Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kafin mujinta yarasu tayi koyon abubuwa dayawa gurinsa.

Jerin Kira tashiga INDA kallan farko tagane number Mohammed ce.

Dariyace takamata wanda yasa jidon cikeda tsoro karasawa ciki tana kallan innar sororo ,,.

Ss inna tayi dariyanda harta manta rabanta dayin irinta,

Hmmm jido kenan "tom ai yayanki ne yakira,shine kike cewa dan shan jini.

Kallan innar take cikeda rashin fahimta,,inna wane yayana??

Yayanki na nan qofar wanda nagaya miki cewa yana india gurin karatu.

Ajiyan zuciya tashiga saukewa trd fadin Amma inna dana daga sai yaqi magana,km naji alamar numfashi nsa.

Bara naqara Kira tayu dazun matsalan sadarwa ne,,

Dannawa tayi dukda tasan bazai dagaba,,haka kuwa akayi Saida Kiran yakatse kafin wayan innar tadau qara....

Seerat.........✏️
1/25/24, 10:57 - Seerat. πŸ₯°πŸ˜‡: SANADIN AUREN WURI.



FREE BOOK.


PG 29.




Zaune yake a falo yayinda yake kallan football a tashar ,br tv,

Saidae yana kallan ne kawae Amma sam tunaninsa baya gun,,

Qarar Kiran innar ne yadawo dashi DAGA duniyar tunaninda yake.

Bayan Kiran ya katsene ya mayarda Kiran.

Fara'a fal fuskar inna tadauki wayan ta daura a kunne trd fadin aslm/alaik,

Jin muryar innar ne yasashi yayo natsuwa YASA Aransa ,,gaidata yayi cikin girmamawa da nuna tsantsar so da qauna,,

Yashiga jero mata gaisuwa,,da fara'a inna take amsashi trd tambayarsa y karatu?? Alhmdllh yafada trd cewa ai Alhmdllh aduarki a gareni itace silar komai mommah.

Kinga yau dinnan ma anfitardani wanda ya KASANCE goni na shekara,,
Masha'allh masha'allh,,dama adu'a Bata Fadi qasa banza ,, Insha'allh ZA'A cinma abunda ake muradi , kaima dae kadage da adu'a r ,,km kaqara mayarda hnkl ga abunda yakaika.

Insha'allh mommah ,Nima inakanyin,,"to madallah ,,
Dazu koda kakira bana kusa naje kasuwane ,nadawo ne jido ke fadamun,ss sunan yatsayamar arai .
Saurin kawarda abun yayi

kafin yace
"kasuwa km mommah??eh naje gurin cefane ne,tom mommah ammafa nafadi miki idan kinasan abu kidinga Kiran muazzam ,wllh NASAN komae nisan guri zaije yabiya miki buqatarki.

Wllh Nima nasani muazzam yarone nagari km abokine wanda akoina zaka daki qirji dashi Amma saidae yanada kyau nadinga motsa jikina,

Mommah bayan wanda kikeyi.

wai haryanzu kina zuwa dafama yan makaranta abunci??eh inanan ina zuwa.

dan allh mommah kidaina wllh yanxu Alhmdllh inada abunda zandauki nauyinki harma da dadin WANI, inma so samune ni ko aikin gidan hanaki zanyi Amma dan Allh kidaina wllh ynz shekarunki sunkai futu kawae kike buqata.

ss inna taji farinciki har ranta km ss take qara godewa allh daya Bata yaro mai MATUQAR sonta dkm tausayinta.

DUK abunda yafada din hakanne tun bayau b yaketa mata magiya akan tadaina zuwa aikin,saidae itakuma abunka da sabo,shiyasa takasa daina zuwa,Amma komae ba abunda take buqata,ko kudinma da ake Bata gurin aikin ,DUK sadaqa takeyi dasu, kawaidae tafisan tajene.

Dan allh mommah yakuma fada,,

Murmushi tayi trd sauke ajiyan zuciya,,tom insha'allh zandaina zuwa.

Yauwa mommah Kinga idan kudinda nake turomiki ne basa isa ,, insha'allh zan linka miki.

aa wllh Alhmdllh kudinma da sauran kayan abunci sai na kyautar da saura wllh Alhmdllh.

Allh dae yasa kafi haka km allh qarawa sauran rayuwa albarka ,km ya kareka da kariyansa ,yanda kake jinqaina da bani kulawa,allh yabaka 'yaya masu yimaka hakan,allh yacika maka burikanka na alkhair,allh yacigaba dawa sauran rayuwa albarka,km yacirema dukwani datti DAGA xuciyarka.

Lumshe ido yayi trd fadin ameen ameeen mommah.

Tabbasa shi kansa yasan yayi dace da mahaifiya ta gari,
lokuta dayawa itadin mutum ce mai yawa n sadaqa,tunba yanx b ,komai nata na kyautarwa ne,yanada yaqinin ,harda aikin alkhairinta acikin nasa rorinda yake samu.

TABBAS samun mahaifiya tagari duniya ne,,

Bayan shurunda yadan gifta,kaman bada kudi yake wayan b,
Kafin ya furta,,am mommah nace,, ya batun zuwanki zuru??eh insha'allh yananan nanda sati2 idan allh yakaimu,,"tom allh nuna muna,,"insha'allh zanturoma muazzam kudi saiki gayamai abubuwanda zakiyi tsaraba dasu yaje kasuwa yasiyo miki,,.

Masha'allh,,wai dawainiya rnan batay yawaba ,yarannan,
Murmushi yayi kafin yace batayiba mommah ai ko fiyeda hakan nayi bazan iya biyanki b,.

Tom allh yayi albarka,, ameeen mommah,,

Insha'allh zakiga muazzam din,,.

Gsky muazzam mutum ne wllh
Sbd DUK bayan lkc saiyazo duba koda abunda nakeso,

Sannan DUK katuro kudi amun siyayyan wllh konawa ya rage saiya kawomun,km dukyanda nayi nayi ya dauka wllh ba yayi,cewa yake ai shinema yakamata yabani tunda shine 'da,.

Uhmm wllh mommah hakanne ai muazzam yawuce aboki saidae dan,uwa.

Haka suka cigaba dayin waya kaman b mugun Jan kudi akeyi b,haka yake indai da mommah ne baya gajiya ,jin yake kaman yagansa a gabanta,dukda yana tunanin zuwan nigeria Amma yafisan yayi mata bazata.

Allh srk jido baiwar allh,,ss takejin WANI iri ,DUK jikinta yayi sanyi,haka rauninta ya dada qaruwa,,ji take inama itace tasamu Damanyin koda wayace da aamanta,inama itace tasamu wannan damar da zatayi MATUQAR farinciki koda kuwa sau1,

Ss yanda inna ke waya da yaranta ya burgeta,,km yaqara taso mata da MATUQAR kewar ahlinta wanda a yanxu harta fitarda rai da km sakasu a ido,ji take aurannan datayi dkm halinda gumburajo ke nuna mata,kaman yana nufin yankee alaqarta da KOWA nata,sbd yanda ya nuna bazai taba barinta zuwa ga ahalinta b.

Sam rai da qwaqwalwarta bazasu iya daukaba,qarancin shekarunta bazasu iya dauka b,,.

Abubuwa 2ne ayanxu sukabi suka cunkushe mata a guri daya wanda ,sam yar qanqanur qwaqwalwarta bazata iya juran daukarsu b,,

Na FARKO shine tafiyarda inna zatayi,
Na 2,WANI irin sabon yanayi datakeji wanda ya MATUQAR mata nauyi a zuciya haka takeji yana tare da rauninta,wanda hakan yasa takejin abun yana barazanar kunce DUK wata natsuwa tata,,bazata iya juraba bazata iyaba.

Sauke wayarda inna tayine yayi daidae da ,,fasa kukanda jido tayi,kukanda ke nuni da MATUQAR rauninta dakm tsantsar tarin damuwar da ke tare da'ita.

Da sauri inna tatashi tayi gurinda jidon takoma ta takure jikin Gina ,jikinta sai tsuma yake wane anjonata ga shokin,.

Janyota tayi jikinta trd sa HANNU ta ciro fuskarta data tura tsakankanin cinyoyinta,,hawayene shabe2 akan fuskar,,wanda nan take fuskar ta rure tayi jaa,,.

Share mata hawayen inna tashiga yi,

Ss takejin tausayin yarinyar haka takejin sautin kukannata har ranta,,

Yarinyar tana dabaibaye da rayuwar qaddara mai MATUQAR zafi dkm daqushewar farinciki,,wanda qarancin shekarunta bazasu iya daukaba,.

wanda masu qananun shekaru irinnata mafi yawanci suna makaranta,cikeda gata na iyaye dkm soyayyan yanuwa,,

Saidae ita tata qadarar tazo mata a haka,nayin aure da qarancin shekaru km allh yahadata da azzalumin muji mara tausayi.

Lallai dole tayi kukA inma da abunda yafi kukan yaci tayi,saidae kuka baya solving matsala kowace iri,hqr dkm fawwala wa allh lamari shine kan gaba gurin cimma nasara.

Ajiyan zuciya tasauke kafin tace"jido ishuru kinji share hawayenki,,gayamun me kikewa kukA??gayamun kinji ko so kike naji b Dadi araina??.

Girgiza kai tayi , hawaye naqara bin kumatunta,yayinda takejin kanta na WANI irin Sara mata,,,.

Cikin tsananin kukA ta furta "dan allh inna kada kitafi kibarni,wllh in Kika tafi Kika barni qila mutuwa zanyi.

Da sauri inna tasa hannu trd rufe mata baki,, girgiza mata kai tashigayi ,haka taji itama idanunta NASAN kawo qwalla,,.

Itakanta tayi sabo da jidon wanda tun ba yau ba taketa jimamin yanda zata tafi tabarta,.saidae tafiyan tazamomata dolene ba yanda zatayi,Sbd ta jima bataje b,km gashi ankirata angayamata rashin lafiyar iyarta,,

Shuru tayi nadan lkc,kafin taiya furta

"jido"

dago kai tayi trd kallanta,, kinsanme?"girgiza kai tayi trd qurawa innar rinannun ida nunta"
Nima kaina bazanso natafi nabarki b,saidai ba yanda naiya ne,,

Kinga bazaiyu naje dake b,Sbd kinada aure km kinsan gumburajo bazai taba amuncewa b,dukda ko bashi b,
Bakowa zaiya barin matarshi zuwa har WANI gari wanda baisani b.

Gashi nikuma tafiyan tazamomun dolene saina yita,Kinga iya tace BATADA lfy km ga yanayi na tsufa Kinga gara naje taganni na ganta,dukda cuta b ita ke nufin mutuwa b,haka km bawanda yasan gawan fari,Amma gara naje .

Kinsan mahaifiya ba abun wasa bace.

Qara kallan jidon tayi kafin tace kodae kinfisan nayi zamana??batrd ta jira amsarta b,tace NASAN bazakiso ace iyana tayi fushi dani bako,,??

Gyada kai tayi alamar eh,,

Tom Kinga I ,,share hawayenki , insha'allh bazan dadeba,km zanbarmiki makullin shashinnan ,da komai na buqata, kidingayin amfani dasu.


Kingama harda siyayya naimiki danaje kasuwa.

Janyo mamyan ledojinda tadawo dasu tayi tard ,,zazzaro hadaddun tufafi yan kanti,kusan kala8,dkm fanties,, daidae girman jidon dama kuma ,,kayan sune qarfin abunda yakaita kasuwa.


Hadaddun kayane wanda DAGA gani zaka tabbatarda tsadaddun e,,

Ss jidon taji Dadi km tayita godiya ,,dukda inna ta hanata yimata godiya,,Amma TABBAS idanda abunda yafi gdy inna tacisa,,,

Taji dadin kayan ss ,saidae abunda takeji aranta ,babban e,,kawae murmushi n yaqe take kada inna taji WANI iri,,......









Insha'allh yanxu kullum zandinga yin update,Sbd WANI uzuri dana keda nan gaba tom zanso kafunnan munkai QARSHEN book din ,,Sbd gsky idan uzurin ya risqeni bamu kammala b,,
ZA'A dau tsawan lkc baku jini b,,

Dan haka inasan kuqara bada hadin kai danmu kammala da wuri🀝.


Seerat........✏️
1/25/24, 10:57 - Seerat. πŸ₯°πŸ˜‡: SANADIN AUREN WURl.


Free book.



PG 30.

Smartey.


Sauke wayan yayi Yanajin WANI irin farinciki,dkm saban yanayi mai daukeda shauki shaukinda yarasa kona meye ,,

Saidae sunanda mommah tafada dinne iketa mar yawo a kunne da qoqolwarsa,,

"Jido"

ya furta ,,kafin yay shiru yana nazarin wani abu,,shidai baitaba jin sunanba ,km yana tunanin wannan kam ba ainihin SUNA bane,,

Amma yaji mommah tace

"Jido"
Km tabbas hakan tafada ,ba kuskurene yayi b,Sbd tunda tafadi sunan yakejin yanata dawomai kamar numfashinsa,.

Tom Amma kuma me ZAISA yayta tunanin sunan,dakm muryar,, wannan abun da mamaki,sam baisan meyasa b,kawaidae ji YAKE yanayi.

Yadau tsawan lkc yana tunanin kafin a hnkl yacusa hannun sa cikin lallausan gashin kansa,kana ya furzarda huci daga bakinsa.

Miqa hannunsa yayi gurin wayansa dake hannun kujerarda YAKE kai ya wayarsa ,

Murmushi yayi kafin ya lalubo numbern da yayi Savin da frndy ,

Dialing number yayi yana karawa a kunnensa,,

Qara2 ana3 yaji alamar andaga,,

Murmushi yayi a fili haryana fitarda sauti,,kafin yashafo kyakkyawan sajensa ,,cikin daddadar yanayinda yakejin kansa aciki ya furta""

Ma frndy yane??"tadayan bangaren nne , mmmn ya amsashi cikiciki,,trd fadin bansaniba,,

Murmushi yakuma yi kafin yace,,haba mah frndy,baikamata kafadi haka b,indai akan fitarne ganinan yanxu zansameka muje,,
Dazun gabaki1 jinayi jikina ya sanyi km ga gaskiyarda nakeji.

Amma ynx ganinan zanxo ka kaini ka nuna mun gari😁,
. kaman barai tankasa b,kafin yace sai kazo to,.

Katse wayan yayi trd murmushi,yasan halin mmmn in yanzu baije sunje yawannan b,ya ishesa fushi ,dukda fushinnasa bamai zuwa ko'ina bane ,Amma sam bayasan Bata masa.

Zaice dukcikin abokansa muazzam ne kawae gaban mmmn din,sbd kowansu da kalan tasa rawa daya taka agurinsa, dayake nan India suka hadu da muazzam,km shima karatun yakawosa, saidai shikam babansane ke kula da karatunnasa ,,dayake babansa mutumne mai kudi a jihar alitta dake qasar niger.

Km ss allh yahada jininsu dashi,, mutum ne shi mai sauqinkae,saidae akwaisa da dan banzan yawo,da ciye2.

Miqewa yayi yanufi bedroom dinsa, sharp sharp yacanja tufafin jikinsa,zuwa

Hadaddun Arabian kaptan wanda hade SUKE harda hularsu,,

Masha'allh tufafin sunmai masifan kyau kasancewarsu kallan blue ya MATUQAR haska fatarsa,

Yafito sak kaman balarabe,,, agogo yadaura a hannunsa qirar Gucci mai MATUQAR daukan hnkl,takalma kuwa black yasaka sneakers masu MATUQAR kyau,,.


Tsadaddun turarukan sa yakuma feshe jikinsa dasu,,kafin yadau wayansa da Lalita rsa Yayi gaba.

"Jido"

Haka ranar tawuni sukuku,dukda inna naita san kore mata damuwar ,,saidae nuna mata kawae take ba komai ,,Amma zuciyarta dasqare take da tarin abubuwa.

Kaman yanda ta saba ,,yauma sai dare takoma shashinta,

hakanne kuma ya tuna mata da gumburajo,WANI lkcn ma mantasa takeyi ,indai b,motsin dawowarsa taji b,

WANI lkcn koda zaidawo harma tayi bcc,haka koda zai fice ,saidae taji motsin fitarsa,abunda yake kawo mata a matsayin abuncinma yadaina shiyasa take mantama wai ita matar aurece ,,


Gurin konciyarta ta nufa saman doguwar kujera,, adu'a tayi kafin tayi konciya abunta ,,saidae tsawan lkc ,sai juyi take,.

Kyamas takejin idanunta b alamar bcc, tsawan lkc,haka DUK lkcnd aka daukan bataji alamar shigowan gumburajo b, hakanne ya tabbatar mata da yanzu dare YAKE kaiwa ss,,

Saidae duk iya dadewarda yayi ,harya dawo idanta biu.
Saidae jin motsinsa ne yasa tayi saurin qanqame idanunta kaman maiyin bcc,,

Kota kanta baiyiba ,yayi wucewarsa dakin,.

Jin alamar shigewansa ne, yasa ta bude idanta,
Tanasan tayi bcc saidae takasa,tuna nukane fal ranta.

Yayinda tunanin tafiyar inna shine abu nafarko km abu mafi sosuwa aranta.
Na biu kum tunanine wanda ya dasqare mata a zuciya km bazata iya fadan kona meye b,.

Tadau tsawan lkc kafin bcc yay nasarar daukanta.


Km haka rayuwa taci gabada tafiya,,har tafiyar inna saura kwana3,

Yayinda kallo daya zakama jido kasan tana cikin matsanancin damuwa,,.

Km ranarne muazzam din yazo gurin inna trd tambayarta abubuwanda za'a siyo mats,, list inna tamai kafin yawuce.

Haryazo yafuta kuwa jido na falon inna a kwance lamo kamar mara lfy ,,nanko tsaban damuwa da alhini ne,,.
1/25/24, 10:57 - Seerat. πŸ₯°πŸ˜‡: SANADIN AUREN WURI.


FREE BOOK.


PG 31.





GUMBURAJO.



SS alaqarsa da sababbin abokansa take qarayin gaba,,.
Kamar kullum yauma zaune SUKE gurinda SUKE Zama yayinda suka zagaye sa KOWA da littafinsa na koyon hausa,,

Saidae abun dariya karatun da in ina akeyinsa,,sukansu su habun sun tabbatar da gumburajon ko koyarwar hausan baiwane qore b,,

Kawaidae tasu manufar tadabance,,.bayan km angama karatunne suka Kira hwati mai shinkafa trd mata bayanin cewa akawoma malaminsu abunci harda nama,,

Nanfa gumburajo yasaki baki yanata rafka dariyar san banza trd yin gdy.

Kashema juna ido sukayi , alamar wni abu.

Daya DAGA cikinsune mai suna bala "yashiga lalubar aljihunsa trd furta aff,,Kaga fa kudin kenan naba mai shinkafa ,naso nasiyama mlm ruwa Amma wllh bb.

Saurin karbewa gumburajo yayi trd fadin A'a wllh ina laifinku ai koyanzu ngd,inaga baza'a rasa na sayan ruwaba a guna,,bara nagani.

Juyawa yayi trd lalubo aljihunsa.nan DUK suka zuromar ido,,.

Kudinda mlm yabasa yakaiwa jido n yaqi Bata ne yafitar trd bude tsakiyansu yana fitoda naira ashirin ,kana ya mayar,.

Saurin dauke idansu DAGA garesa sukayi,.

Juyowa yayi trd fadin gashi bala a karbomun 1,,

Murmushi balan yayi kafin yaamsa yanufi shago ya karbomar ruwan,,.koda yadawo har ankawo shinkafar harda nama,,.

Nan gumburajo yahaucin abunsa btrd tunanin komae b, kawaidae yana MATUQAR farinciki n dawowarsa gurinsu da Zama, Sbd indae shine bazaitaba iya kashewa kansa kudinnan dayawa haka b,,.

Saida yay naq kafin yayi gyashi trd miqewa yana fadin ,,bara yaje yay arwala r salln la'asar.

Yana dagawa su habu suka riqe baki trd kallan junansu cikeda mamaki.

Bala ne yace "yo kunga abunda nagani??nan sukace,,eh fa ashedae wllh , gumburajo nnan kudine dashi ,,wai kunga `yan dubu dubu,, insha'allh kudinnan zasukai dubu dari,,.

Inusa ne yayi dariya trd fadin bana Gaya muku b,,wllh inayita ganin alaman tdun kudi a aljihunsa,,kudae kawae mubi a hnkl muci gaba kawae wllh duksae mun karbe kudinmu damuka kashemai harma da Dadi,,

Suduka dariya suka saka trd fadin Amma taya zamu bullo mar ,,wllh naga yanada mugun maqo,,

Dariya inusa yayi kafin yace duk kuzo kuji,,nan suka hade kai SUNA qusqus,,kafin suka dago suka tafa,.

Nanko DUK abunda SUKE a idan Ilya sukayi , kasancewar gurin zamannasu dkm gurin ilyan banisa.

Ganin sun dagone ya saurin dauke kai,, magana yake cikin ransa, lallai zaiyi iya qoqarin sa na raba abokinsa gumburajo dasu bala,,sbd ya dade da fahimtar ,akwae abunda sukeson qullawa ,Sbd kullum cikin aikata tsiya SUKE,,.

Saidae bashida tabbacin ko gumburajo n zai sauraresa, amma zai gwada mar magana yagani.

Dawowan gumburajo daga masallaci ne yahadu da Ilya shima yadawo,,dauke kansa yayi kaman bai gansa b,, murmushi Ilya yayi trd miqawa gumburajo HANNU yana fadin aslm/alaikm,,

HANNU gumburajo yabashi trd amsawa.

Dama gumburajo inasan yin magana dakae ne,,idan ba matsala ko zamu iya zuwa gurin zamana??

Kallansa gumburajo yayi trd fadin ,inaga nanma yayi kafadi maganarka ina saurine,,"shiru Ilya yayi kafin ya furta dama akan zamanka gurinsu inusane nakesan,,"saurin katsesa gumburajo yayi trd fadin A'a Ilya banaso dan allh kadaina inaga dae nine nakoma gurinnasu dakaina to banasan kuma WANI sa ido,,

Daga fadan hakan yayi gaba,,yabar Ilya sororo yana kallansa cikeda mamaki,,gyada kai yayi cikeda alhini yay gaba,,.



Jido.


Yau yakama ranar juma'a ,km yaune ranar tafiyan inna,,tun safe jido tayi qofar ,, yayinda take taya inna harhada kayanta na tafiya,,saidae yine kawae take Amma kallo1 zaka mata ka fahimci kwatakwata b kuzari a tattare da'ita,,

Dayake tafiyan safe inna zatayi,hakan yasa koda qarfe 8 tabuga hartayi wanka tafito,,.

Zama tayi gefen kujerarda jido take ,,wacca da alama kukane take,ganin fitowarta ne yasata yin shiru,,.

Kallan ta tayi ganin yanda DUK ta rame haka DUK idanunta sun kunbura ko baa gayamaba zaka fahimci b qaramin kukA taci bb.

Ido inna ta tsura mata btrd tace komae b,,.
Ganin hakanne yasa jidon fasa kukanda takasa tarewa,,nan idanun inna taji sunkawo qwalla..

Tashi kawae tayi tanufi quryan dakin Sbd muddin tace zata yi magana tabbas itama kukan zatayi.

Ss takejin kukan na jido har ranta,ji take kaman tafasa tafiyar saidae bazaiyu b,wata zuciyarce ke Fadi mata taje da jidon,saurin kawarda abun tayi sbd ko giyan wake ta kurba bazaiyu taje da ita b,.

Gama shieyawanta ne yayi daidae da qararda wayarta ta dauka,,.

Direbanda zaikaita ne Sbd shata ne tadauka harcan,,.

Daukan wayan tayi trd karawa a kunnenta,,
Gaisawa sukayi kafin yagama mata yazo yana garka,,tom tace trd katse Kiran tana fitowa falon.


A MATUQAR sanyaye takejin kanta,,Jan qafanta tayi trd zuwa INDA jido take zaune tahada kaida qafafu sai darzan kukA take.

HANNU tasa tana shafa kan jidon,,kafin ahnkl taiya furta `yata??kitada idanki ki kalleni,,shin kinasan idannaje zurun nayi zamana naqi dawowa??da sauri cikin kuka ta girgiza kai alamar a'a,,tom meyene DUK wannan abun , bakisan Nima idan kina kukan banajin dadiba.

Amma indae kinfisan idannaje nai zamana shikenan ,natafi baraki kuma ganina b,..

Cikin matsanancin kukA tashi ga bama inna hqr,,

Cikeda tausayawa inna ta kalleta kafin tace tom maza share hawayenki km kimun alqawarin baraki kuma kukA b kinji,,kai ta gyada mata Tanata share hawayen,,,.

Yauwa kokefa,,ungo nan kidingayin amfani dasu,,dauk abunda kikeso wanda babu ,saiki saya,,

HANNU tasa ta karba btrd tasan ko nawane b,,,.

Cikin sheshsheqar kuka tace tom inna zan rakaki garka,,
Gyada mata kai inna tayi alamar tom,,.

Miqewa tayi trd walwale mayafinda ke kanta tayafa, hadaddiyar jalabiya baqace ajikinta,tana daga cikin siyayyan da inna tamata,,

Jalabiyar tayi MATUQAR yimata kyau,, yayinda farinta yaqara bayyana faaa,idanu kuwa duk sun fito sbd ramarda tayi,,

Dayake mayafin kawae tayafa,zaka iya hango gashin kanta wanda ta tufke da qaton ribom,,

Kaman qaraman yarinya haka inna tariqo hannunta zuwa garka,,tafe SUKE a hnkl har suka fito bakin titin anguwar.

Dayake yau juma'a ne, anguwar cike take da yan zaman titi,,

Motocine birjiq bakin titin,,waya inna tazaro trd Kiran drivern,,dagawa yayi ,,inna ce tacee dama caa nayi gamu mun fito bamu ganka b, dayake yau juma'a akwae motoci dayawa ,kadan fito naga ta INDA kake.

Tom yafada trd katse Kiran,,dan raba idanu inna tashiga yi,,

Can daga nesa tatsinkayo sa yana mata HANNU ,alama tayimar da yazo,,

Rufe motar yayi trd nufosu,,,yana kawow a yaqara gaida inna cikin fara'a inna ta karba mai kafin tace dama dakwae kaya'' daga ciki wanda zanje dasu ,,idan ba matsala muje daga ciki kadan kama Mana.

Amsata yayi Amma sam hnklns baya gunta yanaga jido wanda tun isowarsa gurin ya kafeta da Ido,,

Muryar innar ce takatsesa trd fadin bismillah,,,da dan sauri yabi bayan innar wadda har yanxu take riqeda Jido.

Shiga sukayi inna ta nunamae kayan,wanda tarin sabullai ne d buhun shinkafa 2,da carton2,na taliya,da zanna na atamfofi,,,.

Dayake irin majiya qarfinnanne,,nan danan yakwashe kayan,.

Dugunzuma sukayi zuwa gurin motar ,, yayinda kallo yadawo kansu ,,gyara fakin din motar yayi kafin yama inna bismillah,,.

Kallan jido tayi wacca kadan take Jira tafasa kuka,,takama mata HANNU tariqe Gam,..
A hnkl tashiga janye hannun ta yayinda takasa yin magana,,
Qara qsnqame hannun innar jido tayi yayinda batasan sanda tafasa kukanda Saida hnkln mutanenda ke gun yaqara karkatowa kansu,,.

Shiru inna tayi sbd kukA n takeji itama,sam bazata iya furta komae b,,

Hannunta na cikin na jidon ,tasa dayan tajanyota zuwa kafadarta,, bubbuga bayanta tashigayi a hnkl btrd tace komae b,,.

Tsawan lkc suka dauka a hakan,wanda shikam direban ji YAKE kaman su tabbata a gurin sbd haka YAKE kallan jido kaman yasamu TV,.

Jin ta tsagaita kukanne yasa inna cirota daga kafadarta,,,

Kafin tace jido kinmanta da abunda nafadi miki koh,,.

Idan baki daina kukannan b,idannaje tom fa bazan dawo b,,.

Ko kinfisan haka,,girgiza kai tayi lamar aa,,.

Tom maza share hawayen ,,gayamun me kikeso idan zandawo nazo miki dashi??banasan komai tafada cikin shaqaqqiyar muryarta,,..

Tom zanzo miki da wani abu mai dadi kinji,,.

Zamu wuce kimun adua kinji,,km kema maza koma gida.

Tana fadin hakan tashiga mota jikinta a matuqar sanyaye,,.

Tsaye jidon tayi kaman mutum mutumi,har saida taga motar tafara tafiya ,,kafun tafadin durqushe gun tana sakin wani irin razanannen kuka,dayake bawani nisa da gun sukai b,Inna saida tsji kukannata wanda Nan take itama taji kukan yazoo mata,,.

Sam tamanta a inda take ,,saida taji alamar mutane akanta suna fadin ,,lafiya yarinya,,.

Da sauri tamiqe btrd ta kalleso ko ta Basu amsaba tahau tafiya batama sanin inda take jefa qafarta,,.

Yayinda mutanenda ke gurin kaman idansu zasu fado ,wasuma kasa daurewa sukayi ,saida Suka hau yimata magana ,saidae sam Bata ganin komae haka batajin komae tafiyar kawae take,,

Wanda ikon allh ne ya mayarda ita lfy,,.


Daga zuwanta kuwa tazube falon innar trd fasa wani irin rikitaccen kuka,,,

Tabbas dole tayi kuka ,,ss takejin abun kamar zai fasa qirjinta yafito,,haka take gani kaman tabar innar kenan,musamman idan ta tuna ranarda aka rabata da kowa nata,,,

A ranar tasallama farin ciki kwata2 a rayuwanta ,,saidae shigowar Inna cikin rayuwarta ya sakata farincikinda acan bayama batayisa b,,


Inna tariqeta riqona amana ta sota so na tsakani da allh,,tacanja mata rayuwarta daga baqin ciki ixuwa farinciki,,

Tasata ajikinta inda tayi mugun sabo da ita wanda aduk zamanta na duniya bawanda tataba shaquwa dashi fiyeda ita,.

Tom kuwa mezaisa baratayi

Please Login or Register in order to submit comment