Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jamila tashigo ta ce wata ta ce tanason magana dashi da kamar zece ah ah sekuma yace " abarta ta shigo " bayan ta shigo ne yaga aneesa ce duk tabi ta rame kamar ba itaba ta koma saliha,shi inbama yanzu da yaganta ba mantawa yayi da ita , neman yafiyarshi tayi akan takurawa rayuwarsu da tayi sannan ta ce yabawa fanan itama hakuri , sannan ta sanar dashi itama tayi aure ta auri amjad, yatayata farin ciki sannan yace mata bakomai yayi musu addu'a samun zaman lafiya.



Babban private hospital Mr azaad ya ginawa fanan ga doctors din dayasa mata, akasa mishi suna ' fanan hospital' yabatashi kyauta sannan ya bata manyan motoci guda biyu , bakaramin murna tayi ba tayi mishi godiya sosai family's sunje sungani harda doctor ammar da matarshi sunje sungani kowa se Allah sanya alkhari yakeyi mata .

Hairah tayarda zata sake haihuwa dan tanason ya usman tana kuma son abinda yakeso ga kuma tsoron kishiya datakeyi hakan yasa suka dakatar da planning suka cigaba da kulawa da yarsu samha gwanin burgewa suna nunawa junansu so da kauna.


Haka Amira da ya al ameen da suke da yara biyu musin da hamnat suke rayuwarsu cikin jin dadi suna nunawa junansu soyayya.

Abangaren nusaiba da lukman ma suma sede Muce Masha Allah.


Zeenat da yaseer ma soyayya suke sha kamar ba gobe ga kuma yaransu ashraff da mubina.

Haka suhaima da Fawwaz suna nunawa junansu kulawa da soyayya ga minal se son barka.


Abangaren love bird kuwa nasu kankat ne ruwan soyayya kawai suke sha basa iyayin awannin batare da sunga junansu ba ko kuma sun jin muryan junansu ba soyayyar su na matukar burge kowa zazzafar soyayya Mr azaad da fanan sukeyi sunayiwa junansu tsabtacciyar soyayya.


Hafiz da areef ne sukaje suka samu abba suka sanar dashi suna son anema musu auren auta da Islam Abba yace bakomai kar su damu bayan tafiyarsu ne Abba yakira baba yasanar dashi areef ya ce yanason anema mishi auren auta baba yace yabashi ita nan gaba kadan inta kara girma se ayi auren nasu. Bayan sungama waya yakira sirkinshi wato mijin anty amina yasanar dashi dan wajen shi Hafiz yanaso anema mishi auren Islam daddyn twins ya ce yabashi ita. Abba yasanar dasu yanda sukayi bakaramin farin ciki sukayi ba.

Wata rana Mr azaad yana driving da kanshi ,ya wuce wasu samari masu faskaren itace daya daga cikinsu ne yayi murmushi ya ce " Allah yaci gaba da kareka yallabai azaadu " dayan yace tofa kaikuma aina ƙasanshi dariya saurayin yayi ya ce "shine wanda nabaka labarin yayi hatsari na taimake shi din nan " dayan ya ce " Allah sarki Allah yarabashi da makiya" haka sukaci gaba da hiransu sunabin bayan motar da kallo ,duk maganar dasukeyi Mr azaad yajisu dukda nisan dasuke dashi domin ya wucesu sosai nan ne ya tabbatar da baiwarsa na ji yadawo, reverse yayi yakoma wajansu yayi packing yafito babu kyama yamika musu hannu sukayi musabaha ya ce " naji hiranku da kukayi kaikuma nagode sosai na ceton rayuwarta da kayi " dukda sunyi mamakin ya akayi yajisu amma sunyi farin cikin rashin nuna kyamar dabeyi ba agaresu dukda suna talakawa, cikin mota Mr azaad yashiga yafito da bandir_bandir din kudade dasukafi million daya yabasu yace gashi ku raba sannan yabasu katin shi yace gobe suzo Company shi yadaukesu aiki , tsabar murna harda kuka sukayi suna gode mishi murmushi yayi kawai yatafi.

Bayan ta tashi daga asibiti ne taje gida suka sha hira da mama da baba dan ta samu be fita ko ina ba yau sundade kafin taje makarantar su twinkle ta daukosu ita da ashraff da minal suka koma gida dukkansu apart din suhaima tabarsu ta wuce part dinsu tayi wanka tana daure da towel tashiga bedroom din Mr azaad akwance ta sameshi dagashi se boxers alamun be dade da fitowa daga wanka ba jin kamshin turarenta ne yasanar mishi da shigowarta , batare da ya dago kai ba ya ce " naji kun shigo gidan nan keda su twinkle shine kika barta agurin suhaima " dariya tayi tana hawa kan gadon tayi ta kwanta ajikinshi ta ce" to mijina dan baiwa majiyi abin alfahari na inasanka sosai" sa hannu yayi yazame towel din jikinta yana binta da mayen kallo " wifey gaskiya kedin na dabance komai naki na daban ne musamman ma wannan breast din naki suna burgeni sosai " yafada yana shafasu fari tayi da ido ta ce " habiby kaima ai na dabanne shisa kullum nake sake sonka mijina " salon yanda take mishi maganar yasa sha'awar ta dayakeyi yasake tashi ya ce " wifey yau din nan zanyi ajiyar kanwa ko kanin twinkle acikin wannan shamulallen cikin naki" yafada yana shafa cikinta ya gangarar da hannunshi zuwa mararta yana shafawa , lumshe idanunta tayi tana cize libs dinta romancing juna su sukeyi sosai " baby you're very sweet my wifey , please fadamin meye sirrin gaskiya dole inyiwa anty amina kyauta, inason kamshin jikinki wifey I love you so much " yayi maganar da wata iriyar murya wanda dakajita kasan yana cikin matsananciyar sha'awa, ita kanta wutar sha'awa ya hanata yin magana , suka fara shayar da junansu dadi suna gabatar da sunna.


Haka rayuwa taci gaba da tafiya soyayya da kulawa suke nunawa junansu me ban sha'awa dakuma tafiya da zuciya, twinkle kullum tana tare da mommynta da daddynta , rayuwa me dadi suke gaba daya familyn suna cikin matsanancin farin ciki da annashuwa tare da kaunar junansu.



*To Alhamdulillah Alhamdulillah ala kulli halin nan nakawo karshen wannan littafin nawa NIDA PATIENT DINA sai mun hadu daku acikin sabon book dina me suna ASHE ZAMUGA JUNA karku bari abaku labari ɗan wannan littafin zezo muku da salo kala_kala*

*Ɗinbin godiya da tarin jinjina a gareku yan NIDA PATIENT DINA gaisuwar ban girma da tarin jinjina da fatan alkhari yan NIDA PATIENT DINA comments section group, Ina matukar godiya da comments dinku dasuke karamin karfin guiwa sosai da sosai Allah yabar zumunci da qauna*


*Sakon jinjinawa agareku manya_manyan members na masu karamin karfin guiwa ta hanyar min ruwan hot comments dinku kullum bakwa gajiya tabbas bazan manta daku ba*



1. Maman shurem
2. Eysher raj
3. Maman afra
4. Maman widad
5. Maman junior
6. Esha kitchen
7. Rabi b bello
8. Oum Maryam
9. Umamah Abbas
10.bilkisu Billy
11.baby maimuna
12. Aysha kwaishe
13. Anty rukkaya
14. Mum basma
15.mhizz dejeer
16.hauwa
17. Halima zinder
18.snacka craving
19. Jermy
20.ninarh malle
21.ummu shaheed

*Da sauran wa'yanda bansamu kiran sunan su ba wallahi You really means alot to me in harde kasan kanamin comments tom Ina matukar sonku sosai nagode da karfin guiwa Allah yabar zumunci*


Jinjina agareku admins na masu kokari ina matukar godiya Allah yabar zumunci.
Duk wa'yanda nayi wa laifi atarayanmu a NIDA PATIENT DINA yamin afuwa.


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


1 Comments On NI DA PATIENT DINA book 2
avatar
aisha-9-6-3

11 months ago

Reply

I like this book

Please Login or Register in order to submit comment