Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zama. Da kyar şarkı ya amince da hajiya fatima JAROOD ya koma nigeria ağarın kaduna dashi da iyalensa, Zuwa lokacin sunada 10yrs da Aure shida hajiya Zulaikha wadda tagama karatunta na likitanci, JAROOD ya bude mata katon asibiti, tazuba likitoci wani lokacin tana zuwa asibitin, wasu lokutan bata zuwa duk bata çıkın nutsuwarta, Zuwa lokacinnan ubangiji ne kawai yasan irin jarrabawar shaawar da take ciki, wasu lokutan da kanta takesa kanta takawo, sbda zuwa yanzu dauriyarta ta fara karewa, in abun yaci tura dole se tayi yan dabaru. Sunada 15yrs da Aure JAROOD da Malam wanzan sukaje gun wani me magani A meduguri, anan shima yace se JAROOD ya karayin Aure, JAROOD yaki afari amma sedaya gayawa mahaifiyarsa ta bashi karfin guiwa saboda Ance lafiyarsa na jikin mace ne, inba tananba bata yadda Za ayi akarya wannan sihirin. Anan medugurin JAROOD ya hadu da hajiya Aisha ya gaya mata matsalarsa ai tini tace zata jure tinda taga Akwai abun lasawa. Aka daura Auren hajiya aisha da JAROOD ta tare agidansa dake kaduna inda hajiya Zulaikha take. Hajiya Zulaikha hankalinta yatashi ganin JAROOD ya karo Aure atunaninta da lafiyarsa ma Kenan, dukda ya mata bayanı amma bata fahimta ba kasancewarta mace me tsananin kishin tsiya. Tin daga nan zaman lafiya ya kaura tsakanin hajiya Zulaikha da JAROOD, tanata zuba ido taga meze wakana tsakanin Aisha da JAROOD se kuma taji shiru Aishar ma da kanta tasanar da ita ba abinda yashiga tsakaninta da JAROOD amma fa dukda haka kishi be bar Hajiya Zulaikha ba ganin irin matar da JAROOD ya Auro mata me sıffar yan duniya ga makirci ga uban kisisina, ita kuma Zulaikha tanasan mijinta sosai kawai de matsalarsu rashin Sex ne, duk inda takaiga shaawah JAROOD baya Tabata hakan kesa mata haushinsa aranta ko d’an romances be taba mata ba tsawon 20yrs suna zaune, tinda ya karo Auren hajiya aisha ne tarikice masa har take iya gaya masa wasu maganganun banza. Hajiya Zulaikha takasance mace me kamun kai duk yadda takaiga shaawah bata taba jin tana shaawar kaucewa hanyar Ubangiji ba, tanada Aminiya daya dasuka hadu anan kaduna Doctor Salima, taso tasata ahanyar bin maza sbda tana gaya mata matsalolin ta amma hajiya Zulaikha tace bazata iya ba wallahi duk shaawarta batasa imaninta ta fita ba, har yanzu imanine fal zuciyarta uwa uba kuma tasamu tarbiya tagari agurin mahaifanta. Askasin hajiya Aisha Wacce daman tin kafin JAROOD ya aureta ita ke ciyar da gidansu, ba iskancin da bata tabayiba afadin duniya inde afannin neman maza ne, ba kalar burar da gindinta be gani ba, kuma har yanzu datayı Aurennan ma ba denawa tayi ba, wato yanzuma tabude sabon babin bin maza, acı me kyau Asha me kyau ai dole seda bura. tasamo d’an yaro d’anye sharaf dan 25yrs ita kuma tanada 35yrs ne yanzu. Ana kiran yaron da Dan boy. Dan boy ya kasance me wankin mota ne, a inda hajiya aisha ta hadu dashi takai wankin motar ta ne wani car wash da Dan boy ke aiki tagansa, kasancewar dan boy kyayawan namiji ne baki yanada hancı sannan giant ne ga tsawo ga jiki kai inka gansa baza kasha 25yrs yake ba, akallah zakasha yakai 30yrs sbda yanada jikin karfafa, dole daka kallesa zakasan burarsa katuwa ce. Hakane yasa Hajiya Aisha narkewa akan San dan boy, tana miko masa kokon bararta yayi accepting dawuri ganin tanada Farare ahannu, . Hajiya aisha taji dadin yadda dan boy yayi accepting dinta. Ta gatantasa ta bude masa shagon saida wayoyi, tasiya masa katafaren gida me kyau, dataji duri na ruri taje ya sassasoka mata Wutsiya. kuma tana matsifar jin dadin burarsa, ga dadih ga girma. In kaganta ta kule adaki toh dashi take waya mugun sanshi takeyi, amma Sam JAROOD besani ba, seta fita ta kwana ma bata gidan dasunan taje biki saboda tanada kawaye sosai tinda tazo gidan hajiya Zulaikha ke ganin kawaye iri iri wanda daka kallesu kasan yan duniya ne, ita kam kawarta daya Aduniya Doctor salima.
Iyayen JAROOD nada gidaje ağarın kaduna dan haka suna zuwa garin sosai domin suga dansu sbda shi Sam be cika zuwa Agadez ba, har yanzu hajiya sadiya bata dena shige da fice ba Akan JAROOD ita de burinta kada yayi mulkin Agadez kawai kowa yatashi a tutar babu Gashi itade bata haihuwa har yanzu ko bari bata taba yiba, Sajida kanwar JAROOD tini itama tayı Aure açan Agadez din. Harsu hajiya Sadiya bata bari ba, se asiri take Musu ta hanasu haihuwa agidan mazajensu aurenma dabadan karfin Adduah uwa dake bibiyarsuba da basu isa suyisaba. Sunyi aure amma har yanzu ba wacce ta haihu, sajida kam tini mijinta yakaro Aure har kishiyarma ta haifi yara uku. Ita kam mardiya har yanzu mijinta be mata kishiyaba dukda bata haihuba ya dauki kaddara ya Fawwalawa Ubangiji ne ya tsara musu hakan, yanasan matarsa sosai. JAROOD na Cikin jarrabawa me matukar rad’ad’i ubangijine kawai yasan ya yakeji, kwata-kwata bayajin dadin duniya tinda ya Taso har zuwa yanzu a neman magani rayuwarsa take kuma yana tunanin aneman maganin ze mutu, wai danma akwai Amour da Sarki ga uwa uba Abdullahi wanzan suna kara masa kwarin guiwa, kuma dan yanada karfin imani Amma Allah kadai yasan ya pain dinsa yake, wallahi abinda yakeji arayuwarsa da tini ya hadiye zuciya ya mutu, dande kawai akwai karfin iman, amma abun nadamunsa yadda yake ganin rayuwarsa ta bambamta dana maza, yana Sha’awar yaga namiji da iyalansa suna zaune lafiya, musamman yaga an hayayyafa, shi kam tinda yazo duniya gabansa be taba harbawa ba, yadda gaban maza keyi, shi nasa sam ko motsi be taba yiba, gade bura lafceciya amma sam bata motsi kuma kaf jijiyoyinsa lafiyarsu lau.
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
Wannan Kenan Back to story.
*** *** *** *** *** *** *** *** ***

This book is 1k 08101626484.

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
FIL’AZAL
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
(Romantic and love story)

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽(Writer of Kyautar Allah)

This book is 1k 08101626484.

Free page4
Karfe biyu dai-dai JAROOD ya tashi daga baccin nasa, yana tashi yaji wani mugun ciwon kai, daman kusan kullum da ciwon kai yake tashi in yayi bacci , sbda Azabar tunani dake damunsa danma Allah ya taimakesa har yanzu beda hawan jini, amma yanaji ajikinsa yana gab da kamuwa da ciwon hawan uban jinima.
Adaddafe ya nufa toilet yayi Alwala , yayi sallar azahar. Kana Ya shiga dakin motsa jiki, kmr de yadda ya saba a kullum. ya motsa jikinsa for 20mnt, ya fito ya shiga wanka a gaggauce, ya fito, zuwa lokacin kiran da Malam wanzan ya masa yafi kira goma, harda Amour ma se kiransa takeyi, kusan miss call ashirin nata kiran har yafi na Malam wanzan. “Haba ni bantaba ganin wannan abu ba, sekace dole zuwa gun maganin, nace bazanje ba se abarni tinda ni ba karamin yaro bane ai…” Cewar JAROOD daketa shiryawa Yana shirin yana mita, harya kammala shiryawan, ya fito cikin danyan boyel yard, zallar ruwan Kwai, me azabar turirin kyau, dinkin yar shara, ba karamin amsarsa dinkin yayi ba, besa hula akansaba sumar kannan nasa ta kwanta luf irin na buzaye kmr akama a kitsa sbda kyaunta da tsayinta. Ya fito babban falonsa se zuba kamshi yakeyi, kyaunnan nasa ya kara fasowa, seya rikide yau kmr wahainiya age dinsa suka kuma buya acıkın kyaunsa da zallar fatar hutunsa se yayi kamar dan saurayi. Komai besa acikinsa ba amma sam ko yunwa bayaji, daman wasu lokutanfa yanacin Abincine kawai dan karya mutu amma badan zuciyarsa naso ba. Cikin sassarfa ya fito compound din gidan, ganin yadda lokaci ya tafi sosai har 3:pm wai ahakama dan a gaggauce yayi wankan ya shirya. Se jero masa gaisuwa maaikata keyi daya fito farfajiyar gidan a gaggauce yake amsawa, ya kosa ya isa inda ake packing motarsa in ze fita, yasan malam wanzan nacan ya cika fam. Kafin ya karasa ya kalli Dankareren watch din hannunsa yafi sau ashirin.
Aiko ilai yana karasowa ya gansa jikin motar ya tsaya kyam, yasha nadinnan na buzaye. “Ayi hakuri na bata lokaci, wlhi bacci ne ya kwasheni sosai…” Cewar JAROOD domin yasan yayi lefi. Malam wanzan ya girgiza kai kawai yace “Ai ranka ya dade nasan duk gün maganinnan ne bakaso aje kuma insha Allahu se anje yau…Giwa nacan tana jiran mu Biyo mu dauketa tin Dazu taketa kirana…” JAROOD dake kokarin shiga mota yace “Uhmm bade kun matsa se munje ba, muje kawai Allah ya tsare, amma ni sam jikina nabani ba nasara…” kafin ya dire maganarsa, malam wanzan yayi saurin amshewa da “Kasan gaibune?” JAROOD dake kokarin rufe murfin motar gaban daya shiga yace “Waneni…” ya rufe marfin motar. Malam wanzan ya zagaya yashiga dreva side yana fadin. “Toh tinda baka sani ba kabarwa Allah kawai, Amma insha Allahu dağa gün me maganinnan mungama zuwa gun magani insha Allahu domin zamu samu biyan bukata insha Allahu…” malam wanzan ya karashe yana karya kan motar suka fice agidan motar securities na biye dasu abaya. JAROOD ya tabe dan karamin bakinsa yace “Oho ni nawarkr ko karna warke wlhi daga gün wannan me maganin nagama zuwa gun neman magani Akan Abarnan, kawai abarni haka, Matannan kuma duk sawake Musu zanyi, sbda Harga Allah nagaji, nayi iya bakin qoqarina zuwa yanzu nagaji…” malam wanzan dake driving ya kalli JAROOD ya gefen ido kana yace “Har Hajiya Zulaikha yar gidan Waziri?” JAROOD dake facing dinsa yace “Ai ita zan fara saki wallahi, saboda a shekarunnan tafi kowa takuramin, Aisha sam bata tabamin maganar rashin lafiyarnan ba, amma ita Zulaikha bata da magana sena bura…” “Kai!! Wlhi karkaga lefinta tayi matukar kokari 20yrs fa kuna tare ko nononta baka taba tabawa ba balle akaiga kataba sha, uwa uba ka sosa mata kasanta, aiko kaga dole tadamu, kai zan iyace maka akaf duniya babu macen dazata iya juriyar da hajiya Zulaikha tayi akanka, aiko zaka rabu da Hajiya karama ni banso ka rabu da hajiya babba…” Cewar wanzan. JAROOD yace “Toh in abu yaci tura ai dole in rabu da ita wlhi nida kaina nasan tayi kokari, kokarin ma, me tsanani banda abinda zan biyata dashi, shiyasa ina daga mata kafa sosai awasu lamuran, amma abinda takemin da Aisha keminshi ai da tuni nasaketa wallahi…” “aiko ita hajiya karamar tayi karkaga lefinta, shaawafa mugun abune awannan lokacin, Ai babu abinda za ace da matannan naka se Allah ya musu sakayya da Aljannah musammanma hajiya karama…” JAROOD yace “haka ne kuma Amin ya Rabbih…ni kainafa abun nadamuna, wallahi damuwar da nake ciki ko ita Zulaikha din bata cikin irinta, inaji ina gani banda katafus, ko shaawa banji baba malam ta ina ma zan iya taba wani Nono Balle insha? Nifa gani nikeyi wannan duk hauka ne da tsantsar iskanci… kai Nifa kona warke bazan iya wannan rashin Ajinba sekace wani karamin yaro, over 50yrs nake fa arayuwata yanzu …” malam wanzan ya bushe da wata iriyar dariya sosai, bakaramin dariya maganganun JAROOD suka bashi ba. “Ranka ya dade banda cika baki, Sadda zaka dinga yamutsar nonuka da duwawuka wallahi baka sani ba, kilama kwana zaka dingayi kana kwasar ragaaa…” malam wanzan ya fadi yana dariya har yanzu. JAROOD yaja wani tsuki hadi dacewa “Allah ya kyauta, sekace de d’an marasa tarbiya,,ni yanzu haka amaganar da kakeyima wallahi ji nakeyi kamar mutumcina ya zube tin kafinma abun ya faru…” malam wanzan ya kuma tintsirewa da dariya ya juyo ya kalli JAROOD kana yaci gaba da tukinsa yana fadin. “Sannu d’an masu tarbiya..insha Allahu zan Tuna maka maganar nan da kayi, aide lokaci yazo insha Allahu…” JAROOD ya tabe baki yace “Ko lokacin yazo zakasha mamaki wlhi, kai Nifa ba d’an iska bane, ka duba kaga yadda duk inda nabi ake ganina da kamala, kuma ma in hajiya Zulaikha ce kusan 10yrs fa nabata ta ina zan zauna ina wannan bad’alar da ita, ai wallahi nide bance bazan sex da ita ba, amma harga Allah acıkın duhu sbda zubewar mutumcina, Balle har takaiga wai insha mata Nono mace!!!? Tabdijan! Allah ya kyauta wannan rashin tarbiya har inaaa!!! Yanzu in Amour tasamu labarin ina wannan iskancin ai seta tsaneni wlhi…” malam wanzan ya kuma kara kwashewa da dariya har yanzu yana dike da mamakin JAROOD har yanzu se dariya yakeyi yana juyowa yana kallonsa Rabin hankalinsa nakansa Rabin hankalinsa nakan driving ya jima beyi dariyar da yake tayı yau ba. “Lallai wlhi kanada Aiki!! Au waikai hajiya Zulaikha ma gani kakeyi rainaka zatayi danka sha mata nono? Ina maga Aisha kam ai nasan ba’a maganartar ita…. Da sauranka d’an masu tarbiya…” ya karasa mgnrsa yana kuma kwashewa da dariya. JAROOD ya yamutsa fuska kamar zeyi Amai ya hade girar sama da kasa hadi da tsare gida yace “Renin hankali! Kai kanka yakaji maganar abakinka? Ni JAROOD? Haba! Sekace de wani d’an marasa tarbiya 10yrs fa nabawa Zulaikha kawai se in kama ganin jikinta taga nawa skin to skin, ita kam aisha Aisha Ai ba’a mgnrta kmr yadda kace wlhi…uhm yanzu kai Matarka daka Auro last maman Amour, haka kukeyi da ita? Wannan Ai zubar da mutumci ne dajama kai raini…” ya karashe mgnrsa yana kuma tsare gida. Har yanzu malam wanzan be bar dariya ba, ze iya cewa tinda suke da JAROOD be taba bashi dariya ba kmr ta yau. “Yaro man kaza, zauna nan har gaba da nono na zuqeee mata, toh ai ta hakan nema aka samu takwarar Giwar, seda nayi tande-tande da zuke-zuke!…” Cewar malam wanzan. “da girmanka? Ina ganinka da mutumci ashe ina… kai kaga zaka iya ni ba mara mutumci bane dazan dinga wannan iskancin kamar wanda aka yaye agidan karuwai…” malam wanzanfa dariya kawai yakeyi kamar cikinsa ze kulle ji yakeyi kmr yayi packing ya gama dariyar, Amma ba dama ganin time ya tafi. Ya kalli JAROOD yace “Ai sarki da giwa ma seda sukayi hakan sannan aka sameka malam sunnah nefa soyayya cefa kome kayi lada ne da matarka..har Gindin matarka in kasha lada n…” kafin ya karashe JAROOD yayi hanzarin zuge glass din side dinsa ya tofar da miyau, har Amai ya faraji sbda yadda malam wanzan yace wai Asha gindin mace. ya dawo ya kalli malam wanzan yana yamutsar baki, kai kace gindin macen ne abakinsa. yace “Dan Allah abar mgnr kayan kyamarman haka karka sani inyi Amai…wlhi zuciyata ta fara mugun tashi , kasa ina nema in farajin Amai-Amai …” “iyeeeehhhh! Ahhh wlhi Kanada babban Aiki malam, Allah de yakai damo ga harawa ko beciba yayi barne-barne, da wasa-wasa…” Cewar malam wanzan daketa dariya har yanzu mamakin JAROOD yakeyi. “Yade cin..Amma banda wannan siffofin rashin tarbiyar da rashin d’a’ah, kana magana kmr de kanaso ka maidani karuwan namiji, Dabi’un mazan banza ne Ai wannan…” “har fin karuwa seka zama wallahi,,,badai muna nan ba inda rai aida Rabo..” Cewar malam wanzan JAROOD ya masa banza sbda ya gaji da mgnr. Dai-dai suka iso gidan hajiya Fatima wadda tini ta fita farfajiyar gidan tana jiransu daman Malam wanzan ya kirata tinda suka kusa karasowa gidan. JAROOD yayi hanzari ya Riga wanzan, fita ya bude mata gidan baya tashiga ta fara masa fadan meyasa ya bata lokaci har haka kuma tanada kiransa be daukaba. “Kiyi hakuri Amour bacci ne ya daukeni..” Cewar JAROOD, be jira cewartaba yana fadar haka ya mayar da murfin motar ya rufe, ya koma inda side dinsa kusa da dreva. Hajiya fatima suka gaisa da Malam wanzan,. Suka hau hanyar zuwa zariya gurin me magani. JAROOD ya juyo ya kalleta sanye take da rigar danyar shadda tasha gold tako ina wuya hannu da kunne, ko ina kawai gold ke mgna Alaji! ba karamin kyau tayi ba, shaddar ta amsheda kalar purple dinkin doguwar riga Tasha aiki. Ta yafo babban mayafi light purple. “Amour wai gold kikasa amma Kinsan hanyar daza mubi se Ahankali nanfa ba Agadez bane Amour, kar muyi kicibus da masu satar mutane…” malam wanzan yayi saurin cewa “ba wani masu satar mutane insha Allahu ranki ya dade, ai yanzu ba Kwana kin baya bane, da kwanakin baya nema bazeyu mubi hanyar zariya a mota ba sede a jirgi…” hajiya fatima harta zaro ido jin mgnr JAROOD, seta maida idon jin abinda Wanzan yace. “Allah de ya tsaremu, kuma ubangiji yasa mu samu abinda mukaje nema, Allah ya dubi duminiyarmu…” JAROOD da Malam wanzan suka amsa da “Amin…” “wai nikam Malam Wanzan iyalinka ta karshen nan daka Aura Hassana sunanta kou ? Har yanzu kuna tare? ” Hajiya Fatima tayi tambayar da Malam wanzan. Cikin ladabi malam wanzan yace “Ehe muna tare ranki ya dad’e, sunanta hassana Ai itama yar Agadez ce…” hajiya Fatima tace “Ehe nasani, yan biyu ce kou? itace ta haifi takwarata?” Malam wanzan yace “Eh itace. Ita yan uku ce matar tawa, itace ai tahaifi me sunanki Ranki ya dade…” hajiya Fatima ta jingina bayanta sosai da kujerar motar, takasance macece ita mesan hira sosai. Taci Gaba dacewa “Nagane Allah me baiwa ashema yan uku ce…Amma ita takwarar tawa itama kace kamar yan biyu ce aka haifa dayar ta rasu kou?” Malam wanzan yace “Haka ne kuwa ranki ya dade gaskiya baki da mantuwa, ai aranar da Aka haifesu aranar dayar takoma itama macece daman de batazo da rai ba…” “Allah sarki Allah yasa me ceto ce..” malam wanzan ya amsa da Amin. JAROOD dakejin me suke cewa shima ya amsa da Amin, yana jinsu Amma besa baki ba sbda shi wlhi bema taba ganin yarinyar ba, yadesan yana bada abubuwa sosai akaima yarinyar, kasancewarta me sunan mahaifiyarsa. itakam hajiya fatima taganta da tana jaririya daga nan kuma bata taba ganin yarinyar ba. “Ranki ya dade ai yanzu haka ma ita takwarar taki tana kusan shekaru sha hudu ne, tana makarantar sakandiri ne yanzu haka SS2…” Cewar malam wanzan. Hajiya fatima ta rike baki cike da mamaki tace “ ohhh Innalillahi! Girman d’an mutum ba wuya , yanzu ita wannan jaririyar da Aka kawo mana ita har gida nida Sarki muka dauketa a tsumma harta girma?” Malam wanzan dake murmushi yace “Tini ma kuwa ranki ya dade ai in kika ganta tubarkallah, kyasha yar 17yrs ce…” hajiya Fatima tace “Ahh tubarikallahu masha Allahu, Allah ya raya mana ita kace sarki ya kusan Aurar da Diyyah,,,” malam wanzan yayi yar dariya yace “Aah ranki ya dade JAROOD ne ze Aurar da ita ai shine ubanta, sarki kuma kakantane…” hajiya fatima tayi murmushi tace “Au sankaine Abun,,,Ai shikenan Allah ya fiddo mata da muji nagari ..” suka amshe da Amin. JAROOD ya kara da “Nakusa sirikai saura kiris a fara çemin grandfather…” hajiya Fatima da Malam wanzan sukayi dariya hadi dacewa “Insha Allah…” Suna tafiya suna hira yau sunyi sauri sosai , da güdü malam wanzan yakejan motar. Dan haka Awa daya da mintoci, ta kawosu. Seda suka tsaya sukayi sallar la’asar acıkın gari kana suka karaso gun me maganin . Yauma mutanen dasuke gurin tinkass sunfi na jiya. Hajiya Fatima dasuka fito daga motar su duka ukun suna tsaye suna kallon wannan uban mutanen. Tace “Wai masha Allahu, wannan mutanen duk na meye?” Tayi tambayar da malam wanzan . “Duk masu amsar maganine ranki ya dad’e…” ya bata amsa cikin girmamawa. “yanzu wannan gurin sbda Allah ace bagun tsafi bane..” JAROOD Ya fadi yana mejin haushin dawowarsa gurinnan. “Kull da mgnr tsafinnan , in kanaso mu shirya...” Hajiya fatima dakatar da JAROOD da kalamansa . Dolensa yaja baki yayi shiru. “Ranki ya dade mu karasa, shiga kawai zamuyi dayake nariga na kara zuwa na mana booking, baza mu tsaya jiraba shiga kawai zamuyi…” hajiya fatima tace “Toh Masha Allahu…bismillah…” ta karashe mgnrta da juya akalar maganarta ga JAROOD. Malam wanzan ya shiga gaba JAROOD ya mara masa baya rannan nashi baki-kirin, hajiya fatima ke binsu abaya. Wani wanda ake Kira da d’an malam shi ya musu izo zuwa cikin dakin dame bada maganin ke ciki. JAROOD se kallon ko ina dako ina yakeyi yana yamutsar baki, labulayyan gurin duka red ne, fentin gurinma red ne. Kawai de JAROOD beda yadda zeyi ne amma sam wallahi hankalinsa be kwanta ba, ya kudiri aniyar ko an amso masa maganin a mugun gurinnan bazeyi amfani dashi ba. Seda suka zauna Awani benci dake Cikin falon bukkar, suka jira wani ya fito daga wani d’an daki yamma dasu, shi kadai ne daki acikin bukkar. Mutumin na fitowa JAROOD ya bisa da idanuwa yaga hannunsa rike da bakar ledar akasin jiya dayaga jan kyalle. “Zaku iya shiga…” Cewar dan matashin daya musu iso, wanda a ido befi 30yrs ba, sanye yake da wasu tsofaffin tufafi, dagani zakasan tufafinnan yafi 3month ma ajikinsa blue din shadda ce amma ta rikide takoma color me wuyar misaltuwa, ga fuskarnan bakikirin kamar an masa fentin baki, kwata-kwata bashi da kyaun gani, gashi jibgege tarin kiba guda, uwa uba ga uban tumbi kamar me shirin haihuwa. Hajiya fatima ta zuge bag dinta , ta dakko kudi kimanin 100k ta mikawa matashin ya amshe jiki na rawa ya dinga kwararo mata godiya shi Sam be taba ganin ma 50k tashi ta kamsa ba se yau Gashi yağa har 100k kuma duk nashi. Sosai yayıma hajiya fatima godiya tace bakomai ai wani abunma se ansamu biyan bukata. Tafadi aranta. Suka saka kai çıkın dakin da mutumin nan ya fito bakinsu dauke da sallahma, tini aka amsa sallamar çıkın dattako, JAROOD se raba ido yake adan dakin, yağa nan farin kyalle ne aka zagaye ko ina dashi, akasin falon bukkar. Har Allah Allah yadingayi ya daura idonsa Akan mutumin dake bada maganin. Nan kuwa idanuwansa suka sauka akan wani tsoho tukuf wanda a kalla ze iya kai 100yrs a iya nasa tunanin, sanye Cikin manyan kaya farare soll shi kansa tsohon fari sol yake siriri, yanada gashin gemu sosai, dukya cika fuskarsa kuma gemun fari Sol (Furfura). kyakyawa ne sosai yana zaune akasa kan wani farin kyalle, yayinda wani farin fai-fai kato ke aje agabansa,. “Ku zauna …” mutumin ya fadi yana nuna Muş’u gurin zama batare daya kalli fuskokinsuba. Hajiya fatima da Malam wanzan suma se kare masa kallo sukeyi. Suka zazzauna akasa kan tafarma ita kanta tafarmar fara sol take. Cikin girmamawa suka gaidasa su duka . ya amsa çıkın kamala har yanzu be kallesu ba. “Meke tafe daku?” Dattijon ya jefo musu tambayar still ba tare daya kwllesuba. Hajiya fatima ta kwararo masa bayanin komi Akan rashin lafiyar JAROOD. Se yanzu ya dago direct yasa idanuwansa manya-manya akan JAROOD din dukda ba’a nuna masa shiba ance shine JAROOD din ba. Me maganin ya jima yana kallon JAROOD for good 25mint kana ya sadda kansa kasa, ya daura idanuwansa akan wannan faifan na tsawon 10mint, kafin dağa bisani ya fara magana çıkın sassanyar muryarsa ta dattako, still ba tare daya kallesuba. “Iskokan dake tare dakai na kirki sun tabbatarmin dayimaka wannan sihirin Akayi, kajima kana neman magani insha Allahu kazo ga waraka da taimakon Allah subhanahu wata’ala mu nan magani muke bayarwa da yardar ubangiji,…” hajiya Fatima tace Allah ya yarje mana…” duk suka amsa da Amin harda me bada maganin. yayinda hajiya taji zuciyarsa ta mata wani sanyi ajikinta kawai takejin insha Allahu sun dace da yardar Allah. Shi kam JAROOD sam hankalinsa be kwanta da mutuminba shifa se yanzuma ya tabbatar da matsafine jin irin maganganun da yayi, kwata-kwata gün be masa ba arai ba, yaje gun magunguna dayawa amma be taba tsanar wani guriba yadda ya tsani wannan gün bada mgnin dama me bada maganin baki daya. Dattijon yayi gyaran murya kansa na kasa yaci gaba da magana “Amma gaskiya matsalarka babba ce agaremu sede ga Ubangiji karama ce, a

1 Comments On FIL'AZAL
avatar
nana-4-8

6 months ago

Reply

Mungode Allah ya qara basira

Please Login or Register in order to submit comment