Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kintashi""dagamata kainayi btrd nayi maganaba.""

To jeki wanke baki kizo ki karya""bude marufin bukkar nayi nafito ""koda nafito haske yagame ko'ina,,,mutan gidan kuwa duk sun fito yara suna wasa manyan kuma,,kowa Yana nasa aikin"""ukkum ce gurin shanu tana tasan madara""tana ganin fitowana dakin tawani juyo d qarfi,,,cikeda sanjin gulma tayo kaina""aaa jido yau a dakin gariya Kika kwanane,,,,abunda tafada dinne yajanyo hankln su henno d ukkum""tunma kafin nabata amsa henno takarbe,,,hmm aidae saban munafurci ne,,,kinsan ance kare dashan bugu gardi da anshe dukiya.

Tunda yanzu kwadayi yazo Kinga takarbe 'yarta,,,nikuma allh ya'isheni,,,,bana nufin mutum da sharri nikam.su suka sani munafukan banza...

Nikam banida tacewa dannasan kwasan Karen mahaukacine take hakan ta kame Tanata zuba fada hardasu zagi,,,natsbbata gariya tanajinsu Amma ko leqowa batayiba,,,qyalesu nayi nawanke bakina nabarsu sunata munafurci trd nuna gariya Bata kyauta b.

Koda nakoma tagama dama "kamu trd kindirmo,,,aikwa yayi fari qalqal gwanin sha'awa.

Cikin yar qwarya tadiba ta miqomun ""karba nayi nazauna gusada qafarta""Shan abuna nayi km yayi matuqar Dadi.

"""Idan kingama kidubomun zaure kigani akwae mutane,,,,"to"ina gamawa namiqe nanufi zauren kasancewar yau alhamis mlm ne kadae zaune yana karatun qur'an,,,,juyawa nayi nagaya mata.


To tace ""tafice nikam sai kallan kwalaye nake narasa wazanma tambaya,,,Amma naji mamakin yanda naji su henno sunce wai dan kwadayi yazone yasa gariya takarbe niπŸ€”to kodae qanwar Aaama ce tasiyamun,,,to Amma km har kwali3,,,nikam sai natambe Aaama nagani kozata fadamun.


Da sallama abakinta tashiga zauran "gaida mlm din tayi ya amsa"trd fadin y aiki lfy qlu.
Dama cewa nayi dan allh yau inasan naje ruga danna kwana2 banjeba.to yaushe zakije,,,yau nakeso idan da Hali""to dama inasan nasanarma su "babu"batun auren jido,,,,nakira layinsa bankama b.amma barama naqara gwadawa nagani,,,qara gwadawa yayi cikin saa kuwa yakama""kara daya wayan yayi babu yadauka trd fadin aslm,,amsawa mlm yayi ,,,yashiga gaida babu din.

Bayan sungama gaisawane yake sanarmai d batun jido,,ss babu yanuna frnck trd fadan allh kyauta muna""Ameen mlm yafada trd cewa "ga gariya"zaku gaisa"karba tayi takara a kunne tashiga gaidashi""kana tace babu kagayama iya,,,yau zanshigo ruga.""to madallah allh kawoki lfy "amenn babu,,,""nace idan jidon Bata komae kigayawa babanta ,,,kizo tard ita""to babu,,, sallama namar nabama mlm wayar"yakarba yakatse Kiran.

Babu yace wai muje trd ita ""cikin rashin fahimta yace""wacece"yarinyar nan.oho "jido"?eh to allh kaiku lfy,,,Amma kinsan tabayan gari zakibi koh tunda tafiyan wani garice dole kiyi tafiyan yamma""eh insha'allh,,,,to allh kaimu amun tace tamai sallama tafice.

Dakin tadawo tasameni munata lbr nida qannena""wanda sai murna suke aunganni dakinsu""kallanta nayi,,,guri tanema tazauna trd cewa kije kidakko kayanki kishirya anjima zamuje ruga,,,km zanbarki acan kimusu kwana2.

Da matuqar farinciki na kalleta murmushi tamun hakanyasa naji Dadi,,nace to aama.

Tashinayi nanufi qofar henno da tsoro fal raina "cikin sa'a kuwa naga Bata ciki,,da sauri nahado kayana harda masu dauda nafuto.ina fitowa mukaci karo da'ita tadawo,,,zata shiga.

A matuqar razane nk kallanta ""menene""au ragga dudanki kikazo dauka.to kekika sani kifi ruwa gudu baqar makira.

Bantsaya sauraran sauran fadanta b,,dasauri nakoma bukkar aaamana.

Zube tufafin nayi a gabanta.kayan tashiga dagawa wanda babu kayan qwarae a ciki duk dauda ta dafesu.

Girgiza kanta kawae tayi ta dunqule kayan ta ajiye gefe.

Koda akayi la'asar kuwa harmun kintsa,,,su nanaro da ummaruna kuwa gidan gwagwgwo aama ta turasu.

Tsaf mungama shiri.cemun tayi nakama hanya tacimmin""dan murmushi nayi araina nace aidae nasamu tunda dae za'a je dani kuma harna kwana acan.

Cikin zumudi na kinkime kayanda zamuje dasu nadauka nakama hanya"rabona dazuwa ruga kuwa harna manta,,,dan banda mai zuwa dani.

Inakai iyakar inda za'a shiga daji natsaya.

Zama nayi inajiran ta,,,can saigata takawo""Menene Kika tsaya ""tsoron hanyar nake nafada trd tashi nabu bayanta.

Tafiya muke bamaiyin magana""tambayar da tatsayamun araice nakeson namata Amma nakasa,,Sbd rashin sabonda banyi da'ita b.

Cikin sarqaqqiyar murya nace""aama saikuwa nayi shiru""kalloni tayi trd fadan menene?""

Am nace kwalaye nda nagani a daki na wayene Hala?..

A taqaice tacemun nakine""a tunanina baqace tamun,,bankuma cewa uffan b haka kuma naji haushin kaina nayin tambayar,,nakula tunda nayi tambayar yanayinta yacanja.,,,

Sannu sannu Bata hana zuwa.gamu munkawo daidae "rugar gudae,,,.

Tundaga nesa kuwa zakayita hango manyamanyan shanaye masu manyan qaho.

Damacan rugar gudae rugace mai tarin albarkar shanaye kala kala,hardama wanda baka taba ganiba.

Haka zalika idanun mutanen garin duk iri1 ne,,duk dan asalin rugar gudae zakasamu Yanada zoben Ido,wanda Aaamana ma irinsune da'ita km dani da qannena dukmun dauko irin idanun,.

wanda idan bakasaniba kagansu zakaji tsoronsu,,idan kuma kasansu zakaso kayita kallansu Sbd sudin nadabanne sune ake kirada gudawa.

ba ainihin fulanin nigeria bane,,,sudin fulanin "singal ne ,,,kiwone yabiyo da kakanninsu ta nan""shikenan sukaji dadin jejin sukai zamansu anan suka kafa sansani.shine zakaga harda shanaye masu ainihin madarar nan ta kamfani sunadasu.
1/25/24, 10:57 - Seerat. πŸ₯°πŸ˜‡: SANADIN AUREN WURi.

Story & writing
By
YASEERA NASEER.


Free book


Pg7.

Tafe muke harmuka kai cikin rugar.ko'ina bukkoki ne birjik ba inda zakaga alamar kariya kokuma zagaya,,saidae idan kawuce bukkar nan kafada wannan trd shanaye kwance saikayi d gaske zaka samu hanyar wucewa.

Nikam tsoron shanaye n naji sbd na garinmu kam ba haka sukeba cikin garge ake sakasu.

Aaama ce tafara saka qafarta btrd jin wani tsoro b,, nikam tsayi nayi ganin nake daga nasaka qafana zasu tuneni.

Juyowa tayi takallan ganin nayi tsaye""menene muje Mana""wllh aaama tsoron shanaye nnan nake.

Dariya tayi trd fadin fa basayin komae kizo muwuce Kinga duhu yafara ,,,saina saka qafata saina kalli qahonansu saina fasa.
Jinayi tariqo hannuna trd fadin muje""riqemun hannun da tayine yasa naji nasamu qwarin guiwar daga qafana cikeda jin itadince kariya a gareni.

Hakan kwa mukaita wucesu ,,wasuma kaman zamu takasu Amma Basu Mana komae b""nikam araina nace qila sungane Aaamana 'yar rugarsuce.

Haka mukaita wuce bukkoki Aaamana nagaida mutanenda keciki da fulanci nsu,,,Suma suna mayar mata d fara'a""dayake fulanci su ya bambamta da ainihin fulancin nan namu shiyasa bakowane nake ganewa b.

Koda muka'Isa bukkar su Aaama na kuwa da murna "iya"tajani jikinta,,,nan muka gaisa,,ta dakko tabarma tashimfida Mana muka zauna.

Kadan muka futa muka tashi mukayi salln magriba,,,muna gamawa aka kawo Mana abunci mukaci.
Nikam har na farajin bcc,,aama ce ta hanani tace nabari nayi slln isha 'i saina kwanta gabadaya.

Anagama sallhn isha kuwa nakwanta"harna Fara bccn naji dawowa n babu namiqe nagaidashi"cikeda fara'a ya amsa yanamun wasa,nikam dariya nadingayi dan ban'iya mayarwa b,,Zama yayi trd yimana y hanya"Alhmdllh aama tabashi amsa,,

Ashe anbada "jido"?
Eh babu nimafa bansaniba Saida akagama mukaga kaya mlm din yashigo dasu sannan ne yakeyi Mana bayani,km nikam banma gane yaranba.

To ai shine babanta danya yimata muji ba wani abu bane.
Dan sunkuyarda kanta tayi cikeda jin kunyar abunda zata fada kana tace""eh hakanne kam,,,Amma wllh abunne bai kwanta mun araiba naga tayi qarancine dayin aure "kumama ba a DALIJAM din zasu zaunaba a burni yake koyarwa acandin zasu zauna.

Shuru tayi,kana tace shine qarin zuwanama nace ko zakamar magana idan da Hali abar maganar "inyaso tunda soyake yamata auren yanema mata wani anan cikin 'yan uwakaman zaifi.

babune yace to gariya inasan ki kontarda hnkl nk,,,shi aure da kike gani b inda bayakae 'ya mace km batun yin qanqanta Zaki iya tuna cewa koda annabi (muhammad s.a.w)
Ya auri (Aisha r.t.a)tanada shekaru tara aduniya,,,kuma ai Kinga yanda ta daukaka dkm yanda manzon tsira yake jida ita,,Sbd haka zaifi kyau ace adu'a ce zakidinga yimata,,duk inda taje allh hadata da mutanen qwarae"""Amma nikam bazan hana mlm hakkiwala yin abunda yakamata b.

Amma Insha'allh muma bazamu dainayin adu'a b.

To tace cikeda karyewan zuciya,,,"itakam iya batace komae b,Amma itama zuwa birnin ne taji b Dadi.

Tunda suka Fara magana harsuka gama akunne na take"Amma yinayi kaman nayi bcc ne,,,nikaina wani irin tausayin kaina naji "hawaye kuwa duksun wankemun fuskata,,tunani nayitayi har bcc yakwasheni nabarsu itada iya sunata magana akan abun.

Koda natashi dasafe kuwa sainaga kaman mafarki ne nayi,,,iyace tace nashirya gariya taje dani gidan mamana "jaana"qanwar gariyace km tana matuqar sona Kamar me,,,dukranda taje gidanmu har Dadi nakeji sbd komai tasamu kaimu n takeyi.

aa iya nikam bazani da'ita b tabari idanna dawo sannan taje.raurau da idanu nayi nace allh bansan gidanba km nikam tsoron fita nikadae nakeji""iyace tace kije da'ita Mana tunda Bata saba da nannba.

To tace Amma itakam bataso hakanba kawae sai aganta tana yawo da 'yar farin.

Wanka mukayi muka shirya muka fita.kan hanyarne nace aama wai aure za'a mun kuma burni?
Kalloni tayi kai kawae tagyadamun.

Aikwa kuka narusa" nace dan allh aama
1/25/24, 10:57 - Seerat. πŸ₯°πŸ˜‡: SANADIN AUREN WURi.


Story & writing
By
YASEERA NASEER.


Free book

Pg8.

Ss nabare baki ina kuka ,,, dasauri Aaama tasaka hannunta abakina trd cemun shiiii tana girgiza kanta,,,kana tajani jikinta tana buga bayana alaman rarrashi,,Amma batayi magana b.

Shuru nayi Amma hawaye kam sam nakasa hanamusu zubowa haka harmuka isa bukkar "jaana".da murnarta ta tarbemu tanamana sannu da zuwa trd dakko tabarma tashimfida Mana a inwa muka zauna.

Aa 'yata yau kece a garinnamu km trd gariya,,, yaukam anci sa'a duk tazo sainace tasamu lkc takawoki ki gammu,,,"""""dan dakatawa tayi ganin yanda kaman hawayene keta zubowa daga idona,,km yanayin aama ma yacanja,,da sauri tayo kaina trd jana jikinta,,aa wai meke faruwane haka gariya? Wani kukan narusa wane bakina zai farke naqara riqeta ss jikina sai makyarkyata yake kaman gabobin jikinnawa zaibar jikinne.

Cikeda tashin hnkl "tace dan allh gariya kigayamun meke faruwa wllh kunsani a duhu.

Cikeda kakkarwar baki tace "wai babanta ne yatsayar mata d muji km a burni zasu zauna taqre maganar hawaye nda taketa tarewa suna zubowa.

Rasama abunda zatace tayi ""shiru tayi tana kallan gariya dake hawaye,,kana taqara kallan jido wacca babu alamar girma ko1 ajikinta take,dukama yarinyar nawa take,,Anya kuwa auren zaikai dan kafede,,itama kasa tabuka komai tayi,,,,,,

Sai daga baya taji tadan samu bakinta ya iya furta ""gariya kidaina kukannan Kinga Zaki qara tsora tarda jidon..

Hala yaushe ne auren""goge hawaye n tayi tace yanzu saura wata1 ""ss hankln jaana yatashi Amma saita danne kana tace zomuje ciki muyi magana'"" jido izamanki anan kinji kidaina kuka bari muzo kinji""daga kaina nayi kana nazube kwance hawaye na qara ratata a idona.


Can gabada inwar bukkarta take ""shiga sukayi kana suka nemi bakin gado suka zauna.

Tunkafinma jaana tayi magana""gariya tafasa kuka Kamar ranta zaibiyo maqoshinta ya futa"""cikeda tausayi jaana tariqe mata kafadu trd cewa"menene haka gariya dan allh kidaina kukannan kedama nasan baki damu da jidon ss b,,,wllh Kinga idan kina yawan nuna damuwar nan shine yake qara tayarma d jidon hnkl.

Hakanne kam mlm bai kyautaba Amma yaza'a yi bakin alqalami yarigada ya bushe,,,,kuma ai bakisan dauka karda allh zaiyi mataba a SANADIN AUREN WURi.
Abunda yafi kawae kimata adu'a n allh yajefata hannun qwarae,.

A hnkl tayita Bata magana,,har Saida taga hankalinta yadan kwanta sannan tace Kinga sai kibar jidon anan tayi sati2,,,tunda sati2 sazuyi cikin lalle Kinga tana komawa anasakasu a lalle yafi,,,tunda saurin karayan zuciyane dake bazaki iya kwntarma da yarinya hnkl b,,,saidae ma kitayata.

Itama hakan zaifi mata batasan meyasa b,,,data kalli yarinyar saitaji tausayinta ya mamayeta.amma idan tabarta a nan tasan qanwarta zata matuqar Bata kulawanda yakamata kuma zata qara kwantarma yarinyar hnkl.

Haka kuwa akayi tatafi tabarni anan gudae,,,.km ss mamana jaana take kontarmun da hnkl,km kullum cin dadina nakeyi km cikin dabarunta tayi amfani Saida taga narage damuwa d abun ,,,,a haka kuwa har aka cika sati2 cifcif,,,,,,,,,,,,,,,,
1/25/24, 10:57 - Seerat. πŸ₯°πŸ˜‡: SANADIN AUREN
WURi


Story & writing
By
YASEERA NASEER.



Free book

Pg10.

Ss akacika gidannamu kasancewar kowa danasa 'yan'uwa.
'yanuwan Aaamana ma sunzo dayawa.

Tun safe nake ina ta kuka narasa meykemun Dadi narasa inazansaka raina naji sanyi ,,,, rarrashi ko ba irin wanda ba'a munba Amma konaso nayi shuru sainaga nakasa,,,,,haka nawuni kuka ko kwalliyarda mm jaana tamun duk hawayene suka wanketa daga fuskata,,,,hnkn ne yaqara tashi ganin yamma tayi km naji suna fadan bayan magriba za'a wuce tunda tafiyar WANI garice.

Mm jaana ce tasameni take cemun naje nayi wanka.kuka kawae nasaka mata trd fadin ni wllh bazanje b.juyin duniya tayi akan natashi nashirya Amma naqi sai kuka nake wanda koma fita bayayi.

Saida tasakani agaba da kuka da komae,,,ta tallabeni takaini bayi tayimun tsaye Saida taga nafara cire tufafin tukun tafita. 'yan biki kuwa kowa da abunda yake fada.

Daqyar naqarasa wankan nafuto,,,da kuka da komae nashirya.
Gurin mlm aka kaini yashiga mun nasiha akan muhimmancin muji agurin matarsa.

Nanko ba abunda yashiga kunne na tsaban kuka dkm rudewa,,,.aikawa yayi akiramae Aaamana tazo itama tamun tata nasihar.

Cikin sanyin jiki tayi sallama kana tanemi guri tazauna trd fadan gani mlm""tom dama cewa nayi akiraki kizo idanda abunda Zaki qara Jawa jido kunne dashi,,,.

Kallan jidon tayi wacca tama gaza Zama a kwance take Tanata budan baki Amma sam qaran kukan yaqi fitowa.,,,

aranta tace dolene kam tun Randa akasakasu a lalle taketa aikin kuka,,,daedae da kunu sai anyi da gaske take shansa,,,
To koyanzu tana kule tunjiya ko ruwa bataga tashaba abuncinda jaana tasaka mata dazu nan tabarshi,gashi dawainiya tama jaana yawa batama kulada bataci abuncin b,, ita kuwa kunyar nuna damuwarta akan hakan takeyi agaban jama'a,,,hmm allh dae ya kyauta.

Musqutawa tayi trd fadin A'a duk abunda akamata Yayi basai nayiba ni,,,cikeda gamsuwa yagyada kai "shikansa karar gariya nadaya daga cikin abunda yake qara jinta aransa.

Goggo ce tayi sallama trd cewa ,,,gafa mai motanan yazo tundazu yanajira,,,.""to zoki dauketa kutafi.

Aiko nan WANI qarfi yazomun wanda kaman banawaba ,,,goggon ce tazo daniyan ta tasheni ganin naqi nadaga daga inda nake.

Hannu tasaka ta dagoni aikwa naqwace ,,,muryata ce ta dawo,,nazage nakurma uban ihu trd komawa nakwanta.cikeda tausayi dkm rarrashi takai hannunta trd fadan taso muje kinji jido 'yata 'yar albarka,taso kinji.

Qara qwace hannun nayi,,babanne yamun tsawa Amma kojinsa banayi gabaki1 idona yarufe inbanda ""wayyo bazaniba ,, ba'a bunda nake fada.

Shima baban ganin kaman bana visa hankln yasa yadanyi sanyi yashiga lalla bani ,,, daqyar nayarda goggo tariqemin hannu natashi muka fito waje.

Muna fitowa Aaamana itama ta fito.
harmunkai zaure naqara nafizge hannu na trd kwasawa da gudu nayi gurin Aaamana dake qoqarin shigewa bukkarta.

Faduwa qasa nayi nariqe mata qafafu trd fadin wayyo Aaamana wayyo dan allh kada kibari sutafi dani dan allh kada kibari sufita dani daga gidannan wllh tsoro nake ji.

Hakanne yajawo hankln su mm jaana dasauran wa'yanda zasuje kaini din,,,yowa kaina sukayi sukahau banbarata aikwa cikin fitar hayyaci naqara riqe qafafunta KAMAR zan kadata.

Aaama kam ko dogon motsi batayi b haka ko uffan takasa ta furta ,,haka kuma taqi ta cireni daga qafarta "tasan muddin tace zata Budi baki tofa ba komai zatayi b face kukan itama,,daqyar suka janyeni sukai gurin mota dani.
Motan akore kurace aka kawo.qawayena dasauran jama'a kuwa harsun fada baya sunzauna.
Nikam gaban motar aka sakani,,

Sai an tausani a ciki nakuma na yunquro zuwa fitowa,,,su danne ni.

Haka aka tayarda motar inaji ina gani akabar harabar gidanmu dani.

Randa nike bantaba hawan mota b sai yau,,

Amma hakan baisaka nafahimce me akeji idan aka shiga mota b.
1/25/24, 10:57 - Seerat. πŸ₯°πŸ˜‡: SANADIN AUREN WURi

Story & writing
By
YASEERA NASEER.



Free book


Pg11.


Kaina a kafadan mm jaana yake Tanata bubbuga bayana,,,a hnkl na sassauta kukan.

Tafiya aketayi bansan inda aka kai ko inda akeba.
Cikin ikon allh sai gamu munshigo cikin garin birnin Kebbi,,,,
Anguwar tudun wada drivan yanufa.
Anguwar tudun wada anguwace mai mutane d yawa ,,km tsohuwar anguwace...,

Tsayarda motarda naji anyine yasa nabude idanuwana dake a rufe wa'yanda kemun tsananin ciwo tsaban kukanda nasha ,,,dan budesu nayi a hnkl ina kallan gidan dake gabanmu,,, hakanne yatabbatar mun cewa ankawo gidanne,,,.

Allh sarki qauyanci sukam 'yan qauyenmu sai Dadi sukeji sunshiga mota,,,yayinda mutanen anguwar suketa kallan yanda suketa fitowa daga bayan mota,,kaman ankwaso shanaye.

Bude Mana gaban motar akayi mm jaana ce tajanyoni luu nabiyo ta Saida tayi sauri ta riqeni,,,,trd Jan hannu n mukai bakin qofar gidan ,,.

Gidane maidan girma wanda yake a zagaye Amma b ganbu,,,saidae sashi 2 yake daukedasu km kowane sashin da gambunsa.

Shashinda ke quryane aka shigadani.

Masha'allh mlm kam yayi qoqari,,,.
Gidan ciki da falo ne dkm bayi ciki,sai doguwar baranda da dan qaramin madafi a cikin barandar,,,

saidan madaidaicin filin tsakar gida.manyan kujeru da gado mai tsada aka saka a ciki d falon.madafi kuwa anjera mini samiru dkm qorae iya ganin idon mai kallo.

Quryar dakin aka nufa dani kana aka ajiyeni gefen gadonda ke dakin,,,,luuuuuu nayi nafadi kwance sbd sam b qarfi ko1 ajikina.

Daga kwance nne nakamo hannun mm jaana nariqe tamau ,,,dukwata hayaniya dkm yabawanda 'yan qauyenmu keyi hankln baya gunsu,,,,jinake kamar yau mutuwa zanyi.

Jiri nake gani har a kwancenda nk,,.
Dayake al'ada r mutanen qauyen mu,,,randa aka kai amarya da qawayenta take kwana,,,wansahaken ranar saisu koma gidajensu,,,abar amarya d ango susha zamansu.

Amma nikam b qawayena kadae sazu kwana anan b hardama manyan tunda ba gari1 bane,,.
Haka kuwa akayi nida qawayena a daki sauran mutanen kuma a falo,,,mm jaana ce kadae babba a cikinmu,,,Sbd sam naqi YARDA nasake mata hannu.,,

A hakanne bccn wahala yadaukeni.

Bubbbu ganinda naji anayine yasa nabude idona a matuqar lumshe ""mm jaana ce tacemun tashi jido kici abunci kinji,,, girgiza mata kai nayi alamar naqoshi,,,,""

. aa tashi kinji jido ko so kike nayi tafiyata ,,, girgiza kai nayi alamar a'a,,,,,to idan bakitashi kinci b,,,b ruwana d dare yayi mayafina zan dauka nayi tafiyata kingama,,,,tashi tayi trd daukan mayafinta,,dasauri nariqe ta trd fadin A'a zanci mm yi hqr.

Dawowa tayi tazauna cikin kayanda akazo dasu naga ta fitadda bredi tabani amsa nayi ,,, nashiga turawa badan inajin dadinsa b,, kawae dai ina cine,,

matsamun tayi Saida nakusa cinyewa koshi km Saida nasaka mata kuka sannan tabarni haka,,ss naji dan qarfin jikina dama harda yunwa a cikina.

Wan sahake kuwa tun safe wa'yanda suka kawoni suka hau Shirin tafiya nikam sai kuka nake,,,,,wanda naji anacema angone naji muryarsa yana cewa ga wanda zai mayardaku nan yazo.
Hakanne yasa suka hau tarkata yanasu yanasu.

Jinayi kaman haukace a kaina,,,iya qarfina nasaka nariqe mm jaana,,,trd fadin kekam mm ba inda zakije,,nan Zaki zauna inko ba hakaba wllh Nima qafarki qafata.

Cikeda natsuwa takoma tazauna trd rungumoni a jikinta btrd tace komai.
A hnkl nafarajin natsuwa sakamakon rungumarda tamun.

Cikeda sallo irnnasu na manya tafarada cewa"" 'yata kinsan mey,,kinasan ranar lfy asakamu a wuta a qona dani dake""da saurina na girgiza kai ,,,yauwa yar albarka tokinga idanhar nazauna dani dake duka ubangiji zai qonamu ranar lahira,,,Sbd mun qetara iyaka,,,Kinga ki kwantarda hnklnk.

Kinji kibi umarnin mujinki,,,Sbd kisamu aljanna,,, kinasan aljanna??girgiza kai nayi hawaye na cigaba d zubomun a idona,,,,to kingani wata qilama babban gida Zaki samu acandin.

To muje kirakani bakin qofah kinji,,,km kinasan idan aka kwana2, nasake dawowa koh,,,kingama idan natashi saina fadawa gariya muzo tare ko bakyaso??cikin kuka mai matuqar tausayi nace inaso.

To yar albarka km kidinga cin abunci kinji,,,.
Kalli cikin idona kigani,,,Kinga abunnan mai kamada zoben nann naciki,,,duk abunda kikeyi ina ganinki dashi sbd haka idannaga kinqi cin abunci bazan dawoba.

Cikeda quruciyata nace mm Nima irin idanmu1 ai kenan Nima zandinga ganinki.??

aa yata Kinga baki girmaba ae ,,, saikin girma nakima zakidinga ganin abunda akeyi a ko'ina.da hakadae tayitamun dabaru harna YARDA nasaketa .

Sukam sauran mutanen sundade dakaiwa cikin mota ita kadae ake jira.

har bakin garka narakata,,, tashiga suka tashi,,,,da gudu nakoma ina fadawa kan gado trd sakin WANI irin kuka maicikeda nuna tsantsar kewa dkm ban tausayi,,,.
Haka nayita kuka bamai rarrashi na,,,.

Har bayan sallhn isha ina nan zaune nikadae,,, bawanda yazo

gurina,,,,inagama sallhn isha din nahau gado na kwanta' kaina nayita saramun kamar zai watse,,,,.

Hawaye nake tayi ,,,ga ciwan kai ga km kewa dkm tsoronda nakeji.

Tafe yake shida abokinsa suna labari har suka kawo bakin garkar gidan,,,""abokinnasa ne yace to ango asuba tagari,,,,au bama zaka rakani b?

Tom mezanwa rikanka tunda amaryar tunjiya take ,,,allh dae yasa ashiga a sa'a,,,,amenn yace sannan sukai sallama yawuce shikuma yabude gambun yashiga.
Sallama yayi ba kowa a filin gidan ,,,falon yashiga,,trd qarayin sallama,,,nanma baiga kowa b,,,,hakanne ya tabbatarmae dacewa tana daki ,,,,labulan dakin yabude trd cusa kansa ciki
1/25/24, 10:57 - Seerat. πŸ₯°πŸ˜‡: SANADIN AUREN WURi


Story & writing
By
YASEERA NASEER.



Free book
Pg12.

A kwance yasameta da alama bcc tayi.

Qare mata kallo yakeyi tsab.

shikansa sai yaune yaqara ganin qanqantar yarinyar gani1 yayi mata km lkcn tana cikin hijab ne,,,Amma ganinda yaqara mata jiyane ya tabbatar mai d qarancinta ss.

Shikam yama zaiyi da wannan yarinyar,,batada komai na girma a jikinta,,,babu abunda zai taba ajikinta yaji WANI abu,,,.

A aljihunsa yazura hannu yafitoda wasu qwayoyin magani yana kallonsu,,, tabbas yazama dole yasha abunda zai sakashi yaji feeling,,,dandae kam a jikinta babu abunda zaisaka yaji hakan.

Bare maganin yayi ya'afa,,,trd bude ledanda ke hannunsa yadakko ledan pure water yahadeyi maganin.

Neman guri yayi yazauna trd bude ledan awarar da yasiyo,,,kaza yayi niyan siyowa dayaga tamai tsada shikam yafasa siya yasiyo awara.

Yanayinda yafarajine yasa yatashi yacire tufafinsa.

Motsinda najine yatadani dadan guntun bccnd ya daukeni.,,,tabani naji anayi km.

a matuqar firgice natashi zaune ina qara bude idona dakyau.,,, innalillahi wa'inna ilaihi raji'un. Kuka nafasa jikina yadau rawa
,,mezan gani haka

.ss jikina yadauki makyarkyata ganin mutum babba b tufafi a jikinsa,,,,.da sauri namiqe tsaye zan gudu,,,riqoni yayi dukya fice daga hayyacinsa.
ina zakije mujinkine,,zauna kinji zauna nakawo miki awarar da nasiya miki,,,ss nake kuka jikina sai kakkarwa yake sam qafafuna sun gaza daukana,,,meyake Shirin faruwa danine haka,,,kenan "maye"ne akabama aurena.

Ss natuna lbrnd naji ana cewa mayu cire tufafi sukeyi da dare sudinga rawa.yau kam bani yaqini shikenan rayuwa t taqare.

Duk abunda yake Fadi bama najinsa,..,
kawae dae naga yashiga bayi
.,,,

aikam cikeda tashin hnkl d tsananin rudewa natashi nabude gambun falon nafito ,,,, jikina sai rawa yake kada yaganni.

Koda nazo zanbude gambun gidan sainaga yasaka sakata,,,a hnkl cikin rawan jiki nakai hannu na nazage sakatar nafito da sauri.

Tsananin tsoro ne yakamani ,,sbd dare yayi anguwar tsit bakajin kowa saidae kukan karnuka.
dole naja nayi tsaye"" to inama zanje wanakeda a garin km wanasani??ss kukan tausayin kaina yakamani,,

Allh srk ni jido baiwar allh.b uwa b uba a gari km,,wanda nazo domunsa ashe mayene.

kaman wacca aka tsikara naja qafafuwana nayi gurin 1 shashinda ke gidan dukda bansan waye a cikiba gara nashiga koda wajene nalabe harda safe saina koma qauye nagayawa mlm.

Cikeda roqon allh yasa garkar abude take naqarasa,,,""ina Iza gambun kuwa naga yabude da sauri nafada trd mayarda gambun narufe.

Kwance take a waje tayi shimfida a tsakar gida kasancewar lkcn zafine,,,qarar bude gambunda taji anyine yatasheta ""tsananin tsoro ne yakamata ganin shigowar yarinya a cikin wannan daren,,, jikinta ne yadau rawa ganin yarinyar da dan uban gashi ko fuskarta Bata iya hangowa duk gashin yarufe.

Yana Fitowa daga bayi yadoso gadon,, Amma abun mamaki yaga bata nan baiqara Shan mamaki b,,,Saida ya bincike ko'ina yaga baigannta b.km gashi maganin yafara mai aiki jiyake kaman yafasa kuwa jiyake kaman yaci babu,,,.

lallai yarinyar nan taci amanarsa ina tajene da darennan km wacca batasan kowa a garinba,,bardae yaje waje yagani ko tashiga madafine""

da sauri yasaka rigansa yayo waje,, gambunda yagani a budene ya tabbatar maida fita tayi,,.

aikwa dagudu yakwasa yayi garka sbd jiyake yau idan har bayyi abunnan b tasa tazo qarshe.

Inashiga kuwa barandar da nagani nanufa trd rakubewa gefe1.
Wata dattijuwa nagani zaune Tsakar gidan visa shimfida ,,da alamama motsinane yatasheta,,, dattijuwa r kuwa sai adu'a take aranta,,trd tunanin yaukam tayi gamone,,damacan daga gama sallnta ta Isha tadan kwanta daniyar tatashi tayi adu'a shine Bata farka b sai yanzu.

Aikwa duk inda hankalinta yake yatashi,,,,tanasan tatashi ta gudu tana gudun taje tashi yarinyar aljanarnan tazo ta shaqeta,,,tunda tayi mata kallo1 takasa taqarana2 ,,,Sbd daga kaganta kaga yar aljanu.gashinnan irin mai murdiya har duwawunta,,gadan banzan fari kamar alli ashedae hakanne yanda ake fada aljannu mugun kuaune dasu.

daga idanta

Please Login or Register in order to submit comment