Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da safe,,, tunanuka ne nake tayi ina kuka,,,inna ce tashigo da saurinta tayo kaina trd rarrashi na.

Jido kiyi hqr insha'allh wata rana sai lbr,,,komae Kayi hqr a rayuwa rnan mai wucewa ne,,haka zalika hqr baya tabayin yawa saedae yayi kadan.
Nima dakika ganni haquri ne yakawo ni a wannan lkcn,,Amma Nima naga jarabawa iya gwargwado.

Jido nidin b asalin yar garin birnin Kebbi bace haka zalika mujina ma b dan nann bane shidin.....
1/25/24, 10:57 - Seerat. πŸ₯°πŸ˜‡: SANADIN AUREN WURi.

By

YASEERA NASEER.

Free book.

Pg17.





Shidin dan sanda ne.sunanshi Abbakar sambo.
yariqe muqamai d yawa a aikin ,,shiyasa kullum cikin tafiye2 muke.
Dani dashi duk yan asalin garin birnin Kebbi ne Amma a qarqashin garin zuru local government.

Auren soyyy mukayi ,,km muna zaman mu lfy trd farinciki.

Saidae allh baibamu aihuwa b,tsawan shekara 10,

bawae bana samun cikin bane aa saidae idan aka samu daga yakai wata3 haka kawae saiya zube.

Inta qaice miki cikinda yayi zubewa yakai kusan sau 7 har Saida a asibiti suka bada shawarar cewa idan aka kuma samun WANI muzo asibiti a kwantardani harsae yayi qwari sannan nakoma gida.

Haka kuwa akayi inasamun WANI tun yana wata daya mukaje asibitin federal hospital a cikin garin birnin Kebbi.

haka suka kwantarda ni sunata bani kulawa lfy ta qlu komai fa ina iyawa.

Amma kullum dg kwance saidae idan lalura ce ta tasheni .

allh srk mujina yakashe kudi fiyeda yanda bakya zato Amma daedae d lkc1 bai taba nuna qosawarsa b.

Haka yan uwa dg zuru sukaita zuwa gurin tayani Zama,,nikaina nayita adu'a allh sa wannan yatsaya ganin yanda mujina yakashe kudi hk.

cikin ikon allh sai gashi cikin yakai wata3 harma yawuce hakan yasa dani d mujina sai murna muke ,,dukda baya gari Amma duk yasamu tazara saiya zo km waya kam kullum ne safe dare d rana.

Wata rana ranarda bazan manta b,,ina kwance akan gadon asibitin lfy qlu komae bayamun ciwo ,,, nagama wanka kenan nazo nakwanta, kaman d wasa naji marata tana murdamun ,,d sauri namayarda abun b komae b.
Amma saedae abun kam yazama babba tun ina shuru har Saida nayi magana.

D sauri qanwata wacca muke tare da'ita a asibitin taje takira likitan d ke kula dani.

yana ganin halinda nake ciki kuwa dukya rikice yadau waya ya tattaro sauran wasu likitawa.

Liktand ke kaina sunfi su10.

Amma ina allh yayi nasa ikon ,,hk zalika yanuna ba'a yimar wayo km bawanda ya iya imbashi b,,inaji inagani,likitawa m sunaji sunq gani,,

Haka wannan m aka rasashi.

Nayi kuka b kadan b nashiga damuwa b kadan b.

Haka aka Kira mujina aka fadamasa dannikam nama rasa ta yanda zan Fadi masa.

Haka kuwa y tattara yadawo ,,ina ganinsa saban kukan tausayin sa yakamani.

Rarrashi na yashiga yi trd yimun nasiha,,hakadae nazauna har saeda jikina yayi qarfi,, sannan aka sallameni.

Likitawanne suka bama mujina shawarar cewa
a daure mahaifar,Sbd gsky tunda har akayi haka Amma abun baiyi b to dawuya ne idan nann gabama abun zaiyi.

,Amma shikam sam yaqi yarda a cewarsa zadae yasaka AYI tayin adu'a.
Nikam harma nabashi shawara akan yayi aurensa Amma saima yanunamun bayasan maganar.
Ata bangaren yanuwansa m hakane tsegunguma sukaita tashi ,,

Banida halin AYI wata harka naje cikinsu sbd duk naje d kuka nake dawowa.

Daya fahimce hakanma saiya hanani zuwa duk wata harka INDAE ta danginsa ce.

Dayake yanayin aikinsa ne,,,sai kuma akaimai transfer dg jega zuwa nan cikin qoryar garin birnin Kebbi,,.

Nan muka dawo yakama Mana haya a anguwar zoramawa,,,,.

Alhmdllh muna zaman mu lfy cikin so d qauna.

Saidae tunda abun yafaru tsawan shekara3 kenan Amma shiru dae ,,,.

Sai gashi kwatsam nafara laulayi,,,

da muka tabba tarda cikinnee kuwa shuru mukayi bamu sanarma kowa b,,

saidae kullum cikin jin Dadi dkm fargaba nake,,dukda yanata kwantarmun d hankln.

Haka muka fawwala lamarinmu a gurin ubangiji,,kullum saimun tashi munyi sallhn dare trd fadawa ubangiji buqatar mu,,,nikam WANI lkcn m mun adu'a r ina kuka,,,.

Karatun alqurani ma haka.duk sati saimun sauke alqurani,, kullum idan mukai sallhn asuba bama komawa bcc saidae muyita karatu trd adu'a.

Alhmdllh cikin harya kai wata na5,,,km garau nake jina.sai farinciki muke nida mujina.

Ana hakanne aka kirasu WANI meeting a habuja.dayake kwana2 zasuyi saiyace nay zamana sbd ko Zaman mota aikini.

A darenda washe gari zasu tafi kuwa bamuyi bcc b sallh mukai tayi.

Bayan mungama munyi adu'a ne yajuyo gareni yana kallona trd murmushi a fuskarsa Nima murmushi n nayimar.

Sunanda YAKE kirana dashine yakirani""" "yar aljanna"nace na'am"mujina""murmushi yakumayi kafun yace,,,kinsan mey,,inaji ajikina cewa insha'allh allh yakarbi adu'a rmu ,,,km insha'allh Zaki aifi cikinnan lfy.

Km insha'allh idan namuji aka samu zan radamar muhammad idan km macece zan rada mata aaminatu.

Ss naji Dadi trd cewa allh yasa,,,ameen yace.

Haka ranar muka wuni farinciki,,,duk najuyo sainaga yana kallona saimuwa junanmu murmushi.

Misalin qarfe 8:00 yabar gidan har bakin titi narakashi trd yimar adu'a.

Kana yawuce.haka mukaita waya har allh yanufi suka isa lfy,,


Dukda aikine yakaisu Amma a qarance yinin ranar yamun Kira yafi a irga yana tambayata lfy dana baby.

Washe gari tun safe suka taso ina bcc naji qarar waya koda naduba shine,,gayamun yayi sunkamo hanya adu'a nayimar kafin yatambe lfy t,,, sannan yakatse Kiran.

Dukda ya hanani dafamar komae Amma Saida natashi nayi mar tuwon shinkafa d miyar sure.

Nakuwa gama komai nagyara gida nayi wanka nasaka tufafina Riga d zani ss nayi farinciki ganin dan madaidaicin cikina ya bayyana a tufafin.

Tsaye nake gaban madubi inata kallon cikin ina murmushi,,qarar wayatace takatseni.

Naje nadakko wayyar number mujinace da murmushi a fuskana nakara wayar a kunne n trd fadin assalm,,,.

Muryarda naji an amsamun da'ita ne yasa murmushi nda ke fuskata yakoma,,,

Cikin rawan murya akace madam anasan ganinki a police barrack hospital,,.

Banma tsayajin sauran bayani b,,nayi jifada wayan banmasan yanda nabar gidanba.ina fitowa kuwa nai daidae d mai acaba sam bana hawan acaba sbd baya bari,,Amma yaukam banma san sanda natara nahau b trd gayamai police Barack hospital,,,

Ganin alamar a rude nake baima tsaya yin ciniki b yaja muka tafi.

Koda yasaukeni yanda bambi takansa b haka shima gyada kai kawae yayi yawuce.

Motocine birjiq na police a harabar gurin ga km police din kala2.

Raban ido nashiga yi trd qara tsora cewa sai a lkcn na kulada ko mayafima ban yafa b.

Rasa nayi ta ina zanbi.sunana danaji ankirane yasa nawaiga d sauri abokin mujinane,,wato mus'ab.

Tunma kafin nayi magana yacemun zo muje binsa kawae nake Amma zuciyata tagama karyewa.

Sai kallonmu sauran police din suke,,,.
Tafiya muke inata tambayar mus'ab ina mujina bai tankani b haka Nima bandaina tambaya b.

Wata yar kwana muka bi sai wuce dakuna muke n marasa lfy kafin mukai gurin WANI daki wanda yake shikadae daban.

Gurin tagar dakin muka nufa.

Inakai dubana ga tagar sai naga mujina a kwance duk jikinsa ciwone g km likitawa a kansa.

Mus'ab dinne yace kiyi hqr hajo kan hanyarsu ta dawowa ne sukai hadari.

Kaina danaji Kamar zai tarwatse nariqe trd faduwa qasa nabuga razanannen ihu,,, hakanne yajanyo hankalin likitawa nda ke ciki dayanne yafito trd cewa muqara gaba basa san hayaniya.

Aikwa kaman badani yakeba gabadai bana a hayyacina gurin tagar nakoma naci gaba d rusa uban kuka,,,haka mus'ab yayi yayi akan najaye Amma naqi.

A hnkl yadan bude idansa trd motsa yatsarsa.

Ina ganin hakan nayi cikin dakin likitawa n na kakkamani na fizge nakwasa d gudu.

Hannunsan dayake motsi dashi din nakama ina cigabada kuka.

Wayyo mujina kaga babynmu harya fito,,,jin cikin na motsawa yasa najanyo hannunsa nakai gurin trd fadin kaga motsima yakeyi......
1/25/24, 10:57 - Seerat. πŸ₯°πŸ˜‡: SANADIN AUREn WURi.


Story & writing
By
YASEERA NASEER.

Free book.






Pg18
*************************************************************.

Hannunshi nakai gun,,Amma sam ya kasa magana.
Saidae yabude idansa trd yimun murmushi.
Naso ace Nima na mayarmai d murmushi n saidae kukan yaci qarfina.
Saida akasaka nosing mata suka yi waje dani .
Ss narude banmayi tunanin Kiran gida na sanar musuba Saida mus'ab yace yakamata nakira gida nafada musu sannan ne natuno da nabar wayan a gida.
Cikin kuka na fadimar ,,yace nazo muje yakaini d motarsa nadakko wayar.

Muna isa d gudu naicikin gidan wayar na dakko cikeda rudewa nafara Kiran mamarsa cikin kuka n sanar mata,,,banjira me zata fada b nakatse nakira gidanmu Suma nasanar musu .

Kafin nakatse Kiran nadakko hijab nasaka nasamu mus'ab din a garka yana jirana muka koma.

Naso natsaya bakin dakin saidae mus'ab y lallabani dakyar nayarda yakaini office dinsa dake cikin barrack din.

Dukda sanyin easi nda ke tashi dkm fanka hakan bai hanani yin wata iriyar zufaba,,yanda kikasan a tank na ruwa aka sakani aka tsamoni.

Hannuna nakan cikina dayaketa motsawa sai kukan tausayin kaina nake.

Dayake akwae tafiya mai tazara tsakanin zuru d cikin qoryar garin birnin Kebbi,,yan zurun koda suka iso yamma tayi lis.

Mus'ab dinne yamusu jagora zuwa inda nk,,ina ganinsu naqara fasa kuka,lkc 1 duk narame nafita a hayyacina.

Ss suka shiga bani baki saidae nikadae nasan me nakeji.
Haka muka koma gida kowa jigum jigum,,sbd kosudin sunso abari suganshi Amma akaqi.
Kowa sai adu'a yake.nikam yanda naga rana hk naga dare,,har aka Kira sallhn asuba a kunne n.
Zazzabi mai tsanani nkji,,ko sallhn m a zaune nayita ina gamawa nafadi sbd jirinda ke dibana.

Bcc ne ya kwasheni nice ban farka b Saida rana tayi haske.
Koda natashi kuwa kaina kamar zai watse.
sai naga kowansu yanata hawaye km ga mus'ab a zaune gabaki1 yanayins ya canja.
Da sauri natashi zaune trd fadin mus'ab y jikinnasa ya farkane,y tambiye ni koh??tunda naga Kayi sammakon nan nasan cewa yayi kakramar ni koh?? A tattare namar tambayoyin duk b wacca yaban amsarta.
Dakatarda maganar nayi ganin inna sarakuwata tafasa kuka hakanma harda mmn da sauran yanuwansa.

Dif naji komae yadaukemun.
Idanuna ne suka sauka kan mus'ab daya miqe tsaye yana goge qwalla.
Hannu yasaka cikin aljihu trd ciro takarda yamiqomun yafice da sauri daqyar naiya bude takardar kafin nafara karanta abunda keciki kamar haka//<{yar aljanna inasanki,, sanda bantabama w ta ya mace irinsa b,,inaji ajikina bazan rayuwa b Amma inaji araina cewa Zaki aifamun magaji ko magajiya .haqiqa nayarda d tarbiyarki,Sbd haka nake roqonki duk runtsi kiriqe duk abunda Kika aifa kada kibama WANI sannan km ki kula d karatun islami'a dkm boko,, sannan kada ki manta d sunanda nafadi maki inaso asaka idan allh ya saukeki lfy.
Inamiki ftn alkhair dake da abunda Zaki aifamun zantafi trd syyyrk u.

Dif naji.tundaga lkcn bankuma sanin inda nake b,,sai bayan lkc mai tsawo,.
Koda nafarka naganni a dakin mamana km d yaro riqe a hannunta dkm WANI wanda bansani b.
Kallan dakin nashigayi kafun kaina yayi mugun sarawa da sauri nadafe kan.
A hnkl abubuwa naji sunata dawomun akai da sauri nakai hannuna saman cikina saedae naji ba komae,, mujinane ya fadomun arae nan take abubuwa nda suka faru sukaita dawomun.
Wata iriyar qara nasaka trd miqewa tsaye ,,da sauri mutumin yace a riqeni.
Mamana d sauran wa'a nda ke dakinne suka kamani suka riqe ss nake kuka trd fadin a sakeni nafada rijiya,,,.

Ss akashiga rarrashi na,,,sam naqi sbd b abunda kemun Dadi.
A tunanina wannan karon cikinma zubewa yayi.

Shafar cikin nk tayi ina rusa kuka.
Yaronda maman taaje akan gadone naga tadauko trd miqomun.

Tsit na dakatarda kukan,,trd tsuaraw yaran ido sak mujina .sai kallanshi nk ina qarawa,,kafun nadaga kaina ina kallan mmn tambayoyi fal a idona.

Murmushi tayi trd fadin ehh yaranki ne.cikeda sanjin qarin bayani naqara kallanta sbd nasan koda abun yafaru cikin watansa5 saidae tun daga ranar bansan meke faruwa b.

Nan tashiga bani lvrn cewa ,,tundaga ranar hauka ce ta kamaki hauka taban mamaki Amma cikin iyawar allh cikin baiyi komae b.
Haka akaita neman magani har allh ya hadamu d wannan bawan allh shine yace insha'allh daga kin aihu Zaki koma daedae cikin ikon allh jiya Kika aihu kingani gashi allh yabada daaa namuji.

Allh mai iko tabbas naqara imani dacewa allh allh ne ,,,ashe daraban ta aihi cikinnan.

Ga kuka km ga dadi.hakadae har aka kai ranar suna yaron yaci sunan muhammad.

Haka naita rainansa a garinmu zuru har yakai shekara6.
Km mus'ab yayi qoqari kudin marigayi sunfito aka raba yanda Sharia ta tanadar.

Hakanne yasa nafara Shirin komowa cikin garin birnin Kebbi,, Sbd nasakasa a makaranta sbd dukyanda akai karatun burni daban YAKE dana qauye.
Km inasan nacikama mujina burinsa nasaka yaran yayi karatu mai kyau.

Agida anso hanani saidae da akaga nashiga damuwa ss ne aka barni trd yimun nasihohi n rayuwa.

Haya aka nemamun nakoma can din nasaka yaran makaranta r boko ta kudi trd islami'a harda ta hardar alqurani.

Hakadae yaran sai girma YAKE km karatunsa Alhmdllh ,yanajaa ss.gashi yaran badae qoqari b,,. islami'a d boko duk ana jidashi.

Koda yasauke alqurani Yanada shekara10.shekara na zagayowa ya haddace alqurani mai girma,,

Ss yashiga bakin jama'a hakan yasa kullum sai adu'a nkta yimar.
Cikin ikon allh harya kammala karatunsa na qaraman makaranta.
Saidae yauda gobe batabar komae b yan kudade nda mukeda sunyi qasa ss har yakai iyana hayar shekarar ne kadae yay saura.

Hakanne yasa nafara neman aikin gidaje ,,nakuwa samu dukda da sharadin iya kudina na wata kadae zasuna bani Amma banda abunci hakadae na amunce sbd banida zabi.

Duk wata sukan bani naira dubu15,,,dukda kudin basa isarmu saidae hakan nk matsewa naje qasa idanna gama km nadawo qasa.
Harna samu nadan tara nasakashi a babbar makaranta.
Dayake shima yaran akwae hankali kullum naira100 ce nake bashi km makaranta r akwae nisa dole kudin basa isa saedae idancin abunci n breakfast ko km Hawa abun Hawa.
Haka YAKE matsewa haryaje yadawo baici komae b,,sae kudin yahau acaba dasu.

Dukda haka abun sai a hnkl,,km gashi yanuwan babansa tunda sukai bamu temako na marmari,,har suka daina.
Dayake mutane kowa danasa salan haka zanje gidanda nake aiki nayi nagama Amma basa bani wanda zandawo dashi gida.
Hakadae nahaukace ma sana'a kowace iri kama daga wanki surfa da sauran su.
Intaqaice miki rayuwa kam mungani iya gwargwado har allh yasa yagama babbar makarantarsa.
Saidae km mukaja muka tsaya sbd ba kudinda zaiqara gaba,,,ana hakane WANI babban mai kudi yafitoda taimakon yara marayu akan karatun nsu.
Yaro 30,,haka naje nakaishi aka saka sunanshi trd yimana bayani cewa za'a yimusu jarabawa ne wa'yanda sukaci za'a fitar dasu waje wa'yanda basuci b za'a sakasu a nan garin.
Nikam adu'a nadingayi akan allh sa abarmunshi nandin.
Amma allh yafimu sanin abunda zaizama alkhair a garemu.

Saigashi sunyi jarabawar km har saka mako y fito ,,,km dashi cikin wa'yanda zasuje qasar wajedin.

Komae bawan allh nnanne yadau nauyinsu,,ko sisi bamu bayarba.

Haka aka kai kowane nnsu inda yafi dacewa d qoqarin sa,,shidin India aka kaishi yana karatun likitan qwqqwalwa .km shekara6 ne.

Ynz hk shekaransa3. Cikin ta4 acandin,,km Alhmdllh harda albashi ake biyansa sbd daga baya abun ya sirka d gwamnati.

Kyauta tawa kuwa duk wata saiya turo kudi abani km yahana mun aikin gidaje hardama sana'ar wahala dana keyi.
Saidae ynx inazuwa kullum dafawa yara yan makaranta r boko abuncin dani, koshidin yaso ya hanani saedai nice nace aa yabarni kawae nayi km yarage turomun kudi yadinga bari yayi lalurorin gabansa saidae kawae yace to Amma haryanzu bai daina a.
Kinga Alhmdllh yanxu b abunda nanema narasa,,km duk na tuna da dana sainaji farinciki.

Sbd hk jido insha'allh kema wata rana abun zaizama lbr.

Na tausayawa inna hajjo ss harda kukana.km na gamsu d misalinda tabani na rayuwan ta.

Hakan yasa nasaki raina data tashi tafiya nabita qofarta sbd banida aikinda zanyi
1/25/24, 10:57 - Seerat. πŸ₯°πŸ˜‡: SANADIN AUREN WURi.

Story & writing
By
YASEERA NASEER.

Free book

P19.

Qofar inna nawuni har yamma,,nanko tayita lurar dani GAMEDA zaman aure hardama tsafta d sauransu.

B laifi inna komae akwae qofarta kafun yamma natayata aikin abuncin km harmun gama.

Anayin sallhn magriba tace nadibi abuncin naci nakoma qofar dakina,,,haka naji kamar kadama nakoma Amma yana iya haka nazuba lafiyayyen tuwon shinkafa d miyar kubewa harda busashshen kifi a ciki,,nalanqwashe qafa naci.

Nagama mukai sallama nakoma shashina.abun mamaki kawae sainadinga jin tsoro,,Sbd b nefa km gashi banida fitala.

Damacan badae tsoro b haka nake kaman farar kura.
A hnkl nadinga taka qafana inashiga falon cikeda sake2 a zuciyata,,lalubo kujera nayi nazauna inazaran ido.

Dayake nariga na ayyana hakan araina saina dinga ganin kaman inwar mutum ta waje.
D gudu nakwasa nayi quryan daki,, jikina sai kyarma yake inasan nafita nagudu qofar inna saidae km ina gudun nafito abun yakamani.

Haka yasa natuma nahaye can qarshen gado trd janye zanen gadon na duqunqune aciki trd fasa kuka qasa2.

Na dade a hakan kafinnaji ana tabani.

Iya qarfin qararr muryata nabude trd tuma nakama cunkushasshen gashin gemunsa naja iya qarfina ina fadan innalillahi aljani.

Cikeda jin radadin kamamai gemu datayi km taqi tasake,,,,ya saka hannu ya hammbareta Saida kanta yadaki gefen gado.

Hakanne yasa natuma trd rarumo kofin robarda ke gefen gado naqwala mar.

A hasale yakama hannunta trd fadan keee wanee irin iskancine nineefa gumburajo.
🀣🀣🀣
Sai a sannan ne nakoma nazauna inata zaran Ido trd fadin wllh nazace aljanine 😹😹.

Tsaki yaja trd wucewa bayi.

🀣🀣🀣 Hakanne dabi'arsa kullum saidae kawae naga mutum ko sallama bayayi dayake lokutanda suka wuce ina jinyane shiyasa kullum inna na qofar jar sae yadawo,,shine banajin tsoro Amma yaukam danake nikadae jinayi kaman nahadiye zuciya.

Zaune nk inata mayarda nunfashi ,,kafun daga qarshe na zabura da lalube nakoma falo nahaye kan dogon kujera nakwanta.

Jido jido,, yashiga qwalamun kira,,,a sanyaye nace na'am""zoo nann""a darare natashi kaman wacca ke taka qayoyi harnakae bakin qofar naja natsaya trd fadin gain.

Cikeda masifa yace tom bazaki qaraso bane ko cinyeki zanyi mtsssssss aikin banza.

Tafiyan sakanni zata qarasani gurin gadon Amma nafi minty biyar ina tafiya bankai b.

Hawayen da nake qoqarin tarewane suka zubo kafun nace gani, Sbd dufun dakin ,,,fincikoni yayi d qarfi kaman mutum yakama barawonda yamar Satan kudi masu yawa.

Makyarkyata nashigayi trd cewa dan allh Kayi hqr😟.

Sam baicemun komae b.abubuwane yashiga yimun wanda yasa nadinga kuka d roqon sa Amma Kamar b mutum b.

Saida yayi abunda yayi niyyar yi.

Kuka nayi tayi km bai cemun uffan b,,daga qarshe saiya dakamun tsawa trd jana yay wurgi dani qasa.

yana fadan tashi kikoma falo wllh nikam bazaki hanani kwana b.

Da rarrafe nakai falo nahaye saman doguwar kujera nakwanta.

Tun ina kukan har bcc yakwasheni.kiciniyar wankansane yatasheni nabude idona trd km rufewa ina sakoda wasu irin tafa sashhin hawaye.

Bantashi b har Saida naji motsin fotarsa baitasheni b Sbd dama haka yake.

Bayi nafada nayi wanka b ruwan zafi sbd haka dole d ruwan sanyi nayi amfaniπŸ˜”.Amma sam nakasa jin daidae a jikina.

Hakadae nafuto nayi sallh ina gamawa nayi adu'a.sannan natashi.

Kaman yanda inna tafadamun haka nayi.daki nafara gyarawa tsaf nakoma falo nanma nahau gyarawa har tufafinsa dake kan kujera dukna kwashe na linke nagyara.

Dukda banajina daedae Amma har waje Saida nashare tsab.

Masha'allh nikaina nasan gidan yayi kyau,,,wanka nakomayi nadawo nahau shiri.

Ya rabbbb saaaduni.mai karatu zokaga kyau.
Tsaye take Tanata kallan kanta ta madubi,,,.

Dogon rigace tasaka wacca Bata idakae qasa dukaba,,, dayake rigan batada dankwali,,saita dauko dankwalin atamfa dan siriri tadaura wanda yatsaya iya goshinta sai abun yayi kaman Head bound din yara tsaka a bude hakanne yabayyanarda dogon gashinda yasauko mata har qugu mai matuqar baqi dkm sulbi,,gashi murde murde kaman yanayin indomie.

Murmushi nda takene ya bayyana rda kyakkyawan dimful dinda yaqawata fuskarta ga km manyan fararen idanunta wanda zobenda kecikinsu yaqara musu ado gakuma WANI abu kwance aciki kamar mai mai haka gwanin burgewa.

Ga km gashi n idon zara2 idan tadaga ido harma yana tabo gashin girarta wanda yake nan cike a kwance lif dashi kaman dayan zata game da dayan.

Hancinma dogo dashi km madaidaici.

Itakanta taji dadin yanda taga kantadin sai murmushi tk tana qara juyawa.

Ranarda taga ta hudo dakinne yasa tafito trd Jan dakin tayi hanyar fita.

Hanyar shashin inna tanufa,, maganar da taji anayine ta daka tarda ita trd juyowa.

Yarone riqeda robar kunu a hannunsa,,yazo trd fadin gashi wae inji WANI gumburajo yace akawo ma jido.

Da mamaki nakarba trd cewa tom bari nazube nabaka robar.

Komawa nayi trd zube kunun a kofi najuyo trd shi miqamar nayi har sau2 Amma sai kallona yakeyi.

Saida nacemar karba nazube,, sannan yakarba yajuya yanata kallona.

D sallama a bakina nashiga qofar inna.
D fara'a ta amsa muka shigayin inakwana.

aa Jido ina Kika fito da kunun koko haka??""wllh inna ynx y aikomun shi inagama na sayarwa ne km gashi nikam kuni bai dameni b,,shine nakawo miki.

Murmushi tayi trd fadin wllh jido nikuma bana iya Shan abun sayarwa,,saidae mu aje har idan allh yakawo almajiri sai abashi.

Dayake na tarar da'ita tana aikin gida sainace tayi zamanta kawae naqara samata,,,.

Hakadae kwanaki suka dinga tafiya yau Dadi gobe b Dadi,,,.

Kullum gumburajo yana aikomun kunu d safe d rana km rogo d dare awara.

Abun ya matuqar bani mamaki Sbd ina batun kai wata a gidan Amma bantabayin girki b,, saidae wa'yannan abubuwa nda yake kawowa .


Tabdijam

Anya kuwa gumburajo Zama haka zaiyuwu.

Hmmm fans yanzufa aka Fara ba'a yi komai b.

Kudaici gaba da biyoni danjin yanda zaman jido d gumburajo zai kasance.
1/25/24, 10:57 - Seerat. πŸ₯°πŸ˜‡: SANADIN AUREN WURi.

Story & writing
By
YASEERA NASEER.

Free book

Pg20

GUMBURAJO.

Misalin qarfe 1:45 narana.

tafe yake shikadae riqeda bulala hannunsa wanda hakan ya tabbatar d daga makaranta r d yake koyarwa yake.

Tafiya yake iskanda AKE na hunturu nadibansa kamar zai kife a qasa,,,
Sanye yake dawata daqunannan rigarda bazaka tantance yadine ko shadda b tsaban tsufa dakuma laushinda tayi dkm dauda,

rufaffin takalmin robane a qafafunsa wanda qasansu dukya cinye,,
,hula km (sabuwanki saidan sarki tsohuwarki sai mahaukaci d makaho) ce akansa km duktayi baqar datti tayi mugun tsofewa shidin irin mazannan ne masu qaramin jiki b qiba b tsawo.

Tafiya yake kaman wanda aka koro da yaaza qafa daya dauke.hakan yasa zaka zaci irin mahau kacinnanne sabon kamu tsaban yanda yake din.

gefen babban titin dake central mosque ne yakebi wanda zai sadaka d anguwar tudun wada.

Tafiyan 150 ce idan aka hau acaba a qafa kuwa kusan tafiyan 1 hour ne.

Dayake yasaba tafiyan a qasa 40mn ne suka qarasashi inda yakesan zuwadin.

Daga gefen titin anguwar tudun wada sana'oi ne kala2 ake ajiye wa kama daga abunci mai rae dkm matacce,,hada d kayan marmari da sauransu.

Daga isanshi abokinsa Ilya yabama hannu suka gaisa trd Zama gefensa visa bench dinda ke gurin.

Ilyane ya kalleshi trd fadin aaa mlm gumburajo y qoqari d dalibai??gyara Zama yayi kafun yace angode allh,,,,wllh kaga nan dukna gaji sai wata iriyar yunwa nkji.
Hala ina hwati mai shinkafa naga ga kayanta nan Amma itadin batanan.

Yana rufe baki saiga fatin t bayyana trd cewa naje kaima su ado abuncinne.

KaifA tanawa za'a sawo ko yanda aka saba sawa za'a saaa.ehh sawo yanda aka sabadin.toh tace trd sakawa ta miqomar.

Karba yayi trd Fara motsa abuncin.,, kallansa Ilya yake tayi,,sam yakasa boye tambayar d yakesan yimasa.

Wainikam gumburajo nama tambaya Mana??lomarda yadauka ce yaqarasa kaiwa baki kafin yace ehh allh sa nasani,,""kama sani Mana.

Nace ina amarya ne wai gumburajo?? abunnan yana matuqar bani mamaki .tun kwanan baya nake tasan nama tambaya naga tunda akai aurannan b abunda yacanja.
A maimakon muma mudinga zuwa ana samana ta rana sai naga kaima kabuge trd mu.

Dudda ranarda kakira ni nan naje nabudeka a daki,,abun yaban tsoro sai naga yarinyar kamar aljana tsaban kyau.km hardae data biyoni aguje dinnan wllh nazace yar aljanu ce.hala Bata iyayin girkine ,,??

Qara kai lomar yayi kafun yace ""a'a Ilya ko1.

Kasan mudin fulanin ruga idan akai aure ba'a kai gara tom yanda kaganta haka aka kawo ta,,b komae trd ita daga ita sai ita.
Km bayan kagudu dinnan wan sahake sae takama ta dunqule tace wae batada lfy,,,.ingayama Saida tayi kusan sati 1 a kwance Saida taga bone yacita d yunwa sannan tamiqe d qafafunta.

Cikeda rashin gamsuwa Ilya yace bangane b gumburajo,,qaqa Saida taga bone yacita??aa qyaleta nayi Sbd wanda bayada lfy ai barae iyacin abunci b,,shine naqi Bata abunci Saida tatashi sannan nadinga Bata.

Tom ikon allh Amma shine zata dafa km ta hanamaka??.

Cikeda qosawa gumburajo yace oooo Ilya wllh matsala ta dakai kenan baqar gulma.

To b Bata nk ta dafa b.

Saidae kullum da safe kafun nawuce sainabawa mai sayarda koko ta anguwarmu kudi nace tabasuwa akai mata injini.
D rana km kullum saina siya mata rogo dafaffe na naira hamsin.d dare km nasiya mata awara wataran ta hamsin wataran ta dari.


Tunda gumburajo yafara baha sinnan harya gama Ilya bakinsa sake yana kallansa sbd gabaki1 mamaki yagama cikashi,,,

dukda idanda sabo bazaiji mamaki b dan yasaba d halin gumburajo ko kansa baya iya ciwa abun qwarae barae WANI.ko shinkafa rda yake zowa siya kullum ta naira dari yake siya wanda ya tabbata da'ace za'a basa irinta 3 kyauta zai iya cinyewa.

Amma saedae tunda kudinsa ne kobai qoshi b kullum saidae yabari hakanan.

Saidae yayi tunanin ynz zai gyara tunda yayi aure ,,Amma saidae abun ashe bahakan bane.

Saida gumburajo n yatabashi kafin

Please Login or Register in order to submit comment