Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»Ώ[6/12, 8:18 PM] Mmmm Yusuf: πŸ‘¨πŸ»β€πŸ”§ *JAMI'IN 'DAN SANDA*. πŸ‘¨πŸ»β€πŸ”§




*Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…*
*____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*_wannan littafin sadaukarwa ne ga daukacin kainuwa writers Ina alfahari da k'unguyar kainuwa da mutanen cikinta Allah yak'ara Mana k'aunar juna son so fisabilillah_*😍😍




πŸ…ΏοΈ 1




Kuka take sosai har tana shid'ewa ,Yarinya ce 'yar wata ukku kyakykyawar gaske Fara sol Kamar 'yar turawa , kallo Daya zaka Mata kasan cewa ta galabaita tun tana kukan da hawaye har sun daina fitowa ,
Abun mamaki duk wannan kukan da take tana rik'i ne a hannun wani matashin saurayi Wanda bazai wuce shekara 30 zuwa 32 ba , tunda yarinyar ta Fara kuka kanshi yak'e k'asa , fiye da minti talatin ko motsin kirki yakasa Yi duk kuwa da irin yadda kukan yarinyar ke soya mashi zuciya , yanajin kukanta har cikin ruhinshi Amma tsabar tashin hankalin da yake ciki ya Sanya ko motsin kirki yakasa Yi,

A hankali ya d'ago manyan idanunsa Wanda suka rine sukayi jajir yayinda jijiyoyin kansa suka firfito ,kallo Daya namasa Saida na firgita , isashen namiji ne ajin farko Kuma k'ak'k'arfa gaba Daya jikinshi a murd'e yake duk wasu alamun k'arfi sun bayyana a jikinshi ,

Akan yarinyar ya sauke idanunshi kamun a hankali yafara jijjigata , jakar dake kusa dashi ya bud'e wata 'yar gora ya d'auko ya bude ya kafawa yarinyar a baki , ruwa ne ,takuwa Sha sosai sannan a hankali tayi shiru tana ajiyar zuciya,
Kamar wata Mai wayo Haka ta kafe shi da ido suna kallon junansu , a hankali wasu hawaye masu zafi suka Fara sauka akan fuskarsa ,

_Bazan yafe ba , bazan ta'bawa yafewa Wanda duk ya jefa rayuwata a wannan had'arin ba ,tabbas sai na dauki fansa Koda Zan rasa Raina sai na dauki fansa wannan alkawari ne_

_Bazan baka *Muneeba* ba har sai kayimun alk'awari biyu, na farko inason kayimun alk'awarin bazaka ta'ba zuwa Neman fansa ba na biyu Kuma inason ka *Ajiye aikinka na d'an sanda* idan ba Haka ba to bazan ta'ba baka 'yata ba *Hisham* gara ta mutu a nana Hisham ta k'arasa maganar cikin tsananin azabar da takeji ga jini na fita ko ta ina a jikinta,_

Magan ganunta suka shiga dawo Masa cikin kunne Kamar yanzu take fad'a Masa ,
Rik'e kansa yayi dayaji Yana juyamasa Kamar zai cire yayinda zuciyarshi ke mashi wani irin zafi Kamar zata fashe, tsabar bakin ciki yasa ya fasa wata irin k'ara wadda Saida dajin ya amsa kuwa , hakan kuwa ba k'aramun razana *Muneeba* yayi ba nan ta fashe da wani irin kuka a gigice,

Tashi yayi da ita a hannunsa ya duk'a ya dauki Yar k'aramar Jakarshi ya juya yaci gaba da nausawa a cikin jejin,

Dajine Mai matukar girma da had'arin gaske Haka yarinka ratsawa ta cikinshi Babu alamar tsoro a tare dashi, yayinda Muneeba take goye a bayanshi tana baccin wahala, ................✍🏼




*Pls ku taimaka ku tayani share in ya karbu zanci gaba, yan bati siddan asha karatu lfy wannan free ne daga taku 'yar mutan sokoto mmn Yusuf Mai kayan mata*πŸ€—


MARYAM UMAR ABDULLAHI CE........✍🏼
[6/12, 8:18 PM] Mmmm Yusuf: πŸ‘¨πŸ»β€πŸ”§ *JAMI'IN 'DAN SANDA*. πŸ‘¨πŸ»β€πŸ”§

*Mallakar*

*Maryam Umar Abdullahi*
(Mmn Yusuf)

*Marubuciyar*
*Minene Asalina*
*Mutum ce kuwa*
*Husna ko Huzna*
*And now*πŸ‘‡πŸ»
*Jami'in d'an sanda*


*Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…*
*____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*_wannan littafin sadaukarwa ne ga daukacin kainuwa writers Ina alfahari da k'unguyar kainuwa da mutanen cikinta Allah yak'ara Mana k'aunar juna son so fisabilillah_*😍😍




πŸ…ΏοΈ_2


..............Yayi tafiya Mai nisan gaske kamun yasamu gidin wata babbar bishiyar mangoro ya zauna Yana maida numfashi , zuwa wannan lokacin ita kanta Muneeba ta gaji da baccin hawalar da ya sureta ta tashi , saboda yanayin yadda ya goyata din ma ya Isa ya wahalar da ita,
Wannan karon batayi kuka ba sai sauke numfashi da takeyi a hankalai hannunta Yana cikin bakinta tana tsotsa yayinda take kallonshi tana wutsil-wutsil da kafafu irin na yara,
Shima idon ya tsuramata cikin matuk'ar damuwa da tausayin tilon 'yarshi hawaye ne suka Fara fita daga idonshi suna sauka akan fuskarta , hawayen da bayajin akwai Ranar da zasu daina zuba,
Jin saukar danshi akan fuskarta yasa ta bingile da dariya a hankali ya sakar Mata murmushi ganin yadda take dariyar ,sun shagala sosai Kamar daga sama yafarajin wata irin suwa kadan kadan , juyawa yayi yafara dube_dube , aikuwa sai ganin k'aton maciji yayi ya laulaye waje Daya ya fasa kanshi Yana fitar da harshenshi irin yadda maciji keyi in yaso mugunta ,

A firgice ya mik'e tsaye Yana maimata innalillahi wa Inna ilaihin raji'un Sam ba kanshi yakeji ba Muneeba yake ji da don ta shine da baik'i macijin Nan yayi ajalinshi ko ya huta da wannan bak'incikin,

Take wata zuciyar tace mashi _kana nufin zaka iya mutuwa ba tare da ka dauki fansa akan mak'iyanka ba ? Yana da matukar muhimmanci ka rayu yazama doli karama abunda aka maka_ duk acikin Yan second yayi wannan tunanin ,
Macijin kuwa ya tare hanya ba inda zai ra'ba ya wuce , gashi kiris yake jira ya motsa ya kawo mashi Sara , ganin Babu yadda zaiyi Haka yafara motsa kafarshi a hankali , aikuwa Kamar jira macijin keyi yayi kanshi gadan-gadan da sauri Hisham ya d'aga k'afa da niyar guduwa Amma kamun kyaftawar ido macijin ya kawo mashi Sara a k'afa , wata k'ara ya saki saboda azabar da yaji taga-taga yayi zai fad'i Amma Yak'i yarda ya Kai k'asa hannunsa na rik'e da Muneeba k'am kamar zai maidata ciki,
Yink'urawa maciji yayi yak'a Kai mashi wani Sara a k'afa take yak'ara sakin wata azababbiyar k'ara Wanda baisan sanda ya saki Muneeba ba ya fad'i k'asa , take duniyar tafara juyamashi idanunshi suka Fara gani dishi-dishi hannunshi ya d'aga yanata son yakai ga Muneeba Amma yakasa a hankali idunshi suka Fara rufewa ,yayinda yakejin wani irin zafi a k'asan zuciyarshi , tausayin Muneeba dakuma rashin daukar fansarsa , inaaaa yakamata na rayu, yakamata na rayu wannan itace kalmar da yayi ta nanatawa har idonshi suka rufe ruf,

Muneeba kuwa tana gefe tana rusa kuka kamar zata tashi wajan don taji ciyo a kanta sanadin fadowar da tayi daga hannunsa , a hankali macijin Nan yafara kusantar ta har yaje inda itake , kuka takeyi sosai yayinda macijin ya fasa Kai da nufin saranta,

Kai *Hajar* kamar kukan yaro nakeji ko, ?
" Eh Nima naji saratu na dauka ko kunne na ne yaji ,
"to amma mi zai kawo yaro cikin wannan k'asurgumin dajin Mai had'arin gaske ,? Wanda mu kanmu da muke da tsarin jikinmu ba k'aramun fama mukeyi da miyagun abubuwan dake cikin dajin Nan ba,

"Kinga saratu ba wannan ba zo muje muga Mike faruwa Haka suka mik'e da azama suka nufi inda sukejin kukan yaron,
Kamar daga sama suka hango yaro kwance Yana tsala kuka ga Kuma maciji yana Shirin saranshi, cikin matuk'ar zafin nama da k'warewa Hajar ta fito da bakar ta ta saita macijin , cikin matuk'ar k'warewa ta sake mashi kibiyar suttt sai a tsakkiyar kanshi , take yayi wata irin gumza.yafara birgina a k'asa ,kamun kace mi ya mutu a wajan , da sauri Hajar ta k'arasa ta dauki Muneeba tafara jijjigata cikin harshen fillanci take cewa da Muneeba tayi shiru,

Itama saratun cikin fillancin take cewa ke Hajar Taya Zaki dauki yaro daga ganinshi bazaki tsaya har ki tantance ko mutum ne ba , inba hakaba Taya za'ace an samu yaro anan shi kad'ai" ?..............maganarta ta katse ne lokacin da sukayi ido hudu da Hisham kwance ba alamar Yana numfashi ,
Aguje sukayi kanshi suna dubashi , ganin saran maciji a k'afanshi yasa suka zaro ido waje cike da tashin hankali , Nan Hajar ta dubi saratu tace "Saratu Yi sauri kije ki kiramana Baffah yazo ya dubashi ,
Hajar inaga fa ya mutu kawai kizo mu koma gida inyaso sai mu tafi da wannan yaron daga baya su Baffah suzo su tafi da gawar,

"Aa Sarah Bata tunanin ya mutu kawai kije ki Kira Baffah Ni Zan tsaya anan ................... *daga alkalamin Yar mutan sokoto maman Yusuf*


Karki wuce baki karantaba kila ki amfanaπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»


πŸƒπŸ’

πŸƒπŸ’
*MAGUNGUNAN CIWON SANYI (TOILET INFECTION)*πŸ‘‡πŸ»
πŸƒπŸ’

*KARIN NI'IMA DA GAMSAR DA MAIGIDA*πŸ‘‡πŸ»


*CUTA DA MAGANI*πŸ’Š πŸ’Š

πŸƒπŸ’
*_Mu na rokon da Allah ya bamu lafiya ingantatta kuma yasa kaffarane_* .
_A gwada daya daga cikin wadannan_ :πŸ‘‡πŸ»


1- A samu Saiwar Garafuni da Sassaken Magarya, sai a tafasa, idan ya dan huce sai mace ta dinga kama ruwa da shi. Kullum sau daya. Yana maganin budewa da kaikayi.


πŸ’πŸƒ
2- A samu Garafuni da Sassaken Sanya sai a tafasa,
mace ta dinga shan rabin kofi da safe, rabi da yamma.
Ya na fitar da dattin mara da maganin farin ruwa mai wari.

πŸ’πŸƒ
3- A samu Furen Tumfafiya, sai a shanya ya bushe, a
daka a dinga zubawa a cikin Nono a na sha. Ya na magance matsalar ruwan infection.

πŸƒπŸ’
4- A samu Lalle da Ganyen Magarya da Kanumfari, a
hada waje daya a daka sannan a tafasa a zuba farin
miski a ciki. Idan ya dan huce sai ta shiga ciki ta zauna
tsawon kamar minti goma. Yin haka yana maganin
kaikayi da kuraje da budewa da dadewar gaba.

πŸƒπŸ’
5- A samu Kabewa a dafa ta, bayan an dafa sai a tsame
daga ruwa a jajjagata ko a birga, a zuba Madara ko
Nono sannan a sa Zuma a sha. Wannan yana mganin rashin sha’awa da bushe wa da rashin gamsuwa.

πŸƒπŸ’
6- A dafa Zogale, idan ya dahu sai a murje shi ko a
dama, a tace, a yi lemon juice da shi. Yana maganin fitar
farin ruwa mai wari da cushewar mara kuma ya na kara ni’ima.

πŸƒπŸ’
7- A samu Dan-Tamburawa da Albabunaj a tafasa a zuba Man Hulba a ciki. Sai ta dan tsuguna tururin ya dinga shigarta. Idan ya dan huce kuma sai ta shiga ciki ta
zauna. Zai magance mata kaikayi da kuraje kuma ya na sa matsewa.

πŸƒπŸ’
8- A samu Farar Albasa da Kanumfari da Citta da Malmo da Barko no da Raihatul Hubbi, sai ta da ke su ta yi yaji tadinga cin abinci da shi. Ya na saukar da ni’ima damagance duk matasalolin sanyi.

πŸƒπŸ’
9- A samu Sabulun Zaitun da Sabulun Habba sai a daka
su. A samu ganyen Magarya da Garin Bagaruwa a daka a
tankade. Sai a zuba akan sabulan da aka daka sannan a
kwaba da Ma’ul Khal, a zuba Man Tafarnuwa da Farin
Almiski. Sai mace ta dinga kama ruwa da shi kullum sau
daya. Da ruwan dumi amma ake tsarki da shi. Wannan Sabulu ya na maganin kuraje da kaikayi da fitar ruwa mai wari.


πŸƒπŸ’
10- A samu Man Zaitun da Man Habba da Man
Tafarnuwa da Man Kanumfari sai a hade su waje daya.
Mace ta dinga shan cokali daya kullum kafin ta karya. Ya
na wanke dattin mara kuma ya na samar da ni’ima.


πŸƒπŸ’
11- A samu Ciyawar Kashe-Zaki da Farin Magani sai tahada waje daya ta dinga jika rabin karamin cokali ta nasha. Sannan ta dinga shan Man Zaitun Cokali dayakullum kafin ta karya.
Wannan ya na maganin dattin mara da wanke daudar mahaifa.


πŸƒπŸ’
12- A bare tafarnuwa, idan za ki kwanta bacci sai ki daukisala daya ki yi matsi dashi, ana son idan mace za ta yi wannan hadin to miji ya daga mata kafa wato kada ya
kusance ta, Da safe sai ta tafasa garin hulba ta zauna a
ciki zata yi hakan har tsawon kwana uku.


πŸƒπŸ’
13- Ki hada hulba da bagaruwa guri daya, ki dafa idan ruwan ya sha iska sai ki zauna a ciki, kuma ki samu man
habbatussauda ki yi matsi da shi.Ni’ima Ba Sassauci


Da farko daki samu kaza budurwa wadda ba ta fara kwai ba.Sai ki cirere hanjinta ta cikin dunbutu tunda ba a bukatar ayi mata gunduwa-gunduwa. Sai ki gyara ridinki (kantu) kishanya ya bushe sai ki daka shi. Kina iya tafasa kazar sannan sai ki zuba ridin ta cikin zunbutun kazar. Sai kisamu abu ki daure zumbutun; sannan ki hada kayan
miya kadan sai ki kara zuba nonon rakumi a cikin kayan miyar ki hada ki dafa har sai sun dahu sai ki sauke.
Ki cinye ki shanye romon πŸ˜‹


Sannan a ranar ki jika kanumfari ya jiku sosai. Ya zama
ruwan shanki.


Muna sayarda ingantattun kayan mata zafafa masu kyau da inganci don neman Karin bayani sai a tuntubeni ta wannan number 09035027743

. β€’-------β€’β€’βˆ†πŸƒπŸ§‘πŸƒβ€’-------
[6/12, 8:18 PM] Mmmm Yusuf: πŸ‘¨πŸ»β€πŸ”§ *JAMI'IN 'DAN SANDA*. πŸ‘¨πŸ»β€πŸ”§

*Mallakar*

*Maryam Umar Abdullahi*
(Mmn Yusuf)

*Marubuciyar*
*Minene Asalina*
*Mutum ce kuwa*
*Husna ko Huzna*
*And now*πŸ‘‡πŸ»
*Jami'in d'an sanda*


*Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…*
*____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*_wannan littafin sadaukarwa ne ga daukacin kainuwa writers Ina alfahari da k'unguyar kainuwa da mutanen cikinta Allah yak'ara Mana k'aunar juna son so fisabilillah_*😍😍




πŸ…ΏοΈ_3


...................cikin minti 15 saiga su Baffa shida yaranshi maza su biyu Halliru da Abubakar Wanda suke Kira da Habu, da yake akwai Dan tafiya tsakanin inda suke dakuma inda fulanin suke zaune,

Da sauri Halliru da Habu sukayi kanshi suna fad'in subuhanallahi, Baffah kam zuba mashi ido yayi Yana karantarsa don sanin ya mutu ko kuwa bai mutu ba,
Hannunshi yakai saitin zuciyarshi kamar 2mnt yaji zuciyarshi na harbawa kad'an kad'an , Alhamdulillah ya furata kamun ya dubi yaran yace " yawwa Yana raye Kai Habu daukomun ruwan ganyen can nasa mashi,
Wata k'ak'k'arfar aziyar zuciya Hajar ta sauke ga idonta duk hawaye , ba k'aramun dadi taji ba don wannan yarinyar take tausayawa ,

Ruwan magani Baffa yasa mashi a wajan kamun ya dauko wani farin magani ya shafa mashi ya dauko wani kyalle ya daure wajan sannan ya umurci yaran da su kamashi su tafi dashi,

Dak'yar suka kamashi suka daukeshi sai Nishi sukeyi don Hisham ba k'aramun kakkarfa bane donma sun Saba da wahala da juriya ne da bazasu iya daukanshi ba,

Haka suka tafi dashi Hajar na rik'e da Muneeba yayinda Saratu ke rike da jakar kayan Hisham,

************************

Subuhanallahi Malam mi yake faruwa ne ,?
Ba komai Hajo wani bawan Allah ne su Hajar suka samu maciji ya sareshi a k'afa shine suka kirani mukaje akazo dashi.
Ayya Allah ya bashi lafiya da fatar dafin bai shiga jikinshi sosai ba, ta fada cike tausayawa,

"Dafi kam ya shigeshi sosai sai dai fatan Allah ta tashi kafad'arshi , gashi wannan shegiyar macijiyar Nan ce ta sareshi *(Gajera)* ,
"Gajera shin Malam ? Tayi maganar tana dafe gaba , *gajera* wata macijiya ce mai matukar had'arin gaske ko acikin macizai ita din dabance dafinta Yana da matukar hadari a jikin mutum,

"Kije ki dauko mun magungunan da nake amfani dasu ki dafamun na dafawa inason Daya farko shi zai Fara Sha ,
"To Malam"
Dauko mashi magungunan tayi ta ajiye mashi ta dauki Wanda zata dafa ta koma can tsakar gidan inda suke girki ta yayo Kara ta rura wuta ta wanke tukunya ta Dora maganin sannan ta dawo kusa da Malam ta zauna tana kallon yadda yake sawa Hisham magani ga ciyon,

Hajar kuwa na gefe sai faman lallashin Muneeba takeyi ta dauko zanen innarta ta goyata tanajin wani irin son yarinyar , dama Haka Hajar take Allah yayita da shegen son yara Kamar mi kasancewar itace k'arama a gidan tana masifar son yara , shiyasa takejin kamar Allah ya kawo Mata kyautar muneeba ne ,

Kallonta Inna tayi tayi dariya cikin harshen fillanci tace tofa su oo ansamu abunda akeso anyi 'ya to ai sai ki samu waje ki zauna ko tunda tayi bacci ,dariya tayi wadda ta fito Mata da ainahin tsantsar kyau da Allah yayimata tace Kai Innata banfa gaji ba in na zauna tashi zatayi , "
"Ke kika jiyo " cewar Inna ,

Baffa yajima yanama Hisham magani Saida yaga ya farfad'o yasa aka dauko ruwan maganin aka bashi baisha da yawa ba ya janye yanason ya tambayi 'yar shi Amma yakasa magana a Haka wani nauyayyan bacci yayi awon gaba dashi dama maganin Yana saka bacci ,

Tashi Baffa yayi yaja su Habu suka koma wajan kiyo bayan yace da Inna ta kula da marar lafiyar,

Muneeba Bata jima tana baccin ba ta tashi saboda muguwar yunwar da takeji, Inna ce ta k'arbeta ta debo sabuwar madarar Shanu tafara Bata, aikuwa kamar jira take Nan take tafara Sha har tana k'warewa saboda ba k'aramun yunwa taji ba tunda suka bar gida ruwa ne kawai Hisham yake Bata , don tsabar tashin hankalin da suka tsinci kansu aciki yasa Sam baiyi tunanin dauko Mata wani abun da zataci ba , sai a hanya ne ma yasamu ruwan da yake Bata,

Bayan tagama Sha ne Inna ta debo ruwan zafi ta Mata wanka , Saida ta gasata sosai sannan ta dauko kayanta ta maida Mata , aikuwa nan take sai yarinyar tafara lumshe ido alamar bacci , Zane Inna ta dauko zata goyata ,ai da sauri Hajar ta k'araso Kamar zatayi kuka tace aa Innata nidai ki bani d'iyata Ni Zan goyata bangaji ba,
"Aa Hajar wannan shegen goyon naki bazataji dadinshi ba kinga alamu sun nuna a gajiye take kibari na goyata ta samu bacci Mai kyau daga Baya sai ki k'arbeta , "

"Aa nidai Inna kibani ita Zan goyata da kyau,
πŸ€¦πŸ»β€β™€οΈdafe Kai Inna tayi don tasan halin Hajar da shegiyar rigima indai akan yara ne yanzu ma tasan ba k'aramar rigima za'asha ba duk lokacin da wannan kadon yasamu lafiya yace zai tafi da 'yarshi,
Goya Mata ita tayi taje taci gaba da aikinta,
Ganin hakan yasa Hajar sulalewa tabar gidan cike da farinciki sai tafiya take tana shilla sandarta a sama tana 'yan wak'e-wak'enta, gidansu saratu ta nufa Kai tsaye,

Da sallama ta Shiga
gidan , innar saratu na tsakar gidan tana daka ta amsa Mata , gaisheta Hajar tayi sannan tace Inna Ina Sarah, ?
"Taje zata yomun itace Zan Dora girki ,Amma yanzu zata dawo,..........ko rufe bakinta batayiba sukaji sallamar Sarah ,tana ganin Hajar ta Yar da itacen ta nufeta tana cewa , "tun d'azu nake sauri nasamu itacen Nan na dawo inje gidanku ganin wannan yarinyar tayi maganar tana nuna Muneeba,
Washe baki Hajar tayi tace aikuwa Inna Bata ma San na fito ba da bazata barni na fito da itaba nikuma so nake muje wajan wasanmu da
ita yau mun huta da wulk'ancin da su wuro ke Mana ,

Haka suka fita cike da farinciki don Sarah ma ba bayaba don itama ita kadai ce a gidansu ba wa ba k'ani shiyasa itama takeda son yara sosai yanzu kuwa sai farinciki sukeyi sun samu yarinya Mai kyau Kuma Yar gayu ba irin yaran garinsu ba,

Wajen da Sarah take kiyo sukaje , wajene da mutane da yawa ke taruwa a wajan maza da Mata da shanunsu don yin kiyo kasancewar wajan yazama magudanar ruwa ga Ni'ima ciyayi da sauransu , Haka zasu zauna suyita fira da wasansu , inda da yawa masu ke zuwa da kannensu irin su wuro da Habeeba da yake wajan bashida nisa da inda suke zaune, Haka Sarah da Hajar zasuyi ta daukar kannen nasu Amma in Yan wulakancin suka motsa sai su hanasu shine yau suke murna suma sunada yarinya Kuma Mai kyau

Aikuwa suna zuwa k'awayensu sukayi masu caaa suna kallon yarinyar tareda yaba kyaun ta duk da su dinma ba baya ba wajan kyau na bugawa a jarida to Amma yanayin shigar Muneeba da yadda akayi Mata gyaran gashi da wasu kananan ribom shi ke rudarsu Hajar sai dadi takeji ana yaba 'yarta Kamar yadda take cewa ,


************************


Kamar a mafarki yafara tuno abunda ya faru dashi ,gefe Daya Kuma *Lauratu* yake gani cikin mawuyacin hali tana Kiran sunanshi , a firgice ya farka ya tashi zaune yafara dube dube, a hankali ya furta Muneeba!! Zaro ido yayi cikin tsananin tashin hankali da k'arfi yace Noooooooo Muneeeebaaaa !!!!! Aguje Inna ta k'araso inda yake cikin harshen fillanci take cewa ,
"Lafiya dai dannan,? Ina ne yake maka ciyo?

D'ago Dara daran idonshi yayi da suka rine da ja ya zuba Mata su,
Ba k'aramun razana Inna tayi da yanayinshi ba ga wani kallo da yake jifanta dashi Wanda bayako k'yaftawa ,tuni jikin Inna yafara rawa,
"Ina Muneeba "? Itace tambayar da ya jefa Mata ,

Inna ba wata hausar kirki takeji ba ta fahimci abunda yake cewa Amma tarasa ta yadda zatayi mashi bayani , cikin fillancin dai takara cewa yaronka Yana wajan Hajar ka jira yanzu zata dawo...........a tsawace yace "Ina 'yata take ? Wannan karon kam sai da Inna tayi baya Kamar zata fad'i saboda yadda yayi Mata tsawar ,ganin jijiyoyin kanshi sunfara tashi yasa Inna fita daga dakin a tsorace ,ganin hakan yasa ya Mike tsaye da kyar ga shi yakasa taka k'afar a Haka ya dafa kyauren bukkar ya fito bai ko kalli Inna ba yayi hanyar barin gidan ,

Da sauri Inna ta bishi ta na Yi mashi alama da hannu akan ya tsaya zataje ta kawo mashi Yar shi, doli ba yadda ya iya don yakasa tafiya da k'afar ya Zame a wajan ya zauna , Nan take abunda yafaru dashi yafara dawo mashi kamun kace mi gaba Daya jijiyoyin
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment