Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

xuciyarta xargin da takewa yayanta ya zama dan iskane kome?yaxama maxinaci yana bibiyar matane kome?tor ina matarsa ko sun rabu?ya manta ita qanwarsace,tabbas gobe xatayi gaggawar sanarda umma da wuri ta gargadesa kada yaje ya mata illah....

ta qudundume cikin bargonta ta kasa sauya kayan xuwa na barci saboda qamshin turarensa dake jikin kayan tana son qamshin, da tunani iri iri barci ya dauketa.

*

washe gari bata fitoba sai datayi wanka ta shirya kana ta fito kai tsaye dianing ta nufa inda ta samesu a zaune ta gaidasu umma da momy

ta zauna gefen momy sama sama takecin arish,ta janyo farfesun kifi shima ruwan kawai takesha ba kakkautawa duk bata cikin hayyacinta xuciyarta a rude take game da yayanta,

momy tace lfy dai ummy mekikeyi haka? sai alokacin umma ta dago tana kallonta
tace akwai damuwane ummy? tayi saurin girgixa kanta hawayen datake maqalewa suka xubo, umma ta tashi tana fadin

ashsha ba lfy kenan taso kigayamin damuwarki,ba gardama ta tashi tabi bayanta

abakin gado suka zaunavtana kallonta
tace gayamin minene
tace umma kinga _in islamically_ abinda yaya sadiq keyi ba kyau tunda shi yayanane

cikin faduwar gaba umma ke kallonta kada dai sadiq din wani mugun abu yake aikatawa
tace meyakeyi ummi sanardani naji,
tace jiya da darene yaje dakina sai ya riqa uhm...uhm.. ta soma sosa kanta
umma tace tabaki yayi kome? da sauri ta gyada kai tana kallonta,umma ta sauke ajiyar xuciya
tace bayanshifa....

ummy tayi shiru sakamakon sallamarsa da sukaji,

kai tsaye ya shigo dakin yasha wata jiqaqqiyar farar _excellencior_ mai maiqo da yarari wadda a qallah tabawa naira dubu casa'in baya,

qamshinsa da kwarjininsa sun cika dakin,
haibarsa da kamalarsa sun cika idanuwansu, ba qaramin kyau yayiba,

tayi saurin dauke idanuwanta akansa lokacinda xuciyarta na soma bugawa.......

*Pherty Novels*馃摎
[2:06pm, 7/30/2016] 鈽凞EENY鈽凷HOMAR鈽�: [9:22PM, 7/18/2016] Pherty馃帳馃懐: *MATAR SADIQ*馃拺

*Na fertymerh xarah*馃挐

*121 to 130*

Umma tabishi da kallo har ya xauna,

tace son ina xuwa haka da wannan kwalliya ansha kyau haka ko xakaje daurin aurene?

yace umma wane daurin aure kuma nida nake ango amaryata zaa bani yau xamu koma abuja.

cikin rashin fahimta ummi ta dago tana kallonsa kafin ta maida kallon taga umma dan jin mexatace

umma tace amma son.......yayi saurin katseta cikin wani yanayi _is a promise umma kada kisaba pls nayi maki biyayya kiyi haquri plssss_ taja numfashi tana kallon ummy

tace kije ki shirya ku tafi Allah ya kaiku lfy

cikin rashin fahimta
ummy tace umma bafa nice amaryarba ni qanwarsace fa,

tace ke *MATAR SADIQ* ce ummy ai ba shaqiqinkibane akwai aure tsakaninku tun kina yarinya, ta saki wani ihu a dimauce bayan ta xaro idanuwanta tana kallonta tace umma ni, yaushe akayi haka,ni banason auren

wani baqinciki ya tasowa sadiq a xuciya ya tsura mata ido ynda take kuka kamar ranta yaji haushin abin kamar wacce aka hada da maqiyinta duk shaquwarsu da kulawarsu duk ta manta a ynxu

cikin kuka take roqon umma,
umma ba soyayya tsakaninmu sai shaquwa, bayan soyayyar jini ba wadda ke tsakaninmu,umma kiraba auren ko kuma kice wasa kikemin,

umma ta riqo hannunta a sanyaye hankalinta atashe abinda tayi gudu kenan

tace xauna inbaki lbr ummy bakisan komai akan aurenkiba cos lojacin kina yarinya shima sadiq bashi yace yanasoba nina hadaku saboda wani qudiri nawa.......(hrta bata lbrn komai da yarintarta da kafuwarda tayi akan sadiq din馃)

shima sadiq sai jikinsa yayi sanyi baisan komai akan ummi ba sai yau sai yaji wani sonta na qara darsuwa a xuciyarsa amma fuskarsa na nuna alamar bacin rai ga kalaman ummi

tace umma wannan yarintace umma bansan kainaba umma, meyasa akamin aure aka auramin mai mata umma, matarsa muguwace umma ni banason auren ta tashi ta fice da gudu tana kuka umman tabi bayanta

a daki tasami mominta ta sadda kai tana kallonta
tace momy kinasona kika bari akamin auren yarinta aka auramin yaya sadiq kunaso ku bata xumuncinmune umma meyasa kika yarda meyasa kika bari aka auraminshi

ta dora kanta a cinyoyinta tana wani irin kuka gwani ban tausayi kukane mai tsuma xuciya hr momin jikinta yayi sanyi dai dai lokacin umma ta shigo

momi ta dafata
tace ummy kina tuhumarmu da yimaki auren da bakiso,auren dan uwanki,kiyi haquri alheri muke nufinku dashi baxaki ganeba sai nan gaba idan kin gano gatan da mukayiwa rayuwarki

cikin kuka tace kuyimin alfarma umma da momy, shima yaya sadiq ba sona yakeba kamar yanda kukace auren hadine kuka mana, matarsa bata sona,umma tagayamin nasha duka gunta,banida raayin auren mai mata momy bantaba wannan mafarkinba, sannan a yanda yaya sadiq keson xuhura baxai tabamin irin sontaba,matarshi tabgirmeni umma tafini sanin aure da abinda keciki,umma idan naje na xauna da ita xata kasheni ku sauyamin wani mijin amma ba yaya sadiq ba ta cigaba da kuka

momy tace kiyi auren BIYAYYA ba SOYAYYA ba,kiga wacce irin riba xaki samu acikinsa,idan mun san babu riba baxamu baki jarin ba

umma tace ummy kowacce mace dakika gani da kissarta aka haifeta sanna kowacce da yadda Allah ya halicceta sai dai ra'ayi da aqida sun banbanta amma fa duk sunansu daya MACE kuma abinda ke cikin wannan shike cikin wancan ba wadda tafi wata a matantakarta sai dai ko qaxama da marar tsabta ballaatana ke ummi kina da tsabta wayewarki ba daya da zuhura ba kuma a ynxu xuhura bata isa tasamaki hannunba kinada gata gaba da baya munfisonki akaata baxamu bari ki cutuba

ba abinda ke birge namiji kamar HANKALI da CIWON KAI wannan ma ya isa ya kwatomaki girma a gun mijinki _maintain ur own qualities ummina kada kiji tsoron kishiya_

Namiji dan reno ne ummy, kuma kulawar MATA yakeso shi xai kwato maki soyayyarsa a zuciyarsa, kitashi ki shirya ki goge hawayenki bakida matsala da aurenki da sadiq idan kuma akwai kiyi gaggawar sanardani ki cire tsoron xuhura a xuciyarki,kema macece kamar ita.....ta tashi ta fice

ummy ta share hawayen fuskarta duk taji umma tacire mata _inferiority complex_ hartaji xata jure duk wani hali da xata tsinci kanta a gidan koda ace batason sadiq din shima bayason(kowa yagayamata sadiq din baya sonta馃)

abu dayane ya tsaya mata a zuciya

_kulawar MATA yake neman ta tuno furucin umma na qarshe_

wace irin kulawa umma kenufi nabashi, _he is old enough ya kula da kansa_ wanka xn mishi ko pampers xn cire masa?goyonshi xnyi ko feader xn bashi馃 bansan wacce irin kulawa take nufi ba....(kuji ummi da wani xnce tunda ya reniki kema dole ki rainesa lol)

ta shafe hawayenta da bayan hannunta bnda girki dataji ana fada anayiwa miji in xaa kasheta batasan wata extra kulawa ta dabaa da mace keyiwa mijiba sannan bata iya shishigi da cusa kai inda tasan batada kwarjini kuma bata da yaqinin yanasonta ko baya ya sonta,momy ta katse mata tunani


momy tace kiyimin alqawari xaki xauna lfy da mijinki,kiyimin alqawari xakiyi mishi biyayya,kiyi min alqawari xaki jure kibashi soyayya kamar ynda yake sonki,duk abinda yayi maki kiyi haquri kibarshi kiyi masa uxuri ummy,sakayyarki na wurin ALLAH..!

ummy ta gyada kai tana murmushin yaqe xuciyarta sai xafi take tace

_i promise you umma_ ta juya tafice da sauri tana hawaye.
[9:41PM, 7/18/2016] Pherty馃帳馃懐: sanda tafito hr an gama hada kayanta ana shiga dasu booth, duk girman nan na ummy batabar wasa da tedy ba cos tanasonta a xuciyarta olways xaka sameta da manya manyan tedy ta jera a dakinta, tajevdakinta tasamu duka umma tayi mata parking dinsu ta dauko hijabinta ta sanya tafito hr lokacin hawayene ke xuba idanunta

a harabar gida umma ta dubeta
tace ummy kukan bai isa bane danan da can duk dayane kisa aranki ba aure kikajeba zama kikaje gidan yayanki

cikin kuka tace tor umma baxaa jeda talatu bane?

umma tayi murmushi tace ynxu da da ba daya bane ummy, amma idan kin kwana biyu talatu xataxo kinji,

ta gyada kai ta juya tana kallon momy kafin ta juya da sauri taje ta shiga motar gidan baya inda taga sadiq din ya shiga cos driversa xai ja motar, tunda tashiga motar tamaida kanta jikin cinyoyinta tana kuka sosai kamar ranta, hr motar ta daga tabar gidan.

*
sunyi nisa sosai a tfyrsu amma bata daina kukanba abin na qarawa sadiq haushi a xuciyarsa ynda sukayi sabo da juna ta waya da chrtng amma ace ummi ke gudunsa haka

ya saqala hannunsa cikin hannunta yana murxa ahankali, nan take jikinta ya dauki rawa jin reaction dinta ya canxa abinda bata saba bane,ahankali tasoma rage sautin kukanta sai dai taqi karbe hannunta daga nasa batasan daliliba,

yana riqe da hannunta hr suka iso a harabar gidan sukayi parking, fitowarta daga cikin motar yayi dai dai da dagawar labulen xuhura tana rege, sai da gabanta yafadi da ganin sadiq dinta da zuqeqiyar budurwa haka musamman dataga ana shigarda kayanta dayan sashen, tor wacece wannan kardai sadiq dinta wani aure ya qara gabanta yayi mummunan faduwa ta fito da sauri

qasa qasa yake kallon ummy,kije ga sashenki can,akwai yarinya qarama daxata tayaki xama saboda kewa,kici abinci kiyi wanka komai kike buqata akwai a gidan,idan nasami lokaci anjima zan shigo ya juya yafice tabishi da kallo,inma yasamu lokaci kenan ita tasan wulaqanci iri iri xata gani itama ranta abace ta nufi sashen....

kicibis sukayi karo da juna a falo jikinta hr rawa yake

tace sannu da dawowa ya hanya?
ya amsa da lfy yana dubanta, lfy kike kuwa?
tace wacece na ganku kunxo tare ynxu,ya ware idanunsa sosai yana mata duban mamaki
yace ummy ce
wacce ummin ta tambaya a tsorace saura kadan ta fadi
yace *MATAR SADIQ* ya juya yafice tayi xaune dirshan xaiga xufa na karyomata kamar maishirin haihuwa

ummice ta koma haka, yaushema tadawo batada lbrn dawowarta, chabdi ashe akwai xama dan wlhy sai tabar gidan, nikadai nakeda sadiq, sadiq nawane kuma nikadaice *matar sadiq*........

ummi fa馃.......
ku biyo pherty danjin ya zaman xuhura da ummi xai kasance a gidan sadiq,wacece *matar sadiq* acikinsu?

*Pherty novels*馃摎
[2:06pm, 7/30/2016] 鈽凞EENY鈽凷HOMAR鈽�: *MATAR SADIQ*馃拺

*Na fertymerh xarah*馃挐

*131 to 140*

Sanda ta shiga part din sai komai na soma dawo mata sabo, akwai wasu abubuwa da suka kasa gushewa a kwakwalwarta duk da ancnxa samfarin gidan da yanayinsa, akwai wasu wurare datacika wasa a wurin da suka qi gushewa tunaninta tayi murmushi,

ta shiga falon bakinta a bude sakamakon ganin hotunanta saqale a falon yawancin duk wadanda take turo masane a waya,

wasu pics dinma an hada danashi tamkar a tare suka dauka sunyi matuqar kyau tayi murmushi tanabin pics dinda kallo

yarinyar data sama mai suna indo anan falo ita ta nuna mata sashenta ta shiga ta fito xuciyarta tana yaba kyau da tsari na gidan sannan tana mamakin yanda wannan baligar yarinya danayi kusan girmanta xata xamo mai aikinta gsky da sake baxata aminceba,

cikin siririyar muryarta ta tambayeta inane dakin maigidan kai tsaye ta nuna mata da sauri ta shiga dakin

qamshinsa da sanyin a.c na ratsa jikinta haka na saukar mata da kasala kusan faduwa ta tashi yi gani pics dinta birjik a dakin tun tana yarinyarta a ummy馃槀 hr wajen bedside dinsa duk pic dintane wani da tedy dinta wani tana shan hannunta wani kuma atare suka dauka batama sanda xaman wasu pics dinba

sai ta soma tafiya taji xuciyarta na sanyi taji hr a ranta sadiq nada matsayi kodashi baya sonta dama shaquwarsu da sukayi dashi tanajin feelings atare dashi bama kamar ynxuba

ta jima dakin kafin tafice yin sallar magrib.....har qarfe goma babushi babu alamarsa hr tasallami mai aikinta sai xuba idanuwa take taga shigowarsa shiru da hakan ta tashi tanufi dakinta ta sauya kayanta xuwa na barci ta kwanta amma barci ya qauracewa idanunta

tunani da xargi iri iri ta somayi kafinta fara kuka dan tasan batada wani amfani a gidan xaman wulaqanci xatayi tunda yanason matarsa xuhura

jin motsin bude qofar dakin yasanyata saurin waiwayowa caraf suka hada ido tayi saurin dauke idanunta saboda faduwar gaba dana sameta, qasa qasa yake kallonta baisan dalilin kukantaba amma yaji ba dadi

yace ummy gayamin damuwarki kukan me kikeyi,gidanne bai maki ba kome, ko akwai abinda baimakiba acikin tsarin gidanki acanxa miki, inaso naje na kwanta xuhura na jirana.

idanunta sukayi rau rau
tace yaya.meyasa tsawon lokacin da muke tare baka taba gayamin wannanba meyasa ka boyemin abubuwa da yawa gameda kai sannan da kake mgnr matarka na jiranka,bn nemi xuwankaba bn kuma tsaidakaba....

daga yanda take furta mgnr xaka karanci bitterness wato dacin da mgnr tayi mata akan harshenta

baki shike yankan wuya bai masan ya furta mgnr xuhura da wata manufaba kamar ynda ta xarga duk da atsarin musulunci gurinta ya kamata ya kwana amma yaxaiyi da rigimar xuhura?sannan yasan yanada tabo ko ince laifi mai yawa agareta na boye masa shi sojane da kuma yana aurenta shiyasa tun a mota yanemi yafiyarta ta kuma yafe...

yace munyi mgnr akan _all the inconveniences_ kince kin yafe su tun a mota amma why kike maida hannu agogo baya

tace babu wani _inconvenience_ game dakai atare dani kamanta ni qanwarkace ?

yayi kirrrr da ido yana kallonta da wani irin sassanyan kallo, tattausar muryarta da nutsuwarta na birgeshi ashe akwai ranarda ummi xata nutsu? yaji hr baison sudaina hirar saboda dadinta dayakeji gashi a tare da umminsa ita kuma so take agama saboda ynda takejinsa a xuciyarta.

yace goodnyt ummi akwai wata matsala?

ta girgixa kanta tana share hawayen dake xubo mata, baya iya jurewa sai kawai yafice da sauri

ta rufe fuskarta da hannuwanta duka biyu tana kukan baqinciki da takurawa rayuwa gameda wannan auren da baa sonta

bataji motsin shigowarsaba ko bude kofa sai jinsa kawai tayi ya xauna a kusa da ita kafadunsa na gugar nata, tayi saurin juyowa tana kallonsa da jajjayen idanuwanta shima sadiq din yana kallonta da murmushin dabaikai xuciyarsaba

ya sanya hannu cikin aljihun baqin jeans dake jikinsa ya xaro hankacinsa ya miqa mata, ta jima bata karba ba daga qarshe ta karba tana share hawayenta

ya miqa mata hannu alamar ta bashi abinsa sai ta kalleshi sannan ta sunkuyarda kanta qasa bata bashiba

yace bani mana ko kukan bai qarebane?

ta tsuke fuska da baki ta hade girar sama, yayi murmushi ya sanya hannunsa cikin hannunta, ya dauki hankacinsa kadan ya rage tayi suman xaune da hucin sassanyar numfashinsa daya doki fuskarta

qamshin turarensa na fisgarta kamin ta farfado daga shidewar datayi na wucin gadi ya fice a dakin.

tayi shiru tana tunani batada mafita kamar xabin xuciyarta sai tabi shawarar xuciyarta ta tashi taje ta dauro arwallah ta fito.

ummy kwana tayi sallah, cikin sujaddarta tana mai roqon Allah koma menene xaixo mata cikin rayuwar aurenta tsakaninta da sadiq da xuhura yaxomata da sauqi

sai datayi sallar asuba kana ta hau gado ta kanannade cikin lallausan bargonta barci mai nauyi yayi gaba da ita.....

_ASUBA TA GARI UMMY AYSHER馃檵馃徎_


*Pherty novels*馃摎
[2:07pm, 7/30/2016] 鈽凞EENY鈽凷HOMAR鈽�: *MATAR SADIQ*

*Na fertymerh xarah*

*141*

Washe garin ranar da wuri ya shirya ya fito cos bai sami barciba saboda kwana sukayi rigima da zuhura akan sai ya saki ummi dan ita baxatayi kishi da qaramar yarinyaba

sanda ya shigo part dinta indo kawai ya samu a falo tana mopping, ta durqusa har qasa tana gaidashi

ummy ta tashi kuwa? ta girgixa kanta bnga fitowartaba yallabai, yasa kai cikin dakinta

acan ya tsinkayowa kwance ta qudundune da qatuwar tedy dinta

barci take haiqan acan qasan xuciyarsa wani sanyine ya sauka a zuciyarsa wanda baisan daliliba

haqiia ya azabtu da rashin ganinta a dan tsakanin jiya saboda yadda ganinta ya xamemasa sanyin idaniya yake gusar da duk wani bacin ransa, yake rage masa xugin fitinar xuhura dake cin zuciyarsa.

tunaninta ya hanamasa sukuni yanason ya sakejita a jikinsa yana son ya sakejin taushin hannunta yanason yarintarta da hrynxu taqi harin jikinta,yana son shagwabarta yana so......yana so.....kai yana son komai nata _she x indeed a blessing an a darling_

yana tsaye yaga tedy dinta ta subuce mata, idanunta a rufe take lalaben tedy da wannan damar ya hau gadon ya shige jikinta ta qara rungumeshi a zatonta tedy dince

qamshin jikinta ya soma fisgarsa yanaso yakai limit dinda baxai iya controlling kansa ba,yakai bakinsa da hancinsa dai dai wuyanta yana son qamshin jikinta,

kamar a mafarki takejin ana sumbatarta,a hankali take bude idanuwanta cikin nauyin barci suka hada ido

zumbur ta miqe bata qara tsorataba sai da taganshi a uniform ta sauka ta dayan bangaren jikinta hr rawa yake tana tsoron soja sosai tayi hanyar fito yayi saurin riqota

ina zakije haka bakiga abinda ke jikinki bane ummy?

tayi rau rau da idanunta xatayi kuka harga Allah jikinta rawa yake

uniform dina cutar dake xasuyine ko kasheki xasuyi? sai ta fashe da kuka

ya janyota jikinsa ya.matseta

_relax an feel free ummy_ ba abinda xai sameki yakamata acan ynxu kindaina tsoronsu dan xaki tabbata dasune hr lokacinda zn sauka muqamina......

idanunta a rufe suke fuskarta sharkaf da hawaye ya tsura mata ido kafin yakai bakinsa anata...

sai taji alamarin yaxo mata da wani sabon salo sai da ya tabbatar jikinta ya gamayin sanyi sannan ya sakar mata baki, irin sumbar da yakeso matuqa amma xuhura bata iyaba, duk ynda yaso sai dai ya haqura don ita anata ganin wai qazantane

_akwai da yawa matan da suke irin wannan yakamata su lura_

xaunarda ita akan stool din madubi lokacin numfashinta ya dawo da kyar

shiru ya ratsa dakin kafin yace xnje office sai nadawo...

tayi shiru kamar batajiba

amma ummy baxan sami koda kalmar Allah ya kiyaye hanyaba daga qanwata kodan baki sonane an tursasamaki...

tayi hanxarin dagowa ta dubeshi kallonta yake cikin kwayar idanunshi da wani lallausan murmushi maqale a gefen bakinshi

gayamin menene damuwarki?
a hankali tace babu...
bakya buqatar komai?
nan ma tace eh..Allah ya kaika lfy

yaji dadin adduar da tayimishi
yace amin ya juya ya fice da murmushi a fuskarsa tabi bayanshi da kallo hrya fice kafin ta sauke ajiyar xuciya ynda jikinta ke rawa yasanyata komawa ta kwanta idanunta a lumshe.

xuhura kuwa tunda ya shiga sashen ummi take tsaye bakin window tana kallo sai taga ya dade sosai bai fitoba saboda baqinciki kamar xuciyarta xata fado, tana tsaye taga ya fito fuskarsa da murmushi aka bude masa mota ya shiga.

hr kusan axahar ta kasa samun nutsuwa wani qololo ya tokare xuciyarta na kishin ummi idan batayi maganin ummi ba tabbas baxata sami saukin xuciyartaba,

a fusace ta fito ta nufi sashen ummi ranta a bace.

*Pherty novels*
[2:07pm, 7/30/2016] 鈽凞EENY鈽凷HOMAR鈽�: *MATAR SADIQ*馃拺

*Na fertymerh xarah*馃挐

*142*

Ummy na zaune sai dariya take tana cilla tedy dinta sama cikin farin ciki

indo na zaune tana kallonta cike da shaawa ummy na birgeta batada matsala bataxa girman kai ko wulaqanta masu aiki sai dai akwai yarinta acikinta.

kamar daga sama sukaji an bugo kofar falon da qarfi suka juya sun kallon qofa tana tsaye bakin falon hannunta a qugunta

faduwar gaba na riski ummi baxata taba manta wannan fuskarba a tsayin shekarunta, ta dauke dubanta gareta fuskarta a daure tana cigaba da wasa da tedy dinta

ke ummy dake nakeeee, indo ta tashi ta fice ummy ta juya tana kallonta galala kafin
tace ummy taje koyon sallama......

sadiq kuwa tunda yayi parking yake jiyo hayaniya sashen ummi da sauri yafito mota baijira aka bude masaba ya nufi cikin gida inda yake jiyo muryar xuhura na fadin

ke yarinyama dake a hannuna na raineki inbnda jarabarsa ka reni mace kuma ka kwanta da ita mema xaiji agareki yar mitsitsiya dake

ummy taja tsaki tana fadin damuwarkine kekikasan wannan ni mijinki baya gabana

ni kikewa tsaki ummy?
tacd an miki din mexakiyi
xuhura tayi cikinta zata daketa sadiq yayi saurin tareta

ummy tace kika tabani wlhy sai na rama dan ynxu ba dabace ba ummin da kika sanibace,

xuhura ta xabura xata daketa sadiq ya riqe mata hannu

yace wannan wane irin zubar da kaine, yarinya qarama kin tsaya kina sa'in'sa da it mema ya kawoki gidanta?

dallah malam sakarmin hannu, na wuce sa'in'sa da wannan yarinyar sai dai na duki abin banxa

yace kada ki kuskura kikoma gigin tabata kewai kishin hauka zai sakine kome?

tace eh dole kacemin maukaciya ni sa'artace inmata mgn tamin tsaki

haushi ya cika sadiq
yace an miki tsakin ke uwartace dabaxata miki tsakiba?

haka kace agabanta xakacimin mutunci dadin abindai kaida bakinka kace baka sonta dole aka aurama ita,kuma ga xahiri nan tunda tabar qasarnan taje india shekara biyar ko sau daya kaje ka dubata a matsayinta na matarka, sai ynxu kake wani bugun kirji zakamin wulaqanci tunda kaga ummin tazama mutum kaga abubuwas馃榾sun bayyana kaikuma da maitar kwadayin mace hrda yarinya baka bariba jam anyi abin kunya wallah...

shi kansa ya toxarta data fadamata tun farko bayason ummi kuma ai ba laifinsa bane lokacin baisan waye ummi ba auren dole aka masa

ummi ta kalleshi koxai kare kansa sai taga yayi shiru ya tsurawa zuhura ido cike da bacin rai, xuciya tazowa ummi wuya cikin bacin rai ta daga murya sama

tace nima ai dole akamin an fada miki na damu da.mijinkine don bai sona, bana so ya soni dan bana sonshi........mari sadiq ya sakarwa ummi kalmar daya tsana kenanhr xafi yakeji idan yaji ummi tace batasonshi

ta dubeshi da mamaki kafin ta nufi dakinta tana kuka tanaji yana cewa xuhura kije gidanku sai naxo

tace wlhy ba inda xnje tunda kuma ka daketa naji dadi ta juya tafice fuuuuuu a fusacce

ya shiga dakin ya sameta kwance tana kuka sosai tunda ya mareta ya gane bai kyauta mataba don yasan ba dole ta fahimcesaba sai ya sami kanshi da jawota ya rungumeta, duk da suna cikin bacin rai dukkansu sai da sukaji wani irin yanayi

cikin sanyin murya yace _kiyi haquri ummi dont mean to hurt u_ ta kwace jikinta daga nasa ta sake fadawa kan gado tana kuka

ya kamo hannunta ya sarqe yatsunta da nashi
yace ummy tashi kiji
cikin kuka tace ba abinda xnji yayy kawai ka rabu dani nibakamin adalciba

yayi shiru xuciyarsa a dagule ya cigaba da murxa hannunta,

wani irin yanayivda tajine ya tilasta mata kwace hannunta

yace ummy xoki rama marin danayi maki kinji

ta share hawayenta hade da turo bakinta cikin shagwaba

tace ni nacene xn rama nidai kadainasa anamin gorin bakasona kobaka fadaba nasani dan tayi gsky baka taba xiyartataba da ina india

yace amma ai lokacin na fadamiki uxurina kuma kin gamsu kidaina kulata kawai tanaso tabata miki raine,

ya kamo fuskarta da hannuwansa biyu

yace kalli cikin idanuna ta dago idanunta ta zuba cikin nashi,

kin yarda bana sonki? tayi shiru ta kasa amsawa illah wani sonshi dake qara shigarta

ya tausasa muryarshi yace kiyi haquri ki gafarceni baxan sakeba,

jikin ummy nayi sanyi ya sake cewa
kin yafemin?

ummi ta daga kai alamar eh... sai jinta tayi a jikinsa ya rungumeta yana fadin nagodeeeeeee.......


*Pherty novels*馃摎
[2:08pm, 7/30/2016] 鈽凞EENY鈽凷HOMAR鈽�: [7:54AM, 7/21/2016] Pherty馃帳馃懐: *MATAR SADIQ*馃拺

*Na fertmerh xarah*馃挐

*143*

Sanda ya nufi sashen xuhura kuka ya sameta tanayi a falonta bai bi ta kanta ya nufi part dinsa dan gabatarda sallah

da dare yana kwance tunanin ummi ya adabbeshi sai ga zuhura ta shigo ya rumtse idonsa tamkar mai barci

ta hau gadon tana kallonsa tana son mijinta sosai, kishinsa ne yayi mata yawa haka

takai hannu ta dora a kumatunshi a hankali ya bude ido suka qurawa juna ido

yace zuhura meyasa kike yin abinda xaisamu mu sami sabani bayan kinsan sone ya hadamu, bnsan inda kika koyo wannan halinba bnsanki dashi ba

idanuwanta suka kawo ruwa
da ne kasoni amma ynxu ummy kakeso dan kaga ita xata haifama yara

yace inji waye, abinda kikayine sam bai kyautuba,kefa kika sameta acan banason kina zubar da kanki a gurinta yawan fadanku xaisa raini ya shiga tsakaninku ni kuma baxanso ta rainakiba

kuma da kin kwantar da hankalinki ummy fa ba wai tana sona bane kinji ta fada da bakinta,dole aka mata, bakiji ma tana cewa mijinki ba alamar bada ita ba...

tace tor kai kanason ummin ne? ya riqo hannunta yana murzawa a hankali, idanunsa a cikin nata

yace ummi jininace, mamanta da mamana uwa daya uba daya, mahaifin ummy ya riga abbanmu rasuwa accident ya samu akan hanyarsa, mahaifinmu kuwa ciwone yayi ajalinsa,

tun bayan rasuwar mahaifin ummy take xaune a gun umma saboda momy na yawan tfye tfye qasashe, lokaci lokaci take xuwa da ummin idan suna hutu a skul,

ummi babanta ta biyo shiyasa kike ganinta choco, nida faruq muka biyo iyayenmu idan kin lura ai da momy nake kama sai ki xata itace ta haifeni...

ummy ce kadai mace garemu a ynxu kuma qarama, shiyasa kikaga iyayen biyu sun shagwabtata suke mata duk abinda da takeso hr kike ganinta kamar sangartata

bnsan ummy ba bamu taba haduwa da ummy ba sai bayan aurenmu, dalili banan nayi karatuna ba, a shekara sau daya muke samun hutu idan naxo ba lallai bane naje inda momy shiyasa

kinga idan nace maki banason ummy nayi qarya,qanwatace, sanda nace maki banasonta sanda umma tace xatamin aure bnsan kowaceceba kekuma kin tada fitina shiyasa nace maki banason auren, amma bayan kawo ummy gidannan na taba furta miki banason ummy, ya tambayeta idanunsa akanta

ta share hawayen fuskarta tana girgixa kanta

yace tor meyasa kika cewa ummin ninace,tayi shiru

yace idan kika kama girmanki xakiji dadin xama da ummi,ummy batada

Please Login or Register in order to submit comment