Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuma Amsawa".

Barayin Sir Khaleed ta nufa,yayin da gaba daya zuciyan ta tagama karaya da son Ganin Habibyn nata.
Kutsa kai tayi tun daga farkon Falon nasa haka ta dinga raba ma'aikatan cike jin kyankyanin su a dole ga Talaka kar su shafa mata talauci,don suma haka suke gaisar da ita ko kallon su batayi ba".

A haka ta isah midle Falour n da har a Lokaci n Khaleed da Abdoul Manan na zaune,duk da a wannan karon babu kayan shaye² n nasa don Abdoul Manan da karfin tsiya ya kwashe su daga gaban sa".

Ganin handsome din nata xaune ga wani kyau da yakara mata kwarjinin sa yakuma cika mata ido".
Da gudu ta nufe shi hadi da Rungume shi tana furta Hyyyy my Dierling". Na dawo gareka my Husby ya ka ganni". ta fadi maganan tana daga masa gira fuskan ta dauke da Murmushin nuna farin ciki".

Mudai tsayawa mukayi saroro muna kallon ikon Allah,bani ba ba kuma Sulaym ba".

Kissing din shi tayi saman kumatun sa,wanda hakan yasa shi tsaiii da idon shi a kaina,nikam dukar da kai na k'asa nayi ina mai wasa da y'an yatsuna.ganin haka yasa shi matsar da Iftyhal daga jikin sa,yana mai Furta Iftyhal Bana jin dad'in jiki na". yanda yayi maganar yasa ta kara shige masa tana tallabosa dacewa" AYahhh My dierling mai ke damunka,ko missing dina ne dakayi,sorryyy hear!!?.
Kauda kai gyefe yayi don Iftyhal tana neman ya Sauke fushin sa kanta ne.
Itako sam bata ankare ba,mikewa tayi tana mai bin falon da kallon don kakaro wani laifin ma'aikatan gidan..." My kaga shiyasa bana son zaman Nigeria,kawai mukoma Abroad da zama,nidama don kai na dawo".
tana maganan ne hadi da nufan dirning Area,don a tunanin ta ankammala mawa Khaleed din nata lunching nashi.

Ganin tun kayan breakfast da akayi serving koci ma baiyi,amma ba'a kawar ba yasata cike tsawa tace" Waye ke da duty a Yau?.

Duka ma"aikatan ne idon su ya dawo kaina, wanda cike da sanyi da natsuwa na karaka gaban Dirninig din ina furta nice".
Daga hannu tayi hadi da sakarmun wawan Mari da sai da yasa naga taurari biyu". Tuni hawaye ya fara bin kunci na,cike da masifa da fitina ta fara nuna ni da yatsa tana furta ,ubanki ne kija barmawa Wannan Abincin Eyyyeeee".

Muryan Hjy Zaituna naji daga baya na tana fadin da kyau my Iftyhal".

Shiko Huday da shigo wanshi kenan kuma komai akan idon shi akayi,tuni bai san lokacin da ya nufo iftyhal yana mai daga hannu zai sharara mata mari ba,Amma ina tuni Abdoul Manan ya rike masa hannun,Saukar mari naji an dauke Iftyhal da shi wanda da sauri na juyo ganin wanda ya dauke ta da wannan mari haka ma mu duka,don Sir Khaleed tuni idon shi ya chanja kala,tabbas badon kawaycin da yy ma Huday ba,da tuni yayi maganin Iftyhal don zuciyane dashi kaman mutuwa".


Niko jin ansauke ma Iftyhal mari yasani kara zaro ido cike da tsoro don ganin wacce tayi wannnan Aiki???....



*TOM FAHHH K'ARAK'AK'A,FREE FAGE NA GAB DA KAREWA FAH.DOMUN A PAGE 15 ZAIYI ENDING.* *MAZA KI HANZARTA WAJEN BIYAN #200 KACAL WATO IDAN VIP NE*

*IDAN KUMA NOMAL KK SO NE #200*

*IDAM KE ME RA'AYIN SPC GRP NE ZAKI TURO 300 CIKIN SAUKIN FARASHI*


*ZAKI TURO KATIN TA WANNAN MTN NUMBER 👇🏻*
*09137392680*

*SANNAN SAI KIYI MAGANA TA WANNAN WHATUP NUMBER 👇🏻*
*08081202932.*

*HAJIYA KADA KISAKE LABARIN NAN TA WUCE BAKI💃🏻*



Akafta🤸🏻‍♂️🤸🏻‍♂️🤸🏻‍♂️.




*Taku har kullum Aysha moh'd* *(Maman teddy🧸)*
*Typing...✍🏻*

🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋
🌹🌹🌹🌹
🌿🌿
*ZUMA DA MAD'ACI*
_*(True love never end...)*_


Na
*Maman teddy🧸*

*Episode 14*


*_________________________*


*ALHERI WRITERS ASSO.📘🖊️*

*A.W.A*


```Kungiya daya tamkar da dubu,kungiya masu aiki da nazari da ilimi,Alheri sai d'an Alheri💪🏻```

*___________________________*


*بسم الله الر حمن الر خيم*


_Dedicated to my teddy🧸Wannan pagen taki ce y'a d'aya tilo😂._



_*Plz don't miss dis novel,the latest Hausa nvl in 2021.*_
_*Do not miss this Novel Hajiya ta,idan baki karanta ba an barki a baya Hajjaju....💃🏻*_

*_____________________________*

Niko Suhaimart kara dakwako ido nayi waje,ina bin wannan baiwar Allah da kallo,wanda take sanye da wata Bak'ar jallabiyya,tayi rolling gami da mayafin shi wato baki,fara ce mai matsakaicin jiki...kafan ta kuwa sanye cikin irin wa'innan manya² Combus masu girman gske farare kal....Haka jakar hannun ta fari yake. da kaganta zaka fahimci ta yaga mawa Iftyhal tijara da Rashin mutunci haka akomai mah,don wannan wayayyar Gske ne,har tunani na fara anyah A nigeria take kuwa,a tunina kila dai Balarabiyya ce ba anan take ba,tom abun ka ga kyau na mutan Gombe.
Tana marin Iftyhal taja ta tsaya,yyn da cikin Rawar jiki Mom Zaituna tace" Aysha ya haka Iftyhal ce fah".
Kan ta bata amsa Huday ne yace" Mom hakan shi ya dace,don ni kaina da badon rikenin da Abdoul manan yayi ma wlh sai na mata wanda yafi wannan".
Ae kafin yagama Rufe baki ne Iftyhal tace" Kam bala'i nice zaki mara Aysha??? Ke wacece kuma yar gidan Uban waye...???

Murmusawa Aysha tayi tana mai kuma matsowa dab da Iftyhal kana tace da itah" Nice Aysha kuma Y'a ga Sanate Ibrahim dutse... And You?"
Ta tambaye ta cike da rainin hankali da wayo".

Ae ko nan takuma fusata Iftyhal wanda cike da bala'i ta fara cewa" Hee Stupid will u keep up your mouth,wlh sai na tajaraki Aysha,baxan barki ba sai na kuma wulakantaki".
nan ta juya ga Huday tana mai kallon Abdoul Manan da cewa" Ayyah ae da kasani baka rikesa ba ya mareni indai shi din ya cika mutum,kuma wlh sai na fad'ama Daddy". Ta fadi tana mai share Hawayen takaici da Bakinci,akan yar aiki baiwa tattaka ne za'aci mata mutunci haka,nan take ta fara tunanin yanda zata karar da kowa na dangin wannan yarinya wato Suhamart,tabbas bazata barsu,sai ta daddana mata bakin ciki har abada kuma har karshen Rayuwar ta,sai ta gwada mata banbancin talaka da mai kudi da tazara kaman sama da k'asa".

Niko Suhaimart ban da zubar Hawaye babu abun da nakeyi,ni yau Allah ya gamani da fitina,ya zanyi yau,abun da nake cewa kenan a zuciyata kuka kam yin shi nake,don sai a yanxu na fahimci Iftyhal k'anwa ce ga Huday".

Hjy Zaituna ne tayi saurin Matsowa kusa da Iftyhal tana Rungumota hadi da shere mata hawaye tana mai furta,sorry my baby,kiyi hakuri wlh a yau wannan yarinyan zata bar gidan nan...Sosai Iftyhal taji dadin Maganan Hjy Zaituna don haka sai takara lafewa jikin ta".

Itako Hjy Zaituna sai dagowa tayi tana mun kallon Wulakanci da kaskanci, cike da tsatsan tsana ta ta furta,ke kina yar matsiya ta ne zaki saka a mari sirikata!!?
Tom daga yau na sallameki daga aikin gidana,karki kara dawomun gayyar jaraba".

Kasa cewa komai nayi sai hawaye dakebin kunci na,yyn da Aysha cikin Saurin ta bude baki da zummar yin mgn,sai dai duka muka tsinkayi muryan Sir Khaleed yana mgn cike da issah da mulki da cewa" Mom babu inda zataje,Saboda ina son Ta,kuma ni ita ce zan Aurah".

Difffff kikaji wurin,nikam da nake kuka ban san lokacin da kukan ya dauke ba,nan na zaro ido,waje a raina ina shikenan nashiga Uku,yau Khaleed yajaxa mun futina".

ma'aikatan kuwa da su Mhisa Caterine Ae gumi ne ya hau karyomasu,suna mai cewa shikenan yau ni naga banu,ae wlh na shiga uku,kowa a birnin Zuciyan sa kuwa Tausayamub yake...

Muryan Hjy Zaituna naji tana cewa" Khaleed!!! mai kunnuwa na kejinmun takakan naka kkso??? yar aikin ka!!!???. This is impossible".

Ae dajin haka nan da sauri da kuka na bar falon ina mai cigaba da zubar da Hawaye.
Itako Hjy Zaituna cigaba tayi da cewa" Khaleed ka mankan ce ne???.
Cike da jin zafin ta saka masa Suhaimart din sa Kuka yace" Plz mom Allow me to Rest,I lov Suhaimart, and i Really Luv her,babu wanda zai dajatar dani".
Muryan Aysha cike da tsiwan ta ne sukaji tana cewa" Dakyu yah Khaleed, Wannan haka yake Ita yar talaka ba mutum bace,ae shi so babu Ruwan sa da wani duba arziki ko Rashin sa,so a zuciya yake Ahaaa!!!.
Ta fadi tana cike da Tsiwa,kunsan dai Aysha".
Bude baki mom Zaituna tayi,sai Abdoul Manan yace" Nana Aysha maiyasa kk zo Zaria? Waye yace kizo???.

Zaro ido tayi waje kawai sai tasaka kukan sargancin y'ay'an Hutu,tana furta ae dama nasan bakasona a wuri,duka bakuyi farin cikin Ganina ba,don haka Yau zan koma,Allah yakaramun da nazo...Ku kwantar da hanklin ku yanxu ma zan tafi hankalin ka ya kwanta Yah Abdoul.
Tana fadin haka ta juya hadi da fucewa daga Dakin fuuu.....cike da fushi,wanda ganin haka yasa Hjy Zaituna cewa" Abdoul Manan don Allah jeka taro ta kar ta tafi,kasan Aysha da saurin fushi".
Aiko da Sauri ya fita Don bin bayan ta,amma ina kan ya isah farfajiyan gidan tuni Anbude mata Gate ta bar cikin gidan cike da wani Irin mahaukacin gudu".

Shikam cikin Sauri ya juya hadi da shiga moton shi yana mai kokarin bin bayan ta".

Niko tafy kam kawai nakeyi nakasa sanin inda nake dosa,tafy nake kaman wata zautacciyah.

Moto ce naga tasha gabana,wanda kan na karaso ne tafito tana mai Kallona da furta mun Suhaimart!".
kasa cewa komai nayi kawai sai nasaka kuka,nan cikin sauri Ta rungumeni tana mai Furta plz Sorry...sorry..." Ki kwantar da Hankalin ki,mu tafi gida yanxun dai kawai". Nan tajah hannu na tana mai saka ni A moton nata,yyn da tayi saurin zagayowa gami da jan moton nata.

Tunda muka shiga moton banda kuka babu abun da dana keyi,itako Aysha gaba daya hanklin ta a tashe yake,sai Rarrashi na takeyi, Ahaka dai har muka isa gidan mu".
Da fitowan mu daga moton ne tace Suhaimart muje na gaida Mama ko?.
tom nace da itah yyn da muka kutsa kai izuwa gidan namu.

Tun daga wajen gidan mu Aysha ki bina da kallon Tausayi wanda koda muka shiga tsakar gidan mu sam na kasayin Sallama saboda murya ta da ta dasashe bata fita sam,saboda tsaban kukan dana sha. Aysha ne ta Furta Assalamu Alykum..."
yyn da cikin sauri Oumma na dake sharar tsakar gida ta dago Hadi da amsa mana sallaman". Tana mai kuma bina da kallo hadi da son fahimtan wani Abu dan gane dani,koba'a fad'a mata ba tasan nayi kuka,kukan ma bana wasa ba,don gaba d'aya fuska ta tajeme, manyan idanuwa na kuwa sun kada sunyi jajir dasu. Da kyar Oumma ta iyah Furta Sannun ku da zuwa,Suhaimart badai har antashi Aikin ba,naga lokacin baiyi ba".
Ta fadi tana mai tsaida idon ta akaina,don jin amsan da zan bata,amma kuma sai nayi mata shiru Hawaye na kara bin fuska ta. da kyar na iya cewa" Oumma na An sallame ni ne".
Shuru tayi na wasu dakiku kan daga bisani tace" Tom Suhaimart wannan shine Abun damuwa? Share Hawayen ki kinji,Allah baxai Wofuntar damu ba". Maxa kai bakuwa Daki ki shimfida mata Tabarma,mun barta tsaye".
Ta fadi tana kallon Aysha da Tausayin mu ya gama cika ta".

Juyawa nayi hadi da cema Aysha bismillah mushiga daga ciki".

Murmushi tayi mun kan daga bisani ta biyo bayana. a daki kam na shimfida mata wata yagalgalalliyar tabarma,wanda cike da sakin jiki ta zauna".
Zama nayi ina mai daukan wani Kwanan sha ina mai debo mata ruwa na ajiye a gaban ta kan daga bisani na zauna".
Kallona tayi cike da murmushi tace" Suhaimart kenan tom ngd. Hmmm Suhaimart don Allah kar ki dau wannan abun da ya faru dake a matsayin wani Abu babba,kuma sannan da kk mgnan an koreki,ae Yah Khaleed yace babu inda zakije,don haka gobe ki saka kayan ki ki taho wajen aiki.

Sannan hargagin da kikaga Iftyhal nayi ba wai don wani abu bane kwai dai Saboda tana Son Yah Khaleed ne. Kuma shi Baya son ta,cox ita ba choice din sa bace,ba type nashi bace,sam bama ya son mace irin ta". Don Haka Plz ki kwantar da Hankalin ki,wlh bayan Wuya sai dadi,kuma dama indai Ana soyyayah da Alkhairy cikin sa,sai anyi pacing irin wannan problems din,amma mai sai kunyi hakuri ga ba dayan ku,ku dan ka komai With time,komai mai wucewa ne Okay".

Ta karke maganan tana daga mun kai,nan nayi murmushi hadi da cewa tom ngd Aysha".
Murmushi itama tayi mun kan tace ni ban gane Hakan ba,kice mun kin amince zaki cigaba da Soyayya da Yah Khaleed, wannan abu baxai taba sakaki ki chanja ra'ayi ba,don haka fada mun kinmun Alkawari zaki cigaba da Soyayya da Shi din"?

Shiru nayi ina Murmushi araina ina mai cewa" Oh ita A tunanin ta Wai ma muna zuba Soyayya kenan,Hmmm daga mata kai nayi Alamar na Amince,aiko nan ta hau Dariya tana mai Rungumoni don Murna,a ranta tana kisima dama ae Iftyhal bata fara ganin komai a Rayuwar taba,tunda bazata natsuba,tabbas yanxu ne Khaleed ya cancanci Aure,ba ada ba".

Sallaman Oum Rabi yasa mu duka mai da hankalin mu kanta hadi da amsawa gareta.

Zama tayi yyn da nan Aysha cike da girmamawa da dattako ta fara gaisar da Oumma,wanda hakan sosai yy ma Oumma dadi arai".Shiyasa cike da Harka ta amshe ta,don kunsan Oumman nawa talaka ce amma akwai isah da fadin rai...

Bayan sun gaisa ne ta mike hadi da mana Sallama,haka mukayi mata asauka lfy,sannan tayi waje".

A zauren gudan namu ne zata fice dai² Hamma Zaid na shigowa,bin ta da kallon banza yayi kaman dan wani da wani,a cewan shi taga Butter,din shi gani yake yafi kowa ni da namiji kyau".Musaman yanda yan matan layin mu ke yin shi".

Itako tsayawa tayi har ya wuce,addu'a kawai bakin ta keyi,A ranta tana fadin yah Haka??? ina tabbas wannan ba ido na bane,Ban taba ganin mutum mai kama da Yaya Abdoul Manan kaman wannan ba,kaman is tooo much,ta fadi tana fitowa daga soron.

Shi kuwa Abdoul Manan da dama Ya biyo bayan su kuma yaga inda tazo shiyasa ya tsaya jiran ta,tana futowa yace Kee Iyayen yan shishshigi zonan mu wuce".

Sai a sannan ta ganshi cikin dan daure fuska tace" Ni katafi,mai zaka mun tunda bakaso gani na ba.
Habawa Autan Ammie ni na isa nace banso ganin ki ba,amma kksani ko Gombe zan mayar dake yau din nan. yafadi yana murmushin ba'a.

itako sai ta zaro ido tana furta Gombe kuna". Ehhh mana can zan kai ki". Dariya duka m
sukasa wanda a ranta tana mmkin dama Hamma Abdoul Manan ya iyah ba'a. yau ina hantarar da yasaba mata duk babu. don hakane cikin sauri tace" Hamma Abdoul Manan Kaga mai kama da kai kuwa yanxun ya gifta".

Wah haba yarinya idon ki ne Allah,ko kinga Aljani da wannan ranar".

Aljani kuma? Tace dashi tana dan turo baki. ehhh mana muje Mom na can duk ta damu da Rashin ki'. Tom yaya moton nawa fah ae dole ni zan tukata ko?.
Okay tom muje don inason inkin huta nayi mgn dake dangani ga Suhaimart ".
Tom Hamma Abdoul.

Haka ta shiga moton nata wanda sai da tafara gaba sannan ya biyo bayan ta".

Bangare na da Oumma na kuwa da fitan Aysha ne Oumma tafara tambayana mai yafaru.wanda nan na fada mata komai da ya wakana a gidan,da yanda Sir Khaleed yace yana sona,don duk shine musabbabin fitinan.

Wani dogon tsaki Oumma taja,kan tace" Tom mai zata iyah mana eye,ta je tayi iko da d'an ta ne bakye ba,ai ba ita ta haifan mun ke ba,Suhaimart ki sani ke amana ce a gareni,kuma Wlh baxan bari a cutar mun dake ba,kuma sannan bance ki Wulakan ta Khaleed ba,amma kisani ko mahaifiyar sa bata fito da wannan Abu ba,ke da Khaleed da Akwai banbanci,ya fiki kaman sama da kasa. Amma bance ki Wulakanta shi ba,don mai kaunar ka ka kanauce shi ko yaya yake,Amma kififita Addu'a fiye da komai a yanxu".

Tom Oumma na nafadi cike da Karaya.Maza tashi kije kiyi Alwala ki dawo kici Abincin ki,da tom na bita sannan na mike hadi da ficewa daga Dakin namu.

Tunda su Aysha da Yarima Abdoul Manan suka isah gidan Hjy Zaituna bata kuma komawa barayin Khaleed ba,don side din Hjy Zaituna ta nufah shi kuma Abdoul Manan ya wuce side din Aminin nashi,Haka ta shiga izuwa babban falon ta,ma'aikata sai aikin su suke,da ganin ta kowa ya hau gausheta,nan ta hau Amsa su cike da mutuntawa,da isan ta taga wayam ba Hjy Zaituna anan, zuciyar ta ne ta Raya mata,tana can barayin Khaleed don tasan yau baxasuyi baccin Dadi ba.

Dan karamun tsaki tajah,kan daga bisani ta tattara kayan ta ta nufi Dakin ta danata ne wanda duk in tazo gidan take sauka a ciki,tana Riyawa ae Dad ya kusa dawowa wlh shi bazai ta kuramu ba".

Ialai kuwa maganar Aysha dutse don Hjy Zaituna takoma kamar zararriya,don tunda Iftyhal taji magnar cike da dacin rai ta bar side din nashi hadi da barin gidan gabaki daya,babu kirar da Hjy Zaituna batayi mata ba,amma tayi mata banza don ko waiwayo ta batayi ba". Tuni yan aikin kowa ta ware don kar fushin wani yashafi wani".
Ai ko nan Hjy Zaituna ta fara cewa" Khaleed baka hayyacin ka ne mai zakayi da Wannan yarinyan talakan ka...cikin sauri ya katse ta da Mom ita ni dai nakeso...

Tsayawa tayi sororo na tsawon Mintina don sam tarasa ta ina zata fara controlling din yaron nata,gashi ita tunda take dashi bata ta6a tsawata masa ba,balle kuma wai har tayi masa fada,rasa abunyi yasa ta matsawa gare shi tana furta Okay son,ka kwantar da Hankalin ka kaji"?

Kallon ta yayi sannan yace Kin amince mun da Suhaimart a matsayin mata na?.
Da kyar ta iyah hadiye wani abu kan daga bisani ta daga masa kai,alamar Ehhh".

Rungume Mom din nasa yy yana kissing din kumatun tana dariyan dole,don a ranta tasha Alkawarin 6atar da Suhaimart da Ahalin ta.

Shiko Huday ganin komai yake a tafin Hannun sa,duk wani bariki na Hjy Zaituna kallon ta yake,kuma shi ya lashi takobin ganin babu wani abu da zai samu Suhaimart, yana ganin ta tamkar jinin sa ce". Murmushi kawai yake bin su dashi irin na bakaken Miskilan nan....

Aha Hjy Zaituna ta mike daga zaunen tana mai furta Bari na hada maku Lunching don yau babu inda zani ina tare da yara na". Dariya suka saka suna fadin Mom da ko minji dadi,don munyi missing din girkin ki, Kallon su takuma ta na fadin Aiko yau Mom zata yi maku wanda sai kunyi santi fah,don nasan fevorate din kowa,tafadi tana mai ficewa daga falon,sukuma suna dariya".

Shi kam Khaleed dora kansa yayi a saman kujera ya rasa abunyi,anyah yau zai iyah Hakuri baiga Suhaimart ba,Ina sam,tuno da Marin da Iftyhal tayi mata,da kuma irin cin mutuncin da Mom nashi tayi mata Again yasa shi rintse ido, kanshi na sara masa".
Huday ne ya kalle shi hadi da cewa" Plz Khaleed ka kwantar da Hankalin ka,in shaalllh Suhaimart Takace,kuma wannan Abun basan bazata juya maka baya ba".

Kallon Huday yy kan daga bisani yace" Huday Suhaimart bata bani amsan tayin Soyayya r danayi mata ba,indai na rasa Suhaimart tom tamkar na rasa Rayuwa ta ne gaba ki daya. ni bansan ya zanyi ta soni ba,gashi yanxu Mom ta fadata mun komai ya zanyi"?.

Dariya Abdoul Manan ya sheke dashi yanayi yana karawa,wanda da kyar ya tsagaita sannan yace" Khaleed anyah ba hakkin yan matan daka saba yaudara bane zai kama ka,don yau na hadu da Zeebu itafa har yanxu tana kan bakanta". sai ya kuma kwashe dariya".

Kallon sa Khaleed yayi cike da takaici da ya Auri zeebu ai gomma ya karke rayuwar sa babu Aure,cike dajin Haushin dariyan da Khaleed ke masa yace" Stop Abdoul,bana so".

Saurin sada kai kasa Abdoul Manan yayi yana fadin tuba nake ranka shi dade,amma kyakykywan Albushir Suhaimart fah ita ta amince da Soyayya r ka tuni,don ita sam bata da zabi,kuma babu tangarda Mr. man, in wani Abu ya biyo Baya tom daga kau ne".

Cikin sauri Khaleed yace Plz Abdoul Stop Playing,da gske ta amince mun. Murmushi Abdoul Manan yayi sannan yace" Tun isowan ta nan da Amin cewa ta zo,sannan kuma kaje ka tambayi Aysha ita nasan bazaka aza wasa zata fada maka kaman ni ba,tunda ita da bakin ta sunyi mgn da Suhaimart, kasan k'anwar tamu da iya shishshigi,don da tana nan bazaka wani sha wahala ba,ita da kanta zata dasa maka fulawan ka.

Bai tsaya bin Ta Abdoul Manan ba yayi waje hadi da nufan Side din Mom Zaituna. Yayin da Huday ya bishi da kallon tausayi tabbas yana masifar Kaunar Yarinyan".

Niko Suhaimart da futana ina a tsugunne ina Alwala sai ji nayi numfashi na na daukewa,nan take Jini yafara zubo mun ta hanci.
da Sauri na saka Ruwa ina wankewa,hadi da saurin nufan Daki na,can kasan Katifa ta na daga na dakko wasu kwayan mgnin ta tafara afawa. kusan mintuna biyu sai jinin ya dauke,komawa nayi na bi lfyn Gado,hawaye nabin kuncina babu kakkautawa". A haka bacci yayi awon gaba dani".

Shiko Sir Khaleed da yaji duk yanda sukayi da Suhaimart a bakin Aysha bai san lokacin da yace Aysha ki fadamun ko wata kasa kkso na raiki ki a watannan,wannan Albushir da kk mun bana da kamanki.
Dariya tayi sannan tace" Ni Yah Khaleed Saudiyya zanje inaso nayi Umrah,don a tunanin ta kota tasamu tayi Addu'a wanda takesi ya sota itama".

Angama Aysha a satin ki shirya". Kallon sa tayi gami da zaro ido tana cewa kaman bikin Yah Huday nan da Sati biyu ne masu zuwa,ae sai an gama sannan sai na tafi".

Sosa kyeya yayi sannan yace" Na tuba Aysha ngd Allah yy maki Albarka".

Amin yaya na".
Tace suna mai sakkowa kasan falo don nufar dirning da Mom keta kwala kirar su,akan komai ya kammala su ake jira".

Kai wannan Rana dukkan su,dangane da Khaleed, Huday, Abdoul Manan, Aysha duka sun tsinci kansu cikin matsanan cin farin ciki". Don haka suke cin Abincin su suna zuba santi hadi da fira suna dararraku,ita kam Hjy Zaituna mmki ne ya cika ta,wai dukansy suna goyan bayan Khaleed kenan? Haka dai tayi ta Dauriyya itama Ana dan taba firan da itah".

Niko Suhaimart ko da gari ya waye,wanda Ranar ta fado ran Alkhamis kenan,kuma a wannan Rana A gidan Hajy Zaituna yafi mata kowacce rana,don bak'aramun wahalar Aiki muke sha ba,saboda a daren Juma'a mai gidan nata wato Gen. Yak'ub yake dawo wa". Don haka tun safe sulaim ta shigo mun akan na shirya na tafi,amma Oumma na sam tak'iya,Acewan ta in Yau na koma kuma ai kilah sai duka ko kuma kaini Station,ita sam bata da Arzikin jayayya dasu,don sun fi karfin mu,ayau koda tana dashi bata ga dalilin tashin hankli ba,don haka ne tace mani nayi zama na,zuwa gobe na naimi wani wajen aikin.

Haka Oum Sulaym ta tafi jiki babu kwari,wanda koda ta je gidan Hajy Zaituna,bayan ta kammala koman ta ne,tana cikin saka ma zuciyan ta inda zasu tafi itada Suhaimart niman aiki kawai saiga Nana Aysha ta zo side din Sir Khaleed din". Cike da zakuwa da son ganin Suhaimart tafara tambayan Oum inda Suhaimah n take,Amma cike da inda² Oumu Sulym ne tace" Yau bata samu zuwa ba". Kan Nana Aysha ta bata amsa ne sukajiyo muryan shi don duk basusan da Zuwan sa ba yana mai cewa" Sulym menaji kina cewa? ina Suhaimaet?.

Shiru Sulym tayi kan daga bisani tace" Yau bata samu zuwa bane Ranka yadade".

Yana a tsayan gami da kafe ta da ido,don san fahimtan wani abu,kunsan Abunka ga Arctist tuni yayi Observing din Abubuwa da yawa dan gane da maganan Oummu Sulaym don haka sai ya saki wani murmushi mai ciwo gami da mgn can kasan makoshin sa yana furta Maiye Dalilin Rashin Zuwan nata?".

Sir Khaleed Wlh ban sani ba,ina tunanin Wani abun ne".

Kallon ta yy hadi da bin Aysha dake tsaye nan suka hada ido,a ransu duka suna maimata kalmar kila wani abun ne!" wani abun mene??. Tambayar da duka suke mawa kansu kenan".

Ohk Zaki iyah tfy". Yace mata a gajirce yana mai nufan Dirning shida Aysha,don Abdoul Manan Bai kwanan gidan ba,a gidan Huday ya kwana".

Zama Aysha tayi,bayan ta jah masa kujera,nan wasu ma'aikata wato Cook suka taho don su fara Aikin Serving nasu,amma sai ta daga masu hannu alamar no need,don haka nan suka juya hadi da komawa bakin

Please Login or Register in order to submit comment