Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ce, zan gaya miki in har zaki taimaka min,ta ce zan maka shi, matsawar ba zan shiga haƙƙin Ubangiji ba." Ya ce, na gode Beby, bari muje. Ya danna wani guri Jabiru ya zo ya shiga motar yaja suka fita daga cikin makarantar suna hawa babban titi ya ce, Jabiru ya samu guri ya yi parking Uncle ya saka hannu cikin aljihun wandonshi ya ciro kuɗi ba tare da ya ƙirga ba,ya miƙa mishi.

"Jabiru gashi ka isa gida kayi haƙuri zan bi wani guri ne." Jabiru ya ce,a haba ba komai sai da safe kenan." Ya fita Uncle ya koma gurin zaman direba ya ce dawo nan Beby, ta koma har yanzun kanta a daure bata fahimci me yake nufi ba. Tun da ta ga irin tuƙin da yake yi ta fahimci yana cikin wani yanayi ne, don gudu yake yi da su sosai, cikin zuciyarta,to ni A'isha lafiyar Uncle ƙalau kuwa? Ina zai kai ni ne? Tana cikin wannan tunanin ne ta ji sun tsaya sai ta gansu sun shiga wani ƙaton (gate), ga motoci cike a gurin.

Ya yi parking ya fita da sauri bari in zo. Ta dubi ginin sai taga an rubuta (Guest Inn) ya dawo zo mu je. Cikin tsoro ta ce,"Uncle me zamu yi a Hotal?" Bai bata amsa ba, ya kamo hannunta zo mu je. Suka nufi ciki,a zuciyarta ta ce, to ko dai Uncle za ya sai da ni ne? Ko dai gaske ne yana yankan kai ɗin ya ɓoye min ne?".

Ƙofar wani ɗaki suka tsaya,yasa makulli ya buɗe, suka shiga ya maida ya rufe. Ta kalli fuskarshi duk ya canza, idanunshi sun kaɗai sun yi jajir,ta ce "Innalillahi wa'inna ilaihir'raji'un." Cikin ranta,ganin ta firgita da yawa ya kama hannunta suka zauna gefen gado, lokacin mararshi ta ƙulle tam,a cikin sarƙewar murya yake cewa,taimakona za ki yi Beby,don girman Allah. Tun jiya na shiga wannan halin, wata muguwar sha'awa ta kama ni, in ban fitar da ita ba sai ina jin kamar zan mutu, Jummai tana fashin sallah, Hadiza ta kafa min doka cewa sai ƙarfe goman dare sannan sai na bata kuɗi, duk da cewa haƙƙina ne, kuma yau itace da ƙwana da ni,Beby ban taɓa zina ba ban san yanda zan nemi matan banza ba, shi yasa na ce ke ce kawai zaki taimaka min, don komai zai iya faruwa da ni in har na bar abin nan ban fitar dashi ba.

Ya cire mata hijabi yana cewa, don Allah Beby,kin yarda?" Cikin tsoro ta ɗaga kai, sannan muryarta na rawa ta ce,zan yi fitsari ya miƙe da sauri ya nufi ƙofar da yake zaton banɗaki ne,ya ce zo kiyi, bayan ta fito,a tsorace take ta tsaya tana yarfa hannu irin na tsorata ɗin nan dan ganin ya raba jikinshi da tufafin shi, ya ce kada ki ƙi yardar min Beby,zo nan, hawaye ya soma zubo mata tana cewa, to,to da zafi? Ya ce,ba zafi zo mana. Ya nufo ta ta bi can gefen tana kuka ya dawo ya zauna bakin gado ya dafe kanshi yana kiran sunayen Allah. Ta haɗa yatsanta na tsakiya da babban tana ta buga su cikin tsoro,tana cizon leɓenta ta zo kusa dashi ta ce gani Uncle, jikinshi yana wani irin rawa ya kamata ta ya zauna.

A hankali ya raba ta da Uniform ɗin da ke jikinta, ya ƙwantar da ita. Sannan wasu abubuwa suka ci gaba da biyo baya, wanda shi kanshi ba zai ce daɗi ya ji ba,don ciwo sosai mararshi ke yi lokacin da abin zai fita. Ya yin da ita kuma ta jure ta daure sai ta gama duk yanda take hango wahalar bata kai nan ba, sai dai fa tasha wuya,kusan awa ɗaya yana fama kafin ya samu gurin sauke wannan aikin da ya tasa mishi. Kusan minti biyar ya kasa ko motsi, da ƙyar ya mirgina gefe. Itama shiru ta ƙwanta, Uncle ya ce mata,ba zafi gashi ita dai ta ji zafin. Muryarshi ƙasa-ƙasa ya ce, Beby-beby, ta ce Um,ya ce na gode Allah ya saka miki da alheri, rufe ni sanyi nake ji zaki iya tashi? Ta yi ƙarfin hali ta yunƙura ta rufa mishi bargo, ita kuma ta rufa da zanin gado.

Ta ƙwanta shiru tana tunanin dama haka ake yi? In ko haka ne waɗanda suke cewa aure da daɗi ba su gane ba,bata ƙara tsinkewa da lamarin ba sai da gadon da suke ƙwance ya soma rawa da sauri ta juyo gurin da yake ƙwance wata irin rawar sanyi Uncle ke yi. Ta ce, Uncle ta tsorata tuni ta tashi zaune dama haka ka ke yi? Ya ce, "a'a" ta ce, yanzun ya ya za'ayi? Ya ce je kiyi wanka,kin iya?" Ta ce a'a ya ce,kin iya na haila? Ta ce,eh, ya ce to irin ɗaya ne,niyya ce banbanci,kin ji in kin sa kaya sai ki kira min Likitana. Da ƙyar take tafiya itama yana kallonta tausayinta ya ke ji. Ta kunna ruwan zafi ta gasa jikinta ta yo wankan sannan ta maida kayanta. Ya ce,ta ɗau wayar zata ga Doctor Isma'il ta kira shi ta ce ya zo gidan saukar baƙi na Daɗin Kowa a nan zaya same shi, haka ko kusan minti ashirin da biyar don da ƴar tazara tsakanin da gidan likitan. Ya kira ta gaya mishi lambar ɗakin. Bayan ya yi wa ma'aikata bayani sai aka rako shi har ɗakin saboda tabbatar da batun Likitan.

Uncle bai ɓoye wa Likitan komai ba, ya faɗa mishi sanadin zazzaɓin. Likitan ya ce,yana ganin ya tara sha'awa ne shine dalili,ya bashi magunguna. Uncle ya ce itama ka bata magani don (V) ce. Kunya duk ta cika A'isha,Likitan ya ce,"To" maganin kashe raɗaɗi da na rage gajiya ya bata, Likitan ya ce su ƙwanta su samu bacci, sannan ya tafi. Suka ƙwanta bayan ta kashe dukkan wayoyinshi.

Tana ƙwance take tunanin abubuwan da suka faru yanzun nan, abinda ya fi bata mamaki, duk da halin da Uncle yake ciki bai hana shi karanta addu'ar saduwa da iyali ba.

Ya ɗauki kanta ya ɗora saman ƙirjinshi,a hankali ya ce, "Na wahalar da ke ko Beby?" Ta girgiza kai, alamar a'a, sannan ta ce Uncle ka yi bacci ka ga fa ka sha magani. Ya ce, To na gode, Allah ya saka miki da aljanna A'isha." A haka bacci ya yi gaba da su.

Hadiza kuwa tana komawa ɗaki,ta shiga murna ta san ko nawa ta ce zai bata yadda ya matsu ɗin nan,ai dubu ɗari zata ce,in ba zai bada ba ya haƙura. Wata zuciyar ta ce, to in ya haƙura ɗin fa? Gara dai ki ce hamsit, ta ce kai bazan rage ko sisi ba. In bai yarda ba kuwa ba dai guri ɗaya zamu ƙwana ba? Sai nayi sanadin da zai kasa haƙurin, kafin goma ta yi duk shirin da tasan zata ƙara jan hankalinshi, amma har goma da rabi bai shigo ba. Sai ta yanke shawarar ta bishi kada ya yi wannan fushin nashi tayi asarar kuɗin da zata samu.

Ta murɗa ƙofar a datse take ta buga shiru, har sha biyu tana sintiri tsakanin ɗakinshi da nata,daga ƙarshe ta koma neman layinshi duk a kashe suke. Ta zauna kan gado cike da cizon yatsa, yanzun haka yana can zai kai ma wata karuwa a banza,a fili ta ce,kai ni ma banza ce wallahi,na tsaya sokwanci gashi abinda ya same ni babu kuɗin,babu ƙwanan girkin. Haka ta yi ta juyi ita ɗaya har gari ya waye.

Shidda ya farka, zazzaɓin ya sauka illa jikinshi da yake ji babu ƙwari sosai. Motsin shi ne ya farkar da A'isha tana buɗe idanu sai suka haɗa ido, da sauri ta sa hannu ta rufe fuskarta. Wata matsananciyar kunyarshi take ji,ya yi murmushi "Beby yanzun ai babu batun kunya." Ya tashi yaje ya yi wanka tare da yin alwala, ya yi sallah harda Isha'in,yana zaune yana Istigfari, ta miƙe tana kare fuska ta nufi bayin ta yi wanka sannan ta yi alwala zuwa ta yi itama ta tada sallah, jikinta ba ya mata ciwo, sai dai tafiyar ta ce in tana yi sai ta ɗan ringa jin zafi don haka sai tana ɗan buɗe ƙafa kaɗan.

A bayan shi ta zauna,don haka tana jin irin addu'ar da Uncle ya ke mata,sai ta samu kanta da yin alfaharin kasancewar ta mai kamun kai. Ta kawo budurcinta ga mijinta, gashi yana mata addu'a, Allah ya haɗa ta da dukkan rahamarshi, kuma ya albarkace shi da zuriya ta tsatsonta. A zuciyarta ta ce ina ma duk wata ƴa mace zata nemarwa kanta wannan mutuncin gurin mijinta? Kun san girman addu'ar miji a kan matarshi? Ya juyo yana dubanta, ita kuma kanta yana ƙasa tana wasa da yatsun ƙafarta,ya ce "Beby" ba tare da ta dube shi ba,ta ce "Na'am" Ya ce,me zaki ci? Ta ce,ba komai,da dai zaka maidani makaranta saboda yau zamu fara jarabawa. Ya ce, to amma kin ci wani abu ko? Ko ruwan tea. Ta ce, to, nan ya yi waya aka kawo musu karin kumallo, lokacin baƙwai saura suka ɗan sha ita dai ta kasa kallonshi. Sannan suka miƙe, ya sake rungume ta yana yi mata godiya har ta soma tambayar kanta cewa,shin Uncle ya manta cewa ita halaliyarsa ce,zai ta yi mata godiya haka? Suka fito suka shiga mota ya kai ta har ciki,yana tsayawa ta fita, ta zo saitin shi ba tare da ta dube shi ba,don kunya ta ce Uncle Allah ya ƙara sauƙi, ya ce amin ya miƙo mata kuɗi "riƙe waɗannan." Ta girgiza kai "Ranar sati da kazo ka bani kuɗi,ko taɓa su ban yi ba." Ya ce,"to ba ki son komai?".


######
[12/14, 21:49] Ummi Tandama😇: *📗📗Page 12*



Ta ɗaga kai,ya ce, to je kiyi shirin shiga aji." Har zata wuce,ya ce "Af,na manta Beby,me za ki gaya wa abokananki? Ta ɗan saci kallonshi, gida zan ce musu naje,ya ce yauwa kada ki gaya musu komai fa,kin ga wannan sirrinmu ne ni da ke, Allah ya tsine ma wanda ya tona kin ji." Ta ɗaga kai, ya ce to bye-bye,ta ɗaga mishi hannu sannan ta tafi. Kallo ya bita dashi.

Tafiyarta ta canza,ya ji tausayinta sosai, ya ja mota. A zuciyarshi kuwa ya ajiye A'isha cikin wani ma'adani a yanzun yana ganin duk matan duniya in ya cire mahaifiyarshi to babu kamarta, insha Allah zai riƙe amanarta.

*** **** ****

Gidan shiru kamar ko yaushe, ya shiga ya ƙwanta duk da tarin aikin da ke jiranshi a Office. Wasa-wasa zazzaɓi ya dawo. Matan gidan ba su san yana ciki ba,sai da Likita ya zo bayan ya yi mishi waya cewa ya same shi gida.

Safiya ya samu a falo ya ce mata ya zo duba maigidan ne,ta ce baya nan. Likita ya ce, bincika dai shi ne ya yi min waya."

Gurin Hajiya Jummai ta je, ta ce "Hajiya Doctor ɗin Alhaji ne,wai ya zo duba shi." Ta ce, "Ce masa aka yi Alhaji ba shi da lafiya?" Ta ce, oho. Hajiya Jummai ta fito suka gaisa, tana mishi wannan kallon rainin. Ya ce, Maigidan na zo dubawa,ta ce to ban yi zaton ya ƙwana gidan ba ma."

Doctor ya ciro waya ya kira layin Alhaji,ya ce "Gani na zo an ce ba ka gida." Ya ce, "Doctor shigo ɗakina ina ciki, sai ka baƙo.?"

Hajiya Jummai ta ga Likitan ya yi ciki, ta bi shi tana faɗin ba fa ya nan,bai ko saurare ta ba,ya shige. Itama ta bishi, ganin maigidan cikin bargo yana rawar sanyi ya sa tayi turus nan dai likitan ya duba shi. Ashe wasa farin girki, jiki ya yi jiki dole ya koma asibiti, kasancewar bai taɓa ciwo irin haka ba, sai hankalin iyayanshi ya tashi, musamman Alhajinmu, wanda ya ke ganin nan duniya ba shi da tamkar Abubakar,ɗan shi guda namiji tamkar da dubu.

Su Hadiza da Hajiya Jummai,ana ta zirya. Hajiya Jummai ba ta son ya mutu ba tare da ya saki su Hadiza ba, ita kuma Hadiza nata ra'ayin bata son ya mutu ba tare da ta yi ciki ba,don haka suke ta fatan ya samu sauƙi.

Nafisa ta dubi Fatima ta ce "Anty Fati ko dai za'a je a zo da A'isha ta ganshi ne?"

Hajiya Jummai da ke zaune kan shimfiɗa ta ce, "In an zo da ita iyaka fa ta mishi sannu, zata cire mishi ne?" Fatima ta ce, "Ai kuma sannu da daɗi, duk yana jin su dai ya farka daga bacci basu zaci ya farka ba. Ya ce, "Nafisa kada ku sanar da ita, Beby tana da ruɗewa, gashi suna jarabawa ne, suka ce to.

Hajiya Jummai dai ƙala bata ce ba, sai baki da ta taɓa.

Satin shi ɗaya aka sallame shi,ya ji sauƙi sosai,damuwashi wannan satin duk bai ga Beby ba, tunda suka rabu kowa da jinya bai san halin da take ciki ba. Yana son ya je amma kar ya karya musu doka da yawa,don haka sai ya haƙura sai wani satin.

Ita kam A'isha kullum da zazzaɓi take ƙwana, amma ta cije ko su Samira bata bari sun gane ba, illa dai sun kula bata cika walwala ba,tun daga ranar da aka zo aka kaita gida ta ƙwana da ta dawo ta ce musu mahaifinta ne yazo za ya yi sammakon tafiya shi ne aka zo aka kaita. Komai A'isha ta ci sai amai, tun tana yi a ɓoye har su Samira suka gane. Sai ta ce musu haka take yi in shawara ta kama ta, sun yarda a kan haka suka ce ta je Clinic ta ce musu a'a,na asibiti ba ya mata in ciwon ya tashi sai dai in na gida,tana jiran Uncle ɗinta ya zo sai ta faɗa mishi ya samu ya amso mata,duk da yarintarta ta fahimci cewa tana da shigar ciki, domin lokacin al'adarta ya wuce da ƙwana shida, sannan (Science class) take duk an yi musu bayanin wannan. Sannan tana zuwa Clinic zasu gane cewa tana da shigar ciki.

Abinda ya dinga bata mamaki in ta tuna da haka ake cikin daga zuwa ɗaya?

Ranar Asabar tana ƙwance laga-laga a kan gadonta wayewar gari amanta na huɗu kenan,su Samira sun sata a gaba kan cewa sai fa ta tashi sun je Clinic ita kuma ta ce su jira ta san zuwa rana Uncle ɗin ta zai zo sai ko ga ƴar aike wai tazo inji Uncle ɗin ta.

Haka ta miƙe tana bin bango,su Samira sun so su riƙe ta amma sai ta ce su barshi. Yana jingine jikin motarshi shi da Jabir suna magana, sai ya hango ta tana haɗa hanya, da sauri ya nufo ta yana faɗin "Beby lafiya kuwa?" Ya riƙe ta zuwa bayan mota, ya ƙwantar ya shiga yana tambayarta a ruɗe,ta ce tun ranar nan ban ƙara lafiya ba, kullum ciwo. Ya ce innalillahi wa'inna ilaihir'raji'un nima fa satina ɗaya ƙwance a gadon asibiti." Ta ɗago kai ta dube shi, duk ya rame ta ce,sannu! Shi ne ba'a faɗa min ba?" Ya ce ai ni na hana, ashe kema kina nan kina fama,kin je Clinic?" Ta ce a'a,ya ce saboda me? Ta ce,ni bana son allura ne kawai, ya ce to yanzu haka za ki zauna? Ta ce, saura paper biyu mu gama jarabawa in na dawo gida sai mu je asibiti. In na je na nan ƙila su ƙwantar da ni,ba zan samu yin sauran papers ɗin ba. Ya tsura mata idanu ko dai mutuwa yarinyar zata yi? Shi yasa fa duk shekarun nan ya ƙi ya kusance ta don yana tsoran haka.

Ya ce, Beby ni dai da mun je, kin gan ki kuwa? Ta ce gobe da jibi ne zamu yi sauran papers ɗin,in ya so sai ka zo ranar Laraba ka musu bayani sai mu tafi. Ya ce,ni barinki cikin wannan halin shi ne matsala ta, ta ce kada ka damu,satina fa biyu cikin wannan halin, to dan ƙwana biyu? Ya yi shiru yana kallonta,can ya ce shi kenan zan zo labarar. Ta yunƙura ta tashi zaune tana ƙarfin hali dan kada ya ƙi yarda. Ta fito ta ce,sai kazo ya ce,to, yabita da kallo shi dai kawai don dai taƙi ne.

Cikin mota suna tafiya tunani yake,ko dai wani ciwon ne ya ɗurawa ƴar mutane? To shi wannan wace irin ƙaddara ce? Allah ka min da sauƙi, cikin ƙwana biyun ta koɗu,ta dai samu ta zana jarabawar, amma fa cikin jin jiki.

Tun misalin baƙwai ya isa makarantar,kai tsaye gurin (P.C) ɗin ya nufa, ya tambaya ko yaran sun gama zana jarabawa? (P.C) ya tabbatar mishi da cewa sun gama. Ya ce, to dama ya zo ne ya tafi da A'isha, saboda ba ta da lafiya, kuma gashi bata son shan magani dole sai an sa idanu kanta (P.C) ya ce,babu matsala,nan ya ce bari ya yi waya da waɗanda suka dace.

Aisha tana ƙwance saƙon ya zo mata, cewa an zo ɗaukar ta, kasa tashi ma ta yi, sai da taimakon su Samira sannan ta tashi ta riƙe ta suka je,ya tare su. Ko lokacin amai take ji, zuciyarta tana tashi ya kamata cikin mota ya saka ta,su Samira ne suka ƙwaso mata kayan,ya yi musu ihsani, suka yi sallama tare da fatan samun lafiya gare ta, sannan ya shiga mota.

Suna cikin tafiya ta kasa jurewa,nan fa amai ya zo mata ta ko dinga sheƙa shi tamkar ranta zai fita, daga nan asibiti suka nufa. Cikin sauri ya shiga ya yi wa Nurse's magana,gadon ɗaukar marasa lafiya suka ɗauketa a kai, har lokacin amai take zabgawa. Uncle ɗin kuwa duk ya gama ruɗewa, ya kira Alhajinshi yana sanar dashi cewa A'isha babu lafiya, kuma babu yanda take ma'ana, jiki ya yi tsanani,ya kira Nafisa da Fatima har da Sadiya, kafin ka ce haka kuwa,tuni Nafisa ta iso,su Fatima suma sun zo, Alhajinmu shima sai gashi ya ce me ya same ta? Uncle ya ce, Likita na tare da ita.

Jim kaɗan Likitan ya fito Nurse's na turo ta a gado. Nan suka bi su zuwa ɗakin da aka ƙwantar da ita, ruwa aka ɗaura mata tare da yin allurori cikin ruwan,nan da nan ta soma bacci. Likitan yana fitowa Alhajinmu ya bishi zuwa Ofis, shi da Uncle ɗin. Likitan ya ce,su ƙwantar da hankalinsu, insha Allah komai zai zo da sauƙi, yanzun dai zasu yi mata gwaje-gwaje daban-daban, tunda bata cikin hayyacinta da zata iya musu bayani, sannan sun ce daga makaranta take. Suka ce to bayan sun fito ne Alhajinmu ya yiwa ɗan nashi nuni da ya ƙwantar da hankalinshi ya san cewa rayuwa da mutuwa duk daga Allah ne.

Itama Hajiyarmu ta damu taga wani daga cikinsu don taji labarin jikin,da ta gaji sai ta kira Nafisa ta ce,wai shin Nafisa ya ya jikin yarinyar nan? Nafisa ta ce, jiki kam tana jin shi Hajiyarmu, yanzun dai ana mata ƙarin ruwa, sannan sun ɗibi jininta za su yi mata gwaji. Ta ce, to Allah ya sawwaƙe

Shi kam Uncle yana nan duk inda Likitan yabi yana biye dashi,don son sanin matsalan A'isha,bai ga wasu cututtuka ba, amma ya fi zaton ciki ne,don haka sai ya shiga wannan gwajin. Sun tafi sallar azahar, Likitan ya shigo yana cewa, ina maigidanta? Fatima ta ce, ya je sallah, ya ce in ya dawo yana neman shi a Ofis, suka ce to.

Nafisa ta ce,ni matan Bros suna bani mamaki,dubi har yanzu babu wadda ta leƙo" Fatima ta ce ,ai dama ke kina sa ran zuwansu ne? Gaya min cikinsu wace ce ta kirki? Hadizan Hajiya Lanti ko Hajiya Jummai? Ni dai na ce Allah yasa ba wani ciwon suka sakawa ƴar mutane ba tunda dukkan su ba wadda ta dogara ga Allah."

Sadiya ta ce, "Shi yasa yanda na tsani mutuwa ta haka na tsani auren shi da Hadiza,kina ganin yanda Hajiya Lanti mahaifiyarta ta ke juya Baba Sunusi,sai ka ce remote,shima Bros ɗin suna samun guri haka za su maida shi."

Fatima ta ce, "Insha Allahu ba zasu samu haka ba,ta Allah ba tasu ba."

Ya shigo da sallama, ya dubi gadon da A'isha ke ƙwance, sannan ya ce har yanzu bata farka ba? Suka ce eh, Likitan ya ce ma in ka dawo ka je." Ya ce, to kun yi sallah?" Suka ce, yanzun dai zamu yi.

Fuskar Likitan cike fara'a yake kallon Alhaji Saddiƙ, ya miƙa mishi hannu.

"Ina matuƙar taya ka murnar cewa, matarka tana ɗauke da ciki ƙwana goma sha baƙwai."

Idanu Uncle ya tsura ma Likitan, jin zancan ya yi tamkar cikin mafarki. Likitan ya jijjina mishi hannu.

"Ranka ya daɗe wannan shi ne sakamakon da muka gani cikin gwaje-gwajen da muka yi."

Cikin wani farin ciki mai tsanani ya rungume Likitan yana cewa, "Na gode, Allah alhamdulillahi" Da sauri ya fita ya nufi ɗakin da A'isha take kwance, har yana cin tuntuɓe. Ya shiga ko ta kan Nafisa bai bi ba ya isa gaban gadon ya tsaya, idanu ya zuba ma A'isha.

Ya kama hannunta ya riƙe gam,a zuciyarshi yana raya dama ɗan shi ne zai fita ranar? Ya gode Allah da bai sa yaba Hadiza ba, ya gode Allah da ya tsareshi bai zama mazinaci ba,bare ya ba wata karuwa. Cikin kiɗima Nafisa ta girgiza shi.

"Brother lafiya ka ke hawaye?"

Sam bai ma san yana hawaye ba.

Fatima ta fito da gudu daga banɗaki, tana cewa "Me ya faru na ji kin ce yana kuka?" Sadiya kam tana sallah, amma duk hankalinta na gurin,sai kawai gani suka yi ya juyo ya rungume Nafisa yana magana cikin rawar murya,tamkar kuka zai ƙwace mishi. Yana cewa, "Sister A'isha tana ɗauke da cikina!!"

Duk su ukun har da mai sallar suka furta cewa ciki? Ya yi ajiyar zuciya, ashe zan ga ɗan kaina? Murna suka shiga yi tare da yi wa Allah godiya. Nan suka shiga kiran iyayansu. Nafisa ce ta yi dacen kiran Hajiyarmu tana ɗagawa Nafisa ta ce Hajiyarmu A'isha na da ciki,Bros zai samu ɗa." Kalmar ta doki zuciyar Hajiyarmu, har ta kasa magana. Nafisa ta ce kin ji me na ce?" Hajiyarmu ta ce, "Allah ya inganta, ya bata lafiya." Ta ce,"Amin" Nafisa tana kashe wayar, Hajiyarmu ta miƙe ta ɗauro alwala ta zo ta soma nuna murnarta gurin Ubangiji, lokacin da take godiya ga Allah har da hawayen ta.

Uncle shi ne ya sanar da Alhajinmu wanda shima ya katse duk harkokin da yake yi a wannan lokacin ya sake nufo asibiti. Lokacin da ya iso, Uncle ya koma masallaci, inda ya zube cikin sujjada yana yi wa Allah godiya. Lokacin da ya dawo ɗakin su Alhajinmu, suna cikin ɗakin har da Likitan. Alhajinmu nan take ya yi wa Likitan ƙyautar mota, ya ce yaje gidan motocinsa da ke kan titin Isa Kaita ya zaɓi duk wadda yake ganin ta mishi. Kai yau kam duk wanda ke da dangantaka da su, sai da ya san A'isha na da ciki.

"Kai Nafisa, har da ƙawayanta ta ringa kira tana shaida musu, cikin ne da ita. Amma yanda suke murnar na A'isha abin da mamaki...


######
[12/15, 19:45] Ummi Tandama😇: *📗📗 Page 13*



Lokacin da Alhajinmu ya iso gida har lokacin Hajiyarmu tana zaune kan sallaya amma yanzun tana jan carbi ne, cikin tsokana ya ce ke ban ganki a asibiti ba, tunda na san dai kin samu labarin matar ɗan naki tana da ciki."

Ta sunkuyar da kai, "Me zan je in musu? Na san duk ƴan'uwanshi suna can." Ya zauna, "Naga fuskarki, ta nuna murnarki, tayi ɗan murmushi kana son jin ta bakina ne kawai,to na ce Allah ya inganta mishi, shikenan? Ya yi dariya na sani duk cikin ƴaƴaki kin fi son Abubakar,don haka yau babu wanda ya kai ki murna. Ta yi ɗan murmushi.

"Gaskiya ka faɗa." Ya sheƙe da dariya," Ashe dai kina son shi ki ke share shi? To yau zan gaya mishi ya daina min mita kan cewa shi baki son shi,shiru ta yi mishi.

Ku tambaye ni lokacin da ake wannan murnar ina su Hajiya Jummai da Hadiza suke? To sai in ce muku suna gida, labarin ya ishe Hadiza ne ta bakin mahaifiyarta wadda Alhaji Sunusi maigidanta wanda Alhajinmu ya yi mishi waya ya sanar dashi, cikin murna ya zo gidanshi ya sanar. Nan fa Hajiya Lanti ta ji tamkar labari mutuwarta ya zo mata dashi. Nan ta kira ƴarta tana son jin gaskiyar lamarin.

Haƙiƙa Hadiza ta ruɗe da jin wannan labarin, sai dai ta ce wa Hajiya Lantin tana shakka domin a saninta dai A'isha tana makaranta. Hajiya Lanti ta ce,an ce tana asibiti. Hadiza ta

Please Login or Register in order to submit comment