Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tana jiran bayani sai kuma ta kama hanyar fita dan kuwa ba ta ga alamar Mustapha zai yi mata magana ba.
Cak ta tsaya tana kallon ƙadangaren da ya ƙureta da ido ya na kallo kuma ko alamun motsawa bai yi ba,da baya -da baya ta fara yi tana yarfa hannu, Mustapha da ke zaune lumshe da ido ya na jiran yaji ƙarar buɗe ƙofa shirun da yaji ya sa ya buɗe ido,ganin yadda take marche arrière ya sa shi miƙewa tare da nufota ya na cewa "minene?"ba ta zaci jin muryar shi ba hakan yasa ta ƙwalla ƙarar da ta firgita ƙadangaren ai ko ya yo cikinta,ihu tayi tare da tsalle ta laƙanƙame Mustapha.
"Ya Allah!"ya furta jin ya ƙara shiga wani shauƙi fiye da na farko,ledar maganin ta saki ta ƙara damƙe muscule ɗin shi ta na kuka.Tafiya ya fara yi da ita a haka har ya kawo kusan gado ya sauketa sannan ya nufi ƙadangaren yayi mashi wata damƙa ya fitar da shi waje ya dawo ya na mamakin yadda aka yi ya shigo.
Jingina yayi da ƙofa ya na kallon yadda ta ke faman goge hawaye wasu kuma na zubowa, yace "toh sauko ki tafi gida na fidda shi"kafaɗa ta maƙe tana waro ido tare da dube-dube.A zuci yace "tab wannan mijinta na dai aiki"ya ƙarasa bakin gadon da zumar sauketa kawai sai ya tsaya cak ganin ta zuba mashi ido tana kallon yadda ya ke tafiya cike da jarumta,a zuciyar Maryam kuwa faɗi ta ke "da ace Mustapha soja ne da babu abinda zai hanata liƙe mashi har sai ya aure ta"yatsar shi ya kai ya shafi gashin idonta da suke kamar na ɗiyar poupée tsabar tsayi,lumshe ido tayi tana sauran bugun zuciyarta da ya canza gudu.Mustapha bai taɓa sanin in shauƙi ya ɗibi mutum ya na sa shi abinda bai yi niyya ba sai yanzu da ya sauke idon shi kan lips ɗin Maryam,ba zato ba tsammani ya sauke nashi kan nata.Ido tayi saurin buɗewa cike da tsoro sai kuma tayi saurin rufe su ruf tana jin yadda ya ke kissing nata,ba tare da ya shirya hakan ba ya kwantar da ita ya na bin duk jikinta da sumba.Maryam kuwa tamkar wacce sheɗan ya busawa sarewa sam ta manta a inda ta ke,da wanda ta ke tare da shi da kuma abinda suke aikatawar nan bai da kyau.Yadda ta biye mashi tana maida mashi martani shi ya ke ƙara hura hutar sha'awar Mustapha har suka kawo gaɓar da ba su isa su dakatar da junansu abinda zuciyarsu ke muradin yi ba.Idon shi na zubar da ƙwalla ya fara shiga jikinta😭 kasancewar ta Virgin sam ya kasa shiga duka,duk masifar zafin da ya ziyarci Maryam bai sa ta yi yunƙurin hana shi ba dan kuwa tuni zuciyarta ta yanke da lamarin Mustapha aikin da ƙwaƙwalwar ta ke yi ya tsaya cak.
Cikin ƙunar rai ya fidda jikin daga cikinta ya na jin zuciyar shi na bugawa ga wani irin ƙunci wanda bai taɓa riskar shi ba,sai a lokacin Maryam ta fashe da wani irin kuka mai ɗaci tana jin wata irin tsanar Mustapha da duk wani mai irin sunnan shi.
Bai da wani zaɓi da ya wuce ya bata taimako hakan ya tara ruwa mai zafi a cikin toilet ɗin da ke office ɗin shi ya rinƙa tsomata ciki tamkar wata kaza🙄 ta na ihu ta na ƙari amman bai saurareta ba har sai da ya gaji dan kan shi,bisa gado ya mayar da ita ya dubata dan ganin ko ya ji mata ciwo sannan ya mayar mata kayan ta tare da fita ya dawo da wasu magani da allura ya yi mata .
Shiru ne ya biyo baya kowanensu da abinda ya ke rayawa a zuci,Maryam ta sunne kai haka ma Mustapha dan wata irin kunyar ta ya ke ji.
Cikin ƙarfin hali ya dubeta yace "Ita ƘADDARA in za ta zowa mutum ba ta neman shawarar shi ban ida yarda ba sai a yau,wlh Maryam tun da ni ke ban taɓa riƙe ko yatsar mace ba duk da ƙarfin sha'awar da ni ke da ina danneta ta ƙoƙarin nisanta kaina da duk abinda zai tado ta,ke kan ki shaida ce ta yadda ni ke yiwa Munat kullum faɗan saka kayan da ba su dace ba.Maryam da ace ɗan Adam ya na da ikon duk abinda ya ga dama da tabbas ko minti guda ba zan sake bari nayi a duniya ba da tuni na yankewa kaina numfashi,za ki iya kirana da duk sunan da kika ga dama munafiki, mayaudari,maha'inci duk daidai ne na cancanci haka dan kuwa ya tabbata zan iya yiwa Munat FYAƊE ( Haj Maryam Sakatare)tun da har na kasa contrôler kaina na abka maki..."kukan da ya ƙwace mashi ne ya sa shi yin shiru ita ma kukan ta ke ta kasa cewa komi sai ƙoƙarin tashi da tayi ta ɗauki ledar maganin ta dan ta na buƙatar su,bai yi ƙoƙarin hanata ba sai tafiyarta da ya bi da kallo.
Phone ɗin shi ya ɗauka ya turawa Chef ɗin su na sojoji text na demande ya na son zuwa mission dan Allah,cike da murna kuwa Chef ɗin yace ya shirya zuwa gobe ya je Madama.

Maryam kuwa ta na fita ta samu abun hawa,ya na sauketa ta shige gida ta na addu'ar Allah sa Mama ba ta waje.
Har sai da sauke ajiyar zuciya saboda har ta shiga ɗaki Mama ba ta gan ta ba, kwanciya tayi ta fara tunanin makomar rayuwarta hawaye ta goge ta na ji a ranta ta ci amanar Mama irin tarbiyyar da ta bata ba ko wace uwa ba ce za ta zauna ta rinƙa gayawa ƴar ta abubuwa game da rayuwa ba.



A ɓangaren Munat kuwa ba laifi ta samu sauƙi tsabar son jikinta da shagwaɓa da sakuwa sune suka hanata nuna haka,ba ma kamar yadda Mr Arman ke riritata,tun da Mami ta gane son Munat ya ke ta kasa samun sukuni dan kuwa ta san Ɗan Yayanta na son Munat sai dai babu yadda ta iya farin cikin Autar ta ya fiye mata komi a duniya.Ayaba ya ke bata a baki sai langwaɓe kai ta ke irin ƴan gatan nan "baby ya kamata fah ki koma school tunda ki na iya taka ƙafar ban so ki rasa point (maki)dayawa in ni na baki na banza sauran mushani ba za su ba ki ba"cewar Mr Arman ya na kallon inda ya fi tsone mashi ido a duk jikin Munat Allah yayi shi da son manyan breast sai kuma aka yi katari Munat na da su kuma ta na sakar mai su a banza ta yadda kullum ta ke sanya ƙaramar riga.Baki ta ɗan turo tace "naji"lips ɗin ta ya shafa da bayan hannu tayi saurin kallon tare da watsa mashi harara tace "miye kuma haka?"yace "haba baby juste fah shafawa ne nayi "cikin ƴar masifa tace "toh ban so ka bari ni ba ƴar iska ba ce"ta na gama faɗin haka ta miƙe ta na ɗan tsangala ƙafarta ta bar shi a falo zaune da ya gaji ya miƙe dan kan shi ya bar gidan.
A hargitse ya shigo gidan Mami na tambayar shi lafiya bai saurareta ba ya shiga haɗa kayan shi cikin sac, tenue guda biyu kawai ya zuba dan shi har ga Allah bai son sakata shiyasa mutane dayawa ba su san soji ba ne sun yi tunanin Dr ne kawai hatta Munat da ke ƙanwar shi ba ta daɗe da sani ba.
Har ƙasa ya duƙa ya kwashi albarkar Mami tare da shaida mata za su tafi mission ne,sai da Mami tayi kuka Allah ya sani ba son wannan aikin ta ke ba cikin kuka Mami tace "saboda wannan baƙar mission ɗin ya sa tun farko ban so ka tafi ba amman Daddyn ku ya ɗaure ma gindi har da cewa ai aikin likitar ka ne za ka cigaba da yi""ki yi baƙuri Mami ke dai ki yi min addu'a na tafi"ba jira cewarta ba yayi tafiyar shi.



***MADAMA

Ƙasungurmin daji ne da ke can gabacin Niger kusan frontière Mali,daji ne da duk wani mugu ya ke fargabar shigo shi saboda matakan tsaro na sojoji uwanda suka san aikin su da aka sa.
Wannan dajin babu hutar lantarki in ka ga haske to énergie ne,ruwan garin kuwa sai dai ace an godewa Allah domin marabar su da laka ɗan kaɗan ne a jawur suke.
Duk sojin da ka gani garin to na musamman ne ya iya aiki shiyasa ba kowa ake kawowa ba duk da cewa sojawan ba su jin daɗin garin sai dai babu yadda suka iya.
A zaune suke gungun-gungun sojawa sai miter suke an kawo su wannan baƙin dajin da alamu su yau ne farkon zuwan su, Mustapha da ke kwance ya na sauraren su sam shi bai wani damu ba asali ma daɗi ya ji ko ba komi zai samu damar yin tunanin kuskuren shi.
Ido ya rufe ya fara tuna moment ɗin su,wani irin yar ya ke ji bugun zuciyar na ƙaruwa wanda zai iya cewa na tsaninin sonta ne da ya kama shi wata irin kasala ta saukar mashi yayinda duk wata gaɓa ta jikin shi ta motsa jin kamar mode ɗin shi zai canza ya bar tunanin ba dan ran shi ya so ba......
[29/05 à 17:13] MRS SADAUKI 💫: 🆓 19-20


Kiran sallah zuhur ya tasheta daga barcin gajiyar da ta ke,miƙa tayi tana mai ambaton sunan Allah duk gaɓoɓin jikinta sun yi yami ga wani yaji-yaji da ta ke ji a ƙasanta tsabar zafi da zugin da ya ke yi mata.
Dakyal ta ƙoƙarta ta miƙe ta fito sai gwale ƙafa ta ke ta na yamutsa fuska,madafa ta nufa ta tarar da Mama ta gama girki sai garwashin da ta bari dan shinkafar ta ida tsanewa.Wata tasa ta samu ta zuba ruwa ba'a ɗau lokaci ba suka yi zafi ta juya a buta tare da shigewa banɗaki,sai da ta gasa jikin ta sannan ta fito tayi alwala.Ta na tsaka da yin Sallah Mama ta shigo ɗakin,yadda ta ke kallonta ya sa Maryam daburcewa babu shiri ta sallame sallar ta dubi mahaifiyarta."Ina kika tafi Maryam na je gidan su Munat tace ita sam duk yau ba ta gan ki ba?"gabanta ne ya faɗi cikin rawar murya tace "eh ta na barci shiyasa na wuce school da wata Friend ɗin mu tace mu haɗu mu yi exercice"Mama tace "shine kika ƙi dawowa ki faɗa min kafin ki tafi saboda kin girma kin isa yanka ko?"yadda Mama tayi maganar a hasale yasa hajin cikinta murɗawa ba ta tantance ba sai ji tayi ta kai mata dundu a baya "nace ki faɗa min gidan ubanda kika je "cikin kuka tace"Allah Mama school na tafi to miyasa zan yi maki ƙarya?" "School shine sai kin shiga adaidaita nan da can?" "Yi haƙuri ba zan sake ba"cewar Maryam tana sharɓar kuka,fita Mama tayi zuwa can ta ƙwala kiran sunan Maryam jiki na ɓari ta nufi madafa abincinta ta miƙa mata ta juyo ta koma ɗaki sai ƙoƙarin daidaita tafiyar ta ta ke amman kash tuni Mama ta gane.
Ta na shirin zama Mama ta shigo "mi ya same ki da ƙafa kike gwaleta?"plate ɗin hannunta ta saki ba tare da ta shirya hakan ba ta shiga girgiza kai Mama kuwa sai sake maimaita tambayarta ta ke,kwantar da Maryam tayi ta dubata duk da tirjewar da ta ke.Zaman ƴan bori Mama tayi tare da fashewa da kuka kafin ta miƙe ta shiga labtar Maryam kamar wacce Allah ya aiko kafin wani lokaci ta sauya mata kamanni juyin duniya Maryam ta ƙi faɗin wanda yayi mata fyaɗe.
Sai da numfashin ta ya kusa barin gangar jikinta sannan Mama ta ƙyaleta ta bar Maryam a kwance cikin halin buguwa.
Tashi tayi cikin ɗan ƙarfin da yayi mata saura ta ɗora ruwan zafi tayi wanka tare da gasa jikinta musamman fuskar ta wacce tayi suntum kamar ta ɗan dambe😰,babu yadda ta iya haka ta tutura abincin sannan ta sha maganin da Mustapha ya bata.



Washegari tun da safe sai ga Munat ta biyo mata zuwa school,Mama tace "ta na ɗaki ta na barci ba ta jin daɗin jikinta ne" "ayya Allah bata lafiya"cewar Munat ta na mai fitowa ta samu mai adaidaita ya kaita school.Bayan sun tashi Mr Arman ya ɗauke ta a mota maimakon ya nufi gida da ita sai ya zarce da ita Plaza,abinci mai rai da lafiya yayi masu oder suka ci suka ƙoshi sannan ya wuce da ita shopping.
Duk tarin kayan da ke cikin Mall ɗin Munat kasa ɗaukar komi tayi sai can ta hangi portables kala-kala cikin madubi,da hanzarinta ta ƙarasa Mr Arman ya buɗe mata ta shiga dubawa wata Galaxi ta nuna ya ɗauko ya riƙe sannan ya shiga zaɓar mata dogayen riguna da riga da wando sai kayan barci ita dai Munat sai kallon shi ta ke yadda ya ke kashe mata kuɗi ko zafin su bai ji nan matsayin shi ya ƙaru a zuciyarta har ta ke jin duk wanda yace zai rabata da Arman ko kashe shi za ta iya yi kuma iya wuya ta na tare da abun ta.
"Babu abinda kike buƙata ?"cewar Mr Arman lokacin da aka kai kayan wajen da za'a biya kuɗin,kai ta girgiza dan ba za ta iya ce mashi chocolat ba,kamar ya shiga zuciyarta haka ya sa aka haɗa mata kayan maƙulashe wanda hakan ya sa Munat kasa ɓoye murnarta har sai da tayi kamar za ta rungume shi.
Tun a bisa hanya Munat ke cin biscuit shi kuma Mr Arman sai mayen kallo ya ke binta da shi dan ba ƙaramin daɗin sakewar da Munat ke yi a gaban shi ba dan ya san da gaban wani ne da ba za ta iya cin komi ba saboda kunya.Parking yayi a ƙofar gida,kamo hannunta yayi ya shiga murzawa cikin nashi ya na jin hutar sha'awar ta na sake hauhawa.Gyaran murya tayi ya ɗago ya kalleta da idon shi da suka canza launi,baki ta turo tace "ka buɗe min na tafi gida na gaji"ta faɗi hakan ne dan ya sakar mata hannu sanin hakan kuma ya sa shi murmusawa ya na mamakin yadda Munat ta tsani ya riƙe ko da yatsanta ne da zarar kuma yayi haka sai sun yi faɗa.Cikin kasala yace "wlh baby banda lafiya sosai kullum sai na sha wuya kafin barci ya ɗauke ni"cike da tausayi ta dube shi tace "mi ke damun ka?miyasa ba za ka tafi asibiti ba?"lumfashi ya sauke jin yadda marar shi ke ɗan sacewa riƙe hannunta kawai da yayi ya na samun nutsuwa fuskar shi ya fara matsawa da zumar sumbatarta ta kawar da kai tana jin wani irin baƙin ciki.
Sakinta yayi yace "tafi ki ɗauki kayan ki na bayan mota "ya faɗi hakan ya na kifar da kanshi ga volant,ficewa tayi ba tare da ta ɗauki ko da tsinke ba ta shige gida.Babu yadda ya iya haka ya ja mota ya tafi dan a halin da ya ke ba zai iya fita ba ya tonawa kan shi asiri.

Munat na shiga ɗaki ta fashe da kuka ta ɗauki waya ta rubuta mashi text ```Kenan dama ba dan Allah ka yi min shopping ba sai dan na rama maka abinda ka yi min?dama ashe ba Sona kake ba sha'awata kake?to ka sani ni ba ƴar iska ba ce da kuɗi za su ja ni in aikata abinda duk duniya na fi tsana,wlh Arman ka bani kunya a yadda kake shiru-shiru ɗin nan na zata mutumen kirki ne to ka tai can ka ƙarasa ka nemi ƴan iskan ƴan matan ka da ka saba iskanci da su Munat tayi maka nisa wawa sakarai da bai san ciwon kan shi ba``` Mr Arman na gida kwance ya ji saƙo ya shigo wayar shi da ya karanta ƙarara tashin hankali ya bayyana fuskar shi hannu na rawa ya mayar mata ```Muna ni kike zagi?baby yanzu ke ki na iya rabuwa da ni ?``` cikin ƙuna rai Munat ta mashi reply ```eh kai ɗin ƙarya nayi ba ɗan iskan ba ne?yo tare aka haife mu balle na kasa rabuwa da kai?``` Mr Arman kasa maida mata yayi sai Safa da Marwa ya fara dan nemo mafita.

Misalin ƙarfe takwas na dare sai ga Mr Arman shi da wata mata wacce kallo guda za ka yi mata ka hango tsantsar kamar su da ita,a falo Mami ta sauke su cike da karramawa.
Bayan ya gabatar da mahaifiyar shi gun Mami ya nemi son ganin Munat,ba tare da wani tunani ba Mami ta nuna mashi ɗakinta tace "ta na ciki tun dawowar ta daga école ba ta fito ba abinci ma ƙin ci tayi ƙila kai in ta gan ka ta ci"Mami ta faɗa tana miƙa mashi abincin Munat na dare.
A kwance ya sameta tayi rub da ciki ta rungume pilow,tsayawa yayi ya na ƙarewa halittar ta kallo yadda manyan mazaunanta suka cika ɗan ƙaramin towel ɗin da ta ɗaura iya ƙugu sai hijab ɗin da ta saka kuma ta tattare shi zuwa gaba bai rufe baya ba da alamu sallah tayi a haka,ƙarasowa yayi ya aje abincin kan coiffeuse ya zauna a bakin bed ɗin,bayanta ya fara shafawa kasancewar barcinta bai yi nisa ba tayi firgigit ta tashi zaune wanda yin haka yasa illahin jikinta motsawa.
Suman zaune Mr Arman yayi ganin yadda hijab ɗin ya lafe a dukiyar Fulanin ta masu barazanar fashewa tsabar cikowar su,waro ido tayi cike da tsoro da mamakin ganin shi.Jarumta ya aro tare da maida maitar shi ciki cikin son gamsar da ita sonta ya ke ba sha'awata ba yace "ki tashi ki kimtsa Momina na falo tare mu ka zo dan nema min auren ki tunda ke ba ki san banbanci so da sha'awa ba"ya na gama faɗa ya fice dan ba zai juri zama kusa da ita a yadda ta ke haka ba.
Sororo tayi kafin ta zura doguwar riga ta fito,tsayawa tayi tana kallon matar da ke sakar mata murmurshi wata kunya ce ta rufe Munat sai ta sunne kai ta na wasa da zoben hannunta.
"Ƙaraso mana ƴata"cewar Momi ta na murmurshi kamar wadda ƙwai ya fashewa a ciki haka Munat ta ƙaraso tare da gaida Momi ta na mai zaunawa ƙasawa.
"Masha Allah surukuta kyakkyawa ce to ka dai kula kar ka sake ɓata mata rai dan babu ruwana da sakarci in tayi fushi can ka lalaɓata kai ɗaya ba zan sake rakiya ba gun bada haƙuri"dariya Mami tayi tace "kaji shirme kenan fushi tayi da shi kaiii Auta Allah shirya min ke"Momi tace "ke dai bari ɗazu ina zaune ya ke gayamin baby tayi fushi da shi wai na zo na nema mashi auren ta"dariya kawai Mami tayi nan dai suka yi masu sallama suka wuce bayan Mr Arman ya bata phone da sauran kayan da ya sawo mata ɗazu.
Cike da murna ta kunna wayar sai ta ga ashe har ya caza mata ita ta ɗau caji,gidan su Maryam ta nufa a daren nan ba ta zame ko ina ba sai room ɗin ta.A kwance ta sameta ta lumshe ido hawaye na zuba kan fuskarta yayinda kuma bakinta ke motsi alamun tana tasbihi ne ta na jan tazbaha.Taɓe baki Munat tayi tace "Tom yau kuma da wani sabon kiciyi aka tashi?koko ciwon ne yasa tsoron Allah ya dirar maki a zuciya?"duk da ta na cikin halin ƙunci bai hanata murmusawa ba dan sau tari ko fushi ta ke Munat kan saukota.
Buɗe idonta tayi uwanda har yanzu ba su ida sacewa ba ta kai dubanta ga Munat wacce ke tsaye tana shafa screen ta na dariya,wayar da ta gani a hannunta yasa Maryam saurin tashi zaune tace "yaushe kika shigo cikin haske?ashe kin yi idanu?"hararar ta tayi tace "da can makauniya ce ko?a'a daga ƙauye na ke ba cikin duhu ba.Wai ma miye ke damun ki ɗazu Mama tace ba ki lafiya?"ta faɗa tana mai zaunawa bakin bed sai kuma ta zaro ido tare da yin dariya tace "kan uban can wai kin ga yadda idon ki suka yi luhuluhu kamar alala🤣"dundu Maryam ta kai mata ta na mai amsar wayar ba tare da ta tanka ta ba ta shiga dubawa can kuma ta saya mata méga ɗin Moov ta buɗe mata WhatsApp ita dai Munat kallonta kawai ta ke har sai da ta daidaita komi sannan ta shiga statut ta rubuta sallama.
Munat tace "wlh ƙawata da ace yadda kika iya manipuler portable haka kika iya Mathématiques da mun caɓa"hararta Maryam tayi tace "ai dai duk da haka na fi ki iyawa"dariya ta kece da ita tace "dan Allah bari harare na Allah sai idon ki suka yi kamar ƙosai irin bai soyi ɗin nan ba,am mu gani ko Moha ya na en ligne"rasss gaban Maryam ya faɗi ta miƙa mata kasancewar ba wasu contact gare ta dayawa ba tayi saurin kawowa ga compte ɗin shi.Hoton shi na kan profil (dp) ta jawo amman ya ƙi buɗewa zuciyar Maryam banda das.das babu abinda ta ke ta matsu hoton ya buɗe sai dai babu connexion😝 balle ta ga fuskar da ta ke mararin ganin duk dare da rana na Allah.Kiran Mr Arman ne ya shigo hakan yasa Munat tayi mata sallama tana mai barin gidan da sauri,ta na fitowa ta hangi motar Mr Arman ƙofar gidan su cike da mamakin abinda ya maido shi ta ƙarasa ba tare da ta ɗauki kiran ba.
Seat ɗin gaba ya buɗe mata ta na zaunawa ya ja motar da gudun bala'i ba tare da ya jira cewar ta ba,cikin tsiwa Munat tace "gidan uban wa za ka kai ni ?wlh ka mayar da ni gida in ba tashin hankali kake son sayarwa kan ka ba da kuɗin ka"Mr Arman ko kallonta bai yi ba ya cigaba da draving burin shi bai wuce ya gan su a gidan cikin yanayi ba ya matsu ya ji ta ajikin shi.
Horne yayi mai gadi ya buɗe ya cinna hancin motar cikin madaidaicin gidan,"fita mu je ciki ki ga abinda ni ke son gwada maki amman kike ta min"cewar Mr Arman cikin ƙarfin hali kafaɗa ta maƙe cikin nuna alamar ba tajin tsoro ko fargaba tace "Ni za ka yiwa wayo to babu inda zan je"ganin za ta ɓata mashi lokaci ya zagayo ya sungumeta sai zillewa ta ke amman yayi mata riƙon da ba za ta iya ƙwatar kanta ba.Sai da ya shiga falo sannan ya dire ta tare da sawa ƙofar key da gudu Munat tayi ƙurya ɗaki tana shirin rufe ƙofar ya bangaje ta,hannu ta fara yarfawa tana girgiza kai.Cikin son kwantar mata da hankali ya fara nufota ya na cewa "juste romance baby wlh ba abinda zan yi maki kawai massage za ki min"ya faɗa ya na mai fizgota zuwa jikin shi.....


*ƘARSHEN FREE PAGE MAI SON CIGABA YA TUNTUƁI* +22795045822 500 ne kacal😤

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6

2 Comments On SOJANA
avatar
yakubu-4

10 months ago

Reply

Allah yakara basira

avatar
yakubu-4

10 months ago

Reply

Allah yakara basira

Please Login or Register in order to submit comment