Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai nishi kawai yake,  kou kadan ummah b'ata daukan rashin tarbiya especially when it come to something dirty like Haram, kullum abinda take fad'a masu is dole su Kama kansu,  they should run fast away from Haram,  kar su yarda ya kusanto inda suke, and tun daga childhood he has maintain he's good reputations dukda baa rasa wasu flirting da sauransu amma wannan kaman tasleem tayi dragging dinshi into mud haka yake ji,  he prefer ta fadawa duniya taga boobs din mace kan wayarshi da ummanshi,  he respect her more than words can say,  bango ya doka da karfi yana ihu sosai,  amma babu tears ko daya idonshi sai dai change from pure white to red,  mahboob ne ya fito da gudu yana cewa
"Kaifa matsalar ka kenan... Baka iya fushi ba... " ya fad'a yana kallon table dake tarwatse kasa, sai nishi kawai yake saki sama sama kaman he's into race,  I never knew he will act this way amma one thing I learnt from him is that he loves good name, daman ance good name is better than sliver and gold.  Fridge mahboob ya bude ya dauko bottled wata ya mika mashi,  kawai sai ya buge ruwa daga hannunshi yana cewa.
"leave me alone...just leave me alone... AI she's your... Sis...ter... You... Should... Have... Warrrrned her... " yafada sounding so. Super duper tensed,  tsoki mahboob yaja yana Cewa
"I don't blame you.... " yafada yana juyawa ya koma cikin inda ya fito.   Nan yarima ya tsaya yana displaying kaman wani new mad man,  kou kadan fushin shi bai da kyau, kawai sai ya fara counting numbers,  it's what he's therapist told him,  mussanman Mai martaba yasa yayi visiting wani therapist a USA saboda temper, lokacin suna yara abu kadan in ya hadashi da siblings dinshi kou. Me ya gani yana iya kwala maka saidai duk abinda zai faru ya faru. he's taught to take a knee and count if he's angry,  kneeling yayi da kafa guda yana counting,  before you know har ya fara kaiwa two hundred,  sai da ya kusa kaiwa 500 sannan ya fara slowing down yana sakin nishi ahankali,  mikewa yayi yashiga ciki ya latsa system dinshi sai karatun Quran, bathroom ya shiga  yayi wanka ya fito daure da towel,  kan gado ya hau ya dauki wayarshi daya kashe tun daren jiya, ya kunna,  yana kunnawa sai ga messages rututu sai kuma call from farida kaman she's waiting,  picking yayi yace
"bitch stay away from meeeee!!!!!" ya fad'a cikin ihu sosai yana wurgar da wayar, ajiyan zuciya ya saki yana lumshe ido yana bin karatun dake tashi. 

Yau kam bai ci abinci ba,  kuma ummah bata damu kou yaci kou bai ci ba,  tasan yana cewa yana chan yana wahalal da zuciyar shi ita kuma batayi fushi dashi ba. As usual tare da Mai martaba sukayi breakfast da abokan zamanta,  sai da ya tanbayeta if she have concluded tace
"no it's  still inconclusive ..." ta amsa mashi with her smile,  duk dariya  sauran matan sukayi saboda yanda hajiya tayi magana. Nan dai sukayi breakfast da masu hidima suna yi masu duk abubuwan da suke bukata.kowacce sanye take ciki ado na alfarma.

Tasleem kam dukda warning din ummah sai da ta fadawa kewayenta abinda yasa tace lahh, she told them  all what happened har zuwa yanzu da kuma mess da take ciki with her dad,  duk dai shuru sukayi as tana basu labari, kowa ya maida hankali yana cin abinci before a koma class amma tasleem ta dage sai magana take,  itace ta saya masu abinda sukace ci da kudin da ummah ta b'ata amma ita Taki maida hankali taci, haka ta dinga zuba har lokacin sallah yayi sukayi sallah zuhr sanann suka koma ciki.

Har wajen karfe uku yarima bai ci komai ba shi kam mahboob bayan yaci breakfast ya koshi ya tafi gida, jin shurun yayi yawa yasa ummah kiran layin shi tajishi kashe,  aikawa tayi a kirashi,  kaman yana jira ya taho looking dull, abinci  ummah tasa aka kawo mashi yace
"Bazan ci ba sai kince Kinyi hakuri... " yafada cikin shagwaba,  murmushi ummah ta saki tace
"nayi hakuri... " ta fad'a mashi, murmushi ya saki while still burning on how to handle tasleem, natsuwa yayi ya zauna gaban ummanshi yaci ya koshi.
At usual time suka tashi daga islamiya,  mota tasleem ta shiga ta kama hanyar gida tana shiga gabanta na faduwa, dad dinta was waiting for her arrival, tana shiga Shima ya fito ya Kama hanyar part din hajiya zainab, tunda in ya kirata ba ta zuwa sai ya sameta da kanshi, tana shiga ta wuce dakin mom dinta sai zuba mata shagwaba take aka bude kofa, tana ganinshi tayi saurin komawa bayan mahaifiyar ta, wajen ya samu ya zauna yace
"kina jina tasleem... Baki isa ki zubda min mutunci ba... Bazan tsaya long Issue dake ba... Don haka na baki nan da kwana uku ki turo wnada kike so... If not ni zan zaba maki wanda naga ya dace... " alhaji mussadiq ya fada atakaice sounding so serious, cikin tashin hankali tasleem ta fara juye2 to see if he's referring to her, ta dai san ita da mahaifiyarta ce kawai cikin dakin sannan her mom is already married so automatically he's referring to her,
"ni wallahi aa... No... Babu... Wanda ..zan turo... " ta fad'a zufa na keto mata,
"ke yi shuru he's joking... Kwana uku kaman gaji dake?.. Tou in an gaji dake ni ban gaji dake ba..."ta fad'a tana shafa kan tasleem da ke zufa sannan jiki na rawa kaman mazari,
"haka kika ce kou... Well we shall see... " ya fad'a yana mikewa, juyawa yaya ga tasleem yace
"three days is all you have to select or I choose for you... " ya fad'a yana ficewa daga dakin,


Thanks
[3/14, 6:26 AM] +234 703 008 7807: 7💙💜💛🧡💚
Sak'aci
❤💛💜💙🧡💚





®Zuwairat (ummumaryam)





7⃣





So speechless





Tasleem kurawa dad dinta dake fita cikin sauri ta dawo gaban mahaifiyar ta tana cewa
"mummy... Dan Allah... Dani. Dadi yake?.. " ta fad'a voice dinta na rawa, shuru hajiya tayi looking so confused, yanda yayi magana sounds so serious, bai saka wasa ba, daman shi he always makes he's decisions final, hardly he go back on his words,
"mummy Dan Allah da wasa yake kou... " tasleem ta fada cikin matsanacin tashin hankali saboda her mum that is suppose to give her assurance nothing is happening is quite, shurunta yafi maganar dad dinta tada mata hankali, ihu tasleem ta saki Wanda yasa hajiya dawowa hankalinta, da sauri ta Kama tasleem da tuni ta kwanta kasa tana rolling tana ihu tana cewa
"wallahi babu Wanda zan turo... Ni ban isa aure ba... Banason aure...ni gidan nan zan zauna.... Kou kuma in kashe kaina... " ta dinga fad'a while rolling on the ground, daman haka. Take kukanta, irin yaran nan masu sangarta, small thing sai su kwanta kasa suna ihu Mai tadawa mutane hankali,
"yi shuru besty... Babu auren da zakiyi.... Kinji kou... " hajiya ta fada ciki fargaba tana Kama tasleem dake ta faman ihu kaman an doketa, ita dai tasan her husband might be serious,
"kice da wasa yake... " ta fad'a cikin kuka, zama hajiya zainab tayi kasa ta kamata ta zaunar daita kan legs dinta Tana cewa
"ki kwantar da hankalinki....da wasa yake.... Kinji kou... " ta fad'a mata giving her fake assurance, assurance that ita kanta knows it's a lie, hannu tasleem ta dora bisa chest dinta tana sakin wani irin ajiyan zuciya, one thing she love about her mother's word is she's always right by what she says, gani take zatayi confusing dad dinta da wannan maganar,
"wallahi mummy hankalina ya tashi...." tasleem ta fad'a kaman she's not the one crying few seconds back, murmushin karfin haki hajiya ta saki tana cewa
"ki bar tada hankalinki my painkiller... Kindai san muddin ina raye babu Mai takuraki at all... Kinji kou?.. "
"yes mummy... Ai shiyasa na daina kuka... " ta fad'a sounding so childish.
"tashi kije kiyi wanka... An Shirya maki ruwan wanka... " ta fad'a mata, cikin shagwaba ta Mike ta fita daga dakin. Tana fita hajiya ta saka hijab dinta ta fita, part din alhaji ta shiga ta tardashi yana latsa system sanye da medical glasses. Zama tayi ta fara cewa
"yanzu alhaji ka kyauta kenan... Wannan furucin da kayiwa tasleem baiyi tsauri ba...despite I know you're trying to scare her saboda abinda ta aikata..."bata k'arasa ba alhaji ya kalleta yaba zare glasses din face dinshi yana cewa
"wato am trying to scare her kou?... Wait and see how it goes... Wallahi billahi if har ranar Wednesday bata fadi sunan Wanda takeso ayi bincike kanshi ba ni da kaina zan zaba mata miji, kuma wallahi nothing is making me go back on my words.... " ya fad'a sounding so serious than ever,
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun.... Alhaji haba Dan Allah... Wallahi lokacin da ka shigo cewa tayi she was heading back inside shine ya kama mata hannu.... " hannu ya daga mata alaman enough sanann yace
"so kina goyan bayanta kenan... Yarinya tana yanda take so. A cikin gidana?.. Salon ta zubda min mutunci... Har ana Kama hannu a cikin gidana... Who knows what have been going on... Ai daman daga hannu ake farawa.... "
"pls stop saying this.... Ko. Kadan babu dadin ji... Kasan yarinyar nan bata san komai ba... She's just 18...dan Allah nidai kayi hakuri ta Kai 20 ta gama karatunta sai tayi aure..."
"tou commander... Aure kam babu fashi... " bai k'arasa ba hajiya zainab tace
"Dan Allah ka rufawa tasleem asiri ka rufa min asiri... Yarinyar da babu abinda ta iya? ..ai aurar daita zagi zai jamana... Duk jiran da nake nan ta gama school sai a koya mata abubuwan daya kamata lokacin ta samu hankali..." wani irin kallo alhaji ke mata, he can't believe tana kiran yar 18 da da yarinya,
"pls am busy.... Ki bani waje kou kuma kiyi shuru let me concentrate... " ya fad'a mata atakaice, hajiya zainab rasa inda zata saka kanta tayi saboda tashin hankali, ta san wannan is a great problem sannan zai jawa tasleem damuwa kuma bata son tana damuwa at all, tasan if alhaji is serious ta shiga uku, she always promise ber daughter she will protect her, how will she face her and tell her she failed to protect her this time around, kaman wasa sai ta zame kasa tayi kneeling before saying
"Dan Allah alhaji kayi hakuri kar ka tozartani.... Pls forgive her... Wallahi nayi maka alkawarin she won't misbehave again... Pls don't put me to shame.... " ta fad'a kaman zatayi kuka, tsoki yaja yace
"kunyi kadan ku sani kaffara....since you won't let me rest bari in bar maki falon... " ya fad'a yana mikewa tare da daukan laptop dinshi yana bar mata falon. Hajjya zainab ji take kaman ta dora hannu ta dinga kuka, nishi ta saki tana cewa
"na shigesu..." ta fad'a tana mikewa, fita tayi daga dakin ta Kama hanyar part din cowife dinta, daman zamansu lafiya suke, basu cika shiga wajen juna ba amma duk sanda matsala ya shafi daya yana zuwa wajen yaruwarta suyi robbing mind together especially in matsalar ta mijinsu ne, always in karaman tayi laifi takan je wajen hajiya zainab tace ta nema mata yafiya wajen alhaji, da sallama ta shiga bangarenta, tana zaune da yara hudu falon sai kallo suke, tana shiga Kama hanyar bed room dinta tana cewa
"sister taho ki taimakeni... da akwai matsala... " ta fad'a heading to her cowife's room, sai gaidata yaransuke amma Sam hajiya bataji balle ta amsa masu, tana shiga ta zauna kan stool din mirror sai breathing take heavily kaman tayi gudu,
Da sauri itama ta shigo tana cewa
"yaya lafiya?. " ta tambayeta tana tsaye kusa daita,
"sister ki taimaka min.. Kiyiwa alhaji magana... Wai aure zaiyi tasleem.... " ta fad'a kaman something bad, idanuwa kishiyarta ta zaro tana cewa
"aure?.. What happened..." nan hajiya ta fad'a mata komai, shuru kishiyarta tayi tana kallonta, ita kanta tasan tasleem bazata iya komai a gidan miji ba, yarinyar da kou ruwan wanka sai an hada mata,
"chabdin.... Ina tasleem ina aure... Me zatayi a gidan miji... " ta fad'a,
"exactly what am saying... Dan Allah talk to him..." ta fad'a cikin damuwa,
"Allah yasa ya saurareni... Oh ni... " ta amsa mata.
"in bai yarda ba so yake ya tozartani... Yarinyar da babu abinda ta iya?...abun takaicin kwana uku kawai ya bata ta fiddo miji kou ya zaba mata... Kinji kaman ya gaji daita... Dan Allah kiyi mashi magana help me beg him pls..." hajiya zainab ta fad'a tana mikewa,
"ki kwantar da hankalinki,...insha Allah ba yanzu zatayi aure ba... Kam. Naga parrot a gidan miji... " matar ta fad'a tana dariya, fita hajiya zainab tayi without saying another word, part dinta ta koma ta tadda tasleem tayi wanka ta fito tana shafa Mai mom dinta ta shigo, juyowa tayi ta kalli face din mahaifiyarta ta gane something is wrong with her because kallo daya takewa mom dinta ta gane tana cikin damuwa, ita Kama hajiya was trying to look OK, da sauri tace
"mummy Kinyi magana da dad ne.." ta tanbayeta cikin damuwa tana mazurai,
"aa.... Banyi magana dashi ba... " ta amsa mata tana zama bakin gadonta,
"tou me ke damunki?.. " ta tanbayeta,
"aa ni babu abinda ke damuna besty na... Ai kinsan bamu boyewa juna komai... So if something is wrong with me you will be the first to know.... " ta fad'a tana kallon yanda take mulka Mai a one spot na jikinta kaman nan kadai ne ke bukatan Mai, in kaga yanda take behaving sai ka rantse yar baby ce, dole mahaifiyarta ta damu, tasan kou kadan bata da wannan foundation din da zata iya zama gidan miji, da akwai irin tarbiyar da zaka bawa yarka kou shekarar ta sha biyar zata iya zama gidanta amma case din tasleem is different, kou ta wajen story reading da ake mata tun tana yar baby kafin tayi bacci is something, her mother was thinking in ta Kai kaman 20 sai ta fara Sakata yin abubuwan da suka dace amma it's running late for her now,
"mummy Shafamin bayana... " ta fadawa mom dinta, Mai hajiya ta dauka ta zuba a hannunta sannan ta fara mulka mata shi a baya ahankali, she feels like asking if tana da Wanda takeso cikin masu zuwa wajenta amma tasan she will figure what is happening out, tasleem believe In her mother so much that she thinks her mom will over come the issue, kou tunanin maganar dad dinta bata karayi ba saboda mom dinta ta bata assurance. Bata ta gama suka koma falo yayin da ake kawo mata kunun gyadar ta Mai kaurin gaske, babu abinda ke tashi sai kamshin madara.

Yarima kam koda suka shiga bangaren Mai martaba Don hira as usual his silent, daman ba maganar yake ba indai an hadu, duk suna kishingide da tuntun na alfarma, zaune suke kan wani irin carpet Mai taushin gaske, tsakiyar su abun sha ne da ci, fruits kam har da kalan da ban taba gani ba, komai masu hidima suna tsaye nesa dasu waiting for others. Mai martaba kallon yarima daya kurawa waje guda ido yayi yace
"auta hope you are alright?. " ya tambayeshi, hajiya amina kallon yarima tayi Don tasan abunda ke damunshi, daga manyan idanuwanshi yayi ya kalleshi yace
"ba komai Abbah..." ya amsa mashi cikin ladabi, cikin ranshi kam. Babu abinda yake yawo sau yanda zai samu tasleem ya ja bakinta yanda kou da tagan wani abu game da kowa ma bazata sake yawo dashi ba, sai kuma ya tuna da maganar mahboob na kawai ya barwa Allah, Kai kawai ya girgiza ya dauki grape guda daya ya saka bakinshi. Bayan kaman minti sha biyar ya Mike yana cewa
"nidai zanje in kwanta... I have lot to do a office gobe.." ya fad'a yana mikewa, goodnight sukayiwa juna sanann ya fice daga wajen hiran. Part dinshi ya koma ya sake kaya zuwa na bacci ya kwanta.

Rashida kam tunda ta dawo daga wajen service dinta ta shige dakinta bata kara fita ba har wajen karfe takwas, babu wanda yasan halin da take ciki gidan saidai aga ramarta dake kara fitowa kullum, duk yau bata ci komai ba, dazun ummy ta kira mahaifiyar su take fad'a mata a tambayi rashida abinda ke damunta, hakan yasa bayan sallah ishai ta shiga dakin rashida dake kwance sai sakin ajiyan zuciya take, rashida na jin sallama mahaifiyarta sai tayi saurin goge face dinta, tana Mikewa zaune, kura mata ido tayi for a moment sannan tace
"dear Meye damuwar ki... Kullum sai karewa kike kaman kudin guzuri, now tell me... Meye damuwar ki... " mahaifiyarta ta tanbayeta,
"nothing mami.... " ta amsa mata,
"nothing fa kika ce... Ya zaayi kice nothing... Zainab just called...tace in tambayeki abinda ke damunki...if kin daukeni a matsayin uwa tell me... " ta sake fad'a mata,
"nidai mami nothing.... Kawai ban jin dadi ne... " ta fad'a mata, shuru matar tayi for a moment not knowing what to say, rashida sadda Kai kasa tayi, babu yanda zaayi ta iya fadawa mahaifiyar ta ta kamu da kaunar Wanda bai san tanada rai ba, Wanda bai san if she's in existence or not,
"wato bazaki fadamin ba... " ta fad'a tana kallon yanda take wasa da yatsunta,
"ni babu abinda ke damuna..." ta sake amsa mata, mikewa mahaifiyar tayi tace
"tunda ban isa in san abinda ke damunki ba suit your self... " ta fad'a tana barin dakin. Tana fita rashida ta koma ta kwanta tana nishi, ita kadai tasan abinda takeji, kou makiyarta bazata yi mata fatan shiga halin da take ciki ba, zuciyar ta Sam bai da sukuni, tana adua Allah ya rabata da sonshi amma kaman she's asking for more, a rayuwa babu abinda ke ciwo kaman kana yi baa san kanayi ba, (trust me I know how it feel... I have been there before) kou abinci b'ata iya ci. Ita kanta tausayin kanta take. Tje most annoying part is yana chan yana jin dadin rayuwarshi without no worries.

today is Monday, da wuri tasleem ta shirya because tana da lecture din karfe takwas, kafin ta fito daga wanka her breakfast is ready, breakfast tayi sannan ta fito sanye da long hijab as usual ta fita driver ya jata suka bar gidan, tana fita mom dinta ta koma part din kishiyarta Don jin how it went, suma kan dining ta tardasu suna breakfast, gaisawa sukayi ta Mike suka shiga ciki sannan tace
"yaya alhaji bai yarda ba... Wallahi babu irin Magiyar da banyi mashi ba amma yace ya riga ya ranste...kawai ta fidda miji kou ya zaba mata... " kishiyarta ta fad'a mata, hannu hajiya zainab ta dora bisa Kai tana cewa
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun.... Alhaji zai tozarta ni.... Na shiga uku... " ta fad'a da hannunta bisa Kai kaman anyi mata rasuwa, shoulder dinta abokiyar zamanta ta dafa before saying
"kar Ki shiga damuwa... Ai yan yara ma anyi masu aure sun zauna balle tasleem,...nasan it will be OK... " ta fad'a nata in a comforting tune,
"sister bazaki gane ba... Kou gas tasleem bata iya kunnawa ba... Kou da tana da Mai aiki ai ba abincin Mai aiki wand zata aura zai ci ba... Kaicona nayi sakaci...now Meye abunyi sister..." hajiya zainab ta fad'a kaman zatayi kuka,
"haba yaya.. Kar ki damu... Ba gani nan ba.. I will teach things she should know... Kawai adua yanzu is Allah yasa ayi kaman wata hudu before the wedding.. Lokacin insha Allah tasleem will be able to do some things herself... Don haka kar ki damu kanki..." ta fad'a tana shafa shoulder dinta, ajiyan zuciya hajjya zainab ta saki before saying
"kina magana kaman it's easy... Daman ance easy said than done... Me wannan yarinyar zata koya... Yarinyar da she hardly take things serious... Nasan jin wanna zancen alone will break her.. Oh ni zainabu naga ta kaina... " ta fad'a trying very hard not to burst into tears,
"ki kwantar da hankali Dan Allah yaya... Abun tambaya yanzu shine tana da Wanda take so cikin masu Neman ta? "
"bata taba fad'a min tana son kou daya ba... " inji hajiya zainab,
"tou kinga inda matsalar yake... Indai har bata fiddo ba then dole alhaji zai zaba mata... And yace Wednesday day is her deadline.. Don haka yanzu abinda zaayi is in ta dawo ki zaunar daita ki tambayeta who she wish to marry cikin masu nemanta sai ayi bincike kanshi.. ." abokiyar zamanta ta fad'a mata tana dafe da shoulder din hajiya zainab da har lokacin bata sauke hannunta daga kanta ba,
"zata gane abinda ke neman faruwa... Wallahi zata shiga damuwa. . Ina tasleem ina aure Dan Allah.. Alhaji baka kyauta min va sam..."
"ai ya zama dole ta sani... If kuma you're feeling difficult to confront her send her to me..."
"OK... Nagode... " hajiya zainab ta fad'a tana fita daga bed room Din.
Shima yarima karfe 8:30 ya bar gida. Breakfast dinshi na cikin basket aka ajiye mashi cikin wata motar k'irar jaguar f pace, sanye yake cikin shadda Mai daukan ido sky blue, sai kanshi sanye da hula still blue, kullum in zaije office da breakfast dinshi yake tafiya lokacin lunch kuma a kawo mashi abinci because Baicin abincin waje.
Wajen karfe bakwai yana zaune da wasu mutane guda biyu sai magana yake masu, sai bayan ya gama ya duba wasu files ya dauki daya ya mika masu suka tashi suka tafi, Dan relaxing yayi yana gaba da baya bayan kan wata silky leather seat, lumshe idanuwa yayi ya budesu, shi dai har yanzu he's feeling yayi big mistake dayace a zaba mashi mata, he would have been patient and keep searching, daman illan Mai zuciya kenan, sai yayi abu ya dawo ya dameshi, kawai at that moment he gave up without thinking twice tunda it's not the first time. Office dinshi is one in town, fadin haduwan wajen is a long story, in kana cikin office din kana iya rantsewa ba a Nigeria kake ba. Gyara zaman hulan kanshi yayi yana dauko wata file, bayan kaman minti goma sai aka bude kofa, wata yarinya ce wacce bazata wuce shekara 24 ba ta shigo da swollen face, da shigowanta yanayin shi ya sauya, yarinyar is so pretty beyond words,sanye take cikin Arabian gown Mai yawan duwatsu, tayi rolling da Vail din kayan, yarinyar ta cika mace har mace,
"soulMate Meye laifina..." ta fad'a walking to he's desk, daddaure face yayi baice komai ba,
"pls say something... Nasan banyi komai ba... But you're making me feel some how... You don't pick my calls or reply my texts... Me nayi Dan Allah.. " ta fad'a voice dinta na rawa kaman zata yi kuka, yarima daga idanuwanshi da suka sauya kala yayi ya watsa mata irin kallon kyama Don har cikin ranshi kyarmarta yake,
"baki San abinda kikayi ba?.. " shine abinda ya fad'a mata da sauri tace
"wallahi soul mate ban sani ba... Tell me Dan Allah kou zan iya shan kou da kuwa ruwa ne... Wallahi tun ranar Saturday ban ci komai ba because of you.... " ta fad'a cikin cracking voice, baki ya tabe ya dauki wayarshi, wannan picture din ya bude sai ya nuna mata tare da cewa
"mutane nawa kika taba sharing such picture dasu?.. " shine tambayan dayayi mata trying to be calm, da sauri farida ta dafa goshinta tare da fara hawaye, she couldn't look direct of him because she is shy, idanuwanta rufe tace
"you asked... Sonka ya ja

1 Comments On SAKACI
avatar
ummunusrat

1 year ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment