Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayi da wannan, da haka faruq ya shigo gidan ya samesu sunata waya da ummi

yace momy ummi ta kirakune ko ku kuka kirata?
itace ta kira da wayar sadiq
yace naga alama kam,amma yaya ya kyaleta take cinye masa kudi a banxa

talatu tace tor miye naka tunda mijintane, faruq yayi wuf ya karbi wayar hannun umma ya nufi hanyar waje

ke kimaida masa wayarsa kinxo kina damun mutane...,

kai yaya faruq to miye damuwarka tunda ba wayarka bane?

tor kidai maida masa,
tace ina anty bebi yaya?
yace tana skul,ke ba qinqi skul ba,
tace inaso yaya, frnds dina duk sun fara xuwa wadanda muka qare tare...
kinajina ummi,
inaji yaya
yace kije kice masa kinaso ki koma makaranta,kice masa bakyason xaman gida kinaso kije kinemi ilimi, idan kuma kikaqi kanki,zaki zauna a gida bakisan komai a rayuwa ba, bakisan ma shiga cikin qawaye na wayarda kai ba abinda duk baki saniba xaki sani,bakiga xuhura yabarta hr degree tayiba, tayi shiru tana saurarensa kafin

tace yaya faruq,ynx idan nayi masa mgn xai barni,

kwarai da gske, idan yaqi kullum kiyita damunsa kinaso ki koma skul idan yaqi hr kuka kiyi masa,

ta kyalkyace da dariya sosai tana fadin, _oh my bros, i so much lyk u....shima dariya yayi yana fadin yayi kyau cwt sis try ur best & c,_ suka tsinke wayar....

$anda ta gama wayar dataje kaimasa ta soma yi masa mgnr

yaya ni inaso kasamomin admission nafara xua skul,
ya dubeta bayan ya janye jaridar dake hannunsa

yace wayar da kikayii da umma ne ta sanar maki hakan,ta girgixa kanta tana kallonsa

ni yaya inaso na koma skul ne, frnds dina da muka gama tare hrsun sami admission fa,

yace amma ai ke kinada aure ko?

pls yaya kabarni,yaya faruq ne xai samomin admission idan baxaka iyaba

au' faruq dinne yace kixo kigayamin haka?

a'a fa yaya,pls kabarni,

ya tashi batare da yayi mgn ba, ta riqo hannunsa,hade da langabar da kanta

pls yaya,inason karatu
yace qaryane meyasa tun farko bakimin mgnr ba sai ynxu, an xugakine kuma nasan faruq ne

yaya bashi bane,nayi mgn da frnd ditane take gayamin tru email,kuma yaya ni.....sai kuma tayi shiru,ya juyo hade da riqo fuskarta

```xaki koma skul amma ba ynxu ba,cos of my baby,kibari idan kin haihu kingama shayarwa zn nema maki admission dakaina kifara xuwa,i promise you dis```,

tayi murmushi hade da sumbatar hannunsa tana kallonsa, karo na farko datasoma kai masa kiss, ya bude idanunsa yana mata kallon mamaki sai ta rufe fuskarta da tafin hannuwanta tana dariya, ya janyota xuwa jikinsa.......

A firgice ta tashi sakamakon harbin bindar da tajiyo hr acikin kanta, ta window ta leqa sai taga sojojine kawai k yawo a gidan,ba yau ta saba jiyo harbin bindigar ba a duk cikin dare amma nayau ya tsoratata, ta sauko daga saman gadon ta fito,ita dai tanajin tsoron kukan bindiga

sashen xuhura ta nufa tana buga masu qofa, sojojin ganin ummie ce yasa basubi ta kantaba suka cigaba da xagayen da suke na kula da gidan..

sadiq ya bude qofar da mamakin kowaye a wannan daren,xuhura na bayansa,

tana ganinsa ta rungumeshi, yaya ni inajin tsoro baxan iya barci ba,suna harba bindiga kuma sun xagaye ko ina....

yace tor miye naki,aikinsu sukeyi,wannan ba sabon abu bane gareki ummi,ba abinda xai sameki kije ki kwanta,

ta qara qanqameshi
ni baxan iyaba yaya,inajin tsoro,

oh God! ya dafe goshinsa kafin ya bata fuskarsa yana kallonta bayan ya xameta daga jikinsa

tor mekikeso nayi maki ynxu,.tayi shiru tana kallonsa
yace kije ki tayarda indo sai taje dakinki ta tayaki barci,gobe ai muna tare, ta juya tana sharar hawaye ya bita da kallo
[8:27PM, 7/30/2016] Pherty: xuhura ta riqosa

amma sadiq kasan hakan dakayi bai dace ba, tace tana jin tsoro yakamata ka duba mata bawai ka tirsasata komawaba, bakasan tsoro da fargaba na janyo xubewar ciki ba?

ya sauke nauyayyen ajiyar xuciya
yace tor ya zanyi tunda ba wurinta nakeba, so kike nayi rashin adalci akanki nabitane,gobe Allah ya kamani da laifi,

tace na yafe na yau,kaje kawai banason muyi hasarar cikinta, idanma tanajin tsoro na yarda ka dinqa kwana tare da ita nikuma ka dinga yimin yini, yayi shiru yana kallonta da mamaki wai xuhurace.....ta dafasa tana kallon kwayar idanunsa,

believe me hr cikin xuciyata nake wannan mgn,katafi xn rufe gidan, yama rasa da wacce kalma xai mata magana illah janyota da yayi ya kaimata sumbata a goshi ya juya, ta rufe qofar tana share hawayen idonta kishi kumallon mata,

sanda yaxo sashen ummi hr lokacin bataje ta kwantaba tana tsaye bakin kitchen tana kwararawa cikinta ruwan sanyi, tana ganinsa taxo ta rungumesa tana dariya,

yaya xaka kwanta anan ne?? ya gyada kai yana kallonta
ni banajin barci yaya xaka goyani, ya girgixa kansa, dan Allah fa yaya ko sau dayane,ya duqa ta hau bayansa tana dariya suka nufi bedroom,

Washe gari koda yaje sashen xuhura batada lfy sosai, ashe ciwon da gskene ya fada bayan ya taba jikinta xafi rau, da kanshi ya taimakamata ta shirya suka fito suka nufi asibiti,

ikon Allah baya qarewa kuma mutum baya debe tsammani ga rahamar ubangiji, gwajin farko suka tabbatar da xuhura nada ciki kuma kwanaki kadan ne dana ummi ba wani tserayya,

xuhura kuwa kuka take,kukan farin ciki kome itama batasaniba,tariqo hannun sadiq dayayi mutuwar tsaye hr lokacin ya kasa gasgasta result din baisan a wane yanayi yakeba farinciki kome?

tace dan Allah kada ahanamin na ummi duk xn hada na riqe, koda yara nawane kabarmin sadiq kasan inason yara da yawa,

ya dago a hankali yana kallonta,kallo mai cike da shaawa da birgewa, wai shine yau sadiq matansa ke dauke da juna biyu, zasu haifamasa yara xasu bashi farin cikin rayuwarsa......

*pherty novels*


Zaharaddeen Shomar
whatsapp 08168575100


*```MATAR SADIQ```*馃拺

*```漏 Fertymerh xarah```*馃摎

*157*

Har lokacin xuhura kuka take, a zuciyarta abu daya tayarda dashi cikin al'amuranta game da ubangijinta, wato wani jinkiri alherine, gaggawa kuma na shaidanne kamar ynda tayi a baya, tayi yawo wurare da dama tana neman haihuwa, shekara kusan nawa tana neman abu ido a rufe, sai ynxu Allah yabata kacokan kyauta badan komaiba sai dan dagewa da addua datayi hade da kai kukanta garesa,

gskyr sadiq dayake fada mata komai *lokacine*, ita kenan sai ynxu lokacinta yakai, shiyasa gaggawa bata da amfani wataran, musamman ga matan ynxu dake gaggawa akan aure, burin wasu suyi aure batare da sunsan halin mutum ba, musamman idan yaron mai kyaune, sai kaji suna fadin indai akwai kudi da kyau sai na auresa komenene halinsa ba ruwana shiyasani...,meke nan?

mudaina gaggawa akan abu, duk abinda kagani da wani kai bakadashi bawai Allah baya sonka bane shiyasa baibaka a'ah lokacine baiyiba da Allah xai baka, sai kayi haquri ka jinkirta hr xuwa lokacinda Allah xai baka domin xaifi xama alheri gareka kamar ynda annabi s.a.w ke cewa,

```ku jinkirta domin wani jinkiri alherine, na haneku da yin gaggawa akan abu domin gaggawa dabi'ar shaidan ce,```

yau gashi Allah yabata abinda ta dadebtana buri da muradi bada kudintaba kuma bada wani taimakon likitaba ashe gskyr sadiq, taji ta qara son mijinta ta tashi ta rungumeshi, shima rungumeta yayi yana tayata murna.....

*

2 wks later

Ummi na zaune da tedy a hannunta dayan bangarenta plaintain chips ne, sadiq na nesa da ita kadan yana duba list din yaransa dana samu promotion.....

yayaaaa, ta kira sunansa, ya amsa batare da ya juyoba

wai anty xuhura itama tana da ciki? ya juyo yana kallonta
waye ya gayamiki?
umma ce ta gayamin, tace ynxu sun shirya xasu daina fada saboda anti xuhura ta sauya wai tana da kirki ynxu,
ya tabe bakinsa kawai ya juya yana abinda yakeyi

tor yaya da gskene itama xata haihu?
ya gyada kai yana kallonta cikin ido..
ta xumbure bakinta
tace tor yaya na fasa ni baxan bata nawa ba,

a'a fa ummi ke kikayi alqawari xaki bata, sannan itama tace tanaso duk xata hada ta riqe tor danme xaki tada rigima....

ta tashi tana kallonsa
Allah baxan bayarba yaya, nace xn batane dan batada ynxu kuma da takeda nata baxan bayarba kowa ya riqe nasa...

mgnr banxa kikeyi ummi sai anbata komenene kika haifa ta hada can ta riqe, kinga idan yaron ya tashi baxai sokiba xaice itace mamanshi tunda ke kince bakyasonsa bakyason kukan jariri,

ai ynxu inason abina, wlhy ni baxan bayarba

tor ainine uban, nixan bata, tun farko kekikace bakyaso kuma inbanda abinki wake kyauta kuma ya karbe,

xatayi mgn kuma sai ta fasa saboda kukan daya xomata......shikuma hr a ransa yaji dadi ynxu ummi tafara son cikinta, dama bayason wannan riqe riqennan, yafison yaronsa ya sami kulawar *UWA*

tor kibar kukan kigayamin ynda kikeso ayi, ynxu so kike naje nacewa xuhura kin fasa bata baby

ta gyada kai tana share hawaen fuskarta
kuma yaya kagayamata tayi haquri ynxu inason abina,talatu xata tayani reno..

nikam inajin kunyar fada mata ummi,ashe haka kike kyauta ban saniba nikam kokin min kyauta baxan karba tunda haka kike,

tayi shiru kawai tana share hawayenta.....

*馃吙herty novels馃摎*

Zaharaddeen Shomar
Whatsapp 08168575100




*🅿herty novels📚*[11:51PM, 7/30/2016] Pherty: *```MATAR SADEEQ```**```©FERTYMERH XARAH```**158*$un dade suna rigima da ita kafin ya soma dariya yana tsokanarta,ta bata fuska tayi shigewarta tana fadinxngayawa umma ne dan baxan yardaba....Tun daga lokacin sadiq ke qara kulawa da matansa gwargwadon iyawarsa, kowacce yana qoqarin nuna mata matsayinta a zuciyarsa da kuma abinda take dauke dashi a jikinta,Alhamdulillah gwargwado xuhura na qoqarin sanya ummi a jiki da nuna mata ynda xata tafiyar da rayuwarta saboda taga ummin akwai qurciya sosai a tare da ita at d age of 17.duk sanda xasu fita tare haka yake hadasu yaje suyisiyayyar kayan jarirai kowa duk abinda takeso xata dauka, baitaba tirsasa masu akan sai sun dauki abu iri dayaba sai dai kowacce ta dauki xabinta ya biya.....cikinsu nada wata biyar umma ta aikowa ummi talatu dan kula da ita,cikin ya rinjayi qibar ummi sosai ga kumburi da qafafunta da jikinta keyi, ammaxuhura komai normal, shiyasa yake tausayawa ummin yake sanyata gaba suje exercise wani sa'in hrda kuka take masa ita baxata iya daukar kantaba baxata iya tashiba,sai ya kama mata.....sanda cikakkansu nakai wata tara su umma da momy suka dawo gidan, ba sonkai suke kula da xuhura kamar ynda suke kula da ummi, komai tare suke masu na kayan kwadayi haka irin namai ciki, itama xuhura hrta saba da xama tare dasu, sai dai duk wanda ya kalli ummi sai tabashi tausayi sabodacikin ya rinjayi jikinta anyimata scanning abu dayane aciki,ga wahala da take wurin tashi ko xama, komai bata iyawa sai anmata, idanma awo xasuje yana dauke da jakarta ya riqa hannunta xuhura na bayansu tana masu dariya, abincima bata samu taci sosai...shiyasaduk sanda suka kebe sai tayi masa kukaita batason cikin suje a cire, bataso ta mutu ynxu, duk ynda yakeson yin dariya xai gimtse saboda da gske take mgnr hr cikin xuciyartagobe xamuje asibitin sai acire a sanyamin tunda ummi bataso a ynxu, ta soma share hawayen fuskarta tana qoqarin kwanciya, ya kama mata ta kwanta tana kallonsatace yaya hrda cikin baxan qarayiba, baisan sanda dariya ta subulce masa ba, ya sunkuyo a hankalin yana kallonta kafin ya rada mata wani abu a kunne(secret)ta dubeshi da murmushi xatayi mgn, ya dora yatsansa a bakinta yana fadin kiyi shiru ummie, sirrine bana son pherty taji ballantana ta watsawa fans dintatace yaya yau baxakayimin tausa bane?yace ai ban mantaba ummie ynxu xn maki.......*2 days*Wayewar safiyar xuhura ta soma tashi da naquda, bata nunaba saida abin yaci tura ta kasa motsa ko qafafunta,ganin ynda xuhura ke juye juye tana hawaye ya tsorata ummie,ba abinda ya qara tsoratata kamar jinin dataga na xubarwa xuhura shiyasa suna isowa asibitin mararta na riqe ta kasa tfy, ciwo ya taso mata gadan gadan sai ta saki qara jitayi kamar xata mutu....,iya rudewa sadiq ya rude, matansa biyu a labour.....sai faman xirga xirga yake jikinsa hr rawa yake, safada marwa yake acikin asibitin hannayensa duka biyu goye a bayansa, bnda addu'oi dayake ba abindake fitowa bakinsasuma haka iyayen mata ba wadda tayi qarfin halin xama duk suna a tsayene..., binni binni faruq ke bugo waya yaji ko an sauka duk amsa dayace ba wadda ta sauka,kusan rabin awa kafin merah ya fito fuskarsa ba yabo ba fallasasadiq ya nufi wurinsa da sauriyana fadin hr ynxu ba wadda ta saukane,merah ya miqa masa wata farar takarda akan yasa hannu dole sai anyiwa daya c.s baxata iya haihuwa da kajtaba saboda yaron cikinta bai xaune ynda yakamata,baisan ko waceceba acikinsu amma jikinsa a sanyaye ya sanya hannu, merah ya juya da sauriumma tace dama nasan ummi baxata iya haihuwar wannan ciki ba saboda girmansa ya Allah ka tada kafadunsu ka saukesu lfy,wannan karon sadiq ya kasa tsayuwa saboda qafafunsa dake rawa hr jiru yake gani saboda fargaba ga wani weakness dayakejisun shafe kusan awa biyu hr lokacin ba wani information daga likitocin akanmasu haihuwasuna tsaye wata nurse ta fitowai sadiq yaxo inji dr.merah, jikinsa hr rawa yake yashiga labour room, ga mamakinsa yaga ummi ta haihu da kanta lfy ana gyarata...merah yaja hannuwansa hr inda xuhura take kwance anyi mata c.s anfitar da diya macejikinsa yayi sanyi ynda yaji numfashin xuhura ke fitasosai da sauri ga hawaye na xuba a idanuwanta ya dubi merah yana fadinbangane ba miye dalilin kirana alhali baku gama gyarataba kada dai xakucemin wata matsalaceta riqo hannun sadiq tana kallonsaninace su kiraia sadiq......ya juya yana kallontatace mutuwa xnyi sadiq, baxan tashiba naji ajikina, naso na rayu dakai da ya'ta kamar ynda nayi buri amma Allah bai cikamin ba,haka rayuwa take kana naka Allah na nashi ba wanda yasan gaibu ko yasangobe, Alhamdulillahi Allah ya cikamin daya daga cikin burina yabani haihuwa naga ya'ta sai dai baxan rayu da itaba......iya rudewa sadiq ya rude, cikin tsawayace wai waye ya gayamiki ciwo mutuwane, meyasa kikeson tada hankalina,meyasa kikeson ki barni duk wadannan maganganun naki kiriqesu dan nasan xafin ciwone.....tayi murmushi tana lumshe idanuwanta hawaye na kwaranya kamar da bakin kwarya[12:13AM, 7/31/2016] Pherty: tace kabawa ummi ya'ta ta hada da nata ta riqe amana kagayamata ta riqemin ita amana ba riqon *Yar kishiyaba*, naso na reni nawa da nata amma Allah bai nufaba, ka sanyawa ya'ta sunana sadiq, kullum kagayamata inasonta kuma naso na rayu da ita, kai da ita da duk masoyana sumin addua..ta qara matse hannunsa cikin axabar ciwo da alamar fitar raiina sonka sadiq,ina sonka, ashe baxan rayuwa da sadiq dina ba, sadiq dina banawa bane na ummine, ashe ummi kadaice *MATAR SADIQ* banda ni xuhura, ashe duk kishina da fadana baxan rayu da sadiq dinaba....ta fashe da wani irin kuka mai narkarda xuciya(nima pherty ina gefe ina taya qawata kuka, sorry qawa dont mean to hurt you just to knw dat bakomai kake nema kasamu a duniyaba, ba kuma komai yake tabbata nakaba, illah wani rabon*AJALINE* haka kuma Allah baya barin wani dan wani yaji dadi.),sadiq ya russuna ya sumabaci goshinta```"you will get well soon fatyma-xuhura, yarki kexakikula da ita, xafin ciwo yakesaki irin wannan mgnr………```ta girgixa kanta ta qare manne hannunsutace SADIQ-UMMIESanda tafara gasping merah ya fito dashi da sauri yana kuka, kuka yake bilhaqqi kukan dana tsorata suumma sukayo kansa shima faruq din yaxotun kafin yayi magana momy na fara kuka tasan babu ummi,faruq kuwa xubewa yayi qasa dan qafafunsa baxasu iya daukarsaba baisan yaxai kasanceba idan ummi ta mutu,umma tace waye babu Abubakar, yaran ko iyayen?a hankali ya furta xuhurace umma, na rasa xuhura umma, macen dana fara so a rayuwata shekara goma am with her,ban taba tunani mutuwa xata rabamu a ynxu ba,inasonta fiye da tunaninki,nafison ta rayu akan yarinyar da xata ba......umma tayi saurin toshe masa baki itama jikinta rawa yake takasa gasgastawatace kada kayi ixgili sadiq, k.......tayi shiru sakamakon numfashinsa dana dauke..... wayyo Allah xuhura_R.I.P_*🅿herty novels📚**






[6:36PM, 7/31/2016] Pherty: *```M@T@RS@DEEQ```**```NA FERTYMERH XARAH```**159*Ya salam! shine abinda dr.merah ya fada cikinrudewa kafin yayo kan sadiq, da sauri nursessukayo kansa dan kaimasa taimakon gaggawabnda hawaye babu abinda umma da momy sukejikinsu yayi sanyi matuqar sanyi da mutuwarxuhura(am still crying too)duk cikinsu ba wanda yabi takan ummiemusamman da sukaji ta haihu lfy ta sami babyboy, sai talatu da bebi sukaje suka xauna da ita,sukuma sauran suna gurin gawar xuhura………tun dawowar ummie cikin hayyacinta take kuka,musamman da akaxo da yarinyar xuhura cewazata hadasu subiyu ta shayar, taji mutuwarxuhura sosai hr cikin ranta, tana tuna irinxamansu da xuhura kuma hr a ranta taji tayafemata kuma ta karbi yarinyar xata shayar daita ta kula da ita kamar ynda xata kula dayaronta, xata basu tarbiya gwargwadon iya wartakamar ynda nata iyayen suka tarbiyantarda ita,ta rungume jariran tana kuka sosai sun xamemata tagwaye.....An bawa iyayen xuhura gawarta sukayi gida daita inda daruruwan jamaa sukayi jana'ixarta,*kullu nafsin xa'iqatil mauti*mijinta da mahaifinta suka sanyata a kabarintasuna masuyi mata adduar fatan alheri,yafiya,afuwa da adduar Allah yayi mata masauki daaljanna, Annabi yasan da zuwanta sukuma yabasu imanin jure rashinta...Allah kayi managafara aminAbubakar sadiq ya baiwa kowa mamaki, sabodayadda ya tsaya akan jana'ixar xuhura babu kodigon hawaye a idanunsa,basusan shi kansa kukan na xuwa ne idan ansanabinda akeyi tor baisan me yakeyiba baisan halinda kwakwalwarshi ke cikiba[7:17PM, 7/31/2016] Pherty: yasan dai kawaixuhuransa ta rasu sun kaita makwancinta, bayanwannan baisan komai ba baisan kansaba baisan aina yakeba, sai da ya bude ido ya ganshi dakinummie......baya rintsawa yadda yaga rana haka yake ganindare,, ya wuni yana karbar ta'aziyya yan uwa daabokan arxiki hr xuwakwana ukuDaga gefe cikin masu xuwa jana'iza i saw a lotof people ashe xuhura nada masoya hakagasu, halamcy, nafee anker,kdeey, kausar,bebeelo, miemie, mamu, summy, didi-anisa, missaysher, uwani tahir, fatyma tafida, serdia,,rashkardam sally,princess,haima, fulani, nana,auta,bombour, nusee,seemby, hafsat luff, rufaidaisa, aichaa, maryam ramat,spiffy,teema luff, ateean maryam garba, sodangi e.t.c da duk wndabnsaba nagansu, ga kuma-EXECELLENT WRITTERS-PHERTY NOVELS 1&2-FERTYMERH XARAH NOVELS(fcbuk grup)-MATA MASU DUNIYAe.t.c da sauran grups dinda ban ambataba nxttymAmma nayi mamakin kunxo gaisuwa inda sadiqkun xauna cin shinkafa........hr bayan gama ta'aziyar kwana uku bai sanyaummi a idanunsaba hassalima baisan meta haifa,diyar xuhurama baisan kalartaba baisan yatakeba gabaki daya jariran ba wanda ya sanya aidanunsada yawa iyayen xuhura da nashi da abokansa hrgeneral kan xauna suna bashi haquri da ban bakiakan ya haqura karya sanya damuwa a ransakalmar TO itace kãwai yake binsu da ita sabodaitace kalma mafi sauqin fada a bakinsa sai kumabin kowa da ido, abinci bayaci kwanansa ukurabonsa da abinci, bayan ruwa dayake kwararawacikinsa babu komai, umma tayi rarrashi hrda kukatayi masa kafin ya amince yace tayi masa sinasirxai gwada yaga ko xai iyaciummi na tare da tagwayenta renonsu take haiqantalatu na kama mata, idan suna kuka tare sukeyitare umma ke rarrashinsu hr lokacin nononta baikawo ba sai ranar ta hudu da haihuwartasadiq na qoqarin fitowa dakinsa yaji umma nafadinynxu tunda sunkawo kibasu susha ummieumma yaxanyi na dinga basu nono nifa baniyaba,momy tace tor ai ba iyawa bane, daga rigarkawai xaki kibasu susha bakiga ynda bebi takeyibane da adnan...idanunta sukayi rau rau ta dubi faruqtace tor kadaina kallona,yayi dariya sosai hade da yimata gwalo.kafin yamaida kansa gun adnan yana fadin muna nantare xamu dinga ganin nonon a waje ma...talatu tace kaidai mai dakina bakadaxuciya,ummi sai wulaqanci take ma kaqikakyaletayace nabari talatu ynxu kam nayi xuciyaummi ta karbi yaron tafara bashi aikuwa da sauriya capke ta kwala uban ihu bayan ta cirebakinsa daga nono umma xafi, Allah xai cireminnono ta fara kukaumma tace ai haquri xakiyi tunda farkone kowada haka ya saba,ungo fara bata itada takemacce maiyiwuwa baxakiji ciwo sosai bata karbi yarinyar tana fadin, umma shi kibashinaki yashaumma tace kefa naga alamar baxaki daina wautaba nida bn haihuba ya xa'ayi nabawa yaro nono?ummie tayi shiru tana bawa yarinyar nono tanarumtse idanunta saboda xafin da takeji...sadiq na daki na jinsu, tausayin ummie ya cikaxuciyarsa ummie baxata iya shayar da yaranduka biyu ba dole sai yaje asibiti an rubuta masuirin madarar da xasu dinga sha ynda xata samisauqin shayardasu, sannan yasan baxata iya kulada yaranba, nanny xaije ya dauko guda biyu kowada nata duk wata xai dinga biyansu, sai ya tashiya fitosanda ya fito daga dakin gefensu ma bai kalla babaxai iya jurewa bafaruq na ganin fitowarsa ya dauki jariran yashagabansa, ya langabar da kansa yana kallonsa,yaya dan Allah ka sanyawa xuciyarka haqurikodan jarirannan da hr ynxu baka daukaba basujidumin mahaifinsuba, baka nuna masu gatan dakaqudira xaka nuna masuba, duk xumudinka damurnarka akansu yau kana fushi dasu,miyelaifinsu yaya.....duk falon akayi shiru ana saurarensu cike datausayawa, ummie kuwa hada kanta tayi acinyarta tana kuka sosai kamar ranta...bnda hawaye babu abinda ke xuba a idanunsadiq, ya subawa jariran ido sosai yana kallonsu,yarinyar gabaki daya xuhurace sak ba indatabarta hr hsken fatarta,hancinsu bakinsu duk iridayane,ya juya yana kallon yaron ummie shikuma bainda ya dauko ummi ko kadan duk sadiqdinne,kamar yayi kaki ya xubar, shima yaronhasken babansa ya dauko ga kamaninsa sosaiakan yaron dakanshi kasan shiya haifesanan da nan yaji xuciyarsa na bugawa, yaji jariransun birgeshi, yaji yana qara sonsu duk da tunkafin xuwansu duniya yake sonsu illah ninkawada son nasu yayi a xuciyarsa......faruq ya katsesayaya karbi ya'yanka kasanya masu albarka kamarkowane uba...amma sadiq yaqi illah murxahannayensa da yake sai qirjinshi dake takai kawokamar xuciyar ta ballo qirjinsa ta fitoya girgixa kansa ya juya ya fice.*pherty novels*[10:33PM, 8/1/2016] Pherty: *MATAR SADIQ**©Na fertymerh xarah**160*Ummie na kallonsa har ya fice, idanunta suka kawo kwallah ta juya tana kallon ummaumma ni ynxu yaya baisona tunda matarshi ta tafi ko?waye ya gayamiki,kibarshi xafin mutua ne xai sauko....faruq najinsu baice komaiba shima lamarin sadiq.na bashi tsoro a ynxu,ummie kuwa sunkuyarda kanta qasa tayi tana sharar kwallah, ta tsurawa yarinyar ido ga zafin da takeji, taji tana son yarinyar har a xuciyarta, sai da tasha hrtayi barci sannan ta janyeta tana wash xafi momytalatu ta karbeta ta goyata, kana ummie ta karbi yaron tabashi.....umma tace ynxu fa sai kin tashi tsaye akan sadiq ummy, yakamata ynxu kidaina sakarcinnan nason jiki da rashin kula da miji da bakyayi baki ajiye komaiba sai shagwaba,ynxu da da ba dayabane, kin girma ynxu kin mallaki hankalin kanki, diya biyu ne ynxu agabanki, haqqinsu da tarbiyarsu na kanki,a raunane ta dago tana kallontatace umma ni mexanyi masa,kingayaminranar KULAWA xn bashi ta MATA amma hr ynxu bnsan wacce irin kulawa kike mgn ba....faruq ya juyo yana kallonta da mamakiamma da nike aurenki ummi da tuni kina gida,gsky yaya yayi haurin xama dake, kigayamin xaman me kikayi a gidan, bakisan ynda ake kula da miji bane, bakisan irin kulawar da mata ke bawa miji bane? bakisan ynda mace ke tarairayar mijinta da rarrashinsa, bakisan ynda mace ke nunawa mijinta damuwarta idan baya cikin dadin rai ba, bakisan ynda mace ke yiwa mijinta girki ta xaunardashi ta ciyardashi cikin fara'a ba, bakisan ynda mace ke kula da dakin mijinta,dukiyarsa, gidansa da ya'yansa bane, bakisan irin kwalliyar da mace keyiwa mijinta dan jan hankalinsa garetaba, dont tellme duk bakisan wadannan ba, am just trying to heloyou saboda kina qanwata amma ummy yakamata ace kinsan wadannan, bakiga ynda xuhura keyi masa bane kamar ta hhdesa shiyasa iikejin haushinsu, for example ga bebi bakiga ynda muke kulada junanmu bane?ummie tayi shiru tana share kwallah,hrga Allah batasan wadannan ba abibda ta fahimta a rayuwar aure shine wasar da sadiq keyi da jikinta, sai kuma wasar gida da suke yana goyata, bayan wannan batasan komai ba, ba wnda ya taba xaunawa da ita ya tunasar da ita wannan,koda ta mallaki kanta a india tayi karatunta, jajjayen fata sunfi xama qawayenta akan baqaqe, basu xama suyi hira akan wani abu da yashafi rayuwar dan adam bayan karatunsu,zamanta da momy bata koyarda ita komaiba hr girkibata iyaba(iyaye mu kula pls) bata taba zaunar da ita tagayamata wani abu akan rayuwar aureba bayan hira irinta uwa da ya'gwanda umma tana tsawata mata idan tayi ba dai dai ba kuma takan sanyata a hanyatun bayan dawowarta india ta ajiye waya ta daina chtng dama sadiq ya matsa mata dan basu tare a lokacin,,_$he x not exposed to modern society... not interested to social networkings, she x just acting according to her experiences wato yadda aka tfyr da ita abaya._bayan email da take hawa duba saqonni, sai waya da takeyi da qawayenta not ol d tym, tor ita miye laifinta dan tace batasan rayuwar aureba....faruq ya cigaba da fadinke bakiko dan chrtng dinnan na whatsapp dake wayar da kan mata ynxu, naga suna tura abubuwa masu muhimmanci da suka shafi ma'auratabebi tace yakamata ta fara ynxu xnyiwa admins namu mgn sai a sanyata na matan aure kawai, kuma ki kula ba kowacce mace xaki gani ki yarda da ita kibata sirrinkiba domin bakisan kowacce iri baceumma tace abar wannan mgnr ta whatsapp da sauransu da bakima xata fahimta basai an sataba, chrtng na dauke hankalin matan aure kuma wataranbashida ma'anaummie dai najinsu bata tankaba illah tana tunanin hanyar da xatabi ta gyara aurejta ynda sadiq xai sota.kamar ynda yakeson xuhura..*Ana gobe suna da dare tana tare da faruq su biyu kadai a dakin yana qara

Please Login or Register in order to submit comment