Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ragwaf a jikinsa hankalinsa yayi matuqar tashi

yace bata numfashi talatu,meke faruwa?

da sauri ta cillar da kayan dake hannunta ta karbi ummy hannunsa tana jijjigata
[9:21AM, 7/11/2016] Pherty馃帳馃懐: Yace wai menene meke damuntane meya ruda ta haka,

talatu tace ina zuwa kajirani anan ta haura da ummy sama, saman gado ta kwantar da ita kafin ta shiga toilet ta debo ruwa a cup tazo tana shafa mata a fuska

ta dauki kusan minti biyar kafin tasamu numfashinta ya dawo amma a firgice ta tashi tana ganin talatu ta qanqameta,tace kiyi shiru suna waje da sunji kukanki xasu shigo su tafi dake

nan da nan ta sanya hannunta a baki ta rumtse idanunta tana hawaye talatu na shafa mata baya hrta samu tayi barci ta ajiyeta

tana saukowa ta sameshi nan falon sai safa da marwa yake cike da tunani iri iri
tace baka tafiba sadiq? batare da ya amsa tmbyrtaba
yace kigayamin meke damun ummy talatu?

tace meke damunta ko illah tsoro,kai bakasan tana tsoron soja bane,ganinkune ya firgitata musamman ma kaida takeda kusanci dakai bata taba ganinka a uniform ba inaji shine ya qara firgitata

da mamaki yake kallonta
yace tana tsoron soja meyasa?
tace Allah ne yasan gaibu,ya jinjina kansa kawai
yace toh fa matar soja na tsoron sojane ikon Allah
tace karka tsaya mamaki katafi office karkayi late,yayi murmushi ya fice hr yaje office abin na bashi mamaki da tunaninta ya yini yau hr ya dawo gida, inda zuhura ya shiga uniform kawai ya cire ya zura jallabiya ko wanka baiyiba yana son ganin ummy a ynxu ta zamemasa wani bangare na xuciyarsa bai iya zama batare da itaba yana son shagwabarta da yarintarta, xuhura tabishi da kallon mamaki tana harararsa itadai ta rasa gane masa tsakaninsa da yarinyarnan,ita ko amaryar hr yau bata saniba, gab da zai fita falon taja dogon tsaki bai juyoba ya fice yana murmushinsa

tun kafin ya shiga falonsu yake jiyo ihunta tana dariya sosai da sauri ya shiga ya sameta zaune qasan carpet tana buga game ta tseren motoci sai dariya take,tanajin sallamarsa ta tashi a firgice ta juyo tana kallonsa a tsorace

yace menene haka,shine yau baki ganniba kuma baki nemeni ba,
ta make kafadarta tana neman hanyar tserewa,ya gane nufinta yayi saurin riqo hannunta jikinta ya fara rawa ya zauna yana kallonta

_have i done something wrong?_ ta gyada kai tana qoqarin kwace hannunta daga riqon da yayi mata

yace tor tsaya kigayamin menene,inba haka ba xamu fada kuma baxan sake fita dake ba sannan xan dauke game din danasiyo maki naje na kyautar...

ta soma share hawayen fuskarta

yace tor gayamin,ya zaunar da ita kan qafafunsa ke nake saurare

da kyar ta tsaida hawayenta tana kallonsa da manyan idanuwanta
tace _ar u a soldier_
yace _nooooo am not_waya gayamaki haka
tace _but i saw u in uniform today_
yace _not me ummy,its a dream_ kinyi mafarkine,
tayi shiru ta tsura masa ido alamar bata gamsu ba ya ajiyeta ya tashi yana fadin bara naje nayi wanka ummy
tace yaya xnje,
yace shikenan,
ta dauki pringles dinta tabi bayansa suka nufi part din xuhura tana zaune falo ranta a bace

ya dubeta shima fuskarsa a daure
yace madam xnyi wanka ko xaa taimakamin? batare da tayi mgn ba tashi fuuuu tayi cikin dakinta,yabita da kallo kafin ya juyo ga ummy
yace kizauna anan kijirani kada kije ko ina kinji, ta gyada kai tana kallon t.v ya fice

shiru bataga fitowarsuba sai tatashi tabi dakinda taga sun shiga ta zauna bakin gadon tana kallon yanayin dakin,cikin toilet taji motsinsu suna dariya suna wasa da ruwa ta tashi hrxataje sai kuma tadawo ta zauna tana cigaba da cin pringles dinta

tana nan xaune suka fito dukansu daure da towel ya rungumo xuhura a jikinsa bai taba tunanin xata shigo dakinba gabansa yayi mummunan faduwa lokacin da suka hada ido da ita

tsananin mamaki yasanya ummi bude bakinta hade da kai hannunta a bakinta tana fadin

lahhh ashema yan iskane.....!馃檴

*Pherty Novels*馃摎
[2:00pm, 7/30/2016] 鈽凞EENY鈽凷HOMAR鈽�: [8:31AM, 7/11/2016] Pherty馃帳馃懐: *MATAR SADIQ*

*Na fertymerh xarah*

*61 to 70*

Suna fita part din motarsa ya nufa da ita,ya sanyata gidan gaba kana ya xagaya hr lokacin dukan qofar take tana kuka

umma banso,ni banso baxanjeba,bai kulataba ya tayarda motar ya fita gidan ganin sun dauki hanya ya sanyata yin shiru ta sanya hannunta a baki hade da langabar da kai tana kallon hanya...

ya juyo yana kallonta kafin ya maida hankalinsa gun tuqin da yake,yarinyar tana matuqar kyau da shan hannu,baisan meyasa duk abinda tayiba yake mata kyau....yayi parking din motar ya fita, tana xaune hannunta a baki tana kallonsa ya fice bai jima ba yafito dauke da kaya ninke ya bude bayan motar ya sanya kana ya qara shiga ya dauko wasu kayan duk tana kallonsa sai da yagama jide kayan saanan ya shiga motar ya tayar

ta cire hannunta daga bakinta bayan ta juya tana kallon kayan daya xube bayan motar can ta tsinkayo sabuwar game new design ba irin wadda tasani bace ta dubeshi da murmushi karo na farko cikin jindadi

tace game ditace yaya? ya gyada kai yana kallonta, ta tashi ta haura baya tana dariya sai yaji dadi a ransa ganin tasaki ranta ta soma bude kayan tedys ne kala kala da kayan wasa ta tashi tsaye hade da sunkuyowa tana kallonsa

tace duka wancan kaya nawane?ya gyada kansa
tace tor waye ya baka kudi?
yace Allah
tayi shiru tana kallonsa kafin ta qara xauna tana kallon kayan

sanda suka iso gidan ya fito hade da daukarta da hannu yayi alamar su jido kayan xuwa cikin gida, tana ganin sojoji ta qanqameshi,baisan daliliba amma yayi mamakin boye fuskarta a qirjinsa a falo ya sauketa ta soma tsalle tana kiran mama da gudu ta haura sama tana kiranta

cikin lokaci qanqani ya hada mata komai kana ya fita.

*
washe gari ya kasance monday talatu ta shiryata saboda skul ta fito da ita tana goye da skulbag dinta yayin da talatu ke riqe da foodflask dinta suka nufi mota, tana ganin soja ya nufi motar ta cire hannunta daga bakinta ta qanqame talatu hadd da fashewa da kuka

mama bana son shi banaso yakaini pls kice ya tafiyarsa ke xaki kaini,

tace amma kinsan bn iya mota ba

tayi shiru idanunta hr sunyi jawur, talatu tace ikon Allah ta dago tana kallon sojan yace wai meyasa bata son nayi driving

tace tana tsoron soja tun fil'azal haka take.
ya bude baki da mamaki

yace tor ya takeyi da yayanta oga

talatu ta tabe baki inaji bata taba ganinsa a cikin uniform dinsa bane shiyasa, taja hannunta xomuje mushiga taxi karkiyi late, suka fice yabi yarinyar da kallon mamaki wannan fa sangartacciyace wlhy ba wani yarinta mtsew.

Washe gari ma sunfito suna niyar fita saiga sadiq ya fito cikin shirinsa na uniform xuhura na bayansa, nan da nan duka sojojin gidan na taru gabansa

cikin muryarsa marar sauti ya kira talatu dake neman fita
yace ina zakuje haka?
sai alokacin ummy ta lura da yawan sojojin dake tsaye gurin, nan da nan ta rikice tayi hanyar part dinsu tana ihu abinda ya janyo hankali sadiq gareta da mamaki ya baiwa xuhura cap dinsa ya bi bayanta

tana shiga falo yana shigowa cikin tsoro ta juyo taga kowaye suka hada ido,cikin tsananin tsoro da firgice dan bata taba ganinsa in uniform ba ta soma ja da baya idanunta a rufe bata son ganinsa tana juya hannuwanta

_pls yaya..pls dont touch me plssss_

yanda take kuka abin yabashi tsoro da mamaki tor meke damuntane ko tanada matsalar aljannu ganin xata fadawa dianing table batare da tasaniba yasa yayi saurin tarota ta fada qirjinsa dai dai lokacin talatu ta shigo

kabarta sadiq kada ka tabata,bai kula talatu ba ya dago ummy yana kallonta tuni numfashinta ya dauke,a razane yake kallon talatu kafin ya maida kallonsa da ummy dake kwance ragwaf a jikinsa hankalinsa yayi matuqar tashi

yace bata numfashi talatu,meke faruwa?

da sauri ta cillar da kayan dake hannunta ta karbi ummy hannunsa tana jijjigata
[9:21AM, 7/11/2016] Pherty馃帳馃懐: Yace wai menene meke damuntane meya ruda ta haka,

talatu tace ina zuwa kajirani anan ta haura da ummy sama, saman gado ta kwantar da ita kafin ta shiga toilet ta debo ruwa a cup tazo tana shafa mata a fuska

ta dauki kusan minti biyar kafin tasamu numfashinta ya dawo amma a firgice ta tashi tana ganin talatu ta qanqameta,tace kiyi shiru suna waje da sunji kukanki xasu shigo su tafi dake

nan da nan ta sanya hannunta a baki ta rumtse idanunta tana hawaye talatu na shafa mata baya hrta samu tayi barci ta ajiyeta

tana saukowa ta sameshi nan falon sai safa da marwa yake cike da tunani iri iri
tace baka tafiba sadiq? batare da ya amsa tmbyrtaba
yace kigayamin meke damun ummy talatu?

tace meke damunta ko illah tsoro,kai bakasan tana tsoron soja bane,ganinkune ya firgitata musamman ma kaida takeda kusanci dakai bata taba ganinka a uniform ba inaji shine ya qara firgitata

da mamaki yake kallonta
yace tana tsoron soja meyasa?
tace Allah ne yasan gaibu,ya jinjina kansa kawai
yace toh fa matar soja na tsoron sojane ikon Allah
tace karka tsaya mamaki katafi office karkayi late,yayi murmushi ya fice hr yaje office abin na bashi mamaki da tunaninta ya yini yau hr ya dawo gida, inda zuhura ya shiga uniform kawai ya cire ya zura jallabiya ko wanka baiyiba yana son ganin ummy a ynxu ta zamemasa wani bangare na xuciyarsa bai iya zama batare da itaba yana son shagwabarta da yarintarta, xuhura tabishi da kallon mamaki tana harararsa itadai ta rasa gane masa tsakaninsa da yarinyarnan,ita ko amaryar hr yau bata saniba, gab da zai fita falon taja dogon tsaki bai juyoba ya fice yana murmushinsa

tun kafin ya shiga falonsu yake jiyo ihunta tana dariya sosai da sauri ya shiga ya sameta zaune qasan carpet tana buga game ta tseren motoci sai dariya take,tanajin sallamarsa ta tashi a firgice ta juyo tana kallonsa a tsorace

yace menene haka,shine yau baki ganniba kuma baki nemeni ba,
ta make kafadarta tana neman hanyar tserewa,ya gane nufinta yayi saurin riqo hannunta jikinta ya fara rawa ya zauna yana kallonta

_have i done something wrong?_ ta gyada kai tana qoqarin kwace hannunta daga riqon da yayi mata

yace tor tsaya kigayamin menene,inba haka ba xamu fada kuma baxan sake fita dake ba sannan xan dauke game din danasiyo maki naje na kyautar...

ta soma share hawayen fuskarta

yace tor gayamin,ya zaunar da ita kan qafafunsa ke nake saurare

da kyar ta tsaida hawayenta tana kallonsa da manyan idanuwanta
tace _ar u a soldier_
yace _nooooo am not_waya gayamaki haka
tace _but i saw u in uniform today_
yace _not me ummy,its a dream_ kinyi mafarkine,
tayi shiru ta tsura masa ido alamar bata gamsu ba ya ajiyeta ya tashi yana fadin bara naje nayi wanka ummy
tace yaya xnje,
yace shikenan,
ta dauki pringles dinta tabi bayansa suka nufi part din xuhura tana zaune falo ranta a bace

ya dubeta shima fuskarsa a daure
yace madam xnyi wanka ko xaa taimakamin? batare da tayi mgn ba tashi fuuuu tayi cikin dakinta,yabita da kallo kafin ya juyo ga ummy
yace kizauna anan kijirani kada kije ko ina kinji, ta gyada kai tana kallon t.v ya fice

shiru bataga fitowarsuba sai tatashi tabi dakinda taga sun shiga ta zauna bakin gadon tana kallon yanayin dakin,cikin toilet taji motsinsu suna dariya suna wasa da ruwa ta tashi hrxataje sai kuma tadawo ta zauna tana cigaba da cin pringles dinta

tana nan xaune suka fito dukansu daure da towel ya rungumo xuhura a jikinsa bai taba tunanin xata shigo dakinba gabansa yayi mummunan faduwa lokacin da suka hada ido da ita

tsananin mamaki yasanya ummi bude bakinta hade da kai hannunta a bakinta tana fadin

lahhh ashema yan iskane.....!馃檴

*Pherty Novels*馃摎
[2:00pm, 7/30/2016] 鈽凞EENY鈽凷HOMAR鈽�: [5:00PM, 7/14/2016] Pherty馃帳馃懐: *MATAR SADIQ*馃拺

*Na fertymerh xarah*馃挐

*71 to 80*

Sanda suka shigo da sauri wasu sukayi kanshi wasu sukayi cikin gidan binciken abinda k faruwa

xuhura na tsaye hannunta aka sai hawaye ke kwanrowa a idanunta fadi take nashiga uku

suka kamashi suka fito dashi hr lokacin ummy na qanqame dashi taqi sakinsa yanayinta ma xai nunama a rude take tunda yau gata acikin sojoji amma bata tsorataba

sanda aka sanyashi mota ummy ta zagaya xata shiga motar taji wani furucin xuhura datace yau na bani na illata mijina da kaina *subutar bakine*

ta shiga motar aka fita dashi da sauri anan sauran sojojin suka shiga cikin gidan suna bincike sosai wai ko wani ya shigo tawata hanya yayiwa yallabai wannan rauni

captain jabir yace madam wai ya haka ta faru ko barayi suka shigo gidanne?

tayi shiru hade da xamewa nan qasa ta xauna dirshan hannunta daya akan kanta tana kuka sosai dai dai lokacin sojojin na qaraso

sukace bamuga wata alamar an hauro bafa akwai dai dalili ajira yallabai Allah yasa ciwonsa bayada nasaba da aikinmu

suka amsa da amin lokaci daya duk jikinsu a sanyaye......

Sanda suka isa asibiti hr lokacin tana maqale a jikinsa aka nufi *trauma accident an emergency* dashi, shigarsu keda wuya Dr.Merah ya shigo duba wani friend dinsa danayi accident jiya hanyarsa ta kaduna, suna hada ido da sadiq suka nufi juna cikin tsananin mamaki da farinciki suka rungume juna batare da maina merah ya damu da jinin dake xuba goshin sadiq ba

cikin murmushi yace long time, ashe akwai rabon xamu hadu

sadiq ya dafe goshinsa cikin qarfin hali
yace ikon Allah kenan prince, ina sarautarmu

maina ya tintsire da dariya ya juya yana kallon fadawansa

yace _a friend indeed_
ku gaida best friend dina a skul sanda muna pheonix bayan bilal

lokaci daya duk suka zube qasa suna kwasar gaisuwa, sadiq ya jinjina hr ynxu mulki da qasaitar tana nan ashe....tunaninsa ya katse lokacin da yaji ummy na cewa abokin yaya ni baxasu gaidaniba nima *matar sadiq* ce

duk suka tuntsire da dariya hr fadawan kai tsaye merah ya tsura mata ido kafin ya maida kallonsa ga sadiq

yace qanwarka x beautiful,inason kalar fatarta chocolate

sadiq yayi jim kafin yace yau kaizaka dubani kenan wannan raunin xafi yakemin sosai

merah ya yatsina fuska yana kallonsa
yace _sorry as i can see_ yana damunka zomuje likita ya dubaka kasan _my own is based on *cardiothoraxic*_

suna tafe suna hirar yaushe gamo hr suka iso inda likitan, ganin dr.merah da kansa yasa likitan yayi gaggawar amsarsa kai tsaye suka fara yimasa dressing hrda dinki sai da suka masa likitan na mamakin ko miye ya shige masa a goshi tabbas mai tsinine ganin ynda wurin yayi xurfi

duk inda likitan yayi ummy na biye dashi
tace dr. shi wannan me akeyi dashi, waye ya koyama allura,amma baxakayiwa yaya alluraba ko?sai dai anti xuhura _she x a wicked woman i hate her_ lokaci daya duk suka juyo suna kallonta cike da mamaki

likitan yace wacece xuhura ummy? hr yasan sunanta lokaci daya

tace matar yayace, tana dukana kuma tajiwa yaya ciwo

cikin tsananin mamaki da faduwar gaba
yace waye ya gayamiki xamewa nayi na fadi

tace but yaya meyas..........ya katseta cikin hanzari

_shut up ummy_ banason wannan surutun

hr lokacin merah bai tankaba yadai xuba mata narkakkun idanuwansa yarinyar tayi matuqar birgeshi

yace sadiq kabani aron ummy injewa affiya da ita _i knw she will be happy with sultan_

kafin sadiq yayi mgn tayi saurin make kafadarta hade da fadawa jikin sadiq

ni bazanjeba yaya
yace tor shikenan....ta dago tana kallon merah
tace abokin yaya xaka koyamin likita in gyarawa momina qafafunta, ingyarawa talatu teeth dinta danayi baqi sannan in dinkewa umma bakinta ta daina fada

gabaki daya office din na dauki dariya, merah ji yake kamar ya saceta, ynda take mgnr cikin kalar tausayima abin dariyane _cos she mean it da gske takeyi_

sanda akagama dressing din likitan hr mota ya rakasu shida merah badan komai ba sai dan ummy hr fadawan sunji dadin xama da ita, suna shiga motar ta kwanto a jikinsa hade da sanya hannunta abakinta tana sha ya sunkuyo ta kunnanta yace menene merah ya gayamiki a kunne

tayi murmushi _wai yace he lyks my childish_ yaya meyake nufi?kuma shine yasanyamin wannan xoben馃拲

ya cire xoben a yatsanta fuskarsa ba walwala yace kibari xn ajiyemaki kada talatu ta karba

ta jinjina kanta tana kallonsa kafin ta sanya hannunta a baki ta kwanta a qirjinsa...

kusan awa biyu sukaji kukan jiniyar motarsu da sauri aka hangame gate din tun kafin isowarsu, tashin xuhura yayi dai dai da shigowarsu, anayin parking duk suka qaraso suka bude motar sunayimasa sannu

sanda suka riqosa xasu nufi part din xuhura da hannu ya nuna masa part dinsu ummy kai tsaye suka wuce dashi

talatu na zaune taga shigowarsu dashi ta miqe tana salallami sai fadi take subhannallah meya samesa
[5:21PM, 7/14/2016] Pherty馃帳馃懐: sojojin sukace muma haka muka sameshi

yallabai me ya faru ne? akwai matsala idan oga yaji xaiga kamar bamu aikinmune hr aka shigo akayima wannan illar

sadiq ya dafe kansa
yace karku damu xamewa nayi na fad....kafin ya qarasa ummy ta tashi taja baya tana fadin

lah馃檴 yaya yayi qarya, a islamiya malam yace qarya na daya daga cikin alamomin munafiki

duk suka zuba mata ido, gabansa na faduwa yake kallonta cikin mamaki

yace nine nayi qarya ummy? kenan ni munafikine?

tayi shiru ta dauki tedy dinta ta haura sama tana waiwayensa sai da tayi nisa
tace yayaaaa, ya juyo yana kallonta
yace karkice komai pls ummy jeki kawai, ya kalli sojojin yace idan ta qara mgn ku kamata ku daureta, duk suka amsa da yes sir cikin murmushi tanajin haka tasha jinin jikinta tsoronsu yadawo jikinta tayi shiru tana kallonsu

yace su fice yanaso ya huta,kai tsaye suka sara suka fice,talatu tace meke faruwa saddiku meya sameka haka

yace wlhy xuhura ce duk saboda ummy

tace amma ko anyi yar banxa,so tayi ta illatakane kome?amma batayi hankaliba anan,

ummy dake tsaye tanaji ta sauko hannunta aqugunta
tace yaya meta jima ciwo dashi
yace kije ki xauna,wai meyasa bakyajin mgn ne ina ruwanki,

ta zauna gefensa ta daga kai alamar tunani馃ya zuba mata idanu yana kallonta kartaje ta caba masa wata mgnr
yace karkiyi mgn pls ummy banaso
tunani take a duk sanda suke kallo da faruq india film tana ganin boss na kashe mutane shima ana kashe shi,kenan duk mutum yajima wani ciwo shima sai anjimasa tunda tana gani a film in hakane xata ramawa yayanta tunda anti xuhura taxama boss itama mai qarfice,ta dubi hannunta馃挭馃徑tanada qarfi xata ramawa yayanta

ikon Allah ya kamasu basusan metake tunaniba kuma basusan dalilin ta na tayarda hannuntaba gani kawai sukayi ta tashi ta fita hr lokacin xuhura bata shiga sashentaba abin duniya duk ya isheta

ummy tayi tsaye gabanta hade da dora duka hannayenta a qugunta ta daure fuska kamar yadda taga sunayi a film, ta kira sunanta anti xuhura

xuhura ta dubeta da mamaki,bata ankaraba sai jin dutse tayi a goshinta gap, aikuwa xuhura ta saki qara

ummy ta juya xata fice saiga sojoji da gudu dauke da bindigarsu,tuni hr sadiq yafito dafe da goshinsa.......

_*Pherty Novels*_馃摎
[2:01pm, 7/30/2016] 鈽凞EENY鈽凷HOMAR鈽�: [6:51AM, 7/15/2016] Pherty馃帳馃懐: *MATAR SADIQ*馃拺

*Na fertymerh xarah*馃挐

*81 to 90*

Iya rudewa ta rude musamman datayi toxali da captain jabir idan baxaku mantashiba wanda ya taba tsoratata a hanya, fuskarsa baxata taba gushe mataba shikuma tunani yake inama yasan fuskar

kururuwar da xuhura keyi ya sanya sadiq nufar ta da kyar saboda azabar ciwon da kansa ke masa ya masa nauyi hrda stress k xamunsa

ya dago fuskarta goshin ya kumbura sundum sai dai bai fashe ba,
yace meyasa meki haka, da hannu ta nuna masa ummy dutsi ta jefeni dashi

juyowar da xaiyi tuni ummy ta rude ta saki kuka ta nufi talatu da gudu ta qanqameta tana kuka

sadiq yayi masu alama da hannu kan su fice kana ya saki xuhura yaje ya karbi ummy hannu talatu yayi part dinsu da ita tana kuka tana kiran

_mama save me plss_ talatu tace keni banajin abinda kike fadi ke komai sai kinsa turawa aciki tafice ko kadan bata kalli xuhura ba

yana isa dakinta da ita ya direta hade da rufe qofar
yau sai kin gayamin uban da yace kitabamin mata
tace tor wayace ta jima ciwo ai rama ma nayi
ya zaro mata ido ransa a bace
yace nasaki ne?ke yar mitsitsiya dake hr kin isa ki tare min fada, matata sa'ar kice ko kuma keta fasawa jiki

tace yaya inada qarfi duba馃挭馃徑aikak baka imata shiyasa baka rama ba

ya juya a fusace ya dauko charger yana nadewa,aikuwa idanunta sukayi raurau bata ankaraba taji saukar ta a bayanta,ta saki wani ihu hade da riqe bayanta
yaya kayi haquri,yaya fitsari....duk ta rikice ta soma kiciniyar cire sket dinta

yace kika cireshi anan sai na qaramaki goma

ta duqa qasa hade da hada hannuwanta tana roqonsa馃憦馃徏
pls yaya baxan sakeba, innallaha ma'as sabirin, yaya fitsari....ta tashi da sauri ta zage sket din tayi toilet da gudu, yana tsaye ta fito ya juya ya fice ta qaraso ta dauki sket dinta tana sanyawa tana kuka
sai nagayawa umma ta ramamin,shima yaya mugune,ta share hawayenta tafito falon lokacin anfara kiran magrib,

talatu tace kiyi sallah maganinki kenan, ta tunxure bakinta tashige cikin labule ta boye ita baxatayi sallar ba tunda yaya ya daketa,tana kallo talatu ta shige dakinta ta sauko taje ta dauko ice-cream dinta ta zauna tana sha

saukowar talatu ta tsuramata ido
tace ummy bakiyi sallah ba,maza kitashi, tatashi tana tunxure tunxure ta fice....,

dawowarsa daga masallaci yayi daidai da saukowarta bayan tagama sallah, hannunta a baki ta sadda kanta qasa batason kallonsa ta sauko

tanaji talatu nayi masa fada akan yaje ga matarsa xaman aure sai ana haquri da mata.....

ummy na takure cikin kujera tana jinsu, hannunta a bakinta,shi duk hankalinsa naga ummy ynda ko kallonsa batayi kenan fushi takeyi dashi,ya dauke dubanshi gareta lokacin da talatu ta nufi kitchen
[7:38AM, 7/15/2016] Pherty馃帳馃懐: ta juyo tana kallonsa fuska a marairaice,duk taji ba dadi tunda bata kwance a jikinsa kamar ynda tasaba,jikinsa yariga ya xamemata garkuwa,tayi narai narai da idanu sanda suka hada ido,yayi saurin dauke kansa daga gareta

talatu tace ke ummy kixo kici abinci....ta soma share hawayen fuskarta ni bana ci.....sadiq ya juyo yana kallonta kuka take marar sauti tana share hawayen da rigarta

tace kekika sani, sadikku anan xn kawo maka naka ne,ya gyada kai yana kallonta,kasa jurewa tayi ta tashi ta langabar da kanta tana kallonsa shima ta gefen ido yake kallonta,a hankali take tfy kamar mai tsoronsa hrta iso inda yake ta fada jikinsa

yaya kayi haquri
ya sauke ajiyar xuciya hade da rungumota a jikinsa.....ummi ta zama wani bangare na xuciyarsa

bayan sun gama cin abinci ya tashi ya nufi sashen xuhura, tayi kuka idanunta hr sun kumbura tayi tsananin nadamar abinda tayi, yana tsaye qofar dakinta yana kallonta itama shi take kallo,kafin ya juya zai bar dakin ta taso da sauri

sadiq.....ta kira sunansa,bai amsaba bai kuma waiwayoba illah tsayuwa da yayi, ta iso da sauri ta bayanshi ta rungumeshi tana kuka mai tsuma xuciya hr cikin ransa yakejinsa,

hr qasa ta durqusa tana roqonsa abinka da mata da miji ance sai Allah,nan da nan xuciyarsa nayi laushi ya juyo da ita ya rungumeta aikuwa ta qanqameshi kamar xata koma cikinsa

da kyar ya iya saisaita riqon da tayimasa
yace kije kiyi wanka xuhura.....a raunane tace kaifa,yace nima ynxu xnyi,tace baka haqura ba kenan,yaja haanunta suka fice.

*

Washe gari bayan dawowar ummy daga skul,uniform kawai tacire ta dauki tedy dinta ta fito harabar gidan inda take wasa,

ta ajiyeta a qasa taje ta debo flowers da duwatsu tana jerawa anan qasa, xaune tayi dirshan tana wasar tana surutunta duk ita kadai,shima sadiq dawowarsa kenan sai dai baibari sun haduba saboda uniform dake jikinsa

ganin zuhura tayi tafito da sauri ummy ta tashi xata gudu
tace ke ummy! ta juyo tana kallonta
tace kinsha ice-cream yau,da sauri ta girgixa kanta tana kakkabe hannuwanta da qasa
tace meyasa baki shaba? cikin shagwaba
tace yaya bai siyomin ba
tace kinaso kisha, da sauri ta gyada kai tana kallonta
tace tor xoki gani,ba tsoro ummy ta matso xuhura ta riqe hannunta
tace kije dakin yaya ynxu xn nuna miki ki shiga ki bude drawers ki kwaso duka kudin kixo muje mu siya kinji
tace tor riqemin babyta
tace a'a kije da ita, tajata ta kaita dakin sadiq ta nufi dakinta da sauri lokacin sadiq ya soma balle aninin rigarsa

tace cwt karka cire uniform din akwai matsala, ya juyo yana kallonta fuskarsa da alamar tmby
yace wacce matsala kuma?
cikin yanayin tsoro tace kamar naga mutum ya shiga dakinka indai ba barawo bane, yayi hanyar fita tace ga bindigarka kaje da ita bakasan wane irin mutum bane daka shiga dakin ka rumtse ido kawai kasaki bullet

yayi murmushi yace angayamaki a banxa ake harbi,akwai abinda zai tsoratanine tor amma ina duka sergent dindake gidannan sai ya fice kai tsaye dakin ya nufa xuhura ta kashe kunne taji tashin bindiga

tsaye yayi cike da mamaki ganin ummy durqushe bakin drawersa sai surutu take
yaya ya xama barawo,ina yasami kudi sai nagayawa umma,ta kalli tedy dinta tace kiyi shiru inje insiyo maki ice-cream da kayan wasa,musiyo mota inkai momy asibiti abokin yaya ya gyara mata

Please Login or Register in order to submit comment