Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yaje ya karo wani auren dan mugunta aganinta, haka de sukayi shiru basuce komi, sun san ba ama giwar sarki gaddama in tana magana. Tana gamawa dasu ta nufa part din JAROOD ta tadda baya nan yaje office dinsa, sbda ya gaji da zaman gidan kawai yaje office dinsa, shi har yanzu bega Amaryarba kuma beson yaganta, sbda bata gabansa. Hajiya fatima takirasa tace yazo yasameta agidanta yanzu. Ta hau motarta dreva ya maidata gida.
Ba jimawa, Cikin hanzari JAROOD ya bar office ya nufo gidan Amour, sam shi inda abinda ke daga masa hankali toh damuwar Amour ne ko bacin ranta. Har falonta yasameta ya gaidata kusan 1week yau basu hadu ba. “Ka gama amfani da maganinnan? Hajiya fatima ta tambayesa cikin hanzari yace “Ehe Amour…” alhalin karya ne beyi amfani dako daya ba illa ma yasashi abola. “Okay,,toh kaje kaga Amaryar taka ne baka gayamin ba,?” Ta kuma jefo masa tambayar. Dagowa yayi ya kalleta yace “Banje ba Amour,…” se kuma ya sadda kansa kasa yaci gaba da magana. “Amour ai naga ban warke din ba kmr yadda akace dana Aureta zan warke, kinga alamun duk karyane, dan Allah Amour ina gaskiya anan? Kawai wani can yaja an kashema yarinyar mutane rayuwa fisabilillahi fa Amour? Innaje naganta mezan mata pls Amour? Tinda ba warkewar nayi ba ai kinga amour zuwan ba amfani, ki duba ki…” ta dakatar dashi dacewa “in bakajeba wallahi zan saba maka kaji nagaya maka karka bari nida kai musamu matsala, kawai tinda nace kaje, kajedin kawai kamar yadda nace…” JAROOD ya rissina yace “Yadda kikace haka za ayi amour,,,” hajiya fatima najin dadin yadda JAROOD ke mata biyayya.

A ranar sam JAROOD beje ganin wata Amaryaba, yana barın gidanma ya mance da abinda Amour tace masa kasancewar se dare yabar gidan. Sam amour batasan beje ba, har akayi 2weeks bata sani ba, aka kara 1week duk bata san yaje ko beje ba, sbda a yadda ta masa magana ya amsa batayi tsammanin beje ba. Se yau ta samu malam wanzan ta tambayesa zuwan JAROOD nawa gün BATOOL. Sam besan me ake ciki ba kuma be saba karya ba balle ya mata, dan haka ya gaya mata be taba zuwa ba. Nan take Amour ta fara matsifa “Ashe yau 1month da dawowarsa, amma har yanzu beje yağa yarinyar mutane ba,? Dole seya zubarmin da mutumci hankalinsa ze kwanta kou? Shikenan ai…” malam wanzan se bata hakuri yakeyi. Ta nufa falonta ta jawo wayarta ta kirasa, harta kusa katsewa kana gogan ya dağa. “Assalamu Alayki Amour…” ba tare data amsa sallamarsa ba ta rufesa da fada. “Yanzu JAROOD bakaje kaga yarinyar nan ba? So kakeyi kawai kaga bacin raina, kai bakaso kaga kwanciyar hankalina dan wulakanci? Ace in maka magana ka amsa kace ehe, ashe mahaukaciya zaka mayar dani? Dan wulakanci, inka wuce yau bakaje kaga yarinyarnan ba wallahi sena saba maka mutumcinka…” tadinga fada sosai, yadinga bata hakuri. “Banasan hakurinka kawai ka kirani kacemin kaje shine yafimin wannan hakurin da kake bani mara amfani, hakurinka na mi,? Hakurinka na rashin amfani kou?….” Ta katse wayar, JAROOD yabi wayar da ido yasan in beje ba yashiga ukunsa, kawai ya yanke shawarar kwara yaje ya huta da mgnr Amour. Bayan yayi sallar isha’i , daman sanye çıkın yake cikin danyen boyel cream color. da kansa ya kira Malam wanzan sbda baya gidansa yana gidan Amour shi kuma ma JAROOD daga office dinsa ya nufa gidan. Ya tambayesa wanni anguwa ne suke ? Malam wanzan yayi mamakin tambayar da JAROOD ya masa sbda sam besha zeje gidan ba a fadin rayuwarsa,. Ya gaya masa gidansa na anguwar dosa, kawai JAROOD ya kashe wayar ba tare dayace masa komi ba, shifa wallahi abinda yasa yake daga kafa, dan yaga ma yar ta malam wanzan ce, shiyake hanasa yayi mgnr dabe dace ba Akan Auren, amma in yanasan aurennan yanasan mutuwarsa. Malam wanzan yasan Amour ce ta matsa masa se yaje gidan, domin yaji a muryarsa ma cikin fushi yake. Ya karya kan motarsa zuwa anguwar dosa. “Sekace innaje wani abun zan mata…an maidani kmr wani karamin yaro…” ya fadi cikin haushi, sbda haushi ji yakeyi kmr ya ciji kansa. Daya isa gidan ya jima a waje, seda yayi packing a waje ya dade, kmr ze shiga kmr baze shiga ba, se kuma kawai yasa kan motarsa çıkın gidan amma yakai kusan 10;pm a wajen gidan. Me gadi Najin hon ya leko yaga motarsa ce ya bude masa domin yana zuwa gidan sosai kaf acikin gidajensa yafi zuwa wannan gidan nasa, yanasan gidan sosai, kuma sam be damu ba dan Amour ta bada gidan. Yayi packing a karkace bama adai-dai yayi packing din ba sbda ba Asan ransa yazo gidanba. Me gadin ya rugo a guje ya tsugunna ya gaidasa ya amsa fuska a hade. “Awani part suke?” Adakile yayi tambayar fuskarnan babu Annuri, yanata bin parts din gidan da kallo akwai part biyu manya a gidan se kananun part suma guda biyu. “Ranka ya dade part din da kake zama Inkazo aka saukesu…” Cewar musa me gadi da yayi mgnr yana nuna masa part din da hannu. Ba tare da JAROOD yace komi ba ya nufa hanyar shiga part din. Haka kawai yaji sound din heart beat dinsa ya canza, ya rasa dalilin hakan Amma seya ta allaka dalilin bugün zuciyar tasa da rashin san zuwansa gidan. Ya kai hannunsa ze bude handle din kofar dazata kaisa direct cikin falon kawai seya d’an dakata sbda jin da yayi heart beat dinsa ya kuma yawaita, ya tsaya na tsawon mintuna biyu da 30second. Ahankali kmr me tsoron wani abu ya murda handle din shiga falon, dai-dai BATOOL ta tashi daga falon sanye take da doguwar rigar atamfa me Zanen manyan patten kalar pink pink, damuwa har yanzu bata bar ranta ba duk ta rame, da tana zaune ne a falon, tana kallo se kuma ta kashe kallon ta nufa bedroom dinta domin taje tayi tunanin Abun kaunarta Khalid. Kasancewar kanta babu dankwali, idanuwan JAROOD direct a bisa slky sumar kanta ya sauka, wanda ya zubo har Gadon baya, Hassana ce ta mata kitso guda biyu yau, batasan kitso kwata-kwata kowa de yasan most of masu Gashi basa san kitso…… “Ya İlahi…” JAROOD ya fadi da cool voice kmr ruwa ya cinye masa murya, saboda wani irin mummunar tashi da tsigar jikinsa yayi, kaf ilahirin gashin dake jikinsa seda ya mikeeee! Zumburrrrrrrr! Wani irin bakon yanayi dabe tabajin irinsa ba ya bakunci kaf sassan ilahirin jikinsa, hatta da brain dinsa seda yayi mummunar amsawa, nan da nan memory din dake Cikin kwanyarsa yayi session, for the first time a rayuwarsa da tunaninsa ya tsaya cakk sbda ganin sumar kan wata dhiyya mace, sam shi besanma wacece itan ba, kasancewar bashi da hankalin dazeyi wannan tunanin a wannan lokacin da kwakwalwar kwanyar kansa ta juye, nan da nan idanuwansa suka fara canza launin Rinin launi, jihiyoyin da suke daukar kafafuwansa sukayi weak a lokaci kankani, yaji ya kasa tsayuwa, kawai ya jingina bayansa da bangon dake daf dashi, da ace babu bango a kusa dashi dase ya fadi kasa warwasss. Zirrrr! yaji wani siririn ruwa me dumi ya fito daga tsagar kaciyar dake saman Azzakarinsa………..


Hmmmm tabbbbb! Yazata kasance ne,? Akwai magana fa, I promise you fans baza kuyi nadaxamar siyan book dinnan ba, kude ku farfado ku siya kar ayi baku, shin yaya take ne JAROOD ya warke ne,? Ko kuwa ne har yanzu ciwo na nan ne,? Yaya matsayin zulaikha da Aisha ze kasance gidan JAROOD? Dukse kun siya zakusha labari. Wannan littafin dubu daya ne insha Allahu Dan Allah karkimin VTU banasan VTU transfer kawai pls 0542703718 Saadatu Abdullahi Gt bank. Karku bari ayi baku, wlhi in baki karanta book dinnan ba na tabbatar se kinyi nadama, nida kaina ina rubutasa ina shauki wallahi.


*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani…contact me 08101626484*

Set din Mace tagari 10k
Set din bujenki jagab 12k
Set din bata gindin kishiya 5k
Set din mallaka na Gamad’id’i 25k yadda kikaga gamad’id’i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.
Yajin maza 5k
Set din karfin maza 10k
Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k
Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k
Set din matar Oga 15k
Set din balaraba me ruwan dadih 10k
Set din baini wa bainik 30k in bononza.
Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k
Set din me jego 40k
Set din sakarni inyi fitsari 30k
Tsumin kankana promo 5k
Tsumin rubutu 7k
Tsumin tasani me gida 7k
Tsumin zumar dadih 7k
Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k
Garin bata gindin kishiya 5k
Saiwar bata gindin kishiya 10k
Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k
Dahuwar gandar mata 7k
Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k
Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo
Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k
Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k
Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k
Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k
Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo
Set din ci-muci 25k promo!
Set din matar oga 20k
Set din dundurusun dadih 15k
Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo
Jigidar mallaka 10k promo
Set din mallaka 70k private package.promo!
Matar minister package 📦 50kpromo!
Bridal package 100k promo.
VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k
Set din kashe dadin gindin koshiya 200k
Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC

Location Kaduna.
Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484
RealSaadatubintuAbdullahi✍🏽

*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦300. 500Mb ₦250
2GB = ₦600. 1GB ₦500
3GB = ₦900. 2GB ₦1000
4GB = ₦1200. 3GB ₦1500
5GB = ₦1500. 4GB ₦2000

VALIDITY: 30:DAYS

Call this line or whatsapp
👉🏼👉🏼 08066268951

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


1 Comments On FIL'AZAL
avatar
nana-4-8

6 months ago

Reply

Mungode Allah ya qara basira

Please Login or Register in order to submit comment