Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

๏ปฟ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
*WATA KISHIYA*
๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
*Littafina na ma'aurata ne*

SAADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿฝ(writer of Kyautar Allah)

Alhamdulillahi am back again๐Ÿ’ƒ๐Ÿป byn dogon lokaci dana kwashe ina hutu!
Bismillahirrahamanirrahim

Free page 1
*Garin kaduna, Anguwar dosa GRA*
Babban kayataccen fitinannan falone me tsananin girman gaske wanda ke dauke da manyan saitunan kujeru har saiti uku, sannan ga dining area, tsarin kyaun falon ya wuce tunani na i swear, kyaun falon yayi rigu-rugu da tunanin wadansu labarai dake brain dina tirela-tirela, Guys I mean kyau da tsarin falon yafi karfin lissafina,wallahi karamar kwakwalwata bazata daukaba, saboda ban taba ganin falo me tsananin kyau irin wannan ba, dagani ko ba a fadi ba zakasan an narkawa falon manya-manyan kudade na fitar hankali da rushewar lissafin duk wani me lissafi, falon yaji manyan kayatattun kayan more rayuwa wadanda ban taba ganin masu kama dasu ba ko a mafarki, jibga-jibgan manyan saitunan kujerune a falon har uku, kowanni saiti da yanayin kyaunsa da kuma yanayin launin kalarsa, saitin farko wanda zakaci karo dashi a farkon shigowarka farlon inka shigo ta kofar waje mint color ne, masu kirar launin design din shape din Heart, sunsha throws pillows irin na zamani kalar peach and milk color, se saiti na biyu su kuma kalar peach ne masu matukar daukar hankali na rasa ya zan misalta muku yadda design din wannan kujeru suke ammafa sunyi matukar azabar kyau irin kyaunnan me fidda jarababben azababben shu'umin special kyau shi nake nufi. suma sunsha throws pillows mint and milk color. Se saiti na uku su kuma milk ne masu tsananin daukar ido su launin royal-royal ne amma fa sunfi royal kyau da tsarin halitta, suma sunsha throws pillows mint and peach color , zan iya rantsewa tinda na fado duniya ban taba ganin falo me matseefar kyau ba kamar wannan, sannan ga dining area wanda ya tsaru iya tsaruwa yayi kyau iya kyau suma kalar mint ne sunsha flowers ta gefe da gefen kujerun dining din kalolin flowers din mint ne da peach da milk color, se kamshi kawai ke tashi tako ina a falon, ga wasu azababbun fitilu dasuka haska falon fayau, su knsu fitilun abin kallone, dan in bakai hankali ba se kyaunsu yayi rugu rugu da imanin me imani. tsakanin ko wani saiti zuwa ga dan uwansa da dan tazara Ainun, falon yaji manya manyan flowers tako ina, duk inda ka wurga idonka se kaga flowers launi launi. dukda yawan saitunan kujerun dake falon amma sam falon be cika ba a yanzu haka daza a kara masa kujeru saiti biyu ma ze dauka kuma ya bar sauran spaces, saboda girman ba karami bane ga fadi ga tsayi falon. ba kananun kudade na wasa aka narka a falon ba domin hatta fitilon kwai na falon Kudi ne, domin kuwa duk seda aka bisu aka digesu da adon ruwan danyan gold da madarar diamond. Ga wani irin azababben TV na bango daya mamaye bango daya na falon wanda ya shige cikin bangonma gabaki daya kmr a nan aka haliccesa, innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! Kasan falon yaji wani irin jahilin tiles me launin madara hadi da digo digon peach and mint color, ya subhanallahi! A tsakiyar ko wani saitin kujerun ansa masa carpet wanda ya dace da kalar launin kujerun, an mamaye falon da hadaddun labulayya na fitar hankali kalar mint color masu digo digon milk and peach, Ya Rasulillahi manzan Allah SAW!, guys daba dan karfin salatin Annabi SAW ba da tini na haukace da ganin wannan kyaun falonnan, thinking na shigayi Araduh Guys ashe akwai irin wadannan masu muggan kudin amma ake talauci a duniya, kwata-kwata daganin falonnan masu shi basu san kalar launin talauci ba, ina me tabbatarwa ma kila basu tabajin sunan talauci ba, Billahillazi na gaza controlling kaina wanga falo ze karni, aradun Allah ina iya mutuwar tsaye, tako ina inka kalli falon se hankalinka ya kwanta, dagani wad'anda suka hada falon masana ne na gaske, ga AC ta sama ta kasa ta jikin bango irin AC dinnan ne da ba a ganinsu sede kaji sanyi kawai na rasa ka tako ina, AC da yanayin Weather take amfani in ana sanyi ta bada dumi in ana zafi ta rikide ta bada sanyi.

Ammm My guys na dawo hayyacina kunsan de ko daga yanayin yadda na misalta fadin falonnan da kyaun falon ze tabbatar muku da wannan ma-mallakin gidan baki daya ba karamin mashahuran kudade ya mallaka ba a fadin duniya, dagani ko ba a gaya maka ba zaka san irin mutanen nan ne wadanda duniya kafitaninta tasan da zamansu. Masha Allahu tubarikallahu, ko ina So Perfect! Garin kalle kallena idanuwana suka sauka a kan wani ma'ajin photuna a manne da yamma ta kasan matattakalar falon wanda aka yishi da danyar azurfa , hotunan wata mata nagani a ciki ita da wani Mutum wanda a kalla ze kai 40yrs itama gaskiya zatakai 40yrs din ko tafi hknma, hutu da kwanciyar hankali ya ratsa su, a zahiri da badinin gaskiya shi din kyakyawa ne namijin irin kyaunnan na karshe domin kuwa yafi matar kyau nesa ba kusa ba, dukda tasha make-over tako ina sannan tasha manyan kaya na manyan kudade ga wani uwar uban dauri datasha na aci uwar sabada, dukda wannan kyale kyalin ko kafar mutumin bata kai ba a kyau shi din last ne a kyau gashi chocolate color ne irin kalar nan me haske da walwali kyaunsa baze taba bari a fahimci shekarunsa ba se kasha dan 35yrs ne, yaji hutu iya hutu uwa uba kuma kudi, ko makaho ya lalubasa a photon ma ze fahimci nera ta amsa sunanta nera a jikinsa, , yacika fam ya batse tako ina, ga kyau ga kudi, dukda a picture ne hakan be hanani ganoshidin dogo neshi ba,sbda ganin zara zaran yatsuntsa wato dogon namiji ne mijin manyan mata ๐Ÿ˜‰ (kunsan dogayen maza manyan kaine, kirarinsu a shimfidar Aurema daban take if you know you know,,Koda yake ni zansa ku fahimta a book dinnan..dogon namiji duniya ne๐Ÿ˜‚) daganin yadda sukayi photo da matar nan ze tabbatar maka dasu ma'aurata ne, sunyi kyau Amma shi ya haskata a jikin kaf hotunan dake jerin gurin wanda a 'kalla zasu kai hotuna goma sha biyu chass!, wani suna zaune wani suna tsaye suna murmushi shida matar danakeda tabbacin matarsace ita tanada hasken fata dagani hasken bleaching ne i swear, tanada dan gajeren hanci dagani ita kanta kaf dinta gajera ce wato yar gudil ce, tanada kiba sosai, tafi namijin kiba nesa ba kusa ba, gaba dayanta a dunkule take wuyanta ya shige ya kusa hadewa da kirjinta bazance bata da kyau ba tanada kyau dai-dai nata wanda Allah ya mallaka mata , amma fa dabadan kyaun hutu ba da akwai damuwa, domin hancinnan nata kamar drum yake. ๐Ÿ˜‚


A hankali take sakkowa daga matattakalar Upstairs din dake falon, sound din takalmin kafarta kawai ke tashi da zarar ta taka matattakalar, da karfi kai bakace a hnkli take sakkowa ba, itako a ganinta taku takeyi na kasaita, dass! Dass! dass! Ita a dole ga mace cikakkiya, Ta gama sakkowa daga matattakalar se kuma taja ta tsaya cak tana me karewa falon kallo a matukar yangance se famar yatsina fuska takeyi, A halin yanzu nima na samu damar kare mata kallo, sanye take da kayan bacci masu tsananin laushin tsiya kalar mint color dagani tanason mint color din domin color din yafi yawa a falon dayake mallakinta ne. itace matar dake jikin wannan pictuce din da wannan bawan Allah da nakeda tabbacin mijintane, from up to down na shiga kare mata kallon kwal uwar daka wato Ainifin kallon kare ganinka nashiga mata, gajera ce sosai, bawai gajarta ta wasa ba domin Kuwa inci biyu za a rage a tsayinta ta zama wada, dagani farinta bana Allah da Annabi SAW bane, se wani irin shining takeyi na hutu da Tasirin man bleaching, tabbas rabin kyaunta dukna hutune (hutu nasa mummuna yin kyau i swear) , tanada tsananin kibar sama, wato ta samanta tanada fadi ga wani irin doro a bayanta,shiba kusunbi ba, gatanande, wato ina nufin de ta sama tayi wani d'ag'eg'e da ita, ga wasu irin nonuwa ragaja-ragaja har ciki nonuwan sunyi wani irin Hargitsetse dasu, inka kalleta sosai sekasha ma ta haifa mijin a fili ashe hoto ne ya kara mata dan karan kyau, shima hoton saboda yasamu kwararren me dauka ne, domin a dubai sukayi hoton dssukaje honeymoon๐Ÿ˜‚.
Bura ubarnan, in muku ta katsinawa! Ta kasa duwawukannan nata a shafe suke dukda uwar kibar data tara a sama amma bata da shape din duwawu ko kadan, duwawukannan nata sunyi wani irin shafarere dasu, ba komi kamar an dasa bangon tiles, sumul! Qalau kakeji alaji. Kannan nata ba hula tasha uban kitson hannu biyu wanda da kyar aka samu aka kamashi, tsakiyar kannan yayi wani tall-tall dashi ba gashi ko kadan kai kace tanada Ciwon sugar ko Cancer, nan ko, ko daya bata dashi hasalima bata cika ciwo ba se tayi shekara daya batai ko ciwon kai ba, idanuwannan nata yan fitsil fitsil kmr na Chinese gasu sunyi wani red red kamar idanuwan harijai (mabukata bura) ba gashi a saman idanuwan nata se dai dai, hancinnan nata yayi wani irin wargajeje dashi, kofofin hancin duk sun bude sunyi wagege dasu, girar nan tata ba gashi se daya biyu uku zuwa hudu de, Kafitaninta bata da zubi kmr ba mace ba, bata da wani qualities sede bansan ko ta ciki zam-zam take ba. Wani irin dogon tsuki taja, ga bakinnan nata wani irin dogo uwa na jaba, Wai! ashe a picture ne tayi kyau har bakin nata ya kimtsu shima dantasha make-over ne shiyasa tayi dasss da ita, wani bala'in ma seka jima kana kallonta wallahi se gaban mumini ya fadi inya jima yana kallonta sbda halittar tata tayi wargajeje dayawa, sannan fuskarnan tata ba Annuri ko kadan. Cikin isa da kasaitarta datake ganin ba wata mace a duniya bayan ita ta fara takunnan nata dippp! dipppp!! har tiles din gidan amsawa yakeyi kmr wata giwa amma ita a haka gani takeyi kmr taku takeyi na kece raini, ita a dole ga babbar mace wadda ta isa da d'ana miji. Direct ta nufa kan kujerar 2ctr peach color din, ta zauna ta daura kafa daya kn daya, agogon bangon dake manne a falon ta kalla dai dai ya buga dil! 2:pm, wani tsukin ta kara ja, tashinta a bacci kenan yanzu yunwace ta tasheta dabadan haka ba sam da bazata tashi ba seta kai 6:pm tana bacci, hutu tako ina. Gajeren numfashi taja tana me bending a kn lallausar kujerar ta kalli dama da yamma na gidan ta juya ta kalli kudu da Arewar gidan, ta sauke idanuwanta a kn hotonta da hero dinta se kuma ta saki wani irin kayataccen murmushi, fuskarnan tata ta kuma hadewa daman cike fuskar take da uban namomin kumatu, ga wani rugumemen tayani muni ta saman kumatunan nata, in takaice muku de namomin fuskarta har motsi sukeyi, suna rawar ragadada. Ta kara murmusawa a karo na biyu, a fari data sakko tayi tsuki hadi da hade rai kawai taga gyaran gidan ne be mata ba domin ita ba a iya mata, kaf ma'aikatanta wahalar dasu takeyi domin sam dai-dai da kwayar zarra babu digon imani a zuciyarta, duk irin gyaran daza awa gidan in har ta sakko se tasa an kuma gyarawa tace be mataba a kuma gyarawa ta sake cewa be mata ba, alhalin gidan tall yake sam ma gidan be datti saboda bata da d'a ko daya bata kuma taba koda bari ba ita sam mutum ce da bata haihuwa, dukda iya kwararriya ce a neman malamai na tsubbu matsafa dade sauransu, tasamu komi nata na duniya abu daya ta rasa har gobe shine haihuwa. Haihuwa ta rasa samu a rayuwarta duk uban yawan bin malamanta bata haihu ba, duk inda taje kuma se an gaya mata bazata taba haihuwa ba harta komawa ubangijinta, itama tasani Kawai tana wahalar da kanta ne, tana kashe kudi a banza kodan saboda kudin ba ita ta nemaba batasan zafinsu ba, shiyasa take batar dasu yadda taga dama. kusan shekaru goma kenan take tare da Aurenta da Alhaji Abdoljalal Abdullahi Saraki, wanda Akewa tambari Da AASaraki, shahararrene a fannin dukiya da mulki domin kusan mukamai sha biyu ya rike a Nigeria, ya rike mukamin minister har de yayi sama a halin yanzu mukamin shugaban kasa yakeda burin nema a kasar, wannan nasara ce ta ubangiji dukda karancin shekarunsa hk Allah ya dagashi sama fin tunanin me tunani tinda ya taso shidin me nasara ne, AlhajiAASaraki mutumne me kudade na fitar hankali, domin kuwa in za a Shiga gasar masu kudaden duniya ze iya zuwa na ashirin kona shatara, Alhaji AAsaraki karaminsu babbansu meja musu usuma haifaffen dan garin Yola ne, mahaifinsa shine sarkin yola a ynzu hk ya gaji sarautane a gun mahaifinsa, Abdoljalal shi kadaine mahaifinsa Alhaji Abdullahi ya Haifa dashi da matarsa hajiya Ummusalma Alkqasim ita kuma yar sarkin misra ce yaje karatu a can suka hadu sukayi Aure, daga kanta be sake Aure ba har zuwa rana me kamar ta yau, dukda d'a daya ta haifa masa tall hkn be sashi jin sha'awar kara aure ba sbda ya riga yayi zurfi a lamarinta,. Abdoljalal ya taso cikin kulawa yayi karatunsa daga secondary zuwa degree dinsa ta biyu a England yayi karatu a kn kasuwanci da harkokin siyasa, sosai Allah ya daukakasa, shi daman tinda ya taso be sha'awar sarauta, dan hk ya bazama ya nemi nasa na kansa kuma yasamu ubangiji ya bashi duk wani jin dadih nasa na duniya wanda ya nema da knsa ta halalinsa. da kasuwanci ya fara zuwa gari gari, har ya kaiga yana fita kasashe kasashe . a zuwa gari garin dayake yine ya hadu da Saude a kudu A Edo state a nan suka hadu yaje wani restaurant cin abinci ita kuma Aiki takeyi a Restaurant din , asalinta ita ba musulma bace, mahaifinta asalin igala ne, duk iyayenta ba musulmai bane, Sunanta Mary mahaifinta jone dan kogi ne yazo edo aikin ashaba suka hadu da mahaifiyar mary itama ba musulma bace Godiya ita yar asalin edo state dince, sukayi Aure da jone shine suka haifo mary ita daya tall Allah ya basu. tin tana 6yrs mahaifinta ya rasu, gashi be bar musu komi ba, dan hk tin lokacin suka bazama bakar wahalar rayuwa, itada uwarta, mary ta tashi da bala'in kwad'ayi da matseefar son duniya, dan haka tin tana 10yrs maza suka fara lalubar mata nonuwa daman gata da uban ruguza ruguzan nonuwa duk sun firfito, a lokacin tana tallar maganin shawara dana baseer da farfesun ganda, tin a lokacin maza kesata a shago su luguiguitar mata nonuwa su sha iyasha su koshi har ma suyi wasa da gabansu a gabanta, kana su dan bata wasu kudade da basu taka kara sun karya ba, a haka haka har ta lalace tasan dadin d'ana miji maza suka ciccinye mata gindi tin kafin takai 20yrs tini gabanta ya gama budewa da burar maza iri iri wad'anda suka shigeta. A ranar data fara ganin *AASARAKI* batayi bacci ba dukda taga ba ajinta bane Amma ta kulla Aniyar seta mallakeshi kota halin yayane a lokacin tana 30yrs ko ince tafi ma haka shima gogan naku yana 30yrs din cif. Kasancewar AASARAKI yazo ne da niyar yayi 2month a garin sbda yanaso ya kammala wasu kayayyaki nasa daza a fitar masa dasu ghana a trelolinsa, toh kullum bashi da gun zuwa cin abinci se wannan Restaurgant din da mary take saboda sunada farfesun kifi bushashshe kuma kifinsu me kyaune ga dadih (duk duniya Abdoljalal nason Farfesun Kifi bushashshe, duk wani abu na ruwa de yanaso) kasancewar restaurant din babbane irin restaurant dinnan ne da duk wanda kagani a cikinsa tabbas yaci ya tada kaine restaurant dinde na masu kudine. Tinda AASARAKI ke zuwa restaurant din sau daya tak ya taba kallon mary saboda shi a lokacin mata ma masu kyau basa gabansa balle ita da bata da fasali danshi a tsarinsa beson gajerar mace kwata-kwata saboda Abokinsa Alhaji mus'ab ya gaya masa mata gajeru basu da juriyar jima'i shi mus'ab dr ne sun hadu dashine a England a gurin karatu a nan suka hadu da Mus'ab sosai jininsu ya hadu tin a secondary suka hadu suka kulla abota saboda tasu tazo daya dukkaninsu masu kamun kaine, sosai abotarsu ta kullu cikin aminci se Akaci sa'a garinsu daya wato duk yan jahar Yola ne, toshi Mus'ab likitanci ya karanta, yanada asibitinsa babba A garin kaduna mus'ab dogoneshi shima Amma fari neshi sol, sede dukda farinsa be kai A.A,SARAKI kyauba danshi sak kmr bakin balarabe yake mahaifiyarsa ya biyo ga kwantacciyar suma a tsayine kawai ya biyo mahaifinsa shi dogone sosai ko kafad'arsa mus'ab be iso ba, tin suna scul Allah yayima AASRAKI farin jini amma sedeshi ba ruwansa da mata sam, ko sakin musu fuska beyi, akwaishi da tsare gida. Doguwar mace siririya ce kadai inya gani seya kalleta ko a sace ne,komin muninta kuwa, a rayuwarsa yana kaunar doguwar mace SIRIRIYA shi mace inde doguwa ce siririya me d'an dogon wuya to duniya ta gama biyansa alaji, Musammanma da dr Mus'ab ya bashi bayanin yadda doguwar mace takeda manya-manyan values, damanshi ma'abocin Bukatuwar macece,kawai dandeshi yanada juriya ne da rike kai, sam bekaunar raini again ga miskilanci shiyasa ake kiransa da saraki tin yNa karami mahaifiyarsa ke kiransa hakan saboda izzarsa da mulkinsa da kuma uwa uba miskilanci ,.
A hankali mary ta dinga shiga jikin AAsaraki Ta hanyar nuna masa zata shiga addinin musulunci kwad'ayin haka yasa AAsaraki kulata saboda yana kwad'ayin abinda ze samu na lada inta musulunta, da shige da fice mary ta samu ta sace masa zuciya tasashi dole ya Aureta bayan ta musulunta a zahiri tabbas kowa na Abdoljalal basa son Aurensa da Mary wadda ta Musulunta taci sunan Saudat, da kyar me martaba ya bari Abdoljalal ya Aureta Mus'ab kam tinda ya ganta bata kwanta masa ba da kyar yaje daurin Auren saboda sunsha karon batta shida Abdoljalal a kn Saudat ya nusar dashi abubuwa dayawa daya gani a tattare da ita wanda shi Abdoljalal be ganiba amma ya gaza ganewa sbda yayi nisan dabejin kira. Da akayi Aure Amarya ta tare a garin kaduna saboda wasu harkokin Abdoljalal din dake a nan, sam Abdoljalal baya wani samun kulawa a gunta kirikiri yana ganin abubuwa dayawa amma be iya magana, bayan Auransu da 2months Saudat ta raba Abdoljalal da kowa nasa hadda iyayansa se suyi 1yrs basu sashi a ido ba, tin abin na damunsu har suka fawwalawa Allah suketa binsa da Addu'arh, Saudart ta riga ta gama da Abdoljalal da karfin sihiri kowa ya kalleta ya kallesa yasan ba saar auranta baneshi domin kuwa saarshine ko ince ma ta dan girmesa da kadan, sede dan sihiri da kaddararsa kawai yasa ya Aureta. Saudat ita kadai ke fantamawa da kudaden Abdoljalal duk abinda ta samu ta kaiwa uwarta ta gina mata gida dankarere ta mallakawa uwarta kudade masu dama, batason kowa ya kusanci Abdoljalal , inba Mus'ab ba daya zame mata ciwon ido, iya bala'i da karfin tsafinta ta gaza rabashi da mus'ab ko taci nasara se sun dawo sun dinke, Saboda suna daf da junansu kullum se Mus'ab yazo office din Abdoljalal din in har yana kaduna, wasu lokutan yana yawan zuwa Abuja se yayi 2month ma a abujar shi Abdol din, yana can yana hidimominsa ita kuma gimbiyarsa tana KD tana kulle kullenta sannan tanada manyan Restaurants guda hudu, da manyan shagunan kayayyakin sawa na mata duk mallakintane duk Abdoljalal ya bata kudaden data budesu. Kusan 5yrs suna tare Amma Saudat bata taba ko bari ba ko batan wata, kuma ta hana Abdoljalal yayi magana dukda abin na damunsa sam be iya katafus a kanta, to ze iya kirga ma ci nawa ya mata a shekarun dan basamu yake yana ciba, kwata-kwata bayajin dadin zama da ita a zuciyarsa yasan bayasanta amma a zahiri yanasanta ya zama wani iri duk beda nutsuwa a jikinsa gashi shi mutum ne me matukar bukatuwa da kusantar mace Amma sam baya samu yacita yadda yakeso, ko making love zasuyi se tabashi time wani lokaci 10mnt take bashi wani lokacin 5mnt, shi kuma irin mazannan ne masu nisan zango ze iya 1h ma be kawo ba ita kuma sam bataso ko 10mnt dinma setaga dama take cewa yayi, sbda jinnun dake mata Aiki kullum cikin amfani suke da ita, dan haka se malaminta ya bata izinin mijinta yacita kana yake samun dama ya dan zira ya cire ba tare daya gusarwa da knsa sha'awa ba, tinda ta Auri Abdoljalal bata period shiyasa bazata taba haihuwa ba, da jinin jikinta Aljanu ke Amfani ana mata tsafi dashi a kan Abdoljalal ita sam rashin haihuwar baya wani damunta abinda take nema kaf babu wanda bata samu ba a rayuwarta ta duniya, ba kasar da basujeba ita da Abdoljalal duk

2 Comments On WATA KISHIYA
avatar
khadija-4-1-9

12 months ago

Reply

Please I want next page 13

avatar
daiy

12 months ago

Reply

Replying to khadija-4-1-9

This is a paid novel you have to contact the author to buy complete from her

Please Login or Register in order to submit comment