Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Don duk matan gidan ta fisu Gogewa da sanin duniya . Ita da yake ƴar siyasa ce don shekara daya kenan da saukar ta a kujerar sanate , don haka ta saba haba² da Al'umma talaka ko mai kuɗi . Murmushi Ammie tayi tare da cewa " To ko a kira Aydaaannnnn ne ? . Cikin Sauri Umman Mubarak ta amshe ta da Cewa " Of course yess, Saboda tafi sanin sa ƙila shi ya rarrashe ta tayi shiru .


Haushi ne ya kama Momyn Hibba nan take tace " Don Allah ku bar yaro ya huta ,kar ku manta yanzu fa suna can suna kujiba² na Auren su saura ƙwana shida ne , So ai ita ba ƙaramar Yarinya bace sai kace Hibba ,ko Hibba zan kai Ɗakin Aaman ba zata yi ya kukan nan ba haba Don Allah.! Caraf Hajiya Rahina ta amshe da cewa " Tare mun da hanya yar Gari haba . Ammie ne ta kalle su kamin tayi magana Umman Mubarak tace " Hibba tafi shekara ashirin da biyar , Wannan fa ko Ashirin bata hada ba She's not up to 18yrs yarinya ce ƙarama ƙarama kuwa . Don Allah dai kawai ku bar wannan maganan , yanzu mu zamu wuce da ita Apartment din Aydaaannnnn , ku da kuka Hajiya Rahina kwa sanar mawa da Hajiya Barmani Amaryar ta iso . Ammie tayi maganan tana kama Hannun Aaliyah tare da barin Su Hajiya Rahina nan a tsaye . Duk Abin da Aaliyah ke ji nasu bai ɓata mata rai ba don itama ba Auren take So ba . Kawai don yafi ƙarfin ta ne yayi mata fin karfi a cewan ta . Tunanin Adda Hauwa ke sata kuka don ko sallama bata so sunyi ba tun wannan maganan da ta faɗa mata . Ina Son ki Adda , kuma zanyi biyayya a kalaman ki inshallah.....!
#Mmnteddy
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*

26
Wannan Wani irin magana ce take fitowa daga Bakin ku haka ? Wai kun san me kuke faɗi kuwa? Kar zargin da na dade ina yi akan ku ya tabbata a yau .! Ammie tayi maganan cike da tsoron kalaman nasu idanun ta na taruwa da Wasu irin zafafan Ƙwallah . Kama kai Hajiya Rahina tayi tana cewa " Au Abun da kuke yi kenan ? Eh nace Abun da kuke kenan ? . Shiru duka suka yi mata babu wanda ya kuma cewa kanzil ,wannan yasa su duka cewa " Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un , Ammien Aydaan kinji Kinga me nake Gani kuwa yanzu tattare da yaran nan ? . Ammie ne cikin fushi tace " Na gani kuma Naji Momyn Sumayya . Sun gama lalata da junan su kuwa Tayaya zasu Auri juna ? To Wallahi babu babu fashi ,kuka yi shukar ku don haka dole kune zaku girbi Abun da kuka shuka . Kuka Hibba tasa tana kama Ammie tare da cewa " Ammie pls Don Allah kar ku faɗa mawa Daddy da Abba , Ammie Wallh mun tuba , Ammie ban dani . Yi mun shiru shashashun banza shashashun Wofi . Kuka Momyn Hibba ta fashe dashi cikin jin zafi da raɗadi , tabbas dama ina jin ana cewa gata shi ke lalata yaro , yau gashi shi ya lalata ku . Naji na tsana kai na a yau . Nayi na damar kasancewa uwa wacce ta kasa ba ya'yan ta tarbiyya .


Shiru su duka sukayi ,yayin da Hibba ta kalli Lukman tana cewa " Ƙwazin kune kuka samu ,kune kuka tursasa mu . Tassss Momy ta wanke ta da Wani irin gigitaccen Mari , wanda Ammie cikin sauri ta riƙe hannun Momyn Hibba tana faɗin " Basu da laifi baki ga su mata bane ,cikakkun masu laifin gasu nan a tsaye . Fashewa da Kuka su duka matan suka yi Hibba Ummi Sumayya yayin da da gudu Hibba ta juya tana barin Wurin. Jikin Aaliyah ne ya fara ɓari kar³ da take ganin komai . Muryar Ammie taji tana cewa " Wato ka gama lalata da su ,yanzu ka Auri Aaliyah , tare ba xan bari wani abu ya faru ba . Bata karake jin me Ammie tace ba cikin Saurin tajuya tana ficewa daga Privacyn ,don Ammie ne tace ta watsa Ruwa ta fito . Kayan da Ammie ta aje mata a saman ƙayataccen Gadon ta nufa tana dauka tare da sakawa . Ba ta gama saka Rigar ba taji ya shigo cikin Wani irin yanayi yake cewa " Aaliyah ina mayafin ki?. Kallon Aydaaannnnn Aaliyah tayi kamin tace " gashi nan . Hannun sa yasa yana Ɗaukar mayafin tare da Ɗaura mata akai yana riƙe hannun ta . Bai mata magana ba ya fara ficewa da ita daga Part ɗin nashi . Ganin sun nufi Farfajiyar gidan yasa ta Saurin kallon sa da yake bude mata moto , Yallaɓai Aydaan ina zamu je kuma?. Gida na zan kai ki , ai na ba gida na ,ba zaki zauna anan ba .


A'a A'a Nidai Wallh Ammie bata ce na bika ba . Waye ya kawo gidan ? Nine mijin ki ko? Shiga muje . Tsayawa tayi tana masa tirjiya wanda Ganin tana ɓata masa lokaci ga zuciyar sa dake Tafasa don komai ya wargaza a yau nan take ya daka mata wani irin gigitaccen Tsawa wanda sai da ta firgita . Shiga ku wuce nace ..! Cikin Sauri ta shige Moton yana Rufewa tare da komawa mazaunin driver yana ficewa da ita Gidan. Tun da suka fita daga Estate ɗin take kuka a hankali ,wanda yake ƙara dagula masa lissafi . Banza yayi mata don playing music yayi a hankali yana tashi daga Moton wanda hakan yasa Aaliyah cigaba da kukan ta .....!


#Bana jin dadi kuyi Hakuri da Wannan pls .
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*

28

Nan take ta sume masa Gau bata san ma inda kan ta yake ba . Shi ma kuma bai saurara mata ba bare har ya lura da ta Sume a wannan halin .
**
Ɓangaren Gidan Moddibo's Family kuwa Tun bayar Ficewar Aydaaan daga Wannan Gidan Labari ya riski Iyayen nasa ciki Har da Ammie ,wanda Hankalin ta yayi ƙololuwar Tashi ,don bata san a wani irin yanayi zai tarbi yar mutane ba , Don ta fahimci Abubuwa da yawan gaske Game da Aydaaannnnn da Kuma Aaliyah. hankalin ta a matuƙar tashe tayi tana ƙoƙarin Kirar Wayar nasa amma kuma ina Sam bata shiga Bare har ta same shi. A takaice a haka Ammie ta ƙwana Hankalin ta a tashe sam ta gagara Rintsawa . Ba'a maganan Bangaren Yaran Gidan ,wanda Suma barci sai Dai muce Rabi da Rabi . Basu taɓa Gasgata waye Aydaaannnnn ba sai a yau . Wannan Wani irin ɗan takife ne? To me yake nufi da hakan ?. Abun da Lukman yace kenan don su kwana sukayi su uku idanun su biyu basu rintsa ba. Aaman ne yayi Murmushi yana cewa " Asirin kowa ya tonu mana? Ai Kaga yanzu dole a sahale mun Wannan ƙadddararran Auren ,a bar Ni naje na lalubo dai dai Ni mai....Waye me halin? Lallai Aaman ka cika ɗan rainin Hankali , Ka manta a lokacin da kuke sukuwa akan su Hibba shine yanxu saboda ance mu Aure su duka kuke janye jikin ku kai da Aydaaan.! Mu ma fa mutane ne ,kamar yanda kuke ji haka nan mu ma." Lukman yayi maganan tare da kallon Aamaan wanda ya saki murmushi yana cewa " To ai shikenan. Ni kunga yanzu ma barci zanyi . Kallon sa Mubarak yayi wanda Gyefen fuskar sa a ka nade da bandeji. Bafa kunfi mu son ku Aura kintsatstsu ne ba , A'a Wallh zamu iya cewa mun fi ku , saboda shekarun ba daya da naku ,munfi ku hankali kuma kun sani .

Shiru Duka Wurin aka yi , anan ne suka fara tunanin Hanyar da zasu bi suga sun magance matsalar da Aydaaannnnn ya saka su duka , amma kuma ina a haka suka ƙwana babu wata mafita da suka samu .

Ɓangaren su Summy suma a haka suka ƙwana kowa da Abun da ke zuciyar ta na tsoron me zaije ya kai ya dawo.! Don a tunanin su ko wacce a wannan lokacin Zata iya Rasa Masoyin ta. Wannan dalilin yasa su ma yanda suka ga rana haka suka ga Dare.

***
Ƙarfe 7:am Ammie ta fara Doka ma Aydaaannnnn kira don sanar masa da Kirar meeting da za'a yi a part ɗin Hajiya Barmani , a wannan karon tayi nasarar Samun shi , don tun asubahi yake treatment ɗin duk Wani Rauni da yayi ma Aaliyah. A wannan lokacin da Ammie ta kira tuni ya gama kimtsa Aaliyah yasa tayi breakfast kamin ya bata maganin rage zugi . A kuma wannan lokacin barci ya dauke Aaliyahn wannan yasa bata san ma da Kirar Ammien ba . A waya ne Ammie take kuma shaida masa idan zai taho yazo har da ita Aaliyah don maganan itama a yanzu ya shafe ta . Datse Kirar Ammie tayi yayin da Aydaaannnnn ya tsaya yana bin Wayar da kallo . Sam ya rasa fahimtar a wani Hali Ammie ke Ciki . Duk matsanancin Farin cikin da yake ciki ,amma bai hana zuciyar shi jin babu daɗi ba ,wannan ce karo na farko da Ammie tayi masa magana babu raha ko zolaya.

#Mmnteddy
*Sexxies House 🏠*
_(Love and romantic story)_

#Mmnteddy
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*

27

Tun Aaliyah na jin kar ta bar kukan ,a tunanin ta zai tausaya mata ya koma da ita inda ya Ɗauka ta har tayi shiru don ta lura a wannan Lokaci rashin mutuncin nasa ne ya dawo mata sak Wancen Aydaaannnnn din da ta sani A baya. Dafe kan ta tayi tana jin yana sara mata tare da mata Wani irin mugun ciwo . Kallon sa tayi tana sharce Hawayen fuskar ta kamin ta yi duba gare sa tana cewa " Me nayi maka? . Kuka fa nake yi ko tausayi na baka ji ba ?. Don ALLAH ka yi haƙuri ka maida Ni Gidan Ku can . Kallon ta yayi yana jin Maganan nata na sosa masa rai , Tabbas Aaliyah bata da Hankali , Wannan Gidan ne take So na mai data? Girgiza Kai yayi kurum tare da maida Hankalin sa a kan Hanyar sa. Ganin Wannan zallar Wulaƙancin da yayi mata ,tayi masa magana bai bata amsa ba ya cigaba da Driving ɗin sa yasa Aaliyah Cigaba da kukan ta idanun ta har suna Rufewa . Horn taji yayi a gaban Wani tamfatsetse Gida ,wanda Girman Gate Ɗin kaɗai Aaliyah bata iya hango Farkon sa. Aydaaannnnn .! Ta kira sunan sa Muryar ta na shakewa saboda Kuka .! Kamin ya bata amsa ne taga an wangale gate ɗin yana shigewa da Moton sa cikin Wannan Gida. Ke Kuka wai kike yi tun yanzu? , Humm ai bai kamata tun yanzu ki fara kuka ba ,bana Son Hakan saboda zaki wahalar mun da kan ki ne. Idan kuma na fara Aikina fa akan ki Suma zakiyi kenan ?. Tsayawa Aaliyah tayi tana kallon sa don bata fahimci barikin nasa ba. Kamin tayi masa magana ne taji an bude side Ɗin ta , wani murya taji kaman ta inyamurai yana cewa " Wlcm Madam . Juyawa tayi tana kallon inyamurin irin ibo Man ɗin nan Fari kaman zabiya . Kasa masa magana tayi don girman gidan da kuma irin mutanen da ta gani ya tsorata ta ainun . Juyawa tayi da kan ta da Sauri tana kallon ɓarayin da Aydaan yake ,amma nan taga ashe tuni ya fice wani security na rufo murfin Moton ɓangaren nasa . Cikin kullewar Kai da tsoro ta fito tana isa inda Aydaan ke tsaye alamun ita yake jira. Bakin ta na Rawa kaman yanda jikin ta ke makerkyata tace " Yallaɓai Me ya kawo Ni nan? Ina ne nan kuma?. A Miskilance ya bata amsa da nan Gida na ne , inda na dade ina jirar Na tare da Jidderh ta , Amma ko yanzu Ban cire mawa kai na ba . Let Go in". Eh...? Aaliyah tayi maganan tana Buɗe Baki na mamaki da tsoro ,kana tace " Wallahi ba zan shiga ba ,gidan Yanka kai kakawo Ni ...Dama na dade ina zargin ku ,saboda marasa imani da tsoron Allah sune kaɗai Wanda zasu iya aikata Irin wannan Abun da kuke yi a tsakanin ku . Kuna lalata da junan ku , dama an ce masu shan jinin mutane sune suke irin abun da kuke yi . Wallahi ba zan shiga ba ,ka maida Ni Gida Wayyo Adda ,Wayyo Innna na shiga uku .!


Tsayawa Aydaaannnnn yayi yana mata wani irin kallo shashasha . Dariya ne ke son ƙwace masa ,amma sai ya dake a zuciyar sa yana cewa " This is the best Solution da zan yi maganin Wannan yarinyar a cikin gidan nan . Ɗaga kansa yayi yana bin gidan da kallo , tabbas ba ƙaramin gida bane ba ,don ya ɗauki Kusan Shekaru hudu kamin ya kammala shi . Bene ne Hawa Uku banda Under ground da yayi ,wato Gidan ƙasa . Ba'a bakin ta ya fara jin ana zargin kudin sa ba , amma shi yasan sirrin sa Ɗaya ne baya Wuce biyayyar iyayen sa ,da kuma cida Almajirai da marasa ƙarfi , wannan sirrin ƙaɗai ya riƙe a rayuwar sa ,wanda yake ganin haske dama da haunin sa . Hannun sa yaji Aaliyah ta riƙe tana tana zubewa a ƙasa tare da cigaba da rusa kuka faɗi take ' Na tuba Yallaɓai kayi ma Allah ka mai dani gidan Iyaye na da ka ɗauko Ni . Ke wuce mu je ciki , kin san meye kina cigaba da damuna da Wannan kukan naki zan debi jinin jikin ki yanzu ko na jefaki Saman can kin gan shi can ko? To Ɗakin Dodo na ne.! Laha'ilah ha'illallah . Ta yi maganan tana kama bakin ta ,ba zanyi ba ,ba zanyi ba Wallahi na daina . Okay muje. Hannun sa ta kama tana ƙanƙamewa don gaba ɗaya ma'aikatan Gidan ganin su take yi wasu irin azzaluman mutane masu kashe yara da manya . Kallon ta yayi ta Gyefen ido yana lura da yanda Gumi ke sauka mata , a daya bangaren na zuciyar shi dariya yake yi ,amma a dayan kuma tausayin Aaliyah ne ya kama shi . Wato duk masifa dai ita ta yarda dashi ,tun da shi ta riƙe gagam . Ɗan Girgiza kai yayi a zuciyar shi yana cewa " I really love you . Hannun ta ya haɗa da nashi a tare suka isa Wani irin mahaukacin ƙayataccen Falon ,komai na Wurin walwali yake tamkar an yi shi da ruwan Gold . Tabbas ya tabbata Aydaan kuɗin sa bana Allah bane tayi maganan a sarari bata san tayi ba . Cigaba tayi da cewa " ko ina Hajiya Munaya take a yanzu Allah masani . Shiiiii Huuuuuhhhh taji ya hura mata iskar bakin sa a hankali ta Gyefen Kunnen ta , Saurin kallon sa tayi a Firgice ,wanda taga Ya zuba mata wannan Lulun idanun nasa . Tana sama kina So ki ganta ne ?. Yayi maganan yana ɗaga mata Gira. Maganan sa ta tuna Wanda Yace nan ɗakin Dodon sa yake , hakan yasa Aaliyah saurin Girgiza kai tana cewa" A'a a'a . Okay ai na ɗauka kina so ki ganta ne sai na kai ki ai . Don Allah Yallaɓai kayi haƙuri kuɗin ka fa ban ɗiba ba , Wallh Munaya ce. Shiiiii yi mun shiru , Munaya Na gani ko ke? . Sunkuyar da kai Aaliyah tayi hawaye na cigaba da bin Kuncin ta .


Can Gyefe ya kalla wurin da Dining area yake , Murmushi yayi yana sa hannun sa tare da shafa Gyefen Kuncin ta , ke Wannan kukan fa? I told you to Stop it. Me kike Son ci Yanzu before mu ƙwanta.! Fiddo da idanun ta Waje Tayi cikin Muryar Kuka tace " A'a na ci abinci bana cin Wannan . Okay ni Abinci zanci yanzu . Idan na kammala sai na fara faɗa miki sharuɗɗa na . Kinji Darling love . Kallan sa Tayi kurum sai ta taɓa baki tana shirin fashe masa da kuka. Sallah zanyi tayi maganan tare da fashewa da Kuka 🥹 . Dariyar da yake dannewa a wannan karon ƙwace masa tayi , a zuciyar shi yana cewa" mah love ta tuna da Allah😂 . Okay taho naci Wani Abu sai muyi sallar tare . Sakin baki tayi tana mamakin ,Au dama wai irin ku kuna Sallah?. Wani irin kallo yayi mata tun daga ƙasar ƙafar ta har zuwa fuskar ta kana yace " Da da nake yi har ki shimfiɗa mun sallaya hala ke kike mun . Kuma Allah na Amsa? . A'a ban sani ba dai . Amma Mtsww Dan tsaki yayi tare da cewa " Matsalar ke dai ka ki nan ne ba tsawo sosai . Amma zaki iya ɗage Ai . Ƙurr ta masa tana kallon sa . Sirinowa yayi yana rage tsawon sa tare da daidaita wa da nata . Look up Darling sweat . Me kika gani a anan? . Bin saman Goshin sa tayi da kallo inda Alamun shatin sujada ya bayyana . Shiru tayi bata yi magana ba , sai ji tayi ya kama hannun ta yana cewa " Oya muje . Kasa masa magana tayi a haka suka haura Stairs biyu kamin taga ya gyara mata kujera yana cewa " zauna . A hankali ta zauna tana kallon sa ya fara svng kan sa , Lemu ne a gyefe sandwich sai Jalopies , Wani Bowl ya bude nan take ƙamshin haɗaɗden Pepe meat ya karade Wurin . Darling love kin San meye? Ina cin Abinci sosai , Kinga Irin wannan zaki rinƙa mun ,and second one Ina Son ina cin nama sosai . Wani irin ajiyar zuciya Aaliyah taja mai ƙarfi a zuciyar ta cewa take " Babu shakka wannan naman mutum ne a gaban sa ,ko ƙamshun ya fita da ban , dama ance naman mutum yafi na kowa Ni dabba daɗi . Shiyasa yake ....Darling ki cinye wannan yanzu ga Lemu ki sha , saboda Wani Aiki zamu ƙwana muna yi , kuma babu hutu bare kice zaki ci Abinci ,Cox idan muka fara akwai yiwuwar kiji yunwa . Saurin Girgiza masa kai tayi tana fashewa da kuka tare da cewa " A'a Wallh ba zan ci ba , bazan ci ba ..! It's Okay . Shikenan bari na ci ... Nan take ya fara cin Abinci sa wanda yayi kusan mintuna Goma kamin ya sha Lemu yana miƙewa tare da hamdala . Muje ki ga Bedroom ɗin mu . Bin sa da ido tayi har ya iso gaban ta yana kama Hannun ta tare da Nufar Bedroom din shi da ita. Wow shine Abun da ta furta a zuciyar ta , komai na Bedroom ɗin milk and Blue ne . Abun gunun ƙayatarwa . Gyefen bangon ta kalla inda taga Wani irin makeken. Plasma tamkar ba'a cikin Bedroom suke ba . Shi kan shi Plasman abun kallo ne. Juyawa tayi tana bin window ɗin da kallo da sauran Wurin baki ɗaya Don tafi mintuna sha biyar sam ta manta da inda take. Wurin sosai ya tafi da ita . Motsin Fitowar shi taji daga Bathroom yana tsane Sumar kan sa da Towel . kallon ta yayi tare da Cewa ' Je ki dauro alwala muyi sallah .


Sum-sum-sum ta juya tare da nufar Toilet ɗin. Tsoron abin da zata gani ne yasa ta tsayawa gashi dai Wurin ya buɗe da kan sa amma tsoro ya hanata shiga . Tsayuwar me kike yi? Tsoro ne kike ji? . Saurin kutsa kan ta tayi ciki tana ambaton sunayen Allah tsarkaka. Murmushi yayi yana cewa ' Yau komai zai wuce inshallah , zan zama bango a rayuwar ki , Zamu zama ɗaya in Sha Allah . Kaman mintuna biyar Aaliyah ta fito , ba tare da ta kalli inda yake ba ta nufo wurin kai tsaye wato inda ta barshi . Ɗago da idanun ta tayi don ta tayi masa magana .kawai sai ta yanka masa wani irin uban ihu . Tana yin baya tare da shirin fadi . Don ganin sa tayi tsaye babu kaya a jikin sa yana shirin saka Mini boxer da jallabiyar da zaiyi sallah . Saurin kai hannun sa yayi yana riƙo ta tare da mannata jikin sa . Wani irin ihu ta kuma sa masa tana fuzgar kan ta tare da nufar can Gyefen coner tana shigewa tare da cigaba da kukan ta . Bai yi yunƙurin bin ta ba ,don ya san abun da yasa ta yin hakan ,wannan yasa shi cigaba da saka kayan sa , sai da ya kammala ne ya shimfiɗa sallaya yana aje mata Wani Dubai hijaab mai kyaun gaske tare da cewa " Zo ki ɗauka . Muryar ta na Rawa tace " Nayi Sallah a gidan Ammie . Humm Wannan da banne ,nafila za muyi . Jin hakan yasa Aaliyah takawa a hankali tana nufar inda yake hannu tasa tana amsan hijaab ɗin tana sakawa , Kamin ta Ɗago ne taji yasa hannu yana gyara mata Hijaab din , kamin tayi magana ne taji ya rage tsawon sa yana kissing din saman Goshin ta a hankali cikin wani irin romantic caring voice ɗin shi ya furta " You're beautiful Aaliyah , Ina Son ki.! Shiru tayi masa a karkashin zuciyar ta cewa take " Wallh bana Son dan shan jini a zuciyata dama tuntuni bana Son ka...!

Wani irin addu'a zaki mun yanzu ?. Yayi maganan tare da kallon Idanun ta . Zan yi maka Addu'ar Allah ya ganar da kai hanyar Gaskiya . Okay Ngd yayi maganan cike da jin dadin furucin nata ,wanda hakan yasa Aaliyah ƙara firgita da lamarin sa . Sallah yaja su suka yi kamin daga bisani bayan sun ida ya juyo tare da ɗaura hannun sa a saman kan ta yana fara masu adduo'i . Miƙewa yayi itama tana miƙewa to cire Hijaab din da komai na jikin ki . Kin san yau ba da kaya zaki kwana ba . Koda kuwa sleeping dress ne . Juyawa Aaliyah tayi tana masa kallon Ba zanyi ba , Wanda ko ta kanta baiyi ba yana kallon ta ya fara cire jallabiyar tare da Sauke mini boxer din. Rintse Ido Aaliyah tayi idanun ta na fidda ƙwallah . Tana

Please Login or Register in order to submit comment