Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikakkiyar yar medugurice kuma cikakkiyar yar duniya ce. Sak komi dake part din hajiya aisha haka yake a part din hajiya Zulaihat hatta da labulayyartama irin na part din hajiya Zulaihat ne, komi nasu iri daya haka Alhaji Jarood ya zuba musu ko ze chanza musu hk yake musu a tare yake musu komi hatta da motocinsu na hawa iri daya ne sak. “Ko ina tsaf-tsaf amma babu flower masu kayata guri…” jarood ya fadi a ransa se kara bin ko ina yake da ido kmr ya warke makanta, a zahiri ni senaga ko ina akwai flowers amma de bansan wani irin flower yake nufi ba bayan wadannan da Nike gani. “Inasan yara, dazan samesu sunfimun kaf dukiyarnan da Nike dashi…” jarood ya sake fadi a ransa, se kuma zuciyarsa tace “Kaida baka da Abunda za Asamu yaran ta sanadinsa? Kama denasa rai da samun yara…ka dauki kaddara, haka ubangiji ya tsara Maka rayuwarka tin FIL’AZAL…” zuciyarsa ke basa wannan shawarwari….. Hajiya aisha ce ta fito daga bedroom dinta, hannunta rike da wayarta, ita ta katse masa , shawarar da zuciyarsa ke basa. Tin shigowarsa taji, domin akwai abinda ke kara yana sanar dasu duk wanda yashigo part din, sannan ita hajiya aisha tasa wani abu da in jarood ya shigo zeyi kara, kara ta musamman. Hajiya aisha nada d’an tsayi kadan tafi hajiya Zulaihat tsawo, sannan batada kiba kmr hajiya Zulaihat, ita hajiya aisha kibarta a kasa take, tanada mulmulallan duwawuka cikakku masu ban shaawa ga duk d’ana miji. Bata da wani kyau a fuska itama harma hajiya Zulaihat ta dan fita kyau a fuska, hancinnan nata d’an dus kmr an dasasa, Gashi tanada wawakeken baki, itama hajiya Zulaihat tanada babban baki amma sede na hajiya Aisha yafi nata girma,. Kwata-kwata ita hajiya Aisharma ko matsakaicin Kyaun a fuska bata dashi, zan iya cewa de ita mummunace ta karshe, qualities dinta daya, tanada mazaunai manya manya, shima dan tana Shan magani ne sukayi wannan uwar girman daman de akwai su ammafa ta kara dana shago, bakace waluk amma sede Tana bleaching na Innalillahi wa’inna ilaihirraju’un, wai Danma akwai Hutu da an samu matsala, ga kirjinnan nata a shafe, se d’an kan nono tsuit ake gani ta cikin riga, kwata kwata bata da Nono, Kasancewar sanye take da doguwar Riga ta bacci red, wadda ta kwanta jikinta ya bani damar kare mata kallo. kanta babu dankwali, amma sede Tanada suma balefi, tadanfi hajiya Zulaihat suma da kadan. Ada tana Karin Gashi seda Alhaji jarood ya taka mata burki shine tadena, ta tsayawa gashinta, bleaching ma dan besan tanayi bane da tini ya taka mata burki, a haka yaganta fara ya aura, beyi tsammanin bleaching take ba, Kodan mashi baya wani kallonta sosai,.Hajiya Aisha nayin 2eyes da JAROOD ta washe wagegen black mouth dinta, labbannan nata baki suduk irin de yadda labban yan meduguri yake, amma ita nata bakin se naga yayi yawa. A kallah hajiya Aisha bazata wuce 33yrs ba amma Ido sekasha kota girma Hajiya Zulaihat sbda gabaki daya zubin tsofaffi gareta, ga bleaching ya cinye mata fata sosai. Tinda ta fito daga dakinta taketa bin jarood da ido Tana sakar masa murmushi irin na shu’uman mata makirai. shima jarood yabita da ido , yayinda fara’arta tasa yaji sanyi a ransa, Gashi data fito yaji wani uban kamshi ya doshesa.shiko a duniya yanasan kamshi ita kuma hajiya Aisha bata rabo da kamshi. Akasin hajiya Zulaikha da Bata da tunani Sena acita dan haka ko kamshinma bata damu dashiba.
“Barka da safiya Ranka ya jima, Alhajin Allah…” Cewar hajiya Aisha datayi maganar cikin iya magana, Sam muryarta bata da dadih, hasalima tanada babbar murya amma ta iya sarrafa harshenta, shiyasa A wasu lokutan take zama tauraruwa ga Jarood, Sam baya iya hanata abinda takeso garesa. “Barkade Hajiya Aisha yakike? Bade wata matsalar kou ?” Cikin kissa Hajiya Aisha tace “eh babu ranka ya dade, tako ina a wadace muke a gidanka sede fatan Allah ubangiji ya kara arziki duniya da lahira…, ba abinda zamuce dakai se dumbin Adduah ,,Allah de ya kara maka lafiya…” jarood ya amsa da Amin, çıkın Jin dadih. “Mu karasa ka zauna ranka ya dade, mu karasa dinning dan daganinka kanajin yunwa.…” Hajiya Aisha ta fadi cikin ladabi kamar zata kwanta masa a kasa sbda kissa da kisisina da iya tafiyar da namiji. “Wlhi zan fita ne ina sauri,…daman nace bari in shigo ne in ga lafiyarku..” Cewar jarood daya karashe mgnr yana duba watch din hannunsa, yaga time ya tafi sosai. “Duk muna lafiya ranka shi dad’e Dawisun Hajiya Aisha,,,amma se naga kmr bakayi break ba? Ko kayi de idonane be ganemin dai-dai ba?” Ta karashe da tambayarsa cikin kulawa. “No, amma ba damuwa kawai zan wuce inna fita zanyi break a waje…” marairaicewa hajiya Aisha tayi tace “habade! Kanada mu kuma kayi break a waje? Meye amfaninmu? Gaskiya ka tsaya kayi break ko ba yawa kasa wani abu a cikinka, sbda nasan inka fita be zama Lallai ka tsaya ka kulamin da cikinka ba, nikuma Banasan ka azabtarmin da kanka da yunwa,,,” nande ta dinga kanalnayesa da zancen kulawa, har tasamu ya amince suka isa dinning daman ta shiryama kanta abinda zatayi break dashi sannan tasan daman wasu lokutan a gunta yake break Tana sane da irin rikon sakainar kashin da hajiya Zulaihat kema Jarood ita kam sam bazata iya masa hakanba ko ba komai tana sanshi kuma ga daula Tana Ciki, taci hansin ta wanke dari tasaka. Seda tacika masa ciki taf da abinci, daman tasan yanasan dumamen tuwo shine abinci. Daya fiso yaci da safe, ita ma kuma tanaso sbda shi. Yaci dumamen Tuwon da farfesun kazar hausa, Sam bayacin kazar turawa kazar hausa kawai yakeci tin yana karami har zuwa yanzu, se naman dawisu yanaso sosai,. Se 11:10am ya bar part din hajiya Aisha sbda se jansa da hira takeyi, irin hirarnan ta nishadi har ya cika tumbinsa taf, sannan ta kula baya mood, dan haka shiyasa tadinga jansa da hira har tasamu ya dan saki ta sako hijjabi ta rakosa har compound din gidan, hannunta rike da wayoyinsa, tana masa hira yana murmushi amma fa a zuciyarsa cunkus take bawani armashi. Ba karamin girma gidan garesa ba, kusan get uku ne a gidan kafin suka karaso packing spaces, tako ina gidan ya tsaru , Gashi katoto, se shuke-shuke tako ina ga wasu part part wanda shi kansa me gidan be taba shigarsu ba. Ma’aika maza se garzayowa suke suna zubewa suna gaidasa, a kallah ma’aikatan dake gidan maza sunfi su dari. sbda shide namiji ne me masa gyara part dinsa, sbda hajiya Zulaihat bata gyara masa, se hajiya Aisha ke gyara masa tasa masa turaruka, shima se ranar girkinta, inko ba ita ke girkiba bata zuwa part dinsa, se tayi luf a dakinta tayita wayace wayacenta, daga ita se ubangiji sukasan dawa take wannan wayar, Gashi kullum wayarta na hannunta, ko ajiye waya batayi seda babban dalili, 24h takeyi a daki tana waya, wayar daseta kule a bedroom dinta take yinta.


This books is 1k 0542703718 Saadatu Abdullahi GT bank. 08101626484. Banda card VTU pls.
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
FIL’AZAL
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
(Romantic and love story)

SAADATUBINTUABDULLAHI✍🏽(Writer of Kyautar Allah)

This book is 1k 08101626484.

Free page2
Seda ta rakosa har bakin motarsa dazasu fita a ciki. yayinda motocin dake jere a packing space din sukeda Yawan gaske, duk iya bin kwakwabina nakasa kirga motocin dake packing space din, yawansu yayi daga-daga da brain dina. Inada tabbacin acikin motocin akwai Wacce ba’ataba hawanta ba. Abu daya na iya ganewa shine Yawancin motocin dake packing space din duk green da White se black, whites da black’s din basufi a kirga ba. hakan ya kara tabbatarmin da yanasan green arayuwarsa. Tin kafin su karaso Malam Abdullahi wanzami ya isa inda suke, ya zube ya fara kwararoma JAROOD da hajiya Aisha gaisuwa. Kin amsawa JAROOD yayi , sede ita hajiya aishar ta amsa cikin isa, tanada mulki sosai, yan aiki nashan wahalarta, inda suke samun matsala kenan da JAROOD, Akasin hajiya zulaikha ita Sam bata da wulakanta d’an Adam, kuma ita yadace tayi wulakancin sbda ita jinin sarauta ce, bayan haka kuma daga gidan masu Arziki ta fito,akasin hajiya Aisha wadda tafido daga gidan malam shehu, bahaushe yace dan talaka be iya samun guriba. hade rai JAROOD yayi yana kallon malam Abdullahi wanzan wanda yasha manyan kaya da nadin buzaye, hakan ya tabbatarmin dashi cikakken buzu ne, baka ganin komi a fuskarnan tasa se farar fatar idanuwansa kawai, ganin çıkın idanuwansa ya tabbatarmin dashidin ba yaro bane, Akalla ze iya kai 65yrz abunka da jikin buzaye sam baza kace yayi wannan shekarunba sannan yana tare da manyan mutane yanacin Arziki, shi kansa daka kallesa zakasan baya çıkın wahala yana çıkın daula jikinnan nasa ya kwanta luf-luf. “Baba banace maka dan Allah kadena tsugunnaminba, daga yau yazama rana ta karshe dan Allah ka girmeni ni yadace in dinga tsugunno maka bakai ba…” Cewar JAROOD dake mgnr rai abace, yafi sau akirga yana cema malam wanzan wato wanda yake kira da Baba yadena tsugunno masa amma sam yaki denawa,. Ganin ransa yabaci yasa Wanzan mikewa cikin hanzari hadi dacewa “Allah ya huci zuciyarka ranka ya dad’e, baza akaraba…” hajiya aisha tayi caraf ta amshe da “Ai dole ne ya tsugunna maka ranka ya dad’e saboda shima ai yasan matsayin ba daya ba…” wani wawan kallo JAROOD yabita dashi nan da nan kuwa ta shiga hayyacinta tayi kasa da kanta. “Agurinkine matsayinmu ba daya ba, agurin ubangiji ba wanda yafi wani, se wanda yafi tsoronsa, wallahi matsayin Baba agurina ya wuce tunaninki, dan haka kar in kara Jin maganar nan abakinki…” JAROOD ya karashe mgnrsa da muryar gargadi, idanuwansa nakan hajiya aishar. Hajiya aisha ta matukar jin zafin yadda JAROOD ya wulakantata agaban wanzan, daman itafa wallahi tincan ta tsani malam Abdullahi wanzan, ko anguwa zataje bataso JAROOD yace shi ze kaita, gaba daya ta tsanesa, bata taba tsanar wata halitta kmr shi ba aduniya, ta rasa dalilin dayasa ta masa wannan muguwar tsanar, amma ta danganta hakan da yanayin yadda JAROOD ke tsananin sanshi ya basa mukamin dakosu matansa be basu wannan mukaminba. Da Anyi magana kuma yace wai tinda yataso yaganshi Agidansu , tin Malam Abdullahi wanzan nada 7yrs yake tare da iyayen JAROOD A Agadez , kuma yakema mahaifin JAROOD me girma sarki hidima, har JAROOD ya girma ya mallaki hankalin kansa yazamana bashi da wani babban abokin dayafi Abdullahi wanzan, agidansu aka koya masa tuki, har yazama dreva din JAROOD yanzu, kuma babban Amininsa yafi kowa sanin waye JAROOD, ko iyayen JAROOD basusan wani abu akan JAROOD ba yadda Abdullahi wanzan yasani, iyayen JAROOD suna tsananin san JAROOD hakan ne yasa suke san Abdullahi wanzan. “Bazan karaba insha Allahu Ranka yadade…” Cewar Hajiya Aisha data danne bacin ranta ta fadi hakan cikin kwarewa a kissa. Batare da JAROOD yabi takanta ba sbda ta bata masa rai, ya mika hannu kawai ya amshi wayoyinsa a hannunta,. Wanzan ya amshi wayoyin a hannunsa shima beji dadin yadda JAROOD din yayıma matarsa ba agabansa. Suka isa gaban dankareriyar motar dazasu fita da itan sabuwa dal kalar green se sheki takeyi tana walwali me kashe ido. Tasha bakin glashi. Wanzan na kokarin bude masa gaban motar JAROOD da kansa ya bude yashiga sam baya zama abayan mota inde malam din kejansa sede yazauna agaba saboda tafiya suke suna hira shida babban Amininsa. “Adawo lafiya ranka ya dade…Allah ya tsare…” Cewar hajiya aisha daketa sadda kai tanaso ta wanke lefinta. Ciki-ciki JAROOD ya amsa da “Ameen..” malam wanzan ya rufe masa kofar, ya zagaya ze nufi gefen dreva hajiya aisha ta watso masa wani kallo na kiyayya tanaji yanace mata “Semun dawo ranki ya dade…” ta masa banza ta juya ta nufa part dinta, tana tafe tana tsuki tana fadin. “Dreva yafi matanka na sunnah inba JAROOD ba an ina ake wannan gangancin… Mtwsss Allah de ya kyauta…” tana tafe tana matsifa ita kadai harta shige part dinta.

Malam wanzan yashiga yaja motar daman a kunne take Sbda AC, inde zasu fita toh se an kunna motar tayi kusan 30mnt akunne Se AC yayi sanyi a motar sosai, sbda Malam wanzan yafi kowa sanin yadda JAROOD kesan sanyin AC, ada malam wanzan inya Tuka JAROOD a mota na tafiyar 1H se yayi zazzabi saboda mugun sanyin dake Cikin Motar, tin be saba ba, yanzu ya saba da sanyin AC din. Yaja motar suka fice agidan motar yan sandan dake tsaronsa nabiye dasu abaya. JAROOD ya kalli malam wanzan daketa tuki cikin kwarewa da nutsuwa ya matukar iya tukin mota, se sanyin AÇ kawai ke aiki a motar da kamshin turaruka, turarukan dake gaban motar sunfi kala goma, duk malam wanzan ne yasiyesu yasa sbda yasan JAROOD nasan kamshi. “Yanzu Ina zamu?” JAROOD ya jefoma Malam wanzan tambayar. “Zamu fara zuwa gün Giwar sarkine, takosa taganka wlhi ranka ya dade…takanas fa saboda kai tazo kasar nan…” (Se yanzu na fahimci har yanzu hausa bata gama ratsa malam wanzanba, dole dayayi magana ka fahimci shi ba cikakken bahaushe bane)
JAROOD yayi murmushi yace “Nima nakosa in ganta nasan saboda taganni tazo kaşar ai…” malam wanzan yace “Ana ma magana…Ai ranka yadade Giwar sarki na tsananin sanka najima banga soyayyar uwa da d’aba kmr Soyayyarka da Giwa, Allah de yasa ku rabu lafiya…” JAROOD ya amshe da “Amin ya Hayyu ya kayyum…” JAROOD yaci gaba dacewa “in muka bar gidan Amour (Love) Ina zamuje?” Malam wanzan ya juyo ya kalli JAROOD kana ya maida hankalinsa ga tukinsa yana fadin. “Kasan inda zamuje mana ranka yadade, koka manta in tuna maka?“ JAROOD ya numfasa yace “Aah ina sane, amma gaskiya baza muje ba…” malam wanzan yasake juyowa ya kalli JAROOD akaro na biyu yace “Saboda me ranka ya dade ?” Cikin gajiyawa JAROOD yace “Wallahi nagaji, nagaji da yawon neman maganinnan, wasuma da muke zuwa gunsufa ba malaman addini bane wallahi ni ganinsu nakeyi kamar bokaye, gaskiya Ina tsoron kada garin san neman lafiyata in bace ga hanyar ubangijina, kaga in tashi a tutar babu ba duniya kuma ba lahira, wlhi inajin tsoron Allah baba…” malam wanzan ya jinjina kai yana me nazarin kalaman JAROOD kana yace “hakane ranka ya dade, ka kwantar da hankalinka, duk wanda zamuje gurinsu senayi bincike an tabbatarmin da malamaine na Allah da Annabi Muhammadu SAW, bawai bokaye ba…wasu kuma masu bada maganin gargajiya ne…” JAROOD ya amshe da “Amma kuma shine ka kaini gün wanda yasani na Auri Hajiya Aisha dasunan za asamu waraka inna Aureta? Kaga watoma yasan gaibu kenan, Gashi kuma ba nasara, ubangiji na kuma nuna mana bawanda yasan gaibu seshi, kuma ba wanda ya isa ya bani lafiya Se ubangijin daya jarabceni da wannan ciwon, dan Allah mu hakura mu Fawwalawa Ubangiji komi wlhi dogaro ga Allah ya isar min komi kawai na hakura…” JAROOD ya karashe mgnr yana kwantar da seat 💺 din dayake ya d’anyi baya kadan, se sauke ajiyar zuciya yakeyi yayinda yakeji kmr zuciyarsa zata kone saboda zafi da tukikin da take masa, maganganun hajiya Zulaikha kawai ke yawo a kogon zuciyar tasa. Cikin tattausar lafazi malam wanzan yace “Ranka ya dade dan Allah kabari muci gaba da gwadawa inaji ajikina wata rana za a dace, kuma ubangiji yaga zuciyarmu muna rokon lafiyarka agaresa kuma muna neman magani, shi dakansa yace katashi in taimakeka, Allah yafimu sanin kanmu, ba haka Aka haifekaba yi maka Abunnan Akayi, marasa imanine suka maka wannan mugun sihirin, ka kwantar da hankalinka ranka ya dade mun tsaida Allah daya munsan ze temakemu insha Allahu wannan problem din ze zama labari, amma fa semun dage da Adduah kuma da neman maganin , kafin ubangiji ya sauke cuta saboda san da yake mana seda ya sauke mana maganinta,, insha Allahu Aski yazo gaban goshi dan Allah ranka yadade karka Sare karfin guiwarka nima kasaremin tawa…” JAROOD daketa sauraransa kuma yana tunano maganganun hajiya Zulaikha. Yanaso yasamu lafiya saboda bejin dadin abinda hajiya Zulaikha ke masa Gashi ba halin yasaketa, sbda mahaifinta yace duk randa tarabu da JAROOD toh tsinuwarsa ta tabbata agareta kuma karta sake ta Tunkaro masa gida. “Shikenan Baba Allah ya tabbatarmin da Alkhairi…” Cewar JAROOD. Malam wanzan yaji dadin abinda yace ya amshe da “Yawwa kokaifa yallabai, Amin ya Rabbih… wallahi nasan me kakeji ranka ya dade ga mata har mata ka tara Amma baka basu wutaaaa..” JAROOD yayi dariya yace “Babana kuma Aminina…” malam wanzan ma dariyar yayi yana Cewa “Eh mana ai gaskiya nafadi ka tara kaya ba injin, amma insha Allahu kwanan nan Injin ze fara aiki…” JAROOD ya amshe da “Amin ya Rabbih Allah ya amince…nida Kaifa baba marabar kadan ce…” JAROOD ya karashe maganarsa yana kwashewa da dariya çıkın zolaya , inde suna tare da Malam wanzan se yaji Rabin damuwarsa ta gudu. Malam wanzan ya bushe da dariyar shima yana fadin . “Gyan-gyan nake jina ai yanzu gashima harna Ajiye y’a, nayima Giwar sarki takwara…” JAROOD yayi dariya yace “Au namanta fa, amma yar taka nawa take koni da haihuwa nakeyi ai da yanzu nahaifi wadda tafita wallahi…” cikin barkwanci suke maganar. Malam wanzan daketa dariya har yanzu yace “Tinima kuwa ranka ya dade, da kyar nasamu Nima wallahi, in baka mantaba kusan mata goma sha biyu na Aura muka rabu duk basu haihuba sbda matsalar daga gareni ne, se yanzu ubangiji yasa dana Auri wannan matar tawa ta karshe Nasamu na haifa y’a daya shekararta goma sha hudu yanzu, kaga komi ai hikimar ubangiji ne akaina ma yakamata kaga ishara, duk gun me maganin da mukaje cewa akeyi bazan taba haihuwa ba, asibitocin daka kaini da kanka har kasar waje sunfi akirga,,, Kagani se yanzu ubangiji yabani haihuwar, kaima inaji ajikina zan dauki d’anka a hannuna insha Allahu…” JAROOD ya jinjina kai yayinda yakejin dadin hirar tasu yace “Allah ya nunamin randa zan hau duri inyi sukuwa…” JAROOD ya fadi ko kunyar malam wanzan beji ba sbda Amininsa ne sun Saba irin wannan maganar. Malam wanzan ya kuma kwashewa da dariya kana ya amsa da “Amin ai kai daga ganinka bazaka ragama duri ba… Yanda kake labcecennan ai nasan itama Gimbiyar labceciya ce…” JAROOD da nishadi ke kwance Akan fuskarsa yace “Ai nida Kaina innaje wanka Abarnan nabani tsoro innaga girmanta, kai kaga Abaaa lafceciya…Kai Allah ya ragema Aya zakiii…” malam wanzan yasake dariya yace “Wannan Ayar kam da zakinta…wannan inta mike yaya kenan, Inka shiga gunnan Yanda yakeda mugun dadih da ruwa-ruwa kamar fadama ai inaga seka kusa kashe yar mutane..” JAROOD ya tashi zaune yana dariya yana fadin “Sekace de wani Mugu…Amma nide inaso ka fassaramin yadda gun yake da dadinnan da kullum in muna magana seka fadi gun nada dadih nifa ko shaawah baya bani…” malam wanzan yace “Ai duk yadda zan gaya maka dadinsa baza gane ba nan gaba da kanka zaka gayamin yadda kaji dadin nasa, Kaiii inka fara sukuwa agunnan zakaji kamar karka fito sbda dadinsa…Kabari kawai lokaci na nan zuwa…” JAROOD daketa murmushi yace “Allah ya tabbatar,” malam wanzan ya amsa da “Amin….” Suna tafe suna hirarsu ta nishadi har suka iso Anguwar sarki inda gidan Sarki yake sauka inyazo Nigeria a kaduna. Babban gida ne wanda ya amsa sunansa tako ina an kewaye gidan da zanen sarauta da adon sarauta yan sanda zagaye da gidan suna tsaron gidan, wannan sarkin ba karabutin sarki bane, sarkine ga Kudi ga Mulki, kuma Gadon sarautar yayi bawai asama yasameta ba, masu abune da Abunsu. Packing motar malam wanzan yayi a babban packing space din gidan. A tare suka fito da JAROOD daga motar, nanfa mutanen dake zagaye da gidan suka fara zubewa suna miko masa gaisuwa yanata binsu yana amsawa cikin safin fuska. Yafi karfin 30mnt a waje yanata amsa gaisuwar ma’aikatan wadanda ke sanye da irin kayan da ma’aikatan gidan sarauta kesawa. Da kyar JAROOD yasamu ya nufa part din mahaifiyarsa, gidan babba ne sosai girmansa ya wuce lissafina. Allah-Allah JAROOD yakeyi ya isa falon nata domin yayi ido biyu da mahaifiyar tasa. Nanma yanata cin karo da maaikata abunka da gidan sarauta. Afalon mahaifiyarsa yahadu da Jakadiyar mahaifiyarsa hajiya sabuwa tsohuwa ce amma ba sosai ba sbda tana cikin hutu. Suka gaisa da JAROOD ya tambayeta “Awani Falo Giwar sarki take?” Jakadiya ta amsa masa da “Tana falon sama, tinda ta tashi daga bacci da asubahi tayı sallah yau bata koma bacci ba sbda tanaso taganka…” murmushi JAROOD yayi hadi dacewa “Okay…” ya nufa Saman ita kuma jakadiya ta nufa hanyar fita daga falon. Ko ina ya tsaru da kayan alatu ado iri daban-daban na gidan sarauta, se kamshi kawai ke tashi tako ina domin itama Hajiya Fatima batason kazanta tanasan kamshi agunta JAROOD yagaji san kamshi. Da sallama yashiga falon nata wanda ya tsaru yaji luntsuma-luntsuma din kujeru na alfarma kalar Ligt brown,. Wata farar mace na hango gishingide akasan carpet ta tada hannunta da tin-tin irin na sarauta, sauratarma ta mutanen Agadez. kyakyawa ce sosai dukda ta manyanta amma hakan be hana bayyanar tsananin kyaunta ba, kai dagani kasan itadin cikakkiyar buzuwa ce wadda ta amsa sunanta na buzaye, Sak ita JAROOD ya biyo amma gaskiya yafita kyau, ko alaunin fata ze tabbatar maka dasu ba yan nigeria bane. Tanajin sallamarsa ta amsa ta tashi zaune tasha doguwar rigar Abaya wacce tasha ado tako ina ta daura dankwalin Abayar akanta, wuyanta sanye da sarkar danyen gold da hannayenta. bakaramin amsarta Abayar tayi ba, hancinta zir har baka ga karamin baki, sak de kamarta da JAROOD tanada karamar fuska wato baby face, hutu ya ratsata tako ina, jikinnan kamar ataba jini ya bulbulo, se glowing takeyi Tana shekin kyau da fitar da wani shu’umin siririn kyau, ita bame qiba bace kuma ba siririya bace, babbar macece amma sam bata tsufa ba sbda Akwai gyara irin na yan Niger uwa uba kuma ga Hutu. “Vie moi…(rayuwata)” hajiya Fatima ta fadi da siririyar muryarta cikin harshen French, se murmushi takeyi wushiryarta tasama da kasa ta bayyana yar siririya, Abinda ya rabasu da JAROOD kenan shi beda wushirya amma yafita kyau da farar fata ma duka. Wani irin murmushi JAROOD ya saki na zallar murnar ganinta dajin dadin sunan data kirasa dashi, tin yana karami daman haka takece masa RAYUWATA. ya karaso ya kamo hannayenta yayi kissing kana ya tsugunna ya gaidata da harshen French “Bonjour mon premier amour,(good morning first love)” hajiya fatima tayi murmushi zatayi magana JAROOD yace “Kiyi hausa Amour (Love)…” murmushi hajiya fatima tayi cikin hausarta da bata kware ba, saboda ita cikakkiyar buzuwa ce, tace “Kasan hausar nan da wahala…” JAROOD yace “Da haka zaki Iya Ai Amour..” ta jinjina kai tace “Haka ne…Yana sameku ya JAROOD dina yake da iyalinsa?” Murmushi JAROOD yayi daya ganta dukse taji damuwarsa ta gushe. “Alhamdulillahi Amour, ya gajiyar hanya ya kuka baro Mon Pere?(My father)” hajiya fatima ta amsa da “Lafiya lau yaso mu taho tare amma hakan be samu ba, ayyuka sun masa yawa, baka tambayi su Mardiya da sajeeda ba seka fara da tambayar babanka…” duk cikin rashin kwarewa ahausa take maganar. Mardiya da sajida kannen JAROOD ne su uku kawai mahaifiyarsu da mahaifinsu suka haifa duk suna gidan Aurensu. “Ai daman yanzu zan tambayesu Amour, yasu Mardiya da sajida ya kuma mamana?” Cewar JAROOD da yayi mgnr yana murmushi. Hajiya fatima tadan hade rai sbda mgnrsa ta karshe. “Lafiya lau..” tabashi amsa agajarce. Murmushi JAROOD yayi yafi kowa sanin duk duniya ba wacce mamanshi ta tsana kamar Abokiyar zamanta, wato Amaryarta Hajiya Sadiya. “Yaya jikin naka? Har yanzu Anata Fama ko? Gashi shekaru nata tafiya kwance tashi asarar me rai…” JAROOD ya sadda kansa kasa yace “Ehe

1 Comments On FIL'AZAL
avatar
nana-4-8

6 months ago

Reply

Mungode Allah ya qara basira

Please Login or Register in order to submit comment