Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gumburajo ke tambayar sa nawane kudin qara

Gsky gumburajo bansani b ,amma idan so samu kafito da dubu7, miqewa yayi trd shiga dakin

Yadau tsawan lkc a dakin kafun yafuto fuskarsa taff RASHIN mutunci

Wajen yanufa gurinda take durqushe tana ta faman ambaliyar ruwan hawaye,yadade tsaye a kanta yana mata wani irin kallo mai firgitarwa

A jikinta taji dakwae mutum kanta,a razane ta dago trd saurin miqewa tana jaa da baya trd sauke kanta qasa

Cikin matuqar tsorata taqara gaidasa,dukda kuwa ta gaidasa tundazu,amma tsaban yanda yake mata WANI irin kallo ne yasata qara gaidasa din.

Cikin tamqe fuska dakm rashin mutunci ya furta ina kudina?

Cikeda rashin fahimta tashiga kallansa yayinda idanunta keta ratata hawaye, jikinta sai rawa YAKE, cikin tsawa yaqara Fadin nace ina kudina dana ajiye

Cikin matuqar tsorace wa tashiga gyadamar kanta trd fasa WANI irin wawan kuka, sam takasa ta budi baki tayi magana

Ilya dayaji hayaniya ne ya fito daga falon d saurin sa,yana tambayar menene haka Gumburajo?

Cikeda jin haushi yake cewa ilya,kudifa na ajiye shikenan tadauke ta dade tanamun baqar dabiarnan wllh yaukam yanda nakejinnan banaji bana gani

Ko ki fitarmun d kudina ko km wllh na qaqqabemiki jiki.
Baqar munafuka makirar yarinya,

Ilyane yakatse sa trd Fadin gumburajo kabi abunnan a sannu idanma tadauka saita baka,

WANI irin nabita a sannu,ni wllh nagaji,dagayin wannan baqin auren shikenan komae nariqa Baya albarka,km shine baza'a barni daiya bala'in b saita hadamun da sata

Wllh mugun kashi zanbata yau muddin bata fitarmun d kudina b,

Ilya ne yakalle jido wacca imani yakashe mata jiki,tama gaza tayi koda kwakwkwaran motsine hawayenma suntsaya chakk

Yayinda jitake kaman tabace a gurin tsaban tsoracewan yanda taji yana fadin saiya bata mugun Kashi

Cikin lallami ilya yace kiyi hqr kinji kibasa kudinsa inbaki riga kinkashe b, kaman tv haka ta mayardasu yayinda tama rasa amsar basu,sbd kwata2 batamasan inda zancensu yanufa b,

Tasssssssss kakeji, gumburajo ya mata WANI irin gigitaccen mari wanda saida fitsarinda bama taji yashiga bin qafafunta

Btrd tsayawa b ,yaqara yowa kanta, d gudu
Hakanne yasata kwasawa d gudu harma Bata Cikin hayyacinta

Qofar da take matuqar tsammanin mafaka tanufa yayinda jikinta ke kyarma trd kukan neman agaji

Bata tsaya wata wata b, tafada qofar yayinda cikin jin haushi gumburajo ya mara mata baya,gudun kada AYI barna Ilya ma yabi bayansu

Tsakar falon taja ta tsaya daidai inda yake kan sallaya yana sallhn luha,

A haukace gumburajo yashiga har Cikin gidan, tsakar falon da ya hangeta canya nufa

WANI irin kuka tafasa yayin da jikinta ke mugun rawa, Cikin ficewar hayyaci takoma ta gabansa,tama manta d sallh yake

Rirriqesa tashiga yi, trd qara fasa WANI irin kuka mai tsuma rae, b shiri dole ya sallame sallhn trd saka hannunsa yana dago ta daga jikinsa yana kallan shatin faratan mutum a kuncinta

Ga gurin Yayi mugun jaaa kaman zaiyi tsalgin juni,barai idanunta da koma budewa basayi

Wani irin jaa idanunsa sukayi yayinda jijiyoyin jikinsa sukai mugun tashi , jikinsa harwani rawa YAKE

Kallansa ilya yashiga yi Cikin jin tsoro, yayinda Gumburajo ke cigaba da zazzaginta yana fadin wllh yau saina babbballaki km na turaki qauye da qafa.
1/25/24, 11:20 - Seerat. πŸ₯°πŸ˜‡: TAMMAT LILLH

Ina gdy ga allh mahaliccinmu mai kowa mai komae,daya aramun lkc na kammala wannan labarin cikin salama.

Ina miqa godiya ta ga daukacin masoya wannan littafi nawa km ina roqon allh yanda na kammala book1 one dinnan lfy allh ya nunamun na kammala book2 dinshi cikin salama.

Kuskurenda nayi a cikin wannan lbrn y allh ka yafemun abunda nayi a daidae allh kasa al'umar mu su amfana.

Wannan yakasance littafi na na farko dana kammala ina MATUQAR farinciki da hakan😍😍.
1/25/24, 11:22 - Seerat. πŸ₯°πŸ˜‡: Allh yasadamu a book 2 din Cikin salama,

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment