Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jin kansa a farin ciki sosai. “Ranki ya dade agayama me martaba ya wakilta koma wanene yazama waliyinta ita BATOOL, komi na damka muku ahannunku, duk yadda kukayı dai-dai ne…” farin ciki ya kuma lullube hajiya fatima Lallai se yau ta yadda malam wanzan cikakken dattakone, wanda babu irinsu sosai a duniya se dai-dai. “Wannan karancin daka mana ubangiji ne kawai me iya biyansa,,,” hajiya fatima ta fadi tana kokarin dannama lambar me martaba kira, bugu daya biyu ya daga, cikin murna ta sanar dashi yadda ake ciki, aiko shima yayi murna sosai, yasan hajiya fatima nada hankalin da bazatayi abinda be dace ba. Nan suka gama tsaida maganar in aka sauko daga sallar la’asar Ayau za a daura Auren, batare da dogon bincike ba me martaba ya kara aminta, ya kuma jinjinama malam wanzan da mutumcinsa, yaji dadih sosai. malam wanzan yace ya wakilta waliyin BATOOL. Seda yasa aka bashi waya domin ya masa godiyar wannan shatara ta Arziki ga bada diyya kuma ga karramawa, beyi mamakin halaccin malam wanzan ba domin duk cikakkin dhiyyan Niger 🇳🇪 yan halak ne wallahi. Bayan malam wanzan ya amshi wayar, Me martaba ya dinga masa godiya da karamci, ya masa godiya sosai, malam wanzan ma rasa meze ce masa yayi, ganin babban mutum kamar Sarkin Agadez na masa godiya. Ya rasa meze ce kawai ya mikawa hajiya fatima wayar kunya gaba daya ta rufesa. Sukayi sallama dame martaba da hajiya fatima. Sunayın sallamar hajiya fatima ta Kai goshinta gabas tama Ubangiji sujjadar godiya, farin ciki ya lullubeta, bata taba shiga yanayi me dadih a Auren JAROOD da yayi ba guda biyun kmr na yau, ji takeyi Ayau hankalinta har wani kwanciya yayi sbda farin Cikin nishadi. Tajima a sujjadar tanama Ubangiji kirari da godiya hadi da dumbin gaisuwa ga Annabi Muhammadu SAW Annabin da Ubangiji da kansa ke masa kirari, d’an gatan Allah kenan, duk wanda ya rikesa bashi ba asara. . Hajiya Fatima ta dago harda hawayenta na farin ciki, ta karama malam wanzan godiya, mikewa yayi domin ya gaji da godiyar kunya yakeji, sekace ya basu wani abu, shi yadace ya musu godiya basu zasu masa ba, sbda hada jini dasuma Alkhairi ne, ga Tarbiya ga sanin sanin darajar d’an adam ubangiji ya musu. “Zan tafi ranki ya dade…” hajiya fatima dake kallonsa cikin dattako tace “Toh ina kara godiya,,sannan dan Allah inaso karka kara kiran JAROOD, ka kyalesa har sanda yaga dama ya dawo, tinda za ayi Auren Ai shikenan…sanda yaga dama ya dawo se yaji kawai daga bakina…” malam wanzan yace “Toh insha Allahu… yadda kikace haka za ayi ranki ya dade…” ya juya ya fice a falon, cikin farin ciki da murna yau yake jinsa. hajiya fatima ta gyara zamanta se murmushi takeyi, ta jawo carbinta dake gefenta tashiga zikirin Ubangiji, se kallon time takeyi ta koşa taga la’asar tayi. Tana nan zaune Tana lazimi har aka kira la’asar ta tashi tashiga bedroom dinta ta dauro alwala tayı sallarh la’asar tana idarwa tayı Adduah ta jawo wayarta zata kira Me martaba seta fasa sbda tasan kila yanzu ba a daura Auren ba in aka daura ze kirata ya sanar da ita. Har wuraren 5:pm be kirata ba, ta jawo waya zata kirasa , sega kiransa yashigo. Dagawa tayi, ya sanar da ita an daura Aure akan sadaki 3m (duk wanda yasan Niger yasan sadakinsu da tsada harga Allah , so kar ace karyata tayi yawa, kafin kuyi korafi ku dinga duba yanayin rayuwar labarin da akeyi, da rayuwar da masu kudi keyi a gidajensu, inhar kana zuwa gidan masu kudi kasan abinci-abinci da ake musu yanakaiwa kala 20 wallahi tallahi sede inba gidan masu kudi ka taba zuwa ba, so haka a Niger Aurensu da tsada wasu, bansande al’adar wasu ba a Niger din balle ma a Agadez kudin Auren sadakinsu da tsada, masu kawomin mgnr reni ku dinga gyara harshenku) a sadakin da aka bada 3M hajiya fatima gani takeyi yayi arha da yawa kawai de batace komi ba, shi kuma me martaba yayi hakan ne dan asamu albarkar aure. Hajiya fatima Da kanta ta fito farfajiyar gidan çıkın murna, neman malam wanzan bayan sun gama waya dame martaba. Aiko can ta gansa zaune kusa dame gadi suna hira. Yana ganinta ya iso inda take hadi da rissina mata, tana murmushi tace “Kadena rissinamin yanzu Kai sirikinane, an daura Aure Akan sadaki 3M a kudin Nigeria …” malam wanzan ya zaro ido waje yace “kai! Sekace de a banza kuke samo kudin kuma Ranki ya dade kudin yayi yawa, albarkar Auren kawai muke nema base anyi al’adar Niger ba ranki ya dade, dubu Dari ma yayi sadakin base an tsawwalaba, Allah de ya basu zaman lafiya…” hajiya Fatima ta karajin dadin kawaicin malam wanzan duk da yanada bukatar kudin domin ba wanda zece baya bukatar kudi a wannan rayuwar, amma malam wanzan be nuna kwadayinsa a fili ba kuma daman shi ba mutum bane me kwadayin, haka akeso mutum ya kasance ya dinga boye kwad’ayinsa. Hajiya Fatima na murmushi tace “Masha Allahu AlhamduLillah dasamun mutum dattijo kmr kai a matsayin sirikinmu, Allah ya kara maka girma da karamci malam …” malam wanzan ya amsa da “Amin, tare daku Giwar sarki me takun kasaita…” hajiya fatima ta kara fadada murmushinta tace “Yawwa yanzu ita yarinyar da mahaifiyarta suna Agadez ne ko suna nan Nigeria ?” Malam wanzan yace “Kin manta ranki ya dade suna can Agadez, amma suna zuwa garinnan ai suyi yan watanni sesu koma, amma zamansu din-din-din a agadez ne…” hajiya Fatima tace “Toh su dawo nan nigeria da mamanta duka, daman ita kadaice yarka kou akwai wasu?” Malam wanzan yace “Aah ita kadaice ranki ya dade…” “toh shikenan acikin gidajen JAROOD wannan da mukaje last Awani anguwa ma yake?” Malam wanzan yace “Eh a can cikin anguwar dosa ne…” hajiya fatima tayi shiru Tana nazari se kawai tace. “Su dawo nan nigeria da zama ku zauna a wannan gidan, kafin muga yadda ubangiji zeyi, se yarinyar ta tare anan gidansa tinda Akwai part part a gidan, zuwa gaba insha Allahu…” malam wanzan ya zaro ido waje sbda mamaki yace “Ranki ya dade wannan gidan yayi girma dayawa, zan kama hayar ko wani karamin gida ne semu zauna acan kawai, kafin aşan yadda za ayin…” hajiya Fatima tace “Aah baza ayi haka ba, kawai de tazauna a nan gidan, kar kace komi, ai yanzu an zama daya insha Allahu zuwa sanda suka shirya zasuzo se insa me martaba yase musu ticket din fly insha Allah…” malam wanzan yadinga godiya cikin farin ciki suka rabu, ranar har karfe tara na dare suna tare a compound suna hira, hajiya fatima farin ciki ya isheta, Daren ranar batayi bacci ba, sbda murna seda tayi sallar asubahi ta kwanta nan da nan bacci me ddh na nishadi ya dauketa, da kwanciyar hankali.

Tirkashi! Abangaren goga ranka shi dadd JAROOD kuwa haka kawai tinda ya tashi ranar juma’ah yake jinsa wani kala, shide gashinan baya farin ciki kuma baya bakin ciki, damuwarsa ta sassautu, jefi jefi gabansa na yawaita faduwa, se Adduah kawai yakeyi. harde yaje sallar juma’ah ya dawo, a masallacin Shekh Ahmadu tijjani dake hayin d’an bushiya yayi jumaah yau. Tinda yazo gidan be fita ba se yau. Daga masallacin ya wuce asibitin 44, sbda yanaso a duba masa BP dinsa, ciwon kan da yakeyi yayi yawa, kuma ko yasha magani ciwon kan ba sauka yakeyi ba. Yana tafiya yana kallon wayarsa yayi mamakin ganin Amour tadena kiransa, malam wanzan ma ya dena kiransa, wani irin farin ciki ya kuma rufesa, ko bakomai de yasan yau zeyi bacci me dadih domin yasan maganar Auren ta fasu kenan tinda yağa an dena kiransa. Yana shiga asibitin ba bata time aka dubasa kasancewar daman asibitin yake zuwa shida iyalansa, sannan a asibitin akwai wani babban likita doctor Khamis abokinsa ne, sunyi zaman Germany tare sanda yaje Germanyn wani karatu, doctor khamis ne ya dubasa. A karo na farko yaga jininsa ya hau, ya matukar mamakin ya akayi yaga jininsa ya hau har 180 bayan shi bedama hawan jini kwata-kwata. Cikin hanzari yayi masa Test din ciwon sugar, yaga babu sugar hawan jinin ne kawai. Ya sanar da JAROOD jininsa ya hau har 180, da JAROOD yaji beyi mamaki ba sbda damuwar da yake ciki ta isa, kuma daman ance damuwa tara mutum takeyi seta taso a lokaci daya, shide harga Allah damuwarsa ta yawaita awannan karon, ga damuwar Aurennan itace babbar damuwarsa, ga damuwar Dayakeda ita daman tin can, Wacce tinda yazo duniya yake ciki. Doctor khamis yace “Meke damunkane har haka sir?gaskiya ka cire damuwar nan sbda zata jefa lafiyarka a matsala babba…” nan de doctor ya dinga masa natsiha kan ya cire damuwa a ransa,. Daga bisani doctor ya bashi magunguna, da shawarwari. JAROOD ya koma hayin dan bushiya a hanyarsa ta komawa ya tsaya ya siya Gasashen kifi, shi yafisan kifi akan naman kaza. Yayi siye siyensa , ya dawo gidan ya bawa malam sani me gadi nasa kana yashiga ciki da nasa, ya cire jallabiyar jikinsa Royal blue me kyau, jiya yasa malam sani me gadi ya Siyo masa jallabiyoyi kala biyar, da boxes da singlets. Ya rage da Gashi se boxes ya zauna yaci kifin sosai, katon kifi ne amma seda yaci rabinsa sbda yanajin yunwa, yasha Tamarind drink, shine favorite drink dinsa, se kunun Aya yana matsifar san kunun Aya. yasha magungunansa nan de falon ya kwanta nan da nan bacci ya kwashesa, tinda ya fara baccin yaketa mafarke-mafarken gashinan acikin wani haske, mafarkin dabe tabayi ba se yau din. Se laasar ya tashi yayi wanka ya nufa masallacin shekh tijjani yayi sallar la’asar yazauna akayi zikirin jumaah dashi a masallacin, harde sallar isha’i yana masallacin seda yayi isha’i kana ya dawo gida a hanya yase snacks ya nufa gida ya danci naci sauran yabama baba me gadi. Da wuri ya kwanta baccin yau, kasancewar akwai maganin dakesa bacci acikin magungunan da doctor khamis ya basa.

** ** **
Ranar asabar malam wanzan ya kira hassana matarsa ya shaida mata, su had’o yan tsummokaransa, zuwa gobe zasu dawo Nigeria gabaki daya da zama, hassana tayi murna domin tanasan ta koma kusa da mijinta, saboda itadin macece me karancin shekaru tana tsananin bukatar mijinta a kusa da ita. da Aka gayama BATOOL tadinga bakin ciki sbda tanada Sauri a makarantarsu dasuke soyayya khalid BATOOL na tsananin san Muhammad khalid, duk makarantarsu tafi kowa kyau maza nasanta sosai amma sede ita gaskiya tafisan khalid shima kuma yana matsifar santa, SO me tsanani, bakaramar soyayya sukeyi a boye ba, ba tare da sanin iyayensuba. A ranar hassana tama kowa dangi da yan uwa sallahma, suka hada kayansu a daren ranar kwana sukayi basu rintsa ba, hassana ta kula da yadda BATOOL bata farin cikin tafiyar tasu amma batace mata komi ba, sannan batasa a ranta ba. Washe gari, ranar Sunday Hajiya Fatima tasa me martaba yase musu ticket din jirgin sama zuwa nigeria garin kano anan jirgin ke sauka sede insun sauka ase musu wani ticket din jirgin zuwa kaduna,. Me martaba da kansa yazo ya rakosu zuwa filin jirgi shida tawagarsa, se kallon BATOOL yakeyi ya yaba da kyaun yarinyar da hankalinta. Hassana da BATOOL sunyi mamakin ganin me martaba da kansa ya rakosu filin jirgin saman, kuma a motarsa aka kawosu filin jirgin, hassana de se godiya take masa Cikin girmamawa, amma fa tana çıkın mamaki kasancewar malam wanzan be sanar da ita komi akan Auren JAROOD da BATOOL ba, kawai ya bari se sun iso seya sanar dasu komi magana ana fuskantar juna anfi fahimta acewarsa. Kasancewar da wuri suka taho, 3;pm ma a kano ta musu, suka sake hawa wani jirgin daga kanon zuwaand kaduna. Ba jima wa suka isa garin kaduna, daman malam wanzan na nan a filin jirgin yana jiran isowarsu tin dazu, sbda ba waya, tinda suka shigo nigeria basu kara waya ba, sbda line dinta na Niger ne, kuma yanzu ba Ada bane da ake siyan Nigerian Sim Any how.


*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani…contact me 08101626484*

Set din Mace tagari 10k
Set din bujenki jagab 12k
Set din bata gindin kishiya 5k
Set din mallaka na Gamad’id’i 25k yadda kikaga gamad’id’i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.
Yajin maza 5k
Set din karfin maza 10k
Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k
Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k
Set din matar Oga 15k
Set din balaraba me ruwan dadih 10k
Set din baini wa bainik 30k in bononza.
Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k
Set din me jego 40k
Set din sakarni inyi fitsari 30k
Tsumin kankana promo 5k
Tsumin rubutu 7k
Tsumin tasani me gida 7k
Tsumin zumar dadih 7k
Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k
Garin bata gindin kishiya 5k
Saiwar bata gindin kishiya 10k
Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k
Dahuwar gandar mata 7k
Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k
Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo
Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k
Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k
Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k
Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k
Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo
Set din ci-muci 25k promo!
Set din matar oga 20k
Set din dundurusun dadih 15k
Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo
Jigidar mallaka 10k promo
Set din mallaka 70k private package.promo!
Matar minister package 📦 50kpromo!
Bridal package 100k promo.
VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k
Set din kashe dadin gindin koshiya 200k
Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC

Location Kaduna.
Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484
RealSaadatubintuAbdullahi✍🏽

*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦300. 500Mb ₦250
2GB = ₦600. 1GB ₦500
3GB = ₦900. 2GB ₦1000
4GB = ₦1200. 3GB ₦1500
5GB = ₦1500. 4GB ₦2000

VALIDITY: 30:DAYS

Call this line or whatsapp
👉🏼👉🏼 08066268951


🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
FIL’AZAL
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
(Romantic and love story)
(This book is for matured people, i mean mata masu aure pls)

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽(Writer of Kyautar Allah)

Last free page in kinasan cigaba da karanta wannan lottafin pay, This book is 1k direct to me 08101626484, i promise baza kiyi nadama ba asiyan book Dina.

Last Free page10
Ba bata lokaci malam wanzan ya Gansu sbda ya tsaya inda ze gansu, hassana tayi farin ciki da ganin mijinta, suka gaisa cikin so da kauna, yaji dadin ganin yarsa da matarsa. Suka shiga mota direct gidan hajiya fatima ya kaisu be fara kaisu gida ba. Bayan sun isa gidan malam wanzan ya juyo yakalli hassana da BATOOL yace “ku fito zaku gaida matar me gida ne, Giwar Sarki, in kuka gama gaisawa kuka fito semu shiga gida, inada magana daku me muhimmanci in kun watsake gajiya…” batare da hassana ta kawo komi aranta ba tace toh. BATOOL kam batace komi ba, tayi shiru tanata kallon dankareren gidan ta glasss din motar gabaki daya farin cikinta ragagge ne, Gashi yau wuni cirr bataga Khalid ba, sun Saba haduwa kullum koda ba makaranta boko, da an aiketa seta makale awani guri sun hadu, bawai karamin SO BATOOL da khalid sukema junansuba, shima seda yayi kuka saboda rabuwarsu, yanzu haka yana can kwance a Gadon asibiti ba tare data sani ba, ranta a hannun Allah, Gashi ita ba wayace da ita ba, daman sede tasaci wayar Ammuh tayi waya dashi ba tare da sanintaba, sbda tanada lambarsa a haddace akanta. Suka fito daga motar, anan kallo ya kara komawa sama sebin gidan suke da kallo suna yabawa da kyaunsa acikin zuciyoyinsu. “Masu kudi sun huta,,,duba daula…” hassana ta fadi aranta. Malam wanzan ya musu jagoranci zuwa babban falon hajiya fatima, daman malam wanzan ya kirata a hanya yace mata gasunan karasowa gidanta. A babban falon nata suka sameta zaune, Tana ganinsu ta washe musu baki. “Lale marhabun da mutanen Agadex, Ansha hanya…” shine abinda hajiya fatima ta fadi bayan taga malam wanzan taga hassana, BATOOL ce last din shigowa falon wato itace a baya. “Masha Allahu…” hajiya fatima ta fadi a fili yayinda tayi tozali da BATOOL tasan ko ba a gaya mata ba, itace matar d’an nata. Kyakyawace sosai, kare mata kallo tashiga yi, tanada matsakaicin tsayi, sannan bata da jiki Sam, amma fa akwai Masrufin jiki, akwai Cass, da Asss, dai-dai gwargwado, tanada nonuwa madaidaita, bayyanannu, dukda hijjabi ne ajikinta amma ta kula yarinyar nada cikar hips, tad’anyi fadi ta kasa, uwa uba kuma ga madaidaitan duwaiwuka Tana dashi, itade gata komi akwai dai-dai beyi yawa ba beyi kadan ba, kai bakace yar 14yrs bace, in aka barka zakasha ko yar 17yrs ce, komi Allah ya bata, kasancewar uwarta tan biyo itama diri kmr yayi magana ajikinta. Sannan ita BATOOL ba fara bace kuma ba baqa bace, sannan ba wankan talwatsa bace, I mean tanada d’an haske kadan, skin dinnan ya kwanta luf na zallar yarinta da d’anyan jini, Sam babu Hutu ajikinta, sbda ba cikin gari suke a Agadez ba cikin kauye ciki , cikin dangin mahaifinta. BATOOL nada d’anyantakar jini, sosai ajikinta, wato sabon jini daban da tsohon jini ko a ido. Kai daka kalli kyakyawar fuskarta Zakasan yarinya ce sharaf, tanada manya-manyan idanuwa kmr zasu fado kasa, cikin kwayar idon nata, fari tarr yake, sannan brown eyes gareta inda bakinnan yake acikin kwayar ido ita nata brown ne, ba karamin kara mata kyau na matsifa brown eyes din yayiba, tanada Zara-zaran gashin ido, kmr ze tsole mata iso, uwa ubs ga gashin gira bakikirin Ubangiji ya yalwata mata shi, a yanayin yadda naga suma ta kwanta luf a goshinta na buzaye dukda banga kanta ba amma inada tabbacin tanada gashi, tanada dogon hanci, yayinda hancin nata ya tafi street ba gargada, bakinta d’an karami ne tsuit kmr gidan tsutsa, Gashi red lips ne da ita dukda bata da haske kwarai, tanada 2dimpls dukda ba dariya take ba amma a lotse suke, bakamar na gefen hagunta yafi lotsawa sosai, in takaice muku hatta da yatsun hannunta dana kafarta masu mugun kyau ne gasu zaro-zaro komi nata seda hajiya fatima ta kare masa kallo. “Tubarkallahu ubangiji yayi halitta….” Hajiya Fatima tace a bayyane dai-dai suka tsugunna suka gaidata a tare hassanar da BATOOL hajiya fatima ta amsa fuska a sake hadi da tambayarsu ya gajiyar hanya sukace ba gajiya, su sam basa çıkın gajiya saboda a jirgi sukazo basu taba hawa jirgin sama ba se yau, suko ganin jirgi basu tabayiba se yau, aiko yau sunsha kallo jirgin. Suna kokarin zaunawa akasan carpet hajiya Fatima tace “Aah ku zauna kan kujera…” ba tare da musu ba sbda ba a musu da manya, hassana ta zauna akan kujerar kasancewar hajiya fatima ma nakan kujerar malam wanzan ma nakan kujerar domin tini hajiya fatima ta hanasa zama a kasa. BATOOL ta zauna a kasan ita sbda a tarbiyar da aka koya mata bata zama akan kujera in har manya na zaune akan kujerar. Anan hajiya fatima ta kara jinjinama tarbiyar yarinyar, duk tafi matan JAROOD tarbiya da hankali da nutsuwa ga uwa uba kyau, kai kace daga tsatson Indians take, amma hajiya Fatima batayi mamakin kyaun na BATOOL ba saboda laka’akari da tayi da kyaun uwarta, da ubanta, hassana kyakyawace sosai ita da Malam wanzan sede ita black beauty ce irin bakaken buzayennan, akasin malam wanzan fari neshi tass, anan BATOOL tayi duhu sbda uwarta nada duhu sosai sede ita batakai duhun mamantaba. “Ga BATOOL tubarkallah, masha Allahu Allah de yasa adace…” hassana da Malam wanzan suka amsa da amin ita hassana tasha fatan miji nagari hajiya fatima Tama BATOOL shi kuma malam wanzan yasan dalilin Adduah. Anan gidan sukaci abinci suka koshi, sukayi har wanka suka canza kayansu dasukazo dasu. sukayi sallolinsu, se tarairayarsu hajiya Fatima keyi Sam hassana batayi mamaki ba sbda daman ita halintane karamci da karramawa, kasancewarta yar babban gidace, gida na dattako ta fido daga gidan da Akasan darajar d’an Adam, domin mahaifinta cikakken malamin Addinine harya rasu yana turbar Ubangiji , duk wanda kaga dan yanada wani abu yana wulakanta d’an Adam toh ka tabbatar be fito daga gidan dattako ba, akoda yaushe de in kaga mutum nagari tabbas ya mori iyaye, sannan d’ar gidan Arziki baya tsiya, tsiya na kanmu talakawa, mune damun samu abu se wulakanci, inkaga mutum na bura uba ka bincika tushensa talakawa ne wlhi, acikin talakawan bance bana kırkıba, amma se an dace. Se karfe tara na dare malam wanzan ya baro gidan hajiya fatima dasu domin suje su huta. Da aka kaisu gidanne suka kara kid’imewa jin anan gidan zasu zauna kuma ga gida dankarere na masu kudi,. Hassana ta kalli malam wanzan tace “Yanzu duk mu kadai zamu zauna a gidannan waye ya bamu wannan gida na masu kudi me girma har haka?” Malam wanzan yace “Giwar sarki da JAROOD…” nan hassana tashiga jero musu godiya dasa albarka, BATOOL de batace komi ba, sbda ita gidan be gabanta tunanin khalid ne agabanta. Ranar de haka suka kwana suna zagaye gidan sunashan kallo babu abinda babu a gidan, babu ce kawai babu agidan, amma an tara komi Najin dadih a gidan, falolin gidan kusan falo hudune kuma duka akwai narkakkun kujeru aciki masu numfashi, asama dakuna ukune, sannan a kasa dakuna hudu ne. Sama hajiya fatima da Malam wanzan suka zabawa kansu nan suka kwana, BATOOL kam kasa aka zaba mata, Ammuh tazaba mata kasan,/ dankareren dakinta me kyau, anan ta kwana. Se wuraren 3:am suka kwanta bacci. Hassana da Malam wanzan dukda suna çıkın gajiya , ba kmr ma ita hassanar dasukayi mikakkiyar tafiya, amma a haka basubar juna ba, daman ji sukeyi kmr suci babu. Da asubah suka tashi sukayi sallar asubahi, suka koma bacci, se wuraren 1;pm suka tashi sukayi wanka, sukayi sallah, suna fitowa falo sukaga abinci hajiya fatima ta aiko dreva ya kawo musu abinci kusan kala uku da kanta ta dafa musu sbda tasan zasu tashi agajiye. sukayi murna hadi da jin dadih, ba abinda zasuce da hajiya fatima se godiya. Sukaci suka koshi sukayi sallar la’asar, bayan sun idar da sallah ne suna zaune a falo AÇ kawai ke bugasu suna kallon wani hausa film a Arewa24. batool nazaune akasan carpet. Hassanna da Malam wanzan na saman kujera daban-daban, in har BATOOL na kusa Sam ko kujera basa zama daya ita dashi sbda inganta tarbiyar diyyarsu, sannan da dajarta kansu da sukeyi yadda yarsu zataga girmansu. (Sliced mistake kika bari yaranki sukaga kin rike ko

1 Comments On FIL'AZAL
avatar
nana-4-8

6 months ago

Reply

Mungode Allah ya qara basira

Please Login or Register in order to submit comment