Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

xaimata kishiya dan bata haihuba, ya rungumiabarshi hannu biyu yana sonta a hakan illah yasaa xuciyarsa lokacin haihuwarsane baiyiba, sai yajinkirta wanda jinkirin ya zamo alheri garesa yamiqa lamurransa ga ubangiji ya duqufa addua,saiAllah ya karbi adduarsa ya mishi kyauta mafialheri acikin rayuwarsaya rasa xuhura a rayuwarsa matar daya farasotafara sanin sirrinsa,yayi haquri dan yasan Allahyafisa sonta sannan da Allah nabari wani danwani da yabar Annabi mohd s.a.w,sannan dayabakowa da kakanninsa,sadiq ya zauna da yarinya ya reneta hr kawoynxu da ita dince ke renonsa tana renon ya'yansaAllah abin godiyane.....suna cikin yiwa zuhuraaddua akoda yaushe basu dainawa hrmaiyayenta.Na kan zauna ne in xabi matsala guda daya komafiye da daya dake yawo acikin al'umma inyi danrubutu akai insanya nishadi, in sanya illah,sannan inkawo magani ta hanyar shawarwari kokuma ynda lbr xai qayatar wadanda ba lallai suxamo dai dai da ra'ayinku da nawa ba, fahimtadaban dabance kuma fuska fuskace dan haka bantaba rubutu dan in baqantawa mai karatu kamarynda kukecewa na bbta maku rai dana kashexuhura, adaina xagina akan xuhura(my qawa deyalive oo)






*165*Ranar suna yarinya taci sunan momi khadija sukekiranta dijama, Alhamdulillah anyi biki lfy anciansha an sude hrda masu gayyar sodi su kausar,miss aysher,serdia an kdeey, gasu halamcy hrdasatar jakunkuna, xee ya'u da lasar hannu, phertynovels anyi gayya wuri daya kowa ya cika bakida dambu oh excellent writters duk shinkafar daakaci sai da aka kulle wani a leda, Fertymerhxarah novels ma naganku labe kuna cusa takeaway a jaka...[4:56PM, 8/4/2016] Pherty: Ta fito wanka ta zubanighties farare sol ta debo wasu turaruka nahumrah ta hada da coach poppy tana feshejikinta dasu,sauri take ta isa ga mijinta tun baizoba she.misshim alot tsawon watanni da suka dauka basu taretun bayan haihuwarta dama ta riga ta miqadijama wurin mai renonta ...tana tufke gashin kanta wanda ke bada nashiqamshin na daban sai sheqi yakeyi, sadiq ya turoqofar ya shigo yagaji da jiranta she dont knw hwhe miss her da bata tsaya kyalle kyalle ba,ya rufe qofar ya maida bayansa ya jingina daqofar ya cigaba da kallonta cikin yin observationmai yawa akanta kamar wani psycho-analystkoko behavioural analyst...ya rumtse idanunsa yana tunano abubuwa dayawa wai shine tare da ummi,ummin daya renada hannunsa ta xame masa garkuwa a rayuwarsada ya'yansa,yana tuna yarintarta, ynda taae wasa da tedynta,,yana son yanda take shan hannunta, yana sonta,yana son kukanta, yana son shagwabarta, yanason fitinarta kai komai natama yanasobla....blaa..ta juyo tana kallonsa suka hada ido,hr lokacin yakasa dauke idanunsa akanta ta juya ta cigaba datufke gashin kanta batare da tayi maganabakallonta yake qasa qasa hr ynxu jikinta tsamtsamyake kamar batayi haihuwa biyu ba,qirjinta bai sauya ba domin umma na kula dashiin traditional method(kunun alkama ko kununfarar shinkafa)sai ya qarasa da sassarfa ya rungume matarshirungumar dabai tabayiwa kowa irinyaba aduniya..hot kisses kawai yake blowing kowacce gaba kowacce kusurwa ta jikinta kafin yayi light off.ASUBA TA GARIA kwanakin da suka biyo baya amarcine sukexubawa zallah ita kanta ummi ta yarda taamincewa xuciyar ba wata a zuciyar *Abubakarsadiq* sai ita kadai, ita kadaice a xuciyar mijinta,ita kadaice yakeso kuma itakadaice *MATARSADIQ*,kai komai ma ita kadaiceMasha Allah laquwata illah billah, kuskuren dakeciki Allah ya yafe mana,nan na kawo qarshen labarin *MATAR SADIQ* saimun hadu a *WATA UWAR* dake cikin littafin*NAINAH* (2ru life story).Wa'anzantarwanegaremu mu iyaye daku masushirin xama iyaye a ynxu,*SADAUKARWA* takice*UMMY AYSHER*, da masoyan matar sadiq.Ban manta dakuba, u dedicated ur books to me..Ummie Aysha-MARTABATAAmmina-AMARYAR PHERTYAisha gambo-KECE ABIN ALFAHARINA PHERTYSadiya lawal- PHERTYi don't knw how to tnx u ppl but anytime i saw dbooks dedicated to pherty i feel.....may Allah grant u ppl, sankuuuuuu so muchnagaidaki too ummie shim-uduth, da duka sauranmasoyana[5:26PM, 8/4/2016] Pherty: -Shin addini yayi gskyda yace ba lallai bane kasami duk abinda kakeso ba arayuwa ka xauna lfykamar yanda ta faru da *SERLYMERH*(makauniya)......-Yaushe ne soyayya takeyin tasiri a xuciya tawanxu batare da sanin juna ba wanda dagahumayd hr afra baxasu iya fassarata ba a littafin*AFRA HUMAYD.....*-Soyayya ba lallai ta faru a sanda akasofaruwartabaita wata irin abace daba ruwanta da lokacimatsayi da dangoginsuabuce wadda k faruwa a duk sanda taso tagudanar da tunani ta sarrafa gngar jiki kamaryanda tayiwa *ZARAH* da Dr.Saifullahi Bakori-Ta taso cikin tarairaya gata da shagwaba agidanarxiki mulki da bunqasa , babu abinda tasani saitaqama isa da wulaqanta dan adamhaduwarta da Bilal ya sauya mata raayi inda dukisarta mulkinta dataqamarta suka xube a qasa*IHSAN*-Haduwar kan hanyace ta xamo haduwar xuciyarAbdulsalam da Falmata ,aminci, tausayi, soyayya,ha'inci da xalunci sune sukayi gingimemen gini arayuwar *ALMAJIRA*-Abin tambaya acikin rayuwar *JIDDAH* meyasakowacce bata auri wanda takeso ba amma tasamo soyyaya a gidan aurenta mami da jidda-Soyayya ko sadaukarwa wanene yafi rinjaye arayuwar *AFNAN* tsakanin Adnan da Affan-Pherty tace xata iya fassara ta ta soyayya dadefination mai yawa a *LABARINA* wanda neitherDr.fulani Gafai nor Marhoom experience it.-Dariya take sosai ba kakkautawa kafin ta tsaidadariyar tana kallonsatace ka ceto ni daga cikin wani hali dana shigaduk da cewa kaine sanadin haukata kuma kaikadai nakeso nake kishi baxan iya kwatanta ganinkada wata macce ba....Humayd Danbatta yayi murmushi hade darungumota yace ba wadda nakeso nake qauna aduniyarnan kamar ke bakida kishiya ke kadai kinisheni rayuwa kuma bake ba hauka har abada inasonki *HERLYMERTU*-Menene sirrin pherty, miss aysher da serdy dayajanyo suka xamo taurari masu haske da walqiya axukatan xaratan maxajensu koda yake sunauresune bisa tubali na soyayya *SADTEEYASH*- *TAGWAYEN MAXA* ne,kamanni daya ammamabambanta a halayya da dabi'a duk dakasancewarsu gida daya amma they are ol actingaccording to their experience,xamansu da Hamidata sauya tunaninsu daga marar kyau xuwa maikyau....-Daga inda pherty take xaune ta maidohankalintaga jinin sarauta inda taji yana roqon Affiya kiyihaquri na tuba kece rayuwata qasaita ta a wajetake baa gida, idan a gidane affiya keda qasaitaita keda ragamar komai nawa.ta juyo tana kallonsa da murmushi tace wannedaga ciki,*MULKI KO SARAUTA?* duka ya bata amsa yanamurmushimurmushi,-Abidina ya rungumeta cikin tsantsan qauna yatabbata nusayba bata rageshi da komai ba zabiniyayensa yana alfahari dashi domin yafi zabinsa,Nusayba tazama wata jigo a rayuwarsa ta xamemasa *ADON TAFIYA*-Shin da gaske ne soyayya ba lallai ta zamo jigowajen yin aure ba? wane irin aure ne yakedorewa wane irine yafi nagarta tsakanin aurensoda auren qauna a *MATAR WAYE?*-No one but you Aisha you bring joy andhappiness to my life,you are indeed a blessingcikin gidana da rayuwata, tun kina yarinya nakesonki, kece ke debemin kewar xuhura kece uwarya'yana,ina sonki ummi, sannu maman twins,nagaida maman xuhura,xahara da khadijatu,takawarki lafia *MATAR SADIQ*.Special tnks to my caring an loving whatsapp &facebook grup, da sauran grup ma ina maku fatanalheri*pherty novels* 1&2*Fertymerh xarah novels*sai mun hadu a WATA UWAR a labarin NAINAH,2ru life story.pherty novels

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment