Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

lurar da ita akan rayuwar aure da abinda ya qunsa dadinsa da dacinsa, sadiq ya shigo cikin qananan kayafaruq ya fara gaidashi kafin ita, wannan karon fuskarsa da walwala ya nufi gadon yaran inda suke kwance suna barci ya dauki namijin ya fara yi masakiran sallah kafin ya tofeshi da adduo'i, ya sumbaci yaron ya ajiye, ya dauki yarinyar a sanyaye yayi mata kamar ynda yayiwa yaron ya ajiyeta ya juya xaificeyaya kaci abinci kuwa? ya juya yana kallontayace kin damu da incine ummi? ta gyada kai tana kallonsayace amma tunda muke tare kin taba tambayana naci abinci, kwanakinnan ma bnda umma data damu kigayamin ko nemana kin tabayi ki ganni.ko kisan wane hali nake ciki kuma kina matata.....faruq ya tashi daga saman gadon hannuwansa dukasanye acikin aljihunsa_yaya forget d past an face d present,ummi ta cnxa daga ynda kasanta ada an she will improve,she luvsyou kuma ta damu dakai, kai kasan waye ummin so bai kamata kana gayamata irin wannan ba just give her chanse an c..._sadiq baiyi mgn ba yasa kai yafice, ummi ta dubi faruq idanunta sunyi rau rau yace dont cry,wipe ur tears muyi mgnta goge hawayen tana kallonsakinsan me yakeso da daretayi shiru tana tunani kafin ta gyada kai tana kallonsagud,menenetace coffee naga anti xuhua nabashi duk dare,yace tor hada.ki kaimasa, ta juya tana kallansu kafintace tor yaya yaran fa?xn turo nanny dinsu ta xauna tare dasu.kedai.kijekawai,......[10:45PM, 8/1/2016] Pherty: Sanda taje dakinsa ya gama shirinsa na barci, yana ganinta ya saki murmushi ya kwanta, ta qaraso cike da jin nauyinsa,.karo na farko da tafara jin kunyarsa tana tsoronsatace yaya gashi
katashi kasha,ya qara gyara.kwanciyarsa yana kallontayace ki koma dashi ummi ni ynxu a qoshe nake bana buqatar komai,ta dago tana kallonsa duk sai taji ta damu.kuma bataji dadin ynda yayi mataba ashe haka anti xuhura keji idan takawo masa abinci yace bayaci.....tunanin me kikeyi ummi? ya katsetata juya tana fadin ba komai,yace xo nan ummi....ba gardama ta dawoyace ki.qara haquri da yaranki nasan you are trying kuma ina jinjina maki, ki qara qoqari akansu ummie,i promise you da kin yayesu xn nema maki admission kifara xuwa skul,tace nagode yaya..yace kinga kayan jariranki da naki sunyi maki, ko akwai abinda kike buqata wanda babu aciki?ta girgixa kanta tana fadin komai yayi muna godiya,sai da safe ta juya da sauriyabita da kallon mamaki, wonder shall never end🙊yau ummi ke masa godiya dan ya mata kyauta? yauummi k tsaye tana masa mgn cikin nutsuwa ba gardama ko kuka ko shagwaba, chabdi ya fada yanamurmushi........*🅿herty novels📚*.[10:33PM, 8/1/2016]




*[10:33PM, 8/1/2016] Pherty👯: *MATAR SADIQ*💑*© Na fertymerh xarah*💝*160*Ummie na kallonsa har ya fice, idanunta suka kawo kwallah ta juya tana kallon ummaumma ni ynxu yaya baisona tunda matarshi ta tafi ko?waye ya gayamiki,kibarshi xafin mutua ne xai sauko....faruq najinsu baice komaiba shima lamarin sadiq.na bashi tsoro a ynxu,ummie kuwa sunkuyarda kanta qasa tayi tana sharar kwallah, ta tsurawa yarinyar ido ga zafin da takeji, taji tana son yarinyar har a xuciyarta, sai da tasha hrtayi barci sannan ta janyeta tana wash xafi momytalatu ta karbeta ta goyata, kana ummie ta karbi yaron tabashi.....umma tace ynxu fa sai kin tashi tsaye akan sadiq ummy, yakamata ynxu kidaina sakarcinnan nason jiki da rashin kula da miji da bakyayi baki ajiye komaiba sai shagwaba,ynxu da da ba dayabane, kin girma ynxu kin mallaki hankalin kanki, diya biyu ne ynxu agabanki, haqqinsu da tarbiyarsu na kanki,a raunane ta dago tana kallontatace umma ni mexanyi masa,kingayaminranar KULAWA xn bashi ta MATA amma hr ynxu bnsan wacce irin kulawa kike mgn ba....faruq ya juyo yana kallonta da mamakiamma da nike aurenki ummi da tuni kina gida,gsky yaya yayi haurin xama dake, kigayamin xaman me kikayi a gidan, bakisan ynda ake kula da miji bane, bakisan irin kulawar da mata ke bawa miji bane? bakisan ynda mace ke tarairayar mijinta da rarrashinsa, bakisan ynda mace ke nunawa mijinta damuwarta idan baya cikin dadin rai ba, bakisan ynda mace ke yiwa mijinta girki ta xaunardashi ta ciyardashi cikin fara'a ba, bakisan ynda mace ke kula da dakin mijinta,dukiyarsa, gidansa da ya'yansa bane, bakisan irin kwalliyar da mace keyiwa mijinta dan jan hankalinsa garetaba, dont tellme duk bakisan wadannan ba, am just trying to heloyou saboda kina qanwata amma ummy yakamata ace kinsan wadannan, bakiga ynda xuhura keyi masa bane kamar ta hhdesa shiyasa iikejin haushinsu, for example ga bebi bakiga ynda muke kulada junanmu bane?ummie tayi shiru tana share kwallah,hrga Allah batasan wadannan ba abibda ta fahimta a rayuwar aure shine wasar da sadiq keyi da jikinta, sai kuma wasar gida da suke yana goyata, bayan wannan batasan komai ba, ba wnda ya taba xaunawa da ita ya tunasar da ita wannan,koda ta mallaki kanta a india tayi karatunta, jajjayen fata sunfi xama qawayenta akan baqaqe, basu xama suyi hira akan wani abu da yashafi rayuwar dan adam bayan karatunsu,zamanta da momy bata koyarda ita komaiba hr girkibata iyaba(iyaye mu kula pls) bata taba zaunar da ita tagayamata wani abu akan rayuwar aureba bayan hira irinta uwa da ya'gwanda umma tana tsawata mata idan tayi ba dai dai ba kuma takan sanyata a hanyatun bayan dawowarta india ta ajiye waya ta daina chtng dama sadiq ya matsa mata dan basu tare a lokacin,,_$he x not exposed to modern society... not interested to social networkings, she x just acting according to her experiences wato yadda aka tfyr da ita abaya._bayan email da take hawa duba saqonni, sai waya da takeyi da qawayenta not ol d tym, tor ita miye laifinta dan tace batasan rayuwar aureba....faruq ya cigaba da fadinke bakiko dan chrtng dinnan na whatsapp dake wayar da kan mata ynxu, naga suna tura abubuwa masu muhimmanci da suka shafi ma'auratabebi tace yakamata ta fara ynxu xnyiwa admins namu mgn sai a sanyata na matan aure kawai, kuma ki kula ba kowacce mace xaki gani ki yarda da ita kibata sirrinkiba domin bakisan kowacce iri baceumma tace abar wannan mgnr ta whatsapp da sauransu da bakima xata fahimta basai an sataba, chrtng na dauke hankalin matan aure kuma wataranbashida ma'anaummie dai najinsu bata tankaba illah tana tunanin hanyar da xatabi ta gyara aurejta ynda sadiq xai sota.kamar ynda yakeson xuhura..*Ana gobe suna da dare tana tare da faruq su biyu kadai a dakin yana qara lurar da ita akan rayuwar aure da abinda ya qunsa dadinsa da dacinsa, sadiq ya shigo cikin qananan kayafaruq ya fara gaidashi kafin ita, wannan karon fuskarsa da walwala ya nufi gadon yaran inda suke kwance suna barci ya dauki namijin ya fara yi masakiran sallah kafin ya tofeshi da adduo'i, ya sumbaci yaron ya ajiye, ya dauki yarinyar a sanyaye yayi mata kamar ynda yayiwa yaron ya ajiyeta ya juya xaificeyaya kaci abinci kuwa? ya juya yana kallontayace kin damu da incine ummi? ta gyada kai tana kallonsayace amma tunda muke tare kin taba tambayana naci abinci, kwanakinnan ma bnda umma data damu kigayamin ko nemana kin tabayi ki ganni.ko kisan wane hali nake ciki kuma kina matata.....faruq ya tashi daga saman gadon hannuwansa dukasanye acikin aljihunsa_yaya forget d past an face d present,ummi ta cnxa daga ynda kasanta ada an she will improve,she luvsyou kuma ta damu dakai, kai kasan waye ummin so bai kamata kana gayamata irin wannan ba just give her chanse an c..._sadiq baiyi mgn ba yasa kai yafice, ummi ta dubi faruq idanunta sunyi rau rau yace dont cry,wipe ur tears muyi mgnta goge hawayen tana kallonsakinsan me yakeso da daretayi shiru tana tunani kafin ta gyada kai tana kallonsagud,menenetace coffee naga anti xuhua nabashi duk dare,yace tor hada.ki kaimasa, ta juya tana kallansu kafintace tor yaya yaran fa?xn turo nanny dinsu ta xauna tare dasu.kedai.kijekawai,......[10:45PM, 8/1/2016] Pherty👯: Sanda taje dakinsa ya gama shirinsa na barci, yana ganinta ya saki murmushi ya kwanta, ta qaraso cike da jin nauyinsa,.karo na farko da tafara jin kunyarsa tana tsoronsatace yaya gashi katashi kasha,ya qara gyara.kwanciyarsa yana kallontayace ki koma dashi ummi ni ynxu a qoshe nake bana buqatar komai,ta dago tana kallonsa duk sai taji ta damu.kuma bataji dadin ynda yayi mataba ashe haka anti xuhura keji idan takawo masa abinci yace bayaci.....tunanin me kikeyi ummi? ya katsetata juya tana fadin ba komai,yace xo nan ummi....ba gardama ta dawoyace ki.qara haquri da yaranki nasan you are trying kuma ina jinjina maki, ki qara qoqari akansu ummie,i promise you da kin yayesu xn nema maki admission kifara xuwa skul,tace nagode yaya..yace kinga kayan jariranki da naki sunyi maki, ko akwai abinda kike buqata wanda babu aciki?ta girgixa kanta tana fadin komai yayi muna godiya,sai da safe ta juya da sauriyabita da kallon mamaki, wonder shall never end🙊yau ummi ke masa godiya dan ya mata kyauta? yau ummi k tsaye tana masa mgn cikin nutsuwa ba gardama ko kuka ko shagwaba, chabdi ya fada yana murmushi........*🅿herty novels📚*


.





[3:24PM, 8/2/2016] pherty: *MATAR SADIQ**NA Fertymerh xarah**161*Sanda ummi ta fita dakin kai tsaye dakinta ta nufa hr lokacin faruq na zaune da alama bai fitabatace yaya bakajeba,anty bebi baxata damu bane?yace ynxu takiranima, tor naje na kira nanny's dinne bnsan inda suka shigaba kuma bansan sunansuba...da kayi shouting dinsu xasu amsa,mai kula da yaronce halamcy sai dayar joy mai kula da yarinyar,ya tashi yana kallon kwayar idanuntaya naga kin dawo ynxu hr ya gama sha ne.....nooo ta fada tana murmushi wai anjima xai sha(yauummi ana kare miji🙊)ya juya yana fadin gudnyt ummie, tace nyt too yaya.......ta sauke ajiyar xuciya tana kallon yaran kafin taja gwaron numfashi dai dai lokacin umma tashigo dakin[9:27PM, 8/2/2016] pherty: tace baki kwanta bane ummie....ynxu xn kwanta umma na tsaya tare da yaya faruq ne,umma ta gyarawa yaran kwanciya tana fadin inaji ummie acan gefen xaki kwanta, jiya bnda ina kusa da kin murje yaronummie tayi dariya bayan ta hau gadon tana kallontatace ni umma gobe nakeji, ynda gidannan xai cika da yan biki,kinsan n....ta katsetaai ba wani taron suna xaayiba,muda ke jimamin mutuwa ina mukaga wani shagali,adaiyi haquri hr wata haihuwar ayi biki ko kuma idan yaran suka shekara a hada ayi masu na birthdayummie tayi shiru tana murmushi kafin ta kwantani umma baxan qara haihuwa ba....umma ta kyalkyace da dariya tana lullubawa yaran blankettace haihuwa ynxu kika soma ummie Allah yabamu rai da lfy amin.*Ranar suna yara sunci sunan Fatyma suke kiranta little xuhura, sai yaron Xahradeen suke kiransa deeni, Allah ya rayasu abisa tafarkin musulunci amin.Ba wani shagali akayi sosai ba kasancewar kunsan dalili kuma masu karatuduk da haka anyi taro sosai daga yan uwa da abokan arxiki hrda general yaxo kuma yayiwa ummie kyautar qatuwar mota mai kyau da tsada sannan ya kawowa yaran kaya masu kyau,kayan kam twins sun shasu hr a store aka loda su, bayan na ummi kanta...Da dare wajajen 11 tana daki ita kadai tana harhadakayan da suka samu ita da yaran, twins din na gun nanny dinsu sadiq ya shigo cikin kayan barci ya zauna a kusa da ita yana fadinmaman twins hr ynxu bakiyi barciba, ta gyada kai tana kallonsa,umma tace sai na gyara kayannan kafin na kwantaya yatsina fuskarsa yana kallon kayan kafin yace bansan meyasa umma keson wahalarda ummi ba ayanxu yakamata ta daina ko,tayi shiru kawai tana murmushi batare da ta tankaba,ya sauko saman gadon ya zauna qasa dirshan a gabanta hade da tankwashe qafafuwansabara na taya maman twins hada kayan naga da kyarma takeyi, duk sai taji nauyinsa yayi mata kwarjini sosai yanda ya xauna agabanta,itama ta sauko saman gadon ta zauna a qasa ta tura masa dayan trolley din tana,fadin tor yaya kasanya nawa aciki nikuma zn hada nasuyayi murmushi yana kwaikwayon maganarta, tor matana...suna cikin hada kayan umma na shigo tayi mamakin ganin sadiq a dakin a irin wannan lokacin,amma taji dadi sosai ganin kwanakin ya sake yana walwalarsa kamar ma yau dinnanumma tace bnji hayaniyar deeni ba shinaxo dubawa,yaron ne akwai fitina tafishi haquri itadama take macesadiq yace tor gwanda yayi fitinar tun kunanan kafinkuxo kutafi kubar ummie dashi,sannan umma ai namijine dole ya nuna shi namijine,kodai kina kishinsaumma tayi dariya tana fadin kishin me xn fara akanshi tunda yaxama sakaran miji bnda kuka bai ajiye komai ba,ummi tace yana hannun halamcy umma,nina gane kina kishin xuhura sosai shiyasa kikafi damuwa da deeni akanta.tayi dariya ta dauki flask ta fita,sadiq ya dubeta da murmushi yana fadinynxu ummina tana son yaranta bansaniba ko hrda kukan an faraso,ta soma dariya kafin tayi far da ido tana kallonsakai yaya bakason kukan suneyace nina taba gaya miki haka bakece kikace hakaba...,ta tunxure bakinta bayan ta rufe trolley din tajata ta ajiye kusa da sirf ta juyo tana kallonsa yana rufe tasa trolley,kusa da tata ya ijiye yana kallonta hr cikin idanuntayace anan xaa barsune?nima bansaniba sai umma ta shigo,ya dauki wayarsa ya nufi hanyar fita tabishi da idanuwantayaya hrda yau baxaka sha coffee din bane?batare da ya juyo ba yace xnsha idan kinabani mmntwins.......tanajin dadin ynda yake kiranta mmn twins she lyks d name,ta kwalawa indo kira akan tazo ta gyara dakin ya hargitse,sanda ta fito sukayi kicibis da faruq yana tmbyrta ina xuwa haka da sauritace yaya xn bawa coffee kajirani,yace nima matata na jirana sai da safe ya juya......a daki ta samesa tsakiyar gado xaune yasa laptop dinsa a gabansa[11:01PM, 8/2/2016] pherty: tace yaya gashi,yace a tsaye haka ummi?ta hau gadon tana fadin umma tace karna dade ne...umma xatace karki dade a wurina ummie?ta gyada kai tana kallonsator meyasa?tayi shiru, ya ajiye system din hade da karban coffee din yana kallontagayamin ummie inji aini baxaki boyemin komai ba,ta gyara xamanta tana kallonsatace wai idan na yarda da kai xn qara wani cikin ina fama da jarirai kuma xasu iya mutuwa,murmushi yayi har fararen haqoransa suka bayyanaamma aransa mamakin umman yake ko giya yashaxai fadawa ummi aynxune tana biqi a fili kuwa cewayayitor shikenan ummie kije ki biyewa umma ki kyaleni kina guduna tunda kina tsoron karna tabakita riqo hannunsa tana fadin a'ah yaya umma ce fa tace hakan,ni bana gudunkaya sumbaci hannun data riqesa yana murxa hannunhr cikin jikinta takejin wani yanayi ta soma qoqarin xame hannun shikuma ya riqeshi gam yana kallon kwayar idanuntaummi jeki daukomin twins yau anan xasu kwana,inaso na kwanta tare dasutace amma yaya k....ya katsetaplsss ummina,yau kadai fa(yayi hakanne dan taxo ta kwanta tare dashi koxai rage xugin xuciyarsa koda baxaiyi komai da itaba dan yasan ummin baxata iya xama batare da yaranba)yau kadai fa ummi tun da asuba xn maida makisu baxan bari umma taganiba...ta sauka saman gadon tana murmushi ta fitaa daki taci karo da ummadaga ina kike ummi?uhm...uhm umma nakaiwa yaya coffee ne.tace amma na hanaki xuwa dakinsa da dare,bakisan halin namijiba ummi karki bari fa ya shigomiki da tatsitsin jarirai haka,kika sake kika yarda dashi kikayi wani cikin wadannan yaran mutuwa fa xasuyi ke naga hr ynxu bakida wayo......ummi ta tunxure bakinta tanufi gurin yaran tana fadin amma umma ai hr ynxu jini bai daukeba ballantana kice..eh gskyne bnga laifinkiba, su yaran kuma ina xaki kaisu?(da zuciya daya take mgn)wurin yaya zasu kwana yau umma,shiyace suxo su kwana...umma tasaki baki tana kallon ummin da mamaki,lallai sadiq ya raina mata wayo,tace ke ajiye yarannan kixo ki kwanta karna cimaki mutunciummi tayi rau rau da idanu tana kallonta dan Allah umma yau kawai haka yace daga yau shikenan plsss umma karki hanasa....baxan yarda da hakanba, bara na kaimasa yaran da kaina idan yayi barci xnje na daukosu da kaina amma baxan bari ya kwanta dasu ya taushesuba, kafin ummin fayi mgn tuni ta fice dasu ranta a bace...yana xaune yana jiran ummi sai yaga ummakagansu ynxu sadiq xn koma dasu anjima dan baxasu kwana anan ba..yace amma umma ai ummi nace ta kawosu ko?nida ummin miye banbanci ynda nakawosu haka xata kawosu tor miye abin damuwa,ummincedai baxata zoba ina jiranka ta juya ta fice yabita da kalloummi na xaune ta shigo dakin, kai tsaye toilet ta nufa,sadaf sadaf ummi tafita daga dakin yana xaune da xuhura a hannunsa ta shigo tana dariya hrda riqe ciki ya kalleta da murmushi a fuskarsamenene kuma ke sanyaki dariya ummie...umma ce fa ta hanani xuwa shine ta shiga toilet naxo, yaya banisu naje dasu sai ince kaika kirani kartamin fadaummi ynxu sai kije ki barni baxakixo mu kwanta tareba, ta shagwabe fuskartaumma xatamin fada yayayace xoki dauki deeni ki kaishi tukunnah, ta dauki deeni ta fita hr lokacin umman bata fitoba sanda taxo daukan little xuhura hannunsa ya hadata da jikinsa ya rungume lokaci daya suka saoi ajiyar xuciya,jikinta ya fara rawa ya sumbaci goshinta kana ya saketa yana fadinmatsoraciya mekike tunanin xnyi maki, am missing u ummi, tayi murmushi ta karbeta tana kallonsagudnyt yaya,ya riqo hannunta kinfison umma dani ko?ta girgixa kanta tana kallonsa hade da riqo hannunsa ta sumbata tana murmushi ta juya ta fice cike da jin kunya ya bita da kallo hrta fice ta sakarmasa weakness yau ummi tabashi mamaki tayi mashi abinda bai taba xaton xata iyaba...tana shigosmwa sukayi kicibis da umma sai da gabanta na faditace sai da kika bisa kenan,bita xai xai sai yakaiki yabaro,unma shifa ya kirani naxo.na karbesugayamin gsky ummi bai maki komai ba?ta saki baki tana kallonta kafin ta ajiye xuhura ta haugadon ta kwanta batare da tayi mgn ba,umma ta tabe bakinta tana fadinmunafuka,kin iya nuna baki damu dashiba amma acikin xuciyarki kina sonsa,karki fito kinuna masa so ki tsaya iskanci.......ta dubeta tana fadin ni ummayaushe nace bana sonsa?umma taja baki ta tsuke kamar baxatayi mgn ba sai kuma tace tor kicifin me yakaiki dakin nasan bai kirakiba ummi ki kai masa coffeeumma amadai mijinane ko?xn iya xuwa na samesa ko?oh ni ummi yau ji ake gayawa haka ansa wani abu miji kenan,oh duniya sadiq ake shigarwa ynxu🙊to aini gata nake maki baki saniba,ummi ta janyo pillow ta dora akanta batare da ta tankabaumma tace wai yarinyarnan ina shiga toilet.kikasa qafa kika fita tunda kinfi jin mgnrsa akan tawa ko?ke dadi miji ko...*🅿herty novels📚*




Pherty: *MATAR SADIQ**Na fertymerh xarah**162*Ummi shiru tayi bata tankaba hr umma tagamajinininta ta kwanta........A gurguje!Bayan wasu watanni.....Rayuwar ummy ayshar da ya'yanta damaigidanta,rayuwace da aka gina ginshiqinta dasoyayya ta gsky da amana,irin wadda tayi qaranci a wannanxamanin,rayuwace abar kwatance kuma abarshaawa ga duk wnda ya san me rayuwa ke nufirayuwace wadda ke cike da qauna da soyayyayarda da girmama juna babu abinda suka sanyaagaba daga aikinshi sai kula da ya'yansu dataimakon jarumar dattijuwa talatuummi angirma ansan ciwon kai babu sakarci ynxuatare da ita kula take da mijinta da ya'yanta,soyayya suke gwani shaawa suna kafkaf dajunasu batare da sun bata ran junansuba*Ranar litinin ummi ta fara daukar lacca a jamiarabuja 'baze',tana karantar medicine xatayisocializing akan idanu kamar yarda faruq ya xabamata....acewar sadiq idan ana qure ilimi sai ummi taqureshi koda xai rasa duk abinda ya mallaka aduniya ne don kyautatawar rayuwar ummi kamarynda take kyautatasa rayuwar take basa farincikinrayuwarsa take masa duk abinda yakeso batareda ta nuna gajiyawartaba ko batarantaba...muhimmi shine soyayyar da yake mata.sai dai kuma baa dade da fara karatunba laulayinciki yace salamu alaikum oga sadiq baiyi dawasaba burinsa duk shekara ta ajiye masa da' koya' don haka oga babu sassaucikuka ta sanya masa kuka kuwa bana wasa batun yana daukar abinda wasa hr ya daina ganinda gske take kukan, ya juyo da ita suna fuskantarjunayace gayamin ummina ya kikeso ayi?cikin kukatace duka duka yaushe na yayesu ko wata biyubaayiba kuma ynxu xaace xn sake haihuwa?yace haba ummina d only *matar sadiq* idanbaki bani ya'ya ba waye xai bani a ina kikesonaje na samu, wannan shine burin xuhura kullumta haifamin yara amma Allah bai cika mata buriba,kedakika samu dama kuma hrkike butulcewa ni'imarAllah ummi? tayi shiru jikinta yayi sanyi amma hrlokacin bata daina hawaye ba, ya janyota yahadata da jikinsa a kunne yarada mataidan baxaki iya bane na auro wadda duk shekaraxata ajiyemin guda biyu,ta qanqameshi tana girgixa kanta nooooooyayaaa banaso xn iya, ya kyalkyace da dariyahade da shigewa jikinta_No one but you Aisha u bring happiness to mylife,you ar indeed a blessing cikin gidana darayuwata, tun kina yarinya nake sonki,kece kedebemin kewar xuhura ina sonki ummi,ba watasaike ke kadaice *MATAR SADIQ* hr a lahira.





_*163*Haka ummie ta daure ta cije take jifan tsuntsubiyu da dutse daya, wato hauhuwa da kula damaigida da sauke dukkan haqqoqinsa dakewuyanta da kuma karatu ga kula da yara(ohummi ashe xaa iya rayuwa kenan),bata nemikomai ta rasa a rayuwartaba tun daga jin dadingida abinci sutura e.tc......shekara na sake xagayowa ta dire wata umminsak kamar ita, ba inda ta barota ko kadan hrshan hannu masadiq ya cira jaririyar sama cikin tsananin farinciki yana fadinna sake samun wata ummin again,wannan karonma baby ta mai suna sadiq xata aura itama*matar sadiq* ce....asibitin aka dauki dariya....sai daya nutsu kana ya kita su umma yakesanardasu haihuwar.....kwana biyu tukunna sai gasu tare da twins damatunda aka yayesu suke kaduna,da gudu deeni ya shiga falon ya rungume uwarsannan ya juya ya rungume uban, shikuma yasureshi ya soma juyi dashi a tsakar falon_hugging him, kissing him....i cannot express howmuch i missed my darling deeni_ya ajiyeshi ya suri little zuhura dake miqo masahannu itama ya simbaceta kafin ya cirata sama,ta kyalkyace da dariya kafin yayi hugging dintayana juyi da ita,momy tace kai yaran xamani da son ya'ya saiabarku...faruq yace tor momy idan bamus sosu bawaxamu so bayan iyayenmu da matayenmu,umma dai batayi mgn ba tunda ta lura idan tayimgn fans din pherty dariya suke mata ta cigabada kallon jaririya sak ummi da tana qarama bainda ta barota.






*164*Tana shayar da babyn ya murda qofar dakin yashigo,idanunsa fes akansuabinda yafara cewa shine..*```Sannu maman twins, maman xuhura da xaharatakawarki lafiya MATAR SADIQ```* hrda danrankwafawa da jinjina taban girmamawa...tayi dariya tana kallonsa cikin so da qaunarmijinta da ya mamaye 90% na xuciyarta cikinlokaci qanqani..[8:06AM, 8/4/2016] Pherty: ya isa da sassarfa yarungumesu ita da bebin tsayin minti goma sadiqya kasa sakin iyalinsa idonsa kawai ya rufe yanaajiyar xuciya yana yiwa Allah godiya,ya yarda _soyayya x not d most important thingin marriage_, ba itace mafi muhimmanci acikinaureba, akwai wasu abubuwa da yawa bayanta,neman xabin Allah a duk sanda maganar aure tataso, albarkar iyaye, bin shawarar na gabamusamman UWA da rashin nuna gaggawa akanabunda mutum yakeso kamar ynda zuhura tayi,batada buri kamar ta zauna ita kadai da mijintabata taba zaton zai mata kishiyaba ita kadaice*matar sadiq*, sannan tana so ta haihu ta reniya'yansu tamanta lokaci da kuma yin Allah,kanayin naka Allah na nashi..Abin lura a *matar sadiq* inaso mutane su ganebafa komai kaaeso kake samu arayuwaba,sannangaggawa akan abu bashidakyau domin wani yana xuwa da AJALI,jinkiri kuma alherine kamar ynda sadiq yayi kumaya cimma dadinsa, bawai na kashe xuhurasaboda ummi karta xauna da kishiyaba,inasokugane littafin sunansa matar sadiq not matansadiq dole dai dayace, ummice tauraruwar littafinamma xuhura ce jigon rubutunashiyasa tun farko na batata daga baya nagyarata ynda mutane xasu sota....ko a mutane ana samun wadanda halinsu bayadakyau amma sai kaga gab da mutuwarsa ko kumadaga baya Allah kan shiryashi,zuhura bata taba tunanin xata xauna dakishiyabaata riga ta sanya a ranta itakadaicematar sadiq, gashi daga baya ta xauna dakishiyar kuma ta mutu tabarta ga mijinta shiyasaakeson mutum ya kyautata alheri a xuciyarsadomin baisan me gobe xata haifarba Allah neyasan gaibu.yanda zuhura taci burin haihuwa Allah kumayabata sai dai bai cikamata burin xama ta reniyar'taba kamar yarda ta qudira(dama ba komaikake nema kasamuba) wannan kadaima misalinega masu dogon buri, masu sanya buri akan abubatare da sun roqi mafi alheri acikinsaba,duk addu'ar da zuhura zatayi Allah kabanihaihuwa...shi kenan ta gama ko kuma tace sadiqhaihuwa nakeso kota halin qaqa baka damu danahaihuba shiyasa nake xuwa nemawa kainamagani qasashe nake xiyarta likitoci, bata tabaadduar Allah yabaa mafi alheri acikinhaihuwartaba ko kuma ya cikamata buri da alherishiyasa akeson mutum idan xai roqi abu ya roqimafi alherin cikinsa....ga ummie in her life ba abinda ta tsana kamarsoja, hakan ta taso tun tana qanqanuwarta hrgirmanta ma, ta taso ta tsinci kanta da aure dukda abune mai wuya asami budurwa at her agebatada saurayi ko wanda takeso, sai ta zauna dasojan a tana tsoronsa, ta kumayi biyayya tazauna da auren kuma mai mata, tor gashi me gariya waya? ga alherin auren tana gani datayibiyayyawa iyayenta, ta sami soyayyar mijinta hrtakejin ita kadaice tayi dacen miji a duniya, itakadaice *matar sadiq* babu wata bayan ita.....shima sadiq din in his life bai taba xaton xaiiyayiwa xuhura kishiyaba, one tym abin yazomasakai tsaye kuma bayaso amma da yayiwamahaifiyarsa biyayya ga alherin auren ya samu,yayi haqurin rashin haihuwa kuma baiqimatarsaba bai taba jin tsanartaba bai tabajin

Please Login or Register in order to submit comment