Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
( Daukar Fansa )




Story& writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
______✍🏽______




*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expert and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))

*_T.W.A_*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________


Marubuciyar⬇️

_ _A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_


*DA*

_ _MIJIN ZAHRA_


*Littafin diamond ladies (Daukar Fansa) na kudi ne duk maiso ya biyo ni p.c ya turo katin Naira#200 katin waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding din mutum a group din diamond ladies (Daukar fansa),Wanda suka biya kadai zan zira a ciki.....kushiga daga ciki labari darasi da nisha,fadakarwa,ilimantarwa,nagode.*


Bismillahi-rahmanir-raheem.

*Da sunan Allah Mai rahama mai jin kai*


Page:5️⃣&6️⃣🖊️



__________Duk kansu zaune suke a falo bayan sun kammala breakfast vest da short ne dukkansu a jikinsu, Shakeerah gashinta ya watso ta gadon bayanta Wanda akayiwa kitson kalaba kananu Sunyi kyau matuka.
Wayarta ce tafara ringing Cike da farin ciki ta dauki wayarta tare da karawa a kunnenta"Hello mamana yakike?
Daga can bangaren aka amsa da lafiya lou Shakeerah ta,ta cigaba da cewa"Ina Kika Shiga ne kin Saba dasowa gida duk week end but gaba daya week end biyu bakiyi a gida ba lafiya kuwa?
Murmushi Shakeerah tayi tace"Ayya mamana wallahi lafiya lao test din da mukeyi shi ya boyeni gaba daya,but insha Allah week end din nan a garin Zaria zanyi kinji mamana.
"To shikenan Allah ya nuna Mana,kukuma Allah yabada sa'an karatu,pls adage da karatu Shakeera Banda rashin ji a school domin nasan halinki.
Murmushi tayi tace"kada kidamu mamana,kar kiji komai baki da case dani.
Tace"toh shikenan ki gaishemun da su Fauzi.
Shakeera tace"ok zasuji byee.

Katse Kiran tayi khadeeja ta dubeta tace"Ayya mama taji 'yar autan ta shiru ai dole ta tambayi lafiya.
Fauzi tace"aikam.
Game nasu suka cigaba dayi don yau lectures din da dukedasu duk test ne sannan 2:00 duke da class,duk cikansu suna karantar Mass communication ne(masscom), Shakeera tace"nasan dama mama saita kirani taji ko lafiya don na Saba komawa.
Fauzi taji mu duk gwanda da mu,ni 'yar gombe state ce,khadee kuwa 'yar bauchi ce.
Shakeera tace"Aikam sunsaki jiki sun kama muku hostel Ashe basusan kun amshi 'yan canjin ku ba.

Fauzi tace"Aini nakira Daddy na sanar dashi Kuma ya amince sai dai yajamin kunne akan na Kama kaina,Kuma insha Allah yanan zuwa yaga inda nake.....kinsan Ni Banda matsalar da ta wuce ta matar uba,Sam banyi dace da ita ba wallahi.

Shiru sukayi gaba daya shakeera tace"yakamata ace a halin yanzu duk cikanmu munsan tarihin juna Koh?

Fauza tace"hakane.
Khadee kuwa shiru tayi kwallah ya taru Mata a Ido.
Shakeerah tace"haba khadee a kullum Ina fada Miki cewa wannan tunanin da kike ba shine mafita ba akan lamuranki addu'ah da neman shawara shine mafita.
Goge kwallah tayi sannan tafara cewa"hakane Shakeera nice zan fara Baku tarihi na da asali na.

"Sunana khadeeja sani bukar mai iyali,Ni haifaffiyar bauchi ce sannan Babu Wanda baisan mahaifina ba saboda ficen da yayi dai-dai gwargwado mu masu haline na rufin asiri farat daya,ko nace a dare daya mahaifin mu yazama wani babban attajiri,wanda duk bauchi da kewaye sunsan da zaman sa,mu goma sha takwas ne yaran Daddyn mu Amma a halin yanzu saura mu biyar,gaba daya maza goma ne mata takwas,babban brother namu yan Spain karatu har yanzu yana can Kuma babban lawyer ne a halin yanzu.
Matan auren babban mu uku ne da hjy sameera da hjy mansura da hjy saddiqa uwar gidan babanmu bata taba haihuwa ba, Kuma auren zumunci ne su,sai ummina mai 'yaya goma takwas maza biyu mata,sai Hajiya mansura Mai yara takwas hudu maza hudu mata.

A halin yanzu saura mu uku a dakin mu, Ni da aunty na sai Yaya mashkur ,dakin hajy saddiqa yaranta saura uku,na miji guda da mata biyu da sa'ar Aunty na wacce muke daki guda kuma amininai sosai da sa'ata 'yar 8years.

A lokaci daya yaran gidan mu suka dinga mutuwa wanda idan anyi bincike ba'asanin me yake kashesu,Kuma 1-bayan 1 ake kashemu,likitan Daddy ya tabbatar da mutuwan 'yan uwan mu min indillah ne.

Wannan mutuwar Yana girgiza ummina da hjy saddiqa,ganin haka ne yasa ummina tanemi wan mu mashkur dake kasar Spain kan maganar a cewarta yakamata ayi bincike abun na yawa,abinda ummina bata sani ba sanda take wayar hjy sameera taji don haka taje tasanar ma Daddy.

Cike da bacin rai Daddy yazo yasamu ummina akan Muddin ta bari ya mashkur yazo kasar nan wallahi sai ya tsine masa,sannan zata bar masa gidan sa.

Wannan dalilin yasa ummina tace wa Yaya mashkur ya fasa zuwa,a lokacin da yaji labari ransa ya baci matuka.

Nikuwa Koda nataso Cike da so da kulawa na taso 'yan uwa na kowa naji Dani,saboda shiru-shiru na da miskilanci na,sunan mahaifiyar Abba na naci,don haka Abba na na nunamun so mara misali,hakan ba karamin Sosa ran hjy sameera yake ba,wanda taso su hade kai da hjy saddiqa taki yarda.

Abinda nasani shine mahaifina shi yake kashe mana 'yan uwa.
Cike da firgici Shakeera da Fauzi suka dago suna duban khadee.
"Yes mahaifi na shi yake kashemun 'yan uwana saboda inada Evidence mai karfi da hujjoji,wata rana da bazan manta ba nadawo daga islamiyya Ina da 8years direct part din Daddy na wuce ban sameshi a falon sa don haka nashige bedroom dinsa,zan murda handle din kenan na dinga Jin Nishi na tashi sama-sama sannan ana kuka kasa-kasa,ko dana kara kunnena sai naji kamar kukan Aunty sakina 'yar dakin hjy saddiqa,juyawa nayi na fita na zagaya ta bayan flowers Inda window Daddy na bedroom yake,a hankali na shiga cikin flowers din wanda duk kwakwan mutum bazai gane akwai wani a cikin flowers din ba.

A hankali na aje jakar islamiyya ta a gefe nafara lekawa.
Abba na nahango tsirarar Allah ta ala,haihuwar uwarsa da ubansa yana turama Aunty sakina joyst*ck dinsa a abin kashinta,gashi wajen nata jini,idan tayi kokarin yin magana ko kuka Sai ya danne mata mouth.

Ni kuwa a lokacin da yake Banda wayau sai nayi kokarin yin dariya saboda abin dariya yabani Sam ba tsoro ba,sannan Ina kallon abin a matsayin wasa Sukeyi.

Ina nan tsayi yayi abinda zaiyi da ita ya gama yashiga bedroom ko kallonta baiyyi ba,sai a yanzu danayi hankali na fahimci anya Daddy na Yana da imani kuwa?
Bayan yafito da kyar Aunty sakina tashiga toilet din tana zubar da hawaye bayan tafito bansan meya faru ba don naji Ummina na cigiyata.

Lallabawa nayi nashiga part dinmu.
Tambayata ummi tafara daga Ina nake nace daga islamiyya.
Harara ta gallamin tana cewa zan rike kine yau sai kinji a jikinki tunda kinfara karya, Aunty ta wacce muke daki daya tayi dariya tace"haba ummi aini sai na fansheta kibari zan mata fada.

Shiga daki mukayi muna dariya,su kansu 'yan gidan mu suna mamaki idan suka ga nasaki da Aunty Nana tunda ban fiye hulda da su ba.


Washegari muka sake tashi da wani firgicin,nidai bacci nake sosai wanda a cikin barcin na dinga Jin ihu,don haka a firgice na farka na duba banga Aunty Nana ba,mikewa nayi naje dakin Ummina itama Bata ciki,don haka nayo falo da kitchen Basu.
Hayaniya na dinga ji a farfajiyar gidan wajen part din hjy saddiqa,fita nayi da gudu na nufi wajen.
'yan gidan mu ne kowa da kowa a wajen harda Daddy,kuka hjy saddiqa take sosai tana jijjiga gawa a gabanta,a hankali nake takowa har nazo wajen,duk da bansan menene mutuwa ba Amma Sai da na firgita da ganin gawar Aunty sakina.
Kuka na fashe dashi na fada jikin Aunty Nana,itam sajida kanwar Aunty sakina Aunty Nana ta rungume tana kuka.
Duk Wanda yaga family mai iyali sai ya tausaya mana,wasu har sukafara zargin ko hjy sameera ke kashe yaran Daddy?

Hjy saddiqa fadi take"wallahi tallahi ta gaji,me kashe mata 'yaya yafito fili ne yaja da ita akan me za'adinga Mata kisan mummuke?ta karishe maganar tana kuka Mai ban tausayi tamkar tababbiya.

Ummina ce ta iso wajenta tare da toshe mata baki,tana girgiza kai,itama kukan take tace"Haba saddiqa kada kije firgicin mutuwa yasa kiyi sabo,duk Wanda ya mutu lokacin sa ne yayi,sai dai kowa da tasa sanadin.
Shikuwa Daddy jikinsa babu inda baya rawa yana kukan munafurci.
Wani kanin Daddy ne yace"gaskiya lamarin nan yakamata ayi bincike sosai akai,saboda sbin yayi yawa,rayuwa ka nawa?Kuma da zarar anyi bincike aga Abu Daya ke kashesu wato poison,ko don kawai ana bakin cikin haihuwar da kukeyi.

Mutane da dama sun fahimci maganar kanin Daddy kamar mgn yake jefa ma hjy sameera.

Ita kuwa murmushin takaici kawai tayi.



Xahratty ce✍🏽
Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️
💕💕
❤️
[7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
( Daukar Fansa )




Story& writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
______✍🏽______




*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expert and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))

*_T.W.A_*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________


Marubuciyar⬇️

_ _A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_


*DA*

_ _MIJIN ZAHRA_

*Littafin diamond ladies (Daukar fansa) na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari biyu 200 katin waya ta wannan number 08060719719, idanma da ragi zan iya bayan mundai daita sai a neme Ni ta wannan number 08060719719 Sai nayi adding din mutum a group din daimond ladies (Daukar fansa),wadanda suka biya kadai zan zira a ciki.....kushiga daga ciki kusha labari darasi da nishadi,fadakarwa,ilimantarwa,Nagode*


Bismillahir-rahmanir-raheem.
Da sunan Allah Mai rahama Mai Jin Kai.....



Page :1️⃣_5⃣🖊️



_DAN DANO_

_________Ihu yakeyi sosai har wani numfashi yake daukewa tsananin azaba,na firgita da ganin katon mutum Mai jini a jika kamar wannan yana ihu haka gashi ko wando Babu a jikinsa da gashi sai wani dan shirt, lamarin ya firgita Ni,cikin sauri na Isa wajen don Jin abinda ke faruwa.........la ilaha'ilallahu abinda nagani yasani firgici matuka.

Wasu kyawawan 'yan mata na gani son kowa kin Wanda yarasa,duk cikansu Babu makusa,sai dai dana lura da kyau na gane acikin su daya tafi kyau,rike Daya take da wandon a hannun ta,wacce tafisu kyan ne naga ta dauki wani Abu a cikin kwanon Sha Yana tururi ta bude kafar sa, dai-dai wajen abin fits*rinsa ta tsiyaye wannan abun dake kwanon,ihu ya saki Mai cike da wahala numfashi yaja a wahale tare da fadi "Innalillahi wa Inna ilaihir raji'un don Allah kuyahakuri wallahi har abada bazan sake ba na tuba wallahi.
Kwanon na duba naga soyayyar mangyada ce tafasashshe suke zuba Mai a joy..*ck nashi.

Bai karisa maganar ba dayar ta daga hannun tabashi punch a mouth,a take anan mouth din yafashe tace"Dalla yimana shiru mutumin banza gaka a fuska sak limami,Amma a cikin zuciya Kai Dan iska ne Lamba daya.
Wani ihun ya yanka jikinshi gabada Banda rawa babu abinda yake,ga zufa na kwaraya masa a jiki.
Duban joy.*ck din nayi gaba daya tatashi tayi sundum ga fatar tayi luhu- luhu ta duru ruwa alamun dai Kuna.
Kyakkyawan cikinsu tasake daukan kwanon Shan ta watsama abun nasa Aiko yasake sakin wani ihun mai firgitarwa,gabadaya sai da namar wajen ya kwashe.
Shikuwa tunda ya saki ihun Nan ya suma a take anan,ganin haka yasa 'yan matan yarda kwanon Shan suka kinkimi rishon su da sukazo dashi don yin wanna aikin,suka fito daga tsohon ginin (kankon),wata hadaddiyar mota kirar benz suka nufa,Shiga sukayi sanya Sanya dariya da tare da fashewa da ihu.
Wani madai daicin gida suka nufa,sauka Daya daga cikinsu tayi tasa key tabude gate din sannan tashiga tacire padlock din ta ciki ta wage gate din.
Shiga da motar sukayi ciki tare da paka ta a inda ta dace,suka fito suka shiga Falon.
Masha Allah Falon dan dai-dai yaji kujeru kirar royal chairs dark blue zallah sai kwalliyar golden tare da troepillows golden Sai Chinese carpet golden,plasma center table set din kujeru sai labulaye dark blue.
Ga badayan su watsewa sukayi a cikin kujerun suna mai da numfashi,mikewa kyakkyawar cikinsu tayi tace"Babie's nifa banyi sallah ba bari naje bedroom dina nayi idan nadawo akwai history.
Amsawa sukayi da "Ok baby,Daya a cikinsu tace"A dade anayiiiiii,gaba Daya suka hada baki wajen furta"Sai gaskiya!!!!!

Dariya suka kyalkyala gaba dayansu,itako ta shige toilet

Washegari karfe 7:30 duke da lectures gashi Mr Right ne keda first period sunan da suka samasa. Wai suwaye 'yan matan nan Shakeerah da Fauzi sai khadee.
Shakeera duk Wanda yaganta yasan 'yar gidan Hutu ne saboda jikinta kawai yanuna ga diri fatan kaman wani butter- butter duk wanda yaganta yaga 'yar hutu da jin dadi,akwai yauki da yanga ga aji,sai dai abinda ya kasheta masifa,masifaffiyace na tashin hankali.

Fauzi ma babaya wajen kyau sai dai duk kyanta batayi ko rabin na shakeera ba,ita Kuma black beauty ce tanada kyanta dai-dai misali, itama akwai ado da kwalliya ga yauki sai dai Kash itama masifa shi ya kasheta.

Sai hajiya khadeeja ita Kuma farace tasss,tana da kyau sai dai zata biyu bayan shakeera,tana kwalliya da ado ga iyayi da feleke,sai dai Kash khadee akwai tsoro na bura uba.

Haduwar makaranta yahadu wato KASU anan suka hadu,halayyarsu ce da tazo guda shine suka hada kai suka sawa kansu daimond ladies,sai dai ko wacce kullum zancen ta shine daukar fansa,ko me yafaru dasu Sai munji a gaba.

Duk cikansu Riga da wando suka Sanya sannan suka dauko hijjabs dinsu babba yadi hur hudu suka Sanya.
Ko breakfast basu hada ba suka zari mukullin mota tare da figarta suka hau kan titi.
Shakeera ta iya tukin gan-gan ci a titi idan tana driving masu mota da daba bata hanya suke,tunda ta sanyo kan motarta cikin school din aka tsaya dubansu samari da 'yan mata kowa kallonsu yake,burin ko wane saurayi da budurwa ace yana hulda da daimond ladies.

A dai-dai inda ake parking motoci suka faka tasu,fitowa sukayi daga cikin motar shakeera ta sama motar key sukuma suka nufi hanyar class din.........
Gaba daya jan birki sukayi a kofar class din,domin Mr Right ya rigasu shiga dafe kai sukayi hannu khadee tafara yarfewa Cike da tsoro tace"wayyo Allah shikenan ya rigamu shiga yanzu ya zamuyi?gashi test akeyi,harara fauzi ta dago ta watsa mata.

Shakeera ce takariso tana fadin "A'ah babies meyafaru na ganku a waje haka?Fauzi tadago tace"kinsan dan rainin wayon Nan ne a ciki gashi bamu taba late ba sai yau,yamana warning akan kada abari yariga shiga to gashinan.
Tsaki shakeera taja tare da shiga cikin class din tana furta"Excuse Sir! Tayi maganar tare da shigewa class din,har takai wajen sit dinta sai dai ta juyo"Oh babies ku shigo mana time yana wucewa gashi test akeyi,daga mr right har student din binsu da kallo sukayi babu Wanda ya Isa yayi magana domin kowa yasan diamond ladies.


Bayan sunga ma test aukayi summit saboda suna da kokari sosai barimma shakeera,direct gida sukayo.

Koda suka dawo shakeera ce da girki don haka kitchen tashiga bayan ta cire hijjab dinta.
Girki tafara,tunanin Dora Abu Mai sauki tayi....a karshe ta yanke shawarar yin taliya da manja da yaji.

Kwala mata Kira fauzi tayi,cikin Sauri tafito daga kitchen din tana fadin"Meye haka fauzi?irin wannan Kira haka,wat hppnd?

Duban ta fauzi take tace"Zauna ki kalli TV kiga meke faruwa.
Sai a lokacin ta maida dubanta kan TV.

Labarai aka fara tare da pic din wani mutumi zai kai 46years,dan jaridar ne yafara magana kamar haka"To jama'a ana dara ga dare yayi,wannan wannan bawan Allahn ne malamin makarantar islamiya da yayiwa dalibarsa fyade 'yar 12years,Wanda aka dade ana nema,to gashi yau ya kawo kansa a dalilin wasu 'yan mata da suka hukuntashi a cewar su kotu ta kasa yanke masa hukunci dai-dai da lefinsa.
An dai sameshi a wani kango ne Rai a hannun Allah domin an Kona masa abin fitsarin sa,a binciken da likitoci ma sukayi da wuya wajen ya sake aiki,sai dai bari muhadaku da bawan Allahn da iftila'in nan ya sameshi.

Fauzi ta saki ihu tare da cewa baka ga komai ba ma kadan akayima.
Nuno shi akayi a gadon asibiti an nannade joyst*ck din nasa da bandeji magana yafara bayan"Assalamu alaikum jama'ah,a yau dole na amsa lefin da na gasgata a kotu, tabbas ni nayiwa wannan yarinyar fyade.
Dan jarida yace"To Allah gafarta malam me yahanaka da amsa lefin ka a kotu?
A jiyar zuciya ya sauke Wanda da ka lura zakasan cewa da kyar yakeyin magana"Saboda inajin kunyar duniya,Ina tsoron mutumcina ya zube a idon duniya,na manta cewa da kunyar lahira gwamma na duniya.
Dan jaridar yace"To Allah gafarta malam Aida an nemeka anrasa ko,ko zaka iya sanar damu inda ka gudu?
Girgiza Kai yayi yace"Sanar daku bashida amfani,nidai abinda nasani wasu 'yan mata suka biyu ni har inda nake suka daukeni suka kaini kango,bayan sun min dukan tsiya shine suka konani,har yau Cike nake da mamaki da tsoro, Ina tunanin Anya su din mutane ne?saboda suna da karfi,sannan kuansu yayi yawa,a tunani na aljanu su suka aikata mun wannan lamarim.

Dariya Dan jarida yayi sannan yace"to masu aikata wannan lamarin da masu niyyar aikatawa,Kila wannan abun fa da yafaru da Allah gafarta ya zame muku ishara a gaba.

Nan dai aka gama labaran aka gama labaran,mikewa shakeera tayi tare da shigewa kitchen,ita kuwa khadeeja banda kuka Babu abinda takeyi saboda ita khadeeja akwai tausayi.

Tsaki Fauzi taja tace"kedai Kika sani Sai kace ba kece mai soya mai a risho ba.....khadeeja batasan sanda ta fashe da dariya ba,don maganar ya bata dariya.



Xahratty ce✍🏽
Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi🗡️
💕💕
❤️
[7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
( Daukar Fansa )




Story& writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
______✍🏽______




*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expert and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))

*_T.W.A_*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________


Marubuciyar⬇️

_ _A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_


*DA*

_ _MIJIN ZAHRA_


*Littafin diamond ladies (Daukar Fansa) na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari#100 katin waya ta wannan number 08060710719,sai nayi adding din mutum a group din.*



Bismillahir-rahmanir-raheem.


*Da sunan Allah Mai rahama Mai jin Kai....*


Page:1️⃣3️⃣--1️⃣4️⃣🖊️




_________Kijina ne yaketa aikin lugude da faduwa tashin hankali ya bayyana a fuskata nace"A'ah Abba karabu dasu Sunaso ayi kure ne Kuma ni banaso na fallasa abin kunyar da yayi namai haka.
Abba yace"koma menene sai anje islamiyar.

La'asar nayi Abba yatasa keyata har office din headmaster sannan aka Kira mal shafi'u,Nan kuwa ta zayyane duk abinda yafaru.
Cikin bacin Rai Abba yace katanan ku zaneta,ko Kuma ni nazaneta da kaina,kukan munafurci na saka Ina fadin wallahi shegemaster ba haka akayi ba(Wai headmaster ne shegemaster) gabadaya saura rena akayi nayi nawa bayanin,nafara da cewa"tunda nashigo islamiyar yake mun maganar 'yan iska Yana cewa yasan mu talakawa ne nazo yayi iskanci Dani zai bani kudi,kullum-kullum haka yake fada da yaga naki yarda ne shine ya tsaneni yayi ta zanana,abin duka da bana duka ba yadau jibgata,shine ranan yatareni a lungun oske Wai zaiyyi iska*ci Dani nikuma na masa haka.
Gabadaya Office din salati Akasa,shikuwa mal shafi'u Banda zufa Babu abinda yake alamun rashin gaskiya, shegemaster yace Ashe Mal shafi'u baka bar wannan banzar halin naka ba?to ni bazan iya ba wallahi wannan Karan Dole kabar islamiyar nan kada ka lalata yara azo ana kuka dani.
Malamai kowa yace gaskiya kam kada wani Abu yafaru ayi kuka da makarantarmu,hakuri Mal shafi'u ke badawa,Ina nan kuwa akabashi red card,Ni kaina sai da yabani tausayi,but a zahiri hakinsa kenan sai dai ni baimun ba,kawai nema ma kaina mafita nayi.

Nan naciga da zuwa islamiya, Aunty Saudah ma tadawo,yanzu tadena zuwa talla ni ke zuwa Ni kadai,wata Rana nayi sha'awar shiga kasuwan tudun Wada don Kai tallah,wata matace na hango tsohuwa da ita tana tafe tana dingisa kafa daka ganta bata cikin wahala sai dai daga gani rigimammiya ce,wani ne ya taho da Sauri ya bangaje ta,Aiko tsohuwar nan ta baje a kasa,babu Wanda yamasa magana nan kuwa yafara magana Yana karkata mouth alamu dai Dan daba ne ku tsofaffin nan 'yan iska ne taya Zaki shigo kasuwar mu wallahi kinci darajar ke tsohuwa ce da nayi Miki bakin aiki,cikin tsiwa na taho na dagata ina cewa sannu kaka,amsawa tayi tanamun godiya.
Zagina yafara Yana cewa Ni ajawon inace don uwata?banza na masa ganin hakan yasa yajiyo gabana ya dauke ni da mari dafe kunci na nayi Cike da azaba don naji zafi sosai kada kumanta a lokacin 12years gareni bansan sanda nayi kukan kura na dauki bucket din pure water Dina ba na buga masa, dai-dai lokacin wani Dan sanda yazo wucewa Aiko ya kariso Yana tambayar neje faruwa?Nan kuwa tsohuwan nan ta zayyane mai komai tana kuka,albarka yasamun sosai sannan yace nakai tsohuwar gida,tab nida bansanta ba daga haduwa taya zansan gidanta,a gaskiya tacema Dan adai-dai tan da ya daukemu take,tayimai kwantancen layin Aiko nan aka kaimu.

Wani dankareren gida mukaje Wanda tunda nake bantaba ganin gida mai kyau da haduwa irin gidan ba don haka nema cikin zumudi nabita gidan,gani nayi ma'aikata kowa na ya duke a kasa Yana kwasan gaisuwa tsoro ne yakamani bansan sanda na diddilo idanuwa waje ba Fadi nake " _innahu min sulaimanu wa innahu bismillahir-rahmanir-raheem_ yau nakawo kaina mahallaka garin

Please Login or Register in order to submit comment