Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rusa kuka ta tsorata murtuk'a da Nasiha da malama Hafsat Umar ta yi nan take ta k'udiri anniya yi wa Habeeb Lamido biyayya koda ace zai dinga yanka naman jikinta bara ta ta6a tsalleke umurni sa.

_9:44pm_

Haleesa na durk'ushe a gaban iyayyeta suna kora mata Nasiha duk akan zaman aure yayinda Haleesa ke kuka kamar ranta zai fita Baffa yarik'o hannunta yanufi k'ofar gida yasanya ta cikin mota ya mik'a mata Al-qur'ani da pray mat had'e da casbaha yace Haleesa ki rik'e wannan domin shine magani kowace matsala ta d'an Adam Allah yabaku zaman lafiya yabaku zuri'a dayyaba Haleesa tak'ara fashewa da wani sabon kuka Baffa ya umurce driver yaja mota su tafi har aka fita daga unguwarsu tana kuka kamar ranta zai fita....

Jeeddah Aliyu🌹
[10/24, 11:44 AM] ‪+234 813 417 9191‬: [13/10 6:02 pm] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```

_❣the sweetest love_❣

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

```®NWA```

°°°°```In Dedication```°°°
*To Shehu Aliyu family's*


```61```

Matuk'ar na kirga 3 ba ki fito ba wallahi zan kira Baffa a waya na Fad'a mishi abunda ki ke shirin aikatawa nasan duk iya shegenki kina tsoro Baffa"
Sosai Haleesa ta tsorota da jin furucin Aunty Juwairiyya ba shiri da mik'e ta bud'e k'ofa suna had'a ido da Aunty Juwairiyya wance ta cika ta yi fam cike da takaici ta gallawa Haleesa uwar harara d'auke kai Haleesa ta yi kamar ba ta ga Aunty Juwairiyya na harara ta, ta ra6a gefen ta za ta wuce cikin Zafin nama Aunty Juwairiyya ta fisgota ta igizata cikin "bathroom koma ciki don gidanku ki yi Wanka ko kina nufi bara ki yi Wanka ba"?
Idanuta taf da kwalla tace to ni Wanka me zan yi"?
"Bansaniba Aunty Juwairiyya tafad'a a zafafe tacigaba da magana ta hanyar nuna tsanani 6acin ranta wallahi Haleesa ki kiyaye ni sai na yi mummuna sa6a miki idan ki ka sake kwatata irin Wannan shashanci so ki ke mutane duniya su zage mu ace mu yi miki Aure dole.
"Haleesa ta shar6e hawaye had'e da k'argame k'ofa kuka takeyi sosai har ta gama Wanka tana kuka, idanuta sun yi luhu-luhu tana fitowa Aunty Funke tafara aikin nata na tsatsara mata Make-up ta kece raini ta yi matuk'ar kyau Aunty Funke ta fito da "Wedding gown ash& black colour ta mik'awa Haleesa tace ga wannan ki saka Yatsine fuska Haleesa ta yi ta Wani turo baki da ya masifar K'ara mata kyau tace me zan yi da Wannan abar"?
Galala Aunty Funke ta yi da baki tana duban Haleesa "OMG! Ni kan banta6a gani "Bride da irin wannan hali ke da yakamata ki yi farin ciki wannan fa ranar ki ce "Humm Haleesa tafad'a had'e da kyabe baki bata k'ara bin ta kan Aunty Funke ta juya tasanya inner wear's daga bisani tasanya gown d'in Aunty Funke ta rufe mata zip ta daura mata "black colour head sai ga Haleesa ta yi dass da ita tubarakallah masha Allah" Zainab da wasu school mate d'inta suka take mata baya har Zuwa "compound d'in da za'a yi kamu gidan yacika taf ba masaka tsinke yayinda 'yan "police bands su ka k'awata wurin da kid'ansu mai matuk'ar dad'i da ratsa Zuciya Hannah tayi "Parking motar ta ta fito ita da k'awaye ta ta nufi "high table wurin Amarya Haleesa ta d'a yi hugging in ta Haleesa tasaki Murmushi yak'e Hannah tace "Wow! Ki yi matuk'ar kyau matar yaya Habeeb bara na d'auke ki "Pic's na turawa yaya Habeeb nasan dole yarud'e ya nemi natsuwa da kwaciyar hankali shi yarasa tana magana had'e da haska Haleesa da camera wayarta yayinda Fad'uwar gaban Haleesa ta yawaita Jin takeyi kamar za ta kurma ihu har Hannah ta gama budirinta Haleesa na bin ta da ido, "2 minutes matar yaya Habeeb Hannah tafad'a had'e da juyawa tana dannar wayarta tabar Haleesa cikin halin k'unci da tsoron yadda zata rayuwa da Wani d'a namiji ba yaya Habeeb d'in ta ba.
Cikin Salon tafiyar k'asaita da son nuna ita d'in 'yar wani ce ta tunk'aro "high table wurin Haleesa yayinda muk'arabanta suka take Mata baya a yadda tashigo da kuma yanayi tsarin Make-up in ta za ka yi tsanmani ita ce Amarya tun kafin tak'araso Haleesa ta gane ta a zuciyarta tace me kuma wannan 'yar iska ta zo yi anan"?
Maryam da Zeely suka k'arasa wurin Haleesa sauran muk'arabanta suka nemawa Kansu matsugunni daf da kunne Haleesa ta kai bakinta kamar za ta Fad'a mata abun arziki duk da Haleesa ta tsorata amma sai ta dake ba na zo nan ne don na tayaki murna nassara auren d'an masu kud'in da ki ka yi na zo ne na yi miki albishir da mummuna tanadi da na tanada miki zan bi kowace hanya domin gani na nisanta ki da duk Wani farin ciki da kike kwad'ayi samu a gidan Yaya Habeeb nayi alk'awali sai na mayarda rayuwarki, tamkar ta kare da ke yawo akan bola yana neman mushe sai kin yi danasani aure abunda na ke ```SO``` tak'arasa magana had'e da Murmushi ta wani kwanto a jikin Haleesa tace Zeely haska mu da camera Zeely ta saita camera wayarta dauke su photo Maryam ta shafi checks d'in Haleesa da d'an yatsata tajuya tana Murmushi Wanda da Haleesa za ta k'ura mata ido kaitsaye za ta gano na yak'e ne ga kuma zafafa hawaye shinfid'e a eye's ball in ta Zeely ta Mara mata baya suka fice daga gidan dama ba kamu suka zo yi ba sun zo ne don su aiwatar wa da Haleesa gargad'i mai cike da barazana Haleesa ta bi Mutane da ke Wurin da kallo tasauke ajiyar Zuciya mamaki da tsoro suka lullu6e ta k'irjinta na duka uku-uku kamar zai tsage gida biyu tafara zance zuci to ita wannan mai kama da "snooker stick me ta ke nufi da ni ne humm"?
Ba shakka wannan mugun nufi ta kala d'aya ne da na Habeeb Lamido a duk lokacin da ya yi nassara lullu6e Zuciyata da zazafa kalamai daga karshe sai ya wanke ni da Murmushi mugunta ita ma Wannan girl friend in shi haka ta yi min Wannan ke nuna tafiyar su d'aya lallai kuwa akwai kwaram tsakanina da ita in har shi Habeeb Lamido ina tsoronshi ae ita bana tsoronta zan nuna mata cewa ni ma ba kanwa lasa bace, sai na tabbatar mata kalamanta duk burgace da rashin samu nassara Haleesa ta yi kyaci cike da buri k'ara aragama da Maryam.
Sai daf da sallah magariba aka watsi daga kamu Hannah na manne da Haleesa sai faman zuba mata surutu take cike da gajiya da surutu Hannah Haleesa tace ni kuwa Hannah in tambaye ki mana"?
Hannah ta washe hak'ora had'e da daga kai''
Haleesa ta gyara zamanta ta yi k'asa da murya Hannah wacece doguwar yarinya nan mai sanye "dark blue lace wance na hango ki tsaye da ita ina nufi Ku na da alak'a da ita"?
Murmushi Hannah ta yi tace ta yi miki Wani laifi ne"?
A'a kawai na tambaya ne saboda na ga tana da kirki da son mutane kuma ga ta da saurin sabo Haleesa tak'arasa magana tana kyabe baki kafin Hannah tafara magana saida tasauke ajiyar Zuciya tace k'anwar marigayiya Salma ce matar yaya Habeeb wance tarasu.
Shiru Haleesa ta yi tana nazari kalman Hannah daga bisani tace amma ba wata alak'a tsakaninta da yaya Habeeb"?
Hannah ta tsorata da wannan tambaya da Haleesa ta yi mata nazari take yi irin amsa da za ta bata shigowar Aunty Juwairiyya ce ta yi sanadi katsiwa Hannah nazari da sauri Hannah ta mik'e tsaye Matar yaya Habeeb zan wuce gida me ye sak'onki a wurin yaya Habeeb"?
"Haleesa ta ja 'yar siririya tsoka karaf ta had'a ido da Aunty Juwairiyya gani irin mugun kallon da ta watsa mata batasan lokacin da tace "My regear to him"
Bata fuska Hannah ta yi haba! Haleesa gaskiya gaisuwa ta yi kad'an ki d'an k'ara da wata kalma wance za ta hana shi bacci ta k'are magana tana 'yarfe hannu shiru Haleesa ta yi tarasa abunda za ta furta ga Aunty Juwairiyya ta kafe ta da ido jira take ta ji abunda za ta Fad'a chan dabara tafad'o mata ta rok'o hannun Hannah zo mu je na rakaki a hanya na gaya miki abunda za ki fada masa suna fitowa Haleesa ta mitsine mata hannu ashe bakida kunya Hannah a gaban Aunty Juwairiyya kike irin wannan Zance"?
Hannah ta kyalkyale da dariya tace cab! Lallai kuwa Haleesa kinada aiki domin yaya Habeeb mutum ne mai son rayuwa jin dad'i gaba d'aya tsarin rayuwarshi ta turawa ce gwara tun wurin ki koyi yadda ake tarairaya miji a gaban kowa ki yi fatali da wannan kunyar taki cike da takaici Haleesa ta ja tsoki "You know what"?
Hannah ta girgiza kai "Bana son yayanki Hannah babban wulak'anci da zan yi wa kaina na yi sake Zuciyata ta kamu da sonshi ballatana ina da yak'ini cewa Zuciyata bara ta6a son wani d'a namiji a dalilin na mallakawa marigayi Yaya Habeeb ita zan aure yayanki ne saboda Mahaifyarku ba wai don ina sonshi ba kamar yadda shima banida muhalli a zuciyarshi tana k'are magana ta juya cikin zafin rai da tafarfasa zuciya Hannah tasha gabanta karki biyewa Zuciyarki Haleesa tasa ki aikata abunda zai sanya mutane su gano cewa ba aure soyayya Ku ka yi ke da yaya Habeeb hakan wata dama ce da za ta ba wa mak'iyaki nasara akanki''
Yatsine fuska Haleesa ta yi daga bisani tace " I don't care what's they people say oll I know banaso Habeeb Lamido kamar yadda shima baya sona na tsane shi kamar yadda ya tsaneni that's oll tana kare magana ta ra6a ta gefen Hannah tashige cikin gida Hannah ba ta yi mamaki jin wad'annan zafafa kalamai daga bakin Haleesa, domin tasan za'a yi haka ta yaya mutane da ke jinyar Zuciyoyinsu ace za'a had'a su aure da wannan zance zuci ta ja motarta ta nufi gida saukin ta d'aya tuni ta sallame k'awayeta da yanzu a gabansu Haleesa za ta furta wad'annan kalamai masu zafin gaske.

```HABEEB LAMIDO ```

Habeeb da Mus'ab na Zaune a parlour madam Hindu da ke upstairs ga kuma tarin invitation card's na dauri aure zube a gabansu, Habeeb ya ja tsoki Mus'ab yad'ago ya galla masa harara wannan wane irin iskanci ne tun d'azu ka ke ta fama yi wa mutane tsoki aure nan fa ba dole bane ko yanzu za ka iya tunk'ara Mom ka fad'a mata ba ka yi har Mus'ab ya dasa aya Habeeb yana kallonshi ya tabe baki had'e da Shafa sumar kanshi kaitsaye Hannah tashigo ta nufi kujera da Mus'ab yake Zaune shima yana ganinta yafara zabga Murmushi Yaya Mus'ab dama kana gidanan ba ka tafi ba"?
Ke ji ki da wani Zance Hannah ina zan tafi in bar wannan shashasha, yak'arasa magana yana nuna Habeeb da yatsa Hannah ta rufe bakinta tana dariya tasan Mus'ab ne mutum na biyu da ke tilasawa Habeeb ya yi abunda bashida ra'ayi akai tana dariya tafito da wayarta ta yi "scrolling pic's in da ta yi wa Haleesa tace yaya Habeeb "take a look ta mik'a masa phone in yana daura idanushi akan screen d'in wayar yaci Karo da fuskar da yatsana wawa tsoki ya ja had'e da cillawa Hannah wayarta saura kiris tafad'i Hannah ta chafe ya mik'e cikin angry face yace "how dare you show me dis nonsense" wannan ya kasance shine na farko na kuma karshe da za ki k'ara nuna mini fuskar wannan mummuna yarinya tashi ki bar parlour nan
Jiki na rawa Hannah ta tashi saboda ta tsorata da yadda Habeeb yataso mata kamar zai cinye ta Mus'ab ya tabe baki Habeeb yakoma mazauni shi zuciyarshi sai fama tafarfasa ta ke.

```2:45am```
Da gudu Haleesa tafito daga bedroom tana rik'e da k'asan wedding gown d'in da take sanye da ita tanufi parlour Habeeb na zaune akan 3 Star yana duba magazine kaitsaye tafad'a K'irjinshi ba bu shiri ya jefar da "Magazine hannunshi yasaka ya matse ta gam har ya bud'e bakinshi zai yi magana Ta had'e bakinta da nashi tana tsotsa tsawon lokacin tadauka tana rikita mishi "brain da salonta daga bisani ta kamo hannye shi tadaura a bayanta "very slowly take magana yaya Habeeb ka zuge min zip yana bud'e mata zip d'in ta cire gown in ta yi flinging da ita ta rage daga ita sai inners wear's tak'ara shigewa jikinshi idanu ta na lumshe take 6alle masa bottoms har ta yi nasara raba shi da rigar jikinshi Cikin zumudi manna bakinshi cikin nata daga nan Komai yacigaba da wakana Haleesa ta yi matuk'ar gigitashi ta rikita masa lissafi bayan komai ya kamalla yana k'ank'ame da ita kuka yake yi tamkar k'aramin yaro _"I love you leesa you are the only woman I loved "Tell me leesa you love me_ yafad'a yana lek'e fuskarta yatsine fuska ta yi yak'ara marairaice murya "please leesa say it's you love me....kai! Habeeb wawa dukan da Mus'ab ya narka masa ya falkar da shi daga baccin sa mai cike da mafalki Haleesa Habeeb ya mik'e zaune ya shafi fuskarshi a tsorace yabi tafin hannnunshi da kallon " Habeeb Wacece leesa"?
Tambayar da Mus'ab yajefa masa kenan kallon mamaki Habeeb yake masa a kasalance yace ''I don't know''
"Look malam karka rena mini hankali ya kana mafalki yarinya har da saduwa da ita a mafalki kana mata kuka gaba d'aya ni ka hanani bacci ita ya akayi tayi winning heart in ka har kana mata kuka wannan ke nuna you are already in love with her c'mon dude tell me who is this lucky girl"?
Habeeb ya share zufa had'e da hawaye a zafafe yace "I don't know anything About whats you are saying yana kare magana yadiro daga bisa bed yanufi "bathroom yabar Mus'ab sake da baki dama akwai wance Habeeb yakeso shine tsawon wannan lokacin bai ta6a Fad'a mini ba"?
"Huh! Habeeb shu'umi ne ko me yasa ya amince da za6in Mommy bayan akwai wata a zuciyarshi"?
Wacece Leesa me yasa Habeeb ya sadaukar da soyayya da yake mata ya amince zai aure Haleesa"?
Amma kuma a mafalki shi naji yana rok'o ta tace Sonshi "which means bata sonshi shi kadai ke hauka shi Mus'ab ya kyalkyale da dariya Habeeb ya bud'e k'ofar bathroom yafito ya yi tsaye yana kallon yadda Mus'ab ke kwasa dariya a tsakiyar dare ya girgiza kai yanufi wardrobe yasanya jallabiya ya haye bed ya yi kwanciyarshi tun yanaji dariyar Mus'ab har bacci ya yi awo gaba da shi....

Jeeddah Aliyu🌹
[10/24, 11:45 AM] ‪+234 813 417 9191‬: [20/10 11:06 am] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```

_❣the sweetest love_❣

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

```®NWA```

°°°°```In Dedication```°°°
*To Shehu Aliyu family's*

Note:- _Ina ba Masoya ni da yaya Habeeb hankuri a dalilin rashin post da ba nayi akai-akai har wasu na k'orafi na cika Jan rai yakamta ku yi min uziri ni ma ba'a son raina hakan take faruwa_


```63```

"Har suka k'araso unguwar Haleesa bata saniba domin kanta na tsakiyar cinyoyita tana shassheka kuka, katsaye direban yanufi had'ad'e gate d'in gidan Habeeb Lamido ya yi tsaye ayarin motacin da ke bayan shi suka bi sahunshi saida suka share tsawon _10 minutes_ a tsaye saida security camera in da ke manna a gida suka gama "screening in motaci daga bisani gate d'in ya bud'e kanshi tafiya mai d'an nisa sukayi kafin su tararda k'aramin gate anan "gate man yake zaune yataso ya bud'e musu gate bayan driver ya gama parking yafito ya bud'ewa Haleesa k'ofa inna mairo ta rik'o ta gaba d'aya jikin Haleesa lullu6e yake cikin white colour lafayya ko fuskarta ba'a gani inna Mairo ta rad'a mata ki yi addu'a kafin mu Shiga ciki sannan kuma ki shiga da k'afar dama Aunty Mami ce ta jagorance su inna mairo zuwa bedroom d'in Haleesa inna mairo ta zaunar da ita a gefen bed tak'ara yi mata nasiha gani yadda Haleesa take ta rusar kuka ta yi matuk'ar ba inna mairo tausayi take ta tuna da d'ata Marigayi Habeeb da yanzu gidanshi za'a kai Haleesa ta kuma tabbata cewa da ace gidanshi za'a kai Haleesa da ba abunda za ta yi wa kuka idanu inna mairo suka ciko da hawaye da sauri ta fice Zainab da khadeeja suka saka Haleesa a tsakiya suna lallashi kamar suna k'ara zugata ne domin wani sabon babi ta bud'e na kuka k'arfi _10:20pm_ dai-dai Su Zainab suka ce za su wuce yayin da Haleesa ta k'ank'ame Zainab tana kuka "Zainab karki tafi ki barni ba zan iya rayuwa da Habeeb Lamido saboda Zuciyata har yanzu yaya Habeeb takes....da sauri Zainab tarufe mata baki haba! Haleesa me yasa bakyaji magana"?
Ko kin manta cewa a yanzu kina matsayi matar wani Dan Allah ki yak'i zuciyarki ta daina ambato yaya Habeeb gudun daukawa kanki zunubi Haleesa ta zare jikinta daga na Zainab tafad'a bisa bed ta cigaba da shasshek'ar kuka har Zainab ta yi yunkuri nufar wurinta Khadeejat ta dakatar da ita ki kyalleta kawai domin na tabbata kowace kalma za ki furta mata halin da take ciki bara su yi tasiri akanta ae ita ba jahila bace tanada ilimi tasan abunda yadace ta kuma San abunda bai dace ba tana k'arasa magana tarik'o hannun Zainab suka fice gidan ya yi tsit gaba d'aya 'yan rakiya amarya sun kama gabansu.

_11:15pm_

```HABEEB LAMIDO ```

Bala yadanno hanci mota a farfajiya gidan ya nufi parking space ya yi "parking ya za gaya ya bud'ewa Habeeb k'ofa yafito yana sanye da "black colour Jeans da blue colour long sleeve shirt yasha stocking cikin yanayi da ke nuna ya kwaso gajiya yanufi cikin gida a main parlour ya tsaya ya yi switch off in light ko kallon bedroom d'in Haleesa bai yi ba ya hura upstairs yanufi dak'inshi bayan ya yi wanka ya sanya pajamas ya haye bed Sam ya manta da wata aba Haleesa tsanani gajiya da ya kwaso yasa bai d'auki dogon lokacin bacci ya yi awo gaba da shi.

```HALEESA```

Tun tana kuka da hawaye har tadawo kukan zuci ko kayan jikinta kasa cirewa ta yi sai fama juyi take zance ta rufe k'ofa bai ma taso ba saboda tasan ko kare hauka ya cije Habeeb Lamido ba yadda za'a yi ya shigo d'akinta sai kawai ta cigaba da zance Zuci sai kusan asuba bacci ya yi nassara kwasheta.

```WASHE GARI ```
_10:08pm_

Haleesa ta falka daga bacci a gauggauce ta gyara "bedsheet ta jona "burned a "socket ta zuba turare wuta d'akin ya gume da sanyaye k'amshi daga bisani tashiga wanka bata d'auki dogon lokacin ba tafito ta shirya cikin atamfar "Super Sheraton blue da touch in pink ta yi matuk'ar kyau tafito amarya sak batare da ta daura Dan kwali ba ta yane kanta da d'an siriri "veil pink colour tanemi gefen bed ta zauna ta rakka d'an uban tagumi k'ugi da cikinta yake yi yasa babu shiri ta mik'e ta murde handle ta bud'e k'ofa kad'an ta lek'a wayam ta hangon parlour ba kowa a hankali take sand'a kamar barauniya ta dafe da kwakwaso tana kallon tsarin parlour ya yi matuk'ar yi mata kyau "everything's da ke parlour red & yellow colour ne tasauke numfashi a baiyane tace "amazing that's my favourite colour" daga bisani tanemi d'aya daga cikin "Royal chairs d'in da suka k'awata parlour ta zauna tunani take ina za ta nemo abinci za ta sakawa hanjinta tun, kafin yunwa da takeji ta yi mata illah 'kamshi turare "intense men da ta shak'a ya haddasa mata fad'uwa gaba karar "footsteps da taji ana saukowa daga upstairs yak'ara jefata cikin matsananci tsoro cikin d'an k'ank'ani lokacin zuciyarta ta motsa yayin da hankalinta yatashi tasoma fargaba had'uwa da Habeeb Lamido ko wace irin tarba zai yi mata sanye yake ciki "three quarter red colour da white armless shirt k'afarsa rufe cikin white combat boot hannaye shi na zube cikin aljihu wandon fuskarshi a had'e yak'araso cikin parlour a wulaqance ya dube inda Haleesa take zaune ya Ja 'yar siririya tsoka yanemi nesa da ita ya zauna tsawon "4-5 minutes da zaman shi ya d'ago ya kalleta har yanzu kanta na k'asa tana wasa da yatsuta ranshi ya yi mugun b'aci wannan 'yar k'auye tana nufi bara ta gaishe ni ba yafad'a a cikin zuciyarshi Cike da izza yace ke! A rud'e Haleesa tad'ago idanuta suka firfito alama tsoro ke! Ba da ke nake magana ba"?
"Na"am ta Fad'a tsoro shinfid'e a fuskarta kina nufi bara ki zo bane"?
Jiki na rawa ta mik'e tanufi gabanshi tayi tsaye had'e da sada kai k'asa ta k'asan ido yake kallonta kamar Mai rad'a ya furta ba ki iya gaisuwa ba koh"?
Sam Haleesa ba tayi zato jin wannan kalma daga bakinshi ba ta hadiye yawu da kyar tace na iya mana''
Yad'ago eye's in shi yana tsotsa bakinshi kamar mai tsotsa sweet daga bisani ya ja iska kamar Wanda ya ci yaji da sauri Haleesa tadauke kanta da bari kallonshi "tsabar iskanci ne da yacika miki ciki yasa kika kasa gaida ni koh"?
Girgiza kai Haleesa ta yi
"A fusace Habeeb yace you are not dump or deaf so open your bloody mouth & talk to me"
Cikin sarkewa halshe tace dan..Allah.. Yaya Habeeb ka yi hankuri ni banaso fitina
Ya galla mata harara kina nufi ki ce ni ne fitinane lallai kuwa zan nuna miki cewa ni cikkake fitinane, ne ya mik'e tsaye saida ya yi mata kallon wulaqanci yace "Follow me
Haleesa tadafe k'irji ta zaro ido tace na'am"
Ko kallonta bai yi ba yanufi wata k'ofa ta glass cikin sassarfa ta bi bayanshi yana shiga tana shigowa batare da ya dube ta ba yanufi gym mat machine" yasoma motsa jikinshi sai uban gumi yake had'awa yayin da Haleesa tacigaba da tsayuwa jin ta yi k'afafuta sun fara d'auke wuta ta yi nufi ta zauna akan d'aya daga cikin chair's d'in wurin tun kafin d'uwawu ta su kai bisa kujerar yadaka mata tsawa ke! Wa ya baki izzini zama"?
A tsorace Haleesa ta mik'e chak ta yi narai-narai da ido hawaye suka tsiyayo mata wani irin dad'i ya lullu6e Habeeb Lamido sakamako hawaye da yagani sunanta fita daga idanuta, ya wani kada kai cikin d'agawa da nuna isa yace kad'an daga cikin k'anana wulaqanci da kika fara gani daga gareni kafin na fara baiyana miki manya-manya da ke jiranki amma in har kika dinga bin umurni na zan iya rankwata miki saboda ni mutum ne da bayaso shiga harka wani kamar yadda ni ma banaso a Shiga nawa yak'arasa yana Jan iska a zuciya Haleesa tace kai amma guy nan d'an air ne dube yadda yake ja iska kamar Wanda yaci yaji ta sauke numfashi muryarta na rawa tace zan kiyaye da duk wani umurni da za ka dinga ba ni.
Kamar bai ji abunda tafad'a ba ya yi switch off in machine d'in yasauko yadauki fari towel ya goge gumi fuskarshi har zuwa dokin wuyanshi yajuya yafice Daga room d'in da kyar Haleesa ta ja k'afutata kafin tak'ara sa tuni har Habeeb yarufo k'ofar ta tura k'ofa amma ta ji ta gam tacigaba da tura k'ofar iya k'arfinta har tagaji ta yi tsaye turus wani irin gumi ya tsiyayo mata me Habeeb yake nufi na rufe a cikin wad'annan k'arafe dole tanemi wurin ta zauna a hankali take rera kuka ga wani irin murd'awa da cikinta ya ke yi ta mik'e da kyar gaba d'aya jikinta ya jik'e da zufa tasoma dukan k'ofar da k'arfi had'e da kiran sunan Habeeb tsawon lokacin ta d'auka a haka daga karshe ta sulala k'asa tadafe kanta tasoma tambaya kanta, wannan wane irin aure ne rana farko na a gidan Habeeb na fara fuskantar k'alubali Habeeb yana sane yarufe Haleesa saboda yasan bara ta ta6a iya bud'e k'ofar domin k'ofar da code take using saida 6ata "long time a bathroom duk don ya wahalarda Haleesa ya shirya cikin brown Jean's da yellow t-shirt yasauko k'asa fuskarshi a murtuk'e ya bud'e ta Haleesa nagani K'ofa ta bud'e tak'ara fashewa da kuka Habeeb ya ja tsoki ya yi tafiyarshi tafito tana Jan k'afa ta hango shi a dining area peter yana saving in shi nan take yunwa da takeji tadawo sabuwa wata zuciya tace ki je Haleesa ki cika cikinki saboda

Please Login or Register in order to submit comment