Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na....shiru yayi da maganan idanun sa na kadawa yana yin Jah ,takaicin duniya ya gama isar sa . Cak Aydaan ya tsaya yana jin maganan Aminin nasa har cikin Zuciyar sa . Ganin yanda hankalin sa yake a tashe yasa Aydaaan riko Hannun Aaman yana cewa " taho muje ka rani wani Wuri . Kallon sa Aaman yayi tare da cewa " Mu je to " . Moton sa ya shiga tare da fara reverse yana ficewa daga Gidan. Ina zaka je da Wannan Ranan? . Garin su Kano. Kano..! Aaman ya maimaita tare da kallon Aydaan ,me zaka yi acan?. Ba tare da Aydaaannnnn ya kalle sa ba ya basa amsa da " Wurin Jidderh zani . Aydaaannnnn.! Aaaman ya kira sunan sa tare da masa Alamun ya haƙura mana ,Amma kuma Aydaaan kallon sa baiyi ba ,don shi abun da yasa ma ransa sai yayi yake Samun nutsuwa .

***

Kallon Su Ammiee Da su Abba Hajiya Barmani tayi kamin tace " To kune iyayen Wannan yaran , ya kuke ganin Al'amuran zasu kaya? Yanzu waye Zai rarrasar mun Sumayya ?. Shiru Ammiee tayi kamin tace " Hajiya Hakuri ya zama mata Dole , tun da babu yanda Zamuyi Aure ya riga anyi , Yanzu Ni zan samu Sumayya mu rarrashe ta . Sauke Ajiyar zuciya Hajiya Barmani tayi kamin tace " To ai yanzu dole ayi Ɗaya , Aydaaannnnn ya fara tarewa da Matar nasa da ya Aura ,kamin tarewar sa da Sumayya , Wannan a ganina zai fi samun masa zaman lafiya ,akan ace an kai masa matan duka rana Ɗaya . kallon ta Abba yayi tare da cewa Hajiya kaman ya kenan? .


Ina nufin ko yau ko gobe ko jibi a tabbatar Wancen yarinyar ta tare a gidan Aydaan , Don nan da Sati Guda za'a ɗaura Auren duka yaranan babu fashi .....!
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*

18

Kallon Hajiya Barmani duka sukayi ,kowa na tsoron abin faɗi ciki har da Ammiee da ta tsaya tana kallon Daddy ko zai ce Wani Abun ,amma kuma sai yayi shiru .... Ganin Hakan yasa Ammiee sauke Muryar ta ƙasa tana cewa ' Hajiya Don Allah ayi hakuri ,A hada Tarewar Aaliyah da Na Sumayya duka , Ai shi ba ƙaramin Yaro bane , shekara Talatin ai yayi hankali , Yasan abun da ya dace , Idan muka yi duba Hajiya ga iyayen Aaliyah ba ƙarfi ne suke dashi ba , kamata yayi a sanar dasu iyayen ta....Ya isa Haka.! Hajiya Barmani tayi maganan tare da Ɗaga mawa Ammiee Hannu . Ko su shirya ko basa shirya ba ,dama Wani Abin kirki zasu iya taɓukawa ?. To bari kuji Ina Alh Abubakar?.

Cikin Sauri Abban Ibadan yace ' Na'am Hajiya.! bana so da buƙatar ganin an kawo mana Komai koda cokali ne na cikin Wannan Gidan ,kana Jina?. Kana Jina? . Saurin girgiza Kai yayi tare da cewa ' Ina Jinki Hajiya , inshallah Ba za'a yi hakan ba ,Ni ai a matsayin mahaifin ta nake , Don haka Ni na Ɗauki nauyin komai na Aaliyah tamkar Mahaifi gare ta ".


Taɓe Baki Hajiya Barmani tayi tare da cewa " Kaji dashi dama kaine ka kulla komai , ku tashi kuje Allah ya kara maku arziki da Wadata . Amin suka furta ,jiki a sanyaye kowa ya bar Falon Hajiya Barmani tare da nufar Part ɗin shi . Gaba Daya Hajiya Rahina ranta babu daɗi , jin zafi take tare da ji kaman taje ta ƙarar da Dangin Aaliyah da ita da kowa nata ,sai taga Ƙarshen Auren , Aydaan Mutuwa zaiyi idan bai Aure ta ba. A haka ta isa Bangaren ta ,Wanda da isan ta kai tsaye Bedroom Ɗin Summy ta nufa .


Sautin kukan ta ne ke tashi a hankali , Yayin da ko ina na jikin ta Rawa yake Alamun Zazzaɓi mai zafi ya kamata , Cikin Sauri Hajiya Rahina ta nufi Inda Sumayya ke ƙwance ta kululluɓe gaba Ɗaya Jikin ta har zuwa kan ta . Summy ta.! Momy Rahina tayi maganan tana kai hannun ta tare da Saurin yaye Blanket ɗin da Summy ta rufu dashi .


Ohhh Momy Sanyi nake ji , Momy ki rufe Ni." Summy ta ƙare maganan tana ƙanƙane Jikin ta , Hawaye na cigaba da fin Kuncin ta .!



*Kuyi hakuri guntun night update 🥱*
*#Mmn teddy*
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*

19

Ɗaga Hannu Momy Rahina tayi tana shafa Gyefen Saman Goshin Sumayya ,kana tace " Sannu bari yanzu na Kira Family Doctor Ya duba jikin naki da lafiyar ki duka?. Bana Buƙatar Family Doctor Mom , Yau kema da bakin ki kince Family Doctor? Sanin kan ki ne tun ba yau ba ,bana taba yarda Ko mun Rashin lafiya ,wani Doctor ya duba Ni ,in dai ba Aydaaannnnn ba. Summy tayi maganan tana kallon Mahaifiyar nata tare da matso Hawaye , Kamin ta haɗiye Ɗaɗɗatan Yawu tana cewa " Mom Yau A gaban kowa Aydaaannnnn yace baya Sona, Baya Son Aure na baya bukata na ke nan yake nufi A rayuwar sa? Momy Ƴar Aikin sa yake So , Humm kuma yar ba kowa ba . Mom bazan taba Warkewa ba daga ciwo nan sai dai na samu Sauki , Idan kin ga Na Warke to Aydaaannnnn ya cire Soyayyar ko wacce mace ya aje a gyefe ya dauki nawa Soyayyar da matuƙar muhimmanci.... Nisawa Momy Rahina tayi tare da cewa" Ya isa Sumayya kiyi barci ,kamin Aydaaannnnn ya shigo , bana Son duk Wani abu da zai ɗaga miki Hankali , Amma Ni nayi miki Alƙawarin ganin Bayan Auren Aaliyah da Aydaan ke da ma ko wacce mace da yake buri...ko da anyi Auren Aaliyah Wallh da makirci sai ta bar Gidan Aydaan .

Aydaan mijin mace Ɗaya ne Wato Ke .! Bayan Sumayya shida mace sai kallo . Wani irin Sanyi Summy taji Dadi na mamaye Zuciyar ta . Momy kin tabbata?. Gyaɗa Mata Kai tayi tare da sakin Murmushi tana Cewa " Inshallah Sumayya,zaki gani .

**

Yobe
Yammacin wannan Rana Aaliyah ce zaune tana aikin yankar kuɓewa , Inna Turai ne ta iso gaban ta tare da cewa " Aaliyah aje yankar nan ki taho Malam na Son magana damu shi da baban ki Salihu. Haka kurum taji ƙirjin ta ya buga ,gaban ta na yanke wa tare da Faɗi , Inna lafiya dai ko? . Aaliyah bana ce ba , Tun da nidai muje muuji Kirar . Amsan kubewan Inna tayi tare da aje shi a kitchen tana yin gaba Aaliyah na bin ta a baya suka isa Ɗakin Abba . Bakin Su dauke Da Sallama suka shiga dai dai Baba Salihu da Abba na amsa nawa Inna Turai da Aaliyah . Tsugunawa Aaliyah tayi har ƙasa tana gaishe da Baba Salihu kamin ta koma ta nade Gyefe tana jirar jin musababbin kiran nata .

Aamm'amm Baba Salihu yayi gyarar murya tare da kallon su su duka yana fara faɗa masu dalilin Kirar nasu . Da farko Inna Turai ,Kiyi haƙuri ,kece Uwa ga Aaliyah ,amma munyi Abin da Bamj nemi shawarar ki ba a matsayin ki na Uwa gareta . Itama kuma Aaliyah Batasan da Wannan Abu ba . Abun ya kuke ne shi yasa har muka ga ya zama wajibi a yau a yanzu mu sanar maku ,don ku fara shirye-shirye .


Kallon sa Inna Turai tayi cikin Rashin fahimta tace " Babu komai Malam Salihu me ya faru fadi muna jinka.!

Humm a gaskiya Mun bada Auren Aaliyah ga Aydaan Moddibo tsawon sati Uku kenan da Faruwar komai . Wani irin tsoro ne da Firgicin ya dirar ma Aaliyah ,wanda ya sata Ɗagowa da Sauri tana ware idanun ta akan na Baba Salihu... Inna Turai kuwa Cikin ɗaga murya tace " Ban gane ba , Me kuka nufi? . Abba ne ya amshi zancen tare da yi masu bayanin yanda auren nata ya kasance , tare da kara basu haƙuri ,daga karshe ne yake sanar masu da cewa " Jibi Dangin Aydaan suka shaida zasu taho a tafi da Amarya .


Malam Wannan wani irin Aure ne? Shin neman kai muke da Aaliyah? Haba Wannan anya .....Haba Turai haba da hankalin ki? Cewan Baba Salihu kamin ya cigaba da cewa " Addu'a ya kamata kiyi Allah ya albarkaci Auren ,ba Wai ki na rinka Wannan zancen ba . Aaliyah ne da tuni idanun ta suka tsinke da Hawaye , Shi kenan Na Auri Ƙwarto marar imani , Na ƙare rayuwata a gidan Harijai ,gidan Ƙwarata.....!





Naji kuna ta maganan ba tayi morning update ba ,to a gaskiya ban dade da dawowa school ba gashi muna shirye-shiryen fara yi ma yara Exam , wannan yasa kuka ji Ni shiru , ga kuma Ɗan aikace² na Gida , Amma kuyi hakuri da Wannan Zuwa anjima zamuyi mai tsawo sosai .
#Mmn teddy
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*

Suka nufi Moton yayin da Baba ya banzama yayi na cikin Gida ransa a matuƙar ɓace , Tun daga Zauren Gidan yake Faɗin ,daga Fitowar ki Hauwa shine har kin Sanar masa yazo ku cigaba daga inda kuka tsaya? Dama Ni tuni nake zargin ki Hauwa ,yau kuma gashi zargi na ya tabbata . Banda iskanci yau ko ma Saki uku Salisu yayi miki ai idda kike yi , shine zaki fara Kula wasu maxan . Subhanallah Malam mai kuma ya faru? Umma tayi maganan tana Ɗagowa tare da kallon Baba da ya sauke Wular kansa yana sababi . Ina Hauwan take? Yayi maganan ba tare da yaba Umma amsa ba . Hauwa.! Ya fara ƙwaɗa Kirar Hauwa Ransa a matuƙar ɓace . Saurin fitowa Hauwa tayi jikin ta Ko ina Rawa yake yi na tsoro , Zubewa tayi hawaye na bin Kuncin ta , cikin matsanancin kuka take fadin " Baba Don Allah kayi Hakuri , Wallahi ban san waya faɗa mawa Aydaaannnnn wani Abu ba, Kuma bana tunanin yasan komai dake tsakani na da Salisu . Rufe mun baki Shashancin Banza da Wofi , bai sani ba yazo kofar Gidan nan yau ? Rabon shi da Gidan nan shekara nawa? Eiyee?? Tun lokacin da kikayi Aure tsawon shekaru goma bai kara saka ƙafarsa a kofar gidan nan ba ,sai yau tun da kina shirin zama bazawara . Hauwa ki sani Aydaaannnnn ba zai taba Auren ki ba , saboda yafi ƙarfin ki ,yaudara ce kawai ta ya'yan masu kudi ,ya gama dake ya barki Fanko . Haba Malam haba malam ... wannan Abun naka yawa yake yi Wallh . Me kike nufi to me ƴa? Naga dai bake kika haifi Hauwa ba, Hauwa jini nace don haka kome zanyi akan ta kisa mun ido .


A'a gaskiya saka idon yayi yawa , Gaskiya na gaji , Hauwa fa Allah ne ya bamu it....Wayyo Umma don Allah kuyi hakuri,kuyi Shiru Umma .... Hauwa tayi maganan tana Rushewa da matsanancin kuka tare da cigaba da cewa " Baba zan koma Gidan Salisu ,wallahi zan roƙesa . Kinji maganan gaskiya nan , Baba yayi maganan yana cigaba da muzurai .

***

Kai Aaman Kar ka tafi bazan iya barin Ƙofar Gidan nan ba tare da na ji Muryar Ta ba , Ina Son Jidderh , Don Allah ka dakata , zata fito Ni Na sani . Dakatawa Aaman yayi daga Driving din da yayi niyya ,cike da jin matsanancin Tausayin Ƙanin nasa Ya ce" Aydaaannnnn Kana Son Hauwa ,Amma kuma tun farkon Rayuwar ka bata taɓa nuna maka So ba ,sai Wahala....Me ya kawo Aaliyah nan? Muryar Aydaaannnnn ya katse Aaman wanda shima yayi saurin juyawa Yana kallon inda Aaliyah take tsaye tare da mai adaidaita . Sallamar mai adaidaita tayi tana ɗaukar Ghana most go ɗin ta tare da nufar Gidan Su Hauwa . Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un me take anan? Me ke shirin faruwa ne? . Abun da Aaman ya furta kenan wanda kamin yayi magana Aydaaannnnn ya fice daga Moton yana nufar inda Aaliyah take cikin Sauri da sassarfa .


Caraf taji an riƙo Hannun ta wanda yasa Aaliyah saurin juyowa tana kallon bayan ta , Waro ido waje tayi tare da masa Kallon nashiga Uku . Aaliyah.! Ya kira sunan ta cikin wani irin sanyi ,wanda tun da take bata taba ganin sa a irin Wannan yanayin ba." Yallaɓai Aydaan me nayi maka? Har nan ma ka biyo NI? Aaliyah Aaliyah Jidderh ta?. Wani irin kallo tayi masa kamin tace " Wacece Jidderh kuma? Don Allah Aydaaannnnn ka rabu dani , Meye ka Ɗauke Ni wai? Ni Bazan Aure ka ba shi yasa na Taho gidan Wan mahaifiya ta , Saboda Nasan shi da halin sa idan ya tsaya akan Gaskiya babu mahalukin dake dakatar dashi duk kudin ka duk girman ka . Tsayawa Aydaaannnnn yayi yana juya maganan Aaliyah a kan sa ....kamin ta fixge hannun ta tana wuce shi da sauri . Keee .! Ya kira ta a gadarance da izza . Ni mijin ki ne kin manta ne ko sani ne baki yi ba? Ai aure an riga anyi shi ,saura tarewa nan da kwana biyu. Naga mai hanani tafiya da matata ....!
#Mmn teddy
#morning Update
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*

20

Hawaye ne ya cigaba da zuba mata babu kakkautawa , wanda Ganin haka yasa jikin su Abba yin Sanyi ƙalau . Cikin Muryar rarrashi tare da ban hakuri , Abba yayi Kirar sunan Aaliyah tare da cewa " Mama na, Kin San komai nayi miki ,Ni Mahaifin ki ne bazan yi Abin da zai cutar dake ba da rayuwar ki....Ina mai Addu'ar inshallah Zaki samu kulawa da Kwanciyar Hankali tare da Aydaaannnnn . Kiyi Haƙuri....Saurin share Hawayen idanun ta Aaliyah tayi tare da ƙaƙalo Murmushin Dole duka don ta kwantar mawa da Abba da Hankali ne tace " A'a Abba Na sani Abba duk Abin da kayi ka yanke akai na Abba baxaka cutar dani ba ,koda kuwa ya zama illa wannan haka Allah ya ƙaddara , Abba Zanyi biyayya na amince ba zance A'a ba . Kai Alhmdlh , Allah yayi miki Albarka mai Sunan Mama . Malam Salihu yayi maganan cike da nuna matsanancin Farin cikin shi bisa ga Aaliyah.

Shiru Inna Turai tayi tana kame hannayen ta ,domin jikin ta yayi sanyi ,ita bata san Abun yakai ga Haka ba . Miƙewa Aaliyah tayi tare da cewa " Abba zan iya tafiya?. Cikin Sauri Abba yace " Tafi Aaliyah Allah yayi miki Albarka . Amin Inna Turai ta amshe sa , Yayin da Aaliyah ta juya tana ficewa daga Ɗakin Abba tana nufar madafi.


Bayan fitan Aaliyah ne Inna Turai ta kalli Su Abba tare da cewa " Amma dai kun bin cika nasaban Wannan gida ko? Ni dai Wannan Auren ... Kar ki tada Hankalin ki Turai , Inshallah Allah zai basu zama lafiya tsakanin su .numfasawa Inna Turai tayi tare da cewa " Okay to shiknnn Allah y tabbatar mana da Alheri. Amin y rabbil alamin . Ɗakin ya amsa .

***

Tun da ya shiga Layin Su Jidderh ,ya ke tunano Abubuwa da dama wanda suka faru tsakanin su a shekarun baya . Lumshe ido yayi Yana bin ƙarƙashin biyar dake gaban gidan su Jidderh da kallo . A hankali ya fara tuno da zuwan shi kofar gidan na Farko ....Hauwa Jubi ki ƙatuwar ki dake shekaru kusan 18 babu miji ,sa'o'in ki duka sunyi Aure amma ke kin rantse sai kin yi boko ,ba kya hakura da Secondary school din ba hakan nan ? Cewan Baba yana cigaba da banbami . Jikin Hauwa ne yayi Sanyi , Shiru tayi tana kasa magana...Wuce ta yayi yana cewa " Kar ki manta Ni zan iya aura maki kowa nayi niyya sai naga karshen Son Boko ko duniya ....! Sauke Ajiyar zuciya yayi dai dai Aaman na yin parking tare da kallon Aydaaannnnn da ya dawo daga Duniyar tunanin sa da ya faɗa . To yanzu ya ake ciki? Wa zai kira mana ita Jidderh? . Kallon Aaman Aydaaannnnn yayi ba tare da ya bashi amsa ba ya fito daga Moton yana nufar hanyar Gidan su Hauwa . Biyo bayan sa Aaman yayi dai dai suna jin banbamin Baba a inda yake cewa " Ai tun da kin ki zaman Aure , sai ki fita fanfo a buga miki ki debo mawa Iyayen ki Ruwan Albarka .


Wani irin bugawa Ƙirjin Aydaaannnnn yayi yana jin Zafin Maganan Baba , Wai dama har yanzu bai sauya ba? Bai daina wahalar mun da Jidderh ta ba?. Fitowa yayi Hauwa na bin sa a baya hannun ta Ɗauke da bokitin ƙarfe . Saurin zubewa suka yi tare da cewa " Sannu Baba suna gaishe da Baban Hauwa . Maimakon ya amsa su sai tsayawa yayi yana tafka wani irin salati tare da cewa " Dama tun da naga Hauwa ta fito nasan ka buga ganga ne jujaliyar ta ka ya fito mun da ita daga Ɗakin mijin ta .


Wai kai Wani irin sheɗanin yaro ne? Ka hana mun ya sukuni tana budurwa ,yanzu ma a dakin mijin ta sai da kasa ta fito . Cikin Wani irin murya Hauwa ta kalli Su Aydaan da mamakin ganin su ya gama kai ta karshe . Aydaan kune?. Tayi maganan tana aje bokitin cikin wani irin yanayi . Kamin suyi mata magana ne Jidderh tace " Aydaaannnnn ka gani ko? Wallahi Ni nasan haƙƙin ka ne ke bibiya ta, Aydaan...... Ke Rufe mun baki koma ciki , Baba ya katse Jidderh dake fashewa da kuka . A yau zan sa a kira Salisu ya koma dake gidan sa .bazan yarda da Wannan shashashun yaran ba .!


Idanun Aydaaannnnn ne suka kaɗa ,hannun sa har Rawa yake na ɓacin Rai . Wanda Ganin haka yasa Aaman kama shi yana cewa " Aydaaannnnn mu wuce , ma dawo next time". Ran sa a ɓace baya jin komai sai sautin kukan Jidderh......!



Gn
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*


22

Cak ta ja ta tsaya , wani irin murmushi ya saki tare da cigaba da cewa " Sannan magana ta gaba , wannan maganan da kika faɗa mun zaki maimaita mun shi nan da ƙwana biyu sai kin maimaita gani ga ki ....Kallon sa tayi rasa Abun da zata ce masa abun ka ga yarinta kawai sai ta fashe da kuka tana cewa " To kawai yanzu gani Yallaɓai ka kashe Ni ka huta dama haka kake so . Ai tun tuni ka faɗa mun idan muka yi Aure Wahalar dani zaka yi .... Shiii ya zaki rinƙa ihu haka ,a kan hanya kaman ba mata da miji ba? Yayi maganan yana mata wani iri kallo na kin san Sauran ,sai kuma ya cigaba da cewa " matsowa kusa Zaki yi , amma idan ba zaki iya ba ai ba wani Abu bane ,Ni sai na matso kusa da matata ... Yayi maganan yana matsowa daf da ita ,har suna jiyo daukar numfashin juna . Yauwa ko kefa Nur Albi . Ko da mijin ki ya ɓata miki rai har rungume sa zaki iya yi ba wani damuwa ba ne ? . Wani irin kallo tayi masa A hasale don ta lura ya maida ita kaman yarinya yar shekaru tara , wannan yasa ta a zafafe cewa " Kaman ya kenan ?. Kamin ta rufe baki dama neman hanyan da zaiji Sanyi a zuciyar sa yake yi , ita dai ji tayi ya sa hannun sa yana jawo ta jikin shi tare da Rungume ta yana sauke ajiyar zuciya da cewa " Kaman haka mana ,sai Kiyi ta mawa Aydaaannnnn ɗin naki kukan shagwaɓa Ni kummm....jan ye jikin ta tayi da Sauri tana waiwaigawa gyefe² kar yazo Wasu sun gansu masu wucewa . Kallon sa tayi tana buɗe Baki zata yi magana ,sai kuma ta rasa me zata ce masa ,kawai sai ta fashe da Kuka .... Saurin sa hannun sa yayi yana Warewa tare da cewa " Oya Come lemme Hug you...! Da gudu ta juya tana shigewa Gidan ,tana jin Muryar sa yana cewa ' Ki gaida mun da Baba .

Aaman dake can Jikin Moton su yana kallon duk Wani Abu da ya faru tsakanin su , Dariya yake yi sosai kaman zai kifa a sarari yana furta " Aydaaannnnn you're d arrogant boss , Wallahi kana damun ƙanwata da Yawa fa?. Murmushi Aydaan yayi yana jin Sanyi a zuciyar sa , duk damuwar nasa ya nema ya rasa . Sau da yawa yana mamakin kan sa ,a kowani irin hali yake ciki ,yana ganin ta ko jin Muryar ta yayi sai ya nemi ɓacin Ran nasa ya rasa. Ƙwazin mu Wuce mu koma gida ." Gida kuma? Ai na dauka yanzu Gidan su Amaryar mu muka nufa? . Murmushi yayi yana sa hannun sa tare da shafa Sajen fuskar sa tare da cewa " it's remain 2 days a kawo mun ita gida na , naga Ƙarshen Tsiwan nan nata . Dariya Aaman yasa kamin yace " To don Allah Abi ta a hankali, I know you very well, Nasan yanda kake gurzar mata , kake masu caka² ,amma wai duka su Momy fa har yanzu Ganin na Allah suke maka . Kallon sa Aydaaannnnn yayi yana sakin Murmushi tare da lumshe Lulun idanun sa yana buɗe su a hankali , babu Abun da yake Hangowa sai a ranan da aka kawo masa Aaliyah gidan sa . Bazan manta da Wannan Ranan ba.! Yayi maganan yana kallon Aaman da suna haɗa ido su sun san Yaren nasu , Kecewa Da wani irin Dariya suka yi ,wanda

Please Login or Register in order to submit comment