Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


π“DOCTOR DEJEERTπ’

FASAHA ONLINE WRITER'S
F O Wβπ»

*XAYYNEBπ’¤π’¤*

IN THE NAME OF ALLAH THE BENEPECIANT THE MERCIFUL
WHO IS THE MESSENGER OF ALLAH ?
HE IS THE PROPHET Muhammad SAW

Tabbas hakan take 'yan uwa musulmai.

d'an aiken ubangiji Allah shine Annabinmu Muhammad saw,π‘†π» Allah qarawa annabi daraja
Ameeeenβπ».

Sananniyar qunqiyar nan tamu ta *fasaha online writer's f o w*
da tasaba
Kawo muku dadadan labarai masu *nishadantarwa*,
*Ilimintarwa*,
*fadakarwa*,
*Soyayya*,
Yau ma na dawo garekuπ•Ί
masoyan xayynebπ’¤π’¤π¤Έβ€β™€
da dadda d'an labari.
Masoyana kuna raina kamar nima yanda nike a rankuπ‰
Allah bar so da qauna, da zumunci a tare da ni da ku gaba daya π¤π¤.
Ana mugun tare fa, irin q'waran gaske d'in nan faπ.

Yauma ga tsarabar dana dawo muku da ita ta sabon novel na wato
*doctor dejeert*

*Allah sa yanda na Fara muku shi lpia na gama sa lpia*π‘

BISMILLAHIRRAHMANIRAHEEM.

*dedicated to zarah b lau*.

P1⃣
π“π“π“π“π“π“
*Q*atuwar estate ce
(Unguwa).
wacce ta tara dangi da 'yan uwa a cikin ta,
zaman lpia a koda yaushe babu fad'a bare haniya a cikin wannan kyakkyawan ahalin,
Alhj Abdul samad
(Kakus) shine dattijo na gari fulanin usuli, ma'ikacin gobnatine mai babban matsayi ,
danginsa ma ma'aikatan government ne irin qusoshinnan wanda suka jiqu da nera.
Riqaqqun 'yan boko ne family n.
Tun bayan rasuwar iyayen alhj Abdul samad dayake shine babba a dangin ya gina wannan qatuwar unguwa da qayatattun gidaje na bugawa a mujalla ya gayyato danginsa suka zauna a tare sbd son zumunci dake garai .
babu abinda babu a cikin estate din kama daga islamiyya, boko, place ball
( wajen qwallo)
Irin wajajen exercise (wajen motsa jiki)
Irinsu oasis da qaton swimming pool and library
(dakin karatu,)
Alhj Abdul samad (kakus) ba qaramin dadi yakeji ba, duk in ya waiga yaga danginsa kewaye dashi ta ko Ina.
matan sa 4 ,
ta farkon sunanta hjy zulfa'u, sai ta 2n itace hajy zulaihat, sai ta 3n hjy baraka, ta 4n itace hjy xainab.
Sai-dai Allah bai basa haihuwa ba, gashi har girma ya soma cimmasa,
kullum cikin roqon Allah yake akan ya azurta sa da zuri'a d'ayyaba,
da yake ubangijin mu Allah sami'uddua'une ,
sai gashi haihuwa ta bud'e wa matan sa .
hjy zulfa'u Nada maza 3,
Sulaiman da Mahmoud da musa,
Sai hjy zulaihat Nada Abdul qadir ishaq, saima ,
Sai hajy baraka nada saddiqa da kuma saliha .
sai hjy xainab Nada nmj 1 Abdul Hakim.
to daga nan kuma sai Allah ya dauke musu haihuwar.
Haka suka taso har ya zuwa girman su .
Anan cikin dangi suka xabi mataye suma matan suka zabi mazaje akai bikin tare, anan cikin estate suka zauna suma , riqe da aikinsu na government mai tsoka .
haka suke rayuwar su cikin farin ciki.
Zuwa lokacin alhj Abdul samad tsufa ya cimmasa yayi ritaya ,
yanzu 'ya'yansa suke kula estate d'in,
Kullum zaka samesa a qaton falon sa,
saye da medical glass mai q'ara q'arfin ido,
yana lazumi ko karanta Qur'an KO daily trust, ko kallon tashar larabawa ta wa'azizzikan sunnah,
d'an kyakkyawn farin gemun sa ba qaramin kyau yaiwa tsohon nan ba, wannan kenan.

babban d'an hjy zulfa'u wato sulaiman sunan matarsa sailuba, d'ansa na farko shine hesham,
Sai Mahmoud na 2 sunan matarsa husna dansu 1 sunan sa akram,
Sai musa na 3 sunan matarsa lubabatu 'yarsu daya sunan ta basma ,
Sai babban d'an hjy zulai wato Abdul qadir sunan matarsa haseena da yarsa miemie , sai na 2n ishaq nada maza 2 , Salem da nura, sai 3n macen wato saima Nada mace 1 jawaher ,
Sai babbar diyar hjy baraka wato saddiqa tana da nmj d'aya aslam , sai ta 2n saliha itama 'yarta 1 sunan ta deejert, sai dan hjy xainab wato Abdul Hakim babban dan sa shine saifullahee
Suna kiran sa da saif.
duka samarin gidan da 'yan matan gidan kullum suna liqe da kakansu alhj Abdul samad wanda yanzu jikokinsa sun canza masa suna da *kakus* suke kiransa , ....
A matan deejert babba Wanda a satinnan ta amshi result Nata na shedar zama cikakkiyar doctor, burinta knn a rayuwa kasantuwarta likita.
Sai mai bi mata basma sai miemie sai jawaher, dayake Kansu d'aya baa gane babba a cikin su, suna matuqar qaunar junansu ,
a cikin samarin gidan saif ne babba sannan sai akram sai hesham sai salim sai nura sai aslam ,

***
cikin takun hankali da nutsuwa dejeert ta shigo cikin gidan, Kai tsaye falon kakus ta nufa , sanye take da riga irin 'yar q'asar Morocco d'in nan ta yane kanta da siririn mayafi , kyakkyawa ce ta bugawa a mujjala yarinyar ,
Tamfar shuwa Arab,
duk da kingin 'yan matan gidan suma akwai kyau,.
amman Nata na daban ne ,
Sam magana bata damu deejart ba,
sai ta zama dole take yinta ,
shiyasa samarin gidan ke kiranta da miskila,
a duk samarin gidan bamai nuna wa 'yan mata gidan mugun ta Kala 2 sama da yaya saif ,
dan shine dodonsu ,
wani masifar kwarjini kyansa ke Mata a ido , hatta su basma su ma shakkunsa suke, duk rashin kunyar su wa sauran samarin gidan kuwa.
Shi daban yake dasu, kullum fiskarsa a had'e d'aure zaka ganta, ba wasa Sam , amman hakan bai tauye sihirtaccen baiwar kyan Saba, handsome ne na fad'a a kwatance , har cewa suke dan yaga yana da kyau ne shiyasa yake yin yanda yaso?"
Kuma kakus bayya son ace ga laifinsa ,
har tsoro suke kada tsautsayin wani case ya hadasu dashi ,
dan jawaher ma descipline master take ce masa.

Haka rayuwar deejert take silently
sabanin kingin 'yan matan gidan wato jawaher , basmah miemie,
in suna waje sai ansan suna nan.
***
"Wash kakus wlh nagaji , cewar deejert data kwantar da kanta a kafadar kakus tana shagwaba mai marairaicewa,
Shafo kanta yayi yace,
" shalelena sannu, ai aikita likita sai an daure daman"
Wad'an nan fitunannun 'yan uwannaki basu dawo ba su kuma?"
turo d'an mitsitsin bakinta tayi jawur lips din dasu ,
zatayi magana knn ta hango su basma sun biyo jawaher da gudu sun iso falon suna rige rigen isa gun kakus,
Kai tsaye jawaher ta ruqunqumesa tana fad'in "hey kakus munyi missing naka duk yau school ta boyemu,
hot lecture akai mana yau from 1 to 4 shiyasa mukayi delay na dawowa ,"
ta qarasa mgnr tana jawo furfurar gemunsa tana dariya,
casbin hannun sa ya shaud'a mata , wata uwar tsuwa jawaher tayi ,
da sauri ta saki gemun ta miqe tsaye tana rarraba ido tare da Mirza wajen da casbin ya sauka,
habawa tuni basma da miemie suka hau qyalqyala mata dariya harda dafe ciki ,
da gudu jawaher taje ta rungume deejert tana fadin
"sis deejert kin gansu ko sunamin dariyaπ•?"
murmushi tayi tace
"Sorry sis jawaher,
tana dan bubbuga bayanta , ta jiyo Kansu basma ta watsa musu harara da dan siririn tsoki , tace " kunfaye shirme pa ladies d'in nan π"
basma tace "anyi din ay maganin abin mu gani in kin isa,
yarinyar nan kifita hanyata fa koda ke nike ne ma tukunπ‘‰π»?,"
" hhhhh Ku ware kawai ladies a fidda raini cewar miemie ,
Deejert ta miqe tsaye taja tsoki taqi sake cewa komi ta kwashe books d'inta ta nufi labirary.
Da kallon harara miemie tabi deejert dashi tace "Mtss banza miskila kawai da ita "π
Tuni jawaheer ta hasalo tace karki qara cemata banza wlh kona dakaki a wajennan, tuni wajen ya kaure da hayaniya ,
ita kuwa wadda akeyi dominta tuni tai ficewarta tana fadin ku kuka sani dai , badani zakuyi wannan hayagagar ba ,
Kakus yace " kudai kamar zakaru dakun hadu sai fad'a?."
Nan anjima kad'an kuma a tare za'a ganku kuna fira lpia,
Wai Yaushe zakusan kun girma ne...?"
Cikin kakkausar muryar da suka San mamallakinta sukaji yace "Kakus qyaleni dasu , jikinsu Zan tsumamasu yanzun nan wlh kuwa , dan haka kowacenku ta iso nan da jan gwiwa and hands up,π΅".

A zabure suka juya suna kallon qofar falon ,
" wayyo yaya saif plsss Kai haquri ",
tuni ya Fara zare belt din jeans d'insa
Yace
" tun dazun kun cikamun kunne da shouting Ina aiki a side na , Ammn hayaniyar ku ta hanamun nutsuwa? wlh sai jikinku ya gaya muku yau , tuni ya nade belt din a hannun sa, yace kuma duk wacce ta kuma yi man magiya sai nazo nan nayi wasan ball da ita na fasa mata baki yayi jini sannan.
Wajen zaman kakus suka juya a tausaye,
wayam ba kakus ba alamar sa ,
yau sudai sun shiga 3,
a haka suka dinga tafowa gunsa da Jan gwiwowi hannuwan su a saman Kai, π™†π»π™†π»π™†π»
suna hango Nisan wajen da ke tsakanin su dashi habawa tuni suka soma zubar qwallanπ­π­π­ hango wahala, yau sun shiga hannun mugu yaya saif...


By
Xayynebπ’¤π’¤

*Happy juma'atul Kareem* π™‹
*Allah datar damu alkhairan cikin ta ameeeen rabbi*
π“π’π’π“π²½π²½π²Ότ„°Ότ„°Ότ„°Ότ„°Ότ„°Ότ„°Ότ„°Ότ„°Ότ„°Ότ„°½π²½π²½π²½π²½π²½π²½π²½π²½
π“π“π“π“π“π“

*doctor deejart*

*fasaha online writers* βπ»

story and Writing by

Xayynebπ’¤π’¤

*dedicated to zarah b lau*.

π…Ώ2⃣π”µ
π“π“π“π“π“π“
Da rarrafe da Jan gwiwa suka isa wajensa , wajen qatuwar harabar gidan ya fiddo su yace su dinga Tsallen kwado da Marin kumatunsu kuma duk shegiyar da batayi sauri ba saiyaci ubanta ,ba arxiqi suka dinga yi ba qauqautawa dan sun San hali , tuni xufa ta game masu jiki sai q'wallan wahala suke matsewa .
kujera ya jawo ya zauna,
ya d'ora q'afa d'aya kan d'aya yana Lila belt din hannun sa,
Kunnen sa daya maqale da bluetooth yana amsa waya ,
akram da Salem ne suka qaraso wajen suka jawo kujeru suka zauna ,
xare Bluetooth d'in akram yayi yace
"saif halan laifi sukai ma ,?"
Tsoki saif yaja ,
yaq'i tankawa kuma, sai ma murza belt d'in hannun sa da yake yi yana hura iskan bakinsa.

Saleem yace
"ay da gani ma akram laifi sukayi masa ,
Kuka suka fashe dashi basma tace
" plsss yaya saif,
dan Allah su yaya akram kubawa yaya saif haquri ,
wlh bamu san yana nan ba shiyasa mukaita hayaniyar!".

maganar kakus sukaji ta bayansu yace
"saifullahee qyalesu haka nan ,
ai sa kiyaye gaba kuma ,
dan haka yanzun ay musu afuwan ".

cikin takaici saif ya watsa musu harara yace
" kunci darajar kakus dasai kun d'an d'ana kudarku yau Allah ,
yanda kuka batan rai d'in nan ,
Ku tashi nace 'yan iska kawai ko nazo nan nayi ball daku kunzo kun tsareni da idanuwa kamar mayu ,π΅".

da gudu suka kwasa sukayi waje ,
dariya su Saleem suka kwashe da ita suka tafa ,
kakus kuwa murmushi yayi ya wuce ciki abinsa .

Sam saif q'in yin dariyar yayi,
ya q'ara tamqe girar sama data qasa yace
"Ku kuma daga gidan mahaukata kuka fito koko?" , akram yace
" hhhh ,
wlh saif nasan cinka qwallon da deejart tayi jiya a wajen wasa shiyasa ka sauke wasu jawaher wannan kwandon masifar ka yau mlm",
Saleem yace
"Is a correct my brother wlh, hakan take akram π‘π»".

Sai da saif ya maida belt d'in sa Sannan ya d'ago ya dube su, ya d'ora hannun sa a saitin xuciyar sa yace
"wlh akram a nan naji zafin lokacin da shegiyar yarinyar nan taban zero a wasan nan,
Naso ace harda ita sukai mun laifin nan wlh dasai tagane kuranta".
Saleem yace
"never wlh saif, deejart miskilar babyn nan har taya zatai maka laifi bare kasamu damar hukunta ta ?"
Nooo wlh sai dai kaci zalinta kamar yanda ka saba".

tsoki saif yaja yace
"Alright Nothing zamu had'u ne a next play,
Nina fad'a muku sai nayi wng d'inta soon,,,".
(Al'adar matasan gidan ne buga ball duk weekend ).

da gudu suka shige library suka zube a gaban deejart suna mayar da numfashi, zaro beautiful eyes nata tayi tace
" miyafaru ne ku kuma?
Wlh kun tsoratani sisters".
Basma tayi qarfin hali ta jawo numfashin wahala ta Fara magana cikin shessheqa
"Wlh deejart yaya saif ba qaramin azzalumi neba mugu wlh ,
Allah ya taimakeki baki wajen da wlh sai kin sha azabar da muka yanzu ,,,! nan basma ta kwashe komi ta fad'a wa deejart ,..

deejart dariya take qyalqyata musu cikin sanyin ta,
tana fad'in
"Kai wlh I am pleasure such ".
caaaahh suka yo mata da masifa,
da sauri ta to she bakin ta da kunnen ta.
harara jawaher ta watsa Mata ta Fara masifa tana cije lips
da dafe q'ugu na azaba tace
" ke deejart KO?"
Yanzu fa sbd tare miki fad'a ne shiyasa discepline master canπ ya horamu ,
amman shine zakina mana dariya KO ?"!
fari deejart tayi tare da wurga musu harara tace
"sbd ni nace kuyi argument har yazo yai punishment naku bare kuzo Ku sauke fushinku a kaina kenan ?"
Cikin sanyi take furta maganar ta,
Haka halittarta take,
Cikin sanyin murya take yin kowane motion Nata,

" bala'i inji miemie, kuna jintafa sisters abinda take fad'a ?"
Wlh kutaso murage zafi wajen ta ".
aikuwa zumbur suka miqe sukayi kanta ,
da sauri deejart ta jefar da book din hannun ta tayi bakin qofa da d'an gudunta tanayi tana waiwayen su.
da gudu suma suka rufo mata baya suna rige 2n iskota.
Wata tirjiya sukayi ganin yaya saif ya dunfaro library d'in,
haba wa da gudu suka juya suka fice ta qofar baya suka koma shashin kakus ,
suna sheq'awa deejart dariya dan sun san ta shiga hannun discipline master itama yanzun,
inda tuni ya buge musu wroning kan guje guje amman basu daina ba.

garin waiwayen su da takeyi sam bata Lura ma da tafowar saif ba,
garamm ta jita a q'irjinsa ta fad'a tayi male-male,
a zabure ta dube sa,
carab suka had'a idanuwa tare a lokaci d'aya ,
wani irin fad'uwar gaba taji a lakacin,
ganin yanayin fiskarsa da tayi ba sasssuci,
tana q'oqarin raba jikinta da nasa ne,
da sauri taji ya in gizata baya tare da kifeta da lafiyayyen mari a kumatu 1,
ya fixgota ya had'e ta da hango yasa yatsunsa ya matse Mata lips saka makon wata uwar q'ara da tazo tayi ba shiri sbd zafin Marin daya ratsa Mata kwanya a bazace.

q'ara matseta yayi cikin mugun ta , idanunsa sunabin baby face round Nata da kallo,
wani dogon tsoki yaja tare da jawo ta fili yace "honored to meet you,
(naji dadin ganinki),
dan haka zo muje ki karbi naki kason".
tuni ya jawo hannun ta yayi bangaren sa da ita ,
zuciyar ta kuwa sai tsinkewa take yi ...!


Xayynebπ’¤π’¤
π“π“π“π’π’π’
π“π“π“π“π“π“

π’‰
*doctor deejart*

Story and writing
By
Xayynebπ’¤π’¤

*fasaha online writer's f o w*

*Nakine littafin nan gaba d'aya , danke nayisa d'iyata* *khadija (deejart)*
*'Yar kimanin* 9 *month , Allah" albarkaci rayuwar ki ameen*,π“

*Dedicated to all khadejat*π“

π…Ώ3⃣π”µ
π“π“π“π“π“
nan bakin shiga falonsa ya tsayar da ita cikin tsananin zafin rana yace ta tsaya nan yana zuwa ,
ciki yayi shigewarsa ya q'ara esin d'akin ya kwanta a qatuwar 3 seater dake mamaye a falon nasa , ya fiddo phone d'insa ya shiga using da ita hankalin sa kwance alhalin kuma yana sane da ita ,

a can waje kuwa deejart tuni rana ta fara cizon jikinta , duba da yanayin rigarta mai ledace sam bata raina daukar abu mara zafi koya yake,
tun tana jin tsoron ta zuq'unna ya fito ya ganta har takaita ta ga kasa jurewa_, qafafunta suka zame ta q'asa,
tuni masassara ta soma shigar duk wani na lungu dake jikinta ,
"Wayyo Allah na "!
ta furta lokacin da taji wata tsananin zafin rana a q'asan tayis d'in wajen ,
a zabure ta miqe tsaye tana Sosa hips d'inta ,
Ta soma magana a hankali
" wlh yaya saif saina fadawa kakus,
ai bakai kad'ai keda power a gunsa ba Ina tunanin ma na fika , mugun mutum ba abinda ya aje sai zafin mugun ta kawai "π
tana cikin guna gunin tane taji motsin fitowarsa ,
da sauri ta miqe tsaye tana rarraba idanu , gani tayi ya watso mata singlet da hankicef ya iso gabanta ya tsareta da mayatattun kaifafan idanunsa masu kashe mata gwiwoyi ba tare da tasan dalilin hakan ba a gareta ,
Jitayi yace
" ki wanke mun wad'ann nan now,.
Ya nuna Mata tankin ruwa yace kije ki wankesu a can ki kuma tsaya a wajen su bushe ,
In sun bushe ki shigo ciki na ida fad'a miki shauran aikin, ya matso gab da ita sosai yasa hannu ya d'ago baby face d'inta yace "saura kimin wankin q'azanta a kaya kiga yanda Zan miki q'asa q'asa Allah kuwa yarinyar nan ,
ya saketa
cikin tafiyar taq'ama yayi shigewarsa falo,
da kallon harara ta bisa dole ta xuq'unna ta kwashe kayan singlet ne farare tas guda 5 sai hankicif 3 ,
ba alamun anma sanya su bare a Kai ga batun wanki kuma,
"Wahalalle "
ta furta a hankali tana yamutsa face d'inta tare da turo d'an bakinta .
Clean ta zuba a farin roba ta zauna ta fara wankewa tuni qamshin turarensa na kayan ya cika wajen ,
d'an siririn tsoki taja can q'asan maqoshi ta furta "mayen qamshi kawai dashi ",
a haka _tana yin wankin tana duba a gogon hannunta dan karda memmen ta taga tajima bata koma cikin gida ba, tasan fad'a zata sha ne ,
a haka tana zufa tana gumi har tasamu ta ida wankin ta shanyasu a white ware tall ,
duk ta jiqe rigar jikinta ,.
A matsayinta na doctor kuma tasan illar matsalar sanyi a jikin 'ya mace, dan haka tayi tunanin cireta tasha iska sannan kayan nasa sun bushe saita mayar da rigar jikinta tym din tasan itama natan ta bushe,
inda ana sun hot sosai a wether d'in,
bayan ta sanya rigar jikinta ya rage daga ita sai best da wando iya q'aurinta
( lagis)
ta d'auraye q'afafunta da hannayen ta ta koma cikin inwa wajen wasu furanni inda grass carpet ke malale a wajen tayi kwanciyar ta tana hutawa a ranta take fad'in dole Tasha body rst inta koma gida kuwa ,
Lumshe idanuwanta tayi iskar wajen na ratsata batasan sanda barcin gajiya ya dauketaba , .
a can falon saif ya dubi agogo yaga har 5 saura bata shigo ba, yasan zuwa yanzu kuma kayan ya isa su bushe , tsoki yaja ya jefar da wayar a kujerar ya miqe ya fice a zafafe ,
hangowa yayi bata wajen daya barta saidai kayan shanyar sa data shanya a wajen, kama qugu yayi yace" lallai ma yarinyar nan kar dai guduwa tayi?"
Wlh kuwa zata gane kuranta kuwa....
Mgnr sa ta yanke lokacin da idanunsa suka sauka a inda take kwance ,
taku ya fara yi har ya isa wajen ta yaja ya tsaya a kanta ,
abin mamaki tunda idanunsa suka dira a shatin best d'inta inda ramun cibiyarta ya bayyana yaji jikinsa yayi sanyi duk wata masifa daya q'unso da nufin ya rufeta da ita gaba daya basirar hakan ta q'wace masa ,
zuq'unnawa yayi ya tsurawa kyakkyawar fuskarta idanu ya kasa daukewa, zuciyar sa na double beat,
shi kansa baisan miyasa ba in dai ya kalli face d'in yarinyar yake jin wani some many feelings a tattare da shi yana tasowa can ta qasan xuciyarsa ,?"
Da ace ma yasan miye so? to dasai yace shi yake mata yarinyar,
to Sam Sam yamaq'i yarda a tsarin sa wai akwai ranar da xuciyarsa zata so wata bare har bakinsa ya furta Mata hakan ,
kawai dai mamakinsa a kullum miyasa xuciyarsa ke masa kaikawo in ya ganta ne wai ma ?"
kullum cikin q'aqarin boye hakan yake a gabanta da gabansa akram in suna tare,
bayya son su hankalta da wata alama a akansa bare su bada questions mark(?)
Kuma shi da kunya ma koda ace son tan yake ya furta Mata hakan to tayaya zama ta kallesa ?"
qilanma ta rainasa daga ranar ,
tabe bakinsa yayi ya d'aga kafad'u yace "barema bance ina so ba kumaπ¤·π»β€β™‚",
ai da har su akram sai sunmin dariya ba ma matanba kawai , duba ga yanda yake musu jar fuska ko yaushe.
Sauke ajiyar zuciya ya d'anyi mai nauyi,
'Yan siraran lips dinta ya bi da kallo yana kwad'ayin jin kalar taushin su tuni batun yauba , amman yasan hakan Sam bamai yuwuwa neba ,.!
Abinda ke d'aure masa Kai shin miyasa baijin hakan game da sauran 'yan matan da ke nace masa a gida (familyn su )
da kuma office in yaje yanda suke damun sa ,?" messenger kusan 7 ya Kora sbd barin 'yan Mata shigo masa office, yasan HKn bai rasa nasa ba da toshiyar da 'yan matan ke bawa messengers din nasa kuwa , sukuma sai su barsu su shigan.

sauke ajiyar zuciya yayi ya dafe kansa ya runtse idanunsa tare da budesu a lokaci d'aya ,
Ya tsurawa breast dinta ido ganin yanda suka cicciko a ta cikin rigar farare tas dasu har wani shining suke yi,
yanayin kwanciyarta ta gefen hannun damarta shi yaba sa damar ganin hakan zad'a zad'a dasu kuwa gwanin burgewar duk wani cikakken d'a namiji Wanda ya amsa sunansa yes lafiyya ne shi kuwa,
dafe kansa ya sakeyi yana cize lips dinsa da qarfi,dan abin nason fin qarfin sa ,
nan danan kuwa suka qara yin kala lips din nasa sosai ,.
Shi dai ji yake a rayuwar sa yana burin yaji ya taba abubuwan nan masu d'aukar hankalin sa ( breast)
yaji ya yanayin su yake ?
ciki da waje da,
da kuma yanda ake sarrafasu a wasance ,
harya gama karatunsa a qasar turawa Allah ya q'etaresa daga afkawa zena duk da ya zamto a cikin jinsin maza mabu qata kuwa ,
kuma yayi frnds sosai Mata kuwa ,

yamutsa fiskarsa ya danyi ya miq'a hannun sa a bisa ......

By
Xayynebπ’¤π’¤
π“π“π“π’π’π’
π“π“π“π“π“π“
*doctor deejart*
π’‰
By

Please Login or Register in order to submit comment