Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

barshi ya soyu sosai ba ta kwashe kana ta ɗauko plantain data yayyanka ta zuba acikin man cikin mintunan da baza su gaza uku zuwa huɗu ba ya soyu kwashewa tayi ta zuba wani shifter kana ta rage yawan man daidai yanda zai mata ta saka Tafarnuwa, Citta, albasa, jajjageggen attarugu da tattasai da ya wadatu da albasa ta zuba, sai kuma ta zuba curry, Maggi, da sauran spieces sama-sama ta soya kana ta kawo soyeyyen plantain da soyeyyen naman ta zuba bayan ya ɗan fara soyuwa ta kawo ruwan data tafasa naman kaɗan ta zuba sai kuma grean beans da Carrot ta zuba kaɗan sai ta ɗan watsa kifin data gyara a ciki tare da zuba yankekken albasa mai ɗan dama a ciki...

Da sauri ta juya jin Aunty Nana da Aunty Maryam suna haɗa baki wurin cewa.
“Masha Allah me ake girka wa wanda ya cika gidan da ƙamshi haka?,tun ina Azkhar ƙamshi ke barazanar toshe min hanci”.
Murmushi tayi ita kanta tasan cewa source ɗin yayi masifar daɗi ga ƙamshi na musamman dake fita.
Tana sauƙe tukunyar tace.
“Laaaa Aunty Nana ba wani abu bane mai wahala bafa sai daɗi na yiwa Taj source da farar taliya kinsan bai fiye son abu mai nauyi ba”.
Ta ƙare maganar tana zuba source ɗin cikin warmer me kyau wanda tuni ta juye farar taliya data fara da fawa acikin ɗaya Warmers ɗin murmushi Aunty Maryam tayi tare da cewa.
“Aikam dai yayi kyau sosai ni kuma da har nayi mishi Chickensandwich da ɗan Yam balls.
Ta kai ƙarshen maganar tana ajiye mata food flack's ɗin a gefentan.
“Eh ai bai ɓaci sai ya ci abinda yakeso”.
Ta faɗa tana kallonsu ganin yadda suke mata wani irin kallon tuhuma.
“Kallon nan fa to?”.
Kai Aunty Nana ta jujjuya tare da cewa.
“Wai ku yarda cewa son juna kukeyi. Amman kunƙi yarda, sai randa so ya fasa muku zuƙata zaku gane”.
Sai kuma ta kalli Maryam dake cewa.
“A haka dai nasan ba wani ɗa na miji da zai iya samun zuciyarki muddin kina tare da Taj, na kuma tabbata shima ba matar da zaiso sama dake, mutumin da shine ya Kore min Yah Kamal ɗina”.
Fuska ta kwaɓe tare da cewa.
“Ba dama ayi abota da aminci sai mutane sunce soyayya ake, ni da Taj fa ba wannan mgnar.”
Haranta kawai sukayi kana suka fice.

Ita kuwa cikin nutsuwa ta haɗa masa kunun madara wanda yayi masifar kyau da daɗi kana yayi fari bata sa sugar da yawa ba tana saukewa ta koma bedroom wanka tayi kana ta shafe jikinta da Humra da kuma Kolaccar da Garkuwa ta bata towel ɗin ta since kana ta shirya kanta cikin wata atamfa mai golden dark green da ratsin maroon,sai kuma ratsin fari-fari da golden sosai rigar ya zauna ɗass ajikinta ɗauri mai V tayi kana ta ɗan ja ɗankwalin baya hakan ya bawa tattausan sajenta na gefe da saman goshi damar fita. Maroon gyale da plat shoes shima maroon ta sanya sosai tayi kyau duk da cewa ba tayi wani makeup ba amma asalin kyawunta ya bayyana baza kace ta Haifo ƴaƴa uku ba.
Anutse ta ɗauki Basket data shirya ta nufi BQ da yake bakinta ɗauke da sallama ta shiga Falon.

Zaune ta hangosa kan 3sitter kunnensa maƙale da waya.
Ishmah kuwa cikin tsananin yaba kyawun da yayi ta motsa laɓɓanta tare da faɗin.
“Masha Allah jinjina ya tabbata ga Ubangiji daya tsara wannan halitta mai cike da tsantsar nutsuwa da kamala sosai ta shagala da kallonsa sanye yake cikin wata Gezner Fara ƙal anyi masa ɗinkin riga da wando ƴar ciki da gariya irin na samarin zamani kansa na sanye da hula Mai mala yayin da ƙafarsa ke sanye cikin wani takalmi mai yatsa irin ratsin hular sajensa ya kwanta sai sheƙi yake alamar yana samun gyara yayin da jikinsa ke fitar da sanyayyan ƙamshin turare sosai ta shagala da kallonsa.

Agefen Taj kuwa tun lokacin daya ji Sallamar ya katse kiran kasancewar ya gama magana yayin da ƙamshin Humra da Kwallaccar ya daki hancinsa yana masifar son ƙamshin jikinta sosai kwalliyarta ya ƙawatar dashi...

Cikin sanyayyan Muryarsa yace.
“Wa'alaikum Salam Ishmah”.
Dogon numfashi taja kana ta janye idanunta daga kansa tace.
“Taj sorry na Barka kana jira”.
Ta ƙare maganar tana ajiye Basket ɗin kan dining sai kuma ta zauna a lokacin shima ya karaso zama yayi kan kujerar dake facing ɗin ta.

Mikewa tayi ta ciro Warmer tare da ɗaukan plate ta zuba masa farar taliya da source, sai kuma ta ɗan sa mishi yam balls and chicken sandwich a Plata ɗaya cikin sauro ya lumshe idanunsa kana ya buɗe tare da cewa.
“Masha Allah Ishmah wannan ƙamshin girkin ma kaɗai zai wadatar dani ba tare da naci ba”.
Ware idanunta tayi tana Murmushi tace.
“Um-um kadai ci”.
Ta ƙare maganar tana ajiye masa plate ɗin gabansa sai kuma ta ɗan kalli fuskansa jin ya cewa.
“Mu da muka zo gaisuwa, Amman duk kin kiwacemu mun zama kamar kajin gidan gona, naga Laylah tayi ƙiba sosai, ni ma ɗin so kike in zama ƙato ko?”.
Murmushi tayi tare da
Ciro Flaks ta da mug ta zuba masa kunun madara kana tace.
“Eh ai banso Meymey taga gazawata mijinta ya koma a rame”.
Kai ya jinjina yana tunanin wayar da yayi yanzu da Uncle Jibirin, dake cemai Meymey nata kuka wai ya tafi ya barta ya ɗauki Laylah ya barta da kewa.
Sai kuma ya ɗan ɗauki fork ɗin, jin tana cewa.
“Kaci mana”.
Lokacin daya Kai spoon ɗin farko bakinsa sai daya lumshe idanunsa saboda daɗi da dandano daya ratsa harshensa Ishmah kam murmushi tayi jin yanda yake yaba girkin.
Lokacin daya sha kunun madarar kam dariya tayi sosai jin yace sai ta koya masa dan sosai kunun yayi mishi daɗi.
Bayan ya gama suka fito farfajiyar gidan dai-dai lokacin wayarta ya ɗauki ruri anutse ta duba ganin sunan Dr Nafi'u yasa tayi picking tare da kaiwa kunnenta bayan sun gaisa yace.
“Kina gida ne?”.
Kai Ishmah ta jujjuya kamar yana gabanta sai kuma tace.
“Eh amma kuma yanzu zan fita”.
Kai tsaye yace.
“Ina zaki je?”.
Tana gyara rufin gyalenta kana ta ɗan gyara zaman wayar akunnenta tare da faɗin.
“Zan raka Taj wajen Hajja Umma ne”.
Murya acun kushe yace.
“Ok fita da shi yafi jirana muhimmanci ne?”.
Ya ƙare maganar yanajin anya zai iya haƙura da ita kuwa, duk da baya son raɓa mata cutar dake tare dashi yanajin kuma son ɗanɗanar jinkinta, a ranshi yake faɗin.
“Gwara a ɗaura mana aure mu tafi tare, tunda yanzu kwana arba'in ya rage in tafi, ai nima gani ina raye, so itama bazata mutuba sai muyi ta shan magani a tare”.
Ya ƙare maganar zucin yana mai wassafo surarta a idon zuciyarsa.
Ita kuwa Ishmah
Ahankali ta juya ta kalli Taj.
Taj kuwa fuska ya tsuke kasancewar yana ɗan jiyo abinda Dr Nafi'u ke faɗa.
Ganin yanda Taj ya tsuke fuska ne yasa ta sauke ajiyar zuciya tare da cewa.
“Dr kamanta ance baƙonka annabinka”.
Da dan fusata a Muryarsa yace.
“Eh ban manta ba amma Allah da girma yake Miji da girma yake kin manta cewa Annabi Muhammad (S.A.W)yace da zai umarci wani yayi wa wani sujjjada a duniya daya umarci mace da tayiwa mijinta sujjjada”.
Sanyayyan numfashi ta sauke kana tace.
“To ai Dr ba'a riga da an ɗaura ba ko Dr?” .
Cikin fushi da kishi yace.
“Ohhhh gadarar da kike kenan ba'a ɗaura ba kin mance mungama komai har Sadakina yana hannuki, ke nifa na tsani wannan Taj ɗin naki da wasu makiran idanunsa na jarababbun maza”.
Cikin sanyi da kuma son kawo karshen maganar tace.
“Dr idan ya tafi dai shikenan”.
Cikin fushi yaja dogon tsaki tare da cewa.
“Idan ya tafi shikenan?,Ba shikenan ba idan kina so ki bishi sai in tabbatar daya fini matsayi da kima awajenki”.
Yana kai ƙarshen maganar ya katse kiran.

Cikin sanyi da rauni ta juya wayar nata ta kalla sai kuma ta kalli Taj.
Taj kuwa hannunsa ya buɗe alamar ko oho kana ya nuna mata hanyar tafiya anutse yace.
“Mu tafi mana”.
Araunane ta kallesa sai kuma ta langwaɓar da kai tare da faɗin.
“Taj fushi yayi fa”.
Idanunsa ya lumshe kana ya buɗe su akanta cikin nuna mata matsayi da kima da take dashi awajensa yace.
“To sai me Ishmah? Idan yayi fushi dake ai ba Abba bane yayi fushi dake, kuma bani bane nayi fushi dake, so kada ki damu, da ace duk duniya zasu juya Miki baya ni ina tare dake. Idan duk duniya babu mai tsaya miki Ishmah! Ni zan tsaya miki Idan duk duniya zasuyi ƙoƙarin saka ki hawaye Ishmah!Ni zanyi ƙoƙarin tsayar da hawayenki”.
Lokaci ɗaya taji wani irin nutsuwa da farin ciki na maye gurbin da damuwar da Dr Nafi'u ya sanya mata haka nan taji zuciyarta ta aminta da duk wani abu daya faɗa ta san shi mai gaskiya ne bazai taɓa yi mata karya domin yasata farin ciki ba Taj kuwa Ahankali ya cigaba da cewa.
“Kisa aranki idan kina tare dani ba zakiyi baƙin cikiba ki kuma sa aranki kin ƙulla alaƙa da farin ciki kada ki damu da fushin da yayi.
Nasan kishi yake toh ya kwantar da hankalinsa shi yayi Sa'a ma ya kai matsayin mutumin da ake kallonsa amatsayin wanda za'a iya rayuwar Aure dashi ai Ni matsayina bai wuce matsayin Bestie ba”.
Ya faɗi maganar daya fito daga ainihin ƙoƙon zuciyarsa.
Jin yanda ya kai ƙarshen maganar yasa ta kallesa cikin gaskiya da gaskiya tace.
“Ai matsayinka ya wuce matsayin Bestie Taj”.
Cikin sauri mai haɗe da nutsuwa da kamun kai yace.
“Toh matsayina matsayin meyene in ya wuce Matsayin Bestie?”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Matsayinka ya zama matsayin ɗan uwa tamkar Yah Muhammad haka nake ganinka Taj”.
Gajeren tsaki yaja tare da cewa.
“Hmmm mu tafi”.
Kai ta gyaɗa kana suka nufi mota ta shiga mazaunin Driver yayin da ya zauna gefen mai zaman banza.
Ta kunna motar anutse take driving ɗin yayin da yake gefenta azaune.

Ahankali ya kalli zara-zaran yatsunta dake kan stearing tana juyawa numfashi ya fesar tare da cewa.
“Ki ƙara gudu yanda kike tafiyar nan yaushe zamu isa? Dan Allah ma bani inja motar nan”.
Ya kai ƙarshen maganar yana mai lumshe idanunsa tare da shaƙan ƙamshin humranta daya cika motar
Kallon yanda ya lunshe idanunsa tayi sai kuma tayi Murmushi tace.
“Tajjjj Um-um Ni zanje ka kifar damu”.
Idanunsa dake lumshe ya buɗe tare da faɗin.
“Ban gane in kifar damu ba kamar wani kasko”.
Murmushi tayi kana tace.
“Yanda ka saba gudu da jirgi in baka mota kaje ka tsinke min stearing mota Ni ba ruwana ina tsoro mu tafi ahankali”.
Murmushi kawai yayi ya maida kansa jikin motar ya jingina tare buɗe lips inshi a hankali yace.
“Hmmm ai kuwa duk abinda zanja innsarrafa bazan barshi ya sararaba”.
Bata ji me yace ba, haka yasa taci gaba da tuƙin.
A haka suka isa gidan Hajja Umma sun sha hira kafin ya tafi bayan ya mata Alkhairi mai wuyar mancewa, daga nan suka wuce gidan Ummominta da gidan Uncle Naseer da Uncle Ali gidan Garkuwa ce karshen zuwa sosai tayi farin ciki da zuwa su kana tayi musu tarba na musamman sosai ya yaba da karamcinta duk anan suka fi daɗewa kafin daga bisani sukayi mata sallama suka tafi...

Ƙarfe 11:00 AM suka dawo gida.
Wanda kuma 1:00 AM jirginsu zai tashi daga Yola zuwa Abuja.
Ƙarfe uku na yamma kuma jirginsu zai tashi daga Abuja Nigeria to Addis Ababa Ethiopia.

Kasancewar su Yah Muhammad,Yah Sadik, Adam, Hamisu sun san yau zai tafi, kana yau ɗin week end ne yasa basu fita ba har ma da Adam da yake ɗan kasuwa bai fita ba.

Duk suka tsaya suka sallamesa cike da kewar juna.
Sosai Abba yasa akayi masa addu'oi masu yawa tare dayi masa Godiya cikin jin daɗi da mutunta juna suka rabu...

Misalin sha biyu saura kwata duk tsaye suke a harabar gidan.
A hankili ya ɗan rusuna ya shafa kan Khalid tare da cewa.
“My boy kace, pilot kake son zama ko?”.
Cikin da sanyi yace.
“Yess Uncle Taj ina so in zama kamar kai!”.
Cikin so yace.
“In sha Allah kuwa zaka zama pilot my boy kaine zaka zama magajin Uncle Taj”.
Ya ƙare maganar yana shafa kansa tare da girgiza mishi kai ganin idanun yaron ya cika da hawaye.
Sai kuma ya ɗan riƙo hannun Mahmud tare da cewa.
“My son kace kai kuma Doctor kakeson zama ko”.
Cikin kunya yace.
“Eh Uncle Taj”.
Yana mai jawoshi jikinsa yace.
“Baka da matsala kana gama Secondary School zan kaika India kayi karatu a can, kana gamawa kujeran aikinka a AL-AHLI Afisha Hospital Qatar na jiranka”.
Sai kuma ya kalli Minat yace.
“Kefa My Daughter?”.
Tana ɗan ƙara ruggume Laylah tace.
“Uncle Taj nida Laylah duk medicine mukeso muma”.
Kusan duk tare sukayi dariya.
Abba ne yace.
“Kun zama family Doctors and pilot's kenan”.
Ya ƙare maganar yana shafa kan Laylah tare da cewa.
“Laylah zamuyi kewarki”.
Tana ɗan matse hawaye tace.
“Abba nima zanyi kewarku”.
Sai kuma suka kalli Hamisu dake cewa.
“Toh Laylah mu zauna mana”.
Da sauri ta kalli Taj tare da cewa.
“Uncle Taj kace mishi yayi haƙuri nayi kewar Ummeey shiyasa zanmu tafi”.
Yah Muhammad ne ya ɗan kallesu tare da cewa.
“Lokaci ya tafi fa”.
Shi kuwa Taj ta gefen ido ya kalli Ishmah dake jingine da motarta tayi ƙasa da kanta ko ƙala bata ceba.
Sai kuma duk suka fara amsawa da Amin Ya Allah.
Jin Abba nata jero addu'o'i.
Aunty Maryam da Aunty Nana ne suka buɗewa Laylah marfin mota na baya ita da Minat da Khairat suka shiga Khalid da Mahamud kuma suka zauna a gaba kusa da
Ya Muhammad.

Ishmah kuwa driving set ta zauna yayinda Taj ke gefen mai zaman banza ɗin.
Da kanta take driving suka nufi airport.
Yayin da Yah Muhammad yake gabansu tana biye dashi a baya.
A hankali Abba ke binsu a baya yana mai jero masa addu'a da godiya har suka fice a gidan.

A hankali tasa hannun ta ɗan ƙara volume ɗin Radio cikin motar, a hankali ya ɗan juyo ya kalleta dai-dai lokacin da suka hau kan titin Airport
“Ishmah!”. Ya kira sunanta a hankali.
Bata amsaba kuma bata juyo ta kalleshi ba.
A hankali ta ɗan juyo idanunta dake cike da ruwan hawaye jin ya kirata da wani sabon suna.
A hankali ya ɗan juyo jikinsa duka ya fuskanceta tare da motsa lips inshi a hankali yace.
“Maeeshah!”. a hankali ta ɗan taune gefen lip inta na ƙasa.
“Yau kuma kece da kunna kiɗa harda ƙure volume”.
A hankali ta gyaɗa mishi kai murya can ƙasa tace.
“Kayi hakuri ai bani na sakaba gidan Radio Poolaku ne suka saka”.
Ta ƙare maganar tana kai hannunta kan Radio alamun zata kashe a hankali yace.
“Me ake faɗa a waƙar ɗan fassara min”.
Cikin sanyi tace.
“In fassarama da fillancin ko da larabci”.
Yana mai ɗan lumshe idanunsa yace.
“Da fillanci”
Dai-dai lokacin kuma aka iso kan baitin da mawaƙiyar ke cewa.
“Kaga komai za'a bayar dan ya zama fansar ma ɓoyar sonka bazan ambata ba”.
Sai kuma ta ɗan ƙara volume ɗin tare da ɗan ƙara gudun motar tare da ci gaba da bin waƙar.
“Da ace so zahiri ne, sai yazo mana baɗininini abinda nakewa duba”.
Sai kuma tayi saurin juyowa tana kallonsa dai-dai lokacin data karya kwanan shiga cikin Airport ɗin jin ya amshi baitin waƙar da cewa.
“Najeeh zance naki dai-dai dana cikin rai nawa sai dai. Ni bazaiyiwu na ambata ba. Zan kiraki masoyiyaa ko ince zinariyaaa, kin zamanna idaniyata ko meye ke zaki hango”.
Ya ƙare baitin waƙar da lumshe sexy eyes dinsa da sunka sauya launi.
Ita kuwa Ishmah a hankali tayi parking dai-dai lokacin da suka iso bakin mashigar matafiyan, sai kuma ta ɗan juyo tare dayin guntun murmushi kana tace.
“Ka zamanna idan ganina ko meye kai zaka hangoooh”.
Ta ƙare ajiye baitin waƙar tare da share siraran hawayenta da sunka zubo.
A hankali yasa hannunsa tare da kashe Radio, sassayan numfashi mai nauyi ya fesar tare da shaƙan sanyin Ac da ƙamshinta.
“Kin mance kin fassara min waƙar tun randa naga kin sakashi a status naki”.
Kai ta jinjina mishi alamun ta tuna.

Sai kuma duk suka gyara zama tare da fuskantar juna.
Dai-dai lokacin kuma Yah Muhammad dasu Laylah duk suka shiga cikin holl ɗin yayinda Mahamud da Khalid ke jan trollings insu Taj ɗin.

Agogon hannunta ta ɗan kalla tare da ɗan juyowa ta kalleshi kana a hankali tace.
“Saura 40 minute ku tashi”.
Sai kuma ta ɗan jingina kanta da jikin kujerar murya can ƙasan maƙoshinta tace.
“Taj”.
A hankali yace.
“Na'am Maeeshah”.
Ido na cikowa da hawaye tace.
“Taj yanzu in ka tafi sai yaushe zan sake ganinka?”.
Jingina kansa yayi shima tare da ɗan lumshe idanunsa kana yace.
“Duk sanda kike son ganina, ki gaya min Maeeshah zanzo ki ganni kinji ko”.
A hankali ta gyaɗa kanta dai-dai lokacin kuma hawayenta suka kwaranyo kan kuncinta.

Zuwa yanzu shima kansa ji yake, tamkar ya saki kuka ko zaiji sauƙin suyan da zuciyarsa keyi a hankali yace.
“Meyasa kike kuka Maeeshah?”.
Murya na rawa tace.
“Zanyi miss inka over Taj, na rasa Daddy na, kazo ka cike min rabin gurbinta, yanzu kuma kaima zaka tafi, ƙasarku ban san yaushe zan ƙara ganinka ba”.
A hankali ya motsa lips inshi tare da cewa.
“In sha Allah nine zan cike miki gurbin rashin Daddy baki ɗaya, muddin na samu dama bazaki sake zubda hawayen kiba, zan hana maraici raɓarki, zan nesanta zuciyarki da damuwa zan kusantata da farin ciki.”
Ganin Yah Muhammad ya ɗan ƙonƙosa musu glass ɗin metarne yasashi buɗewa.
“Ka fito an gama komai”.
To yace kana ya ɗan ɗaga glass ɗin.
“Aysha!”. Ya kirata da sunan da bai taɓa kiranta da shiba.
“Na'am”. Ta amsa tare da bashi dukkan nutsuwarta.
Gyara zamansa yayi da kyau tare da fara mata dukkan bayanin da Abba yayi mishi a kanta sai kuma ya ɗaura da cewa.
“Dan Allah Aysha kisa Abba farin ciki, ki fitar da masoyin zuciyarki, kiyi aure domin shine cikar daraja da kimar duk wata ƴa mace, ki rabashi da zargin mutane da suke masa kallon shi ya sangartaki, yace ince miki bashi da wani buri a duniya daya wuce ganin kinyi aure, ya ƙara da cewa baya son Uncle Bello ya dawo yayi miki auren dole, shiyasa yace in faɗa Miki in da hali ki koma gidan su Khalid ki riƙe yaranki”.
Ya ƙare maganar murya na rawa hawaye na zubo mishi.
Yayinda itama tuni take zubda hawayen murya cike da rauni tace.
“Taj kaine kake cewa inyi aure, in koma gidan su Khalid”.
Kawai sai ta saki shesh-sheƙan kuka mai cike da rauni da abinda ita kanta bata san menene shiba.
Yah Salam shine abinda ya iya furtawa saboda jin yana loosing confidence inshi duka har ya gaza control ɗin kansa.
A hankali ya kai tafu kan hannunsa ya tallabe fuskantar cikin sanyi ya fara sharce mata hawaye da manyan yatsunsa yana faɗin.
“So sorry don't cry Maeeshah”.
Jin ɗumin tafukan hannunsa ne yasa bugun zuciyarta dai-dai har ya bawa hawayenta damar tsayuwa.
Hango Yan Muhammad na taho garesu ne, yasashi saurin janye hannunsa daga tallabe fuskantar da yayi sai kuma ya miƙa mata hannun alamun so yake suyi musabaha.
Cikin sanyi ta nuna mishi sama da idanunta alamun Allah ya hana.
Cikin sanyi ya jujjuya mata kai still bai janye hannunsa ba...


Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.
Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.
KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa. INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki.
Idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin garin yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai rabi-rabi 5k amman set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA.
Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sni na tsani harkar ƙranta🙈🤗🤣, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi dka.


By
*GARKUWAR MARUBUTA*
[1/14, 11:37 AM] Leematu: 📝🕋✈️💉🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*INDA RAI*

*BOOK ONE PAGE 12*
NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇


*Littafin INDA RAI na kiɗine yanzu free pages ne mukeyi kuma saura ƙiris su ƙare 1k ne kacal yar uwa ki saya ki karanta cikin aminci 0661110170 GTBank Aisha Aliyu Garkuwa sai ki turo min shaidar biyanki ta wannan number 09097853276, Gareku Mutanen kasar Niger +22790899076 Ga number da zakuyiwa magana ta wurin Mommy zaku biya 1000fc jaka ɗaya kenan rak zaku tura mata*


*Masu son Maganin infection da maganin mata, ku marmatso wannan account no in ne naku ta ciki zaku turo kuɗin ku 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, Sai ki turo shaidar

Please Login or Register in order to submit comment