Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*


*NA*


*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_



```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*


AND NOW
```MUSAYAR RUHI```



*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*



*Page 1 & 2*



*W* ata kyakkaywar matashiyar budurwa yar kimanin 23 yrs zaune cikin makeken Parlour gefanta kuwa qawayentane kowacce tazubamata ido cike da shi'awa sabida yadda tayi masifar yin kyau kasancewar yau saura kwanaki 2 kacal d'aurin auranta suna cikin hidimar biki event suketayi kala kala amma batare da ango ba sabida shikam bayama qasar se ranar d'aurin auran zaidawo waya takeyi cikin shagwa'ba

" _Haba my D wai ace yau saura 2 days bikin mu amma har yanzu kaqi kadawo gaskiya nafarayin tantamar Soyayya ta gareka kai bakanan amma ko katuromin bro d'in naka tunda babu wanda zaigane bakai bane gashi kasa sefaman jin kunya nikeyi cikin qawayena gaskiya banji dad'i ba "

Ajiyar zuciya yasauke daga wancan 'bangaran yace " am sorry my B kinsan yanayin aykin nawane haka amma ay kinga inadawowa Nigeria 🇳🇬 zancigaba dayin ayki anan dole nagama dakomi kafin nadawo sabida inaso muyi rayuwa irin wadda se'anyi kwatancenta rayuwarmu zatazama abin shi'awa gakowa sannan kidenayin tunanin wai Hammat zezo wajan shi'aninku kinsan halin shi indama zanbiye tatashi dabanyi wannan auran yanzuba ki kwantar da hankalin ki kafin lokacin d'aura auran mu nashigo cikin Nigeria in sha Allah nide inaso kiriqe amana my B kinsan ina matuqar son ki please don't forget me "

Murmushi tayi tace " haba my D tayaya kake tunanin zan barka please kabar wannan maganar duk wuya duk rintsi inatare da kai " ajiyar zuciya yasauke daga 'bangaran shi yace " idan hakan takasance zanyi farinciki sosai "

Sunjima suna waya cikin tsananin Soyayya gaskiya wannan Soyayyar tasu tamusamman ce bayan tagama wata daga cikin qawayen tana tayi murmushi tace " gaskiya Hamidat wannan Soyayyar taku tana matuqar burgeni sosai Allah yasa nasamu mai sona kamar yadda Hamut yake sonki " murmushi Hamidat tayi tace " Amin shiyasa nike mugun alfahari da Hamut sabida yagamayimin komi a rayuwa tunda yabani zuciyar shi "

Murmushi kowa yasaki cikin tayata murna dede lokacin wata matashiyar budurwa taqaraso wajan sannu tayi musu sannan tadubi Hamidat tace " Aunty Momcy nakiranki " miqewa Fadila tayi tabi bayanta wani madedecin Parlour suka shiga sannan suka shiga cikin bedroom d'in Momcy zaune take itada qawayenta da wasu daga cikin qannanta fita qanwar tata tayi gaidasu Hamidat tayi suka amsa cikin sakin fuska zama tayi tace " Momcy gani " murmushi Momcy tayi tace " ay iyayen naki sunada yawa Hajiya Shahuda kekiranki " duban Hajiya Shahuda tayi Hajiya Shahuda aminiyar Hajiya Salima ce wato Momcy su Fadila tare sukeyin shawara akan komi dazasuyi duban Fadila tayi tace

" Hamidat mahaifiyar ki tasanar dani cewa bakison shan magungunan da'aka had'a miki ko maiyasa kinsan halin maza kuwa? sunason mace tamusamman daga ranar farko samun darajar mace ko rashin samunta zaikasance agun mijin nafiso Hamut yarikice akanki fiye da tunani Hamidat kinsan waye Hamut samun namiji irinshi akwai wahala dan gaskiya baqaramin sa'a kikayiba kina shiga kinzama gimbiya zuwa wani lokacin kad'an zakizama Sarauniya tunda shine maijiran gado " cikin sanyin murya tace " su 2 de Momy kokin manta twins ne su Hamut dakuma Hammat kuma kowanne yacancanta yayi sarauta dan duk sunhad'a komi sannan nifa kunsan yanayina keda Momcy inacikin mata masu qarfin shi'awa dan Allah karkusa nayi abin kunya yazama nice nanemeshi bashine yanemeniba kunga idan hakan takasance darajar tawa tazube kenan sabida Hamut zaiga kamar nasaba da yin lamarin dan Allah kubarni haka wanda nashama nikad'e nasan cikin halin dayasakani " murmushi Hajiya Shahuda tayi tace " yaro yarone tabbas nasan Hamut da Hammat Twins ne amma ay Hamut shine Hassan ko kinga kenan shine babba shine mai hawan wannan kujerar sarautar sannan wannan yanayin naki cetonshi zamuyi idan baiji kin rikitashiba tayaya zai nace miki har kisamu irin biyan buqatar dakikeso kinsanfa yanadajin kai sosai irinsu koda sunason abu tofa basanunawa dan haka yazama dole kishanye duk wani magani dayake gurinnan kafin jibi maza d'auka kisha kowanne agabana " babu yadda Hamidat ta'iya dole tasha badan ranta yasoba

Wata katafariyar masarautace wadda tahad'a abubuwa dayawa akwai karamci da mutunci ga tausayi da sanin yakamata ammafa akwai izza wajan hukunta duk Wanda yayi badede koda kuwa d'an gidanne Sarki Jabir shine kekan kujerar mulkin garin akwai masarautu dayawa a qasanshi sarki Jabir matan shi 4 amma abin mamaki bashida yawan yara yaran shi biyar 5 hassan da Hussein sune banya kuma sune yaran uwar gidan shi wato Hamut da hammat se Ansar qanin su me shekaru 20 kafin haihuwar Ansar sarki Jabir yayi aure aure har 3 bayan Hajiya Kilishi wato mahaifiyar su Hamut amma duk su biyun babu wadda tayi koda bari se amaryar shi mai yara 2 mace da namiji Fadila da Fadil duk sa'oin Ansar ne hakan yasa sarki Jabir yakejin tsunanin son yaran shi duka hajiya mariya da hajiya hajara sunyi masifar tsanar yaran duk itako hajiya Fulani wato mahaifiyar su Fadil da Fadila rayuwarta tana cikin tsananin kunci sabida rabantada sarki Jabir wajan biyan buqatarta ta aure tun bayan haihuwar Fadila sekaru 18 kenan sabida tsakanin Fadil da ita tazarar 2 yrs ne tarasa wane matsayi sarki ya ajeta

Itako hajiya Kilishi matada wata matsala agun sarki Jabir se gun hajiya hajara da hajiya Mariya musamman agun yaran dasuke riqo hajiya Mariya tana riqon yara har 3 Kumsat da Amir da Jamil itako hajiya hajara yara 2 Haisam da Amina hajiya Kilishi natason 'ya mace sosai hakan yasa taroqi sarki akan tanason riqe marainiya bayan tahaifi Ansar da 3 yrs babu wani tantama ya amince inda taje gidan marayu ta amso Hanan tana cikin tsumman goyo wato tana jaririya kasancewar tagama shayer da Ansar da 1 year yasa batasamu damar shayer da Hanan ba sede akabata madara sosai hajiya Kilishi takejin tsananin son Hanan har yanzu Hanan batasan ba hajiya Kilishi bace ta haifeta sabida taroqi sarki Jabir akan bataso Hanan tasan haka yakuma jama sauran matan nashi kunne Ansar da Fadil da Fadila har cikin zuciyar su sund'auka Hanan jininsu ce sabida lokacin da'aka kawota basuda wayo Hanan yarinyace kyakkyawa sosai tanada haquri sosai tanada mugun zurfin ciki tanafama da Asma tayimata kamu sosai da'alama da'ita akahaifeta sabida tun da hajiya Kilishi tad'akkota sukefaman yin magani amma ina gashi har ta girma amma Asman tananan sunyi masifar shaquwa da Ansar da Hamut amma Hammat ina yatsani Hanan sosai tunda Hajiya Kilishi tad'akko Hanan yaji tsanarta cikin zuciyar shi hakan yasa Hanan takejin tsoran Hammat sosai

Hamut yanada sanyi sosai da haquri da kauda kai akan abu yanada kunya sosai amma kas yanada rauni akan duk wani abunda yakeso dan kuwa bai'iya miqa zuciyar shi akan abinda yakesoba miqata yakeyi duka yanada masifar biyayya agun iyayenshi duk abinda sukeso koda bayaso haka zehaqura koda zai cutu shid'in pilot ne shiyasa baya samun zama yanason Hamidat sosai kamar ranshi duk irin kunyar shi amma baya iya 'boye soyayyar Hamidat cikin zuciyar shi tun tana 'yar 12 yrs yake tsananin sonta tun daga lokacin duk wata hidimarta shine yakeyimata duk da kuwa gidansu akwai mazan kud'i hatta hidimar skul d'inta shine mahaifin su Hamut da mahaifin su Hamidat wah da qanine dangantakace tajini sosai Sarki Jabir shine babba akwai fahimta tsakaninsu sosai mahaifiyar su tanada rai sunayimata biyayya sosai mahaifin su yajima darasuwa mahaifiyar su tanacikin masautar tanada masifar sosai batada wasa ko kad'an hakan yasa kaf matan sarki Jabir suke jin shakkarta sabida idan tace hakatakeso ayi tofa babu makawa se'anyi tanaji da Hamut sosai samada Hammat sabida sauqin kanshi batashiri da Hammat sabida halin shi

Shiko Hammat yanada Zafin zuciya sosai ga kafiya akan duk wani ra'ayi nashi bairagama kowaba cikin masarautar kaf se mahaifiyar shi da mahaifin shi yatsani soyayya koda bata tsakanin mace da namiji bace duk wani abu wanda zaiso bayasonshi sabida bai yarda da wata soyayya ba seta tsakanin iyayen shi amma yagasgata yanason abu 1 tsananin so makuwa wato D'an uwan shi Hamut yanajidashi sosai kamar ranshi shine kad'e yakesashi yayi abu koda baiyi niyyaba yasashi yabari koda kuwa yakafe akan abun kowa acikin masarautar yana jin tsoran Hammat hatta su hajiya Mariya dan take zeyima rashin kunya idan Sarki Jabir yayi magana yabar cikin masarautar natsawon lokaci har se Sarki Jabir yaje yadawo dashi sabida baya iya jure rashin shi a cikin masarautar idan kuwa yadawo tofa kowa yashiga uku cikin gidan yadinga jamusu masifa kenan wajan sarki shidin Soldier ne me babban matsayi baya had'a hanya damace komi kyanta ko matsayinta sabida yatsani mata sede mahaifiyar shi kawai Sarki Jabir yaso suyi aure lokaci d'aya amma ina sabida shi Hammat yace bashida ra'ayin hakan cikin ranshi dole akabarshi

Da Hamut d Hammat suna tsananin kama idan suka jero tare baka'iya ganesu sabida komi nasu iri d'ayane tsayinsu farinsu komi se abu 2 wanda yabanbantasu halinsu tawani 'bangaran se yanayin idanun su Hamut yanada manyan idanu masu d'aukar hankali farare ne tas shima Hammat idanunshi manyane masu saka sakka da fargaba acikin duk wani sassan wanda yayi tozali dasu amma shi blue eye gareshi sewani ratsin fari Wanda yazagaye black din cikin idon nashi wannan kenan

Sosai akeyin hidima cikin wannan katafariyar masarautar dagani kasan bikin d'an gatane jiniyar isowar motocin Hammat yasa kowa yashiga cikin hankalin shi daga hadimai har dogarawa masu tsara wajan walima kuwa kowa tsayawa yayi sabida wasu sunyi zaton Angon ne kimanin motoci 7 ne suka danno kai cikin katafariyar harabar cikin masarautar kowacce akwai tambarin sunan Yarima Hammat jikin number motocin itako wadda yake ciki akwai tambarin STARS guda 2 a jikin motar se 'yar qaramar tutar Nigeria ajikin gaban motar

Cikin sauri sauran soldier suka fito suka bud'e mishi murfin motar kowannensu yana riqe da bindiga kamar zasu yaqi idon shi sanye da baqin glass fuskar nan tashi amatuqar tamke wani irin tsaki yaja yakwantar dakanshi jikin kujerar babu alamar zaima fito

Tsayin lokaci sannan yafito yadubi inda ake shirya kayan walimar yaja tsaki yanufi cikin masarautar part d'in mahaifiyar shi yashiga yana shiga Hanan tayi saurin miqewa tace " barka dashigowa yaya Hammat " wani irin mugun kallo yawatsa mata hakan yasata saurin barin Parlour nufar bedroom d'in hajiya kilishi yayi yana shiga yahangi Hamidat da wasu daga cikin qawayenta zaune saman wata lallausar darduma gabansu da fruit kalakala sosai yaji ranshi yayi mugun 'baci yaja tsaki yafita boko amsa gaisuwarsuba yana fitowa yacikaro da Hajiya kilishi duban ta yayi fuska babu walwala yace

" Haba Ammi mekuma wannan yarinyar takeyi cikin masarautar nan ayau inace segobene za'a d'aura auran shine tawani zo tun yau " murmushi Hajiya kilishi tayi takama hannunshi tazaunar dashi tace " Huseen kenan to ay haka al'adar masarautar taku take kafin d'aura aure ake d'akko amarya balle wannan datake yar gida kagama tunda kadawo shikenan sekahalarci wajan walimar kaida amaryar bro d'in naka tunda kaga shi bayanan " jin haka yasa Hammat sake tamke fuska sosai had'ida maida tabaran shi yamiqe yace " Ammi tofa inde danine sede afasayin wannan walimar subari segobe idan bro na yadawo " daga haka yasakai yafita mirmushi Hajiya kilishi tayi tace " Huseen kenan uban rigima "

Haka kuwa akayi walimar batare da Hammat yako leqa wajanba washe gari har misalin 02:20 amma Hamut bai'iso ba kuma yakira tun dare yace jirginsu yataso gashi d'aura auran 02:30 ne dole akad'aura aure batareda Ango ya'iso ba a'bangaran su Hamut kuwa hazone yahana jirgin nasu sauka sefaman shawagi sukeyi ganin haka yasa Hamut saka rigar iska maisaukar lema d'aurawani yayi saman kujerarshi yamusu sallama yadiro daga sama yakusa isowa babu zato yayi ido hud'u dawata qatuwar bishiya kafin yayi wani yunquri yadaki wannan bishiyar saurin yin baya yayi dakanshi dakuma girjinshi hakan yasa qugunshi da cikinshi suka bugu sosai wani irin mugun ciwon ciki dana mara yaji alokaci d'aya qarasa fad'uwa qasa yayi cikin tsananin azaba yashigayin salati ciro wayar shi yayi cikin qarfin hali yakira Hammat yasanar dashi abinda yafaru dakuma Inda yake kafin wani lokaci sukazo babu jira akasureshi zuwa asibiti kowa hankalinshi amatuqar tashe Sarki Jabir Hajiya kilishi hajiya Fulani da mahaifiyar Hamidat wato Momcy se mahaifin Hamidat su hajiya Mariya kuwa suna gida suna addu'ar Allah yasa Hamut yamutu tsayin lokaci sannan doctor yafito duban su yayi cikin damuwa yace

" Maimartaba muje office muyi magana " cikin tashin hankali Sarki jabir yace " nan duk iyayenshine kafadi meye matsalar " ajiyar zuciya doctor yayi yace " gaskiya Maimartaba Hamut yagamuda muguwar jarabawar ubangiji yasamu babbar matsala wadda tsakaninshi da mace sede kallo sabida bazai iya sauke haqqin aure wajan saduwaba sakamakon buguwar dayayi aguqunshi dakuma cibiyarshi yajawo mutuqar wasu jijiyoyi bance bazai warkeba har abada sabida komi yanagun Allah to amma dakamar wuya mude anan bazamu iyaba kuma bana tunanin akwai wani doctor dazai iya sede nace kuyimai addu'a " saga haka doctor yabar gurin cikin damuwa ta'be baki Momcy tayi tace " tab lalle ayko yazamadole yasakarmin 'ya bazai yiwu tazauna da mace ba " kallon mamaki kowa yabita dashi


_Marmyn Zarah CE_ 👌🏻🤝🏻
*⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*


*NA*


*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_



```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*


AND NOW
```MUSAYAR RUHI```



*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*




*Page 3 & 4*




*S* osai zuciyar Hammat tayunquro duban momcy yayi cikin 'bacin rai yace " toseme dan ansakar miki yarki to ammafa kisani duk sanadintane wannan abun yafaru na tabbata idan badan wannan auran ba bazaiyi gaggawaba wajan sakkowa daga jirgi ba sannan fad'ar doctor bafad'ar uban giji bace in sha Allah bro na zaiwarke nankusa kisani komameye yasameshi shi yafi qarfin akwatantashi da mace namiji ne tsayayye "

Daga haka yanufi room din da Hamut yake afusace dubanta mahaifin Hamidat yayi cikin 'bacin rai yace

" Salma kece kike fad'in haka dabakinki tabbas kinzama butulu to amma kisani idan har nine mahaifin Hamidat to batadawani miji wanda yawuce Hamut koda kuwa bazai warkeba har abada idan nasakejin wannan banzan furucin senayi mugun 'bata miki rai " shima barin gurin yayi cikin 'bacin rai Sosai hankalin Sarki jafar yatashi itako hajiya kilishi wasu hawaye masu d'umi taji suna sakkowa daga kuncinta hakama hajiya Fulani Hammat yana shiga yaga Hamut yasaka hannu saman fuskarshi hawaye nagangarowa tagefan fuskar shi sosai Hammat yaji zuciyar shi tasakeyin kunci sosai zama yayi yakamo hannunshi cikin tausayawa yabud'e baki zaiyi magana kafin yace komi Hamut yace

" bro yanzu shikenan nida matata sede kallo nashiga uku kenan nazama rabin namiji Hamidat zata haqura tazauna dani ahaka ? " duk cikin kuka yake fad'in haka girgiza kai Hammat yashigayi yace " haba bro nasan kayarda da qaddara mai kyau dakuma marar kyau nasani zuciyarka batada qarfi musamman akan waccan yarinyar to amma dan Allah kasaka zuciyoyin iyayen mu susamu karfi inaso kadaure kanuna kamar bakadamuba sosai hakan zaisa Ammi tasamu karfin zuciya kukafa takeyi ayanzu haka shiko maimartaba duk irin dauriyar shi amma tashin hankali seda yabayyana acikin idanun shi karkadamu zaka warke in sha Allah zamuje China muga doctor komu d'akkoshi yadubaka kaji " jin haka yasa Hamut saurin share hawayen shi yace

" in sha Allah zannunamasu Ammi kamar banida damuwa kuma inada tabbacin Hamidat bazata gujeniba koda majnun nazama nasan zata zauna dani cikin soyayya dakulawa " ajiyar zuciya Hammat yasauke yace " to Allah yasa haka " dede lokacin su Ammin sukashigo ganin su yasa Hamut tashi zaune dukda irin ciwon da kasan mararshi keyi amma haka yatashi yazauna sabida su Ammin suga kamar babu matsala saurin zama Ammin tayi tarungumoshi cikin damuwa tana zubda hawaye sosai zuciyar Hamut tasake karyewa amma yayi saurin sakin murmushi yace

" haba Ammina nifa banajin ciwon komi kumani maganar doctor bata d'agamin hankaliba sabida nasan Allah shikeda komi kuma in sha Allah zanwarke nan kusa kude kuyimin addu'a Allah yasa nacinye wannan jarabawar muje gida yanzu banason kowa yasan matsalata a cikin masarautar mu bayanku nida kaina zan fahimtar da Hamidat kuma na tabbatar zata fahimta "

Ajiyar zuciya Ammin tasauke shima Sarki jabir haka hajiya Fulani kuwa wasu hawayenne sukasake gangarowa daga idanunta shiko Abba girgirza kai yayi cikin tausayawa itako momcy tuni tabar cikin hospital din dede lokacin doctor yashigo duban fuskar Hamut yayi sosai yayi mamakin yadda yaganshi kamar babu damuwa atare dashi kafin doctor yayi magana Hamut yace

" doctor kabani sallama muje gida banajin ciwon komi yanzu " kallonshi yayi sosai yace " kabari zuwa wani lokaci kasake samun sauqi sosai " doctor yanarufe baki Hamut yasakko daga gadon din sosai yaji mararshi ta amsa yamutsa fuska yayi sannan yace " bazan iya qara koda 5 minutes ba a cikin wannan hospital d'in koda nazauna babu abinda zaka'iya yimin tunda kace bazan warkeba idan kaga zaka'iya kazo gida kaga yadda jikin nawa yake daga haka yafita ranshi a'bace yana fita yabud'e motar Hammat yashiga wasu irin hawaye yaji mazu zafi sosai suna zubowa cikin idanunshi cikin sauri Hammat yafito shiga motar yayi driver yaja cigaba da kwantar mai da hankali Hammat yayi magungunan shi doctor yabamasu Ammin suka taho

Itako Momcy tana fitowa tanufi masarautar kai tsaye tanufi part d'in Hamut d'in tana shiga tashiga kallon ko'ina tabbas ankashe dukiya cikin wannan part d'in Hamidat dake zaune cikin qawayenta cikin alhinin rashin lafiyar Hamut d'in tataso rungume Momcy tayi tasaki kuka tace " Momcy dan Allah kikaini wajan Hamut naganshi banaso yamutu in......." Kafin taqarasa Momcy tarufemata baki tazata zuwa bedroom zaunar da'ita tayi bakin bed tadubeta sosai tace

" ke Hamidat garama kibar wannan kukan dan kam yazama dole kurabu keda Hamut ahalin dayake ciki yanzu babu wata macan dazata iya zama dashi ni nasan yanayin ki banzama daga cikin iyayennan wa'inda basusanin yaya rayuwar yaransu takeba nasan abinda zaki'iya jurewa dakuma Wanda bazaki'iya to tabbas bazaki iya jure zamada Hamut ba "

Sosai Hamidat taji kanta yad'aure sosai tadubi Momcy tace " towai maiye matsalar dan Allah kisanar dani " batare dajin wata shakkaba tasanar da'ita komi kuka Hamidat tasaki tace " kungani ko gashi kun tabani magunguna harma sunwuce qa'ida nashiga Uku "

Miqewa Momcy tayi tace " ina sauraranki naji wace shawara kika yanke idan kince bazaki zaunaba to ina bayanki 💯 idan kuma kikace zaki zauna tobana tare dake "

Daga haka Momcy tafita kasa miqewa Hamidat tayi sabida tsananin razana da lamarin tana nan a zaune tsayin lokaci har su Hamut suka qaraso cikin tamke fuska Hammat yadubi qawayen Hamidat yace

" to ay yakamata kutafi ko bakuji anfara kiran sallar magrip bane kuje driver yakaiku gida bayan Hamut yashiga cikin bedroom Hammat yakira Ansar yace yaje part d'in shi yad'auki kud'i yabama qawayen Hamidat hakan kuwa yayi suna qoqarin shiga motar yabasu sosai sukayi mamakin yawan kud'in bin cikin bedroom d'in Hamut yayi da kallo sabida yadda akatsara komi duban saman bed din yayi wasu had'addun kayane aka'aje mishi da'alamu wa'inda zaije wajan d'aurin auran dasune saurin kauda kanshi yayi yashiga toilet yayi wanka yayi alwala yafito cikin sanyin jiki yashirya cikin bedroom yayi sallah har issha'i sannan yad'auki kayan yasaka woow gaskiya yayi masifar yin kyau wayyo Allah ahaka kamar babu wata damuwa ajikin shi fita yayi yanufi bedroom d'in Hamidat zaune take tarasa abinda yakemata dad'i jin kamshin turaranshi yasata saurin d'ago idanunta tazubasu kanshi take taji jikinta yadauki shauqi buqata tafara taso mata

Qarasowa yayi gareta yasaki murmushin qarfin hali yace " my B sorry seyanzu kike ganina haka Allah yaso zomuje wajan iyayenmu susakamana albarka idan mukadawo zansanar dake komi nasan bazaki barniba koda girman qaddarar yafi haka " ta'be baki Hamidat tayi tace " basekace komiba nasan komi amma gaskiya banajin zan'iya jurewa zanbada d'an lokaci qalilan idan naga babu labari to kam zannemar ma kaina mafita " sosai Hamut yaji wata irin faduwar gaba sabida baiyi tsammanin Hamidat zata'iya furtame hakan ba

Comment and share please

_Marmyn Zarah CE_
*⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*


*NA*


*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_



```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*


AND NOW
```MUSAYAR RUHI```



*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*




*Page 5 & 6*




*S* osai jikin shi yayi sanyi sake dubanta yayi yace " kina nufin zaki'iya barina dukda irin son dakike iqirarin yimin ? " kauda kanta tayi tace " zakaso na'aykata zina ? " sosai maganar tadaki zuciyar shi amma seyayi qoqarin shanyewa " yace " lna roqon Allah yakareki daga aykata hakan har abada amma tsayin lokaci bakida aure kinkumayi haquri maiyasa yanzu bazakiyiba ? ajiyar zuciya tasauke tace

Please Login or Register in order to submit comment