Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Wai haka Aaliyah?. A'a Ammmie na ƙoshi . Okay to yanzu ku muje part ɗin Hajiya Barmani . Okay mum bari naje Wurin Aaman sai mu taho tare dashi yanzu . Aydaaannnnn yayi maganan yana kallon Aaliyah tare da mata Murmushi ,saurin kauda kai tayi har ya fice sannan ta ɗago tana kallon Ammmie . Ammmie ne ta kalli Aaliyah tare da cewa " Aaliyah babu wani matsala dai ko?. A hankali Aaliyah tace " Wallh Ammmie Aƙwai ,amma ina Tsoro.! Subhanallah just feel free and told me the Trued, I'm LYK your mother Okay? Ki faɗa mun gaskiya meke faruwa . Aaliyah ne Hawayen da take dannewa suka fara zubo mata ...nan take taba Ammie Labarin Aydaan da yanda yace mata yana da Ɗakin Dodon sa . Ai kamin ta ƙarike Ammmie ta hau Dariya har da kyakyatawa . Okay Wato Aydaaannnnn tsorata mun ke zai dinga yi kenan ?.


Ƙwantar da hankalin ki muje yanzu ,amma kawai yayi miki ne , yau dani za'a je gidan sai ya nuna mun dakin . Kallon Ammmie Aaliyah tayi tare da cewa " Ammmie wai kina nufin karya yake yi?. Eh mana Aaliyah rabu dashi dai kawai shakiyin Yaro ." Wallh Ammmie jiya ya mun mugun ta haka yayi ta tsorata Ni . Allah Ko Aaliyah, ai bari yazo zai same ni. Miƙewa suka yi daga Zaunen da suke tare da nufar part Dina Hajiya Barmani . Tun da suka shigo Falon Hajiya Rahina ta shaƙa ganin Ammmie riƙe da Hannun Aaliyah . A hankali Aaliyah ta nemi Wuri tana shirin zama can Gyefe ne , Hajiya Barmani tace " A'a Matso kusa jikalle ya zaki zauna can, matso kusa ayi maganan dake ,don ya shafi Wannan taƙadirin mijin naki . Dariya Aaliyah tayi a zuci kamin ta matsa a hankali kusa da Hajiya Barmani tana gaida ta ,kamin ta gaishe su duka , wasu sun amsa wasu sun yi mata banza . Tsawon lokaci babu wanda yace ƙala , har Aydaan don tun shigowar su su tuni sun halar ta . Idanun sa gaba Ɗaya yana akan Aaliyah . Wanda tayi shiru tana tunanin Abubuwa da asalin ta da talaucin iyayen ta . Bangare Guda kuma tsoro ne yasa ta yin tsammm Duba ga yanda Ƴammatan ke wurga mata harara , su kam su Hajiya Rahina abun nasu a ƙasa take .

Kallon Aaman Aydaaannnnn yayi yana amsan blank paper ɗin Hannun sa , biro ya amsa yana budewa tare da zana mata emoji na smile 😊 ƙamin ya kanannanɗa kamar jirgi irin yanda zaki ga yara na yin jirgin takarda . Huuuu Aydaaannnnn ke nan aƙwai shi da ƙwaƙwalwa sosai . Idan yana drwng ka rantse Architect ne . Ɗagawa yayi yana cilla mawa Aaliyah inda take sai a Gaban Hajiya Barmani da ita Aaliyahn. Ɗagowa duka aka yi ana kallon sa ,wanda shi baya ta kansu har a lokacin idanun sa na akan Aaliyah ne . Ɗaga mata gira yayi tare da mata Alaman ta buɗe . Sauke idanun ta tayi ƙasa tana ɗaukar Takardar tare da Warwarewa . Emojin da ta gani ne yasa sam bata san lokacin da ta saki Murmushin ba ,wanda har haƙoran ta na bayyana😁....!
#Mmnteddy

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment