Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

san kou kadan basu shiri amma in yayi hakuri komai zai wuce, tasleem is a jovial girl amma shi in zaa kasheshi bai san one single thing he like about her ba, nothing at all, zama tayi nan gabanshi da sauri ya kwanta nan inda yake tare da dora kai kan kafarta still breathing high,
"tashi kayi karatu... It's the solution to all problems..ba wannan counting da kake ba... " ta fad'a tana shafa kanshi, ahankali ya Mike zaune ya bude alquran an ya fara karantawa cikin ranshi. Bayan kaman full hour yaji ya Dan samu saukin abinda yake ji cikin ranshi amma still his praying Allah yasa it's all a dream or one huge joke amma yasan it can never be a dream saboda any news that come from his dad ia real. All this while hajiya na Zaune sai kallonshi take, kawai she's praying kar ya dinga dukan tasleem if anyi auren Don auren kam babu fashi.
"ummah I prayed... Allah ya b'ata.. Miji Mai... Dukanta in tayi aure.... " ya fad'a kaman ya san what his mom Is thinking about,
"tou tunda kaine mijin kar in kuskura inji ka tabata wallahi.... " hajiya ta fad'a mashi,
"da gaske dai ....zaa yi kenan... " ya fad'a cikin sanyi murya,
"eh mana... Ka taba ganin inda mahaifinka yayi magana biyu?..kawai ka kwantar da hankalinka...tasleem yarinya Mai dadin zama da nishadi... Am sure one day zata saka nishadi... " inji hajiyq
"ummah... She's... Lousy... Banason Mai.... Surutu... Gulmana tazo..tayi maki... ".ya fad'a cikin stammer sosai
"ai Kuma ba wani abu bane... Kai dum ita dum?.. Sai ku haifi kurame kenan...." jin maganar Haihuwa yasa yarima ya sake dafe kanshi saboda takaici, the things he's taking serious means nothing to his mom, shi kou kadan a rayuwar shi Mai son mace Mai surutu, macen da b'ata da kamun kai, macen da b'ata kunya, yasan duk abubuwan nan daya fadi tasleem b'ata da quality kou daya, b'ata da quality da yake so a mace dukda bai taba yi mata kallon mintu biyu tunda suke da ita ba, he doesn't care about her appearance amma shidai yasan shi da tasleem basu dace ba sam.
"ai data fadamin abinda ta gani cikin wayarka cewa tayi in fad'a maka kaji tsoron Allah kar a saka ka a wuta... You see tasleem is not as bad as you think... Duk yanda kake tunanin baka son mutum da akwai abinda zaka so a wajen Mutum muddin ka bashi dama ka karanceshi...dont judge book By it's cover pls... " ganin dai maganar da take it's nothing compare to what his feeling and kuma kou kadan bai rage mashi abinda ke cikin ranshi ya sa ya Mike rike da alquran dake hannunshi, kou magana bai k'ara yiwa ummah ba ya fita daga bed room dinta, cikin sauri ya shiga nashi chambers, cikin bed room dinshi ya wuce ya balli wasu pills ya sha sannan ya wulla kanshi kan gado ya dafe kai, duk wannan tension da yake ciki bai samu hawaye kou daya ba, sai nishi kawai yake sama sama,
"tasleem... " ya fad'a under serious anger,
"the person... I Want strangle.... " ya sake fad'a cikin anger, yasan kou duk duniya zasu taru a kanshi babu Mai iya fad'a mashi one unique quality tattare da ita, he sees her s zero in everything, wani takaici da yake ji is yanda ya maida hankali wajen ginin gidanshi, irin gidajen nan ne ba abroad aka gina mashi, he saw the style a kasar waje and have yo look for the architecture da yayi wannan aiki yazo ya zana mashi nashi aka fara foundation sannna ya biyashi ya koma, lokacin ginin gidan sai da ya tashi bai da kou sisi because dukda kullum ana Bashi kudin he still need more, now kuma sai a ce tasleem zata zauna a gidan, bai da enemy a danginsu amma kou gidanshi bai fatan tasleem tazo. Bayan kaman talatin of endless thinking ya dauki wayarshi yayi dailing number mahboob luckily mahboob bai kwanta ba dukda it's 10 plus, yana picking yayi sallama tare dacewa
"yarima how far... Baka Kwanta ba Kenan..." ya fad'a mashi yanda yayi magana yasa Yarima sani cewa bai san abinda ke faruwa ba, shuru yarima yayi not knowing where to start from,
"hello... Yarima... Are you there?.. " mahboob ya sake tambayanshi,
"an gama Dani.... " shine abinda yarima ya fad'a mashi
"what's wrong.. You sound bad... " inji mahboob, wani irin ajiyan zuciya yarima ya saki before saying
"can you believe this?.. "
"what?.. "
"wai.. kanwarka....zaa.. Aura.. Min.... Abba have made... The decision... " wani irin salati mahboob ya saki from the other side not believing his ears, yasan this is not going to end well as both hate each other with passion
"how comes... " shine abinda mahboob ya tambayeshi,
"I don't know... "
"AI mu nan babu Wanda yaji wannan zancen.. Kou ita tasleem am sure b'ata san da maganar ba... Because na shiga part din mummy dazun and she's alright... "
"what ever... Nidai.. Pls... Scare... Tell her... Zan zaneta... Morning.. Afternoon and night...kar ta amince pls... In ta yarda it's her obituary... " ya fad'a sounding so commanding, mahboob couldn't help it but laugh, saboda yanda yarima ke magana kasan da gaske yake amma kuma kou hauka yake vai isa ya taba tasleem ba, kou ba komai ummah will skin him. Alive
"wato... Nazama mahaukaci.. Kou... You're laughing... Am. Suspecting you have... Hand in this... " yarima ya fad'a sounding very very tensed,
"no pls... Kawai dai you're sounding very bad now and it's funny... Ta yaya zanje in Kama fadawa tasleem hakan taje ta yayata ni har abba yaji?... Kasan she will be like yaya khalifa yace yaya Aliyu zai dinga dukana safe da rana da dare.. Kawai ta sani zarya gaban manya... If you want to threaten her kayi mata da kanka... Amma ni..." yarima dake sauraron abinda mahboob kecewa kashe wayarshi yayi saboda haushi da takaici. Wannan daren yanda yarima yaga rana haka ya ga daren, sai juye juye kawia yake yana tunanin how is going to be, kawai his thinking zaa bashi full woman da zaiyi moreta to the fullest knowing how much he needs it, he so Much in need it, shi gani yake babu komai a jikin tasleem saboda bai kallonta, he's thinking her chest is empty kaman nashi, he need something huge, he's a fan of big boobs, shi yasa farida ta dauke mashi hankali, yarima irin matasan nan ne dake fama da libido amma kou friends basu fadawa, kawai suna jiran suyi aure suji dadin da kowa ke ji, he always dream of an extreme romantic life with his wife, yana kallon romantic movies and also read some romantic novels when very free, so ya tsara life dinshi and any woman that will he married to him will be very lucky. Wajen karfe biyar na asuba ya Mike zaune idanuwanshi sunyi Mashi nauyi sosai saboda rashin bacci da kuma ciwon kai. Mikewa yayi ya nufi bathroom, yau kam. Baa samu wannan morning erection din ba, single ya shiga ya fito da alwallah, ji yayi kanshi yayi mashi nauyi sosai ciwo, wajen mini fridge dake bed room dinshi ya bude ya dauki ruwa sannan ya nufi inda aspirin suke ya dauki container ya bude ya dauki biyu ya jefa cikin baki tare da shan ruwa. This is the worst day of he's life, a haka har ya fita yaje yayi sallah, duk Wanda zai ganshi yasan something is really wrong with him. Kou Umar daya zo sai da ya tambayeshi abinda ke damunshi yayi banza dashi.


The following day Mai martaba ya kira galadima, wambai, babban hakimi, sai ciroma wato his first son the crown prince Wanda shine babban Dan hajiya amina, nan ya shaida masu maganar auren Aliyu kou kadan bai son a b'ata lokaci kan maganar auren saboda yaga taken taken Aliyu kou da suka hadu a masjid yaga yanayinshi, he's q man that One look into your eyes zai gane abinda ke ranka, ciroma was so happy Auta zaiyi aure. A family dinsu da akwai uncle din sarki Wanda baa yanke hukunci sai sarki yaje kou ya aiki P. R. O dinshi ya fad'a mashi halin da ake ciki, aba kiran ci da kawu Mai maje, nan aka yanke hukuncin P. R. O yaje ya ya fad'a mashi zaa hada auren Aliyu da tasleem in ya nuna amincewanshi sai a kai kayan neman aure da saka rana, komai nasu yanda alada ya tsara sukeyi. Yarima bai je office ba yau kulle kofarshi yayi ya koma ya kwanta saboda kar ma a dameshi.

Taslem tayi deciding taje school yau saboda she thought all is well again, jin nobody is saying anything anymore yasa take tunanin her dad has forgiven her, she's happy again, cikin shiga Mai kyau ta dora long hijab har kasa ta fito, dakin mom dinta tashiga tayi mata bye ta fita compound, yau driver zai kaita as ordered by her mother, tana fitowa mahboob na fitowa, daga nesa yace
"parrot wait... " ya fad'a heading toward her, tsayawa tayi tana jiran ya karaso, yana zuwa ta gaisheshi tana turo baki, dariya saki yana cewa
"wai ya ake ciki ne?.. " ya tambayeta seeking for info
"dame?.. " ta tambayeshi cikin shagwaba,
"da maganar auren mana banason rainan wayau... " dariya ta saki tace
"ai daddy ya fasa.. Banji ya kara maganar ba... Kilan mum ta shawo kanshi... " ta fad'a cikin nishadi, dariya ya saki yana kokarin bude baki yayi magana tayi saurin cewa
"untorrr... I know duk Kuna jira q fitar Dani daga gidan nan... Untorrr am Not going any where... " ta fad'a tana mashi gwalo,
"yarinya kina ruwa... " ya fad'a mata laughing very loud
"oho dai... " ta fad'a tana barin wajen da sauri. Sai yaji ma ta bashi tausayi da bata san abinda ke faruwa ba Don yasan if she knows bazata fito looking do happy ba. Mota ta shiga aka jata suka bar gidan. kou da taje school babu abinda ake tambayar ta sai maganar aurenta kuma her reply was proudly an Fasa.
Da good news P. R. O ya dawo inda yaje baba Mai maje ya bada amincewanshi kan maganar auren yarima da tasleem. Nan take Mai martaba ya yanke hukuncin cikin sati guda zaa kai kudin neman aure da kuma saka rana.

Mahboob daya iso Bangaren yarima babu irin Bugawan da baiyi ba amma bai bude ba, sai da ya kai kusa minti talatin yana bugawa sannan yarima ya bude kofa daga shi shorts, face dinshi babu walwala at all, kaman bai san mahboob ba ya koma ciki leaving him standing, bayan mahboob ya shiga ciki yake cewa
"kasan wannan yarinyar b'ata san komai ba...i. asked her... " gani yayi maganar ba Mai dadi bane kawai sai ta Mike ya bar mashi falo, Umar that waiting for him to open the door Don ya bashi abinci ne yayi saurin amso abinci ya jera mashi amma yana shiga cikin Don ya fad'a mashi food is ready sai kawai ya nuna mashi hanyar waje. Hajiya kam tasan yana chan yana fama kuma hakan dameta ba, it's not as she don't care about him amma tasan any slightest pet from her will make him misbehave.
Da dare hajiya ta kira Maman tasleem, lokacin suna zaune tare da tasleem, picking tayi tare da sallama tana cewa
"fulani ina wuni... " ta fad'a tana mikewa Don kar hajiya tayi wata magana da zai sa tasleem gane abunda ke faruwa, itama tasleem mikewa tayi tana binta tana cewa
"mummy ummah ce?..."ta fad'a ta binta kaman ita aka kira
"alhamdulillah.... Ya akaji da wannan abun alkhairi kuma?.. Muna fatan Allah yasa ayi damu... " inji ummah,
"Amin fulani.. Allah yasa hakan alkhairi ne... Ya kuma basu hakuri da junansu... Nasan kin fini sanin komai game dasu... "hajiya zainab ta fad'a tana kauda wayar daga tasleem Don kar taji
"kar ki damu dear... Komai zaiyi daidai... Naji kaman itace ke magana kou?.. "
" eh... Wai dole in bata waya kaman ita aka kira... " inji hajiya, dariya ummah tayi sannan tace
"ki bawa gimbiyata wayar... Daman albarkacin ta kike ci ai... " ta fad'a tana dariya, itama hajiya dariya tayi tace
"tou masu gimbiya.... Amma fa wannan mutanen basu san maganar ba tukun... " ta fad'a mata cikin dabara Don kar tasleem dake jira a mika mata waya ta gane, dariya ummah ta sakeyi sannan tace
"shiyasa naji murya da zak'i kenan....sai yaushe zasu gane tou...muma muna nan muna fama... Ai kyau ayi komai a wuce wajen kou?.. " inji ummah, tasleem dake sauraro tace
"mummy me zaayi..." ta tambayi mum Dinta, banza hajiya tayi daita tacigaba da cewa
"aini fulani fargaba nake ne... Banson su tadamin hankali... It's better a je zuwa a hakan tukun... Duk sanda zasu ji kilan hidiman ya gabato..." tasleem kasa kunne tayi tana jin ana maganar hidima,
"Anya hakan yayi?.. Ai it's better ayi a wuce wajen kou?.. Anyway shikenan... Bata waya... " inji ummah.



Thanks11โค๐Ÿ’™๐Ÿ’œ๐Ÿงก๐Ÿ’š
Sak'aci
๐Ÿ’š๐Ÿ’›๐Ÿ’™๐Ÿ’œ๐Ÿงกโค

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


1 Comments On SAKACI
avatar
ummunusrat

1 year ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment