa Aliyu mata... "idanuwa hajiya ta zaro tare dacewa
"really... Who?.. " ta fad'a cike da mamaki sanann gabanta na faduwa saboda kar ya fita daga cikin wayanda take da raayin hadawa da yarima, she's wondering who it could be
"well dazun mussadiq yazo yana fad'a min yana son bawa abokinshi tasleem ya bawa danshi ni kuma nace a barwa Aliyu... " jin an ambaci tasleem yasa hajiya ta lumshe idanuwa before saying
"ayirrrrr....alhamdulillah... Allah Mai iko... Wato haka yake yanda yaso... Alhamdulillah am so happy... " ta fad'a sounding so excited, murmushi Mai martaba ya saki yana kallon yanda ta zama lokaci guda saboda farin ciki
"wato gimbiyata is meant to be my daughter in law... Kai naji dadin wannan abun...ni kaina babu wacce nakeso in hadasu sai ita.. Amma... " ta fada tana slowing down a bit tana tuna yanda tsakanin tasleem da Aliyu yake, she keeps remembering if har ta bude baki ta fadawa Aliyu cewa tasleem ta zaba mashi hakan ba karamin b'ata mashi rai zaiyi ba as it will seem she did it intentionally, har yanzu b'ata manta yanda basu zama under same shade ba, kuma tun suna yara Aliyu ke nunawa bai son tasleem, tun tasleem b'ata gane ba har tazo ta gane b'ata yarda su zauna waje guda at the same time, in day yazo dayan zai tashi ya bada waje, she still remembers how he use to reply her when ever she asked why bai sonta
"she's too lousy and annoying.. Sanann above all Kinfi sonta kaina... Dole inji haushinta tunda ita tasa bana jin dadin autahood dina... " was he's reply always
"ban gane amma ba... " Mai. Martaba dake kallon how deep in thought ya maidota cikin hayyacinta, ajiyan zuciya ta saki before saying
"did you know tasleem da Aliyu basu zama under the same shade?.. "
"bangane hakan ba... " ya tambayeta,
"kwata kwata basu kaunar junansu... " tsoki Mai martaba yaja yace
"su kashe juna tou in aka daura masu auren... Don't let that bother you... " ya fad'a yana dafa shoulder dinta,
"tou shikenan... Amma ina neman alfsrma guda daya tall.." ta fad'a mashi
"anything for my fulani.... " ya amsa mata
"you should be the one to tell him... Bana son yazo yana yi min borin nan nashi... " dariya yayi yace wannan babu matsala... Will inform him tomorrow... " ya amsa mata, bayan kaman minti goma ta hau gado yaja mata bargo sannan ya fita, daman fa it's in he's habit duk matanshi kan idonshi take hawan gado yaja mata bargo amma Mai kwana turaka sai ta sameshi a turakarshi.

The following day bayan sallah asuba hajiya zainab ta shiga Bangaren alhaji Don gaidashi bayan sun gaisa yake fad'a mata yaje wajen Mai martaba Don fad'a mashi zai aurar da tasleem
"sai kuma akayi saa yace ya bawa Aliyu... " alhaji ya k'arasa maganar daya fara mata, idanuwa ta zaro tace
"alhaji.. Wane Aliyun..." ta fad'a yawun bakinta na tsinkewa
"Aliyu nawa kika sani...list them sai in fada maki ko waye daga cikinsu, " ya amsa mata atakaice
"Badai yarima ba kou?.. "
"ashe kin sani... "
"subhanallah... Alhaji kasan ya yaran nan suke kuwa ." ta fad'a idanuwanta duk waje, kou kadan batason a hada tasleem da Aliyu, it's not as if she have anything against him but she knows how much tasleem dislike black mamba,
"don't want to know... Kawai mun gama magana so soon everything will be out in open... "
"gaskiya alhaji ka sake shawara... " b'ata k'arasa ba yace
"kina iya zuwa fada ki fadawa Mai Martaba hakan..as for me na gama nawa.. " ya fad'a mata,
"yanzu duk halin da tasleem zata shiga bai dameka ba?... I should have known you don't care about her well-being..."
"ai dayake Kai tsaye na tashi na hadata da Aliyu... Despite ina da right da zan zaba mata miji banyi ba sai Da na b'ata dama ta fiddo miji amma Taki...well tunda ke kinasonta why not ki. Maidata ciki yanda only you can feel her... Instead of you to be happy Allah ya rufa maki asiri zata je inda ake sonta.... Yarinyar da kin lalata Sam B'ata da hankali... Babu abinda ta iya sai surutu da mannerless talking... " yanda yake magana sai kaman kabir gombe yana waazi kan something very important saboda yanda yake da hannuwanshi,
"you should be happy..." alhaji ya sake fadawa hajiya dake sauraron how he's washing her with he's words, b'ata k'ara cewa komai ba ta Mike amma one thing for sure is she's not going to break tje news to tasleem saidai shi ya fad'a mata da kanshi, tana fita ta hangi tasleem ta taho, smile ta saki yanda bazata gane something new is up ba. Ita kam tasleem kallo daya zaka yi mata ka gane ta rame sosai kan wannan slim Body din, tana tafiya a hankali, tana zuwa daidai inda mom dinta take tace
" mumnyna good morning... "
"morning my besty... How are you feeling today... " hajiya ta tambayeta, shuru tayi tana turo baki. Alaman she wants to start new tears,
"it's OK.. Kije ki dawo... " ta fad'a mata Don kar tayi kuka, haka ta wuce ta gaida dad dinta kuma bai fad'a mata komai ba ya amsa mata ta Mike ta dawo bed room din mum dinta, hannu hajiya ta ware mata ta kwanta gabanta sanann ta zagayeta da hannunta kaman wata small Baby, babu wasting of time bacci yayi gaba daita.


As usual yarima ya shirya, hajiya sai kallon shi take tana cewa
"yarima na... Angon kwanan nan... " ta fad'a tare da wasu kirari masu dadi, murmushi ya saki tare da cewa
"ummah na... Hala Kinyi concluding decision dinki... Pls tell me wacece... " ya tambayeta sounding very anxious,
"aa... Ni ban ce ba.. Kawai ina fsrin ciki ka kusa zama ango ne... " ta fad'a cikin dariya, murmushi dai kawai ya saki ya taka zuwa kusa daita yayi mata kiss sannna yace
"ummah na tafi... Sai na dawo... " ya fad'a yana fita daga Bangaren ummanshi, Bangaren Mai Martaba yaje ya gaidashi yana durkushe k'asa sai da ya Mike zai tafi yace
"in kq dawo da daddare muna da magana da Kai... " Mai. Martaba ya fad'a mashi, komawa yarima yayi ya zauna yana cewa
"Abba menene... ai ba sauri nake ba....am my own boss remember... " ya fad'a saboda yasan in har ya fita baiji abinra yake son fad'a mashi ba zai je office ya dinga sake sake,
"na sani amma sai Ka dawo zamuyi magana... " ya fada mashi, kaman baiso ya Mike yace
"tou sai na dawo... " ya fad'a yana ficewa, kafin yazo wajen motar shi har an Umar ya bude mashi mota, bayan mota ya kalla yaga breakfast dinshi, mota ya tada ya bar gidan. Hes suppose to have driver amma Sam bai so, he feel more save driving himself.

Har dare babu Wanda ya fadawa tasleem komai game da decision din da aka yanke, saboda hajiya zainab tayi magana fa hajiya Asabe abokiyar zamanta kuma ta b'ata shawaran kar a fad'a mata komai a barta har sai in yayi tsami Insha Allah kuma zasu shawo kanta, kawai the only thing da zaa dage wajen koya mata is yanda zatayi zaman gidan miji da kuma wasu abubuwa masu amfani kaman gyaran jiki da sauransu, hajiya zainab taji dadin wanna shawaran because ganin har daren Thursday baa kara maganar aure a kanta ba yasa tasleem sakin jiki tana ganin maganar is over, she's happy again,bayan sallah magrub tana zaune a falo da daya daga cikin Mai aikinsu Mai suna Hindu sai labarin abinda ya kusa faruwa daita take b'ata, hajiya ce ta fito daga bed room dinta ta kalli Hindu tace ta basu wuri, babu musu ta tashi ta fita, nan hajiya ta kalli tasleem tace
" besty na... " ta kirata
"yes mummy... " ta fada tana mikewa ta komo wajen hajiya, kwantawa tayi
"kinsan daga yau banason inga kina magana anyhow babu control... In short kar in kare ganin kina hira da masu aiki..." da sauri tasleem ta Mike zaune tana Cewa
"mummy why... " ta fads kaman an. Hanata one serious and important thing,
"ban san kina tambayata why if I ask you to do something... Am your mother kuma duk abinda nace kiyi shi zakiyi... Kinji kou... " tasleem Dan b'ata face tayi kaman zatayi kuka tace
"OK... Amma mummy shuru yana saka warin baki" ta fad'a tana turo baki, dariya hajiya tayi tace
"youre not serious "
"sannan small. Mummy tace zo zata dinga koya maki girki... " b'ata k'arasa ba taga tasleem ta zaro idanuwa tana cewa
"mummy cooking?.. "
"yea cooking... " da sauri tasleem tace
"mummy why should I cook alhalin da akwai wayanda aka biya Don suyi aikin?... " tasleem ta fad'a exactly yanda mum. Dinta ke fad'a, when ever akayi maganar ya kamata tasleem ta koyi girki sai tace why would she cook alhalin people are hired to do the job.
"ke banason rashin kunya... Kin taba ganin mahaifin ki yaci abincin Mai aiki?.. Baki ganin bayan duk kwana biyu ina shiga cikin kitchen in girka abinda mahaifinki zaici?...in ban iyaba zanyine... " ta fad'a babu wasa cikin voice dinta
"ni. Mummy why are you saying this now... " ta fad'a tana kokarin kuka,
"ban sani ba... Yanzu it's time for you to learn... Kuma kin san small mummy jibgar ki zatayi kuma Bazan tare maki ba..." jin batun duka yasa tasleem tayi saurin natsuwa tana cewa
"Dan Allah kar ta dakeni... Zanyi... " ta fad'a tana komawa ta kwanta tare da dora kanta kan kafar mum dinta, kanta hajiya ta shafa tana sakin murmushi, it's coming alot easier than she thought.


Yarima kam har Allah Allah yake yayi sallah ishai yaje wajen abbanshi, yasan he hardly call but when he do it must be something very important, he feels it have something to do with maganar aurenshi, shiyasa ya gagara ya ganshi and get it over with Don bai taba jin abu yayi weighing dinshi down kamar maganar zaba mashi mata ba, kawia he's praying a zaba mashi wacce ta dashi, kou da suka fito daga masjid yarima bai shiga nashi Bangaren ba yabi bayan dad dinshi da mutane ke biye dashi, chan chambers dinshi ya shiga mutane biyu suka bishi, shima yarima shiga yayi ya ya samu waje nesa dasu ya zauna, sun kusa hour guda ana magana Wanda baiji sabida nisa dake tsakanin su, saida suka gama suka Mike suka Fita, sanann ya Mike yaje kusa da dad dinshi ya zauna kasa facing he's dad,
"daman inason yi maka congratulations ne... Abun da ka bamu cigiya ya samu... " yarima ji yayi gabanshi na faduwa kaman wani mara gaskiya, yasan it's about maganar matarshi,
"abbah wacece... " ya fad'a trying to be calm,
" it's kanwarka tasleem... " Mai. Martaba ya fad'a mashi atakaice, wani irin ajiyan zuciya yarima ya saki sai kuma yaji wani abu ya taso mashi, kaman an Wulla mashi Pepper cikin makoshi ya fara tari da karfi yana yarfa hannuwa.


Thanks..
[3/14, 6:26 AM] +234 703 008 7807: 10๐Ÿ’œ๐Ÿ’™โค๐Ÿงก๐Ÿงก
Sak'aci
๐Ÿ’›โค๐Ÿ’™๐Ÿ’œ๐Ÿงก๐Ÿ’š





ยฎZuwairat (ummumaryam)





1โƒฃ0โƒฃ






Tankar kana cikin cin abinci Mai shegen pepper mistakenly ya hau ba Kai haka yarima keji, saidai nashi zafin baa Kai kawai ya tsaya ba har a zuciya, sai dafa chest dinshi yake yana tari da karfi, nan take Mai martaba ya gane abinda yake nufi, wato zancen baiyi mashi dadi ba, yarima kam sai coughing yake da karfi, ganin tarin bai da ranar tsayawa yasa ya dauki cup dake gefenshi Wanda da akwia ruwa ya mika Mashi, da sauri ya amsa yasha, bayan kaman minti guda ya dinga sakin ajiyan zuciya kanshi kasa
" you should see a doctor about that cough... " Mai martaba ya fad'a mashi, ajiye cup din hannunshi yayi ya kalli dad dinshi, babu abinda ke yawo cikin ranshi sai statement din dad dinshi,
"sorry abba banji me ka fara cewa ba... " ya fad'a kaman maraya,
"na me?.. " ya tambayeshi face dinshi babu walwala Don baison rainin hankali,
"wai... Wacce... Zan... Aura... Din... " ya fad'a cikin stammer sosai sannan jikinshi da voice dinshi na rawa,
"nace yaruwarka... Tasleem... Ita na zaba maka.. Kou da matsala ne..." ta tambayeshi Kai tsaye, irin tambayan nan da zaayi maka Wanda ke nufin if you dare say no saboda yanda zaayi maka ita, ahankali ya girgiza Kai alaman babu matsala amma kuma deep down yasan duk duniya babu Wanda ke cikin matsala kaman shi, he can't believe shi ne yau akewa albishir zai auri yarinyar da bai iya minti biyu cikin same roof daita,
"zero chemistry... Marriage... " ya fad'a cikin rawar jiki under his voice,
"you said what?.. "Mai martaba ya tambayeshi,
"nothing... " ya amsa mashi cikin rawar jiki yana kokarin mikewa,
"good night... Abba... " ya fad'a walking like kaza da ruwa ya doka, bayanshi yabi da kallo yana kallon yanda yake tafiya, shi dai Mai martaba bai ji komai da reaction dinshi because yasan duk yanda zaace maaurata basu kaunar aure, basu shekara basu haihu ba, sai indai Allah bai kawo ba, so he knows everything will be alright. Simi Simi ya fita walking as fast as he could, he feels like bursting in to flame, sai yanzu ya gane zancen nan da ake cewa follow your instincts, the moment ya bude baki ya fadawa mum dinshi maganar nema mashi mata yaji ya fara regretting, at the moment maganar ya fita daga bakinshi yaji why did he said it,
"why? " ya fad'a yana tafiya da sauri,
"kaico... " ya fad'a cikin matsanacin tashin hankali,
"tasleem ..." ya fad'a wondering how comes, aka zaba mashi ita, besides yasan kou Mai martaba bai san how much he despise her ba his mom knows, kuma yasan dole zai fad'a mata ita zai zaba mashi, in short all his thinking now is ai ba Mai martaba ya fadawa ta nema mashi mata ba, ita yace ta nema mashi
"why!!! " ya fad'a sounding like super man walking very fast zuwa Bangaren ummah, yana shiga ya wuce zuwa bed room dinta, yana shiga ya dafa kai ya saki wani irin ihu in a horrific way Wanda yasa hajiya gane cewa
"he's been informed, ..."tafada tana mikewa heading to inda yake tsaye rike da kanshi yana kwala ihu, yana ganin ta taho sai Ya juya mata baya saboda yanda yake ji yake kaman zuciyar shi zai fito mashi ta baki, wani irin ihu ya sake wannan Karin da karfi inda gidan anyhow building ne da sai mutane sun taru gidan amma dayake well built house ne kou kana falo baka jin ihunshi, bayanshi ta dafa tana cewa
"fav... Meye haka?.. " ta tafada tana shafa bayanshi, she can feel yanda jikinshi ke rawa,
"ummah ki bar... Tambaya... Ta... Kinsan... What... You.. Just did to me... " ya fad'a kaman zaiyi kuka amma Don tsabagin temper baiga hawaye ba,
"me nayi maka fav... Pls sit down and keep calm... " ta fad'a tana shafa bayanshi, janyewa yayi daga inda take tsaye sai ji kake Tim ya buga hannunshi da bango,
"kai. banson rashin hankali!!" ta daka mashi tsawa, zama yayi kasa yana dukan kasa kaman mutum,
"ina ni... Ina.. Tasleem... " ya Fad'a yana dukan kasa da karfi,
"fav ka dauka abinda Allah keso kenan...tana cikin raina amma banason abinda zai sa kace banyi maka adalci ba so ban Zabe ta ba... Amma dayake fatan alkairi muke sai GA Mai martaba da maganar ta har ya gama magana da Dan iya... Don haka sai ka dauki kaddara kayi biyayya ga mahaifinka.... "
"ummah... Ina alkhairi Ina tasleem.... Ba hanya guda... "
"wallahi ranka zai baci... " hajiya ta daka mashi tsawa jin abinda zai fad'a, shuru yayi ya cigaba da dukan kasa looking like a mad man, ita kanta hajiya tana tunanin how tasleem zata iya zama da wannan da in ranshi ya baci babu abinda yake nema sai abun duka,
"ummah... Ke.. Nace ki zaba... Min mata... Ba abba ba... " ya fad'a yana dukan kasa still, in da zaa daga hannunshi wajen zai nuna alaman yaji jiki saboda kaman ba jikinshi ba,
"na Sani... Amma ka dauki auren tasleem as destiny... "
"ummah you said destiny.. lousy girl da bakinta.... bai da control.... ni ummah aa pls... Kiyiwa abba magana... " ya fad'a mata yana daga idanuwa ya kalleta, idanuwashi kaman ba nashi ba,
"kai ka taba ganin inda mutum ya auri Wanda ba matarshi ba?.. Ai duk Wanda ka gani da mace tou rabonshi ce... Don haka kar ka sake wata magana dangane da wannan case din,... "
"ni ummah no... Banso... "
"Dan ubanka sai kaje ka fadawa mahaifinka hakan... Banson rashin kunya wallahi... Yanzu nan Ranka zai mugun baci wallahi... " ta fad'a sounding so angry about how he's behaving, idanuwa ya lumshe tare da fara counting kaman yanda ya saba
"kar kayi min wannan haukan nan wajen ...sarkin masu zuciya na duniya.... You better start behaving yourself wallahi before mahaifinka ya gane kana Neman bijirewa umarninshi....and kasan halin shi..." ta fad'a mashi tana juyawa ta bar kusa dashi,
Yarima kam baijin abinda take cewa sabida counting kawai yake, komawa hajiya tayi ta zauna kan wata royal seat tana kallonshi, kaman wasa he's counting har kusan 1000, ganin dai abun bai karewa yasa hajiya ta Mike ta dauki alquran ta mika mashi, ahankali ya daga ido ya kalleta ya amsa, hannunshi sai rawa yake, she wonder why he's behaving like this, ko Kadan b'ata taba ganin aibun tasleem in any way ba, ta

1 Comments On SAKACI
avatar
ummunusrat

1 year ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment