Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsaye kaman marar nayi . Inna Turai ne ta kalli Larai tare da cewa " Ina Ita Aaliyah din tazo ta gaishe da Aydaaan mana.! Cikin Sauri Larai tace " Ina tunanin tana Ɗakin ta ne . Ok don Allah kira ta su gaisa . Yunkurin miƙewa Larai tayi dai dai Aydaaan na cewa " A'a Inna ,yanzu bari zanje da kaina gurin ta laifi nayi mata shiyasa bata zo ba . Amma bari na rarrashe ta da kaina . Tsayawa Duka suka yi baki sake suna mamakin wani irin makahon So Aydaaan ke yi ma wa Aaliyah haka ? A haka har ya fice daga Ɗakin yana nufar Ɗakin da Aaliyah take . Inna Turai ne ta kalli Larai tare da ce mata " Larai Wannan me kika fahimta da hakan ?. Murmushi Larai tayi tare da cewa " Gaskiya Aaliyah nada Saa' , Wallh kuma Aydaaan na mugun mahaukacin Son ta , wanda shima bai son yana yi ba . Sauke Numfashi Inna Turai tayi tare da numfasawa tana cewa " Alhamdulillah.

Tagumi Aaliyah ta sa tana zaune , duniyar tayi mata Ɗuff , kaman A mafarki taji an budo labulen cikin Muryar sa Wanda yake urin ta ,tare da jin mutuwar jiki taji yana Sallama . Kasa amsawa tayi , saboda jikin ta dake rawa kar³ . A hankali ya budo labulen yana shigowa , Tsayawa yayi yana bin Ɗakin da kallo , tun da yake a rayuwar sa bai taba ganin ɗakin talaka irin wannan ba . Katifa ne sai ledar tsakar ɗaki ,sai akwatin ta da Ghana most go . Komai dai cikin tsafta . Hummm Sauke ajiyar zuciya yayi tare da cewa a zuciyar sa ,a haka kuma suke iya Rayuwa?. Kauda tunanin zuciyar sa yayi yana watsa mata Lulun idanun sa tare da cewa " Ke a haka zamuyi Auren , mata na Tsoron mijin ta? . ɗago da Sexxy eyes Ɗin ta tayi tana kallon sa ,wanda yasa shi jin wani irin yarrr tsikar jikin sa na tashi . Aaliyah come and Hug me please , zanji Dadi idan kikayi mun haka . Ina cikin Wani irin yanayi wanda ban san me zance miki ba kin dai sani ba? Ya ƙare maganan yana mata Wani irin kallo , na nuna jaraba da feelings Din shi a kan ta .


Saurin miƙewa Tsaye Aaliyah tayi jikin ta Ko ina Rawa yake yi . ganin yanda yake ɗigar zufa da gani tasan komai ka iya faruwa yasa ta saurin cewa ' Yallaɓai an iso lafiya?. Girgiza kan sa yayi tare da cewa " Ba Wannan na ce miki , nace ki taho ki Rungume Ni , haka zamu na yin a duk lokacin da muka yi missing junan mu . Wani irin kallo Aaliyah ta masa , bakin ta har Rawa yake yi , daƙyar ta iya cewa " A'a Gaskiya Ni ban saba haka ba . Ni kuma na saba , meye Hugging? Kawai saboda kinyi Hugging nawa shine Wani sabo da rashin shi . Kar ki manta Ni mijin ki inshallah . Kuma ba zan Nan ba sai kinyi Hugging ɗina , ko ki zo kiyi kissing labɓan na sannan kice You miss me!.


All this is for What Aydaaan? Meye haka nan fa gidan mu ne? Meye kake kokarin yi? . Okay tsoro kike ji? Idan tsoro kike ji Ni sai nayi Hugging din ki kuma nayi kissing and so? Hum sai mene kuma?. A'a Don Allah kar ka zo ,Ni dai ba haka nake ba . Murmushi yayi tare da cewa " Ni kuma haka nake . Baya ta fara yi tana shirin haduwa da jikin bango ne ,ganin yanda shima yake biyo sahun ta idanun sa tsakarka babu kunya ko alamun tausayawa ya risina . Kuka Aaliyah ta fara tana cewa " Wallahi ka taba Ni zan yi maka ihun ƙwarto.! To sai mene? Bashi zai hana Ni na fasa ba . Don Allah kar ka mun hakan ? Kin amince zaki Aure Ni A sati biyu ? Cox na kosa naji Ni tare dake ,ba kuma zan iya wuce wannan lokacin ba . Kin amince ? Idan baki amince ba ,kullum zan rinka zuwa Yobe ,kuma romance ɗin ki zana dinga yi don naji daɗi ,kema a sannu zan sa ki fara jin wannan .....Wayyo Ni Aaliyah don Allah ka rabu dani . Okay let you see something here.! Kamin tayi yunƙuri ita dai taji ya riƙo ta ne yana mannata da jikin sa tare da haɗe bakin sa da nata yana Wani irin Tsotsan laɓɓan ta tare da ɗan ciza mata a hankali . Wani irin kokarin kwatan kan ta take yi amma ta kasa . Ihun ma ta kasa yi sakamakon danne harshen ta da yayi da nasa . Numfashin ta ne yaji ya fara Ɗaukewa Wannan yasa shi zare bakin sa daga nata yana numfasawa tare da kallon ta ,inda itama ta saki ajiyar zuciya mai karfi .
Yanzu fa kin amince ko na cigaba....!



Yanzu zamu fara littafin SEXXI'ES HOUSE , labarin yana ga Auren Aaliyah da kuma Aydaaan ya abun zai kaya zai kuma kasance ? Me ne ne xaya Faru..?
Mamanteddy taku ce!
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*

Morning update 🕊️

Ja baya Aaliyah tayi tana ƙara yin ta zara da jikin sa . Okay na Gane ,baki Amince ba kenan? Yayi maganan yana yo kan ta tare da Ƙara kai hannun sa yana ƙoƙarin riƙo ta . Zan maka ihun Ƙwarto Wallahi. Go ahead Kiyi mana na hanaki ne ? Tun da ba zaki amince ba ,Ni ma ba zan daina yi miki ba , A wannan Karon ji tayi ya fizgota tana Faɗawa Jikin sa , Hannun sa yasa yana Rufe bakin ta da ta bude tana shirin sa masa ihu....Wani irin kallon ido cikin ido suke mawa juna , ita tana yi masa Kallon ne a tsorace ,yayin da shi kuma yake mata kallon cikin matsanancin So Da Sha'awar ta. " Motsi ta kasa yi sakamakon Tunda rumfar da yayi mata da faffaɗan ƙirjin sa ya rufe ta rufff , Hannun sa yasa yana yaye Rigar jikin ta sama tare da bin Albarkatun ƙirjin ta da Kallo , Saurin lumshe ido yayi tare da cizar laɓɓan sa , Yayin da yake jin Sandar girman sa na Wani irin miƙaaa . Ido Aaliyah ta Ƙwalalo cike da Firgici tare da tsoro ,kamin taji yasa Hannun sa yana cafkar Nonon ta yana fara lailaya su tare da murxa mata saman nipples ɗin ta ,wanda suke fi komai tafiya masa da Hankali tare da tada masa da wani irin mugun Sha'awa . Hawaye ne suka fara bin Kuncin Aaliyah ,so take tace masa ta amince da maganan sa ta farko , duka don ya Rabu da wannan shaharar da yake mata ,amma kuma ina ya rufe bakin ta ,babu bakin da zata yi masa magana . Wani irin gantsare masa tayi jin yanda yake murzasu tare da sa harshen sa yana lasar Ƙasar Breast ɗin nata zuwa Sama yana Fiddo da harshen sa tare da kama Nipples Ɗin ta yana Wani irin Tsotsan mata tamkar yaron goye . Girgiza kan ta take yi hawaye na zubo mata ta kasa yi masa magana duk da yana jin ta, tana yunƙuro Amma riko Ɗaya yayi mata ta kasa aiwatar da komai nata . Jin yanda Feelings ɗin sa ke ƙara tsanan ta masa yasa shi sa Hannun sa yana ƙoƙarin Dire Zanin Dake jikin ta . Don idanun sa sun fara Rufewa ,burin sa kawai yaji sa a nakiyar daɗin ta . Hawayen idanun ta ne suka dakata da Ƙwanranya mata , Hannun ta na makyarkama na tsoro da Firgicin mai yake shirin mata . Gani tayi ya Ɗago da Lulun idanun sa da suka sauya kala zuwa Jah yana furta mata tare da tambayar ta " Are you virgin? . Cikin Sauri Gumi na zubo mata na azaba ta Ɗaga masa kai ,Hawayen idanun ta na cigaba da tsiyaya ma Kuncin ta .

Wani irin huci ya Sauke mai ƙarfi yana Sa hannun sa tare da Saukar mata da Rigar nata . Hannun sa ya daga Daga bakin ta da ya rufe mata . Juyawa Yayi ba tare da ya kalle ba yace " zan Aiko miki da Saƙo idan na fita , yanzu zan koma Take care of yourself". Kasa masa magana tayi har ya fice don jikin Aaliyah ko ina Rawa yake yi har inda Batasan yana rawa ba saboda Tsaban tashin hankali ,da zallar tsananin iskancin da ta gani a ƙwayar idanun Aydaaan ". Bayan ya fice ne taja da baya a hankali tana faɗawa saman katifa tare da fashewa da kuka ,cewa take a zuciyar ta " Ina Tsoron Halin Aydaaan , tun yanzu nida ba matar sa ba ,ga yanda yake mun , to inaga Yaga na zama mamallakiyar sa ? Lumshe ido tayi tana tuno da ɗaya bayan ɗaya Yaran Gidan Moddibo duka tijararru ne kuma Harijai mazinata . Wayyo Ni Aaliyah wani irin masifa ce ta hado Ni da Aydaaan?.

**
A babban Falon Hajiya Barmani Wato kakan Su Aydaaan wanda ta haifi duka Wa'annan manyan Attajiran Iyayen nasu da kuma jikoki Aaman Aydaaan da sauran su duka zaune a tsakiyar Falon ... Gyefe guda su Ammiee ne Momy Rahina da Sauran iyayen su mata , a takaice karkatakaf yaya da iyayen ne a wannan Wuri . Saurin kutsa kai na nayi don tun daga nesa ina kallon Wannan zaman nasan da akwai Wata Abu a kasa . Muryar Hajiya Barmani ne ya katse kowa na Falon a inda take cigaba da cewa " Kun San fatan mu duka a kan ku , iyayen ku na da buruka akan ku , wanda ba komai bane ba face Auren Gida da zamuyi maku muke da fata da kuma burin ganin anyi hakan .

Alhamdulillah, Wannan yayi dai , Yanzu zaku iya faɗa mana ra'ayoyin ku akan Hakan? Cewan Daddy da Sauran Yan Uwan nasa ,suka yi maganan suna kallon Su Aydaaan ,da kan su ke a kasa. Momy Rahina ne tace " Ai duka mu aje Wannan zancen Hajiya, Yaran nan fa sun riga da dama sun dai dai ta kan su ...Ko wannen su da Wacce yake SO.! Shiru Ammiee tayi jikin ta duka yayi Sanyi , a gaskiyar zuciyar ta bata da sha'awar Son Ganin Ɗan nata ya Auri ɗaya daga cikin Ahalin su , Saboda bata ga Tarbiyya anan ba . Ita ta fito gidan mutunci ne. To yanzu su matan kowacce ta faɗa mana Wanda take SO a yayyun nata😳😳😳 idan mun tashi da ganan sai muji daga Bakin su Mubarak ɗin 🤨. Hajiya Barmani tayi maganan kan ta tsaye cike da zartar da Umarni . Auta .! Ta kira Sunan Hibba da kan ta ke a ƙasa " . Ɗagowa tayi tare da Cewa " Na'am Hajiya". Waye yake kike So a cikin su?.

Wani irin bugawa ƙirjin su Aaman yayi duka , tun da Suke basu taɓa nadamar Aikata zina ba sai a yau , Juyawa Aaman yayi yana kallon Aydaaan da ya haɗa girar sama Da ƙasa . Kallon mu bamu da Ƴan ci Aaman yayi masa kamin ya Sauke kan sa ƙasa ,don yasan ko me zasuyu babu fashi tun da Wannan umarni ne daga Hajiya Barmani . Ko me ta fadi dole a bi mata ,a haka suka taso suka ga iyayen su na yi mata ,gata fitinanniya Indai iya faɗa ne ta ƙware , shi yasa kowa ke baya baya gudun masifar ta .


Hibba ne tayi shiru ta tsaya tana Wasa da yan yatsunta sam ta kasa magana Saboda Batasan ya zasu amshi al'amarin ba . Auta kar kiji kunyan kowa ,ki faɗa domin iyayen ku su sani kinji ,shima wanda kuke So ya zauna cikin shirin sa ,daga yau yasan kece matarsa da zai Aura kuyi zaman Aure . A hankali Hibba ta Ɗago da idanun ta , Ƙwallah na ƙwanciya a idanun ta tace " Ya Aaman .! Wani irin damm² ƙirjin Aaman ya buga , kallon Aydaaan yayi wanda shima shi yake kallo . Kamin A zo kan Fadeela kan ta tsaye tace ita Mubarak take SO.! A haka har aka zo kan Summy da take babban su . Sumayya kefa? Hajiya Barmani tayi maganan tana kallon Summy ,wanda gaba ɗaya kallon ta ke akan Aydaaan. Ko ba'a Faɗa ba duka iyayen sun dade Da sanin irin azabtacciyar Soyayyar da Summy ke yi ma Aydaaan . Kallon Hajiya Barmani Sumayya tayi kamin tace " Hajiya Wallahi Ina Son sa ,kuma komai zai iya Faruwa da Ni a lokacin da na rasa shi ....Ina Son Ƙwazin Aydaan.! Kai Alhmdlh duka hadin nan ,babu Wanda yayi mun dadi sama da wannan .....Miƙewa Aydaaan yayi tare da takowa zuwa Gaban Summy ,yana Wani irin numfarfashi tamkar mayunwacin Zaki ,gab ya rage ya rufe ta da duka . Ke Wacce irin Mutum ce? Bana Son ki Summy bazan Aure ki ba , kuma babu mai mun dole akan sai na Aure ki ,ina da Wanda nake So.! Mara kamin kaai ....kamin ya ƙare maganan ne yaji Marin Daddyn Aydaaan Tassss ya Wanke fuskar sa Da Mari ,wanda Aydaaan ko girgiza ko kuma Raɗaɗi marin bai ji ba ,saboda tsananin dasa masa ɓacin Rai Da Summy tayi . Cikin makirci Summy ta fara kuka har da shashsheƙa ,wanda yasa Zuciyar Hajiya Barmani karaya . Meye Kuma Haka Ahmad a gaba na zaka duka mai gidan nawa?. Numfawa Daddy yayi ganin yanda Su momy da Abban Ibadan ke Tausar sa da rarrashi . Shashashan Yaro .! Yayi magann Dai dai Momy Rahina nasa Hannu tare da Zaunar da Aydaaan .

Shiru Wurin yayi na kusan mintuna Uku kamin daga Bisani Hajiya Barmani tace " Aydaaan Faɗa mana Wacece kake so a cikin gidan nan? Indai b daga waje take ba ,zan sahale maka ka Aure ta ka bar Sumayya din . Ɗago da Lulun idanun sa yayi yana kallon Fuskar Ammiee da Duk ya sauya , bai san me yasa Ammiee ke son itama Aaliyah ba ,amma yana da tabbacin yafi ta jin Son ta a zuciyar sa . Ba'anan take ba Hajiya ,yar Yobe ce , Aaliyah yar Aikin Part Ɗi na". Inalillalahi wai'inna ilaihir raji'un Aydaaan?. Hajiya Barmani ta kira sunan sa cike da tsananin mamakin kalaman sa . Yar Aikin ka kake so kace ? To ba zan lamuun ta ba , A sati mai shigowa za'a ɗaura maku Aure duka ,a ahalina babu bare ,kuma ba za'a taba yi ba . Amma Hajiya naga ga Ammiee na nan , ita ya akayi ta shigo Ahalin naki? . Wani irin tajin² wurin yayi jin kalaman Aydaaan , Wanda cikin zafi Dady yace " Rashin kunya zaka kawo mana . Duka ku sani ba Manzo nan don shawarar ku bane ko amincewar ku ,Umar Ni muka baku . Ranan Sati za'a ɗaura auren ku duka ,zaku zauna a sabon Estate na moddibo's Family dake nan G.R.A ko wannen ku da ɓangaren sa , don haka ku tashi ku bamu wuri .


Miƙewa Aydaaan zaiyi sai kuma ya koma ya zauna yana kallon su duka , a lokaci guda Idanun sa suka fara zubo da ƙwallah , wanda a lokaci daya ya tuno masu da yanda ya zauce shakaru goma sha biyu baya akan Soyayya , Haka ya zaunar dasu yana kuka kaman yanda yayi a yanzu .

Aydaaan kayi hakuri ka Rungumi ƙaddarar ka ,kayi mana biyayya kaman yanda kayi a Wancen lokacin , Mum Sakina ke maganan mahaifiyar Aaman. Don itama sam bata ji dadin Wannan hadi ba ,sai dai babu yanda zasu yi .


Mum Zanyi zan Auri Sumayya ,amma a ranan da za'a tare ranan Sati tare da mata biyu zan tare Aaliyah da kuma Sumayya . Mene ? Me kake nufi? Bare ne ba fa zai taɓa shigowa wannan a halin namu ba . Hajiya Rahina tayi maganan tana kallon Aydaaan , Wanda ya saki murmushi don yasan dole zai fuskanta Wannan shi yasa a sati Uku Baya ya yanke mawa kansa Hukunci akan komannsa . Momy Daddy Hajiya kuyi Hakuri da jin Abun da zai fito daga Cikin Baki na , Na riga na Auri Aaliyah , tun ranan dana hadu da iyayen ta ,na kuma san raunin ta ,sai naji duka duniya bani da Wacce nake so sai ita ...Aure.!!! Falon duka ya amsa . Aydaaan buɗe idanun ka ka faɗa mun Wannan Abun gaskiya ne ka Auri Aaliyah? . Ammiee da sai a yanzu ta yi magana tana kallon Yaron nata ido cikin ido . Kuyi Hakuri Duka Daddy , Kuskure nayi shi ,amma SO ne yasani .! Kun ra bani da Jidderh ,wanda a yanzu nake burin auren ta a na biyu , a kullum fata na na kasance mijin mace Biyu , Aaliyah da Jidderh ,a yanzu ku karo mun na uku Sumayya ....kai yi mana Shiru! Waye ya Amsan maka Auren? Eiyee? Daddy yayi maganan a zafafe yayin da Hajiya Barmani tayi mutuwar zaune .


Kamin Aydaaan yayi magana ne Abban Ibadan ya karbe maganan da cewa " Nine na je na amsan masa Auren Aydaaan.!
*#Mmn teddy*
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*

Yauwa Jama'a na ,ku ƙwantar da hankalin ku , inshallah ko bamu kammala littafin nan kamin RAMADHAN ba , zamu cigaba da yin sa ina posting bayan An sha Ruwa , Don haka masu cewa Mmn teddy ayi da yawa Ramadhan ya kusa ,mun san kamin ramadhan zakice kin gama ...a'a Indai bamu kammala ba Ni nayi maku Alƙawarin cigaba da posting har mu gama inshallah. Jiya kuna ta jirar night update ban samu nayi ba ,ayi mun hakuri Don ALLAH .
17

Alh.Abubukar.! Kaine ka amshi Auren Aydaaannn ɗin ? A yaushe kenan? Kuma Auren shi da Wacce Yarinyar? . Hajiya Rahina Tayi maganan cikin Jin Zafi , Don dama ita burin ta bai Wuce ta ga Ranan da Ƴar nata Ɗaya Tilo zata Auri Aydaan ba , Don tafi burin ganin hakan fiye da ita ƴar nata , A cewan ta Aydaaannn suruki ne Wanda zata nuna shi cikin bajinta ga Hajiyoyin Ƙawayen ta . Mom Rahina macace Wanda take idon ta a bude a yage ,Wani Abun da take yi ko ƴaƴan cikin ta basa yi , Don ce masu Sumayya take yi Ƴan Ƙauye , To Wannan Kaɗan ne daga Rayuwar Hajiya Rahina , Wani zafi take ji akan maganan Abban Ibadan , zuciyar ta na tafasa kaman ruwan Tafasa . Hajiya Barmani ce cike da Karaya don Alh Abubakar shine ɗan ta ƙarami , don haka Sosai take Ɗaga masa ƙafa . Cikin Muryar su ta tsofaffi tace " Abubakar , Aure kaje da kai akayi mawa Aydaan ? Kaima kaman ƙaramin Yaro.?

Daddy ne ya amshi maganan tare da cewa " A'a Ni ban yarda da Wannan maganan ta Alh Abubakar ba , Har yaushe akayi haka ,duka duka yaushe ya dawo ƙasar ? . Shi dai Aydaan tun da ya faɗa masu yana da mata bai kuma cewa komai ba sai kamewa yayi ,ya na koma masu wannan mugun miskilin , duk maganan da suke yi bai ce uhm ba , Zuciyar sa babu Abun da yake tunano masa sai Jidderh , yanzu ya zanyi da Ita?.
Muryar Abban Ibadan ne ya katse su yana cewa " Hajiya kuyi hakuri ,kar ku ga laifin Aydaan , Nine na yanke komai , kuma nima ba naje da zummar na yi hakan bane ,sai dai ALLAH ya rubuta dama a uku ga Watanan Aydaan zai Auri Aaliyah . Nisawa Abba yayi tare da kallon Daddy , Da kuma sauran yayyun nasa ,kamin ya cigaba da cewa " Aydaan shine Wanda yazo Airport a ranan da na dawo daga China ya Ɗauke Ni muka dawo Gida . So nasan yanda yake , duk da shi ba mai yawan magana bane ba , amma a yanayin sa na fahimta aƙwai Abun dake damunsa , Wannan yasa Ni Muna dawo Gida ,daga Ni Sai shi na tambaye sa meke damun sa?. Bai ji nauyi ba ya fayyace mun Lamarin sa Akan Ƴar Aikin sa Wato Aaliyah , Ya ƙare maganan hankalin sa a tashe don baya jin zaku amince da maganan auren ta , domun of course yasan auren Gida za'a yi masu don ya faɗa mun , Ni ne na yanke Hukuncin zuwa Garin Yobe da ƙafa na kuma ba tare da nayi shawara da Kowa ba . Bayan na isa Yobe , tabbas dangin Yarinyar suna cikin talauci da zafin Rayuwa , mahaifin ta mai karamin karfi ne , Aydaan baya Wurin lokacin da na yanke hukuncin daura masu Aure ,don neman Auren kawai naje muyi maganan da Iyayen ta ,amma a yanayin condition din da na tadda su ,sai na yanke hukuncin a ɗaura Auren nan take . Na kira Aydaaannn na kuma tambayar sa yana son Yarinyar ga Abun da na yanke akan su .... Hajiya Tun da nake ban taɓa Ganin farin cikin Aydaaannn irin na Wannan Rana ba ...Wannan yasa nan take aka tara mutane da Sauran dattijan unguwa aka kuma ba Aydaaannn Auren Aaliyah nan take . Hummm Numfasawa Abba yayi tare da cigaba da cewa " Hajiya Kar mu manta Halin da Aydaan ya shiga a sanadiyar So a Wancen Shakarun baya , Da yaya muka samu kan sa? Idan Bamu haɗa da da Wacce yake So ,to wacece zata bashi kular da ya dace?. Afuwan Bisa jin Wannan maganan tawa nasan na ɓata .... A'a Ya isa Abubakar , Babu komai shikenan ,zan rarrashi Sumayya tayi haƙuri su zauna su biyun ,tun da haka shima Aydaaannn ɗin ya so.!


Hajiya Barmani tayi maganan tana Kallon Inda Sumayya take ,idanun ta na fidda Hawaye ,don har ga Allah bata jin zata iya zaman kishi da wata akan Aydaaannn , Dole sai tasan yanda zata yi don Taga ita kaɗai ta mallake shi . Miƙewa Summy tayi ba tare da tace mawa kowa komai ba ta tsallaka tana ficewa daga Falon . Girgiza Kai Hajiya Barmani tayi tana cewa " Allah sarki ,kun gani ko? Itama maganan bai mata dadi ba gaskiya , gayi nan kuka take yi , Aydaan zamuyi magana dakai yanzu ku tashi kuje Allah yayi ma rayuwar ku albarka . Amin suka furta tare da miƙewa suna barin Part ɗin Hajiya Barmani .

***

A farfajiyar Gidan ne Aaman ya kalli Aydan tare da cewa " Aydaan ka huta Zaka ji dadin rayuwar ka ,Cox zaka Auri cikakkiyar mace , akasin mu da zamu Aura Ragowar mu . Kallon sa Aydaan yayi duk da yana cikin wani irin yanayi marar Dadi , Amma sai yace masa " Kaman ya kenan? Ai kai ne wanda kafara Kauda budurcin Hibba ,don haka don ka Aure ta ba laifi bane ai . Girgiza Kai Aaman yayi tare da cewa " Bani bane , Cousin Mubarak ne , Kuma a yanzu wani zafi nake ji tamkar

Please Login or Register in order to submit comment